Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

takarda tana cewa"yalla6ai congrats, madam tana d'aukeda juna biyu na tsawon wata biyu"






Mutara zuwa gobe=O<


SHAHAAB littafin kudi ne, nera 300 ne kacal, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda MAHALICCINKI

0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wannan number 08033300034







Amnah El Yaqoub



Cikin tantama Shahaab yace"serious Dr.? But Haka ake fad'awa munirat daga baya Kuma a dawo acemin babu cikin, kin tabbatar da abinda kike fad'a Kuwa?"

Cikin tsananin murna tace"sosai kuwa yalla6ai, haka bincike ya nuna"

Hajja tace"Alhamdulillahi, Bari inje in fadawa Hadiza da mamuda"(=)

Mama tace"ina tunanin Gara suje India asake dubata dakyau, saboda anyi haka da munirat yakai sau nawa,tana fara jinya zatace ciki ne, Amma duk wajan likitocin da mukaje Sai suce babu komai,Ina tsoro itama Aishan kar daga baya su sake cewa ba cikin bane, shiyasa tun daga
lokacin nadena yarda da maganar Doctors dinnan"

Dr. Tayi murmushi tace"Hajiya mama inde kunje Indian Kuma binciken ku yayi iri daya da nawa, to zan dawo na kar6i Goron albishir dina"

Shahaab yayi murmushi yace"nima nafi yarda da maganar mama,abaya Ansha Sakamin rai akan haihuwa Amma Kuma daga baya a dawo ace babu cikin,Nima Hankali na zaifi kwanciya akan muje Indian,idan kuwa abinda muke tunani yazama gaskiya to saiki fara shirin tafiya Umara"

Hajja tasaki baki da hanci tana Kallan su d'aya bayan daya,duk saboda maganar cikin ake maganar fita qasar waje, ga Kuma Goron albishir na tafiya Umara,duk wannan budurin saboda ciki, sukam wanne irin haihuwa suke so haka?to wacce tace Aisha tanada ciki ma anbata kujerar Umara ita Kuma me cikin me ake tunanin bata?(>)

Kallan Shahaab tayi ido cikin ido tace"dakata Shahaabu,Yaya Ina zaune nida ganowa Aisha tanada ciki likita da samun kujerar Umara?Hajjan Kuma fa?"

Murmushi yasaki dimples dinsa suka futo yace"karki damu Hajja aike kyautar ki ta dabance, Babban matsayi zan baki na renon jikanki"(=)

Yana fadar haka babu kunya ya sunkuci Aisha dake bacci ya manna mata kiss a kumatu sannan yafice daga part din.

Hajja da mama dakuma Dr. suka kwashe da dariya, Hajja tace"shaqiyin kawai, karfi da yaji ya maidani kakarsa"

Dr. Tayi musu sallama tatafi, mama ta daga hannunta sama tana fadin"ya Allah, Allah na roqeka, Allah kasa wannan bincike yazama gaskiya, ya Allah ka nunamin 'ya'yan Shahaab kafin ka dauki raina"

Tausayin ta yakama Hajja, cikin sanyin jiki Hajja tace"kiyi haquri mana Aysha,in Allah ya yarda saikin gaji da daukar ya ransa da hannun Nan naki, saide muyi musu fatan Allah yaqara hade kansu ya basu Zaman lafiya"

Mama tace"Amin ya Allah"

Haka sukaci gaba da zancen su cikin tsananin farinciki.

Suna zuwa part dinsu ya kwantar da'ita akan gadon sa, ya sunkuya yazuba mata ido yana Kallan kyakykyawar fuskarta, ahankali yasaka hannunsa akan goshinta yafara shafawa har zuwa kan dogon hancinta, sannan yad'ora hannunsa akan lips dinta Wanda yagama shansu dazu yanda ya kamata, murmushi yasaki, yana fatan ace wannan aman datake cikinne yasa, hijabin yacire mata sannan yaja mata Bargo yarufe ta, shikuma ya zauna tareda daukar wayarsa yana dubawa anan yaci Karo da missed call din mutane bila adadin.

Cikin nutsuwa yatashi yafice daga d'akin zuwa falo yana amsa waya, dayawa daga cikin wayar akan rashin zuwansa office ne kowa yana jiran zuwansa, shi Kuma Sai uzuri yake basu akan suyi hakuri saboda matarsa ce babu lafiya.

Dakin yakoma ya zauna yana aikin gadinta, Amma duk yanda yaso tatashi akan lokaci hakan bai samu ba, dole Sai haquri yayi, yatashi yad'auki passport dinta da nasa yafita daga gida saboda yi musu shirin tafiya India.

Sosai Tasha baccinta babu kama hannun yaro, ahankali take bude idonta harta gama bude shi duka, tayi miqa tareda dora hannunta akan cikinta jin yanda yake qugin yunwa, shafa cikin tasake yi yanzu ahakan ne Hajja da Dr. zasuce tanada ciki? Toshi cikin idan mace tana dashi ba girma yake yi ba? Girgiza kanta tayi alamun ba gaskiya bane, sannan tatashi tayi sallah, tashiga wanka da ruwa med'an d'umi, tafuto tabud'e bedside drower tad'auki paracetamol tad'auko madara cikin fridge dinsa Tasha maganin, sannan ta nufi part din mama.

Mama tana ganin ta tace"sannu Aisha, kin tashi?"

Kwanciya tayi akan cinyar Hajja sannan tace"natashi mama, ansiyo min d'atar?"

Cikin sauri mama yace"Eh ansiyo"

Ta qwalawa me aikinsu kira, Nan da Nan aka kawowa Aisha d'atar, tana ganin ta kuwa tatashi tafara ci kamar mayunwaciya,Hajja tace"bazaki nemi abinci ba Sai d'ata mesunan qawa?"

Cikin jin dad'i tace"ai idan naci wannan dinma ya'isa,kinji dad'inta kuwa Hajja?"

Hajja tace"ina zanji dad'inta nida baci nake ba?"

Dariya suka saki Adede lokacin Shahaab yashigo falon,Bayan su mama sunyi masa sannu Aisha ma ta kalleshi tace"Uncle sannu da zuwa"

Kallonta yayi yasaki murmushi yace"sarkin bacci Harkin tashi?"

Murmushi tayi tace"natashi, dama inajin zazzabi ne yasani baccin, gashi yanzu banajin zazza6in sosai,Kuma mama ta siyomin d'atar kagani?"
Ta qarasa maganar tana nuna masa d'atar hannunta

Cikin jin dadi yakawo hannunsa zai dauki guda daya tareda fadin"ni ban'iya cin wannan abunba, Bari inci inji"

Cikin sauri ta kaiwa plate din wawura tareda fadin"kaje mama tabaka mana,wannan dinfa Nima yamin kad'an"

Zaro Idonsa yayi ya kalleta yace"yamiki kadan?"

Hankalinta kwance tace"emana"

Kallonsu mama yayi, yaga su dinma sun zuba mata ido ita suke kallo, Kallonsa ya maida Kan Aisha, suna hada ido da'ita yadan juya Kansa alamun tatashi su tafi, karaf akan idon Hajja, cikin sauri ta kawar da kanta Gefe, Aisha kuwa babu musu tad'auki plate dinta na d'ata ta cewa su mama "muntafi"
Ta kalli Shahaab tace"Uncle tashi mutafi"

Babu musu yamiqe yabi bayanta, Hajja tasaki salati tace"shikkenan, ya Koya mata, yanzu Aysha saboda rashin kunya kina zaune suruka take cewa mijin tashi mutafi? Kuma babu kunya ta kalli tsabar idonmu tace mana sun tafi? Lalle Aysha kinga rayuwa lokacin da Bana nan"(>-=)

Mama tayi murmushi tace"ai ina kan Gani ma,jiya da matar taqi yarda har dakina yabiyota,bansan wacce irin fitina Yaron Nan yake wa yarinyar nanba, daga Gani ubansa yabiyo"=2=J

Hajja tace"ikon Allah, Amma baki musu tatas ba dagashi har ita?,kika zuba ido kina kallonsu? Kamata yayi kuyi futo na futo dasu saboda gaba"

Mama tace"mezan musu? Nadaiyi musu fada da safe,idan na daure mata gindi nace karta bashi nasan Ina fita tsaf zai nemeta adakin nawa, Kuma Nima haihuwar nakeso yaushe zan hanashi yayi?, shiyasa nabata haquri nace taje su daidaita kansu, Kuma kingani yanzu itace take cewa yatashi su tafi"

Hajja tace"bakinsu daya fa,Ina Kallonsa shine yafara mata sign tatashi, shine ita Kuma data fishi rashin kunya bata wuce ba saida ta kalli tsabar idon surukar ta sannan tace yatashi su tafi, wato ita me Miji, wannan rashin kunya har Ina?"

Mama tace"barsu suyi, lokacin sune, ke wayasan me kikai danaki angon"

Nan da Nan Kuma Sai fuskar Hajja ta sauya zuwa farinciki(=)
Daga Nan Kuma saita daina fadan rashin kunyar Aisha tafara Bawa mama labarin soyaiyar ta da mahaifin Abbansu Aisha.



Suna zuwa part din tafara cire masa kayan jikinsa takai shi yayi wanka, sannan yafuto ta shirya shi, tashiga kitchen dinsu tahada masa pancake tazuba masa Nutella akai, sannan takai masa tafara bashi, cikin jin dadi yace"maamah gobe fa zamu tafi India"

Kallan sa tayi tace"Uncle nifa banda komai, kaima Naga ka yarda da maganar hajja da wannan likitan"

Murmushi yayi yace"inaso Hankali na ya kwanta ne,maama idan ciki ne dake nikam Yaya zanyi da rayuwa ta?"="

Tausayin sa ne ya kamata, cikin farinciki ta ajiye plate din hannunta, sannan ta rungume shi tana shafa bayansa ahankali, hannunsa yazura tagaban rigarta ya cafki nashanunta guda daya yafara matsawa tareda fadin"ina sonki maamah"

Cikin jin dadi itama tasake rungume shi tace"ina sonka Uncle"

Haka suka zauna tana rungume dashi shikuma yana mata aiki taciki, yayinda ita Kuma ta Lumshe idonta tana kar6ar saqon aikin nasa.(=H)

Washe gari suka tafi India, acikin jirgin ma tana kwance ajikinsa bacci takeyi, saida suka sauka sannan yayi qasa da Kansa yaja dogon hancinta yace"maamah munzo fa"

Ahankali tatashi tana ajiyar zuciya irinna Wanda yasha bacci, ta kalleshi tace"har munzo Uncle"

Yace"emana,wannan baccin fa yafara damuna, gaba daya ya hanani jin dadi tareda matata"

Murmushi tayi ta lakuce masa hanci sannan ta matsa ta sakar masa kiss a kumatu tace"bagashi na tashi ba?"

Murmushi yayi Shima sannan yakamo hannunta suka futo dayan hannunsa d'aukeda wata yar qaramar jaka dasuka taho da'ita.

Kasancewar saukar dare sukayi basu fita ko'inaba, wanka sukai sukaci abinci sukai sallah, sannan suka kwanta, harta fara baccin Nata taji shi yana lalubeta, haka tayi haquri tabarshi yayi abunsa, Amma ta tabbatar yanda yake wannan kururuwar jin dadin dole Dakin dake kusa dasu zasu jiyo su.=2=J

Suna gamawa zazza6i Sabo ya rufeta Sai karkarwar Sanyi take,ya dauketa suka shiga toilet yana fara yimata wanka tafara kwara amai Mai ban mamaki, so Sai take amai duk ta fita a hayyacinta har hakan ya tsorata Shahaab, daqyar suka gama wankan, suka dawo d'akin har zuwa lokacin karkarwa jikinta yake har idonta yayi jajir,jikinta yafara goge mata da ruwa har zazza6in yafara sauka, can Kuma bacci ya dauketa, Sai Alokacin yasaki ajiyar zuciya sannan yazuba mata ido yana Kallonta, a wannan dare Shahaab bai runtsa ba, yana zaune yana gadinta Sai gyangyadi dayake yana daga zaunan.

Sassafe suka nufi Asbiti Bayan angama yimata gwaje gwajen komai suka bata gado aka daura mata ruwa, shikuma Dr. Yakira Shahaab zuwa office dinsa, Bayan sun zauna cikin farinciki yake sanar dashi matarsa tana d'aukeda cikin wata biyu.

Cikin farinciki Shahaab yad'ora hannunsa akansa, ya hargitsa sumar Kansa tareda fadin"wayyo Allah na"=

Sai yayi qasa yayi sujjada yana qara godewa Allah, sannan yadawo kan kujera ya zauna, Dr ya kalleshi da mamaki yana tambayar sa bai ta6a haihuwa bane? Kai tsaye yabashi labarin tsawon shekarun daya dauka yana neman haihuwar, daga qarshe yake fada masa yasake duba Aisha dakyau kode cikinne yasa kwata kwata batason sex, ga yawan bacci, sannan Kuma idan sunyi sex din tana amai.

Murmushi Dr yayi yana yimasa qarin bayani akan duk alamomin cikin ne,duk lokacin datake baccin abarta tayi baccin ta, amai Kuma bazata daina ba saide in cikin ne ya danyi qwari, Amma zata rage yi idan sukayi kokari wajan bata magungunan dazai rubuta musu, maganar sex Kuma cikin ne bayaso, dole zai daga mata qafa zuwa Nan gaba kadan.

Cikin farinciki Shahaab yabashi hannu suka sake gaisawa sannan yatashi yakoma Dakin da Aisha take, agefen gadon ya zauna yasaka hannunsa cikin Nata, tareda dora dayan hannun akan cikinta yana shafawa, kallon ta yake sosai kamar yau yafara ganin ta, yanzu shine yayiwa Aisha ciki? Kenan lafiyarsa kalau kamar yanda likitoci suka fada? Hawaye ne yazubo daga Idonsa, kamar zararre yafara magana shi kadai "zan zama uba, Aisha zata haifamin Dana na kaina, ya Allah na gode Maka"

Sosai yake hawaye, yasake shafa cikin Nata sannan yace"kai,in namiji ne kasani, In mace ce kisani zamu fara fada daku, tunda kunzo min da bidi'ah bakwaso Daddynku yaji dumin mommy ko? To sainayi, rigimamman ciki kawai "

Duk wannan maganganun dayake hawaye ne suke zuba daga Idonsa, cikin sauri yad'auki wayarsa yakira mama, Alokacin suna tareda Hajja, cikin rawar jiki ta dauki Kiran nasa Dama jira suke suji sakamako, yana jin ta d'auka yace"mama"

Gaban mama yayanke yafadi tace"nashiga uku Shahaab meyafaru naji kana kuka? Meyasamu Aisha?"

Cikin hawaye yace"mama Aisha tanada ciki, da gaske ne mama, mama yanzu shikkenan Nima lafiya ta kalau ko?ankusa adenamin Gorin haihuwa ko mama?"

Itama kukan farinciki tasaki, tafara fadin"Alhamdulillah, Allah abun Godia Ina Aishan?"

Kallan Aisha yayi datake bacci hannunta cikin nasa yace"gata Nan bacci take mama,mama na damu Aisha dayawa ashe cikinne baiso, Sai yanzu da Dr. Yake fadamin Nima na tabbatar dahakan"
Mama data gane inda maganar tashi tasa gaba cikin farinciki tace"baiwar Allah kenan,ashe shiyasa take tahowa Nan,kanaji na ko Shahaab, kakula da'ita sosai karka bar wani abu yasamu yarinyar Nan, kakula sosai idan angama dubata saiku shirya kutaho"

Murmushi yayi sannan ya goge Hawayen Idonsa yace"mama ko quda bazan Bari yata6a Aisha ba, babu abinda zai samu cikin Nan insha Allah"

Yana fadar haka yakashe wayar, yakira Ramadan ya sanar dashi Aisha tasamu ciki, cikin wata irin qara Ramadan yace"what? Wai Dan Allah da gaske kake?"

Cikin farinciki yace"da gaske Ramadan, yanzu haka muna India, munzo Asbiti,Ramadan ashe da Rabon Nima zanga gudan jini na kafin na mutu?"

Ramadan yace"yanzu kagane matarka tada itace bata haihuwa kenan kokuma har yanzu kaida munirat Sai Allah?">

Cikin 6acin rai Shahaab yace"ni Ina cikin farinciki karka 6ata min raina malam"

Ramadan yayi murmushi yace"tuba nake oga,gaskiya duk lokacin da akai haihuwar Nan muna da Babban taro,Allah de yakaimu lokacin Kuma ya sauketa lafiya"

Cikin farinciki yace"idan kace taro ma ai daya kenan,Amin ya Allah de, Allah yakaimu lokacin lafiya,Amma kanajin abinda Dr yace saide in haqura da'ita zuwa wani lokaci Wai cikin bayason abunnan"=J

Ramadan ya tuntsire da dariya yace"inajin ustaz ko ustaziya zamu samu, Kai kaji wani fi'ili na ciki ko?"

Shahaab yayi murmushi yace"wallahi kuwa, Toya zanyi"

Fira sukaci gaba dayi cikin tsananin farinciki yana bashi labarin abubuwan datake masa Kala Kala duk Sai yanzu ne Shima Kansa ya tabbatar cikinne yasa ta hakan.


(SHAHAAB littafin kudi ne, inde kika karanta batare kin biya ba, ban yafeba, nabarki keda ALLAH)


******


Hajja ta kalli Mama tace"cikinne ko?"

Mama ta goge Hawayen idonta tace"shine wallahi, aikuwa Bari su dawo mukuma saimu fita wata qasar afara siyo kayaiyakin haihuwar"

PPPQRRRRSS7T9TU!UUUUUVVVVVVVVWWXXY YMYOYZZ[
[\\#]%]]]?^A^^^ccqgsggghhhhiiiijjjjjjjjIkKkkkkkllAlClll[m]m6n8nnnoophhh0
hh0Jhhhh0J\G H a
b


J K 
}

)*gdh*t8:<rtv(*,.68FHgdh<>cd.0/0 2!3!!!!""" #
#Y#Z#####%((Q)R)++,, - -n-o-r.t...X/Z/\/\/0011122@3A3C4D4;5<566L8M8888899999h:j:;;;==&>(>\>^>`>??@@T@V@@@AABBBCCDDKDLDDEEEEEEDFFFFFIHJIJJK K,K-KK2O3ORR$T%T&TTTUUUVV\[][]]^^:bbZb\b^b`bbbdbcccdd2dPd^d`dbdddddddddVetevexeeeee fbfdfffnfpf|f~fgllllnnoooo+p,pppqqrqsvvwwFxGxnxoxxxxxyyyyzz]z^z^zzz^{_{]|^|||^}_}}~‚ÂCDGH#$z{~12st !89345@AKLoo
Z[|}ߵ]^&(68FFHԺպLMCD@Afg¾STJLhiLM *,hjkNOEF*+]^z{%&'(/01IJhii9:34tuYZ[\cdefUVwx^_Z\TV~24hjtuFGxy !"PQ@A

  U V ~    jk67!""$&(688:<  N"P"J#>$?$$$x%y%''E(F((())))*)d)e)))))))),,v.w.......//314122V3W3444455666688J9L999::;;;;<<F=H=^=|============>>>>>
>*>>>>>>>??P????????SBTBCC.C/C=C>CCCCCFDGDDDFFFFGFHFGG.H/H6HMMMMMOOOQQ$Q&QKRLRRRXSYSSSTTUTXX[[(\)\"]#]*]____```aa b
bbbbbMdNdUdVd>f?fohphLiMillll%m&m_m_m`mnnapbpqq=rssDuv6w7wwMxNxpxqxyyyyFzGz{{| | |'|(|Y}Z}~~~~~~~~fgفځ!"{|46FG
 
hi‹Ë;<<Վ349:BCwxklsŔƔ  '(E+,rsXYcḍͣCCD
fgCD,STұӱ>?rssֵѶҶ>?ɹʹJK`aټڼKLgϾоyz01gh>@,..02DF\z
 0HfhjTVXZfhcde np&(npVW DEij=02LLNbcBCmn*,344t u B
C
    7 8 

H




[\jlfYZopwx     *!+!##=#>#?#F#G#k$l$$$x'z'((**"+$+&+(+*+,+.+0+0+j+l+n+p+r+t+,,,,,,,---------------..<.>.@.v.x......///00L0M000@1A111122334440515i6j6,7-7.8/888E9F99&:':(: ;
; ;;;<<<`=a======>>>??,?-?XABBqDrDGGGGGkH3I4I{I|IJJL>LELFLOO:Q;QQQSSTTTTUUUUVVV-W.WXXYYYYY*[+[\\f\g\]]^^^^__cc'cadbd]e=f>fhhhii#j$j$jjjjj l
l=l>l&o(oppppqpppppBqCqqqrrLsMsyszsttttuuuFuGuuuuuDvEvvgwhwwwxx x'x(xxyyzzzzz { {I{J{{{
|)|*|>|?|G|k}l}~~$%bdf| "$&(*Pʂ̂΂::<vxƒ΃Ѓ҃ԃF{|)*CDqrˆĈ̉Ήfgcd֏׏•Õyz $&(01()ghMNVWX,-mnXYˬ̬ͬͬԬլ֬bcSTklɱʱ@A89~εϵ 
 ij!"KL[\BC%&' !/0LopaTVz|no"#xy~~9:<= CDPQRY+,<NOPQRYijhijlmVWUV@   8
9




  ! " p q 



&''67GHIPQ+CD:67FG? @    &!^!_!!!!!l"n"""@#B#D#z$~$~$$$$$$$$\&]&&'''r*t*?,@,,,u-v------.=0>011 1
11q1r111112222Y3Z333444B5C55566h6i6666~7777u9v999q:r: ;
; ;<<0>1>>>>>O?P???c@d@AAA?C@C[C\C]CdCeCGGII:I;IkIlIJJAJBJKK7K8KYKZKKK$L$L%LnLoLMMqMrMMMMOOOQVVWWWWWXX/X0X
YYBYZZZZ[ZZZ[[d\e\^^``aaaapbbbbbbbbbccNcPccccccddddffffggii;i m?m@mmmmmGnHnWoXoooppPqqqrqqq=r>rprqrHsIsIssstt uuuuv v&v'v5v6vTvUvvvvvwwwwxxxxyyyy%y&yyyzz|}}|~56JK؂قOPP׃؃VWXYɅʅ˅҅Ӆԅ56wxSTHI01݉݉މŠ)*45:;yz#$566STEFklْڒklΛϛ_`:;ȡʡw¢âڤۤ45uv&')*stǯȯRSEFpqJL}~$%NOkl$%;<op:;vοпFG GHqrr! !; <= ()no 
@A*++,45IJJTU
!DfhjlFbbdfhwx |~)*d:;klmtuv 
e"UVhNOLMstt$%uv24PRIJop12:; tu  d e   

|
}



# $ + , , 

WX*, !vvx,-TUyz4 5   ""
#
# #@#A#p$q$+%,%%%&&u'v'''((*+ +<+=+v,x,..22333?4@44455l6m666;7<7779999::;;;;&='=k=l=l=m=>>??@@CCDDEEHFJFG b b]b^b^bbbbbbpcqcccccddddeefeffggghhhiijj(j)j)jFjGjbjcjjj
k kkkkkllblcllmmnnfngnnnnnnnnoopppp r
rrrrr>s?s^sssssYtZtuuuuvKwLw.y.y/yyyyy*z2z3zzz#{${||||||g~h~?@˂̂ ~>@ԇևVXLN*+ڐܐvv,-HJLZ\no78%&9: "$fNPRTVX~¢ҢԢ~ۧܧШѨ  ǩCD*+qrñıHIrsڴ۴yz޷߷ָ׸KLtuxxyz*34;<:;tu]^&((`aVW~ab^_FG01 
'(WX.=>qr02,-!"bcUVIJ>@$&"$PRx  hiUVmn45xyXYY~  
E  



e67>?tuPQUVG H   !!""6"_"`""" # # #A%B%w%x%%%&&''()))*^+,,].^._.n/o/00334445566*8+899{:|:,<-<.<5<6<>>x?/@0@AAAABBBBDDDFFGG/H0H1H8H9H:HIIJJ}K~KZM\MNN~PPPPQQGRHRHRRRRRfTVVzWWWRXSXXXX5Z6Z\\\\:^<^<_>_f`h`xazazabbXcZc\c^c`cbcdcfchcjccccdddeeee:eHeJeeeeeeeeeeeeeeeeeeeehfhhh}i~iiiQjRjajbjjjjjjjjkkkkmmjnknoopp&p'p(ppppppUqVqqqrrPsPsQsssssttuuuuuuvvwwlxmxxxxxyy
z zvzwzwzzzR{S{O|P|89!"yzFG
IJ<>8:224~̌ΌЌތ  z{ߖߖ.0.0ޛ@Avwa!""#(*xzΫϫfde԰ְְƱ!"\]@BDHJLNdȵصڵܵ޵ݶ޶RS)*] `aKLؽٽ
 UV=>^_]`rt 
^FGKL GHIPQRRcd45ij  78wx5634LNbdcdkllpq\]mnVW   2 3   


     

\]&(9:=> XYZ:IJ}~0 1 C!D!T!k!l!##\#]#$%%%p&q& '''((())))
**h*i*****++,,,,C.D......B/C//////001111%2&2D2E233^3_3{3|3333355X6Y677f7f7g788Q9R9::::;;;<<C=D=== ?
?@@AA[B\BBB
D
DD#E$EFFFFFHH=H>HHHHH(I)I`III
J J3J4JqJrJJJJ+K,KdKeKKKLLLLLLMMMMM2N3NOOOOOOOOOOOOOOOOpPrPtPvPxPzPPPPPPPPPPPPPPPQRRRRRSS8T9T U!UUUUUUUUVVVVVVVVWWXXY Y YNYOYZZ [
[\\$]%]]]@^A^^^ccrgsggghhhhiiiiijjjjjjJkKkkkkkllBlClll\m]m7n8nnnopp/qpp.q0qdqfqqqqqqqqq@rBrxrzrssuuuu?uAumuouuuuu>w?www0z2zzz{{CG:<À02}+- "ӇՇ13moȉʉy{׊ي<>wy׋ًXZJLčvxhhh0b/q0qeqfqqqqqqqqArBryrzrssuuuu@uAunuouuuuu?w?www1z2zzz{DEFG;<€À12~,-!"ԇՇ23noɉʉz{؊ي=>xy؋ًYZKKLÍčwxcdQRŔƔ'(no"#SߏbdPRĔƔ&(mo!#RSACqsşǟϟџ[]̣Σɩ˩ $vx')?A?Aps
 
 hhh0bBCrsƟǟПџ\]ͣΣʩ˩"$wx()@A@Aqrs    /0[\|}j.0Z\{}ik8:ce
JKqs>@Y[oq~JK,.RTY[35GI  hhh0bjk9:deKrs?@Z[pqK-.STZ[45HI
 RTz|=>23hjPTx|<>13fj-/./VX~eg wyHJ<
>
  v x 

t
hhh0b.//WWXfg
xyIJ=
>
  w x 

u
v


?@RSZ[t
v


>@QSY[57XZLNrt<>fh89b!d!!!E"G"""""3#5#((/+1+++9,;,,,--(.*... 0
0H0J0y4{444g5i5666666U78r8z89999999hhh0b[67YZMNst=>gh9c!d!d!!!F"G"""""4#5#((0+1+++:,;,,,--).*... 0
0I0I0J0z4{444h5i5666666V7W7X7Y7Z7[7\7]7^7t8v8x8z899999999999P:R:T:V:X:Z:::::::::::::: ;";;999999N:Z:~::::;";;;=>t>v>>>L@N@A
A3A5A.B0BaBcBBBBB CCDDDD-E/EEEJFMFFFFFKKKK
P PS!SqTtTzT|T{V}VVV.W0WkWmWWWJXNXXX.Z4Z@ZFZ\\^^o`q```gaianbqbwbybrctcchhh0b;>>u>v>>>M@N@ A
A4A5A/B0BbBcBBBBB
CCDDDD.E/EEEEKFLFMFFFFKKKKKK P P S!SrTsTtT{T|T|V}VVV/W0WlWlWmWWWLXNXX0Z2Z4ZBZDZFZ\\^^p`q```haiaobpbqbxbybsctctcccdeefg9g:ggghhBjCjxjyjkkkkkkllRmSmmmccddeeffgg8g:ggghhhhAjCjwjyjkkkkkkllQmSmmmmm'n*n0n2noo.p0pppqqrr,s.sssssltntuuvvyyzz@{B{~~ptrv13lmsû΂hjDFȄʄ
ޅVX(*Ahhh0bmmm(n)n*n1n2noo/p0pppqqrr-s.sssssmtntuuvvvyyzA{B{~rttv23mtu͂΂ijEFɄʄ 
߅WX)*BC,-pqBCċŋ 
AC+-oqACËŋ
/1rt<>)+ݕޕhj-/`b^`%'t>F .4VZ&00hhh0b
01st=>*+ޕijj./ab_`&'uvw@BDF 0024XZ(*,.012ӢԢYZQR-.ũƩ}~ҪӪ«02ҢԢXZPR,.ĩƩ|~ѪӪëIK 
زڲOP$&illnpt,.vxbd+-DFpt:<bdhhh0b«ëJK 
ٲڲP%&jklnrt-.wxcd,-EFrt;<cdOP{|
Z[NPz|
Y["y{z|IKKM68%'.0-/EGkm,2\bnrhhh0b !"z{{|JKLM78&'/0../FGlm.02^`bpr(LRst,.npl6<HN 79
~hlt
x
x z    "$~uw13GI  _!a!v!x!!!""4#8#I$K$$$%%](_((hhh0b "$&(NPRt-.opmn8:<JLN 89 jlv
x
z   
 $vw23HI `!a!w!x!!!"6#8#J$K$$$%%^(_(((((**,,b,c,((((**,,a,c,----Q.S.....00B1F1&2(233>4@455=6?666D7E777889999[:]:::;;;;i<k<<<<<Y?[?????@@OAQAzB|BBB&D(DSDUDDDIIdJfJJJMMsOuOOPQPPPPP@SBS*Thhh0bc,----R.S.....00D1F1'2(233?4@455>6?666E7777889999\:]:::;;;;j<k<<<<<<Z?[?????@@@PAQA{B|BBB'D(DTDUDDDIIfJJMMtOuOPPQPPPPASBS+T,T*T,TUUXXZZ[[[[\\]]]]L^l^^^^^,_8___`
` `"`@`B`P`T``` aa&a2abb:c `"`B`R`T``````````````aaaaaa(a*a,a.a0a2abb;c ~ ~A~C~~~~~PRsu`bnp̆Ά24=?LNފMǑΌ79ɏˏ<@34hhh0b7u8uuuivjvvvw^wxxxxyyzz{{ ~ ~B~C~~~~~QRtuabop͆Ά34>?MNߊNO͌Ό89ʏˏ>@4 !:;kl89MNʗ˗ĘŘh!9;jl79LNɗ˗ØŘgi*,KMԚ֚RT')*,ӝ՝ EFkm13z|ƠȠáš!BDwyhhh0bhi+,LM՚֚ST()+,ԝ՝  Flm23{|ǠȠġš !CCDxy 
@A=>( 
?A<>&,lr>Ldp~!BD
+-xzkntv9;ijACɶ˶YZ}ORXZ@BdflnCE}24_a*
hh0Jhhh0`(*,npr@BDFHJLfhjlnp !!CD 
,-yzlmnuv:;jBCʶ˶Z~PQRYZABefmnDE~34`a+,()UVhikl*,')TVgijl')"$9;GI:<DE`bhljnhj>@~ Z[ac
hh0Jh0a()#$:;HI;<Eabjllnij??@ [bc-.STrt ,.RTpt
7 9     q s d f                       = ? ` b



}  F H Q S     6 8 { }         T V e g ^ a / 1    $    h0
hh0Ja
8 9    r s e f                        > ? a b



~  G H R S  
  7 8 8 | }         U V f g _ ` a 0 1      " $      0 P ` b         " $ & d z { | X" Z" # # $ $ ]$ ^$ $   . 0 N P ^ b      & b d y | V" Z" # # $ $ \$ ^$ $ $ & & ( ( ) ) , , / / 1 1 1 1 2 2 2 2 2 2 4 4 5 5 u6 w6 L7 N7 b8 f8 8 8 : : < < < < > > > > > > A A B B B B 2C 4C C C ?D AD E E E E lF pF /H 1H H H QK SK hK jK
hh0Jh0a$ $ & & ( ( ( ) ) , , / / 1 1 1 1 1 2 2 2 2 2 2 4 4 5 5 v6 w6 w6 M7 N7 d8 f8 8 8 : : < < < < <
> > > > > > > A A B B B B 3C 4C C C C @D AD E E E E nF pF 0H 1H H H RK SK iK jK M M !M ?M @M N N O O JO KO O jK M !M >M @M N N O O IO KO O O O O 3P 5P Q
Q rQ tQ R R HT KT V V .W 0W W W X X &[ *[ &\ (\ T\ V\ ;] =] ] ] _ _ ` ` Qb Sb c c g g >j Bj m m o o pq rq jr mr s s jt lt t t u u u u v v %v 'v >v Av sw uw z z
  Á Ł ނ { } ȃ ʃ h0
hh0JaO O O O 4P 5P
Q sQ tQ R R IT JT KT V V /W 0W W W X X ([ *[ '\ (\ U\ V\ <] =] =] ] ] _ _ ` ` Rb Sb c c g @j Bj m m o o o qq rq kr lr mr s s kt lt t t t u u u u v v &v 'v ?v @v Av tw uw z z   ā Ł ߂ | } Ƀ ʃ ʃ " # u v ; < ׅ ؅     p r   . F f v  ! # t v : < օ ؅  n r   , . D F d f t x  $ , : B R X d h   f h   ޓ % X Z ` b , . . 0 u v ĝ Ɲ  " à O Q T V g i ϥ hh
hh0Jh0`v x    & ( * , < > @ B T V X f h    g h   ! " # $ % Y Z a b - . / 0  v ŝ Ɲ "   à P Q U V h i Х ѥ ݥ ޥ ϥ ѥ ܥ ޥ ަ
' ) h j F I ׽ ٽ  : < 8 9 s u t w B D 8 :  H L & ( hhh0bޥ ߦ
( ) i j G H I ؽ ٽ   ; < 9 t u  u v w C D 9 :    J L ' ( Y Z \ ^ p r t v x  4  X Z Z ^ n x   2 4 @ D      u v ) +  ! _ a g i    r t ^ b ~ \ ^ I K S U J L j n t v













hhh0b4 B D      v  * + ! ` a h i   s t ` b   ] ^ J K T U L l n u v 







 








0
1








`

a









E
F







/
1








_

a









D
F






Q
S





$






_
a








*"
,"
"
"
I#
K#
g#
i#
*%
.%
%
%
b&
d&
&
&
'
'
r(
u(
)
)
*
*
2+
4+
`+
b+
+
+
+
+
,
,
,
,
#-
%-
e-
g-
-
-
.
.
.
.
|/
hhh0b




R
S





"
$





`
a








+"
+"
,"
"
"
J#
K#
h#
i#
,%
.%
%
c&
d&
&
'
'
s(
t(
u(
)
)
)
*
*
3+
4+
a+
b+
+
+
+
+
+
,
,
,
,
$-
%-
f-
g-
-
-
.
.
.
.
}/
~/
1
1
#2
$2
v2
w2
<3
=3
r3
s3
3
|/
~/
1
1
"2
$2
u2
w2
;3
=3
q3
s3
3
3
4
4
5
5
85
:5
5
5
6
6
6
6
7
7
H:
J:
\<
^<
?
?
C
C
,C
.C
nC
pC
D
D
D
D
E
E
E
E
F
F
.H
0H
J

J
M
M
U
U
|Z
~Z
\
\
]
]
F^
H^
^
^
^
^
_
_
`
`
c
c
d
d
e
e
g
g
g
g
/h
1h
h
h
Ri
Si
j
j
k
k
m
m
n
n
n
hhh0b3
3
4
4
5
5
95
:5
5
5
6
6
6
6
7
I:
J:
]<
^<
?
?
C
C
-C
.C
oC
pC
D
D
D
D
D
E
E
E
F
F
/H
0H
J

J
M
M
U
U
}Z
~Z
\
\
]
]
G^
H^
^
^
^
_
`
`
c
c
c
d
d
e
e
g
g
g
g
0h
1h
h
h
Si
j
j
k
m
m
n
n
n
n
p
q
q
r
r
hs
n
n
p
p
q
q
r
r
gs
t
0u
:u
bu
lu
*v
.v
Dv
Fv
dv
fv
tv
xv
v

w
.w
2w
Wx
Xx
zx
|x
x
x
,y
.y
ey
gy
y
y
y
y
z
z
z
z
z
z
{
{
U
W
$
&




ށ



~


‚


M
O




r
t


^
b
f
h
a
c
v
x


ʌ
̌


X
\
/
0





hhh0bhs
is
2u
4u
6u
8u
:u
du
fu
hu
ju
lu
,v
.v
Fv
fv
vv
xv
v
v
w
w
w
w
w

w
0w
2w
Xx
{x
{x
|x
x
x
-y
.y
fy
gy
y
y
y
y
z
z
z
z
z
z
{
V
W
%
&






߁
߁






‚


N
O




s
t


`
b
h
b
c
w
x


ˌ
ˌ
̌


Z
\
0






۔
ܔ










4
5
Q
R
]


ڔ
ܔ












3
5
P
R
\
^





H
J
w
y


ڞ
ܞ


̟
Ο
ء
ܡ
d
f
D
H
Q
T
M
O
ۯ
ݯ

"
S
U
x
z


-
/


N
P




ܲ
޲






c
d




Z
\
:
=


m
o


ظ
ڸ
Ź
ǹ
ͺ
Ϻ

hhh0b]
^





I
J
x
y


۞
ܞ


͟
Ο
ڡ
ܡ
f
F
H
R
S
T
N
O
ܯ
ݯ
ݯ
!
"
T
U
y
z


.
/


O
P




ݲ
޲






d



[
\
;
<
=


n
o


ٸ
ڸ
ƹ
ǹ
κ
Ϻ


ۻ
ܻ
T
U
|
}
-
.
y
z


ڻ
ܻ
S
U
{
}
,
.
x
z





w
z


V
W
|
}




(
.




2
4
B
F




*
.


B
F
1
2
a
c




j
n






3
5






"
$










j
l


>
@




H
J



hhh0bz





x
y
z



W
}









*
,
.



4
D
F
F












,
.


D
F
2
b
c




l
n







4
5






#
$










k
l


?
?
@




I
J



F
G




P
Q
o
p











E
G




O
Q
n
p










2
4
D
H


N
P








x
|




P
T


a
c


D
F

















o
q


_ a p q h j     " &     h j \ ` 0 4 hhh0b
3
4
F
H


P










z
|




R
T



b
c
c


E
F
















p
q


` a q q i j     $ &     i j ^ ` 2 4 r
s
t






 q
t




  R
*R
,R
dR
hR
S
S
*T
.T
xT
~T
hW
lW
X
X
X
X
"Y
&Y
`Y
dY
\Z
`Z
`\
d\
\
\
]
]
]
]
\_
`_
_
_
c
c
@e
Be
g
g

i
i
>j
Bj
^k
bk
6l
:l
m
m
Jn
Nn
n
n
o
o
p
p
(r
,r
r
r
s
s
$t
(t
\u
`u
|u
u
"v
&v
&w
*w
@w
Dw
w
w
w
w
x
x
x
x
{
Uhhh0a
  ,R
fR
hR
S
S
,T
.T
zT
|T
~T
jW
lW
X
X
X
X
$Y
&Y
bY
dY
^Z
`Z
b\
d\
\
Hajja ta zaro ido(=3)
Tace"nashiga uku,tun yanzu?"

Mama tayi murmushi Tace"A a Gara muje,idan bamu fara siyowa yanzu ba yaushe zamu je?"

Hajja tasaki dariya tace"kai, nikam zanga wannan haihuwa taku wanne irin so za'a yiwa abinda aka Haifa, Bari inkira iyayenta in fada musu"

Tafadi hakan tana dannawa Ummah kira.


Shahaab kuwa farinciki ma hanashi komai yayi, kawai wasa yake da hannunta yana tunanin Ina zai Sakata saboda farinciki? Da ruwan yaqare shine yacire mata, tayi bacci sosai, tana tashi ta ganshi a zaune yana zuba mata murmushi, addu'ar tashi daga bacci ta karanta idonta akansa,tace"Uncle karfe nawa kuwa, da alama na Dade Ina bacci kuma banyi sallah ba, inaso inyi sallah "

Tafadi hakan tana qoqarin tashi, cikin jin dadi yace"Bari nakai ki toilet kiyi alwala"

Cikin sauri Tace"A a zan iyafa, banajin zazza6in yanzu, kalau nake Jina"

Yace"A a, banaso ki wahala, Baby na ya wahala, zan kaiki"

Cikin mamaki tace"Baby Kuma?"

Murmushi yayi sannan yace"sosai,Dr yace namiki ciki har cikin yayi wata biyu,ashe Nima zan iya yiwa mace ciki da gaske?">=

Fillon dake gefenta ta d'auka tafara dukansa dashi yana karewa yana dariya,cikin farinciki yariqe Fillon yace"to karya nayi? Nine namiki ciki, kema kin kusa zama uwa, kidinga Bawa babynmu nono,mudinga yimasa wasa, Shima yayi mana.... Saime kekuma kike so?"

Cikin shagwa6a tace"Uncle..."

Hannayenta yariqe yace"nagode Aisha,Allah yasaka da alkhairi, Allah ya saukeki lafiya,Aisha mezan baki a duniyar Nan Wanda zaisa kiji dadi?"

Ahankali tace"zuciyarka Uncle"

Idonsa ne yakawo ruwa, lokaci daya hawaye ya zubo daga Idonsa, Kallan ta yayi yace"nabaki, kin Riga kin sameta, har abada takice, babu Wanda zan yi fatan nasake Bawa Bayan ke"

Cikin sauri ta rungume shi, tafara bubbuga bayansa alamun yayi shiru.


Bayan kwana uku suka dawo Nigeria, afalon mama suka Yada Zango, Aisha Sai ciye ciye take itace rake, itace d'ata, saikuma alale irin wadda takeso, Shahaab kan yanzu komai tayi, tadena bashi mamaki, mama kuwa ta Rasa inda zata saka Aisha taji dadi, a ranar takira Hajiya zaliha take fada mata matar Shahaab tasamu ciki, saita shirya zasu fita siyo kayan Baby, acikin satin kuwa suka tafi China itada Hajja dakuma Hajiya Zaliha, saida sukai sati biyu sannan suka dawo niqi niqi da Kaya harda su keken Hawa na Yara.=2

Har zuwa sati ukun Nan Shahaab bai nemi Aisha ba, ita kanta tasan cewa ba qaramin so yake wa wannan cikin ba, inbanda ciki waye ya'isa yahana Shahaab wannan abun?>
Sosai ta Jinjina masa, kwata kwata ya kauracewa saka turare saboda ita, yadena kusantarta, bashida aikin komai sai Wanda zai sata farinciki, tsananin kulawar dayake bata ne yasa tasake jin soyaiyar sa tana sake shiga ranta.

Yau satin su hudu da dawowa daga india, watan cikinta uku, daga Saman mararta kuwa ciki harya fara tasawa,tunda Shahaab yaga haka, yahana Kansa sukuni, bata Isa ta kwanta rub da ciki ba zai fara fada, murmushi kawai take tarabu dashi da gyara kwanciyar Tata.

Yau da daddare Bayan sunyi shirin bacci ta kalleshi taga duk jikinsa yayi Sanyi, Idonsa yayi jajir kamar marar lafiya, Kallonsa tayi tace"Uncle lafiya?"

Cikin wani irin yanayi na buqata ya kalleta yace"maamah....inashan wahala, natara dayawa maamah, ni wannan wasan Bana jin dadinsa kamar dayan"

Ajiyar zuciya ta sauke tace"yanzu fa lafiya ta kalau Uncle, idan zakayi kazo kayi, ni banajin komai yanzu"

Cikin kulawa ya kalleta yace"a a, kirufamin asiri maamah, Dr yace cikin ne bayaso, idan Kuma nayi a kazo aka samu matsala fa? Inason cikin Nan kamar raina maamah, banason abinda zaisa yasamu matsala ko yar kadan ce"

Cikin tausayawa tace"to yanzu haka zamu zauna?"

Yace"zan tambayi Dr tukunna, idan naji na gamsu da bayanin nasa Sai muyi"

Tace"to Allah yasa mudace"
Ta kwanta rub da ciki abun ta tafara bacci, Shikuwa yana zaune yana aikin tunani, yana juyowa ya ganta ta kwanta akan cikin, aikuwa da gabansa yafadi, cikin sauri yace"maamah!, maamah tashi mana, wacce irin kwanciya ce wannan?"

Tashi tayi, ta gyara kwanciyar Tata, ta kwanta akan hannunta nadama, Sai a lokacin yasaki wata irin ajiyar zuciya, sannan ya matsa kusa da'ita Shima ya kwanta(=)

Cikin dare tana tsakar bacci taji shi yana fadin"maamah!"

Ahankali ta bude idonta kadan tace"na'am Uncle"

Yace"tashi ki gyara kwanciyar ki,kar Babyn Nan yasamu matsala tunda kika kwanta yanzu karfe biyu ko juyi bakiyi ba, gyara kwanciyar ki"(=F<
@&)

Babu musu ta sake juyawa ta kwanta akan hannunta na hagu tana mita acikin ranta, sunci gaba da bacci gab da Asuba yafarka ya Kalle ta sannan yace"maamah!"

Tace"Um Uncle"

Yace "tashi kidan gyara kwanciyar ki, maamah tun dazu fa Dana tasheki Ahaka kike"

Runtse idonta tayi==, sannan ta bude, ahankali tatashi zaune, tasaka hannunta ta kunna fitilar gefen gadon, sannan tace"Uncle"

Yace"na'am"

Akaro na biyu tasake cewa"Uncle"

Yace"Na'am maamah"

Akaro na uku tasake Kallonsa tace"Uncle"

Yace"Na'am"

Tace"dan girman Allah kabarni in runtsa, haba Dan Allah, tun Daren jiya kake min maganar kwanciyar Nan, na kifa ciki na kace a a, na kwanta hannun Dama, kace a a, na kwanta hannun hagu, kace a a, yanzu Yaya kake so inyi? So kake yanzu Kuma in kalli Saman Dakin? Saboda Allah tunda aka samu cikin Nan ka Hana kanka sukuni duk ka fita a hayyacinka kaduba kagani har Rama kafara Amma bazaka kwantar da Hankalinka ba?, haba Uncle"(=>#)

Ajiyar zuciya yasauke yajata jikinsa ya rungume ta, sannan yace"toshikkenan yi haquri na nadena, shikkenan?"

Daga masa Kai tayi, cikin lallashi yace"Allah ya saukeki lafiya maamah"

Tace"Amin Uncle"
Tasakar masa kiss akan lips dinsa, sannan sukaci gaba da baccin.


Washe gari Bayan sungama breakfast ta kalleshi tace"Uncle Dan Allah inaso Inga Ummah ta, na Dade ban ganta ba, ita Kuma kasan ba zuwa zatayi ba"

Hajja tace"toko nakira ta tazo taganki idan bayason ki fita?"

Mama tace"har wani? Yanzun me suke? Su tashi suje mana"

Shahaab ya kalleta yace"muje to, Amma muna zuwa zamu dawo gidanmu, banason mutane su dinga kallonki"

Murmushi tayi, ta kama hannunsa suka futo compound din gidan, Hajja da mama suka Ta6e baki batare da sun tanka ba, mota ta nufa, suna zuwa yabude mata da Kansa tashiga, Shima yashiga sannan driver yataho da sauri yaja suka bar gidan.


Suna zaune abaya, hannunsa yana cikin Nata, yad'ora dayan hannun akan cikinta, yad'ora bakinsa akan kunnan ta cikin rad'a yace"Ummah zataga jikanta yafara girma....."
Murmushi tasaki, kafin tabashi amsa sukaji wani irin qara garammm anbigi motar su, motar data bigesu tasake tahowa tasake bugarsu, motar su tahadu dawani gida ta bigi bangon gidan, kasancewar basuyi Nisa da gida ba wannan qaran ne yasa sojojin dake gidansa
futowa cikin sauri, tsananin tashin hankalin dasuka ganine yasa suka zuba a guje sukayi wajan motar su Shahaab wadda ta hautsina, wasu Kuma suka doru abayan motar data bigesu wadda ta juya da mahaukacin gudu, lokaci daya aka fara musayar wuta, kowa yana harbi, tun lokacin da'akabigi motar su kan Shahaab ya bugu da dayan gefen, yayinda Aisha Kuma tana daga 6angaren da motar tahadu da ginan, kanta yahadu da bango glass din windon yafashe,kasancewar batada nauyi, Kuma bata saka belt ba yasa tafado Qasan motar, cikinta yabugu da jikin kujera, lokaci daya ta runtse idonta, motar ce tafara hayaqi kamar wani abu yafashe aciki gaba daya Sai hayaqi yarufe motar, cikin sauri sojojin suka bude motar, aka futo da direban Wanda ko motsi ma ba yayi, cikin tashin hankali Shahaab yasaka hannu yadauko Aisha,Bai duba yanda hannunsa yafashe yake zubar da jini ba kawai Tata yake, futowa yayi da'ita waje Sai Alokacin yaga kanta yafashe yana zubar da jini, duk jini ya6ata mata gashinta, fuskarta yariqe yana jijjiga ta,tareda fadin"Aisha!, Aisha!! Aisha!!! Bude idonki ki kalleni "

Amma kokadan Aisha batayi motsi ba, daya daga cikin sojojin ne yace"yalla6ai tana zubar da jini yakamata mutafi Asbiti abata taimakon gaggawa"

Sai Alokacin ya zubawa jikinta ido anan yaga jini take zubarwa duk qafafunta sun 6aci,jini har qasa yake sauka, gabansa ne yayi mummunar faduwa,cikin tashin hankali ya furta "innalillahi wa inna ilaihirraji'un"
kamar mahaukaci haka ya dauketa duk jini ya6ata jikinsa, cikin sauri aka wuce dasu Asbiti, suna zuwa wasu nurses guda biyu mata suka kar6i Aisha, likitan dazata dubata tana ganin yanda jini ya6ata jikinta tace"Subhanallahi wannan tasamu miscarriage ne?"

Daya daga cikin nurse din tace"Dr. Bamu saniba yanzu de aka kawo ta"

Yana jin haka ya Lumshe Idonsa hawaye me zafi ya silalo daga Idonsa, hannunsa biyu yasa yadafe goshinsa dashi, baisan lokacin daya fara shashshekar kuka ba, kokadan ya manta da ciwon dake hannunsa, sojojin dake tsatstsaye awajan duk jikinsu yayi Sanyi ganin yanda Mahmud Wakili yake kuka da Kansa, wasu sojoji ne guda biyu suka shigo cikin 6acin rai suka tsaya akansa daya daga cikin su yace"yalla6ai munyi nasarar samun Wanda suka aikata wannan laifin, Yanzu haka mun miqasu hannun hukuma, Kuma kafin mu kaisu ma saida muka motsa musu jikinsu, sun kuma tabbatar mana da cewa Hajiya Munirat ce ta turosu"(=F<
@&)








To.... ko Yaya zata kasance tsakanin Shahaab da munirat yanda yad'ora wa wannan ciki rai? >

Ina labarin Mama da Hajja ne dasuka niqi hanya suka bar qasar sukaje suka siyo kayan Baby?>


Muhadu zuwa Anjima =O<


SHAHAAB LITTAFIN KUDI NE, IDAN KIKA KARANTA BAKI BIYABA NABARKI DA ALLAH BAN YAFEBA


300 NE KACAL

0164549488
Amina muhammad
GTbank














Mrs Usman ce
'

Page 23




Cikin sauri ya d'ago Kansa ya kalli sojan dayake masa wannan bayanin, lokaci d'aya yanemi kukan dayake yarasa, kafin yayi magana su Hajja da Mama dakuma Ummah da Abba suka shigo asbitin cikin alhini,Ummah tasamu waje ta zauna ta Lumshe idonta,addu'ah take acikin zuciyar ta akan Allah ya dubi wannan bayi nasa yasa kar wannan ciki yafita, Abba kuwa wajan Shahaab yaje ya zauna yana bashi haquri, Hajja da mama kuwa, kuka suke wiwi, mama Sai salati take tana fadin"inna lillahi wa inna ilaihirraji'un,shikkenan yanzu babu ciki yatafi,abinda muka qwallafa rai akansa ashe bamuda Rabon ganinsa"

Hajja tace"wannan tsinannun mutane Allah ya kwashe musu Albarka, su Rasa wazasu kawowa Hari Sai wannan bayin Allah, yanzu shi ciki menene nasa daza'a hallakashi tun kafin yazo duniya"

Ramadan yashigo asbitin a fujajan sakamakon labarin daya watsu agari, Shima anan yaji, saida yafara zuwa office din Yan Sanda yaji bayanin komai, sannan yataho asbitin, gaba daya yahada uban gumi baima lura da mutanan wajan ba yana zuwa yace wa Shahaab "Wai ita wannan yarinyar metakeji dashi ne? Yaza'ai ta nemi ta wulaqanta mu agari haka kawai saboda tana so ta huce haushi? Idan yarinyar mutane ta mutu tana tunanin za'a Barta ne?"

Shahaab yadago Idonsa Dayayi jajir ya kalli Ramadan yace"wallahi tallahi illa daya idan maamah taji, itama munirat saita jishi"

Cikin sauri mama ta kallesu yace"munirat Kuma?karka cemin itace ta turo su?"

Ramadan yace"yaran sunyi magana sun tabbatar da cewa itace ta saka su,but a yanda sukai bayani kawai tasa suzo suyiwa Aisha illa ne,da alamun batasan cewa tanada ciki ba"

Hajja ta dora hannun ta aka tace"laaaa ilaha-illallahu....mahammadurrasulullahi, s.a.w"

Mama tace"Yanzu munirat Bayan kokarin kasheni datayi hakan bai mataba saita sa andauki haqqin yarinyar da bataji ba bata Gani ba? Aikuwa yau zamu raba raini tsakanin nida ita, yanda tasa cikin Aisha ya zube wallahi itama yau saita zube"(=F<
@&)
Tana fadar haka tamiqe da nufin fita, itama Hajja ta d'oru abayanta, likitan datake duba Aisha
DOWNLOAD
DOWNLOAD

3 Comments On SHAHAAB
avatar
fateema

7 months ago

Reply

Allah yakara basira

avatar
taskar

7 months ago

Reply

Replying to fateema

Ameen

avatar
ummu-swabir

2 months ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment