Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yashiga part din mama, Fata yake yaga Aisha Amma yana zuwa yaga bata Nan, abinci mama tabashi yaci, saida yaci, sannan ya kalleta yana goge bakinsa da tissue yace"Akwai driver yana jiransu, zai kaisu gidansu idan sungama abinda suke saisu shirya sutafi"

Cikin jin dadi mama tace"to insha Allah, suma baqin ai munyi magana dasu anjima zasu tafi, idan sukaje sukaga gidan nasu saisu shirya subi jirgin dazai tashi anjima"

Cikin kulawa yace"dawuri haka? Nayi tunanin zasu kwana biyu har muje dasu suga sabon office din Abba dayake lagos?"

Cikin farinciki tace"office ka bashi?"

Yace"Eh ai bazai ji dadin Zaman Garin ba tunda ba sabawa yayi ba, Amma idan akwai abinda zai dinga dauke masa kewa hakan zaisa ya kwantar da Hankalinsa ya zauna agarin"

Cikin jin dadi tace"ka kyauta, Allah yasaka da alkhairi, Allah yayi maka Albarka"

Cikin jin dadi Shima yace"Amin"

Daga Nan yajuya yafita.


Saida kowa yagama shirya wa sannan suka tafi gidan da Shahaab ya basu, Wanda yake kusa Dana mama, asalin gidan munirat yayi niyyar sakawa aciki, Kuma duba da yanda mama take zaune ita kadai yasa yafasa, ya zauna akusa da'ita awani part din daban, yanzu Kuma da Allah yakawo su Abba, kawai saiya basu gidan.

Sunje sunga gida, gida yayi gida komai yayi yanda ya kamata, ankashe kudi sosai a gidan, akwai abubuwan buqata aciki babu abinda zasu nema, dakuna kuwa kowa da nasa, Hajja ce tafara za6ar dakinta, sannan Ummah da Abba ma kowa ya za6a, jabir ma ya za6a yakai kayansa ciki, aka barwa Aisha daya, sauran dakunan Kuma aka rufesu ko Allah zai kawo musu baqi gidan a matsayin ziyara, Ummah da Abba Kam zama sukayi, yayinda Hajja tace gidan qawarta zata koma Sai ranar dasuka ganta kawai(>�#�)

Sukuma su Walida suka dawo gidan mama da sauran baqin, karfe biyar na yamma kuwa driver yayi magana su futo, haka suka futo da tarin abun Arziqin da mama tayi musu, Shikuwa oga kwata kwata kudi yabawa kowa acikinsu Mai yawan gaske, sunsha ruwan godia tareda sanya Albarka,jummai tana kuka Hajja ma haka, Ahaka suka rabu, sannan suka shiga mota suka tafi Airport, mama da Hajja suka juya cikin gidan, Hajiya zaliha kuwa tana falo, suma zama sukai har dare suna firarsu, qarfe Tara na dare tasake hadawa Aisha ruwan lalle tayi wanka dashi, tasake bata wani hadin fruit din Tasha, sannan tabata maganin datayi alqawari na haihuwa, sannan tabata kayan sakawa ta fesheta da turare, takama hannunta takawo ta wajan su Hajja, 'Dan fada Hajja tasake yimata sannan suka rakata part din Shahaab gaba dayansu su ukun,har cikin dakinsa suka kaita sannan sukayi mata sallama suka futo, itama Hajiya zaliha ta yiwa direbanta waya yazo ya dauketa tatafi gida

Bai dawo gidaba Sai qarfe goma Sha daya na dare, yunwa yakeji sosai,Kai tsaye part din mama yanufa Yana tunanin a ransa yakamata yau de mama ta tausaya masa tabashi matarsa, haqurinsa yagama karewa, idan ma bata bashi itaba yau Kam bazai kwanta ba Sai yaga matarsa, yana wannan tunanin yashiga falon, Alokacin mama da Hajja suna zaune, Girgiza Kansa yayi lokacin da yaji mama tana cewa Hajja "aike Aysha Sulaiman kin iya math, Kin tuna duk ajinmu kece kikafi kowa iyawa?"

Hajja tace"natuna mana, aini yanzu sonake Inga jamila Sani,ko Yaya Takoma yanzu?Alokacin Nan fa baqin ciki takeji ayi tambaya akan math taga nabada amsa, shegiya uwar Yan baqin Hali, Alokacin exam tahana kowa ya copy Nata"

Shahaab yayi ajiyar zuciya tareda zama akan kujera, sunzo Nan suna ta zance ko gajiya da zance basayi, shikuma sun hanashi matarsa, Kuma sunyi mursisi hankalin su kwance, cikin shagwa6a yace"mama yunwa nakeji"

Saida tagama zancen ta sannan tace"ga abinci can a dinning kaje kaci"

Babu musu yaje yaci abincin sa, sannan yamiqe yakoma wajan su, saida yadan shafa sumar Kansa sannan ya kalli Mama yace"mama,Wannan yarinyar tayi bacci ne?"

Tana sane Sarai da Aisha yake, saita nuna bata gane ba tace"wacce yarinya?"

Kallon idonta yayi sannan yace "Ina nufin Maaamah"

Cikin rashin fahimta yace"Maaamah?"

Hajja tayi dariya tace"takwararki yake nufi, keda bakisan wannan sabon salon ba?"

Cikin sauri ya kalli Hajja yace"Hajjjjah" Yakirata yanajan sunan nata

Cikin sauri itama tace"ga Hajja A'i anan,yaude babu wayar dare,nayi murna Nima andena hanani baccin dare,kaje tana d'akin ka"

Cikin sauri ya sunkuyar da Kansa, Sai yaji kunya ta kamashi yaji Dama bai tambaye su Ina take ba, ahankali yajuya yana Sosa qeyarsa yace musu "saida safe"

Yana fita suka saka dariya, Shima daya fitan bai nufi part dinba, mota yashiga yaje yasiyo mata kaji da wata madara special, sannan yadawo gidan yawuce part dinsa.








Wannan Aminan Kam tagaji.... Mutara zuwa Yammah=�O�<���

Littafin Shahaab na kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda Allah

300 ne kacal
0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wannan number 08033300034





Mrs Usman ce
'<���



Page 44



Gajiya tayi da mayafin dasuka lullu6e mata fuska dashi, ahankali ta yaye shi tana kallon tsarin 'Dakin nasa, ko ba'a fada ba tasan d'akinsa ne wannan duba da yanda taga takardu da computer sa a ajiye agefe, wannan shine karonta na farko data ta6a zuwa dakinsa, saboda lokacin da munirat tana nan ko kallon 'Dakin bata Isa tayi ba,yanda aka tsara d'akin komai da komai yayi, Kuma da alama sababbi ne,tunani tafara Wai yau itace a gidan Mahmud Wakili, acikin dakinsa, akan gadon sa, a matsayin matarsa.


Saida yatofe ko'ina da addu'ah kamar kullum, sannan Yarufe ko'ina, Kai tsaye yawuce dakinta, yana turawa yaga bata ciki, Kuma baiga alamun anshigo dakinba, danhaka kai tsaye yawuce nasa d'akin.

Alamun kama handle dataji yasa cikin sauri taja mayafin tarufe fuskarta dashi.


******

"takwarata Kuma Ana can ko awanne Hali take?"(>��) cewar mama

Hajja data gama Tofa addu'ar bacci tace"tana can Sai abinda Hali yayi,yanda kika Hanashi matarsa akan lokaci idan ya kamata ai sai Allah Sai ma'aiki"(=��)

Mama tace"gaskiya Kam, Allah yasa de Ana abun Nan yarinyar Nan tasamu ciki, da bansan wanne irin farinciki zanyi ba,abun yana mun ciwo idan natuna lokacin da munirat tazo da mahaifiyar ta har gida suka gorantawa Shahaab haihuwa, yana Bani tausayi sosai yaron"

Hajja tace"dole muyi murna Kam idan Allah yabata ciki, gida har gida irin wannan Amma ace babu Yara ai akwai damuwa,yanda Yaron Nan yake taimakon bayin Allah, Shima Allah ya temake shi yasamu haihuwa Mai Albarka"

Mama tace"Amin ya Allah, Aida wuri zan tashi indafa musu ruwan zafi dakaina,nasan halin Shahaab, ita Kuma nasan bazata iya gyara kanta yanda ya kamata ba"

Hajja ta kalleta da sauri tace"ruwan zafin Zaki Kai musu sekace mejego?"(>��)

Mama tace"idan bankai musu ba,zakije ne?"

Cikin sauri Hajja Tace"A a, o o,inani Ina wannan danyen aiki, kedin de kiyi tunda kece kika haife shi da cikin ki"

Suna wannan maganganun har bacci yayi gaba dasu




(idan kika karanta baki biyaba nabarki keda Allah)

******

Tana zaune daram Akan cinyarsa, babu komai ajikinsa dagashi Sai gajeren wando, gashin dake qirjinsa ya kwanta yayi luf, murdaddun dantsan hannunsa sun baiyana muraran, gaba daya a takure take jinta,takasa kallon sa kokadan, salon yanda suke Zaman yasha bambam Dana kowacce rana, tanajin yanda abunsa yake harbawa,gashi ya tsatstsareta da ido tarasa Yaya zatayi dashi, gaba daya Sai hakan yasa ta awani hali, gabanta banda faduwa babu abinda yake, tsoro da fargaba suka kamata, yayinda anasa 6angaren cikin zumudi yake tura mata naman kazar daya shigo dashi cikin bakinta, sosai yake danna mata naman meyawa, Yacika mata baki dashi sosai, yadauko zai sake bata cikin sauri ta Girgiza masa Kai tareda fadin"naqoshi"

Cikin wani Salo yace"meyasa?Ina lura dake Tun dazu kinqi sakin jikinki dani, ki kwantar da Hankalinki, a jikin mijinki kike,Dani din, da jikinnawa,komai da komai naki ne, menene abun tsoro Kuma?"

Cikin fargaba tace"babu komai, inaji gabana yana faduwa ne"

Wani irin murmushi yasaki har dimple dinsa suna futowa,ahankali yasa hannunsa na hagun yazuge zip din rigarta, cikin sauri ta kalleshi idonta ya furfuto, Shikuwa bai kalleta ba yazura hannunsa cikin rigar yad'ora shi atsakiyar qirjinta,lokaci daya yaji yanda gabanta yake luguden faduwa, mamaki ya kamashi duk wannan tsoron na menene? Kafin yadawo daga tunanin dayake yaji tasaka hannu ta fitar masa da nasa hannun daga kan qirjinta.

Ajiyar zuciya yayi yace"kinga...., Kidena tsoro na, ni babu abinda zan miki, Amma idan kinaso narabu dake, kibani naman naci, shikkenan saikiyi kwanciyar ki, Amma ni Kidena damuwa akaina,koda munirat tana nan ni Bana takura mata"=�J�=�J�

Kallonsa tayi har zata tambayeshi meyasa baiyi haquri yabarta a dakinta ba yasake ta? Amma kuma Saitayi shiru tana tsoron yana cikin farinciki ta dagula masa lissafi,
Ahankali ta daga masa Kai, sannan tasaki wata irin ajiyar zuciya, Nan da Nan Kuma saita sake, har mamaki yakashe Shahaab, wato de da gaske tsoron nasa take,ahankali tafara bashi yanaci yana Lumshe Idonsa,kadan yaci yace mata yaqoshi, tad'auki madarar tazuba acup zata bashi yayi saurin riqe mata hannu yace"bazan shaba"

Tace"meyasa?"

Idonsa Adan Lumshe yace"banashan madarar ruwa sosai, Gara ta gari, idan Nasha ta ruwan akwai damuwa, saboda yanzu haka ma tamin yawa ajikina"(=�H�)

Cikin rashin fahimta tace"to Bari in zuba Maka drink"

Bai hanata ba, saide yanda ta motsa jikinta akan cinyarsa wajan zuba lemon, saida hakan yasa yakusa sakin Dan qaramin ihu, shiyasa tana bashi lemon cikin sauri yariqe har hannunta yakafa cup din a bakinsa saida ya shanye shi tas, har hakan yabawa Aisha mamaki, kallon ta yayi yace"ya'isa, kije ki kwanta"

Tace"bari in tattare kayan Nan"

Cikin sauri yace"waye yace miki amarya tana aiki?wuce ki kwanta"yafadi hakan yana yimata nuni da kan gadon.

Ajiyar zuciya tasaki, ahankali tatashi daga kan cinyarsa, tahaye gadon ta kwanta, tareda takure kanta waje daya, ko kayan jikinta bata cire ba, tunda suka idar da sallah yayi yayi ta rage kayan jikinta Amma fafur taqi, Sai rabuwa yayi da'ita yafara bata nama.

Shida Kansa ya kwashe komai yakai kitchen, sannan yadawo Dakin yakashe musu wuta, ya kunna esi, yahaye gadon ya kwanta tareda ja musu Bargo me laushi, sannan yasaka hannu ya janyo ta, yad'ora ta akansa, jin kanta akan faffadan qirjinsa yasa tasake yin luf, Dan kwalin kanta yazame ya wulloshi Qasan gado, sannan yatura hannunsa cikin gashin kanta yana mata wasa dashi yana Dan Sosa mata kan ahankali, yanda yake wasa da gashin yasa taji dadi harta fara Lumshe idonta, cikin muryarsa da bata fita sosai yace"bazaki cire kayan ba?"

Cikin shagwa6a tace"um um ni dashi zan kwanta"

Cikin dabara yace"to ai ni Bana kwana da Kaya, Kuma duk Wanda ya kwanta Dani da Kaya ajikinsa to ranar Bana bacci, mafarkai nake na abun tsoro, nadinga ihu Ina buge buge, tunda nace bazan miki komai ba kema idan kinaso muyi bacci Hankali kwance to kawai kicire su"

Cikin sauri tace"ihu Kuma?duk saboda kayan?"

Yace"emana"

Cikin rashin wayo tatashi zata cire, cikin sauri yadawo da'ita jikinsa, yanayi mata labarin qanzon kurege akan kwana da Kaya, cikin dabara yaraba ta da kayan jikinta, ahankali yafara shafa gadon bayanta,cikin sarqewar murya yace"meyasa kikasa wannan abun?"

Yafadi hakan yana 6alle mata brar datake jikinta, cikin sauri tafara motsi zata sauka daga jikinsa, sake riqeta yayi qam,hannunsa guda daya yad'ora akan boobs dinta yafara murzawa cikin wani irin Salo,lokaci daya ya gigice yarasa gane su dinne de daya ta6a kwana ki kokuma sauya mata su akai? Yanda yake murzawa ahankali yasa ko kadan bataji zafi ba, Sai wani irin yanayi ma data fara jinta aciki me mutuqar dadi ,shiyasa tayi shiru tana kar6ar saqon, bakinsa yad'ora akan kunnan ta cikin rawar murya yace"maaamahhhhh"

Tace"um"

Yace"insha 'Dan kad'an?"

Ahankali tace"anayi Dama?"

Wani irin yawu ya hadiye, yasake damqe dukiyar fulaninta duka guda biyun, sannan yace"bakisan anasha ba? "

Kanta ta daga masa alamun eh,yana jin haka, yahade bakinsu waje daya, yayinda hannunsa yake kan qirjinta yana Squeeze,sosai yake kissing dinta har hakan yasa hankalinsu yafara barin jikinsu, kamar yanda yafada mata abaya ba zaiyi mata komai ba, hakan yaso ta kasance kodan su mama da Hajja, yana ganin aikata wani abu zaisa su San sirrin sa da Aisha, shikuma bayaso su Sani, shiyasa yaso suyi wasa kawai ko Yaya ne yasamu relief, saide Kuma yanayin yanda yaji sauyi ajikinsa, Kuma yasamu Kar6uwa awajanta, yasa notikan Kansa suka kunce, gaba daya ya manta da komai, shi Kansa ya manta waye shi, ya manta wacce duniya yake,shan bakinta kawai yake fatansa daya Yanda yakejinsa yazo har wuya, Allah yasa yasamu gamsuwa yanda ya kamata, Allah yasa karya jita kamar munirat, Allah yayanke masa wahala, yana wannan tunanin yazare bakinsa daga Nata, ahankali ya maida bakinsa kan boobs dinta yafara tsotsa ahankali, yanda taji dadi ne yasa ta kama Kansa ta riqe sosai,idonta a Lumshe suke tanajin wani irin dadi yana shiga jikinta,hakan datayi masa yayi masa dadi sosai,Sai yake jinsa kamar jariri Wanda mamansa ta riqe Kansa take bashi nono yake Sha,sosai yake shan guda daya, dayan Kuma yana hannunsa yana wasa da nipple din, yadade yana abu daya, sannan yasaka hannunsa yabude qafafunta, yafara dosar hanyar sa yana karanta addu'ar saduwa, tanajin abinda yake karanta wa tadawo hayyacinta, tariga tasan wannan addu'ar tun tana zuwa islamiya, shida yace babu abinda zaiyi meyasa zai karanta ta?

Hannunsa tafara kokarin janyewa daga kan cinyarta, cikin tsananin tashin Hankali tafara buge buge tana kokarin qwatar kanta, cikin rawar jiki yasake riqeta, gaba daya karkarwa jikinsa yake, itama a rude take, tanajin yanda yake sake mannewa a jikinta ko Kaya babu ajikinsa tarasa yaushe yacire dan gajeren wandon nasa, yanda ya liqe mata yasa taji yana 6ata mata jikinta da wani irin ruwa, cikin karkarwa yaja hannunta yad'ora shi akan abunsa,tareda fadin "please maaamah,natara dayawa, kibarni inyi Dan Allah...." yana qarasa fadar hakan yafashe mata dawani irin kuka.

Jin hannunta akan abinda bata ta6a tsammani ba yasa cikin sauri ta janye hannunta tareda dunquleshi danma karya sake bata abun, dama haka auren yake? Take tambayar kanta, itama hawaye tafara tace"Dan girman Allah kabarni, ni wallahi bansaniba...,bansan haka bane"

Kansa ya Girgiza cikin hawaye yace"zan mutu inde baki Bani ba maaamah"
Batare daya jira mezata ce ba, yaci gaba da abunda yake, kuka take tana qoqari tureshi Amma takasa, wata irin azaba tajii tashin farko a rayuwar ta dataji wani irin zafi ya keta ta qasanta, cikin tsananin tashin Hankali da azaba tasaki wata irin qara, daga Nan bata sake yin wani qaran ba sakamakon rufe mata baki da yayi da nasa bakin.


Wannan ihun Nata har part din mama,tana cikin bacci taji kamar acikin kunnan ta aka saki wannan ihu, cikin sauri ta bude idonta, tajuya ta kalli Hajja taga bacci take ita bata farkaba, ko tantama batayi wannan ihun na Aisha ne, agogon Dakin ta kalla karfe uku saura, ahankali ta zuro qafafunta qasa, ta sakko daga gadon tafuto falo, zagaye falon takeyi ita bata nufi part din Shahaab ba, ita bata koma daki ta kwanta ba, tausayin yarinyar ne yake cinta Arai, Aisha yarinya ce qarama wadda ita kanta tasan cewa kafin ta goge ta'iya dauke nauyin Shahaab, Sai an dade, ganin de batada mafita yasa Takoma dakinta, ta wuce toilet ta dauro alwala tafara nafila tana sake roqon Allah, Allah yasa wannan al'amari na Aisha da Shahaab daya faru yasa yarinyar tasamu ciki a Daren yau(>�2�<���)

Ko kadan Shahaab ya manta da Aisha yake tare, aiki yake yanda ya kamata, yanayin da yakeji yawuce yanda yake zato, zai iya rantsuwa bai ta6a jin dadi irin Wanda yakeji ba yanzu, shide yasan kuka da ihu ba al'adar sa bace, baiga dadin da mace zata jiyar dashi harya sashi yin ihu da Kuka ba, Amma gashi tashin farko qanqanuwar yarinya kamar Aisha tasa yana kuka wiwi da Idonsa,Sai surutai yake barkatai banda tarin kyaututtuka dayake mata cikin fitar hayyaci, Amma duk wannan abun dayake Aisha ko motsi batayi, asalima tariga ta suma, batasan inda kanta yake ba, lokacin dazai samu nutsuwa rirriqeta yayi kamar zai 6allata, fuskar Nan tasa tacika da hawaye, yasaki wani irin ihu Wanda yasa part din ya amsa, sannan yasake rirriqeta yakawo, lokaci daya yaji Kansa ya Sara, zazza6i me zafi yarufe shi,ahankali yasa hannu yasake rungume ta, kanta yake shafawa sababbin hawaye suna fita daga Idonsa, cikin sanyin murya Yace"Allah yayi miki Albarka Aisha, Allah Yacika miki burinki, Allah yasaki a aljanna,kinmin komai, kingama min komai a rayuwa, you're so so so sweet....bantaba jin gamsuwa irin tayau ba,daga yau sunanki me abun dadi, nagode nagode nagode"

Yana jiran yaji tabashi amsa Sai yaji shiru, cikin sauri yaduba fuskarta, yana tatta6a jikinta yaji shiru babu motsi kamar matacciya, gabansa ne yayi wata irin faduwa, Kansa yasake sarawa akan ciwon dayake masa, duk da shidin likita ne kasa gane wa yayi shin mutuwa tayi ko suma,?

Cikin sauri yatashi, yamaida gajeren wandonsa jikinsa, yadauko gorar ruwa yazuba mata, Amma shiru bata farkaba, tsoro ne ya kamashi kode mutuwar tayi?

Cikin rawar jiki yasake zuba mata ruwan Amma ko motsi bata sake ba, gabansa yayi wata irin mummunar faduwa, yajanyota jikinsa yana magana kamar zararre, Adede lokacin aka kira sallar asuba, cikin sauri yad'auki wayarsa yakira mama, tana ganin kiransa tad'auki wayar, cikin tashin hankali yace"mama"

Tace"na'am, yanaji muryarka wani iri kamar kana kuka"

Saida yaja zuciya sannan yace"mama Aisha ce...."

Cikin sauri tace"me tayi?"

Hawaye ne yafuto daga Idonsa yace"tamutu mama,Nima kaina ciwo yake, zazza6i ya rufeni,inajin Nima mutuwa zanyi mama"

Gaban mama yayanke yafadi, da qarfi tace"tamutu?"

Hajja tayi firgigit tatashi daga bacci gabanta yana faduwa tana tunani waye yamutu?
Cikin sauri mama tace"gani Nan Zuwa" sannan ta kashe wayar

Hajja tace"Aysha lafiya?"

Mama tace"inafa lafiya? Yakirani yana kuka Wai Aisha tamutu, Shima mutuwa zaiyi"

Hajja tasaki salati Tace"A a,to tashi muje, karmu dauki zancen sa da wasa, tunda kikace yana kuka, inajin tacika, lokacin ta yariga yayi"(=�-�)

Jikin mama yayi Sanyi kalau, tatashi suka nufi party din Shahaab, ko takan ruwan zafin bata biba, suna zuwa ko nocking basuyi ba suka shiga Dakin, ganinsa sukai zaune, ga Aisha akan cinyarsa, cikin sauri mama ta qarasa tafara tatta6a jikinta, Hajja ta tsaya daga Gefe gabanta banda faduwa babu abinda yake, mama ta kalli Hajja tace"inajin Asbiti zamu tafi"

Cikin sauri Hajja tace"bari mugani"

Jikinta ta tatta6a taji zafi sosai, ta kalli Mama tace"nafi tunanin doguwar suma tayi, ai zuciyarta tana bugawa kadan, muje dakinta Sai azuba mata ruwa"

Mama ta kalli Shahaab tace"toka Dena kukan mana,ni ban ta6a ganin likita haka ba, daukota muje dakinta"

Cikin sauri ya goge Hawayen Idonsa ya dauke ta Kai tsaye d'akin ta suka nufa, toilet mama ta wuce ta kunna ruwan zafi, ta karbeta sannan tace masa yaje yayi wanka Shima, badan yaso ba, haka yafita zuwa dakinsa.



Saida ruwan yataru dayawa suka Sakata aciki, Hajja tafara yimata wasu Yan dabaru, nanda Nan kuwa tafarka, wani irin kuka tasaki idonta a rufe Sai surutu take.


"nacema banaso.... Zaka kashe ni, Hajja nashiga uku zan mutu, Ummah kizo, zai kasheni"

Mama ta Girgiza kanta cikin tausayi, ta kalli Hajja tace"bata hayyacinta fa, Bari nakira doctor Sai tazo ta dubata"

Hajja tace"to ba damuwa "ta qarasa wajan ta tafara yimata magana, ahankali ta bude idonta, ganin Hajja atare da'ita yasa tasake fashewa da Kuka, Hajja ta gasa mata jikin Nata, sannan ta kamota suka futo Sai bubbuda qafa take tana runtse idonta, agefen gadon ta zauna Hajja tadauko mata Kaya tasaka, tace"to tashi kiyi sallah mesunan qawa, Nima Bari inshiga bayin naki inyi Alwala ko sallah banyi ba gashi gari harya fara haske, Kidena kukan ya'isa haka, Aysha tatafi tad'auki waya takira miki likita"

Cikin sauri tarirriqe Hajja, ta Fashe da Kuka tace"Hajja nide mutafi, Dan Allah ki daukeni mubar gidannan, Allah idan kika barni zai kasheni,ni tsoransa nakeji, bazan zauna ba"

Hajja tace"ikon Allah, yau naji yarinya..., to waye yafada miki da Daren farkon sauqi gareshi? Haka zakiyi haquri kidinga bashi haqqin sa harki saba"

Tanajin abinda Hajja tafada tasake rushewa da kuka

Adede lokacin mama tadawo d'akin, zama tayi akan gadon tafara lallashin Aisha, Hajja Kuma tashige toilet ta dauro alwala tafara gabatar da sallah, saida ta idar ta kalli Mama tace"batayi sallah bafa,tatashi tayi sallah saita kwanta kafin likitar tazo"

Mama ta dagata tsaye tace"hau sallaya kiyi sallah "

Daqyar tatashi ta zauna akan sallayar tayi sallar a zaune, tana idarwa taji bazata iya tafiya ba, da rarrafe tafara tahowa wajan gadon, cikin tausayi sukayi saurin riqeta, mama tana kallon sallayar taga ta6aci da jini, runtse idonta tayi, wanne irin aiki Yaron Nan yayiwa Aisha ne?(>��)

Sallayar ta dauke, tasake dubo mata wani kayan ta sauya mata, Adede lokacin Dr. Tashigo Dakin tareda Shahaab, babbar mace ce sosai kana ganin ta kasan itama uwa ce, yana Sanye cikin fara qal din jallabiya, fuskarsa Sai wani shinning take yasake yin wani irin fresh, Aisha tana kallon sa tayi gaggawar runtse idonta, tasake kama hannun mama ta riqe gam(=�2�=��)


Dr. Tace"hajiya mama kudan bamu waje Bari induba ta"

Cikin sauri mama tace"to Dr."
Tatashi zata fita taji Aisha ta riqeta gam, daqyar ta qwace hannunta suka futo daga d'akin, falon suka koma suka zauna, Shima futowa yayi daga d'akin yaja musu qofar, wajan su mama yanufa saide kafin ya qarasa jiri ya debeshi, Kansa ya Sara, yana dora hannunsa akansa yayi baya zai fadi, cikin sauri Hajja da mama sukai Kansa suna fadin"subhanallahi...."

Adede lokacin Dr. Ta bude kofar Dakin tafuto, tana ganin su a wannan hali tace"Dama bashida lafiya ne Shima?"

Mama tace"eh yana zazza6i da ciwon kai"

Cikin sauri tace"tokushigo dashi Dakin Sai nayi masa allura"

Babu musu suka kamoshi, suka shigo Dakin, kan gadon suka kwantar dashi, Aisha Kuma tana Gefe tana share hawaye domin tuno bayanin da likitan tayi mata, allurai ta had'a tayi wa Shahaab a hannu, sannan tabawa mama magani tace"gashi abashi yasha kafin bacci yadaukeshi, nayi masa da allurar bacci, insha Allah idan yatashi daga baccin zaiji relief"

Mama ta Kar6a tace"to ita Kuma Aishan fa?"

Dr. Tace"dinki za'ayi mata Hajiya,zanje in Dauko kayaiya ki in dawo yanzu"

Hajja ta zaro ido=�3� Tace"dinki likita?wallahi har kinsa natuno da jikar jummai ita Kuma a haihuwa saida akayi mata dinki har guda hudu,ashe ni abun yana Nan zuwa kan jikata"

Tajuya ta kalli Aisha tace"me sunan qawa kekuma tun a Daren farko za'a miki dinki, idan kika haihu Kuma inajin Sai abunda Hali yayi"(=��)




Litafin kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda ALLAH


0164549488
Amina muhammad
GTbank

300 tareda shedar biya ta wannan number 08033300034









Amnah El Yaqoub
'<���



Page 50




Ita kad'ai taci gaba da cewa"shiyasa ba'aso kayiwa mutum surutu idan wani abu yasame shi,kawai kayi masa addu'ah, Nan muka zauna nida Hadiza muna zancen wannan jika ta jummai, ashe ashe muma abu yana Nan tafe awajanmu mubama a haihuwar bane Karon farko ne"(=��)

Dr. Tayi murmushi ta juya tafice daga d'akin, mama ta kalleta tace"Allah ya shiryeki Aysha, Dan Allah Kidena tsorata min takwara ta"

Tajuya ta kalli Aisha da kanta ke qasa tana share hawaye tace"kidena kuka Aisha, dakaina zan samo bulala saina Zane Shahaab tunda yasaki kuka, dinkin Kuma babu zafi yanzu zata miki tunda wajan bai dade sosai ba, kiyi shiru kinji?"
Ta qarasa zancen cikin sigar lallashi, sannan tafice zuwa kitchen din part din, tea tahado musu Mai kauri, tabawa Aisha Nata, sannan Tajuya ta kalli Shahaab da Idonsa yake rufe kunya ta hanashi budewa, ga zazza6in dayake ji sosai, ajiye cup din tayi ta kamashi yatashi zaune, sannan tabashi maganin yasha, tasa shi ya shanye sauran tea din ya kwanta, Nan da Nan kuwa Idonsa yafara rufewa, ahankali yake kallon Aisha wadda taqi Kallonsa kokadan, tausayinta ya kamashi, yanaso yajata jikinsa ya lallashe ta Amma Kuma babu damar hakan, ahankali ahankali yafara ganin dishi dishi, itama yafara ganin ta haka harde baccin yayi nasarar daukar sa.

Sosai taji dadin tea din,bata dade da gama shaba Dr. Tadawo tayi mata allura sannan tafara yimata dinkin, su Hajja suna zaune afalon har Dr. Tagama tafuto tayi musu bayanin yanda zasu bata Yan kulawa, sannan tayi musu sallama tatafi, Dakin suka wuce mama ta dora kan Aishan akan cinyarta tana mata sannu, Hajja kuwa Shahaab ta kalla dake bacci tace"Angama aiki Sai bacci kuma"(=��>�-�)

Mama da dariya ta kamata ta kalli Aisha taga har tayi bacci sakamakon allurar da aka mata, ta kwantar da ita akan gadon sannan taja hannun Hajja suka futo suka rufe musu d'akin.

Kai tsaye part din mama suka wuce, zama sukai a kujera suna firar duniya, mama takira masu aikinta tasasu su dafawa su Aisha farfesu da Dan girki medan ruwa ruwa, cikin ladabi suka juya.

Mama tayi ajiyar zuciya tace"natausayawa wannan yarinya"

Hajja tace"toya zatayi,? Girman kenan ai, kowa da haka yafara"

Sai wajan karfe daya da rabi sannan suka kawowa mama abincin, tashi tayi da kanta tad'auki abincin nasu Takoma part din nasu, tana zuwa Dakin taga har lokacin bacci suke gaba d'ayansu, abincin ta ajiye musu sannan taja Bargo ta rufesu, ta juya tafice daga d'akin

(na kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda ALLAH)

******

Abba ya kalli jabir dayake kwance cikin daya daga cikin kujerun

3 Comments On SHAHAAB
avatar
fateema

1 year ago

Reply

Allah yakara basira

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to fateema

Ameen

avatar
ummu-swabir

10 months ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment