Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[9/23, 9:37 PM] My Love: 💋BANI DA ZAB’I💋

```
Love,fate,Sympathetic and romance story ```

©️®️
Hafsatouamjad*

&

*Mhizz jidderh*





*Page 1.*







1:40pm daidai agogon office din ya nuna, ɗago kansa yayi cike da gajiya sannan ya mike a nutse bayan ya Tattara files ɗin dake gaban shi ya mayar da komai position ɗinsa, wayar sa yayi packing da briefcase ɗinsa sannan ya fito daga office ɗin, direct parking space ya nufa motor sa ya shiga sannan ya fice daga babbar maikatar tasu.



A daidai wata unguwa ta masu ƙaramin ƙarfi yayi parking a daidai inda yasan take wucewa, seat ɗin ya ɗan ja baya sannan ya ɗan kwanta akan kujeran cike da gajiya ya lumshe idon sa tsayuwar sa baifi da 5min ba, wata kyakyawar yarinya ta b’ullo daga wani street kanta akasa take tafiya , tana Sanƴe da uniform ɗinta blue and white da sukayi matuƙar amsar ta, mini skirt ne blue se rigar data kasance white babu ɗankwali akan ta tayi parking yalwataccen gashinta da ribbon, physical appearance ɗinta kawai ze tabbatar maka da Christian ce .



Bude idon sa yayi tarr akan ta ganin yanda a kullum take kara masa kyau a ido, zuciyan sa yana tafarfasa ganin yanda santala-santalan cinƴoƴin ta suke a bude, runtse idanun sa yayi yana jin babu daɗi aran sa da yanayin shigar tata.



Har ta ƙaraso kusa da motor sa zata shige street ɗinsu da sauri ya bude motor ya fito

"Jennifer?"



Ya kira sunan ta, for the first time da taji ya bata tausayi saboda yanayin yanda ya kira sunan nata in a pitty voice.



Dake wa tayi sannan ta juyo a hankali ta kalle sa.



Kuma marairaicewa yayi kamar zeyi kuka yace "Jennifer maiyasa kike azabtar dani?."



Ta6e baki tayi ba tare da tace masa komai ba

"For God sake ki bani dama please" shiru ta Kuma yi ba tare da ta ce masa komai ba.



Kneeling yayi da gwiyoyin sa a ƙasa yayi rolling hannun sa alamun seeking.



Zaro ido Jennifer tayi tace "Get up."

Maƙe kafaɗa yayi yace "Bazan tashi ba har sai kin yi accepting."



Ba yanda bata yi ba amman yaƙi tashi, ganin da gaske ba zai tashi ba yasa fargaba ta kamata

kar brother ta yazo ya Sameta Dan tasan definetly sai ya faɗawa Mama.



"Get up please" ta sake faɗa.





"No I Won't."



Jujjuyawa tayi ganin Gang ɗin su Emeka yasa tace "tam ka tashi naji I will think about it."



Miƙewa yayi cike da farin ciki yace “Yeeessss, am coming back tomorrow early in the morning I can’t wait."



Ya fada yana ƙayattacen murmushin da ya ƙara mishi kyau.



Kallon shi tayi tace "See you."

"Thank you puppy love" ya faɗa.



Murmushi tayi tayi gaba da sauri kar Emeka ya sameta.



Cike da farin ciki Ousman ya shiga motor sa yana jin nishaɗi aran sa.



Tun lokacin daya fara ganin Jennifer ya fara sonta, he can’t express his feelings akan ta, bai ta6a son wata mace a duniya ba sai Jennifer duk da ƴan mata da yawa suna crushing akan sa, bai ta6a basu fuska ba kasancewar sa kamili mai nutsuwa da ruƙon addini yasa yake da ƙwarjini a idon mutane.



Yau kimanin 3weeks kenan kullum sai yazo, amman in zai yi maganar duniya Jennifer bata kula sa.



Sai yau!, Shiyasa ya tsinci kansa a cikin matsanancin farin ciki .

Dan he never think ma zata kula shin

Yana driving yana murmushi harya ƙaraso gida.



Horn yayi mai gadi ya buɗe masa ya Wulla hancin motor sa cikin farfajiyar gidan, inda aka tanada Dan killace motoci ya nufa yayi parking motor sa cikeda kwarew, sannan ya fito ahankali.





Cikin gida ya nufa hannun sa riƙe da wayan sa dayan hannun kuma dauke da briefcase ɗin sa.



Boys quarters din su ya nufa ya shiga side ɗin sa wanka ya fara yi first, yana fitowa ya shirya cikin ƙananun kaya da suka amshe sa, sannan ya shiga cikin gida ya shiga dan yin lunch.





********************



Yana wucewa tayi saurin shiga street ɗinsu, kafin su idda ƙarasowa ta shiga gida.



Sanin da tayi Mama nacan tana jiran ta yasa tayi sauri ta cire uniform ɗinta, ta saka rigar ta data tsaya mata iya gwiwar ta sannan ta fito a ɗakin, Emeka tayi ma sallama ta fito daga gidan.



A bakin tasha inda rumfar mama ta saida abinci take, anan tayi Landing tana zuwa ta gaida mama sannan ta kama mata aiki sunayi suna hira gwanin ban sha'awa.





***************



Bayan ya gama cin abinci a cikin gida ya dawo side ɗinsa, coz he have a lot to cover, study room ɗinsa ya shiga ya fara aiki a laptop nasa.





Washe gari da safe before yaje Company sai da ya fara tsayawa a street ɗin su Jennifer, tsayuwan sa bai fi da 3mins ba sai gata nan ta taho as usual cike da nutsuwa abunda yake ƙara sawa ousman sonta kenan, Tana ganin motor sa gaban ta ya faɗi ,dakewa tayi sannan ta karaso.



Fitowa yayi ya tsaya tare da Folding arm ɗinsa yana jiran answer ta.



Sunkuyar da kanta kasa tayi sannan tace "Yes."



Wani zaro ido yayi cike da farin ciki yana kallon ta kamar zai maidata ciki "Jennifer?."

Dagowa tayi ta kallesa, ganin irin mayattacen kallon da yake mata ne yasa tayi ƙasa da kanta tana smiling ita kanta tasan she have feelings for Him.



"Thank you puppy love, I promise to take good care of you bazan bari kiyi kuka ba."



Girgiza kanta kawai tayi cike da shauƙi, finally she is in love.



Ganin da tayi lokaci na ƙurewa kar Emeka yazo ya sameta yasa tace masa "Zanyi late."



"Toh take care of yourself am coming back later."



Wucewa tayi ba tare da tace mishi komai ba, cike da farin ciki ya koma motor sa yaja da sauri yana cikin nishaɗi.







*BAYAN SATI BIYU*





Zuwa yanzu soyayyah Jennifer da Ousman tayi ƙarfi, sunyi matuƙar shaƙuwar da su kansu suke mamakin kansu cikin sati 2 kawai komai ya canza wa Jennifer, kullum inya tashi daga aiki zai zo as usual su ɗan ta6a hira kafin ya wuce sai da yamma ya kuma zuwa a street ɗin kasuwa suke tsayawa inda ba wanda zai ganta.



Ousman bashi da burin daya wuce ya saka Jennifer cikin farin ciki a koda yaushe yana faranta mata, ko cikin damuwa ya ganta kafin ya tafi sai ya tabbatar da ya saka ta farin ciki.

Yayi matuƙar winning heart ɗin jennifer sunyi tsaftacacciyar shaɗuwa da juna.



Duk da yasan Bambancin addinin su da al'adar su hakan bai ta6a bashi damar yi mata misbehaving ba ko ya ta6a ta ba, kasancewar sa kamilun mutum ,hakan ne kuma yasa jennifer take ƙara jinta comfortable duk lokacin da suke tare, baya mata wani zance da bai kamata ba Bare yayi requesting ta6a ta.



Saboda shi soyayyar da yake mata acikin jinin sa yake bai ta6a jin son wata ƴa mace a zuciyarsa ba kamar ta m, ji yake in babu ita ba zai rayu ba.





Jennifer ce zaune a class ta rabka uban tagumi, a duk lokacin da zata zauna tana tunanin ya Mama zata fahimta al'amarin nan idan ta gane tana soyayyah da ɗan Muslimi, yanda mama a kullum Jan kunnen ta akan ta shine ta guji soyayyah da musulmai, musulmi basu da kirki basa rike aure.



Ita kuma yanzu tazo stage ɗin da ba zata iya rayuwa babu Ousman ba, duk lokacin da ta zauna bata da tunani sai nashi, tsabar soyayyah da take mishi in ta tunashi har kuka take, yana da kirki sosai yana kyautata mata shiyasa zuciyar ta ta aminta dashi takejin shi acikin jinin ta.





Ngozi da tun ɗazu ta zauna kusa da Jennifer tana ta mata magana, ganin hankalin ta baya kanta yasa ta ta6a ta.



Zabura Jennifer tayi dan ba kaɗan ba ta shiga duniyar tunani.



Kallon ta tsaf Ngozi tayi tace "Jennifer meke damun ki haka, kina so ki jama kanki wata matsala ne?, kin zauna kina ta tunanin abunda ba zai fitar dake ba, What’s wrong with you?"....................









_*Idan kin karanta kiyi sharing fisabilillah👏🏽*_







*Ku sani yawan Comment ɗinku shine ƙwarin guiwar mu, ba zamuyi posting next page ba sai kun nuna mana soyayya ta yadda zamu fahimci lallai kunji daɗin wannan labari da yazo da salo na musamman🥰*









*AMJID...........✍🏽*
[9/23, 9:37 PM] My Love: 💋BANI DA ZAB’I💋


©️®️
*Hafsatouamjad*

&

*Mhizz Jidderh*





*Page 2*









✍️Fuskar tausayi Jennifer tayi sannan tace "Ngozi am in problem.



Zaro ido tayi tace "toh fah, what’s wrong tell me please."



Batare da Jennifer taji nauyin ta ba ta zayyane mata komai kasancewar ta babban aminiyar ta a kaf makarantar.



Jugum Ngozi tayi tana kiyastawa aranta daman itace ta samu dama irinta Jennifer .

"Karki damu kanki, tunda kina sonshi kuma yana sonki, and kince yana da kuɗi sosai duk da nasan ke you’re not concerning about his wealth, dani na samu dama irin taki ma ba wata shawara da zan nema zan yanke decision da kaina, kina auren sa zai ɗauke muku nauyin komai a gidan ku, kinga from the time mama zata daina saida abinci sai dai komai yayi mata, ita kanta in taga hankalin ki ya kwanta ba zata damu ba."



Nannauyar ajiyar zuciya Jennifer ta sauke maganganun Ngozi sun ƙarfafa mata guiwa sosai yanzu taji ta ƙara samun hope more especially maganar Maman ta.



"The problem is how can I face mama with this issue?."



"Calm down mana, sai kace ba mace ba, ki shawo kanta a hankali."



Zata kuma magana teacher su ya shigo, closing matter suka yi aka cigaba da karatu.







Ba kaɗan ba shawaran Ngozi ya ƙarama Jennifer hope tana mugun kula da Ousman ɗinta, kuma yanzu tana jii Ajikin ta zata iya fitowa gaba da gaba ta faɗawa mama she is interested on him kuma shi zata aura.









Dawowar sa daga aiki kenan ko side ɗinsu bai shiga ba ya fara biya wa ta side ɗin Momy dan ba ƙaramin ƴunwa yakeji ba .



Da sallama ya shiga main parlour, Momy ce zaune tare da Oumar da yazo Mid-time break.



Gaida Momy yayi yai mata sannu da gida, sannan Oumar ya gaishesa.



"Yawwa kazo akan gaba daman maganar ka muke da ɗan uwanka."



Attention ɗinsa ya tattaro kanta yace "Inajinki Momy."



"Nace kaga yanzu Anisa ta gama degree dinta, last week ta dawo daga England shine nace bara na faɗa maka na yanke decision kawai zan haɗa auren ku, Anisa mutuniyar arziki ce bata da hayaniya kalar dai Matar da kakeso"

Momy ta ƙarasa tana murmushi which hope maganar ta zai kar6u.



Kallon ta Ousman yayi sannan yace "Momy na manta ban faɗa miki ba daman ni already na riga na za6a wacce nakeso zan aura."



Cike da mamaki Momy da Oumar suke kallon shi jin abun daya fito a bakin shi.



Washe baki Momy tayi tace "Masha Allahu Baba na, ƴar gidan wace, waye baban ta?."



Shafa cikakkiyar sumar kansa yayi in I don’t care tune ɗinnan yace "Ba ƴar gidan kowa bace Jennifer sunan ta Maman ta na sana'ar abinci a bakin kasuwar ƴan kaba."



Wani irin zabura Momy tayi ta mike zuciyan ta na tafasa, tayi tunanin Ousman zau kawo mata yarinƴar masu arziki, taki jinin talaka batason haɗa hanƴa da talaka, talakan ma kuma Chiristian.



"Ousman kana hauka ne, how dare you zakaje ka kwaso mana Christian cikin gida?, Christian ɗinma talaka ƴar mai tallan abinci, wallahi I cant take it, ba zaka aure ta ba indai ba so kake nayi mummunan sa6a maka ba."



Kallon ta Ousman yayi zuciyan sa ya fara masa zafi, shikenan shi Christian ba mutum bane.



"Momy ni ba ƙaramin yaro bane da za'ace za’a Sani abunda banyi ra’ayi ba, am matured enough da zan iya yankewa kaina decision what is good and bad for me, ni ita nakeso kuma ita zan aura."



"Keep shutt stupid"

Momy ta daka masa tsawa durƙusar da kansa yayi ƙasa zuciyar sa na zafi.



"Ni yau ousman kake faɗawa magana akan Christian Wacce ta ta6e, arniyar banza?."



Zuciyan sa yana ta running faster jin yanda Momy ke jifan Jenny sa da watsatsun kalamai.



"Ni uwar ka dana haife ka zaka gayawa magana akan gantallaliya wacce taƙi addinin Allah wacce ta ta6e, wadda bata rabauta ba a duniya?."



Runtse idanun sa yayi yana jin zafin maganganun da Momy ke jifan Jenny dashi.



Shikuwa Oumar takaici da baƙin ciki ne ya hana shi magana ba abunda ya tsana a rayuwar sa sama da Christian, kuma christian ɗinma mata dan ƙyankyamin su yake ma.



"Toh wallahi ba zaka aure ta ba muddin Ina numfashi a duniy...."



“Zai aure ta."



Suka jiwo muryan Dady da tun dazu ya dawo yana jin abunda ke faruwa.



Ƙarasowa parlour yayi yace "Yanzu daman har yanzu halin ki yana nan, Maiyasa kika ɗauki duniya da zafi, maiyasa kike yiwa talaka kallon mutumin banza?, kar fa ki manta da talaka da mai kuɗi duk Allah ne ya hallicce su, kuma ba wai dan baya son su yayi su a talakawan ba, inma dan ya jarabcesu babu wanda yafi wani a wurin Ubangiji sai wanda yafi tsoron sa, kiji tsoron Allah ki rage buri."



Momy kamar zata daki Ousman takeji a ranta sai wani huci takeyi kamar zakanya.



Shikuwa Ousman bai bi ta kan Momy ba ma ya miƙe a hankali kanshi yana sara mishi.



Riƙe shi Dady yayi yace "Calm down Ousman, I promise you zan aura maka ita ko wacece karka damu, ko yanzu kace kana so zanje nema maka auren ta."



Cike da jindaɗi da ƙarfin guiwar da yazo masa yace “

"Thank you so much Dady, Allah ya faranta maka fiye da yadda ka faranta min."





Sosai Dady yaji daɗi da amin ya amsa sannan ya sake shi ya wuce fita yayi daga part ɗin.



"Ke yanzu baki ji tausayin yaron nan ba?, ki duba kiga tunda kike dashi bai ta6a miki musu ba, baki ta6a neman abu yaƙi miki ba, yau da kikaji ya buɗe baki yayi miki musu ba zaki tabbatar wannan abun da yake so mai muhimmanci ne ba, baza ki iya faranta masa ba ko sau ɗaya ne a rayuwa ki goyi bayan sa yayi abunda yake so ba, kin biye wa son zuciyar ki kina azabtar da yaro, toh wallahi nayi alƙawari sai na aura masa koma wacece koda su suka yankewa talauci cibi, shi zai zauna da ita bake ba."



Yana gama faɗa yayi sama ya bar Momy da baki a sake, duk da tasan abubuwan da Dady ya faɗa gaskiya ne amman hakan nan taji bata aminta da wannan haɗin ba Ina baza ma ya yiwu bane.



Zirga zirga ta ringayi a parlour ta kama Wannan tunanin ta saki wancan, ganin ta kasa yanke decision ne yasa ta wuce fuuu ta haura sama.



Shikuwa yana fita ya wuce side ɗinsa zuciyar sa yana masa zafi, maiyasa Momy take masa haka maiyasa ba zata fahimci abunda yakeji ba a cikin zuciyad sa?.





Washe gari da safe as usual ya shiga 6angaren Momy don ya gaishe ta, amman Momy tayi biris da shi ko kallon inda yake bata yi ba har ya gama bata haƙuri bata ce masa komai ba, tashi yayi jiki a sanƴaye ya fito daga side ɗinta, parking space ya nufa ya shiga motor sa yaja zuwa Company sa.







Yau ba samu yaje wurin Jenny ba yanda ya saba zuwa 2:00 saboda wani urgent meeting da suka shiga, sai bayan ya fito around 5 sannan ya biya kamar kullum suna cikin motor suna ta hira abun birgewa hira suke sosai yana tsara mata yanda in sunyi aure zaman su zai kasance sai dai kawai tayi dariya dan wani abun in ya faɗa kunƴa yake bata.



Emeka da dawowarsa daga ball kenan ganin da yayi kamar jennifer a cikin motor yasa ya tsaya cak ya kalle su sosai, tabbas Jennifer ce tare da yaron musulmi, mai takeyi aciki?, Wato duk huɗubar da Mama take mata bata ɗauka ba sai da ta fara soyayyah da yaron musulmi, aikuwa dole ya faɗawa Mama Dan tayi ma abin tufkar hanci



Batare da ya kuma kallon inda suke ba ya wuce da sassarfa, yana isa gida wanka yayi bai ma tsaya jiran Mama ta dawo 6 ba ya fito daga gidan.





Mama na zaune kasancewar ba customers yasa ta zauna dan hutawa, Ganin Emeka ya faɗo rumfar rai a ɗinke yasa ta miƙe ta nufo wurin sa da sassarfa "Emeka lafiya dai nagan ka cikin bacin rai?."



Jinjina kai yayi sannan yace "Mama ina jennifer?."

"Jennifer ta tafi gidan su Ngozi amso littafin ta, wani abu ne ya yafaru?."



"Hmmm toh Mama jennifer nacan da Muslim boy acikin motor suna hira tana mishi dariya, I have told you that jennifer sai ta kula yaran musulmin nan kike ganin kamar ba sonta nake ba."



Zaro ido Mama tayi cikeda firgici tace "Au daman jennifer Duk maganganun da nake mata bata ɗauka sai da ta kula yaran musulmi ɗinnan marasa mutunci, marasa tausayi da jinƙai?."





Suna cikin magana Jennifer ta shigo rumfar.



"Gata nan ai ta dawo."



Juyowa Mama tayi da hanzari tayo kan Jennifer a zafafe, wani gigitaccen mari ta kifa mata har sau huɗu tana huci.

Jennifer data ji marin har tsakiyar kwakwalwar ta ne yasa ta dafe ƙuncin ta cike da azaba.



"Daman duk maganganun da nake miki bakya ji ashe, duk faɗan da nake miki ina miki nasiha akan yaran muslims ɗinnan ashe bakyaji har kin fara soyayyah da wani ban Sani ba?."



Gaban ta ne ya buga da ƙarfi, ya akayi Mama tasan tana soyayyah, Emeka ta ɗago ta kalla harara ya wulla mata ya juyar da kai, ya ganni kenan? To yaushe a ina? abun da take ta tambayar kanta kenan tana fargabar abun da zai biyo baya.



Tsawa Mama ta daka mata tace "ba dake nake magana ba Sakaryar banza?."



"Mama am so sorry, ba laifi na bane ina sonshi ne kuma duk yanda kike cewa Muslims sunada wulaƙanci shi bashi dashi, yana kula dani sosai, kuma ni shi nakeso shi zan aura."



Wani zabura Mama tayi tayo kanta bata yi aune ba taji ta rufe ta da duka, Emeka ne ya ƙaraso kan mama da sauri ya riƙeta "Mama kiyi haƙuri ki bar ta ni an faɗa miki dan ki dake ta ba fah, kuma nan a kasuwa muke."



Sakin ta Mama tayi tana Fashewa da kuka, batason ƴarta tayi rayuwa kamar yanda tayi, bata so Jenny ta faɗa irin rayuwar data faɗa, musulmi basu da adalci basu da tausayi da jinƙai, haka ta shiga ƙuncin rayuwa a lokacin da take buƙatar taimako lokacin ne kowa ya juya mata baya, daga mai neman ya ƙeta mata haddi sai mai neman ta da sharri, dole ta haƙura da addinin musulunci ta koma Christian bayan ta samu wanda yake sonta a Christian yace zai aure ta amman sai in zata yi ridda ganin rayuwar wahalar da take ciki sai tayi kwana biyu cikin ta bega abinci ba, dole yasa ta yarda.



Dawowar ta Christian ɗinma ba wani sauki kasancewar shi wanda ta aura basu jima ba ya mutu, bayan ya mutu Ma'aikatan banki suka zo aka ce yaci bashin banki kafin ya mutu, da yake yana bussiness mai kuɗi ne duk wani ƙadarorin sa suka siyar dashi aka biya bashin bankin da ya ciyo su, iyalan sa suka tashi babu ko sisi.



Irin wannan rayuwar Mama take gudar ma ƴarta shiyasa hankalin ta ya tashi.



Emeka ne yake ta bata baki akan tayi hakuri suje gida, Jennifer dake kwance ba kaɗan ba dukan ya shige ta dakyar ta tashi tana ɗingishi ta fita daga rumfar tayi hanƴar gidan su hawaye na sauƙa akan ƙuncin ta.



Mama da bakin ciki ya hana ta magana dole ta zari Jakar ta da abubuwar bukatar ta tayi gaba a cewar Emeka zai taho da kulolin.



Jennifer bata wuce gida ba gidan su Ngozi ta wuce, ba ƙaramin tashin hankalin

Ngozi ta shiga ba ganin yanayin da Jennifer take ciki, ɗakin ta suka shiga cikin tashi hankali Ngozi take tambayar ta abunda ya faru, cikin kuka ta zayyane mata yanda sukayi da Mama, ita ma Ngozi hankalin ta ya tashi nan ta shiga lallashin ta tana bata baki akan daman dole sai tayi facing wannan challenges ɗin, haƙuri zata yi ta kar6i ƙaddara, kuma ta cigaba da nuna wa Mama ita fa shi ɗin nan take so kuma in ba shi ba ba zata auri wani ba, nan taita bata shawarwari.

"In kinga Mama ba zata amince ba ki gudu kawai kuje kuyi auren ku, daga baya idan komai ya zama settled sai ki dawo ki bata haƙuri, zata haƙura."



Haka Ngozi tai ta wayar mata da kai tana bata gurguwar shawara da ƙaramin tunanin ta yake nuna mata hakan shine daidai.



Sai da ta huta taci abinci sai 7 ta wuce gida cike da hope a ranta, na yanda zata ƙara tunkarar Mama.



Tana shiga gida Mama ta gani a tsakar gida tana gyara shinkafar da zata yi abinci gobe, bata bi takan ta ba tayi shigewar ta ɗaki kwanciya tayi dan haryan zu jikin ta Ciwo yake mata."











*JiddahAmjad...............✍🏽*
[9/23, 9:37 PM] My Love: 💋BANI DA ZAB’I💋



©️®️
*Hafsatouamjad_*

&

_*Mhizz Jidderh*_



*Page 3*





✍️ Mama itama bata kulata ba Dan ta riga data yanke decision babu ita babu zuwa makarantar ta gama karatu har abada ,



Washe gari da safe Jennifer ta fito da shirin makarantar ta ganin Mama a Yar rumfar kitchen dinsu ne yasa ta karasa gaida Mama tayi , kallon ta tayi sannan tace “Where are you going “



Jin tamabayr ta mata banbara Kwai ne yasa tace “Dani kike Mama “?



Kallon zan mareki mama ta mata “Aa da wani nake “



Jin gatse mama ta mata yasa tace “Am going to school “



“Na cireki daga

Please Login or Register in order to submit comment