Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bazan fita ba,..wajen sai ya dauki shiru...ai small mum tace anan zan kwana.

...she is not sure ko yaji ta amma daga yadda ya dada bata rai tasan ba sauki zata samu daga gare shi ba...

To tasan kuma dole ta yi wani abun dan ita kadai tasan haduwar da zasuyi da hjy gobe muddin tasan cewa ba adakin ta kusa da mijin nata kwana ba


Ata fannin ta Kuma ayanzu tasan wannan wata dama ce wanda ita kadai zaisa ta shawo kansa taji kan asalin matsalar ta dashi

Ita kanta tasan khal ba haka yake mata ba....duk wani alaman da zai nuna mata ta masa laifi shi take hangowa a idanun shi

Wani taurin kai shi ya debe ta cikin ranta tace ai bazan taba barin dakin nan ba sai na cimma burina..,tun kan ya juyo ta kanta tayi sauri ta zame cikin basarwa ta koma ta gefen gadon shi kamar wacce ta gana shirin ta zata haura...dont you dare ..ya fada a zafafe yana dawowa ta gefen ta da sauri bata hankara ba har gaban ta ya iso daff kamar zai mannu da ita.

Duhun budadden kirjin sa,da manyan sexy arbs dinsa su suka rufe mata baki. Tuni ta rude ta hau hadiyan yawu da kyar take kau da kanta tana neman nitsuwa but still kamar mai shirin sake masa kuka..

Wai me kike shirin yi anan.. baki da daki ne dazaki dinga bin na mutane?..r u mad

Bata barshi ya karasa ba tasa wani miskilalle kuma tsiririn sautin murya....hjya ce tace anan zan dinga kwana.... ni ai bance ina son shigowa dakin kowa ba...

Sai ta tura masa bakin idanun ta cike suke da ruwa..kirjin ta na bugu

Jeki kice mata bazaki kwana anan ba...just get lost...ya damke ta ya tura ta har bakin door...

Danne firgicin ta tayi cikin taurin kai,tace sai kaje ka fada mata nidai bazan iyaba
...a bazata ta murguda masa baki
Bata hankara ba taji ya jawo ta jikin sa kamar mai shirin sakar mata dukan

,wani kara ta sake dan tsoro tuni ta rirriko bare chest din shi,her hands as soft as pure cotton,wani laushin da yaji gaba daya jikin shi saida ya amsa da electric shock

"Baima san me zanyi ba,yace Me hakan..sai ya ture ta da sauri yana dauke idanun sa akanta

..ni wallhy ba inda zanje... ai fada zatayi min ....kai kaje ka fada mata eh na yarda zan fice maka a dakin ka kuma bazan sake lekowa ba

Tsaki mai sauti yaja maganan nata da baima jiisu duka ba,baice uffan ba ya koma kan gadon shi,shikansa ya san halin hjy indirah sarai,yasan idan ya takura zai iya shiga wani yanayin da bazai so ba...kuma baya bukatar akai auren sun wani level ayanzu da yake neman mafita ma zuciyan sa.

Yana kallon ta tana ta share hawayen ta,tana kukkuni..he just wonder when bahi ta fara mashi wannan dabi ar..

Cikin ranshi yace fine,ba daki na kikazaba ba..is high time na koya maki banbancin tsakanin ni dake...

Juya kanshi yay ya kwanta ya share ta,har sanda ta gaji da mutsu mutsun ta ta rufe door din ta dawo kan couch dinsa bata ma fa cire kayan ta ba ta yi kwanciyar ta.

Wani shiru ne ya ratsa wajen for few hrs basu ko juyawa...dada runtse idanun ta ma tayi dataga ya rage wutar dakin..kirjin ta kamar zai fado tsaban bugu

Zaka rantse bai sanda halitta kamarta a dakin ba amma Shima da ya runtse idanun sa fuskan ta kawai yake gani..

Yakai kusan awa biyu yana ta maimaita turo bakin nata a idanun shi ga uwa uba qamshin ta dake razana kwakwalsa har iyanzu,he really want the girl amma Kwata kwata baisan ta ina zai fara ba

Saukar numfashin ta yasa shi Juyi,gani yayi ta takune gwanin tausayi ta rungume jikin ta da hannayen ta,tana bacci hankalin ta kwance..

Kallon ta ya shigayi daga nan yana jin wani irin yanayi aransa

...haka kawai yake jin kamar ya biye ma zuciyan shi ya yafe mata amma daya tuno halin da subaya ke ciki sai yaji bazai iya ba..

Har kusan asubahi bai runtsa ba,washe gari da safe tashi tayi ta tsinci kanta lullube akan gadon nashi,shikuma har yayi sallahn asubahi jikin shi sanye da dark brown jallabiya ya kwanta akan couch dinsa idanun sa a lumshe..
SURAYYAHMS

COMENTS and SHARE WITH family🥰


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_


_Bismillahirrahmanirrahim._

*mutanena masu cewa am very unpredictable halan haka ne fa 😂For the funiest comenters so far.. my ribs muderers😂wllhy ban taba ganin coment in yoruba chinesse greek spanish igbo kanuri fulfulde ba sai akan ahumahga,sauran langs din ma bansani ba so much love ehnn😂.*


_3⃣2⃣-ODDS♡_


Kallon shi take yi cikin zuciyar ta cike da shaukin tunanin sa,.Daga yanayin murmushin data sauke akan fuskan ta zaka gane cewa Taji dadin kulawar san akan ta sosai .

Toh All she need now is his attention dan bata da wani buri ayanzu daya wuce ta tambaye shi komai game da abubuwan dake damun ta.

Ganin bai motsa ba,sai ta mike ta shiga bathrum din shin.. wanka ta farayi kafin ta dauro alwala...shugowar ta ta same shi har ya zauna akan couch din da alaman qamshin sabulan wankan nata shiya dago shi.
Bata ko kula shi ba ta karaso ciki a sadade

A Duk da irin wa'azin aure da small mum ta mata har yau tanajin kamar jikin ta bai wani sake ba..Wani faduwar gaba take ji da taga ta fito gaban san haka da towel...tun ma kafin tagama noke noken ta ya mike da sauri ya bar mata dakin bata kuma kara jin duriyar shi ba...

Yau ranar birthday junnut ne bata mancewa and she wanted to be the first to wish her kafin su hilda su zame mata obstruction...

So da sauri ta gama yan shafe shafen ta bata biye ko ina ba ta wuce shashin junnut a hanya suka ci karo da kaamil shima ya taho da flowers a hannun shi,yana ta tsokanan ta akan ya riga ta suna ta dariya,surutun nasu yasa junnut din ta fito...

Happy birthday"..suka hada baki suka fada mata cheerfully wani murmushin jin dadi tasakar musu tana dan daure rope din nitin ta cikin salon jin kanta

Cike da zumudi kaamil yace
..so whats gonna pop?Cikin nishadi da jin dadi junnut din tace masa "Home party"and ure the...mr dj..

Kaamil ya tabe baki
Wani dadi yaji yace yeaah great sai ya dan kalle bahi

..yawwa jay kice ma cupcake yau fa rawa zatayi min..U know, tango dance!.

..dariya bahi tayi tace masa ni?oh no no gaskiya ban iya ba...junnut tace zaki ma koya yau..hilda will be the usher kinsan ta sarai...

After that suka rabu kowa ya koma shashen sa acikin gidan kuwa ba abunda ake kamar shirye shiryen hidiman buffady partyn da zasuyin to hjy indira bata fito ba bare aunt murja

...kaamil ya takura ma bahi,akan lallai su a english wears iri daya,toh tsaban nacin shi yasa ta saka riga da wando amma rigar ya zarce cinyar ta sai tayi roling da veil sosai kayan ya fito da ita..

A very scandalous and noisy party aka hada a bakin shigegen pool din gidan,.inka gani zaka dauka background na pop music video ne

Loud and dirty musics ke tashi dan kaamil ne ya musu oder haddadun yan mata gogaggu kowacce taxo cikin shigar ta na wayewa, wasu na pool wasu na rawa wasu suna shan drinks da kayan ciye ciyen dake wajen..
Irin yanayin da hilda take tsumayi kenan

Bahi kuwa duk hankalin ta baiya jikin ta sabida tun safen nan bata sake ganin mijin ta ba

Kaamil yay yai ta sake dashi sam taki,gashi duk wanda ya kalle ta saiya sake juyowa...hilda ji take kamar zata kashe ta dan haushi.

Kowa awajen Junnut yake jira ayanka cake,bata fito ba dan ta nace ne sosai akan sai dilshad ta sa baki khal ya yanka cake din tare da ita..

Dan su sa shi dole haka suka nace suka lallaba suma suka fito filin partyn

,..ganin su atare hakan ya mugun sa gaban bahi ya fadi gawani uban kyaun da junnut tayi agefen shi sai murmushi tana dan sake mashi jiki,she dint even know when ya saka kasan dake jikin shi..

Simple deep blue millenium haute suit yasa amma bakaramin kyau yayi ba

Anan Kowa na maida murmushi amma bahi sai taji ta kasa,ido ta kure shi da shi har suka iso gaban cake din,gani tayi junnut ta wani sakaye hannayen ta ta riko arms dinshi..,daga nan bahi bata ma jin me ake cewa
Har Sanda aka yanke cake taga ya bada junnut itama tana sa mashi abaki

Dan kadan ta runtse ido tana maida kanta gefe,Worst part kaaamil ne agefen nata yana ta nuna mata abubuwan da junnut keyi na rawar jiki wanda ma bata ganin ba,he just want her to have hint akan nashi soyayyar amma ko kadan bai lura da yanayin ta ba..

Khal ko kallon ta baiyi ba anma ranshi ya matukar baci daya ma ganta a filin,zai bar wajen hilda ta debo kinibibi sanda ta sa akayi musu crzy pics shida junnut,junnut din tana shaafa masa cake agefen kuncin ta,..anan ma bahi kamar zata sauke hawaye musamman yadda take ganin yadda junnut ke famar wasa da fuskan sa in the name of tana share mashi stain..

He left immidietly after that, ko da murmushi ya kasa yi,..kaamil ne kawai yasan khal daurewa kawai yakeyi akan junnut musamman sabida kar ya bada kakar nashi dilshad agaban kowa..

To shima kafin ya juya baiga bahin ba,wani kukan kishi taje tana yi a dakin ta tsaban tasa abun aranta har ta mance da komai,..zuciyan ta zuga ta kawai yake yana ce mata ta kwace mijin ta daga wajen koma waye ne...

Haka ta zauna bata ma je site din small mum har akayi ishai bata kuma ci komai ba...Cahn data ga kamar jikin ta na neman daukar zafi sai ta mike ta dauro towel a kirjin ta fada wanka..

Tara saura khal ya bar site din hajy indirah bayan doguwar hirar mai dadi da suka yi da murjan shi...acikkn ranshi Yaji dadi da suka nuna yabawar su akan dabiar bahi,3% na haushin ta dayakeji akan partyn sanda ya ragu,Murja tana tana tsokanan shi akan cewa sun dace..baiya ko kulawa .

Haurawa site dinshin yayi yana tafiya yana kare ma kofar dakin nata kallo,bude kofar dakin shi yayi sai yaga yarda ya fita ya barshi haka yazo ya tarda komai stil qamshin sabulan wanka yasa ya masa alama da itane a cikin bathrum din shi tana wanka,tsaki yayi ya shiga rage kayan jikin shi,yana kammalawa ya rage wutar dakin zuwa blue dim rays

bakin kofar bathrum din ya tsaya ya mugun hade ransa yana jiran futowar ta,toh
Ta fito daure da dan guntun towel bata ma lura da shi ba sai famar yarfa jikakken suman ta daya manne da jikin ta take da hannun ta tana kokarin cusa sauran cikin hair towel din ta

Sosai ta tsorata ganin shi a kusa da ita dan bata san da shigowar san ba..suna hade ido tsoron ya kama ta sai ta juya da mugun gudu ta koma bathrum din ta tura kofar tana haki tana furta innalihhi..

Dama ita haushin sa ma take ji,cikin kokuni ta zage ta shiga mita tana cewa ita ta gaji da wannan dakin..sai adinga shigowa kan mutum ba sallama, .tace da yanzu bansaka towel din ba fa?har da jan tsaki mswww..tace Ni wallhy nagaji ..

Wani Kallon kofar bathrum din yake a ransa a hade har yanzu bata dena mitan da takeyi ba,chan ya yunkuro cikin azama ya bankade kofar da karfi sanda ta tsorata Ta koma da baya... kan tace komai ya fizgo ta da karfi towel din jikin nata ya fixge yana shirin rabata dashi.

...wayyoh Allah na..

Wani damke hannun sa tayi jikin ta na mugun tsanan ta rawa,ganin karfin su ba daya ba yasa tuni ta sa masa ihu tana firgici tace kayi hakuri,ni ka sake ni wallhy babu komai ajiki na..

Bai ko saurare ta ba sanda ya funciko ta ya jefo ta cikin dakin..

Towel din ya fixge mai gaba daya ya jefar dashi akan floor

Da sauri ta shiga kare jikin ta Tsaban rudewa akasa ta zube ta dukunkune tana kare kirjin ta

wani takurarren azaban kuka ta fashe masa da shi....,bata taba tsayawa gaban namiji haka ba tunda uwar ta ta haifeta...

Shikam tsayawa yayi yana kallon ta kamar yaga movien daya fi so,taki ta dago ido ta kalle shi sai rawa muryan ta yake. tace dan Allah kayi hakuri ka fita min pls..i beg u kabani towel dina

...dukawa yayi gaban ta fuskan sa a daure ya fizgo ta sama yana kare ma abubuwan da take boyewan kallon.

Wani sabon kukan ta fashe mashi tana fizge wa,ya riko hannayen ta.. kirjin nata sai rawa yake masa amma yaki ya sake mata hannun bare ta kare su...tsaf ya kare masu kallo ko irin kunyar first time din nan babu a idanun shi..cikin yanayin sautin muryan daya dada kashe mata jiki yace me gare ki da kike boye min? Tell me Whats ther ajikin naki?

Kin dagowa ta hade ido dashi tayi ta kara sautin kukan ta tana mai runtse idanun ta sosai,bata san yaushe ya jingina ta da bango ba,ji tayi yana shirin hade fuskan ta da nashi,dada runtse idanun ta ta kuma yi da sauri jikin ta na mugun rawa kamar wacce aka jona ta da electric shock,
Murya na rawa tace dan Allah kayi hakuri... bansan kai bane ka shigo shiyasa nayi ta maganar...im sory...shi baima jin ta dan this is the first time dayake kare ma hasken fatar ta kallo, dan kuwa fatar nata hasken sa irin mai dauke hankalin nan ne,ga round and soft looking twin boobs din ta wanda already sun sending shivers ma jinin jikin shi..tsaki yaja aranshi..

Sai ya kalle ta kamar Ranshi a mugun bace Yace "how dare go out to that party. ance miki zaman kanki kike ne? Ta girgiza mai kai da sauri..a tsawace yace "words!..Kin raina ni ko?i notice u now say anything u wish sabida na baki too much fredom,look dont you dare forget thar ke din prisoner ce agidan nan...i dont want u see out there ..kuma kar na sake ganin ki da wani ko wata..a zafafe ya karasa maganan kamar wanda zai sauke mata mari

Bata jira ba ta dan ture shi Cikin tsananin firgici ta danna ma hannun sa daya ki ya sake ta cizo ..yana sakewa kuwa da gudu ta haura bed dinshin ta janye bed covers din ta rufe jikin ta,tana mai kara sautin kukan ta

"...I want to go home..idan bazaka fada min me nayi maka ni kawai ka sake ni to..i cant bear this anymore..Walllhy i can neva be ur prisoner or ur maid or ur wife ni bana son komai naka.
...tasan zai finciko ta dan haka ta mike da sauri ta bar kan gadon ta koma chan gefe nesa dashi tana jan shesshaka tana doka masa harara...

Kamar wacce take koyan hada kalma ta cigaba da cewa
"What did i do to you,you why did u hate me..menayi maka dan Allah...

Yace come here..sai ta danyi shiru bata motsa ba..wil u..?da karfi ya fada sanda ta iso gabansan ta rusuna bata ma sani ba,finciko ta yayi yana dada kare ma haddaden jikin ta kallo...he really enyoyed looking at her fresh neck and breast line komai tubarkallhi...delicious food to the eyes..cikin yanayin da baisan dashi ba ya sake wani kasallen murya mai saurin dakula lissafi ya sa yace sai yau kike son kiji me kika min?..tayi masa shiru..chan ta gyada mashi kai
.... izit bcos i saw ur nakedness,wato ke mai wayo ko?ai ma dauka kinsan me kikayi min?wato in sake ki kije ki cigaba da abunda kike yi ko?

Dada runtse ido tayi tana matse bedsheets din da ta cukuikuyo ajikin ta,tana dan kau da kanta cikin rashin fahimtar last statement dinsa... ita metakeyi?,jin numfashin data ke saukewa ya san bakaramin tsorata tayi ba..ki cigaba da raina ni and i wil teach u a lesson u wont forget..

Bai kara duban me take ciki ba ya sake ta yayi waje bai bata daman sake ce masa komai ba..,wani irin sacewar jiki ne ya debe ta da gudu ta fada kan gado ta shiga rera silent kuka..

Tasan sabida tsoron dayaga taji yasa bai tsawaita maganan da ita ba,but she need him to answer her now.. tana mugun son taji me tayi masa kaafin ta yanke hukuncin datake shirin yankewa ayanzu

Wani zuciyan ne ya xugata akan ta cigaba da shiga tsabgar sa, saidai bata son ya sake ganin tsiraicin ta dan abun ya mugun bata tsoro

but she thinks cant back down now musamman data ji yau ya furta cewa tana raina shin tan so tayi amfani ne da abun da ya furta yace baiya so din

*****

To Hakan ma washe garin ranar suka kwashe da shi akan gadon nasa,yau dai bata leka su kaamil ba a wajen small mum ta karace zaman ta tana ta tunani

Toh da dare yayi ta shigo dakin sai ya umarce ta data kashe masa wuta mai gaba daya..,wani rashin kunyar ta masa domin aganin zata iya tunzira shi koda zai ji haushi sosai yace zasuyi magana irin na jiya dan bata gane meyake nufi da yace "ya sake ta ta cigaba da abinda take yin ba...dan ta kular dashi sai ta ce masa ai ita ba matar sa bane da zata kashe masa wuta ...ita kam ma ba matar aure bace..,

bata kuwa hankara ba ya shako ta ya wani matse ta a kirjin shi...tsindir ya mata dan pant ne kawai bai rabata da shi ba, bai dai mata komai ba amma da kuka da komai har bacci ya dauke ta bata cimma burin ta ba....he enjoyed the night so much sabida laushi da taushin fatar jikin ta akan kirjin sa sosai suka dauke masa maraicin ta

Ita kam bacci barawo shiya sace ta,Duba da yadda ta dukunkune ta kwashi baccin ta mai lpya a arms dinsa jiyan baiyi tsanmanin idan ta farka taji ta ahakan zata basar dashi ba

da saurin ta kuwa ta kwace jikin ta anashi ta ta shiga batrum ta dade kafin ta fito tayi sallah,sai ta saka nite gown ta zauna tayi azhkar
....to bata cire nitien bama ta nufi kitchen dinshi ta shiga dora indomie dan sosai take jin wani azabbaben yunwa.

Gashi aranta yau tayi niyyar duk tsiya bazata sammar ba

Bayan ta kunna gas sai ta tsaya agaban kitchen work table dinsu mai sheki tana hada ingriedents din..

Wajen ya dauki shiru so wani Wasa take yi da long and Fresh legs din ta wanda suka bayyana tsaban hasken su a waje kamar kafar jaririya

daga dan guntun nitien nata zaka ga shatin panties din ta ga moderate hips din ta daya fito clear sakamakon manne ta da rigar yayi..

Wasan takeyi tana dan jan laushin kafarta ta dora daya akan daya kamar tana sosawa...

Khal kam baisan meya kawo shi nan din ba,daga jikin door din kitchen din ya dura hannyen shi acikin wandon sa ya dan jingine.. gaba daya idanun shi na kan abubuwan dake jikin ta wanda suke mugun daqula masa lissafi..

A lokaci guda yaji ya kasa dena kallon surar jikin ta,mind dinshi nata raya masa abubuwa daban daban duk dama yasan bazai iya aikata ko daya akanta ba..

But he neeed to teach her a lesson shi wannan rainin da take masa ne ayanzu baya so ya daure tsakanin su ..bata hankara ba kuwa taji saukar numfashin sa agefen wuyar ta,da wuri ta dago a mugun tsorace kirjin ta na bugu wani yarrr yabi jikin su baki daya..,hade rai yayi yana watsa mata wasu shanyayyun idanun sa dake buduwa da kyar yace can you get out of my kitchen now?..

"...Tsaban yadda ya mannu da ita jikin ta sai ya dau rawa cikin rawan murya tace ni yunwa nake ji...
Atake ya kashe gas din,Wani fizgota yayi ya na janta har suka kai bedroom dinshi,jefo ta yayi ya juya ya shiga wani site tana tsaye tana jiran shi... loundry basket din pants dinsa taga ya fito dashi yana zuwa gaban ta ya zazzage ya watso mata inner wears dinsa agaban ta yace go and eat them in them loundry..su yakamata kici zaki fi Jin kin ko shi,..wani rau tayi da idanun ta,ta watsu mai sasaanyar harara ..a duk dama tana tsoron shi amma bai hanata fashewa da dariya ba....dada bata ransa yayi yana jin ta har ta gama dan yanxu kam mamaki ta ke dada bashi..

..chan data gama dariar ta cizge tana kukuni kasan wuyar ta tace ni wallhy bazan iya ba...

Miko hannu yayi xai riko ta ta balle aguje zata bar masa dakin...,yayi saurin finciko ta ta fado akan bare chest dinsa sa da baya..wani cukuikuye juna sukeyi cikin su kowa dai yana son yanayin azuciyar shi..tace..,dan Allah,dan Annabi kayi hakuri nidai badakai nakeyi ba ai cewa nake zan wanke...

Cikin tsananin rawan murya take fada tsaban taji riko bata ko iya motsi a jikin shi"asirtaccen qamshin jikin ta dana suman kanta tuni ya bugar da shi...bai ko kulata ba ya shiga sauke mata wasu mahaukatan numfashin sa agefen wuyan ta yana wani making sexy noise kamar mai shirin shan jinin jikin ta,wani yarr take ji tin daga tafin kafa zuwa kwaklawa
..ga wani zazzafan ruwan niima da ya yanko daga kasan ta yana nemen cike ta a bazata..,jikin ta atake ya mutu ta shiga firgici tana dan tutture shi cikin sauke numfashi mai nauyi Tana rokon shi..

Ji yayi bazai iya dakatawa ba,Wasu irin mahaukatan kiseees masu daqula lissafi ya shiga saukewa akan wuyan tan,sabon yanayin yasa ta birkice masa tana shivering akasale tana kuka tana sauke wasu nannauyan ajiyan zuciya...tuni jikin sa ya dau dumi dan baijin abunda take ma cewa ya kuma kasa dena juya ta har sanda ya manne ta da jikin bango ya matso ta jikin shi sosai yana wani lashe ta..

Daga saukar lebben sa har na numfashin sa ta kasa gane wanne ciki ke neman zautar da ita dan ji take kamar zata shide..

,bude idanun ta tayi da kyar zata danna masa ihu ko zai sasauta,sai taga ma ya dda manne ta da kirjin shi yayi sauri wajen toshe mata baki,..wani irin fizga yayi ma niten ta ya sauke su kasa kadan kusan rabin boobs din ta duk awaje....hannun shi ya zura ta ciki ya cafko lallausan left boob din ta yana shafa sa ta duk inda yayi mashi yana wani irin murzawa..

...chak numfashin ta ya dauke tana wani irin karkwarwan tsoro,kafafuwan ta sun kasa daukan ta tsoro kamar zai buga mata zuciya

Yana shafo ta tana binjikin shi tana neman sulalewa kiciniyar kwace kanta ta shigayi ya dago fuskan ta da karfi,yana neman su hade ido taki,akan lips din ta ya rama cizon shi,tana motsa su kuwa bata hankara ba taji ya hade bakin su waje guda yana mata wasu irin kisses masu mugun mugun dagula lissafi...ajiyan zuciya take saukewa a zafafe..

daga shi har ita kasa tsayawa da kafarsu sukayi suka sulale kasa cikin mahaukacin shaukin juna..,tana dan kwacewa kuwa ta fasa masa ihu tana rokon shi ya barta..ko ajikin sa dan bai kyale tan ba,....hawaye ta dawi saukewa tana dan Allah kayi hakuri...wallahy bazan sake ba ..ni ka kyale ni..pls let me goo tana tuturashi kamar bata yi...jin numfashin ta na shirin daukewa ya sa ya tsagaita...he cant allow her to see him that way yadda gaba daya jikin shi ya amsa da sabon yanayin data jefa shi, kawai sai yayi sauri ya fita ya bar mata dakin daga nan bai sake leko ta..

Wani sulalewa tayi akan bare floor radadin abunda ya gama yi da ita ya gama kashe mata jiki

******

A Week din hilda take shirin komawa gida dan haka junnut is so busy bata ma nemi bahiyyar sun bude gifts din birthdy din ta ba,junnut was not happy da kin cewar komai da khal yayi a filin partyn amma tunda ya bata cake abaki sai hildan tana kwantar mata da hankali tana ce mata wannan ma yyi

She wanted a blue wiston diamond bracelet as a gift daga wajen shi amma khal bai

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment