Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka fito, DOCTOR shida kansa yake ƙarewa gidan kallo mai gadin ne ya fito da sauri ya jidi akwatin ya shigar dashi cikin falon, ciki suka shige har Sanskar falo ne mai kyawun gaske wanda ya tsaru da kayan more rayuwa babu abinda babu ciki, zama sukayi dukansu a kujerun falon, cikin harshen turanci Sanskar ya yiwa Falmata magana.

" Hi Madam, ki duba komai ya miki ko akwai abinda kike buƙata wanda babu a cikin gidan nan."

DOCTOR kallon Falmata yayi yaji mai zatace, cikin harshen turanci kuwa ta basa amsa da cewa.

" No ba sai na duba ba, komai ma yayi daga ganin tsarin falon."

Ajiyar zuciya DOCTOR ya sauƙe sosai yaji daɗin amsar da Falmata ta bawa Sanskar, yayi zaton zata ce da akwai abinda bai yiba amma bisa mamakinsa sai yaga ta nuna godiyar ta bisa abinda ta tarar, kaɗa kansa Sanskar yayi cike da gamsuwa, ya sanar dasu cewe akwai abinci a daining table, sannan ya tafi, bayan ya tafi ne Doctor ya kalli falmata cike da murmushi yace.

" My dear naji daɗi da kika nuna masa karamci baki nuna masa zalama ba."

Ya ƙarasa maganar yana kanne mata ido, murmushi Falmata tayi tare da cewa.

" To ma meye baiyi ba, a cikin falon nan, komai yayi gaskiya duk wanda ya shirya wannan falon tabbas yasan designing."

" To yanzu bari na ɗauki akwatin nan na shigar dashi ciki, muje kiga bedrom ɗinki ko."

Tashi falmata tayi tana murmushi ta ɗauki ƙaramin akwatin suka haura sama, bedroom ne mai kyawun gaske, gado da durowa sai dressing mirro da kuma kujera ɗaya, a ciki sai tollet, mai kyau da tsari babu abinda babu cikin tollet ɗin.

" Komai yayi doctor na, bedroom ɗin So Beautiful colour."

Dariya doctor ya saki tare da cewa.

" Masha Allah sarkin son Pink colour, to yanzu sai kiyi wanka ki gyara abubuwan da bai miki daidaiba, nima bari na shiga wannan bedroom din dake gefenki, na watsa ruwa, idan kin gama ki sameni a daining ko."

Ɗaga masa kai falmata tayi alamun to sannan ya fice, falmata bata shiga wankan ba, sai da ta ɗan yiwa bedroom ɗin gyara, sannan ta shige wankan fitowa kuwa tayi ɗaure da towel ta tsane ruwan jikinta, cikin wasu riga da sket na kanti ruwan maroun kanta hula ta saka masa fari, sannan ta feshe jikinta da turare da humra, wani shu'umin ƙamshi ne ke tashi a jikinta, sannan ta fito, ƙarar tv da taji shine ya sanar da ita yana ƙasa, ai kuwa gangarowa tayi, tun kafin ta iso ƙamshinta ta sanar dashi zuwan ta, juyowa yayi yana kallon cike da so da ƙauna, sosai ta masa kyau cikin riga da sket ɗin alama ya mata da tazo garesa da hanunsa, ƙafarta ta maƙale tare da nufar daining tana cewa.

" Yunwa nakeji naga alama kai bakaji."

Murmushi ya saki cikin sauri ya biyota daining ɗin, kafin ta zauna yayi saurin zama yana jawota kan cinyarsa murmushi falmata ta saki, tare da cewa.

" Oh Doctor, yunwa fa nake ji."

Murmushi ya saki tare da ce mata.

" No my dear bazaki iya cin abincin ƙasar nan ba, fa, sai dai kisha tea da bread 🍞 amma banda abincin su kam, koni da na shekara bakwai har yanzu ban iya ciba bare kuma ke, ki dai sha tea kafin na fita na mana siyayyan kayan abinci ko."

Ya ƙarasa maganar yana shinshina wuyan ta.

" Ai kuwa sai naci, dan kai ka kasa, sai kace nima bazan iya ba, bari kaga."

Ta ƙarasa maganar tana miƙewa daga jikinsa, murmushin mugunta Doctor ya saki tare da zuba mata ido tana jawo kular harda ɗauko plet, farar shinkafa sai, ta saka cikin plet ɗin sai ta jawo ƙaramar kular ta buɗe, wata irin miyace mai wuyar kwatance, ita dai gata koriya ba kuma koriya, ba, kallon miyar tayi ta kalli Doctor daya zuba mata idanu, hararar sa tayi tare da ɗiban miyar ta zuba saman shinkafar shi dai doctor murmushi kawai ya saki, zama tayi tare da bismilillah ta kai loma ɗaya bakin ta, ai kuwa bata iya haɗiyesa ba ta furzar dashi, da sauri, take bakinta ya gauraye mata da wani irin ƙamshi marar daɗi dariya doctor ta saki da sauri ya jawo cup tare da miƙa mata ruwa karɓa tayi ta sha cikin hanzari kafin ta ajiye cup ɗin tana ajiyar zuciya, Dariya Doctor ya sheke dashi tana turo mata plet din abincin yace.

" Bismillah my dear cigaba daci bana son ki kwana da yunwa."

Cikin sanyin murya tace.

" Wallahi bazan ciba, gara nasha tea."

Ta ƙarasa maganar tana jawo plast ruwan tea ta haɗa mai kauri tasha, harta gama Doctor dariya yake mata.

" Haba dai Doctor yanzu bazaka daina min dariyar nan ba."?


Ta ƙarisa maganar cikin marairaicewar murya.

" Na daina ya furta, yana duban a gogon hanunsa da ya nuna 6:15pm alamun magaruba ta kawo kai, tea ɗin shima ta basa yasha, yana ƙoƙarin tashi ya tafi massalaci yaji ringin ɗin wayarsa, UMMA ya gani a rubuce murmushi yayi tare da ɗaga wayar.

" Salamu alaikum Ummana.''

Ajiyar zuciya Umma ta sauƙe tace.

" Wa'alaiku mussalam, Hassan kun sauƙa lafiya ?."

" Umma lafiya muka sauƙa ya jikin bulama.'?

" Da sauƙi" umma tace
Tare da cewa " ina Falmata."

Dubanta yayi da take kurɓar tea yace.

" Gata nan tana shan tea na bata wayar ne.?"

" Aa ka gaisheta kawai, ku huta gajiya.'' ta ƙarisa maganar tana katse kiran, kallon falmata yayi yace.

" Umma tana gaishe ki, zan tafi sallah, sannan bazan dawo ba sai ƙarfe 9:30pm sabida xanje wajen mai gida na *DOCTOR SALIM KHAN* zamu tattauna dashi game da aikin daya kawo ni."

" Shikenan a dawo lafiya, amma Doctor na, ina tsoron zama ni kaɗai."

" Tsoro kuma my dear, me zai sameki bayan ga mai gadi da ma'aikatan gidan, babu abinda zai sameki, ki kunna tv kafin na dawo."

Kaɗa masa kai tayi alamun to, sannan ya fice, tashi itama tayi ta haura bedroom dinta alwala tayi, tare da tayar da sallah, ta juma tana adduoi kafin ta baɗe sallayar ta kwanta shuru tana tunanin maji wayarta ta ɗago da niyar kiran majin sai taji babu kuɗi cikin wayar, ajiyewa tayi, tare da jan tsuka cikin jin haushi.

Doctor kusan 9:45pm ya dawo cikin gidan, shuru yaji falon ba kowa, sama ya haura hanunsa riƙe da goran fresh milk , bai shiga bedroom din falmata ba, ya shige nasa, zama yayi bakin bed ɗinsa tare da zaro ƙwayar planing ƙanana mai yellow da kuma jajaye, guda biyu ya ɓallo tare da buɗe murfin fresh milk ya watsa su ciki, rufe gorar yayi tare da ajiyewa ya tashi ya nemi waje ya adana su inda babu mai ganinsu, 15 minute ya dawo ya ɗauki gorar tare da jijjigata sanda ya tabbatar maganin ya narke sannan ya saka goran a frich , tollet ya shige yayi wanka cikin wata blue ɗin rigar bacci ya saka bayan ya gama feshe jikinsa da turare, bedroom ɗin falmata ya nufa cike da murmushi tana kwance rufda ciki bacci harya kwasheta, tana sake da wata ƙaramar rigar bacci iya gwiwwa duk ta tattare ta dawo cinyar ta rigar mai sharashara, ce pink color duk jikinta kana hango sa, ajiyar zuciya ya sauƙe tare da zama bakin bed din yana ƙare mata kallo, sosai ta masa kyau cikin kayan baccin ƙirjinta ya zubawa ido da suke tsaye ƙyam cike da sha'awar su, ɗan kwantowa yayi ya fuskanci fuskarta, murmushi ya saki tare da manna bata kiss a goshin ta, hanunsa yasa ya ɗan daki fuskarta kadan, yana hura mata iska a kunnen ta, a hankali ta buɗe idanunta ta zubasu a fuskarsa murmushi ya sakar mata yace.

" My dear bacci Kuma, baki jirani na dawo ba, tashi mu tafi Bedroom ɗina, baccin zaifi miki daɗi a can."

Lumshe idanunta tayi dake cike da bacci jikinta duk a mace yake, ƙara rufe idanunta tayi zata maida bacci, murmushi DOCTOR yayi ya miƙe tsaye tare da saka hanunsa ya ɗago ta caɗak kamar ƴar baby buɗe idanunta tayi tace.

" DOCTOR BACCI, ka barni nayi na gaji."

A kunnenta ya raɗa mata.

" Yau bakici ta bacci ba, domin kuwa yau ranar da zaki farantawa mijinki rai ne."

Cike da rashin fahimtar inda zancen nasa ya nufa, ta ƙara narkewa a jikinsa, Bedroom ɗinsa ya shige da ita a bed ɗinsa ya ajiye ta, tare da dago ta, ta ZAUNA, murmushi ya saki yana kallon yanda ta taɓe fuska ita a dole ya hanata bacci.

DOCTOR bai bar Falmata ba, sai da ya sata sukayi nafila raka'a biyu ya ɗaga ta suka zauna bakin bed sannan yaje ya buɗe frich ya ɗauko fresh milk ɗin da cup ya tsiyaya mata zama yayi ya jawota ƙirjinsa.

" My Dear, naga baccin nan bazai barki ba, hingo maza shanye."

Ita kuwa Falmata sarkin son fresh milk, da sauri ta karɓa tana ware idanunta murmushi DOCTOR ya saki dama kuwa yasan tana sonsa sosai, shiyasa yayi amfani da shi, karɓa tayi ta shanye tas ta ajiye masa cup ɗin, sannan ta faɗa jikin sa cike da kasala, shima DOCTOR zamewa yayi suka kwanta a bed ɗin, tana lumshe masa idanunta, murmushi ya saki tare zaro harshen sa, ya lashi lips ɗin ta lumshe idanunta tayi cike da jin daɗi domin kuwa tayi missing ɗin rommance ɗinta da yake yi tsawon shekaru bakwai, bakin ta buɗe masa, shi kuwa cikin hanzari ya capki leɓenta, tare da birkito ta jikinsa, wani irin hot kiss yake mata tare da zuƙar harshen ta, Falmata rufe idanunta tayi cike da jin kanta bisa gajimare, a hankali ya zame bakinsa daga nata a hankali, hanunsa ya saka ya ɓalle boturan rigar ta, manyan nonon ta dake tsaye ƙyam ya saka bakinsa yana lasar kan nonon da harshen sa, a hankali hanunsa ɗaya kuma yana matsa mata ɗaya nonon, wani irin miƙar daɗi Falmata tayi, har tana wani gurnani, sosai DOCTOR yake romance ɗin Falmata, birkice masa tayi cikin jin daɗi ta rasa wata duniyar take, Falmata bata fara dawowa cikin hankalinta ba, sai da ta fara jin raɗaɗi a ƙasanta, sannan ta fara ƙoƙarin turesa daga jikinta amma ina ta kasa, domin kuwa DOCTOR yayi nisa baya jin kira, azaba iya azaba Falmata tasha a hanun DOCTOR, SOSAI tayi kuka har sai da muryar ta, ta dashe, DOCTOR Sanda ya sami nutsuwa sannan ya gangara gefe yana lumshe idanunsa cike da nutsuwa wani irin ƙaunar Falmata ne ya ƙara shiga ransa, Tabbas ta basa jin daɗi da farin cikin da bai taɓa cin karo dashi ba, a duniya, Tabbas Falmata macece mai cikakkiyar ni'ima juyowa yayi yana kallon ta da har yanzu tana shashsheƙar kuka, mirginawa yayi yasa hanu zai jawo ta jikinsa ya rarrasheta, da sauri ta bige hanunsa cike da tsoron sa, domin kuwa yanzu ta fara jin tsoron sa, numfashi DOCTOR ya saki cikin sanyin murya yace.

" Mtsss My dear, I am sorry kina jin zafi na, ko meyasa zakiji zafi na, bayan kinsan komai game da Aure, kinfa je islamiyya kuma kinsan hukuncin macen da take gudun mijinta a shinfiɗa ko, SORRY ki daina kuka kinji farin ciki na."

Ya ƙarasa Maganar tare da jawo ta, jikinsa ya ƙanƙameta yana jin ƙaunarta, kamar ya haɗiye ta, dakyar ya samu tayi shuru tana ajiye zuciya, a hankali ya zameta daga jikinsa sannan ya tashi tollet ya shige yayi wankan tsarki sannan ya ɗauro alwala saboda baya kwanciya shi sai da alwala, ruwan zafi mai ɗumin gaske ya haɗa a bowel na wanka Tare da saka Dettol cikin ruwan, sannan ya fito, yazo ya dawo bed ɗin, ɗagata yayi cak ya nufi tollet ɗin da ita, a cikin bowel ɗin ya ajiye ta, ɗan ƙara ta saki zata tashi, ya mayar da ita ciki tare da Girgiza mata kai yana riƙe da ita cije bakinta tayi cike da azaba, tun tana jin zafin ruwan har ta dawo ta tana jin ruwan yana mata daɗi lumshe idanunta tayi a ciki, ganin tayi lamo cikin ruwan ya tabbatar masa da cewa taji daɗin ruwan sakinta yayi tare da cewa tayi wanka, ya fito ya barta cikin tollet ɗin, koda ya fito yaye zanin gadon yayi domin kuwa ya ɗan ɓaci da jini kaɗan, wani ya shimfiɗa sannan ya fita da ɗayan.


Falmata ta juma cikin bowel ɗin ƙasan zuciyarta tana jawa DOCTOR Allah ya isa, sannan ta tashi da ƙyar tayi wankan janaba, towel taja ta ɗaura a jikinta sai dai yanzu taji raɗaɗin da ɗan sauƙi, amma dai da ƙyar take taka ƙafarta kam, a haka ta fito tana cije baki, bakin bed ɗinsa ta ZAUNA, tana haɗa fuska, murmushi DOCTOR dake kwance ya saki, tare da tashi ya ɗauko magani da ruwan tea mai kauri ya miƙa mata, azababbiyar yunwar da take ji yasata karɓa tasha tare da maganin, kwanciyar ta, tayi da towel ɗin a jikinta ta duƙunƙune tana jin sanyi, take zazzaɓi mai zafi ya hauta, ganin rawar sanyin da takeyi yasa DOCTOR saurin jawota ya mannata da ƙirjinsa, bargo yaja ya rufesu dashi, daren ranar daƙyar bacci ya kwashe Falmata, cike da nutsuwa shima DOCTOR yake baccin...................







Yaufa sai kunyi hkr dani banyi editing ba saboda bani da caji🤗




*SHIN KINA SON KIGA NI'IMAR KI TA ZARCE WANDA KIKE DASHI TO YI WANNAN HAƊIN KI GWADA*👇🏻




*NI'IMA*


_Zaki iya samun ruwan kwakwa da madara peak da zuma sai garin ridi ki hadasu guri daya ki gaurayashi sosai sai ki ajiyeshi kinasha wannan ga ni'ima ga karawa mace yawan sha awar namiji_




ƳAR UWATA KASANCE MAI YAWAN SALLAR DARE.👇🏻


*SALLAN DARE (QIYAMULLAILI)*

🔷 *ME AKE KARANTAWA ACIKIN SHAFA'I DA WUTIRI??*
Kamar yadda ya gabata abaya cikin hadisin Ubayyu bin Ka'ab Allah ya ƙara masa yarda cewa manzon Allah ya kasance yana karanata Surah Al'ala araka'ar farko, ya karanta surah Alkafirun araka'a ta biyu, araka'a ta uku kuma ya karanta surah Ikhlas".
سنن النسائي ١/٣٧٢
Waɗannan surori su akeso mutum ya karanta acikin sallan shafa'i da witiri, Sannan mutum zai iya ƙarawa da surah Falaq da Surah An-Nas araka'a ta uku kamar yadda yazo ahadisin Abdullahi bin Juraij yace Na tambayi Nana Aisha gameda witirin manzon Allah, sai tace "Yana karanta Surah Al'ala da Surah Alkafirun araka'a ta uku kuma sai ya karanta surah Ikhlas da falaq da kuma Surah An-Nas"
سنن الترمذي ٤٦٢

🔷 *HUKUNCIN YIN AL-QUNITI ACIKIN WUTIRI*
Azance mafi inganci cikin zantukan malamai shine yin Addu'ar qunuti acikin witiri mustahabbine ba wajibi ba, dalili kuwa shine an samu wani lokaci manzon Allah ya kanyi wutiri batare da kuma yayi qunuti ba, wanda hakan ke nuna cewa ba wajibi bace, domin da yin qunuti wajibine da manzon Allah ya lizimceshi.
Hakanan an samu wasu sahabbai da tabi'ai basa yin qunuti, wasu kuma ba kullum sukeyi ba, wasu kuma sai acikin watan ramadhan sukeyi wasu kuma an samu suna lizimtar yinsa kullum, duka wadannan sabanin aiki na sahabbai da tabi'ai din yana nuna cewa yin qunuti mustahabbine domin da wajibine da basu barsa ba.
مجموع الفتاوى ٢٢/٢٧١
🔹 *SHIN KULLUM AKEYIN QUNUTI??*
Malamai sunyi saɓani akan shin kullum ne akeyin qunuti ko ba kullum ba,
Wasu daga cikin malamai sun tafi akan cewa kullum ne akeyin qunuti cikin kwanakin shekara, sannan za'ayi ne kafin ayi ruku'u, cikin malaman da suke da wannan ra'ayi akwai Sufyanus Sauri da Ibnu Mubarak dama Ahlul Kufa, juma shine ra'ayin Sahabi Ibnu Mas'ud Allah ya ƙara musu yarda.
Wasu malaman kuma suna ganin ba kullum akeyin qunuti ba, anayine kawai acikin watan ramadhan nanma idan tayi tsakiya, sannan kuma anayine bayan ɗagowa daga ruku'u, wannan shine ra'ayin shafi'iya kuma shi aka ruwaito daga Sahabi Aliyu bin Abi Dalib Allah ya ƙara masa yarda.

Adarasi na gaba zamu tashi akan gurbin da akeyin Alqunuti da siffar yadda ya akeyinsa in sha Allah.





KI biya kuɗin ki ki karanta halak ɗinki yar uwa, karki na sata, ni bazan ja miki Allah ya isa ba, amma dai kinsan hukuncin wanda yaci haƙƙin wani ki nemeni ta wannan numbern domin sanin yanda zaki biya kuɗin ki 08147537180.









*ALƘALAMIN RASHEEDAT USMAN ✍🏻*





*(UMMU NASMAH CE)*
[10/5, 10:22 PM] TYPING DOCTOR HASSAN💊💊💊: *DR HSN 79 to 80*





________✍🏻 Da asubar fari DOCTOR ya farka, duban Falmata da ta maƙale a jikinsa tana bacci ta tsuke ɗan ƙaramin bakinta, murmushi ya saki tare zameta daga jikinsa a hankali, filo ya samata, sannan ya tashi tollet ya shiga ya ɗauro alwala masallaci ya tafi, ba tare da ya tashi Falmata ba, ganin har yanzu aɗan kwai zazzaɓi a jikinta, bai dawo ba sai da gari ya ɗan fara haske, Bedroom ɗinsa ya koma har yanzu Falmata bacci take, hawa bed ɗin yayi tare da janye filon daya kareta dashi, ya ƙanƙame matar sa, shima baccin ya koma cike da nutsuwa.


Misalin ƙarfe 11:00am agogon India Falmata ta buɗe idanunta a hankali, a fuskar DOCTOR da yake bacci ta sauƙe su, sai abinda ya faru daren jiya ya faɗo mata, hararar sa tayi tare da maida kallon ta, ga hannun sa dake riƙe da kunkumin ta, hanunta tasa ta cire hanunsa daga jikinta, a hankali ta sauƙo da ƙafafuwan ta, ƙasa daga ita sai towel ɗaure a ƙirjinta, ta miƙe tsaye, a hankali take takawa cike da tsoro domin kuwa har yanzu tana ɗan jin zogi a ƙasanta, harta fice daga Bedroom ɗinsa ta shiga nata, tollet ɗin ta ta shige tare da ƙara gasa jikinta da ruwan zafi, ta ɗauro alwala ta fito Sallah tayi sannan ta sake komawa ta kwanta taso gyara gidan ta, sai dai yanda take jin jikinta yana mata ciwo bazata iya ba, gashi har yanzu tana jin zazzaɓin, bata juma da kwanciyar ba kuwa bacci ya sace ta.

DOCTOR daya tashi wayam yaga wajen babu Falmata hakanne ya tabbatar masa da cewa ta fita, wanka yayi ya shirya cikin three cuttern wando da kuma best, yau bazai fita ko ina ba, yafi so ya zauna da matar sa ya kula da ita, Bedroom ɗinta ya shiga tana bacci har yanzu, fitowa yayi falo yana ƙare wa falon kallo, JENIFER wacce take aiki cikin gidan ta gyara falon tas sai ƙamshi sir freshener mai daɗin shaƙa yake, Kitchen ya nufa still Jenifer ya gani tana ƙoƙarin kunna gas da alamu breakfast take da niyar musu.

" HI Sister."

DOCTOR ya faɗi yana shigowa cikin Kitchen ɗin, juyowa Jenifer tayi cikin girmamawa tace.

" Good morning Sir."

" Morning" ya furta tare da cewa " SORRY ki bar dafa abincin, daga yau na ɗauke miki Madam tafi son tayi girki da kanta ki dinga dafa muku naku kawai a Kitchen ɗin tsakar gida.''

Girgiza kanta Jenifer tayi alamun gamsuwa sannan ta fice, ƙarasowa DOCTOR yayi ya ɗaga plast ɗin yaji cike yake dam Da ruwan zafi, shuru yayi yana tunanin yanda zaiyi gashi shi bai iya girki ba, bare ya dafa musu, ko yabar Jenifer kuma ta dafa ba iya cin abincin ƙasar za tayi ba, rashin makamar yi ya sashi kashe gas ɗin tare da ɗaukar plast ɗin ya kai daining da cup, bread da madara duka suna daining ɗin, komawa cikin falon yayi ya zauna ɗaya daga cikin kujerun ya kunna tv BBC News ya kunna, Falmata kuwa da dogon wando ta fito wanda yasha jikinta sai wata ƙaramar top, kanta sanye da hula, yanzu kwata kwata bata jin zogin sai idan tazo fitsari, falon ta sauƙo tunda ta hangosa ta tura baki, Kitchen zata shige cikin sauri domin sama musu abinda zasuci, muryar sane ya dakatar da ita daga shiga Kitchen ɗin.

" Karki shiga Kitchen yanzu ki bare sai da Rana."

Taɓe baki tayi tare da dawowa ta zauna a kujera, ya daƙile tace.

" Good morning Doctor" wai ita a dole fushi take dashi, dariya ce taso ƙwacewa DOCTOR yayi saurin dannewa kujerar da take ya dawo ba tare daya amsa mata gaisuwar ta, ya hau zolayarta.

" Umma Mama Hajja!!! Kuzo zai kashe ni, wayyo Baba zai kashe ni, DOCTOR zafi ƙasa na wayyo Mama, ai dai Su Mama kam sunyi nisa basa jiyoki"

Ya ƙarasa maganar cikin dariya yana jan kumatun ta, ya cigaba da cewa " Oh da kuma har sakin jikin daɗi ake min, yanzu kuma naga sai wani haɗe miin fuska ake, ai dai gani nayi sweet ɗin da mutum yake so na basa, kamata yayi a min godiya ba wai a haɗe min fuska ba, yanzu ma dai akwai zagaye na biyu wancan na farko ne Malama idan ma zaki ware ki ware."

Falmata cika tayi fam cikin haushin Maganar tasa ta miƙe a fusace zata bar wajen, DOCTOR yana dariya ya fisgo hanunta ta faɗa jikinsa riƙeta yayi gam yana cewa.

" Haba sarauniya ta, nifa wasa nake miki, sorry ki daina haɗe min ranki, sam bana jin daɗi idan na ganki cikin damuwa, bai kamata ranki ya ɓaci ba akan wannan abun kinsan dai ko wacce mace sai ta fuskanci wannan Ranar muddun kuwa ta kawo budurcinta gidan mijinta, wannan zafin da kikaji na yaune kaɗai gobe ko anyi bazai miki zafi ba, dan Allah ki daina fushi dani, idan ba so kike na shiga cikin wani hali ba."

Kwantar da kanta ƙirjinsa tayi, ba tare da tace komai ba.

"Kinyi shuru ko baki daina fushi dani ba ne."

" Na daina " ta furta tana sunkuyar da kanta ƙasa alamun kunya, murmushi yayi yace.

" To ki daina jin kunyata kinsan dai babu kunya tsakanin mu, tunda babu daren da jemage bai gani ba"

Dariya Falmata tayi tare da ɗan dukan ƙirjinsa, murmushi ya saki yace.

" To tashi mu je muyi breakfast da ruwan tea, dan kinsan ba iya girki nayi ba, tea kawai na dafa muje musha da hkr."

" Ai da kabari ko ƙwai na soya mana, tea ai bazai riƙe mutum ba."

Murmushi kawai doctor yayi yace.

" A'a bazaki shiga kitchen ba, yanzu ki bari kawai musha tea ɗin Allah ya sa masa albarka."

Da ameen Falmata ta amsa tare da tashi suka wuce daining table, Falmata itace ta haɗa tea ɗin ta miƙa masa, haka suka sha tea ɗin da bread, bayan sun gama suka dawo falon, Falmata tana maƙale jikin Doctor, a wunin Ranar Falmata sai da suka dawo daidai da Doctor duk wani fushin ta manta dashi cikin farin ciki da walwala suka wuni.


Satin Doctor ɗaya a India ya fara zuwa asibitin, Shida na safe yake fita, bazai dawo ba shida na yamma, Falmata sosai take kewar wuni ita kaɗai sai dai Jenifer tana ɗan shigo Mata suna hira, kayan abinci kuwa ya jibge musu a store da kanta Falmata take girkinta na ƙasar mu Nigeria , Rayuwarsu suke da mijinta cike da jin daɗi sai dai abinda Falmata bata sani Doctor kullum sai ya sa mata fill na planing, a cikin Fresh milk bata taɓa sani ba.

Yau asabar baida aiki yana gida, yana zaune a falo wayarsa tayi ringine Saif ya gani ɗaga wayar yayi yana murmushi yace.

" Shegen gari ya akayi ne kwana biyu shuru, ɗazu kuma na kira baka ɗaga ba."

Daga can Saif yace.

" Kai dai bari kasan na fara aiki a Custing, so time ɗin sai a hankali, ɗazu ina dreving ka kira, ya Madam Falmata."

" Falmata tana lafiya, oh kace ka zamo babban ma'aikaci, aikin sai a hankali, am sorry wani ɗan nauyi nake so na ɗaura maka, maganar ginin asibiti na, da za'a fara, dan Allah ina so ka kula da aikin sannan za'a fara min ginin gidana A New GRA Fili Umma wanda ta mallaka min shima munyi magana da Wani mai zane so na mishi bayanin tsarin ginin da nake so, har ma ya turo min, so na bashi numbern ka, zai kira ka sai ku jagoranci ginin, zan turo maka kuɗaɗen ta account ɗinka Allah yasa ban ɗaura maka wahala ba."

Falmata ta fito daga kitchen, ta faɗa jikin sa tana ɗaga masa girarta, murmushi ya mata Saif ne yace.

"

Please Login or Register in order to submit comment