Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*

WATTPAD @HAUESH

https://my.w.tt/jsnT09FDnbb

*In the name of Allah the most gracious the most merciful*

🅿️01

Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara.
'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi.
yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..

Shiru motar baka jin sautin komai sai na qarar sautin wakar dake tashi a hankali ta ɗauki hanyar TANWER HOSPITAL dake Ikeja in side ...

Kyakkyawar yarinya ce ajikin farko siririya mara kiba mai kyakkyawar fuska dake ɗauke da siririn hancin Kamar an zana mata shi ,mai dara daran idanu dake zagaye da gashin ido da gira , ba'a iya ganin kwayar idannunta saboda Black sunglass dake sanye a face dinta ita ba fara bace haka Kuma ba za'a kirata da baka ba chocolate colour ce me kyan gaske kamar ita tayi kanta dan rashin kibarta qara mata kyau yayi adalilin dukiyar fulaninta dake cike bam da qirjinta ,yanayin fatar jikinta kawai zaka kalla kasan daga irin gidan data fito dan asalin kamala ta ya'yan masu arziki sun zauna mata ajiki babu karya ,kayan jikinta kuwa tun daga kan rigar jikinta takalminta handbag har zuwa kan agogon dake d'aure a tsintsiyar hannunta tsadaddun gaske ne ..

Lokaci guda sautin Motar ya sauya 'Cardi! Cardi!......wooo Leave a bitch alone....' da sauri ta dannah receive batare data kallah wanda ke calling d'in nata ba.

"Tan Baby". Da sauri jin me kiran nata yasa ta kalla inda wayar ke ajiye tare da yatsina fuskarta sannan ta kai hannu ta ɗauki bluetooth ta manna a kunneta ta cigaba da tuki batare da tayi magana ba .
"Kina ina? "Ya tambaya cikin low voice kamar yana ganinta.
Tabe 'yan kananun lips d'inta tayi tana yatsina fuska sannan tace "Why?". Ta tambaya cike da jin haushin tambayar daya mata tana kara tsura ma wayar ido , ya sauke ajiyar zuciya kamar yana kallonta.

Batare data ankara ba steary d'in hannunta ya kubce mata sai ji tayi Motar ta yi wani irin juyi , kasa controlling d'in steary din tayi take motar tayi kan wani matashi wanda yake shirin tsallakawa. "Move aside move aside!". Abunda take iya nanatawa kenan tuni glasses din dake manne da idannunta ya cire batare data ankare ba.
Idannunta ya firfito waje shima ita yake kallo yana kokarin janyewa yana daga mata hannu alamun ta kauce cikin rashin sa'a saida ta dan goge shi sannan ta tafi ta bugi wani gini dake gefe.

"Innalillahi!". Kalmar daya furta kenan yana kallonta wacce tuni kanta ya bugu da steary din tare da samun makwanci akai.
da sauri yayi kanta ya bude murfin dake gefenta. "Baiwar Allah baiwar Allah! Ya fada cikin rude'wa ganin jinin dake diga daga goshinta tana kallonshi tana lumshe ido alamun tana so ta mishi magana, amma ina tuni idannunta suka rufe ta kasa aiwatar da komai , tunda yake bai taba ganin macen data mishi kyau ba irin ta, kallonta kawai yake baya ko kifta idanunshi yana jin zallar bacin rai na ratsashi "ko tunanin me take da har take ƙoƙarin ganganci da rayuwata da tashi rayuwar ? a hankali ya ja tsaki yana furzar da iska mai zafi .
"Hello! Hello!! Hello Tan!!! Talk to me baby me yasa kikai shiru? Are you alright?". Duk na cikin wayar ke wannan surutan kyakywan matashin dake tsugune gefenta ne yaji wadan nan tambayoyin bai bada amsa ba inda yasa hannu ya shiga kiciniyar cire seat belt din dake zagaye a jikinta dan a samu a bata taimakon gaggawa.

"Bawan Allah kasanta ne?". 'Daya daga cikin jama'ar da suke tsaye a gun ya tambayeshi.
Girgiza kai kawai yayi yana ƙoƙarin taimaka mata har yayi nasarar ciro ta da taimakon wasu daga cikin mutanen dake tsaye a gun suka sata a keke naphep dan ta samu taimakon gaggawa sun so ya bisu akaita asibiti amma yaki sai ma ciro wayarta da da yayi, ya basu koda za'a kirata. ya rufe mata motar , ya bude jakarta domin saka key din motar a cikin nan idanunshi suka ci karo da ID card d'inta batare da bata lokaci ba yayiwa mutane bayani "da alamun malamar likitanci ce ya mika musu jakar sannan ya ɗauke kyawawan idanunshi akanta ya saukesu akan wrist watch din dake daure a tsintsiyar hannunsa it was 9:00 pm dot tsaki ya ja sannan ya kama gabansa saboda kiran gaggawa daya samu ya shiga motarsa jikinsa a matukar sanyaye yana mamaki yadda mutane suke careles da rayuwarsu tana tuki tana waya ya sake jan tsaki ..

Kai tsaye asibiti dake rubuce ajikin ID card d'inta suka nufa daita batare da bata lokaci ba likitoci suka soma bata taimakon gaugauwa mafi yawan mutane dake tsaye akanta abokan aikinta ne waɗan da ke karkashinta rike da faranti silver wanda malaman lafiya ke amfani dashi bayan an gama bata kulawa duk suka watse suka barta dan ta samu huta.

Tafita kaɗan yayi ya karaso gidansa dake magodo estate yayi hon a bakin tangamemen get din gidan mai gadi ya bude masa get da sauri ya sanya hancin motarsa kai tsaye inda aka tanada domin ajiye motoci ya nufa yayi parking ya kashe motar ya fito ,fitowarsa ke wuya kananan yaransa suka shiga kawo masa gaisuwa hannu kawai yake daga musu yana tafiya batare daya tsaya ba , a babban parloun'nsa ya iske abokan aikinsa kuma manya aminansa suna zaune zaman jiransa ,kallo ɗaya yayi musu ya dauke kanshi ya shiga d'akinsa wanda ya tsaru matuka kamar irin dakunan ya'yan turawa ,kana kallon d'akin kasan mammalakinsa mutun ne mai natsuwa , dan komai a tsare yake sannan duk abun amfaninsa na ajiye a mazauninsa very neat, haka zalika gadonsa a gyare yake da had'ad'd'en zanin gado mai matukar kyau da ɗaukar ido , kamshi turare jikinsa dana airfreshner ne haɗe da sanyi ac ke wa duk wanda ya shiga dakin tarba na musamman ,
komai nashi a tsabtace yake kasancewarsa mai tsananin tsafta baya son duk inda zai shiga yaji wari sannan baya son shaƙar wani abu sabanin kamshi duk cikin ya'yan dakinsu ya kere kowa agurin tsafta haɗe da kamala da natsuwa uwa uba kyau , domin shine ya tattara asalin kyawun iyayensa yana karasa shiga bedroom dinsa ya cire rigar dake sanye ajikinsa yana kallon inda motar yarinyar ya goge shi ya kai hannu ya shafa haɗe da furta "ashhhhhhh sannan ya shiga bayi yana jan farin towel, lumshe idanunshi yayi saboda shi kanshi bayin ya tsaru iya tsaruwa ko'ina a bushe tamkar wani bil'adama baya amfani dashi tsayawa fadar tsaruwansa ma bata lokaci ne .

Ruwa ya sakarwa jikinsa yana mai lumshe kyawawan idanunshi waɗan da suka wadatu da zara zaran gashi gira dana ido , a hankali zuciyarsa ke samun natsuwa saboda ruwan dake sauka a sansar jikinsa ,yayinda gefe guda kuma zuciyarsa na tariyo masa shirinsu na gobe ,duk sanda zasu fita aiki sai ya tsinci kanshi cikin tsananin farinciki saboda nasarar da yake samu ,bai taba shirya aiki batare daya samu nasara ba ,duk runtsi duk wuya duk gumurzu da za'a yi haka zai yi nasara tare da aminansa ,wani kyakkyawan murmushi ne ya subuce masa wanda shi kansa yasan na nasarar da yake samu ne a rayuwarsa ,cikin kankanin lokaci ya gama wanka ya fito yana goge sansar jikinsa da karamin whit towel dake rike a hannunsa ,
shiryawa yayi cikin wasu kananan kaya marasa nauyi black niker da blsck shirt ,ya feshe ilahirin jikinsa da turare sannan ya fito zuwa inda abokansa suke ..

Tsaye yayi a tsakiyar parlou'nsa yana binsu da kallo ɗaya baya ,su jabir kamil Jibril Anas zaune zaman jiransa sai kananun yaransa dake tsaye cike da girmamawa agbako , eku remo , yar aduwa ,magnet scorpion suna ganinsa duk suka gyara idanunsu na kanshi kafin daga baya ya soma magana a natse kamar koda yaushe, muryara na da matukar sanyi da dadin sauraro haka yanayinsa ,sai dai shi din *JAGUWA* ne agurin aikinsa kamar yadda aminansa ke faɗa masa wanda asalin kwazonsa ne yasa aminansa suka bashi wannan sunan.....

A hankali ya k'arasa inda system dinsa yake akan table din dake zagaye da ma'ajiyar abun shansa danginsa win da sauransu duk wani launin abun sha zaka iske shi agurin sai dai not alcohol ,hannuwansa duka ya zuba cikin aljihun short nicker , idanunshi na kan system ya cire hannunsa daya ya kunna system yana duba wasu mahimman bayanai daya danganci aikinsu na gobe ..

Sosai mutanen dake zaune a parlou'n suka maida hankalinsu garesa suna sauraron bayaninsa "magnet jaguwa ya kira sunan daya daga cikinsu yayinda kwayar idanunsa still ke kan system "ka kula sosai ta bangaren da kafi karfi akai bangaren katse wutar lantarki cikin sauki na sanka da shegen wayo kamar ni nan yayi maganar yana nuna qirjinsa dake murd'e tamkar dan dambe , "na ji dadin yadda kasamo mana duk wani motsinsa da lokacin da yake dawowa gida da dai komai nashi, na jinjina maka matuka daka san komai nashi cikin kwana ɗaya tal ". ya k'arasa maganar yana nuna shi da yatsan hannunsa daya ,daidai lokacin da magnet ya buɗe bakinsa " godiya nake boss , wannan duk mai sauki ne ai duk cikin alfarmar zama tare da kai ne , wannan mutumin yana da yarinya kwaya daya , a yanzu kafin nazo na samo mana wannan labari yana matukar sonta tamkar ransa, akanta zamu iya samu duk abinda muke bukata daga garesa .

shiru jaguwa yayi yana sauraron magnet kafin a hankali ya sauke naunauyen ajiyar zuciya da karfin gaske yana mai kai hannunsa daidai satin qirjinsa yana shafawa yana lunshe sexy eyes dinsa "okay wannan ma wata dama ce sannan ya tsaida idanunshi akan eku remo "kai akwai dakarun dake tsaye a bayan gidansa wanda kaine zakayi aikin da zanu samu damar shiga gidan ta kofar baya "Yes boss karka ji komai komai zai tafi yadda zakaji dadi , ya gyada kai ya kalli agbako tun kafin jaguwa yayi magana yayi saurin cewa " datse na'urorin dake aiki a gidan mai sauki ne boss , nan ya shiga basu umarni matakin da kowanensu zai taka "ku kula sosai karku bar inda na umarceku sai da izinina kowa ya tsaya akan aikinsa , jabir yace "amman akwai tsaro mai karfi agidan fiyye da tunaninmu "babu abinda zai faru ku kwantar da hankalinku muddin ina tare daku zaku tsira numfashi suka sauke atare , sannan ya rufe system dinsa ya nufi kofar fita ta baya zuwa haraban gidan hannunsa daya soke cikin aljihunsa duk suka mike yaransa suka kama gabansu .

jabir anas Jibril da kamil suka biyo bayan jaguwa suna cigaba da tautaunawa har suka karaso gurin shakatawa jaguwa ya tsaya yana duban Anas "Anas na sanka da shegen son mata dan.. "babu abinda zai faru ya katseshi ta hanyar fadar haka idanuna akan aiki ne kawai ,bazan d'ana ba ya k'arasa maganar yana murmushi "gara da ka tuna masa dan sai yayi mana shirmen nasa daya saba inji cewar jabir , Anas ya kai hannu ya doki kafadar jabir "banason wulakanci me kuka maida ni ? "Shikenna ni kowa bana wucewa ya karasa maganar Yana Jan tsaki kana ya wucesu , kowanensu ya juya ya nufi motarsa suka bar jaguwa yana tunani fuskar yarinyar d'azu .

A hankali ya shiga had'u fuskarta "ko a wani hali take ? ya furta Hakan a kasan ransa , tsaki ya dinga yi saboda haushi dan ya san saboda soyayya ta samu wannan accident din ,a hankali ya runtse idanunsa yana juyawa ya koma part dinsa ya kwanta flat akan gado , ko cikakken minti goma bai ba yaji ana kwankwasa kofar dakin "come in " ya fada cikin muryarsa mai sanyi da kuzari .

turo kofar dakin aka yi , ya ɗan bude idanunshi zahra ya gani tsaye fuskarta dauke da mmurmushi sanye take cikin gren t shirt da black trouser ,zahra ya faɗa jikinsa a sanyaye , da sauri ta faɗa jikinsa tayi hugging dinsa cikin rawar kai tace "missed you so much baby , hannu yasa yayi hugging d'inta shima yace "me yasa kike biyo dare kin duba lokaci kuwa ?murmushi tayi tace "akanka babu abinda bazan yi ba hatta iyayena zan iya barinsu akanka ta karasa maganar tana kamo lip's dinsa "amman ki dinga kirana kafin kizo ya fada a takaice "shiiiiiiiiiii ta katseshi tana cire kayan jikinta cikin sauri da rawar kai ta soma kissind dinsa tana cire masa kaya har tayi nasarar rabashi da komai nashi duk yadda yayi daita ta barshi taki tana tabo masa guraren data san da zarar ta taɓa zai hau network , tana ganin ya fara lumshe idanunshi ta zira jijiyarsa cikin bakinta ta soma sucking dinsa cikin wani irin yanayi tana tsotsa hujin jijiyarsa tana had'iye miyo ,kusan minti shabiyar tana fama aikin tsotsan kan joystic dinsa tana laylaya dick dinsa har yayi release a bakinta batare data cire bakinta ba sai data tabbatar da ya samu gamsuwa a daidai lokacin da wayarsa ya fara ringing , tureta yayi kadan daga jikinta ya dauki wayar Yana dubawa ganin mai kiran yayi saurin manna wayar a kunneshi jikinsa a sanyaye " yaya barka da warhaka ,baka yi bacci ba Abbas ? "ina shirin yi kenan nace na kiraka naji muryarka dan bazan iya bacci batare dana ji muryarka ba ?murmushi jaguwa yayi kadan yace "i love you Abbas kana sona dayawa "dole na soka fiyye da komai yayana ya karasa maganar kamar zai yi kuka i know you love me so much nima haka , kaje ka kwanta bai jira abinda zai ce ba ya kashe wayar saboda abinda zahra take masa a qirjinshi zuwa mararsa , Kallonta yayi fuskarshi a hade itama ta kalleshi cike da shagwa'ba "baby second round plz I need you ,a fusace ya ja tsaki ya dauki towel ya nufi bayi yayi wanka ya fito tana nan tsirara kamar yadda ya barta ransa a bace yace "me nene haka ? "zaman me kike yi har yanzu ?

Tasowa tayi ta matso kusa dashi tashiga yawo da hannunta ajikinsa "nasan wannan dadin daka ji bai isheka ba me yasa bazakayi sex dani ba ina matukar bukatarka , a fusace ya tureta ajikinsa ta faɗa kan gado sharaf "ki saurareni maza ki tashi ki kama gabanki tun dare bai yi miki ba ya k'arasa maganar yana nuna mata hanyar fita da hannunsa , sanin halinsa yasa tasa kayanta dan zai iya mata dukan mutuwa , duk da kasancewarta buduwarsa da sukayi tsawon shekaru tare daita Hakan Bai Hana yayi mata rashin mutunci ,ficewa tayi daga dakin ranta a bace "stupid ya fada yana fadawa kan gadonsa, a hankali bacci ya daukeshi ..

tanwer ta dade tana bacci kafin ta d'anyi juyi tare da d'an ciza lebenta. "Ashhh!". Ta furta a hankali tare da kai hannayenta duka biyu zuwa goshinta saboda zafin da take ji tana d'an ciza lebenta.

A hankali ta bud'e manyan idannunta wadanda ke kallon sama, a natse ta soma bin d'akin da kallo bandage din dake nannade a goshinta da da'kin ya tabbatar mata inda take, nan take ta soma ganin flashback din abubuwan da suka faru da ita da sauri ta tashi zaune.

"Washhh!".
Ta furta da karfi saboda zafin da taji , Runtse idannunta tayi saboda azabar da take ji a kanta saboda buguwar da tayi da steary mota .

mahaifiyarta da mahaifinta ne suka shigo dakin cike da matsanancin tashin hankali ganinta zaune yasa dukkaninsu suka shiga sauke ajiyar zuciya haɗe da karasowa inda take zaune , suka sakata a tsakiyar su suna binta da kallo yayinda mahaifiyarta ke shafa fuskarta cike da soyayya .

"Tan........
Tanweer! Meya faru are you alright? Garin yaya haka ta kasance ? I told you ki dinga driving da kula but you don't want to heed me ,to ga irin ta nan yanzu me....".
"Zainab!". Ya Kira sunanta yana kallonta cike da kulawa. Jin yadda ya kira sunanta yasa ta koma ta gyara zamanta batare da ta kara cewa komai ba sai kallon Tanweer da take cike da damuwa .

"Baki ji me Doctor yace ba?". Ya cigaba da magana, tabe bakinta tayi alamun bata ji dadin maganar tasa ba.

Tanweer na zaune tana saurarsu sai dai tunaninta na kan kyakyawan matashin da idannunta suka nuna mata a wanin da suka gabata , tayi nisa sosai cikin tunaninsa , runtse idannunta tayi inda take ganin abun kamar yanzu yake faruwa pink lips dinsa da sajen fuskarshi yafi komai burgeta, yadda yake motsasu lokacin da Motar ta nufesa.

"To Alhaji inban ji lafiyarta ba nawa zanji? Dan bakasan yadda naji bane yau walh , karka manta ita kadai Allah ya bamu we are bond to be worried when anything happens to her, what if we loose her?". Ta tambayesa cike da damuwa kamar zatai kuka.
"No!". Ya fada tare da jan numfashi Kallonsa take da dara-daran idannunta masu kyan gaske dan banda girma daya soma zuwa mata komai nasu iri d'aya ne da Tanweer, har taso tafi Tanweer din kyau.

"Nasha fada miki ki daina irin wannan maganganun dan basu da wani amfani, kibar ma Allah komai babu abunda zai faru da Babynmu Insha Allahu together we will take care of her". Ya karasa maganar tare da murmushi kan fuskarsa ya riko  hannunta duka yana motsa su cikin nasa.
Lumshe idannunta tayi, hakan ya bashi damar shafar kumatunta ,Bud'e idannunta tayi da sauri tuna d'iyarsu nagun suka sakar ma juna murmushi me sauti.
Kallon Tanweer sukai wacce tayi nisa a duniyar tunani sosai kamar bata gun. " Hye Tan!". Momynta ta fad'a lokacin data riko yatsun hannunta cikin nata ?

A tsorace tanwer ta dawo daga duniyar tunanin nata ,saboda tsoro daya shigeta kar ace ta kad'e handsome din nan.

Hawayene suka soma sauka kan kuncinta wanda hakan yasa Dady saurin tashi tsaye daga kan kujerar da yake zaune. "What! Meyasa babyna take kuka? Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!". Cike da damuwa yake maganar.
"Tanweer meyasa kike zubda da hawaye? Me kike rasa?". Momy ta jero nata tambayoyin.

Sauka daga kan bed d'in Tanweer tayi da sauri tana share hawayenta taja takalminta data gani a gefe ta saka. Tana shirin fita Momynta ta sha gabanta.
"Momy please, dan Allah kibarni in duba wannan saurayin na kade'shi". Abunda take fada tana nanatawa kenan, da kyar suka lallabata ta koma ta zauna. "But Momy Da...".

"Salamu Alaikum". Sallamar Dr.Mansur suka ji kamar daga sama, daga kai tayi da sauri ta kalleshi.
"Doctor ina mutumin dana kad'e?". Ta tambaya tare da tsura mishi ido. Kallon ministet alhaji Abubakar dake zaune yana kallonsa yayi ya maida dubansa kan Tanweer wacce tayi narai-narai da idanu tana kallonshi, ya fada'd'a murmushinsa.
"Alhamdulillah Alhaji, yanzu zaku iya tafiya da Dr.Surayyah dan jikin nata da sauki sai magunguna da zaku kar....".

"Doctor!". Ta Kuma kiran sunansa wannan karon fuskarta ba walwala sam.

" Tan Baby, why not you forget about all this things bakiyi hiting kowa ba, ke kadai aka kawo hospital and you are the only one that got injured so kiyi hakuri calm down my baby". Momy tafada tana dan matsa hannunta cike da kulawa.
"But Mo...".
"No But Tanweer, maman ki gaskiya ta fada miki ba wanda kika buge and karki manta kece mai wannan asibiti din a matsayinki karkiyi spoiling dinshi da irin wadan nan abubuwan kinji". Mahaifinta ya k'arasa yana mata murmushi.

Yatsina face dinta tayi nan ta soma tunanin ko gamo tayi dan ita da gaske taga lokacin da tayi hitting dinsa, sai dai Kuma su duka bazasu mata karyaba.
"Oh my first day is terrible". Ta fada lokacin data koma da baya ta kwanta kan bed din tare da rike kanta.
"But you did well, dan hospital d'in nan sai maganar ki ake kinyi matuk'ar bamu mamaki you know so much about your work gaskiya Allah dai ya taimaka ya k'aro mana irin ku a wannan k'asar tamu". Dr. Mansur ya fada cike da fara'a.

"Wow that's good! Dole muje gida ayi celebrating d'in wannan ranar". Alh.Abubakar ya fada cike da jin dad'in kalaman dr.Mansur.
"But Dady nayi accident fa".
"So what? We will still celebrate this day tunda you are safe Alhamdulillah.

Nan Dr.Mansur yayi rubuce-rubucensa ya basu sukai sallama, kiran Nurse yayi ta karba dan karbo musu drugs din kafin su shirya. Cikin kankanin lokaci suka bar hospital suka nufi gidansu.

Duk yadda minister yaso ayi celebrating tanweer taki hasalima zamanta tayi a daki akan stool tana kallon window batare da tasan me take tunani ba ji tayi an tabata a firgice ta juyo ta kalli bayanta Ibrahim ta gani tsaye ......

DARLING'S

💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

    WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

https://my.w.tt/lcJskJdtpbb

🅿️02

A firgice ta juyo  Ibrahim ta  gani tsaye a bayanta yana sakar  mata  murmushi, ta yatsina  face d'inta  tana kauda  kanta gefe ,tsaye yayi yana kallonta gabansa na wani irin  fad'uwa, musamman daya tuna shine  dalilin accident din da tayi.
     Cike da sanyin jiki ya k'ara matsowa daf da ita ya rage tsawonsa har tana iya jin karar bugun zuciyarsa da hucin numfashinsa  a gefenta, runtse idannunta tayi ta juyo zata mishi magana karaf idanunsu  ya tsarke cikin juna  har saida hancinsu ya  da'n gogi  juna.

Tsura ma juna idanu sukai

Please Login or Register in order to submit comment