Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata ko cokalin rubber ba gani take ma kamar sai an takurashi yake biye mata,..tana sane da
cewa kwanan nan khal din ya mallake raw diamonds kala kala kuma har ya zuba wasu masu yawa a hannun jari mai karfi a wani shaharren babban fashion industry na jewrys a united state.

A ciki harda sabon 2019 rainin diamond brand na kim kardashian kourtney da dayan sister su.

Abun dai bai mata dadi ba amma sai ta basar...

Bangaren subaya
Kuwa abun yayi tsamari tsakanin ta da sadat musamman data gane cewa tana da 2months old boyayyen cikin sa wanda babu wanda ya sani sai ita da Allahn ta..

Sadat is madly in love with bahi,tunda akayi auren abu kamar wasa ya kasa samun bacci mai kyau arayuwar sa

Gashi ya rasa me xaiyi ya kalmashe bakin game din sa dan har ga Allah sabon halaye subaya gaba daya ya gundure shi,yau har Us yaje na musanman ya nemi shawara wajen dan uwan sa doctor barak adeel,anan shikuma ya bashi shawarar yadda zaiyi da subaya...kuma ya shirya allura na musamman wanda yake gani zasu yi amfani su paralysing brain din khal dan ma kar ya kawo musu cikas irin na wancan karon...,plan din da suka hada is very perfect and simple,"..shi sadat yasan inda document din subaya yake na gidajen ta a saudi arabian dan haka daga wajen barak sai ya nufi saudi inda yaje ya kwaso komai nata batare da tsoron komai aransa ba..

He wanted to duplicate it kafin ya dawo sai ya aje mata fake din yayi tafiyar sa da originals din kamun komai dai ya kammala

idan kuma burin shi ya cika cikin sauki akan bhaiyya yana shirin cewa zai sake subayan ya gudu da bahiyyar mai gaba daya kowa ma ya dena ganin shi

Daga nan saudi Straight ya wuce switzaland inda gaguramn ajiyan subaya suke

da kyar da wuya na ya samu fake licence din subaya yana neman izinin a bude mashi safe din ta dan ya wabce sauran abun da yake ganin zaima iya sacewa cos evrything there is higly confidential..

Unfurntely aranar daga nigeria jahan ta tambaye subaya wani document tin safe, ita kuma subaya ta neme shi acikin kayan ta anan din bata samu ba,so she called him many times baiyi picking ba,cos time din yana bank ana masa tambayoyi so bai ma ji shaukin dagawa ba..,har dai subaya ta gaji ta kira trusted employe din ta daga saudin sai tace suje dakin su duba mata files din..

Ta bsu codes an duba baga komai ba ..Ko ina ta sa an bincika bata samu ba,along with other file daya kwashe xaije ya duplicating sauran ba nata bane gashi bai dawo ba

...sosai hankalin subaya ya tashi data ji ance ma babu komai a secret safe din tan dan tasan bayan ita koshi sadat bata taba bashi secret code din ba...ita dai dai tasan ya san me take ajiyewa anan..

.yanzun ma data fada na employe tana shirin cewa aturo mata komin ta ne mai gaba daya taji su akusa da ita.

To Tun kafin ma maganan batan document ya isa kunnen jahan a gaggauce tasa securityn gidan suka shiga dubawa..

Evrywher has been searched amma sunce mata ba aga komai ba...she was left with no oder option than to call
Ss Security on them gaba daya ta sa aka tsare kowa aka shiga bincike mai tsanani dan document din na dukiya ne bana wasa ba,aciki har marrige certificate din jahan mai gaba daya yana cikin safe din..

Duk An yi searching an kwace wayoyin su an yi bicike amma baaga komai ba

Ccctv fortage aka cicccire na kowani luungu da sako dake haska gidan har da boyayun cameras din da ko sadat din dakan shi ma bai sanda da shi ba.

Its hard for subaya to allow that dan tasan za a iya ganin sirrin su wanda bai dace agani ba kawai tace ita a tura mata ita zata duba ta gani.

But the case is critical sundai tura mata ne amma bayan securityn sunyo nasu dabaran har sunga cewa sadat ne ya dauka file din...thy have no option than to send the camera footages for her immidietly dan taga komai da idanun ta

Sukansu sun san yadda take mugun son shin nan ta kuma yarda da shi ba lallai su gaya mata shi ya dauka kai tsaye ta kuma yarda ba.

So tana zaune ita daya abakin gadon ta alert din 25 suspected streamed videos ya shigo standard apple sytem din ta

Sanda ta sauke ajiyan zuciya mai nauyi sannan ta mike ta isa gaban system ta kunna a matse,bata bi kan tsoffin ba kawai ta bude na kusa kusa taga eh lallai sadat ne ya dauka..

Mamaki gaba daya sai ya rufe ta ..Wani irin shock ya hanata daga idanun ta,cos taga yadda yasa secret code din ta da confidence kamar sababben barawon daya saba sata...

she was so terrified sai ta dafe kanta cikin bacin rai'...cikin ranta tana neman dalilin da zaisa shi ma ya daukar mata muhimman doc dinta batare daya gaya mata ba.... this is a highly personal matter...

kiran sa ta shigayi ba kakkautawa shi kuwa yana can hannun sa yaki daukar verification banki sunce yaje ya dawo washe gari
Anan ma Sosai ranshi ya baci duk dama baya wani tunanin komai,...

To daya fito daga bankin yaga itane sai ya kashe wayar nasa mai gaba daya,..haushi abun ya bata...a jikin compter ta koma a hargitse ta kunna tracker da zai nuna mata curent location dinsa

Sabida nisan tsakanin kasa da kasa so the Netwk is not responding quickly kasa hakuri tayi ta kunna sauran videos din ta shiga kallon su one by one tracker daga gefe yana reading..

Bangaren bahi kuwa d ta tabbata khal ya fita sai ta sake komawa dakin bathrum ta nufa ta tsaftace kanta ta fito kamar wanda bata jin komai..

Wani saibi take yi ita kadai tana famar kama kanta tana shiru shiru..to Da ta runtse idanu take jin wani rurin harshen sa da numfashin sa ajikin ta yana raxana ta,ta kasa sama ma zuciyar ta nitsuwa,ta kasa gane tsoron hakan takeji koko rudanin sabon yanayin nashi da ita yake damun ta..yau kam ma da kyar ta zauna tayi sit bath din da aka kawo mata na wani haddaden maganin mata ingantacce tunda katsina state...dan saura kiris yanzu ya rage mata ta gama da wannan fannin.
Dama hjiya tace data gama zata daura ta akan special diet dan ta samu dai daituwa ph level din ta kar abubuwa suje suyi mata over.

Khal sabida kunyar sake hade ido da ita sai ya fita shi da murja toh basuu dawo ba..

Ayaune kaamil ya gama shirya duk wata maganan dake ranshi akan zai aiwatar... dan haka sanda ya nemi izinin junnut kafin ya aika aka kira masa bahiyya... but inform of suprise

Dakanshi yasa aka kawo masa ita har cikin ruwa akan wani tsadadden boat dayaji gyaran flowers teddys da ballon,..a cewar sa zai gaya mata wani sirriine ...amma sunfi awa guda yana tara confidence bai iya cewa komai ba,ita kuma tsoro take kar khal ya dawo ya gane tafita agidan gashi ba wani lullubin kirki tayi ma jikin ta ba

Da junut ta fada ma hilda kaamil is in love with bahi Abun y dade yana bada hilda haushi. .she hate bahi to the mantle kishi haushi hassada duk suke damun ta..

Da kyar bahi ta sa kaaamil yayi magana sabida ta bata ranta ta nuna mashi lallai ita zata koma gida tana jin tsoro

Toh Daya furta yana son tan bata wani ji mamakin data ji ba kamar zubewan dayayi kan kafarsa yana cewa ta aure shi ba...

Sosai abun ya dame ta...Da dai shiru tayi ta juya masa baya ne tana mai tausaya mashi,daga baya sai ta daure ta juyo ta kalle shi like She had no choice

Tace kaaamil, dan Allah kayi hakuri..we cant be...im sorryy .

Ta juya zata tafi ya fixgota jikin sa looking very serious
Taki sam amma haka ya gaya mata duk abunda yake ciki game da soyayyar ta

...yayi kokarin shi wajen nuna mata she is the only girl daya ji ta mashi har yanajin zai aure ta tunda aka haife sa..

Tace ita sam bazata yi soyayya ba kawai yayi hakuri,ita zata koma gida,yace bazaki yi soyayya ba ko baki so na?

Bata so ta ci mar fuska amma data ga ya zafafa abun sai ta daure Tace mashi both
...kaaamil ji yayi kamar zai mutu dan wani dafe kanshi yayi idanun sa sunyi zajir ba shiri ya fara rokon ta....

Gaba daya sanda ya tsorata ta she tot ko abun bai kai hakan ba,data ga ya fara koke koke zai daga mata hankali tuni ta dage nauyin dake kan harshen ta tace mashi,kaaamil kayi hakuri...ni ba matar da zaki so bane..in already involved with someone dan ta kasa cewa khaldun direct sai tace mashi ni ba budurwace ba kamar yadda kake tunani..i know bazaka yarda ba amma wallhy wallahy da auren shi akaina..

Bangaren subaya kuwa,tunda ta fara bude videos din tana kallo sai jikin ta ya dau zafi,ga Ac amma ta share zufa yafi sau akirga... ko inan ta ya fara rawa tana wani irin sauke raxananun nunfashi ..

Wasu videos intana kallon su har wani shock take shiga kamar mai ciwon hauka tanayi tana komawa baya slowly tana lumshe ido akan chair tana wishing dama ace mafarki takeyi

zafafan hawayen kunci, razana da nadama duk su suka gauraye fuskan ta da kwalkwata

Daurewa tayi ta kai su har karshe ...cike da dauriyar har tayi ta na kiran su daga chan saudi tana basu date suna tura mata sauran video din da basu cika ba..she was streaming them acording to date

Ga murya ga komai unoticeable secret cameras din da ke gidan nata sune suke nuna mata videos da dama wanda ya nuna mata irin bakar Azaba da zuxgunawar da bahiyya ta deba a hannun sadat..

Wasu ma bai sani ba amma duk recoders din ya dauke shi babu abunda bata ji ba har lokacin daya ke zuba mata poison a drink duk ta gani..

Hankalin ta tuni ya fice ajikin ta,tana kuma jin ciwon zuciyar ta ya tashi da irin furucin daya yayi akanta.

amma haka tayi dauriya ta danne shi With immidiete effect tasa aka yi aresting maikatr su da suke aiki tare dashi wanda tagani yanzu...,sannan tasa aka tsare maganan tare da bada tsatsauran oder akan cewa kar kowa ya bari sadat yasan halin da ake ciki har sai ya dawo daga inda yake din..

Securitys suna bada confirmation an gama komai kuwa sai gashi sadat din ya kira ta yana zubo mata karayen cewa ai yana wani case ne take damin shi da calls shiyasa bai daga ba... yana maganan ne and immidetly tracker ya karyata shi ya nuna mata location shi is switxeland...not saudi arabia

Da kyar subaya take numfashi karshen dauriya da danne firgicin data san har ta mutu bazata iya yinshi ba yau shi ta ara tasa ma ranta

Ai taji duk wani barazanar dayake yi ma bahiyyar akan yana da hannaye dayawa masu taimaka masa dan haka baya tsoron kowa....and She wanted to get to the buttom of the matter first,..

Tsaban yanayin da ta tsinci kanta na rudani da zafin kai jini ne yake saukaa a ramin hancin ta batare da ma ta san dashi

a very kindheated subaya immidietly change to a devil at heart magana ta mashi a nitse kamar babu abunda yake faruwa ...

She make sure she lured him with lies tunda yanzu tasan meya kawo shi rayuwar ta kuma tasan arzikin ta yake nema presntly.

.tace masa honey kazo nigeria id posible agoben akwai files din da zan damka mashi kamin legal documentation,ai kuwa sadat ji yayi kamar an tsoma shi a ruwar sanyi...duk tunanin shi in ta bashi zai hada kenan gaba daya sai yayi faking dinsu ya mayar mata

Suna katse wayar subaya ta ta zube akasa ta zuba wani uban kara dan ta jasa daurewa more dataji muryan sa

Wani birgiman radadin kunci tayi tana tuno da yadda ta aje rayuwan ta akanshi ta bashi muhimanci fiye da komai

...ita kanta tasha mamakin da jahan ko wani acikin gidan baiji kuwwar ta ba


Ayanxu ma Bahiyya kawai take kallo a idanun ta tana kuma tuno da abubuwan da taga ni a videos din

She cant take it any longer gani take bakin ciki da rudani zai iya murkushe ta tun kafin safiya

..khal ya dawo yana sauri zaije site dinsa dan baiga bahiyyar awaje hjy ba yana murda kofar dakin baima shiga ba kirar subaya ya dakatar da shi

Babu sallama ko sauran bata lokaci yana daukawa wani matsaanancin kuka mai zafi ya ji suna yawo a kunne sa....

farko sunan shi kawai take kira tana ce mashi yazo yanzu ita zata mutu..

Daga bisani ta shiga kiran sunan bahiyyar tana yi tana dauke numfashin ta cikin azaban kuka kamar wacce zata mutu..

Shikan sa khal bai san da ya fice agidan rude ba,nan ya nufi airport akayi da shi kano ba tare da bata lokaci ba.

Da ya iso ..Thank god bai gamu da kowa ba ya nufi dakin ta akasa ya same ta tana ta kuka,ga tarin toilet paper agaban ta duk jinin dake bulbulawa ahancin ta ya jika shi.

Tana ganin shi ta mike tana layi ta fada jikin shi,cikin radadin azaban kuka tace masa, wayyo Allah na brother..khal......wallhy na shiga uku...

Yace menene...u need to calm down subaya..tace dont tel me to calm down
Da Trembling hands din ta Tayi masa nuni da direction tana cewa
..Pls u neeed to see thos videos..ta masa nuni da system din ta wanda yake bude alaman tun dazu maimata kallon takeyi
...tace saood ni bazan taba iya fuskan tar bahiyya ba....na cuce ta ...na bakanta mata rayuwa..

Kokarin calming din ta yake yi sai ta sake jiki tana tura shi lallai yaje ya gani a rude ya sake ya haura kan
Videos din..

Khal ya na danna play din toh Akan Dai dai video din da sadat yake matse ta yana hada ta da bango yana dauke ta mari a dakin na ta ya sauke idanun shi...

ga full footage ga clear audio,babu abunda bai gani ba.
#SURAYYAHMS
I dey tird banyi editing ba😞
*Is this page special?*

*To na bada shi ma duka duka masu matukar kaunar book din nan one luv guys.🥰🥰🥰*

Inga ruwan coments kamar readmore biyyar ..shafi shafi..lambo lambo..😂tmao its friday zamuyo shafin karshen sati😎💋


_*♡AHUMAGGAH🌺*_



_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_

_*nayi tunanin na wayar ma wasu kai out of rashin sani musamman wa yanda suke ji anacewa wai sunan indians ne acikin Ahumagga..ITS A LIE..strickly ARABIC/ISLAMIC NAMES ne with awesome meanings, google it..karku bari wayanda basu san kan labarin ba su kauyantar daku su dawo daku jahilai by force..su basu sanii ba sannan bazasu barku ku sani ba. labarin Ahumagga is based on persian kingdom(iran,pakistan,laurestan,rajiskan tajiskhan etc) and little of typical nigerian fulani culture so dole ne littafin ya banbanta da yadda aka saba.*_


_3⃣3⃣-Villain 1♡_



Sa'ood A Reality yake ganin komai agabansa amma Duk da haka sanda ya ga kamar a mafarki ne.

...a take idanun shi suka sauya kala suka dawo jajir,wani zazzafan huci ne yake taso masa tun daga kahon zuciyar sa mai zafi sai yakeji kamar ana hura masa wuta ne akansa..

"So this is the real truth?..toh meyasa bata fada min ba...meyasa bata fada ba, wani dunkule hannun shi yayi cikin tsananin radadin jin haushi..wani tasss kake ji a kasan floor na karar saukan wayar sa dayayi firo dashi baima sani ba.

Yau Bayan yaji mugayen boyayyun sirrikan sadat akan subaya,a Duka videos din dayake kallo na cin mutuncin da sadat yayi ma bahiyya yana razanata duk su suka fi komai tsuma shi

Aynzun ko daya baiyi tunanin zai bace a kwakwalwar shi ba har sai yaga ya rama mata..

Daga jin saukar numfashin sa zaka gane cewa Hankalin sa a matukar tashe yake,..biting his lips slowly ya cusa hannun shi cikin lallausan suman kanshi yana shafawa kamar me naxari.. She was my sis ..and now she is my bby my wife..

..tsikar jikin shi har harbawa suke suna tasowa.. a idanun shi yana imagining yanayin yadda zai cire ma sadat farinciki a rayuwar sa.

Duk da halin da subaya ke ciki nai hanasa karasa kallon videos din ba

He is very intelligent dan haka abubuwa dayawa sunzo mind dinshi a wannan lokaci

Wani dabara ne ya fado mashi dan yasan ba iyakar abun ba kenan"idan har wannan videos din agida ne gaban subaya to meke nan yake mata idan bata gidan?..wayar shi ya daga ya binciko tun sakon da da dija ta turo masa na rashin lpyar bahi, then he call the number amma sai yasmine ne ta dauka...

Yasmine Tasha mamakin data ji shine akan layi,but da shike baya cikin hankalin sa sosai so bai tsaye gaishe gaishe ba ya fara mata tambayoyi,ita kuwa bata bata lokaci ba ta gaya masa hakan yana faruwa a schl..ya lura she cant give all details sabida tana jin tsoro sai ya mata godiya ya katse wayar..

Subaya Tasha mamakin furucin yasmine dan tana jin duk tambayoyin sa da kuma amsar dayake samu..

...."yasmine ta basu hints,tun daga farkon bakin zaren ta kamo musu su kaji komai xuwa har lokacin da yake kiran bahi yake mata barazana kala kala agaban su.

Subaya bata dena nishi ba dan tayi kukan har ta gaji,ita aynzu ma dukiyar bai dame ta ba,abubuwan data gani bahiyya ta fuskan ta under her roof bata sani ba su suke zautar da ita..,a hankali cikin jimantawa take cewa ya cuce ni...sadat ya lalata min rayuwa ta..
Ta yaya zan kalle yarinyar nan...ashe har zata iya zama cikin kunci da bakinciki dan ta kare ni daga wannan babban al'amari?

"She is just a little girl,me tasani da zai dauki hakkin ta haka..?ko dan yaga marainiyace bata san komai ba

...hannu ta daura akan kirjin ta tana wani irin kuka mai ban tausayi..khal har ya iso gaban ta yana rirrike ta mma bata sani ba,cike da sanyin murya da sanyin jiki yace subaya ki nitsu kiyin min bayani ..wai
A ina kika samu wannan videos din?
Ina son nasan meya faru did u know anything about this kar ki boye min dan Allah.
Cikin kuka tace wallhy ban sani ba..
I just found out now...kukan sosai yaci karfin ta

,..pls get up ya dagota da kyar yana mai tausaya mata,tallafo ta yayi ya aje ta agado dan har wani luu idanun ta suke jikin ta yayi sanyi sosai

Bata iya komai sai sauke ajiyan zuciya idanun ta har sun kumburo sun haura kamar wanda aka aika ma sakon mutuwa...

Zama yayi agefen ta yana dan calming din ta har tayi shiru
da kyar tayi masa bayanin yadda videos din suka shigo hannun ta komai ta fada bata rage ba..tace khal babu lokacin dogon bayani,bana son mum taji komai har sai munji sauran bayanin daga bakin bahiyya...xaka kawo ta?ko binka zanyi muje abujan.

I reall..i really want to meet my sister khal... i want to make sure if she is ok...ko baga yadda yake dukan ta bane?...this is a sexual assault... abun nashi yayi yawa.. yayi tamin karya akanta and i do scold her batace min komai bayan kuma bata da laifin komai....wani matsanin cin kukkan datake dannewa ta sake fashewa dashi,tace dana san abunda yake mata kenan wallhy wallhy da na bashi dukiyar duka an rabu lpya..
He lied to me dan ya raba ni da wacce take kaunata

Ashe ma karya yake mana dayace tace mashi tana son shi? Wayyyo Allah na bahiiya ta kiyafe min..im sorry for judgin u my litle sis...im so regreting this.. i just cant take it anymore.

Khal shikadai yasan meyake ji aransa amma haka ya daure ya dinga lallabata musamman dan kar ciwon nata ya tashi
Magana sukayi na fahimta
,..da kyar subaya tayi masa alkwarin zata danne zuciyar ta dan kar jahan ta sani yanzu sai sunyi bincike

..shikuma yace ta bashi kwana uku zai gama da komai..

A Cikin daren ya fita ya bar gidan daga subayan babu wanda ya san da abunda ke tafiya.

Bangaren su kaamil kuwa ba irin dabarar da baiyi bahi ta gaya masa watake aure ba amma sam taki tace mashi komai,bai so ba amma haka ya barta ta xame ta tafi ta barshi awajen ...

Yayi ta xubda hawaye saboda wannan karon ne farko da zuciyar sa yaga abinda ya biya masa sosai,he want to respesct her decision tunda tace mashi aure ne akanta amma sai yaji bazai hakura ba sai yaji wanene mijin bahi..

Bahi kuwa abun bai wani dara ta chan chan ba,taji wani iri kam amma bata zafafa komai aranta ba

Washe gari da sassafe,dija na gida taji sammaci cewa ana neman ta a waje..da kyar ma ta fito dan babu wanda ya taba mata irin wannan sammakon

Ganin khal har bakin kofar gidan su yasa ta sha mamaki sosai,bakin ta har na batan kalma ta ushering dinshi ciki cike da mamaki da girmawa

Comfortably ya zauna akan sofa,da shike its 7 oclk sai ta kawo masa hot coffe,just one sip yay..badon komai ba sai dan ya kwantar mata da hankali ya lura ganin shin ba karamin tsorata ta yayi ba..

Ta tambaye shi lpyar bahiyyar..ba yabo ba fallasa ya amsa da cewa tana lpya..anan ya shiga kawo mata tambayar sa kamar hira tun daga lokacin da ta fara sanin bahi a schl..har ya kawo ta inda yake son yaji

Toh Daya fito fili ya nuna mata yasan labarin sadat..,sai taji kawai bata da option face ta bashi labarin duk abunda yafaru..

Khadija kam bata ji tsoron komai ba,evry little details tagaya mashi na abunda bahi ya fuskan ta ..

Duk dama tayi kuka sosai,amma she was brave enough to say that in har xai raba bahiyya da sadat to zata taimaka mashi ta duk hanyar da zai bukace ta.

Hakan yasa ya nemi alfarman mum din ta,ya dauke ta ..by 9.30am suka nar nigeria zuwa kasar london..

Da kwararrun yan bincike tunda daga military base ya fara dora salon sa..

acikin ranshi Tsaf ya shirya irin kalar hukuncin da zaiyi ma sadat da duk wani mai hannu da bada gudumawa acikin case din

Sam baya son bacin ranshi yasa yayi garaje ko kuskure

Yana dai so ya tara manyan shaida akansa,yasan yana bukatar ya aje hankalin sa waje guda yanemi taimakon dija.

Da suka isa london Basu kuwa samu duwawun zama ba dijan Ita ta kaishi duk inda sadat yake hada shirin sa,har wannan wood house din daya gallaba masu azaba sanda ta kaishi yayi binciken sa sosai

Kwana daya da rabi sukayi a london ya gama binciken sa,nan ya hada ta da wrist wacht mai dauke da security trackers da audio recoder yasata a jirgi ta dawo nigeria batare da sanin kowa ba...

Dija Tana so ta gaya ma bahi amma khal ya mata warning akan haka..m most time ma kashe wayar ta take yi dan tsaro .

On the that 2- 3rd day da asubahi khal Ya wuce USMC base,da uniform din sojan nashi ma ya shigo fuskansa adaure kamar malaikan mutuwa...

Anan ofishin wanda suka san case din basu fi mutane biyar ba,biyu daga kwararun masu bincike daya daga laboratory sai computer scientist din su mai gaba daya..

Wasu files khal ya karba daga wajen dayan repotern

Daga nan Yayi 1hr indoor secret meeting da manyan generals da officials dake wajen ba wanda yasan meya ke nuna musu

Yana fitowa A hujajan ya wuce torture room ya aika mugayen sojojin sa guda biyu har izuwa lab din..kowa anyi dismising dinsa aka bar doctor barak adeel

...barak adeel yana ta aikin shi kamar mutimin arziki ya dauka ko irin mission din su na gaggawa ne ya taso ma khal ake bukatar taimakon sa

Da suka tsamo shi yaga an nufi torture room da shi abin ya dan bashi mamaki aransa sosai...

..yana budan baki zaiyi magana.. khal ya tsare su...oder kawai ya basu da idanun shi,bajira suka fara dukan sa ta ko ina da wasu irin kakkauran rubber mai irin kaurin belt din engine din nan

Kowani saukan duka,thy wll make sure kayan jikin sa ya beke,doc barak adeel yayi ta ihun radadi ga azaban rudanin rashin sanin laifinshi,khal

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment