Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kamar ba'ita ce tagama kukan haihuwa ba, tea ne a hannunta tanasha Sai murmushi take, Shahaab ne yabude Dakin yashigo hannunsa d'aukeda Babyn, ya qarasa wajan ta ya zauna tareda ajiye mata Babyn yayi qasa da murya yace"kibashi nonon yasha"

Harararsa tayi, babu Wanda yaji me yace mata,kawai de duk mutanan d'akin sunga yanda ta zuba masa wata irin harara me kama da kallon luv, Hajja tayi dariya tace"me sunan qawa yau an dandani ciwon haihuwa,ta gaba Kuma Sai yanbiyu insha Allah"

Mama tace"haihuwa yaqin mata kenan, Allah de ya raya,yi sauri kigama shan tea din kibashi nono yasha"

Da daddare aka sallamesu,acan gida ma falon mama cika yayi da mutane, mutanan Shahaab suna zuwa ganin baby, mutanan mama suna zuwa, Ummah ma bata koma gida ba, Sai wajan shabiyu saura sannan Abba yazo suka tafi, Alokacin kuwa Hajja tahada mata kunun kanwa tanasha, banda farfesun kaza da mama tahada mata da kanta, zuwa wannan lokacin Kam labari yagama ko'ina, shugaban EFCC Mahmud Wakili, yasamu qaruwa, har gajiya yayi da amsa kira, wasu daga bangaren kasuwancin sane, wasu Kuma daga office dinsu ne, banda turawa dayake mu'amula dasu Yan wata qasar kowa Sai ala sanya Alkhairi yake masa kasancewar sun San cewa ya dade bai samu haihuwar ba.

Ramadan kuwa yakawo matarsa gidan itama anan take shirin kwana, a Dakin mama Aisha ta tare, anan suka kwana itada baby da Mama, su Hajja Kuma suka koma wasu dakunan, tunda akai haihuwar mutane suke sallama a gidan, wani ma zaiyi tunanin wani Dan qaramin biki ake, kullum cikin dora tukunya ake, Ana saukewa, hakan kuwa Sai yayiwa mama dadi, saboda inda babu mutanan da tuni Shahaab ya hanasu sakat, Dasafe kafin yatafi wajan aiki yana shigowa ya gansu itada Babyn, haka mama take kafawa ta tsare saiya tafi, sannan itama take barin Dakin, kulawa take Bawa Aisha yanda ya kamata, banda Hajiya zaliha datake mata Dan gyare gyare daga Gefe, abinci suke dura mata tanaci tana qoshi babu alamun yunwa atare da'ita, shiyasa danta yake samun wadataccan ruwan nono ko madarar ma ba'a bashi, kwanansu shida da haihuwa gida Yacika da mutane, mutanan jigawa duk sunzo ciki harda Walida, faty ma tabiyo ayarin kano itama tazo, gida yayi maqil ko lokacin auren ba'ayi wannan taron ba, Shima yana can ayyuka sunyi masa yawa saboda dinner dasuke shiryawa shida mutanan sa, kwata kwata yau din tun safe daya fita, Bai dawo gida ba Sai wajan Sha biyu na dare Alokacin anriga angama tsara komai, yana zuwa gidan yawuce part din mama, yaji dadin yanda baqin gidan sukai bacci, shiyasa Kansa tsaye yawuce Dakin mama, Adede lokacin mama zata shiga toilet,Hajja Kuma tabawa Aisha Yaron ta miqe itama zata tafi dakinsu ta kwanta,Adede lokacin shikuma yaturo kofar yashigo, mama ta kalleshi tace"Daga Ina kake da wannan Daren?"

Zama yayi akan gadon yana gaida Hajja, sannan yace wa mama"ina taredasu Ramadan awaje ne,mungama shirye shiryen dinner ne,nagaji wallahi mama, babu abinci ne?"

Mama tace"bari in futo daga toilet saina hadama wani abun"

Ledar daya shigo da'ita yabawa Aisha yace"ga wannan"

Cikin ladabi ta Kar6a Tace"to Angode"
Sannan tafara budewa, leshi ne me launin baqi da golden, an dandatsa mata dinkin Riga da siket Mai kyau, Sai Babban mayafi da takalmi me tsini, dakuma wata sarqa babba, tana duba kayan tabawa Hajja tace"Hajja kingani"

Hajja ma tafara daga kayan tana fadin"masha Allah, Amma kayan nan sunyi kyau sosai wallahi"

Mama tafuto daga toilet taga kayan itama ta d'aga tace"sunyi kyau sosai, Allah yaqara budi"

Tajuya ta kalli Aisha tace"saiki saka su goben, shi Dama wannan angon na Hajja nariga na ware masa kayan sa, anko zasuyi shida Hajjansa"

Aisha tayi murmushi tana maida kayanta cikin ledar su, sarqar tasaka acikin gidanta, anan taci Karo da raceipt din sarqar, tana dubawa ta d'ago Kai ta kalleshi taga hankalin sa yana kan Yaron yana wasa da hannunsa, cikin tsananin mamaki tace"Uncle 20 million fa....meyasa ka siyo....?"

Tana qarasa fadar hakan hawaye yazubo daga idonta, kallon ta yayi yasaki ajiyar zuciya sannan yace"menene Kuma abun kuka?"

Mama ma tad'auki takardar tagani sannan tabawa Hajja itama tagani, Hajja tace"Shahaab wannan kudin ai yayi yawa, kudin sarqa kawai Ina zatakai wannan sarqar?"

Mama tace"Aysha wacce irin magana kike haka? Wa gareshi Bayan ni idan ba itan ba? Yau idan na kwanta Dama Bayan ita da wannan Yaron da Allah ya basu wayake dasu a duniyar?saboda sufa yake neman kudin, idan yabata duka abinda ya mallaka ma ai be fadi ba"

Hajja ma hawaye tafara, takasa cewa komai, Shahaab kuwa matsawa yayi kusa da Aisha cikin rad'a yace"kiyi shiru mana, idan Kuma kin renane to shikkenan kici gaba, nide bazan Dena siyo waba"

Cikin sauri ta d'ago ta Kalle shi sannan ta murguda masa baki, murmushi yasaki, itama mama cikin murmushin tafice daga d'akin, tana fita aka dauke wuta, tadawo Dakin tana cewa"Mahmud Bani wayata akan gadon Nan, sun dauke wutar"

Kafin Shahaab yayi magana Yaron yasaki wani irin kuka, Hajja tace"toshi Kuma me aka masa?"

Aisha tace" bayason duhu, idan zamuyi bacci muna kashe wuta zai fara kuka"

Shahaab yayi murmushi yabawa mama wayarta, sannan ya kunna fitilar wayarsa, Yaron yana ganin hasken wayar yayi shiru, Aisha ta kalli Hajja tace"kingani ko?"

Tahunar gidan aka kunna lokaci daya haske ya gauraye ko'ina, Hajja tace" tabdi, kaikaji yaro da wani tsugudidi, awanan qasar tamu ne zakace bakason duhu? Yaya kake acikin uwar taka? Badan ma Allah yasa kafad'o cikin gidan Nan ba Ina zakaga hasken bare har kasaba dashi?"

Shahaab yayi murmushi tareda daukan Yaron ya kalli Hajja yace"to yanzu de tunda yafad'o Nan din ba shikkenan ba?ai gashinan wuta tazo ko?"

Yaqare maganar cikin sigar tambayar Yaron, mama ce tashigo takawo masa indomie wadda taci kayan hadi da Kuma nama ta ajiye masa, da gorar ruwa guda daya, babu musu ya ajiye yaron yafara cin abincin, Hajja ta musu saida safe tafita, mama kuma tad'auki sallaya ta shinfida acan gaban d'akin tatada sallah.

Har yagama cin abincin mama bata idar ba, ya kalli Aisha data fara Bawa Yaron Nono, sannan yajuya ya kalli Mama yaga tana sujjada har yanzu, ahankali ya matsa kusa da'ita, cikin sand'a yazare bakin Yaron daga kan nonon dayake Sha yayi sauri yad'ora bakinsa akai yafara tsotsa, zaro ido tayi cikin sauri takai kallon ta wajan mama taga har yanzu bata dagoba.

Kansa tafara janyewa daga qirjinta, Amma yaqi Dagowa saima Idonsa dataga yana Lumshe wa yana tsotsar nonon cikin wani irin Salo, mama tana Dagowa Aisha tacire bakin Shahaab daga kan nipple dinta, cirewar datayi batareda ya shirya ba shiyasa Sai hakan yabada wani irin sauti d'as, cikin sauri ta maida wa Yaron nonon sa, Shahaab kuwa Kallan ta yake da Idonsa dasuka qanqance, cikin rad'a yace"kadanfa nasha"

Da idonta tayi masa nuni da mama, ahankali ya juyo ya kalleta, kwata kwata ya manta tana d'akin, cikin mutuwar jiki yad'auki wayarsa yafice daga d'akin Sai hada hanya yake, mama datayi sallama ta bishi da kallon mamaki, ko menene yasa shi a wannan yanayin? Domin kuwa itade Batasan aikin daya taya d'annasa ba(=�J�)


Washe gari Dasafe aka rad'awa yaro sunan kakansa(Ibrahim, wato Wakili) suna kiransa da Daddy, taro yayi taro mejego tashiga tafita, baqi ta gansu Kala Kala tun Ana mata bayanin mutanan har aka dawo aka Dena, da yamma suka shirya suka nufi wajan dinner, Daddy yana hannun Shahaab, yayinda dayan hannunsa yake riqeda Aisha wadda tayi mutuqar kyau kamar ba gobe, wajan dinner kuwa ya tsaru sosai, kafin kashiga wajan ma zakaga kofar dazata kaika cikin Dakin taron anyi mata ado dawani irin fulawa masu kyau, atsakiyar fulawar anrubuta DADDY, babu mutane sosai awajan, Amma Kuma duk Wanda kagani kasan cewa wani qusan ne acikin qasar, babu Wanda wajan bai hadaba daga ma'aikatan hukumar su, har ma'aikatan kamfanun nukansa, dakuma mutanan Arziqi dayake hulda dasu, saikuma turawa farar Fata Wanda suka zo daga qasashen qetare, Bayan anbude taro da addu'ah baban Baby yatashi yayi Dan jawabi cikin harshan turanci, Bayan yagama aka tafa masa, daga Nan aka Bawa mutane damar magana kowa yana kokarin tashi yaga yatayashi murna, Baby Daddy kuwa baya hannun Aisha, ita kanta bazatace ga wajan Wanda Yaron yake ba, tana zaune kusa da Shahaab Sai Fara'ah takeyi daidai misali, duk Wanda ya kalli kayan jikinta, dakuma sarqar wuyan ta, yasan cewa eh tabbas ta tabbata ita din matar Mahmud Wakili ce, photuna aka fara cikin aji babu wani tashin Hankali kowa yana zuwa ayi dashi, Ummah da Abba ma ba'a barsu abaya ba, suma sunje anyi pictures Kala Kala, saida aka nutsu kowa ya zauna masu cin abinci sunaci, can ta hango Walida da Faisal Yaron Hajiya zaliha suna Diban abinci kasancewar kowa da Kansa yake zuba abinda yakeso, Sai wani magana suke suna qus qus, Adede lokacin Kuma matar Ramadan takawo mata Daddy, kar6arsa tayi tafara jijjiga shi, Shahaab yadan sunkuya dede fuskarta yana tambayar ta"meyake sone?"

Kallan fuskar Yaron tayi tace"yunwa yakeji Uncle,Kuma ban taho masa da madara ba"

Cikin sauri yace"to yanzun meyake nufi? Meyake so?"

Kallan sa tayi tasaki murmushi tace"nono"

Kansa ya Girgiza, cikin sauri yace"karki bashi nono anan,bashi ruwa kawai"
Murmushi tayi, ganin yanda ya wani rikice saboda tace Yaron yanason Nono, tace"nifa ba bashi zanyi ba"

Yatsina fuska yayi yace"ai Gara mukoma gida hakama,kar yunwa ta kamashi"

Cikin jin dadi Tace"to"

Dama itama Zaman ya isheta, ahankali yatashi yanufi Ramadan, Wanda yake ta aikin kar6ar gift din da mutane suke zuwa musu dashi.
Duk yanda yaso su tafi Alokacin hakan bai samu ba, saida suka qara wasu awannin, sannan taro yatashi cikin amince dakuma mutunta juna.


Adaren Kam wanka kawai sukayi itada Baby, sukaci abinci suka kwanta, ko kyaututtukan da Daddyn Nata yasamu basu samu damar dubawa ba, Sai washe gari da safe sannan suka Gani itada Shahaab din,ita kanta tasan cewa tasamu alkhairi sosai a wannan haihuwa, bata da bakin da zata godewa wannan ahli saide ta saka musu da iya abinda zata Iya kawai.


Haka sukaci gaba da bata kulawa har tayi arba'in, har zuwa wannan lokacin bata koma part din taba, tana d'akin mama,kulawa kuwa tana samu daidai gwargwado, tsaf saida mama tagama hadata, banda Hajja dakuma ummanta dasuke nasu qoqarin suma daga Gefe, tana samun kulawa yanda ya kamata, kayan gyaran datake amfani dasu ne yasa jikinta yasake yin mulmul kamar ka latsa jini yafuto, Daddy kuwa batasan wahalar saba, batada me raino haka Kuma batasan rainon saba, idan Hajja bata dauke Shiba, to yana hannun mama, idan mama bata dauke Shiba, to suma kansu ma'aikatan gidan sha'awar daukan Yaron suke, shiyasa tsakanin ta dashi saide in yana kuka ne, zata rungume shi tabashi nono yasha, saikuma wasa datake masa.

Zuwa wannan lokacin mama takai Shahaab maqura, yayi haquri yayi haquri harya gaji, yana gama qirgawa yaga sunyi kwana arba'in, yafara murna Aisha zata dawo part dinta, Sai kuma mama ta bijiro masa da maganar ganin dangi, haka yayi shiru kamar ya rusa kuka, Badon yasoba suka shirya itada Hajja da maman, suka wuce Niger wajan dangin mahaifinsa, satinsu daya acan, suka wuce garinsu Hajja, acikin gidansu Aisha Wanda Abba ya gyara shi zua na cement suka sauka, sun zaga dangi sosai har kano sunje, nanma satinsu daya, sannan suka dawo Abuja, a ranar da suka dawo kuwa, mama ta rakata Dakin mijinta itada shirginta,Bayan tafiyar mama itama ba zama tayi ba, tashi tayi tasake wanka itada Daddy ta sauya musu Kaya, tasaka wata fingilar Riga wadda take baiyana komai mata a fili, sannan ta daure gashin kanta tad'auki Daddy suka dawo falo suna kallo, yana dawowa daga wajan aiki a tsatstsaye yaci abincin, yayiwa mama da Hajja sallama yagudu wajan matarsa, yana zuwa kuwa ya gansu afalo suna kallo, Daddy Kuma ta dorashi akan cikinta yanata wasansa,cikin farinciki yasa hannu yad'auki Yaron yana dagashi sama, Aisha ta daga Kai ta kalleshi tace"Sannu da zuwa Uncle"

Zama yayi akan kujerar Shima, ya dauketa yad'ora ta akan cinyarsa, sannan yad'ora Daddy akan cinyarta, yahadasu ya rungume su a qirjinsa, cikin rad'a yace"sannunku da zuwa maamah,nayi kewarku sosai, kamar inyi kuka wallahi"

Da niyya ta gyara zamanta akan cinyarsa cikin wani irin Salo Wanda tasan dole Sai yaji ajikinsa, sannan tasaka hannu tafara 6alle botir din gaban rigar sa tana cewa"muma ai munyi missed dinka,Musanman Daddy"

Wani irin yarrr yaji ajikinsa, sakamakon yanda yaji tana murza mazaunanta akan cinyarsa, cikin sigar rad'a yace"da gaske?"

Tace"sosai"

Kissing din wuyanta yayi yace"to ita maman Daddyn batayi kewata ba kenan?"

Murmushi tayi tace"maman Daddy Sai anshiga daga ciki sannan zata nunawa Abban Daddy yanda tayi kewarsa"

Cikin sauri yatashi yadaukesu cak itada Daddyn, suka wuce dakinsa, tana ganin yanda Hankalinsa yatashi ta lalla6ashi tace"Uncle kayi wanka mana"

Cikin sauri yace"to Amma yanzu zan futo"
Yana fadar haka yashige toilet, tana ganin shigar shi tatashi tadauko wani tsumin ta tafara Sha, Daddy yana ganin tashin ta yafara kuka,ita kuwa tarabu dashi saida tagama shan tsumin ta sannan tadawo tadauke shi, Shima Kuma yayi zuciya yaqi yin shiru, batayi tsammani ba Sai ganin Shahaab tayi yafuto daga toilet din jikinsa duk kumfa, iya fuskarsa kawai ya wanke, cikin mamaki ta kalleshi, kafin tayi magana yace"maamah wanne irin rashin Imani ne wannan Zaki bar yaro yanata kuka shi kadai?kina d'aki yana d'aki Amma saboda rashin tsoron Allah kinbarshi yana kuka kan gari?"

Bakinta ta turo gaba sannan tace"wankafa kake, Kuma inde kace kukan Daddy zaka biyewa saide in ba zakayi wankan ba,Yaya yakeso namasa?"

Cikin sauri yakoma toilet din Sai jinsa tayi yana sakin ruwa ajikinsa (=��)

A fujajan yafuto daga toilet din, ya nufesu, zama yayi akusa da'ita gaba daya fuskarsa damuwa ta bayyana qarara, daukan Yaron yayi yafara zagaya d'akin dashi, Amma mursisi yaro yaqi yin shiru, Dan qaramin tsaki yasaki yadawo ya zauna kusa da'ita sannan ya kalli Daddy yace"inaso inmori wannan lokacin kaikuma Naga alama gaba daya nema kake kasa abun yafita daga raina, Kuma wallahi daqyar nake bacci"

Aisha ta kalleshi ta kawar da kanta, Dan dariya ce takeso ta kamata, saida ta danne dariyarta sannan Tace"to kawai ka haqura Uncle , tunda Daddy yana kuka ai abu bazai iyu ba"

Cikin sauri yace"a a,ai ba za'ayi hakaba, Kar6e shi kifara sallamar sa tukunna,bashi yasha ko zaiyi shiru"

Babu musu tasaka masa nono, Dafarko Qin kamawa yayi saida yagama kukan sannan daqyar yakama yafara Sha, Shahaab kuwa yazuba musu ido yana kallon su ya naniqe ajikinta kamar zai maida su ciki,ahankali Shima yafuto da d'ayan, yana shafa mata shi, Kallonsa tayi kafin tayi magana yad'ora bakinsa akai Shima yana Sha, saide yanda Shahaab yakesha ahankali yasa ta Lumshe idonta, tsawon lokaci suka dauka Ahaka, daqyar Aisha ta bude ldonta, taga Daddy harya fara bacci, sannan tasa hannu ta zare nonon daga bakinsa,Shima Shahaab ahankali ya d'ago Kansa ya kalleta, cikin shaqaqqiyar murya yace"maamah bai isheshi bafa, kinga ko kawar da Kansa baiyiba"

Cikin wani irin yanayi tace"yanzu Uncle Daddyn ne zai kawar da Kansa?beyi fa wannan wayon ba"

Cikin yanayi na sha'awa yace"haba?to tunda shi ya qoshi ni Bari insha Mai sauran ko?"
Kafin tace wani abu yaci gaba da abinda yake.




Mutara zuwa anjima =�O�<���



SHAHAAB littafin kudi ne,300 ne kacal, kada ki karanta idan kinsan baki biyaba, idan Kuma kika karanta nabarki da ALLAH

0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wanna number
08033300034





Amina
'<���

Page 22





Daqyar tasamu tasaka Daddy cikin gadonsa, sannan tad'ora hannunta akan lallausar sumar sa tana shafa wa, wani irin Salo yake mata Wanda yasa tafad'a kan gadon batareda ta shirya ba, babu musu Shima yabita, tsawon lokaci yana abu daya, ahankali wata iska me dadi ta buso ta window, labulaye suka fara kad'awa, daqyar yadago Kansa ya kalli window Adede lokacin aka fara wani irin ruwa Mai had'eda wata iska Mai dadi, ahankali yazare bakinsa daga kan nipples dinta, yatashi yarufe windows din dakin sannan yadawo yaci gaba da abinda yake, bakajin sautin komai Sai nishin Aisha, daqyar ta bude idonta ta kalleshi, cikin shagwa6a tace"Uncle zafi sukemin fa,karka shanyewa Daddy duka"

Shiru yayi mata kamar baiji abinda tace ba, ahankali yayi mata wata irin zuqa Wanda hakan yasa Aisha tasaki wani irin ihu, sannan yahad'e bakinsu waje d'aya, Bai saurari yanda take kokarin cire rigar jikinta ba, kawai hannu yasa yayagata, a hauka ce yake mata komai,kamar wanda ya shekara baiyi ba, ita kanta Aishan itama a buqace take, saboda magungunan dasu mama suka dinga dura mata, wani irin qara suka saki atare lokacin dazai shigeta, cikin jin dadi yasaki wani irin nishi lokacin da yaji yashiga daqyar, ko minti uku baiyi ba yasakar mata wani irin kuka yana sake rirriqeta, yanda taga ya rikice ne yasa tafara kokarin rufe masa baki, cikin sauri ya qwace bakinsa Sai sambatu yake yi Wanda ta tabbatar da cewa shi Kansa baisan meyake ba, dadin da takeji ne yasa itama ta dinga taimaka masa domin kuwa zata Iya cewa tunda akai musu aure bata ta6ajin dadi kamar na yau dinba, batasan lokacin data fara masa kukan shagwa6a ba tana fada masa kalamai Wanda suka sa yasake jin qwarin gwiwar yimata salon dayake sake haukata ta,tun Aisha tana kukan shagwa6a dataji abun yafara fin qarfin ta saita fara kukan gaskiya, Amma shikuma Alokacin nema yake jinsa asama, Bai saurara mataba saida yaji yasamu cikakkiyar gamsuwa, ruwan da'ake kwarawa ne yasa alokacin daya saki wani irin ihu ba'aji Shiba, rungume ta yayi sosai ajikinsa, ahankali wani irin hawaye yana sake fita daga Idonsa, numfashi suke maidawa gaba d'ayansu, ahankali yakai Kallonsa kan gadon Daddy, anan yaga sun tashi Yaron saide Kuma baiyi kukaba kawai de wasansa yake yana daga qafafunsa sama, kallonta yayi yaga tana hawaye, murmushi yayi yad'ora bakinsa akan kumatunta ya share mata Hawayen da harshensa, sannan ya mirginota tadawo Kansa, yafara bubbuga bayanta alamun lallashi, cikin shagwa6a tace"kaga kasa Daddy na yatashi Kuma fa idan yafara kuka bazaka tayani lallashin saba"

Cikin jin dadi yace"waya fada miki haka?nine ma zan lallashe shi, Kuma ai baya kukan ma, bakiga yabar babansa yaji dadinsa yanda ya kamata ba?"

Cikin shagwa6a tace"uhm...uhm"

Cikin sauri yace"menene?mekikeso?"

Tace"bakai bane"

Lumshe Idonsa yayi yace"kece de,duk kinsa nakasa riqe kaina, Allah yasonima ruwa ake"

Murmushi tayi tace"toni menayi?"

Sake rungume ta yayi yace" kece kikai komai ma kuwa,tunda kika shigo cikin rayuwata nadena iya saita kaina,kin sauya min rayuwa ta gaba daya, kin haska min duhun daya mamaye idanuwana, Ina sonki fiyeda kaina maamah, Bana fatan kasancewa da kowacce irin mace Bayan ke a duniyar Nan,kin sake min dadi fiyeda baya, Kuma kece kikasa nasakaki kukan saboda kalaman da kike fadamin sune sukasa naqara samun kuzari fiyeda lokacin Dana fara, maamah Dan Allah karki barni kinji...."

Wani irin dadi ne yakama Aisha, bata ta6a tunanin haka ta kwarewa Shahaab dinba Sai yau, ita Kam Ina ita Ina rabuwa dashi?ahankali ta sauka daga Kansa, sannan tasaka hannayenta ta rungume shi, ta kalleshi cikin ido tace"tayaya kake tunanin zan iya rabuwa dakai?jin dadi na dakuma walwalata bazasu ta6a samuwa ba muddin Bana tare dakai, idan rayuwa bazata iyu batareda iska ba, to tabbas Aisha bazata iya rayuwa batareda Shahaab ba, Ina sonka Baby"

Ta qarasa maganar cikin sigar rad'a, murmushi yayi yasaka hannunsa ya rungume ta, cikin shagwa6a yace"maamah..."

Tanajin salon yanda Yakira sunan Nata, tasan cewa qari yake nema, cikin shagwa6a itama tace"Anjima kayi"

Yace"sosai kamar na yanzu?"

Tace" idan kanaso fin hakama"

Cikin jin dadi yace"thank u maamah"

Yasaka hannu ya daukata suka shige toilet, sabon wanka sukayi, sannan Aisha tasake gyara Dakin suka shirya suka dawo falo Daddy yana hannun Shahaab, ita Kuma ta wuce fridge tadauko chocolate tana Sha, kallo suke cikeda farinciki gaba dayansu, harda Daddy Wanda kawai hasken TV ya zubawa ido yana kallo.

Ranar basu koma part din mama ba, itama batayi jajensu ba, tana can tareda Hajja,har dare Shahaab yana naniqe tareda Aisha, Bai daga mata qafa ko dayaba ranar.
Washe gari takama weekend yana gida, Bayan sunyi wanka sun shirya part din mama suka nufa,Bayan sunci abinci Aisha ta nufi kitchen tad'auko ice-cream roba guda ta zauna tanasha, shikuma ya amsa waya yafita, Bai dawo gida ba Sai Bayan azahar, yana zuwa yaga mama tana cewa Aisha"sakashi a jikin ki yaji dumi sosai"

Zama yayi yace"lafiya? Meyasame shi?"

Kafin su bashi amsa Yaron yasaki atishawa, mama Tace"wallahi yanzu yanzu fa kawai Naga yanata atishawa kode kun kwana da esi a kunne ne?"

Cikin sauri Aisha tace"mun kunna kam"

Ran Shahaab ne yayi baqiqqirin yace"babu ruwan esi,yanzu haka sanyin da aka dinga dura masa ne"
Yaqare maganar yana daukan Daddy yatashi yana jijjiga shi.

Mama tace"sanyin me Kuma?"

Cikin damuwa yace" mama dazu Ina shirin fita Ina kallonta da uwar robar ice-cream Sai Sha take ko tausayin Yaron Nan bataji, may be sanyin ya zuqo daga nononta"(>�-�)

Mama ta jijjiga Kai tareda sakin ajiyar zuciya, taga alama al'amarin Shahaab gaba yake yi akan Yaron Nan, inajin Nan gaba saiya Hana Aisha kyakykyawan motsi saboda Daddy.

Aisha ta kalleshi tace"yanzu Uncle wannan Dan ice-cream din da Nasha shine zai saka shi mura? Bafa duka na shanye ba, Dan kadan Nasha ko mama?"

Tajuya tana tambayar mama.
Bai saurari abinda mama zatace ba yace"ungo taso ki goyashi, ai d'umin runguma yayi masa kadan, zoki goyashi idan yaji d'umin ki sosai may be yadena atishawar"

Mama ta zuba masa ido tana kallon ikon Allah Kuma tanaso taga me uwar Dan zatayi (>��=��)

Cikin sauri Aisha tace"d'azu d'azu nagama goyashi, wallahi nagaji,ka kira me aiki ta goyashi"

Cikin sauri ya kalleta, fuska daure yace"ki goyashi mana"

Dan qaramin bakinta ta turo gaba sannan tatashi ta juya masa baya, yad'ora mata Yaron tagoyashi, sannan tafara jijjiga shi, Sai a lokacin yasaki wata irin ajiyar zuciya yanemi waje ya zauna, har zuwa lokacin mama bata ce musu komai ba, tana zaune tana ganin ikon Allah, Aisha kuwa daga gaji da tsaiwa saita nemi waje ta zauna, tana dora duwawunta akan kujera Daddy yasaki kuka, Sai atishawa, gaban Shahaab yafadi, cikin sauri ya kallesu, ganin yanda yake kallonta yasa tasake tashi tsaye, tana tashi Daddy yayi shiru, falon tafara zagayawa tana Dan jijjiga shi, cikin akasi inda ta cusa towel din goyon yafuto, aikuwa Daddy yayi baya zai fad'i (=�2�=�F�<���
@&�)

Ita de mama tana zaune, Amma batasan Yaya akai ba Sai ganin Shahaab tayi yayi wata irin super, Sai gashi agaban Aisha, Aisha tayi wata irin zabura ta tsorata, cikin tashin hankali yace"ki riqeshi dakyau mana,kinga kawo Shima, dama can ba qaunar goyon kikeba, kawo shi, Dan idan nabar miki Shima Zaki iya yarda shi, Kuma ko bemiki mita a ransa ba Nima sainayi"

Mamaki yakama Aisha,Kallonsa tayi cikin 6acin rai tace"tayaya zan yarda d'ana aqasa uncle?Dan Allah kadinga saukaqewa kanka damuwa akan Daddy"

Maimakon yabata amsa saiyace"waya sanima ko mintsininsa ake, yaro tun dazu daga kuka Sai atishawa"
Kallonsa tayi da sauri ta Girgiza kanta ta nemi waje ta zauna ta dora qafarta daya Kan daya tareda d'aukan remote, Shima Yaron yafara jijjiga wa,da yaga jijjigawar ba zatayi ba saiya dorashi a bayansa yafara zagaye falon da Yaron, Hajja data idar da sallah tafuto daga d'aki taga Shahaab da goyon Daddy tace"yau kaine da rainon?"

Cikin sauri yace"Hajja ruwan Sanyi ta dinga d'urawa Yaron Nan, gashinan Sanyi nema yake ya kamashi"

Hajja tasa hannu ta kar6eshi tace"kawo shi mugani"

Babu musu yabata shi, sannan yanemi waje ya zauna kusa da Aisha, mama tasaki ajiyar zuciya tayi murmushi ganin yanda suit din dake jikinsa harta fara tattarewa daga baya saboda wannan Dan goyon Dayayi, Sai wata zufa yake hadawa kamar wanda yayi tseren gudu(=��)
Ganin ya zauna kusa da'ita ko kallo bai isheta ba yasa yasake jin wani irin haushi, yasaki qaramin tsaki nanma Aisha ko juyo wa batayi ba, yasaka hannu ya fizge remote din hannunta, Sai Alokacin ta kalleshi ta kawar da kanta itama tana Girgiza qafa alamun akusa take, Hajja kuwa da batasan wainar da mutanan falon suke Toya waba saita shige daki domin shafawa Daddy man kad'e ajikinsa.

Haka rayuwar take tafiya yau dadi gobe babu dadi, Hankalinsu kwance suke rainon Daddy, idan kaga Shahaab da Aisha sun samu Sa6ani to akan Daddy ne, kokadan bayason abinda zai ta6a Yaron, mama kam idan yana wani abun saide ta zuba masa ido tana Kallonsa kawai, wani lokacin ko wankan Daddy ake haka zai zauna yadinga mita shide Adinga yimasa wankan Ahankali, haka suka dinga Haquri dashi har Daddy Yacika wata hudu, kwata kwata ba zakice Yaron watansa hudu ba saboda yana samun kulawa ga nono ga madara, uwa uba ga abincin Yara da'ake bashi, shiyasa suka fara zaunar dashi Kuma daram yake zama, Amma duk wani abu dayake gefensa inde hannunsa zaikai wajan, to yanzu zaiyi ajalinsa, kokadan hannunsa baya zama waje daya, idan Shahaab yadawo daga wajan aiki haka zai zauna akusa dashi yadinga yimasa hira kamar wani me Hankali, wasa kuwa idan yacire kayan jikinsa yadauke shi suka dinga wasa

3 Comments On SHAHAAB
avatar
fateema

1 year ago

Reply

Allah yakara basira

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to fateema

Ameen

avatar
ummu-swabir

10 months ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment