Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi aune ba taji saukar jikakken kirjin sa abayan ta ya wani lafe agefen kunnen ta yayi lamo sanda taji wani yarrr nabin jikin ta, kamo hannunta cikin sanyin murya yayi yace "twinkle baki amsa ba"tayi sauri ta lunshe ido ta gyada masa kai kawai, yace "Noo, say it out,bana son silence and you know that"jin hakan yasa bata san lokcn da tayi murmushi ba a hankali tace "kk" ..yace "kkk kawai?".

kamar bata son ya ji ta tace toh "I promise,...but u have to promise me that bazaka sake ciwon ba"and that u will trust me..kar kayi purnishing dina akan abunda baka sani ba...."daga nan maganan ya dauke mata chak ta kasa sake kara wani .. Khal yyi murmushi yace..i promise u, "yanzu kin yarda kece asalin cuta da magani na?" ta turo baki..yace uhum this girl...tace "girl?Ya dada sakankacewa agefen kafadan ta yana murmushi cikin wata kasalliyar voice yace mmmmm
How old are you?

wara idanuwan ta tayi siririyar murmushi ya kufce mata tace im 20.. ni dai bana son girl"..shagwaban data sakar masa cikin hakan sanda yasa shi ya kasa danne maitar sa..

Hips din ta ya riko yawani shafo ta...ta sake masa jiki cike da kasala kasan makoshi ta wani jingana kai tace
,"wayyo...yayi dariya yace,..kk my twinkle'..murya can kasa tace"better..."

Juyo da ita yayi ta gabansa ya sauke mata kissess...bai taba sanin hankalin sa zai kwanta har haka ba dan wani mugun kaunar ta yake ji aransa

Kissing din ta ya cigaba da yi Lips din ta yyi laushi har yana shirin kumbura a hnkli ta kwace anashi,suka zuba ma juna idanu..."i cant wait to be with u alwys....salon dayabi da muryan shi tabi itama tace me too...

Ya sake ta yana murmushi,"yaushe ne auren?..i mean the married again party?wai dole ne

Tayi rau da idanun tace ahh ..Ohh nima..ban sani ba

Ya juyo ya harare ta,..zo nan."
ya hade rai kamar da gaske..dariyar datayi yasa shi dariyar shima..cafko ta yyi yace wato bazaki gaya min ba ko?tace ai jibi ne...kuma basake zuwa nan zanyi ba

Zaiyi korafin hakn sai tace ai mum ce tace hakan,Kaga an matso da shi,zaayi min bridal fittings da sauran su..yana ta bin ta da kallo tana bayani Ya bude baki tana gamawa yace..even in the night?..ta juya mai baya ta tura baki
Cike da sautin shagwaba tace..Im serious bazan sme time ba

"Ya tabe baki..Ok come and check me up once in while.. yau nidai ina son naji bedtime story..tace what"a hankli ya dago suka hade ido..ya jefa mata naughy smiles dinsa mai karya gabobin jiki yace "kintuna?ko na tuna maki?..ta girgixa kai tayi smiles..yace will u...?tace ok...

Daga haka ya bude mata door din dinsa ta fito yana kallonta har ta shiga room din ta..

Wani shauki ne ya debe sa,..Wayyoo soyayya dadi,wani super yayi akan gadon sa yana nitsewa yana tuni da each smile,each caress each kiss and smooches of his wifes smooth skin

Yanzu yake dada jin sabon shaukin bude rayuwar sa da abun kaunar sa dan ayanzu
Shi kadai yasan abunda yake ji akanta..

Karfe biyun rana har waje ya washe mild alarm din ta ne yafara ringing da kyar ta mike tsaye ta bude ido tana dafe kai, bayi ta shiga ta kukkuro baki tafito sannan tayo sallah,aika da kiraye kirayen su jahan yasa bata tsaya yin wani dogon shiri ba ta nufi part din su

Game da abunda ya faru jiya,bahi sai ta tsinci kanta da jan jiki tana sum sum
....'wani kunyar su take ji aranta sosai,...su jahan duk sun fahimce hakan amma sunki ta bata wannan daman,wani sabon salon janta ajiki sukeyi kamar wacce ake kafa kafa da ita
Dan Ko su subaya ma abari sunji meya faru ajiyan ba

Jibi za'ayi hidiman suma a washe garin hidiman suke shirin barin gidan mai
Gaba daya wajen sosai ya kacame da kai kawo,na karban bakin su na kasashen waje da sauran su..

Hidiman tsara program na hannun su jahan khatun,ga fushin abunda ya faru jiyan dake damun su har yanzu,but tasan saood ba dab cikin ta bane..so ba har cikin ranta take ganin xamansa a hakan da cursed wife ya dara ta ba.

But she want to take it personal,taso ace tana haunting dinsu jahan da gori ko bakar magana, amma sarauniya dilshad ta ce mata lallai ta bari ayi bikin acikin kwanciyar hankali Sabida ta gayyato manyan baki wanda bazata so ayi abun kunya ko tozartaci agaban su ba.

"...junnut ta rasa meke damun ta makale take da jahan khatun dan tunda plan din ta na toxarta bahi yaki ci taji aranta duk ta fara karaya da komai.

Awajen jahan khatin babu irin shawara da zugi da bata shaba daga jiya izuwa yau din..

" jahan khatun tace mata,ta danne zuciyar ta kawai...
Muddin ita da uwarta sun iya da jahan Aarah..to matar saood ma bazata shige musu gaba

Tace ma junnut ta kwantar da hankalin in da rai ai itace ma zatayi gadon ta,
dan haka ta zama jajirtacciya,muddin bahiyya ta sake gwada mata taurin kai to tasa aranta zasu bude mata wani salon da zai sa bahiyya tayi dana sanin shigowa rayuwar saood mai gaba daya.

Ana ta shirin biki kamar za'a dage gidan,amma ita da hilda suna kyam a dakin su...

Hildan ne ma ta bada oder wasu mahaukatan kayan sawa masu shegen tsada da kyau wanda junnut take shirin sawa dan kawai aga wayewar ta d dacewar ta da sa'ood fiye da amaryan sa,..

Hilda ta fara tunanin junut is so desperate,Ita kam abun ya dame ta har ya dena damun ta

,..a duk dama bakin ciki ne aransu amma wani fannin suna so ace sune akan gaba a bikin nan sosai har fiye da amarya

A Wajen tsara bikin ta fannin su jahan khatun din Sosai suka zubar da nera.

Dalilin su Na daya shine dan su nuna ma duniya sune da gida ba jahan Aarah ba.

A Dalilin su na biyu shine zasuyi hakan ne abikin bahiyya dan idan na junnut yazo in zasu yi almubazzarancin da kudi ba mai iya tsare su

"A goben ake shirin kawo kayan lefen bahiyya daga site din sarauniya dilshad zuwa site din jahan Aarah,...

hjy indirah kai yayi zafi suma kudin suka zuba suka hado kayan karban tukuicin lefen amarya na kece raini dan ko da wasa ne basu so jahan khatun ta sake kaskantar musu da yar su..

Ta wajen jahan Arah kuwa bisa ga abunda ya faru tsakanin jahan khatun da su yasa take so lallai ta nuna musu cewa noor din ta mace ce mai daraja ba tsinanniya ba.

sai wajajen bayan la'asar khal ya fito,sarauniya dilshad na neman sa,amma baije ba sanda ya gama zaga kan iyayen nashi yayi gaisuwa sannan ya wuce site din su..

Dukan su sun sha mamakin yadda ya warware kamar bashi ba,

Khal Yayi sallama cikin faloun sarauniy dilshad

,jahan khatun da dad dinsa da kaamil duk suna ciiki kuma ba wani abu ake discussing ba sai shirye ahiryen hidiman

Shidai ido kawai yake binsu da shi,
Tunda ya gaishe su suka ishe sa da ya jiki,sai ya tsime bai sake sake musu fuskn sa ba,game da shirin sa akan bikin bai ko damu ba dan yasan in har
Kaamil na numfashi a duniya to kamar angama ne..yana kan wannan naxarin sai ga kaamil din ya matso kusa da shi yana masa bayanai,as expexted ya gama da kayan da zaisa ya kuma tuutra invite ma iya mutanen da yasan khal din dakanshi zai iya gayyatan su

Khal Yaji dadi aransa sosai dayaji cewa abokin sa shahrul da faamilyn sa gaba daya suna tahowa

Alhj hamood yadan musu nasiha su biyun agaban kakar su kamar yadda aka saba,bai wani jima ba ya musu sallama ya fita,a boye jahan khatun ta aika akan akira mata junnut, tasan kaamil ma
yayi oder wasu abubuwan shima fita xaiyi ya basu wuri ..

Yana fitan kuwa sarauniya dilshad ta fara tunatar da khal tsarin yadda ake royal weding a bisa tsarin al'adan su,

Yayi shiru dan yasan bayi zaiyi ba

Suna sane da cewa baiji zancen matar sa ba virgin bane,dan haka suka sakaya makircin su
Cikin tarihi suna zayyana masa qualites din matan da suka dace dashi,da yadda ake bada daraja wa budurwa mace a filin hidiman auren ta.

Dilshad tana kan bayani sai ga jnnuut ta shigo.

Gaisuwar ta ma bata samu daman amsawa na Tayi sauri ta mata ido akan ta zauna kusa da shi,shikuwa ya dauke kansa bawai bai gan ta bane amma haka kawai yakejin tafi ta masa akansa sosai.

Suka gaisa ba yabo ba fallasa tana masa ya jiki,yana amsawa ciki ciki..nan jahan khatun ta fara warware makarcin ta cikin hikima da dubara
,..idan sarauniya tace abu kaza zakayi ma amaryan ka agobe,sai jahan khatun ta maida maganan kan junnut wato tan mashi misali in future..

Shidai duk wannan sille sillen su bai dara shi ba,ya fahimce su kamar suna neman hanyar da zasu sa ya gane cewa junnut ce mace ba bahiyya ba,which he know is useless ma hearing dinshi.

Jahan khatun tayi masa bayanin cewa ai junnut zata kara sa degree din ta a us ne a gurguje ta dawo,daga nan kuma suna so ya dawo da ita nigeria sabida Su suna ganin auren shin nan baiyi tsari da al'adan zuriar su.

Sannan doka ce,akan shida amaryan sa bahiya zasu zauna anan abujan..

Dan haka take dada jaddda masa cewa a goben za'ayi re branding komai dake site din sa zuwa sabbbi dan ma kar ya dauka ko wasa suke mashi

Sannan zai fara daukar kashi 30 daga nauyin hakkin rayuwa junnut tun daga yanzu.

Wayannn maganan sun dame shi sosai,bai iya hakuri ba sanda ya tambaye kakrshin metake nufi..

Shi a Ara'ayinsa yana so ya dauke matar sa ne ma subar kasar.

Amma yasan sun gama tsaran hakan ne da mahaifin shi,koda yace ah'a ma bazasu saurare shi ba..

Bai fasa ba dai ya kawo korafin sa nason zaman sa shikadai da matarsa cikin salon nuna musu kaunar sa agareta wanda ya so ya girgiza su.

Dukan su question daya ke yawo a zukatan su,amma basu tanka ba

Shin dama haka khaldun yake son yarinyar?Anya kuwa yasan wane irin mace yake zaune da ita?

Da dai awan shirun shi yana sa suna jin nauyin fasa kwan amma da suka ji furucinsa na yanzu sai bakar kishi ya mamaye su duka.

Shi anashi furucin ya zayyana cewa daga angama hidimar zai zaune daga shi sai matar sa ne ko maids baya so su cika shiga masa sashi.

Daga nan jahan khatun ta rufe idanun ta ta fara masa fada tace akan me?duk korafe korafe ta kawo,tace kenan baxaka bi dokar kakan ba?
Dayace shi alfarma yake nema
Tuni ta zafafa Ta shiga masa fadan akan bai isa ba, tace dole kabi dokar nan, tunda jiya anyi amfani da addini an ketare mana mutunci an gurbata mana zuria da amaryan ka.

Tace kasa aranka dole ne zaka bi duk wata dokar da zamu shimfida maka

Khal Yay mata shiru daga nan bai sake magana ba cikin surutan nata dagangana take
gaya masa extly abunda ya faru a jiya,..

Tace Akan Yarinyar d bata da daraja ma?to maxa ka shiga hankalin ka..ai an nuna min fin karfi ne da bazaka zauna da irin wannan yrinyar ba..sam ba mutunci aciki..
Tana taasife shi Taga baice uffan ba
Ta fara tana yi tana tambayar junnut

...tace ko ba ragowar wasu katti bace yarinyr?tsinanniya korarriya
Ita kuwa junut..sai ta ce hakane itama tanayi tana dan karo bayanai

Kirjin sa'ood ya buga sosai amma bakamar yadda yayi tsammani ba, kowa na fadan albarkacin bakin sa khal yana shiru yana jinsu,ayanzu kam sukan su san ba amsawa zaiyi ba.

Sarauniya dilshad ta karbe maganan daga karshe,tace ai tunda iyayen ka sun nuna mana ka amince da hakan ba wani abu bane mu zamu sa ido sosai akai.

Nidai Ga nan mace mun aje maka,itace ta dace da kai...ba tsinanniyar mace ba

Na shimfida maka dokoki kuma zaka bisu,And Daga yau kai zaka kula da future wife dinka junnut kaji na fada maka kenan

A hankli khal ya tabe baki,ya taso cikin nuna biyayyar shi Ya rusuna Yace yesss ur majesty..
...xan iya tafiya?

Hararar shi kakar tashi tayi tace am not sure in kaji abunda aka fada,ko xaka sake maimaita min?

cikin son su kyale shi ya ce kaina ke ciwoo i wanna rest

Sarauniy tace ok ai dama nasani..
je toh ka huta kayi tunani akan abunda na fada maka..ya taso ya riko hannun ta yayi kissing with full obedience da nuna mata ita wata ce mai draja kamar yadda take so din..

Yace "Ive heard u,..ni fa Bana bukatar wani tunani,i wll do evrything u want..,
,zamu zauna abuja abt junnut kar ki damu, .daga nan ya dan yi shiru.

Duk sun kasa kunne ne sunata jiran coment dinsa akan abunda sukace akan bahiyya sai yayi kyamm yace
I love u grand ma can i?

Tayi murmushi tace ok.. Wani dadi sukaji aransu,ta sa masa albarka tana wani yaba shi,duk sun dauka ko abun ya dame sa ne sosai .musamman daya nacee shi zai wuce din yanzu tunanin su wajen bahiyya zaije akan maganan..

Yana fita suka dada zuga junnut akan ta dage ta fito sosai a bikin nan wanda tuni taji dan dama dama ta mike ta fita

Bangaren su subya da aunt murja dik an gama setting bridal train ayanzu dakiin da zaa shirya amarya suke tsarawa.

Sun gayyato the best inter continental lmake up artist da weding dress planers a goben ma zasu sauka anan da kayan su na shieya amarya..

Weding dress kawai subaya tayi producing,amma register da vote daga manyan designers din da suka saba kirkiran kayan amaren masauratan dauloli masu daraja aka samo.

Da shike abi na zamani ne,aunt murja takance ma subaya a zafafa design din kayan bahiyya..ta dade da lura da yadda su junnut suka raina ma bahiyya wayo akan wayewa so this time around tana son su ba da kowa mamaki.

Weding gown din bahiyya Stock din mariya zakir ne,kure kyau armashi da tsada ga daraja.. Sunsan koda ba ado ta sako shi duk duniya babu mai bakin rainawa.

A hakan ma basu nuna ma kowa ba,dan sunsan su jahan bazama su amince asaka ma bahiyya wani kayan weding gown ba.

Bahiyya na chan an gama turare ta an mata steam bath Sheki da hasken da takeyi ayau har yafi na kullum,wajajen karfe biyar da rabi na yammacin ranar aka aiko mata cewa bakuwan ta iso

Da mugun sauri bahiyya ta fito daga site din,dama sunyi waya da dijan sai dai bata tabbatar ko da gaske take ba.

A main falon daya raba tsakanin shigaa duka parts din gidan ta same dija,doguwar riga ne ajikin ta na leshi ba karamin kyau tayi ba

Suka kankamee juna hade da dariyar murnan sake saduwa..

"Dija ta kare ma bahi kallo riga da skirt din holland din dake jikin ta ya mugun fiddo shpe din ta...tayi murmushi,wani farin ciki taji ya mamaye ta tace

Wow...iyawo, na u be dis? O my god bahiyya u look like a fairy ta dan shafa lallausan fatar kumatun ta..bahi tayi rau da ido tana murmushi tace thank you dije..ya lagos?...kika tafi abun ki kika zauna.

Dariya dija tayi tana mamakin sakewan datagani akan fuskan ta dan tayi tsammanin abubuwam dayake faruwa zai iya affecting din bahi sosai.

Waje suka samu suka zauna,maids ta kawo ma dija kayan motsa baki
Dija tana ci tana mata hiran abunda ta siya na musamman dan ayi bikin..

Cikin haka suka jiyo sautin takalma..
Wani irin kwas kwass mai sauti daga ji kasan 5inches higheels shoes ake takawa

Hilda da junnut ke tafe, Duka sunsa half satin gown blue,iya gwiwa belt dinsa ya tantame kugun su sunyi das kamar yan matan zombie.

Dija ta bisu da Wani kallon karewa da tattali Kamar Gulma ajinin yarbawa yake

Junnut ce ta soma fasowa fili hannun ta rike da gucci bag yar karama ta 12million wani mugun ji da kanta takeyi ayanzu..

Su waye wayannan?hilda ta leko tana banka musu direct harara..junnut ta taya ta cike da rigima tace oho...

Su bahi sukayi banza da su

"Cike da basarwa Dija tace bahi lets go,ki kaini wajen mum dinki na gaishe su,zan tafi gida da wiri sabida daga gobe nima zanzo ina nan tare dake amerya.

Hakan da dija tace yasa junnut tsuka..

Bahiyya dai tana mugun shan mamakin junnut,

Itama let go.. tace ma dijan suka mike su biyun zasu wuce hilda tayi saurin tare su ta bangaje dija dagangan tana yatsine cike da raini tace bitch,.

dija ta juyo a fusace da shike ba hakurin take da shi ba tace "same as ur mother .".

Hannu hilda ta daga xata sauke ma dija bahi tayi saurin riko hannun ta ta maida ta gefe,..

' Dont fucking touch me" ta bangaje hannun bahi.. ni kar ki shafa min bala'i ajiki na tsinanniya kawai

Wani turata hildan tayi amugun fusace

Dija zata hayayako junnut ta wani daka musu tsawa tace enough..!

Ta nuna bahi yatsa "Kar ki sake taba min kawata na gaya maki kenan.

Nahi tace
Nima kar ki sake barin kawarki ta taba kawata na fada maki kenan

" junkut tace inye..Har kinyi kawan data fiye maki ni bahi?

Dija ce ya karbe magagan
"Ke kikayi itace bazatayi ba...

Axafafe junnut ta dago,Don't u dare intefer...munafuka kawai.. ai nasan kece kike zuga bahiyya tana saba min..Ure the witch .
Toh Da kika hanata sake min shi kinga na mutu ne?

dija ta rafka wani lound and anoying shewa tare da janye bahi daga gaban su cikin masifafen sautin murya irin taso na yarbawa

tace yesss. .baxata bar miki miji ba inke mace ce ki kwace shi mugani,kuma Xata saba miki daga yau har abada dan ke ba uwar ta bane.

Bahi ta runtse ido
Pls guys stop ya isa pls..

" ram dija abace tace,Bahiyya..wannan yar ba ta da hankali?...i just wonder how dull one can be,wai ki bar mata miji?..ke wallhy junnut kincika son kai..mswww

Bahi tace "Dija mubar wannan hayaniyar dan Allah tsakanina da junnut rashin fahimta ne,kuma nafada mata mafita..so is left for her now . lets go pls

Wani tsaki mai sauti junnut taja tace,..nidai tsakani na dake babu komai sai cin amana..
"Wani rashin fahimta kuma?ai babu abunda ban gane ba..bahiyya kin xanca hali sabida ke gaki mai miji ko?

"Hilda tace mijin da baisan ma kwalin sigari ya aura ba..babu abun bayarwa..fanko bugun kato
tsinanayya,korarriya
Dangin mijin ma ba son ta suke ba duk tabi ta nace..jaka kawai wawiya..

"A lokacin Sosai bahi ta riko dija dake shirin jawo hilda gaban ta zata gurza mata baki dan abun ya ishe ta.

Tace Akan me?wannan ita din wacece??.. can u just let me teach her a lesson..kina kallon ta kamar mai shan jini .shegiya kawai mai neman gindin zama toh bahiya tafi karfin ki,kiji ki kara ji
Ina nan ba sai tayi kawance da wata junnut dinki ba.

"Lets go mana dija,bahi ta tura dija ranta abace dan sam bata son irin haka na faruwa a tskanin su
Ta kama hannun dije zasu haura site dinsu..
hilda ta zo da gudu wani turo bahiyya da karfin bala'i.

Kan kace wani abu bahi ta firgita ta sake hannun dija a gigice tayi luuuu zata fado da kanta akan glass table

Tuni junnut ta razana ta jefar da jakan dake hannun ta..

"Wani ihu bahiyyan ta fasa agigice,dija da junnut duka sanda suka yi kanta..

kwasam sai taji ta fado ajikin mutum..
Wani lumshe ido tayi ayayin da ta shako qamshin sa..
Haka kawai ta fashe masa da kuka..

Ya dago ta har yanzu tana jikin sa,wani kakkkame rigar shi take yi tana lafewa alaman ta tsorata...

" khal yana shafa gadon bayan bahiyya cikin sautin rarrashi yace Its ok ure safe...

Wajen wani tsit ya dauka yana duban position din kowane daga cikin su,dija ce kawai take nan adaidai..bahi tana kuka ta fara ba da bahiyyar hakuri..

Dija Ranta ya baci sosai dan haka kawai sai ta tafi ta basu waje

Khal Tuntuni yake jin hayaniyar sun
..duk abunda suka fada a kunnen shi kuma baiji dadi ba.

Shi dama wajen junnut din zaije ya kashe mata warning akan wani sabin salon data ke shirin dauko masa,tunda taji sarauniya tace xai dauki nauyin ta,

Tafara jin kanta da raini,a yau kudin shi take so lallai yau tayi almubazarancin ta da shi

Sun fito ne dama zasu je saloon amma already ta sa anmasa bill din 15million wai ita da kawarta hilda zasuyi gyaran kai na bikin sa....shikuma yake jin bata isa ba gashi dama tun tuni shi haushi take bashi..

Ahakan sanda taji Ya kuntsa musu bakin ciki dan sakewaar dayayi Yana ta rarashin bahi dake manne ajikin sa

Junnut tayi ma hilda ido,akan ta daure tace sorry ma bahin kawai su wuce karta mutu da bakin ciki.

Hilda tabanka ma junnut harara alaman bazata yi ba

da dan karfi tace hilda pls apologise we r runing late..

hilda tace,Allah ya sawwake..

Wani tsawa khal ya daka musu,..yana cewa sumai shiru.

Suna ji suna gani ya musu masifan tada hayaniya acikin gidan,shidai bai fito direct ya bi bayan bahiyan ba,gwada musu yayi akan cewa yanzu suna da manyan baki idan ya sake jin hayaniya zaisa a kore su.

Junnut a birjice take Tunda taga bahiyya har yanzu ta lafe ajikin sa,taga kuma khal bai sake ta ba

take ta hatsala tafara kananun maganan cewa ba aisa a kora mata kawa ba.

Abun yaci ma hilda rai sosai bare ita junnut din dake dirin kishi

Khal ya ja hannun bahiyya kamar baby doll dinshi agaban su yaa haura sama sashin sa da ita bai kula su ba.

Sanadiyar haka aka fasa xuwa salon din..Tunda suka zauna adakin du junnut take kuka hilda ke zuga junnut tana cewa ai bahiyya muguwa ce ,ta rabu da ita kawai...da alaman ta kama khal da wani maganin sihiri

Khal ya kai bahiyya har dakin ta ta zauna abakin gado,shi ya tsuguna gaban ta baice uffan ba wani kallo yake binta da shi yana tuno dacewa wai ance wasu katti sunyi raping dinta,.

"Wani Ajiyan zuciya mai sarkafe da kishin hakan ya sauke,aranshi yana jin cewa bahiyyar sa is still priceless shi ba wannan ya dame shi ajikin ta ba.

...ta yi rau da ido cikin shgwabben murya tace
"kayi hakuri in mun bata maka rai .

Da sauri ya sa ytsan sa a lips din ta yana toshewa cikim salo
"Shushhhh"..
Iskan bakin shi daya huro yasa ta limshe ido ..hannun ta ya sakaya cikin nashi Yayi kissing da wani irin shauki,wani laushin daya ji yasa shi shakewa,hannun nata ya dora akan sajen fuskan sa yana murzawa yana sama da asa dashi jin wani irin dadi ya lumshe ido,itama tayi still har yagama wasan na shi bata motsa ba..

Zanje inyi sallah da Yaushe zaki zo?..

tace, anjima...yayi ajiyan zuciya Tare da mikewa Yace ok..sukayi sallama tana kallon shi har ya fice.. .wani sulalewa tayi akan gadon duk zuciyatta bai mata dadi

Komai futa akan ta yake neman yi,bata taba tsammanin ita da junnut zasu tsaya jayayya akan haka ba

She love khal so much amma ganin yadda kullum junnut take neman mayar da abun fada da gaba yasa takejin tsoron karya alkwarin abbun ta

Bayan dogon nazari akan hakan,sai ta rubuta sakon text messge mai cike da kalaman nitsuwa

Wanda take da yaqinin muddin junnut ta karance shi xata iya tunowa da asalin amanan dake tsakanin su,atleast she need to recall su waye ne daga ina kuma suna fito.

A karshe ta sake zayyana mata cewa
A shirye take suyi sharing khaldun, dan daga yau saura kwana biyu kenan a shaida auren nasu a gaban kowa.

Ta rubuta ma junnut cewa baxata sake cacan baki da ita ba daga nan har ranan biki tana jiran amsar ta

Lokacin da Junnut take karanta text din,hilda tana wanka...

Junnut Sosai tayi hawaye musamman da bahiyya ta kawo mata maganan abbun da irin Albarkan daya sa mata kafin ya mutu

Zuciyan junnut yayi sanyi sosai,amma ganin"i love him" acikin zancen ya bata mata komai.

She wished bahi bata rubutu da zancen cewa tana son khal din ba.

Wani shiru tayi ta rungume pillow tana tunanin mafita.

Hilda har ta fito tana ta surutu bata san me take cewa ba

Sauri take zata je kasa dan taji ance kaamil na son ganin ta a private part din shi

..kuma dama hilda has been crushing on kaamil a boye wani sauri sauri take,a duk dama shine namiji na farko da bai taba jin tayi masa ba.

Tasa haddaden jumpsuit mai cross arm tasha qamshi ba laifi,da confidence din ta ta bude kofar sashin kaamil tana lekowa

Bata yi sallama ba.
Mutum ta gani axaune kanshi ma fuskntar blank tv screen,haka kawai taji kirjin ta

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment