Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_


_Bismillahirrahmanirrahim._


_2⃣3⃣-wrecking ball♡_


Washe gari Da safe tunda sukayi sallah ta kasa mikewa daga kan gadon kuma tsaban yadda takejin kanta not in the mood of everything yasa bata ma bi su dija sunje lectures ba

soyayyar khal ne kawai yake cizon ta ta sake jiki ta rungume pilow tayi lumui Tana juyi from end to end har sanda tagaji ta sauko tukun ta fada wanka.

Wani kwalliya ta zauna ta tsala ma fuskan ta kafin ta dauko deep blue jean da white tshirt a kuma sakaya kimono jacket mai kauri shima white ta lullube kanta da blue rolling veil sosai tayi kyau kamar a sace ta

Juyi tayi akan sandal heel tana dan rangwdi ba tantama tasan duk halin datake ciki a duniya muddin khal ya dan mata magana sai taji duniyan ta ya dawo mata sabuwa.

Fita tayi tayi ta nufi bank tayi widrawing minimal amout,kashi daya ta kara akan business act din su...daya na kashewa sauran kuma da su zata kai kawayen ta shoping

By noon,lokacin daf sun fito daga lectures ta tare su

Happy mood din ta ya sa suka mance da gajiyan da suka debo,sai take cewa suje suyi lunch zata siya musu,hakan kuwa suka jeru suna tafiya suna hira .

very unique restaurant suka zauna tasa aka kawo musu favourie dish dinsu suna kan ci,nan take basu labarin inda kudin ya fito..

So funy..jasmine kamar zata hadiye ta dan murna..sai dai har yau basu san waye gayen ba sudai Sunan shi kawai suke ji...

Dija ce ta dan nitsar da su with much serious tune tace bahiyyah,baki gaya mana meyafaru ba..
Did u realy talk to him?

Gaskiya gayen kin nan must be the hottest guy,ive neva seen you this happy saida yazo london

A hankali bahiyya ta ajiye orange juic din dake hannun ta ta kalle dijan with a very beam smile..

Tace Ban fada mashi komai ba,i just dont knw but idan zan fada mashi sai naga bana iyawa

jasmine tace mene?,baki iyawa kamar yaya?ai ni danaga kinyi shiru kuma ban sake jin duriyar wancan mugun ba na dauka ko anyi handling

Tace No yasmine...inda anyi handling dinshi ai ku zaku fara sani...
Im just confuse...sai ta dan sa fuskan damuwa...

Wani shiru ne ya ratsa wajen kowa na mamakn ta,chan dija tace ince dai shi guy din naki ne ya kira jiya?

Slowly ta gyada kai,..pls we have to knw what to do..in ke baxaki iya fada ba Nida yasmine sai mu gaya mashi
Kinga shi namiji ne kuma yafi mu sanin mezaiyi da sadat

Yasmine tace yess,and we have to do something quick Allah kadai yasan ina yaje ya bata shiru

Bahiyah jingina kai kawai tayi tace,guys lets forget him ni bana son tuna shi ma Allah sa kar ya sake waiwayoni har sai mun tona masa asirin.

Duka suka ce ameen,nan ta ce suje shoping sabida sukoma dakin su na hostel akan lokaci

Daga nan suka nufi shoppng mall,duk kana nan kaya da sauran su ita ta biya musu kudin duka sannan suka fito..

Dija ce mai driving motar su dan ta dan fisu jikin
Girma,toh ko wani nisa basuyi ba kuwa motar ta kashe kanta alaman wani abu is wrong dan sun yi ta kokarin tashar da motan amma taki..

A karshe wani guy ne ya taya su dubawa har ya fahimce cewa tankin mota ne ya bule so its liking.

We need a mechanic..

Yasmine tace ku jira ni zan je na kawo mekanike yadan duba mana

Bayan tafiyar ta har After one hour bata dawo ba,sun kirata shiru,..sun qahu kowa ya yamutsa fuska charaf saiga kira a wayar dija...

Kamar bazata daga ba dai tace"...
Hello who is this pls...sounding a bit tired and pissed..

Wani gigitaccen sautin ihun yasmine ya fargan da ita sanda ta sake wayar ya subuce cikin tashin sense tana doka yaren yorubanci

Dija..dijaaaa....pls help me...

"..Wani Bari Dija ta shigayi tsaban tsoro da rikicewa itama ta kwala kirar yasmine din Tuni bahiyya ta daga wayan a birkice itama tana cewa yasmine....yasmine Kina ina?.. sai charaf sukaji karar saukan mota a bayan su baka kirin ne babban jeep tasha tintek,enter the car now muryan wani mutum ya bata oder...

Wani kangarewa tayi in shock tana jin wani bakar tsoro da tashin hankali tana bin motar da kallo

Dija sai ta sa hannu cikin fashewa da kuka ta karbe wayan ta maida kunne

Cikin rawar murya Tace who is this pls where is yasmine me tai maka

Baima tsaya karasa jin ta ba,Wani mugun tsawa ya daka mata Yace jst enter that car if u want ur friend alive.

Da wuri tace yess yes,a Ba yadda suka iya suka shiga motar da ko da kudi aka ce su fada ina ake kaisu bazasu iya ba

Tsuru tsuru aka turke su tsakiyaa Daga addua sai kuka sun rungume kansu kamar marayu

Isar su gidan ke da wuya aka kaisi qani daki inda suka hango jasmine an daure ta akasa kafa da hannu an manne bakin ta da plaster

A guje suka yo kanta,kowa na kukan rudewa da tsoro...sai da suka gama bureden su sannan sai gashi ya fito,ido kawai yayi ya sa aka kakkama su suma.

Wani kallo yake binsu da shi Gaba daya gwiwan su sanda ya kwabe ganin shin agaban su

Its sadaat..sanye yake da bakaken suit babu ko kunya a idanun shi..

tie her,..ya furta yana pointing da fingers dinshi tuni aka kama dija aka daure ta irin yadda akayi ma yasmine aka ahada su waje daya baka ganin komi sai hawayen su.

Wani fincikewa Bahiyya tayi da sauri ta dawo kusa da su itama..

Sai dai Bai bari ta taba su ba Ya sa aka kamo masa ita ta "What did u want...ni kar kasake taba min kawaye na..i hate u...ta daka tsalle ta tofa masa yawo kan fuskan sa A zafafe kuma cikin mugun baci rai da tsana tana kallon shi.

Shhhush Just shut up...ya wani runtse ido ya bude kamar mai magagin ganin mutuwar sa


Dada matsowa kusa yay kamar wanda yake fa da ciwon mugunta
...wani kallon sama da kasa ya bita dashi cikin bacin rai kasar wuyan shi yace bitch..ya mika hannu aka aje masa bindiga yana magana yana dada matsowa inda take.

Yace..."Allah Allah nakeyi in dawo na koya miki hankali,..wato kin raina ni ko?Dint i tell you that rayuwar ki a gaban ido na kike yi!.,meyasa kike da taurin kai..

Wani ware idanu tayi tana kallon shi tunkan tace wani abu a bazata yasa hannun sa a damke arms din ta ya wani jawo ta gabansa daf daf

...Wani wawan cakuma yayi ma scarf din kanta sanda ya fizge veil din ya shake suman kanta cikin mugun kamu Saida tayi kara cikin azaba..

How dare you call him,ke kika kira shi?,.idanunsa tuni suka nuna mata wata wutar bakar kishi,wayace ki kula wani wanda bani ba...Wayace ki hada ni da wancan banzan yaro,wawa
Marar aji,u have no taste huhn...

I said i love you.. so kike sai na kashe kawayen ki kafin ki gane abunda nake fada?

Wani azabbaben kuka ta fashe masa dashi tana dan fincika,ga azaban zafin da kanta yake mata

And U have the guts to spend the nite with him.

Ture sa ta shigayi bakin t na rawa
"I dont know what you are talking about...a rude tafada amma bai kula ba yace
..just respond..toh kafin ta dago ta kalle shin ya tunkude ta gefe,tana juyowa ta cikaro da wani irin makahon mari sanda ta kife a kasa..

Ranshi a matukar bace kamar bai hankalin sa ya shiga azalzalan ta da masifa..

He look mad and obsessed akace zai iya kashe ta alokcin ma bazaka iya yin musu ba..
Sosai ta razaana
Kuka takeyi kamar ranta zai fita,dik ta firgice ta dukunkune waje guda tana tsananta karkawa

"Khaldun....khaldun.....right..daga yau ko sunan shi baki iya sake fadi..this your stupid infatuation must stop...
I nasani,tun bayau ba u have something for him tun a nigeria,aikin munafurci dama kikayi masa u just want to be close sosai na gane ki.

Cikin shakurarren azaban kuka ta daure zatayi magana,ya daga mata hannu alaman baison ji
...kujera ya turo gaban ta da kafarsa
yace sit...Ta dan dauke kai ta share shi

Sit down,..ya zaro mata mayun idanun shi a guje ta kama kujeran ta zauna,...wani runtse idon ta tayi cikin birkitaccen yanayi tana wani irin kuka mai ban tausayi

Sai ya juya yana kallon ta cikin sanyin jiki yace
Listen,..i love you ok...?

Badon ina matikar kaunar ki da tun ranar da kika bar shagon ki kika biye ma wancan wawan yakaiki gidan sa alokacin zan kashe ki...i wll rip off ur neck ni Ina da kishi sosai,..baxaki hada ni da wani ba,not even that disgusting boy'sa'ood sabida nikam nafi karfin sa..kinaji na?..tayi masa shiru kanta kife dan ko kallon sa batayi..

kafin kace kobo ya matso cikin wani yanayi mai ban tsoro wani cakuma ya dd yi ma suman kanta ya dago ta zauce yace kinaji na,..wasu hawayen ta dada suke mashi a tsorace ta gyada mashi kai

2 minutes look yayi ma trembles dinta kafin ya sake ta Da Wani murmurshin mugun ta ya koma ya zauna

am soryy,kece Baki sanni ba da in nace karki yi tari ma bazakiyi ba

Nasan zakiyi ta tunanin yadda akayi na san kin hadu da shi har kin kwana wajen sa..

To Wannan mai sauki ne awaje na,so lets get straight to the point..

Na kira ki ne dan kashe miki warning
Bakijin magana kinga dole namiki ta inda zaki fi ganewa

Wani abun wuya ya fitar a wuyan sa mai dauke da logo kamar kahon shaho
Yace Kinsan magic?
Tayi masa shiru
Bai damu ba

To This will tell me everything abt u musanman idan akaina ne,duk abunda ke zuciyan ki zanna sani..wato da na barki kina karatun naki lpya
Wai nine zaki tona min asiri ko?
Ya juya yayi ma su jasmine wani wullantacen kallo ya kada kansa

U think im scared of khaldun ko,hhahaha yayi dariya...to sai ki je ki gaya masa na buge ki yau mugani..

Ke ina sasaauta maki ne sabida ina matukar kaunar ki
Shin Kin dauka mafarki kika yi ba Nine na fito maki a daren ranar ba ko?ya kalle abun wuyan yana murmushi,to ni na goge maki mugun nufin ki akaina.

I smash,smash ur big head..sabida ki rude....good for ur night huhn?

Wani shiru wajen ya dauke dukan su sun gama tsorota sosai kowa ta zuba ma sarauran Allah ido

Sai ya kunna wayar shi yana dialing call kowa yana jin komai...shushhhhh Listen, ya kalle su duka sai ya juya mata kan wayar a fuskan ta,video call ne da haka wani mutum a cikin wani medical lab ne ya bayyana sanye da khakhin sojoji hannun sa sanye da white hand gloves yana azabtr da wani dabba da allura a hannun shi abun har babu kyan gani.

"..Hy brother pls introduce urself
....sadat ya furta yana sake mata wayar..sai mutumin ya dada kure ta da ido yana mata wani shuumin kallo..

"Mutumin ya fito da id card ya rike mata tana gani,kamar wanda aka kunna redio ya fara gaya mata shi waye..

He is an official medical consultant na brigadier general khaldun saood..

Sunan shi barak adeel...secret bro din sadat adeel wanda ko balaraben daya rike shi ma baisan da shi ba

Yana aiki ne a babban asibitin usmc Wanda duk sanda saood zai je wani mission shi zai masa gwaje gwaje ya duba lapiyar sa kafin ya fita. .

Barak Adeel Yana katse wayar sadat ya shiga mata bayanin komai,yana dada jaddada mata cewa in har da kashe khal yake so yayi da tuni yasa dan uwansa ya kashe sa..

Yace but bari kiji,duk sanda kika sake tunanin gaya masa wani magana akaina babu bata lokaci zan kashe shi and am not jokin about it..kinga yadda akayi ma dabban nan ko?

..slow and Painful death,..ni zan sa a masa Alluran ciwon da babu maganin sa..sai na wulkanta Kyaun shi daya ke ruda ki kike min taurin kai.

Wani sabon kukan ta fashe da shi kamar wanda kanta bazai iya daukar maganganun ba

" U see this ur friends toh suma zan koya musu hankali in suna xuga ki kina biye musu.

I must have you...ni auren ki zanyi kwanan nan,sai ki dena kuka...Banso muyi haka dake ba ke kika jawo muku

Nasan Kinji abunda na fada ko?,..sai ya tsuguna dafff agaban ta yana razanata da mayun idanun sa,...bana son kina yawan kuka,oya tell me sorry!

Wani Dada matse kafafun ta tayi cikin mugun jin tsoron sa..Tayi masa shiru ko kadan bata so tama kalle shi

Yaja tsaki,johnson call barak kace masa yakai alluran nan cikin lab..my friend here want to kill her little boyfriend.

Wani runtse ido tayi jin yace hakan dan tasan da ita yake yi,..johnson yana mika masa wayar ta dago a marairace tace dan Allah kayi hakuri. .

Ya wani fashe da dariyar mugun ta yace mene...wani razanannen kuka ne ya kufce mata cikin rudani da firgicewa tace kar ka masa Alluran..get rid of it..,i swear bazan fada mashi komai ba....

Wani marin ya sauke mata y hade rai kafin Yace good girl

Ya juya ya kalle su khadija,both of them looking terified and scared.

Fix some senses into her head,tsoro yasa suka gyada mashi kai da sauri

Untie them...ya bada oder,tun kan agama ta taso da wani irin gudu ta zo ta rungume su suna kuka..

Kuje school,saura naji kun aikata wani shashan shi inada wanda zasu gaya min komai.

'You..yayi nuni da jasmine...case din baban ki a hannu na yake if u try me hyann....ke kuma nasan ida alhaja kafayat take nasan lokacin da jirgin ta su tashi

Be very careful with me,daga yau kar na sake jin magana na abakin ku...Kuna jina?

Duk suka gyada kai cikun kuka,after 10minutes yasa aka maida su har hostel..

Tun Ranar gaba daya sai basu fitowa a room dinsu ba kuma babu wanda yasan halin da suke ciki.

Yau kusan sati kenan,amma basuje lectures ba kuma basu bude shagon su ba...

Da kyar suka dawo daidai,amma har yanzu bahiyya na cikin wani hali

Tun zazabin kukan datayi ranar har yau bai sake taba kullum sai sunyi ta mata nasiha amma tsoro saida ya kama zuciyan ta

Aganin ta saadat ba mutum bane,dabbar jeji ya rikida dan bata taba tunanin akwai mugu kamar sa ba.

Babban matsalan ta ayanzu wnnan sihirin nasa,taya zata yi ta kufce masa gashi ko a mafarki bata tunanin zata iya kara numfashi a duniya muddin tayi sanadiyar da zaayi ma khaldun wncan allura..

Cikin kwana bakwai din nan duk da bata da lpyan amma Tare sukeyin nafila,azumi uku sukayi suna kai karan su ma ubangiji har su suka dan samu sassauci

Washe garin monday da safe, su dija suka kaita medical care na school anan aka bata gado..

Sukuma Tuesday wednesady suna dan fita lectures in sun dawo sune sukan tsaya mata
.
Likita yace akira parent ko qurdian duka suka hada baki sukace ah'a zasu iya.

Domin Komai sun tsaya sun masa fassaran bajewa da taka tsantsan...

Sunsan idan suka bari asibiti suka kira jahan zata daga hankali har sai ta gane wani abu,sannan idan suka ce subaya ne basu san meye sadat zai sake aikata musu,gaba daya kansu sai ya kulle

Sai suka dawo shiru shiru,not too much amma kana ganin su kasan ba lpya ba.

Bahiyya,kullum in zatayi kuka takance kilan dan ita marainiya ce bata da galihu a duniya shiyasa sadat yake mata haka da rayuwan ta,..

Aganin ta yaga bata da kowa ne tana zama sanadin alfarma da hallaci bata da mafita shiyasa zaiyi abunda yake so da rayuwarta,yana cewa yana son ta amma gani take kamar asali ma so kawai yake ya kashe ta.

And for khal da bata tabajin zata iya bada zuciyan ta hakuri akansa ba sai yanzu...

Ji takeyi duk rintsi duk tsiya bazata iya sa rayuwar sa a wani hatsari ba duk dama tasan kaunar shi shine numfashin ta.

To bata sani ba Tun ranar alhamis Jasmine da dija suka shiga neman mafita ta hanyar yadda zaa fara karya wannan sihirn nashi batare da bahiyann ma ta sani ba,..sunsan intasani zai iya ganewa tunda hakan ya fada musu.

Sai kawai sukayi booking apointment da wani malamin a india..after 1 week ya amsa su,malamin babban dan shia ne kum yana dealing da irin wayannan Abubuwan...da kyar da tsiya suka same shiga shafin wanda zai taimakawa,with hiden identity suka biya kudin aiki ya musu duk ita kokarin sa

sai dai ce musu yayi zai iya cire bahiyya a zuciyar sadat na natsawon makonni 9 amma kuma sihirin sadat mai karfi ne sai an tsinka abun wuyan daga wuyan sa an kona kafin sihirin ya karye..

Da babu gwara ba dadi dan haka suka amince tuni ya kawar da bahiyya acikin zuciyan sadat for the mai time sadat bazaiji abunda ke ranta cikin sauki ba .

Da suka tabbatar da aiki ya gamu,ranar tana asibitin ana mata allura dan kirjin ta na ciwo sosai..

gaba daya ciwon ma ya hadu mata harda da damuwan yadda rayuwar ta zai kasance nan gaba...,anan dai suka gaya mata komai..

9months is enough for us musan me zamuyi akansa...
Dija ta fada cikin damuwa...

Yasmine itama cikin kulawa ta kalle bahiyyar dake kwance tayi weak tayi fayau hawaye nabin kuncin ta cikin lallashi take shafo suman kanta tana calming din ta

Kwarai sun bata mamaki da sukayi hakan tasan ayadda sadat ya yi barazanar tozarta rayuwan su da wasu kawayen ne da rabuwa da ita ma zasuyi..

Amma sai taga kamar wani sabon shaukin son su taimake ta ya kara musu

U need to get better,yau satin ki uku kina kwance bahiyya..dont let anything harm ur health dan Allah ki tashi.

Hawaye kawai take saukewa tana musu godiyan abunda sukayi matan,yau ta fara gwada musu cewa tana so itama taga ta warken amma hankalin ta yaki dawowa jikin ta ne..

Its obvious that she need a break..tana mugun bukatar inda zata je taji ta free ..inda zata samu kwanciyar hankalin da zai kamo mata tashan ta yadda zata fara da shi.

A Halin datake ciki bata iya awa guda bata tuno da abubuwa masu firgirtawa da rudarwa ba

Me zata ce ma subaya idan wata rana sadat yasa taci amanan ta
Me zatace ma matar da ta dauke kamar uwa idan ta bari hakan ya faru,ko tayi sanadiyar mutuwan dan ta?

Ga kuma abokan ta su dija da jasmine ,in har sadat ya cutar da su bata masan ya zatayi ba..

Zuciyar ta ya gama cikewa kota wani fanni,tana kawo wannan tunanin zazzabi ne yake rufe ta atake.

A Cikin wata taran nan,nan da watanni biyu zasu fara exam din da zai kaisu ajin su na karshe a jamiar

She need health for her studies

To anan Yasmine da dija sai suka yanke shawaran da basu gaya mata ba duk dama suna jin dar dar akai,fargabn ya zataji bai hana su sace wayar ta subada aliyu haidar ba, class mate din su ne a nigerian fulani guy. .,he is a computer genious,shine ya taimaka musu wajen zagwalo number khaldun daga wayar ta cikin sauki

Sunyi amfani ne da ranar da ya tura mata kudi sukaje shoping,cos both can neva forget dat day

Ababu ababu sunsan idan yasan bata da lpya shi zai sata dawo hayyacin ta,aganin su idan suka cigaba da barin ta ahakan zata iya kamuwa da ciwon xuciya

Tunda yanzu babu sadat tun awajen dija ta tura masa brief tex messege
Ta rubuta

"at the school hospital,she is very sick. ."

Da yamma ne Yana zaune ga junnut da hilda a agaban sa ta takura shi wai ya kawo su shan coffe cewar ta sun gama exams dama kwana biyu bata gansa ba...

Looking at the tex messge saida yaji kansa ya sara,dama kwana biyu idan ta fado masa aransa yakanji wani iri saidai bai taba tunanin daukar waya yasake kiran ta...

Did u guys want to go for vacation?

Daya firta hakan a bazata suka kalle shi,sai yayi dan quick smirk alaman he is serious.

Wani dariyar jin dadi junnut tayi suka kalle juna da hilda..tace yessss...dama mun gaji da us...

Ba yabo ba fallasa Yace ok,name a place kafin mutafi saiki fada mun gobe zakuje ku huta

Murna kamar zai kashe ta,ta taso cikin rawan jiki zata huging dinshi...ya tsare ta ..mai kankat sai ya mike tsaye..cikin shan jinin jikin ta tace uhmm,thanks...tun yanzu ne zamu tafi..?
Yayi shiru bai amsa ba.

Cike da shegen son abun duniya hilda tace kawai zamuje hutun mu hungaray...

Yace hungaray.. yayi? tace ehh,Ba wani bata lokaci ya sa akayi aranging tafiyar 11 oclk morning flight. Wani shegiyar lodge din hutawa ya kama musu biya musu da kudin shi,.ya bata kudi tayi shoping amma sai taki karba wai ita jan aji....cikin kininbabben naci take cewa a maimakon haka why not ya biyo ta suje tare,..

Bata ishe shi kallo bama bare ya kulata ba,washe gari da zasu tafin kaamil yake gaya mata cewa hala khaldun zai yi tafiya ne so is better ma tayi hutun ta batare da ta dame sa ba.

11..am suka bar Us...same time jirgin sa ya tashi zuwa kasar london.

Few hours da isowar sa ya iso school clinic din,..

Bazaka san hankalin sa atashe yake ba sanda yaga su jasmine sunyi jungun jungum sunyi tagumi doc na ciki yana ma bahiyyar oxygen induction.

She nearly had a nervous breakdown.

yanzu intayi tunanin numfshin ta ne yake neman toshewa..

Har ya wuce su basu san shi waye bane,sanda suka ga ya bude kofar room din nata ya shiga sai suka biyo bayan sa..

Wasu zafafan Hawaye take saukrwa bata ma lura da shi ba sanda dija ta sake door din

doc dake famar bata baki shi ya dago sukayi ido hudu da khaldun a tsanake ya mika masa hannu suka gaisa....

Cike da damuwa aransa ya tambaye doc ..Whats wrong with her?

Doc yace you must be her quadiarn?a hankali ya furta yes ..ya juya yana mata wani irin kallo mai saurin fallasa hali da zuciyar sa ke ciki

ya gyada kansa..doc ya kara gaya masa cewa ai takai sati biyu akwance yace she is stressed..she is curently having a nervous breakdown
..amma da sauki..

Dauriya kawai yayi ya amsa docton ya sallame shi sai ya ya juya ta kalle su dija

Good afternoon sir...suka fada adan takaice ya juya ya amsa..tausayi ma suka bashi..

Ita kuwa ji take kamar ta bace dan wani sabon firgicin ta shiga ciki gani take kamar sadat zai sake jin cewa ya zo wajen ta..

Take taji zuciyan ta na shirin bugawa
Wani mugun jiri ne yayi shirin zubar da ita da wuri ya taro ta tafado a kan hannun sa suna dan kallon juna
"sorry"....ya furta da face experssion dinsa kamar na karamin yaro mai shirin kuka
...wani siririn kukan damuwa ta fashe masa dashi batace uffan ba sai ya jawo ta jikin sa ya rike ta tsamm yana feeling sauyin yanayin ta mai mugun tada masa hankali..
Wani shiru wajen ya dauka
Bayan kaman mintuna biyar ya sake ta, Akan gadon ya aje ta yana kan kallon confused structuren fuskan ta tamlar wanda zai hadiye ta.

Slowly ya fara tambayer su dija,one by one har ya fahince cewa ai bama ita ce ta tura masa sakon ba.

Da suka lura bata ji dadin hakan ba,sai suka wayance suka masa karyan cewa ai mistake sukayi,gashi dama bata so ta kira gida kuma sunga ciwon ya matsa mata anan ba ayi mata komai...
Har da dan bashi hakuri...shikuwa ma baiga laifin su ba dan dama da niyyar daukan ta yazo yau

Daga nan ya tattara ta su uku suka bar asibitin,yau har bakin hostel ya jira su suka gama warware tsabanin da suka samu game da zuwnsan

Da kyar suka ganar da ita cewa ba wai sun kira shi bane dan su sata a matsala..thy feel like shine kawai zai iya warkan da ita akan lokaci ..

Tayi ta kuka,tayi fushi da kyar suka fahince juna ta amince zata bisa din

very few drsses da inners ta hada da teddyn ta daya kawo matan ta bi bayyansa suka bar london zuwa united state..

SHARE with you love ones😍


_*♡AHUMAGGAH🌺*_
_The love triangle_


_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence_


_Bismillahirrahmanirrahim._


_2⃣4⃣-piousness♡_



A cikin jirgi Da kanshi ya makala mata seat belt ya dada ruriffe mata kunnen ta da head warmers ta zauna

1 Comments On AHUMAGGAH
avatar
humaira-2

1 year ago

Reply

Tnx alot

Please Login or Register in order to submit comment