Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dace Adede lokacin ake aikin Hajji,wannan dalilin ne yasa basu biya ta Qatar ba, zuwa wannan lokacin Aisha tasaba da buqatun Shahaab,Kuma har yanzun babu wani dadi datake ji, saide idan yana mata wasa ne takejin dadi sosai, anan take huce taqaicin ta, Shima daya fahimci haka saiyake 6ata lokaci yake mata wasan sosai, a Saudia kuwa sosai suka gudanar da ibadar su, acan dinma baya daga mata qafa, saide idan tana mp ne wannan Kam dole yake haqura da'ita, duk lokacin daya nemeta koda wasa bata hanashi, wani lokacin ma itace take kawo kanta, duk wani style najin dadi saida Shahaab ya Koya mata shi, sosai yake jin dadinsa shiyasa yasake yin qiba da haske, ita kanta Aishan Wanda ya ganta lokacin dazasu tafi, bazai ganetaba, tasake yin fari sosai har farin ma yayi yawa,suna gab da kammala aikin Hajji tafara jin yanayin kasala yana takura mata, ga yawan bacci dayake damunta lokaci zuwa lokaci, haka kawai saita dinga jin wani irin bacci me dadi, Amma Kuma saita danganta hakan da rashin aikin yi tunda bata aikin fari bare na baqi.

Bayan sungama aikin Hajji Kai tsaye America suka wuce,sun dade a America saida sukai kusan wata biyu, a wannan lokacin Aisha tasake yin fari sosai, hips dinta yasake budewa, Amma kokad'an Shahaab bai lura da sauyawar taba, tsawon wannan watanni ukun kullum ne Sai Shahaab ya nemeta,wata irin kulawa yake bata yana sake lalla6ata saboda wani irin dadi dayaji ta qara na musamman tun Zuwansu qasar America, shiyasa kullum ne saiyasan yanda yayi ya tsokano ta yayi abunsa, babu ranar banza,abinda ta lura dashi shine tunda sukazo America Shahaab yakoma kamar wani wawa akanta, Sai abinda tace, musanman idan dare yayi har goyata yake haka kawai su dinga yawo acikin gidan dasuka sauka, Shikuwa shi yasan meyake ji, shiyasan irin dadin dayake ji aduk lokacin dasuka kasance cikin Raya Sunnah,shiyasa tagama mallakeshi,kuma yariga yasaba mata da hakan, tun batajin dadin komai harta dawo tana danji kadan kadan,suna shirin dawowa Nigeria taji duk abun Kuma yafita daga kanta, idan yanayi tanajin kamar tayi amai, Amma haka take daurewa duba da yanda shikuma kamar anqara masa wata jaraba ne a lokacin,saida suka cika wata uku cif sannan suka dawo Nigeria.

Saukar dare sukai Basu samu Hajja a gidan ba, taje gidansu Ummah, mama ce kawai a gidan, mamaki ya kama mama ganin yanda gaba d'ayansu suka canza kamar ba hausawa ba, ta kalli Aisha sosai taganta ras babu alamun rashin lafiya bare susa ran Kota samo musu dan America(=�
�).

Fatan alkhairi tayi musu acikin ranta sannan tasa aka gabatar musu da abinci,Aisha ta kalli abincin sannan ta kalli Mama tace"mama babu alale?"

Mama tace"kiyi haquri takwara bansan ita kike so ba da kafin ku sauka angama hada miki"

Shahaab yana jinsu baice musu uffan ba, saide cikin ransa yana mamakin Aisha, datake neman alale da wannan dare.

Bayan sun gama cin abincin suka nufi part dinsu.
Suna zuwa tazube a kujera cikeda gajiya tafara bacci, Shahaab kuwa kayaiyayin da sukazo dashi yafara Kai musu cikin daki,yana futowa yaga tana bacci, mamaki ya kamashi, wanne irin bacci ne wannan daga shigowar su kamar me cutar bacci?
Tashinta yayi yace"tashi kiyi sallah mana"

Cikin bacci tashige dakinta, saida tayi wanka tayi sallah, tana zaune tana azkar bacci yasake dauketa awajan, Dakin yashigo cikin shirin bacci, mamaki yasake kamashi baccin de?daukar ta yayi cimak yad'ora ta akan gadon sannan Shima yahau gadon ya kwanta tareda rungume ta, yasan baccin gajiya take, dole zata yi bacci Dama, but abinda tasaba bashi yau bata bashi ba, Kuma yanda yake jinsa yau akwai yar damuwa,yana buqatarta sosai, ahankali yafara yimata wasa cikin salon da dole saita tashi daga baccin, cikin baccin ta taji qamshin turaren sa Yacika mata hanci,lokaci daya taji amai yana kokarin taso mata, juyawa tayi tabashi baya taci gaba da baccin ta,can Kuma taji yafara shan nashanunta,haka kawai taji wani irin haushi ya kamata, kwata kwata taji batason abun, kokadan batason ya ra6eta, tashi tayi ta zauna, batace masa komai ba tafuto tabar masa d'akin tadawo falo, Nan ma biyo ta yayi yana tambayar ta "meyafaru" tace masa"bacci kawai nakeji karabu dani"

Qin haqura yayi, yasaka hannu zai dauketa ta qwace jikinta tafice daga part din Kai tsaye tatafi Dakin mama ta kwanta, bayanta yabiyo saida yaga inda ta kwanta sannan yayi ajiyar zuciya yajuya yakoma part dinsu cikin sanyin jiki.

Washe gari mama Sai ganin Aisha tayi abayanta tana bacci, daqyar tatashe ta tayi sallar asuba, tun kafin ma ta tambayeta ba'asin kwanan tana idarwa tafice Takoma part dinsu, Bai ce mata komai ba, Kuma bai nuna mata akan fuskar saba, saima murmushi Dayayi yace"me bacci"

Itama murmushin tayi, sannan tayi masa Ina kwana,sannan ta shirya shi yayi shirin fita wajan aiki, bai dawo ba Sai dare, yauma hakan ce ta kasance kwata kwata Aisha taqi bashi hadin Kai, abinda yasake daure Masa Kai shine yanda take yawan bacci kamar wata yar maye, duk yanda yaso tabashi Dama yayi qi tayi, qarshe yauma wajan mama ta gudu ta kwana,Kuma tana idar da sallar asuba tasake komawa part dinsu, a kwana na ukun ma tana shirin kwanciya yashigo Dakin ya zauna abakin gadon yace"maamah magana nakeso muyi"

Cikin rashin damuwa tace"to Uncle Ina jinka"

"meyasa kike gudu nane kwana biyu, nayi Miki wani laifi ne?"

Cikin sauri ta Girgiza masa Kai tace"banaso ne kawai,kaikuma saikaqi haqura ka nace dole saika yi"

Yace"amma kina shiga haqqi na,bakida wata hujja dazaki kare kanki awajan ubangiji,nayi tunanin ma laifi nayi Miki, Amma haka kawai saboda mugunta Kuma kina sane kike hanani abinda nake so"
Wannan kalmar daya fada ta mugunta tayi mata ciwo,lokaci daya tatuno ranar dasuka fara haduwa, dama fadane ya hadasu,ajiyar zuciya tasauke tace"nifa Uncle saide kace komai,Amma gaskiya bazan iya wannan abun ba,ni yanzun ma dazaka tashi kafita danaji dadi saboda wannan qamshin turaren Naka takuramin yake wallahi"

Taqaici da haushi suka kama Shahaab, baisan me tataka ba datake fada masa kowacce irin magana, abu kadan Saitayi fishi, abu kadan saita kama yin fishi,maimakon tabashi haquri shine take fada masa maganar data so, Kallan ta yayi cikin 6acin rai yace"okay haka kikace?to yau sainayi abinda nakeso saimu ga tsakanin NI DAKE...Dan halak kafasa"
Yana fadar haka yafara kokarin cire rigar jikinsa ta bacci, yana daga hannunsa sama da nufin cire rigar Aisha tayi wuf tafice daga d'akin,ta gudu wajan mama, taqaici yasake kamashi, me yarinyar Nan take nufi ne?ko wasu ne suke zigata? Aikuwa yau saide ayita taqare, rigar sa yamaida jikinsa,Shima yadoru abayanta, mama tana bacci batasan meyake faruwa ba Sai taji kamar magana tana tashi qasa-qasa, ahankali ta bude idonta Amma bata juyo ta Kalle su ba, cikin damuwa dakuma 6acin rai yasake yin qasa da muryarsa yace"kitashi mutafi nace"

Aisha tayi shiru tarabu dashi, itama kanta batasan meyasa ba, Amma kwata kwata taji batason wannan abun yanzu, Shahaab yasake qasa da murya yace"wallahi zan daukeki"

Cikin shagwa6a tace"ninacema banaso, Dan Allah karabu Dani kaje kayi baccinka"

Hannun sa yasa yafara kokarin daukar ta, ita Kuma taqi, lokaci daya suka fara kokawa,(=��=�F�<���
@&�).
ita tana so ta qwace shikuma yanaso ya dauketa.

Mama dataji abun nasu yana nema yakoma dambe saitatashi zaune, dama tunda suka dawo tarasa gane wannan zuwa da Aisha takeyi dakinta kullum da daddare, cikin damuwa tace"hasbunallahu wani'imal wakeel,hasbunallahu wani'imal wakeel!! yau nashiga aljanna nakasa futowa ni Aysha mezan Gani haka?,dambe?akan gadona?"

Cikin sauri yacikata yakoma Gefe daya yana Sosa Kansa fuskar Nan tasa ta kumbura taf da 6acin rai,mama ta kalli agogo taga karfe d'aya saura, tace"me kuke a dakina?"

Dama kamar jira yake, Cikin sauri yace"mama abinda yarinyar Nan take min kwana biyu banajin dadi,tunda muka dawo tazama muguwa batajin tausayina"(=�H�>�-�)




Mutara zuwa anjima<���




Shahaab littafin kudi ne,ki biya naira 300 kacal yafi ki karanta abunda akace ba'a yafe miki ba

0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wannan number 08033300034







Amnah El Yaqoub
'<���

Mama tanajin abinda Shahaab yafad'a tad'auki haske,lokaci d'aya tagano inda matsalar ta dosa,kafin tace wani abu Aisha tace"mama nace masa banaso-banaso shikuma yadage nikuma babu inda zani"
Tana fadar haka ta Fashe da Kuka.

Cikin sauri ya nuna Aisha da hannu yace"mama kinajin abinda take fad'a ko?"

Mama ta runtse idonta ta bude, ta kalli Shahaab tace masa"jeka zata taho,gobe Dasafe zamuyi magana"

Babu musu yajuya yafice daga d'akin badon ransa yaso ba

Mama ta juya ta kalli Aisha wadda ta d'ora kanta akan cinyoyinta tana kuka tace"Aisha"

Cikin shashshekar kuka tace"na'am"

Mama tace"meyasa kike gudunsa? Ko akwai abinda yake miki?"

Kanta ta Girgiza sannan tace"ni babu abinda yamin, kawai de nace masa banaso ne, saikace tuwo kullum Adinga abu daya"

Mama tace"Toya zakiyi?so kike mijinki yafara neman mata?kokuma so kike yayi miki kishiya?"

Cikin sauri ta Girgiza kanta
Mama taci gaba da cewa"to tunda bakya so kidinga kokari kina bashi abinda yakeso,ba dole ne ai saikin masa abinda yake soba, kefa mace ce, Kuma yarinya yar zamani, cikin dabara Zaki masa wasu dabarun ku rabu lafiya batareda anji kanku ba, ai akwai hanyoyin wasa Wanda Zaki gamsar da mijinki,shi namiji bashida kunya a wannan fagen,inde kikace Zaki hanashi wannan abun Tofa babu kwanciyar Hankali, inda yanada kunya bazai iya biyoki har cikin dakinaba,yanzu inda Zaki biye masa shi anan dinma Sai yayi abinda yaga Dama,Kuma babu maganar Wai Adinga abu daya saikace tuwo yanda kika saba masa dole haka Zaki cigaba,tun farko Dakin dorashi akan rashin yi koda yaushe to zai rage miki wasu abubuwan duk da yata6a aure abaya yariga yasaba Amma ai kowacce mace akwai yanayin ta, muddin kikace Zaki biyewa namiji ki saba masa da abu Tofa rana daya idan kikace ba zakiyi ba Tozaice baisan da wannan zancen ba, bare Kuma akan wannan harkar, haquri zakiyi kije kibawa mijinki haquri kada ki kwana cikin tsinuwar mala'iku, saiki San yanda zakiyi kimasa dabara ta yanda bazai miki abinda zai takura miki ba"

Ahankali ta goge Hawayen idonta sannan tatashi tafice daga d'akin, Kai tsaye part din nasu ta nufa, tana shiga falon ta ganshi a zaune,da kallo yabita har tazo inda yake zaune ta tsugunna tace"kayi haquri"

Kansa ya Girgiza kawai, sannan yatashi yashige dakinsa, itama tatashi tashige Nata Dakin, haka suka kwana kowa rai babu dadi.


Washe gari da safe tun kafin tazo dakinsa yatashi ya shirya da Kansa, Bai jirataba yawuce wajan mama domin yin breakfast, itama saida tagama komai sannan tatafi, mama tana ganin Zuwansu kowa daban daban tasan cewa to ba'a shirya ba.


Zama tayi akan kujera ta gaida mama, sannan ta kalleshi tace"Uncle Ina kwana"

Batareda ya kalleta ba yace"lafiya"

Kafin ta zuba abincin mama ta kalleta cikin murmushi tace"takwara kece kike jajen alale, gashi yau de nasa anyi miki ita"

Cikin tsananin murna tace"Allah mama?Kai Amma naji dadi wallahi"

Shahaab yadaga Kai ya kalleta, wato har murna take ma saboda alale, shi batayi murna da ganinsa ba, harara ya Wulla mata, sannan yaci gaba da juya spoon cikin cup tea din dake gabansa,Aisha kuwa bata kula dashi Bama taja alalen a gabanta ta bude cooler tana cewa"mama tunda muka dawo banga Hajja ba, Kuma banje gidanba,in anjima zanje kinji mama"

Mama tace"gaki ga mijinki, ki tambaye shi mana"

Juyawa tayi ta kalleshi tace"Uncle inaso inje gida"

Batareda ya kalleta ba yace"bazaki ba"

Sake Kallonsa tayi, taga ko daga Kai baiyi ya kalleta ba, bata sake ce masa komai ba kawai tafara zuba alale a flate Din gabanta, lokaci daya fuskarta ta sauya, mama ta kalleta tace"takwara lafiya?"

Yatsina fuska tayi sannan yace"mama yanaga ansa qwai da ganye aciki? Nifa normal alale nakeso wadda ba'a saka mata komai ba,ita nakeso, sonake na ganta Ina saka mata yaji da manja inaci, Amma wannan Bana sonta, farin Mai aka saka mama, nikuma da manja nakeso"

Mamaki yakama mama, duk yanda ta taqarqare ta tsaya tsayin daka wajan ganin yarinyar Nan anyi mata alale me kyau yanda ya kamata Amma tace bata mata ba? To Aisha kalau take kuwa?(>��)

Shahaab kuwa wani irin kallo yabita dashi, shide a saninsa haka ake alale, wacce alale ce take fada haka kamar ta Yan gidan yari?
Mama tasaki ajiyar zuciya tace"kiyi hakuri takwara kici wannan din yanzu, itama zakiji dadinta, inyaso duk lokacin da kike son dayar saiki sasu suyi miki irin wadda kike so"

Haka tasake kallon alalen ranta duk babu dadi tasaka spoon tafara ci,saide tanayin cokali biyar taji wani irin amai yataso mata, ta dora hannunta akan qirjinta tana so ta danne shi Dan kartayi, Amma Inaaaa, jitayi bazata iyaba, cikin sauri tatashi tsaye tayi kitchen da gudu.

Cikin sauri ya d'ago Kansa yana kallanta, cikin tashin hankali ya manta da fishin dake tsakani yabi bayanta, mama ma tatashi tabisu, saida tagama yin aman tana riqe a hannunsa yana mata sannu, mama tace"sannu Aisha, Kai wannan abu banji dadinsa ba, kiyi hakuri nasa kinci abinda bakya so"

Wanke fuskarta tayi sannan tace"babu komai mama"

Shahaab dake riqe da kafadunta ya kalleta yace"bakya jin komai yanzu?"

Saida ta zabga masa harara sannan tace"um"=�D�

Tasaka hannu ta janye hannunsa daya riqe kafadunta dashi saboda wannan kusancin nasu yanasa wa tanajin qamshin turaren sa, Kuma batason jin qamshin, mama ta Kalle su tayi murmushi tafita daga kitchen din, itama Aisha tafice, Shahaab yariqe qugunsa ya furzar da iska daga bakinsa, sannan yayi ajiyar zuciya yana kallon kitchen din, zai iya cewa tun farkon Gina gidan Nan rabonsa da shigowa kitchen, Amma yau shine aciki ta dalilin yarinyar Nan Amma shi take harara, idan yakama yarinyar Nan bazai mata ta dadi ba.
Juyowa yayi yafuto yakoma dinning din ya zauna, anan yaganta tana shan tea baqi, marar madara.

Saida suka gama cin abincin sannan mama ta Kalle su tace"wannan rayuwar dakuka daukowa kanku babu inda zata kaiku, idan zaku daina wannan fishin ma Gara ku daina, idan Kuma so kuke mutane su mana dariya ne to shikkenan ga wajan Nan Sai kuyi tayi"

Tana fadar haka tatashi ta basu wajan, bata zauna afalon Bama Kai tsaye d'akin ta ta wuce.

Hawaye ne yazubo daga idon Aisha, ahankali ta ajiye cup din dake hannunta ta dora kanta akan table din tafashe da wani irin kuka, runtse Idonsa yayi sannan yabude, cikin 6acin rai yamiqe tsaye, yasaka hannu ya fuzgota, sannan yajata qiiii suka fice daga part din sukayi nasu, suna zuwa part dinsu yasaki hannunta sannan Yarufe qofar ya kalleta cikin 6acin rai yace"waike Dan Allah me aka miki ne? Me kike so? Nine yakamata nayi kuka bake ba, tunda ni kika Hana abinda nakeso Kuma nayi haquri naqyaleki"

Cikin kuka tace"toba nabaka haquri ba"

Yace"haqurin ki din banza,?cemiki akai haquri nakeso? Haka mace take Bawa mijinta haquri kinzo kin tsugunna agabana kamar me neman gafara, ni babu abinda zaki fadamin, jikinki ne de ko? To ai gashinan nabar miki abinki Sai kije kiyi abinda kikaga Dama dashi"

Maimakon tabashi haquri, saikuwa ta juya zata shige dakinta(>�-�)

Dayaga da gaske de tafiyar zatayi, cikin sauri yasaka hannu ya fizgota tafada jikinsa, cikin sanyin murya dakuma sigar rad'a yace"wai tafiyar zakiyi?"
Cikin kuka tace"bakaine kace natafi ba?"
Yace"to Kuma ke bakisan wasa ba?,nace kije kiyi abinda kikaga Dama kenan ke bakisan wasa ba shine Zaki tafin?(=��)

Dan qaramin bakinta taturo gaba sannan tafara kokarin raba jikinta da nasa, cikin damuwa yasake riqeta, yasake yin qasa da muryarsa yariqe fuskarta da hannayensa biyu yace"mekikeso?"

Kai tsaye tace"karabu Dani"

Yace"why?"

Yatsina fuska tayi sannan tace"banason wannan qamshin dakake"

Cikin mamaki yace"bafa turaren da bakya so din nasaka ba, wancen tunda kikace bakyaso bansake amfani dashi ba"

Cikin damuwa tace"shima wannan din koma wanne ne de banaso"

Cikin sauri yace"shine kawai abinda kike so?"

Ta gyada masa Kai batareda tace komai ba,cikin sauri yasaka hannu yacire jacket din jikinsa yawullarta afalon, yacire ta cikin ma, sannan yacire wandon yayi qasa, singlet dinma yacire ta yayar, saiya kasance dagashi Sai gajeren wando,yasaka hannunsa yajata jikinsa ya rungume ta tsam Sai ajiyar zuciya yake, itama dataji babu qamshin turaren saita kwantar da kanta akan qirjin nasa tasake yin luf, sun dade Ahaka, shide Shahaab yana mamakin Aisha, tsakani da Allah ace mace batason qamshi saikace ba mace ba? Menene yasa ta sauya haka?

Daukar ta yayi cak suka koma kan kujera, yazaunar da'ita akan kujera sannan yasaka hannu yacire gajeren wandon nasa, saiya dawo daga shi Sai Dan pant din sa dayake sakawa, ya zauna a kujerar ya dauketa yad'ora ta akan cinyarsa tareda kwantar mata da kanta akan qirjinsa yana shafa sumar kanta, cikin rad'a yace"mundena fada ko?"

Daga masa Kai tayi, cikin jin dadi yace"kinyi alqawari?"

Tasake daga masa Kai,jikinta yasake qamqamewa yana jin dadin yanda tudun qirjinta yake ta6ashi, cikin wata irin murya kamar Dan maye yace"ai mama ma tadena ganinmu muna fada koooooh"

Yaja kooo din cikin Jan Hankali, nanma tasake gyara masa Kai,tareda dora hannunta akan nipples dinsa tana Dan shafawa, Lumshe Idonsa yayi, ahankali yace"kinsa kwana biyu Ina saka wannan abun" yafadi hakan yana dora dayan hannunta akan pant din jikinsa, ahankali itama tace"toka cireshi"

Cikin shagwa6a yace"bakece kikasa nake sakawa ba, saide kicire"(=�H�)
Babu musu tafara Jan pant din, Shima yabata hadin Kai wajan tashi tsaye, tazare masa shi kuwa, sosai ta tsorata ganin halin dayake ciki, Shima ya gane hakan ganin yanda fuskarta tad'an sauya alamar tsoro, cikin daukan Hankali ya zauna sannan ya maida ta kan cinyarsa, cikin jin dadi tasake kwantar da kanta akan faffadan qirjinsa, cikin dabara ya Lumshe Idonsa sannan yafara rabata da kayan jikinta, Gefe daya Kuma yadaga kanta dake kan qirjinsa sannan ya manna mata bakinta akan nipples dinsa, tana ganin haka tasan cewa so yake ta tsotsa, bata so Hankalinsa yatashi yace zai kwanta da'ita, Amma data tuno shawarar da mama tabata, saita tsaya da nufin tayi masa wasa kawai zaifi, Dan haka cikin sauri ta kama kan nonon nasa tana tsotsa, cikin jin dadi yasaki wani irin qara marar sauti sosai, hannunta yakama yad'ora akan dayan, nanma babu musu tafara murza masa shi, lokaci daya Shahaab yarikice Sai maganganu yake mata marasa kan gado, kwata kwata ya manta da batun fita aiki, yana nasa aikin agida(>�-�=�2�)

Sosai Aisha tadage take masa wasa yanda ya kamata,saida taga yasamu nutsuwa sannan tabarshi, Amma anasa 6anbaren kokadan hakan bai gamsheshi ba,qarshe ma kuka yasa mata akan shide tabarshi yayi abinda yasaba, haka itama tasaka kukan tana bashi haquri, Amma inaaa, rabuwa yayi da'ita yafara yimata aiki anan kan kujerar, sosai yake jin dadinsa yanda ya kamata yayinda ita Kuma takejin amai yana taso mata, tana runtse ido da komai haka yayi, Amma Kuma itama taji dadin, wahalar da Tasha ce tafi jin dadin yawa, haka suka gama a lokacin tahada gumi jirgif ajikinta, rungume ta yayi yana goge mata gumin fuskarta, tareda kalamai masu dadi, saida ya huta sannan ya dauketa sukai cikin dakinsa, akan gadon ma sabon round yayi, saboda acikin kwana ukun Nan da baiyi ba, shiyasan meya Tara ajikinsa, sosai yake ihu najin dadi duk Yacika falon da Dakin nasa da ihu, Aisha taji ajikinta, danma yariga yasaba mata ne Amma duk da haka taji ajikinta, yana gamawa kuwa taji amai yataso mata, cikin sauri tatureshi daga kanta tayi toilet tana kwarara amai, kokadan babu qarfi ajikinsa, numfashi kawai yake maidawa Idonsa a Lumshe, yana jin yanda take zuba amai Amma yakasa tashi, saida tagama aman tas, sannan tadawo kan gadon tahaye ruwan cikinsa ta kwanta, babu musu yad'ora hannunsa abayanta yana Dan bubbuga mata Bayan alamun lallashi.


Saida suka nutsu sosai sannan yace"sannu maaamah, Allah yayi miki Albarka, maaamah meyasa kika qara dadi kwana biyun Nan?bazaki San yanda nake jiba ne, Amma inajin dadinki sosai kamar nayi hauka wallahi,kiyi hakuri dazu nasaki kuka kinji, kiyafemin"

Daga masa kanta tayi, yasaka hannu ya shafa kanta sannan yace"muyi wanka mutafi Asbiti ko, Naga tun dazu kina amai, muje a dubamin ke sosai"

Cikin shagwa6a tace"uhm nifa kalau nake Uncle, banajin ciwon komai"

Wuyanta yashafa yace"but jikinki da zafi maaamah"

Cikin sauri tace"lafiyata kalau fa"

Cikin sigar tsokana yace"kenan naci gaba daga inda na tsaya ko?"

Cikin shagwa6a tafara birgima ajikinsa, cikin sauri ya riqeta yace"Maamah Zaki tada min tarzoma kibari Dan Allah"

Murmushi tasaki sannan tasake rungume shi, saida suka gama firarsu sannan suka shige toilet sukai wanka, suna futowa Hajja takira wayar Aisha, dauka tayi cikin murna tace"Hajja"

Hajja tace"mutanan qasar waje,bamuzo sannu da zuwa ba shiyasa muma baki kawo mana tsarabar yawon amarcin ba"

Dariya tayi tace"yauwa Ashede kin gane, idan kikazo min saina baki"

"to ai Gani a gidan, nazo tun dazu"

Cikin sauri tace"to Gani nan zuwa"

Kayanta tanema ta zura, bata shafa turare ba kawai humra ta shafa itama yar d'is, duk abinda take Shahaab yana kallon ta, tad'auki bra zata saka yayi saurin cewa "nahanaki saka abun Nan Amma bakyaji"

Cikin shagwa6a tace"to Uncle Kuma yanzu Sai indinga yawo haka abu yanamin rawa?"

Yace"ba hijabi kike sakawa ba?"

Tace"ni banajin dadi wallahi,Nina Rasa meyasa ma yanzu Sai qaruwa suke"
Yace"toba gashinan nanba,inda kina sakawa Kuma may be su ragu,saboda haka nide karki saka wata brezia kibarmin kayana Ahaka suyita qaruwa,"
Tace"to yanzu haka zan fita Uncle?"
Yace"kokin saka saina biki nazauna aqarqashinki nacire miki ita Allah

Bakinta ta turo gaba, tasan zai iya aikata wa, haka tacire brar tasaka rigarta doguwa, sannan ta saka hijab tafice daga d'akin, Shima shirya wa yayi cikin wata suit din, yabude jikinsa da turare yabi bayanta part din mama.


Mama da Hajja suna zaune Aisha tashigo tafada jikin Hajja cikin murna, mama tana ganin Aisha ta sauya Kaya tasaki ajiyar zuciya a6oye, tana fatan ace yaran sun shirya, bata gama tunanin taba taga Shahaab din shima yashigo ya sauya shiga Sai wani farinciki yake, Nan da Nan ta fahimci komai, Sai Alokacin hankalin ta ya kwanta, yana zuwa ya qaraso kusa da Hajja Shima yana gaida ta, Aisha tana jin qamshin turaren tatureshi, cikin gudu tafada Dakin mama tana kwara amai.

Shahaab ya runtse Idonsa yana fadin" innalillahi wa inna ilaihirraji'un wallahi na manta"

Hajja tace"meka manta?"

Cikin tashin hankali yabi Bayan Aisha yana fadin" Wai batason qamshin turare na"

Bai jira amsar Hajja ba yashige d'akin mama,sosai yaga tana amai ta riqe cikinta da hannunta, yana Zuwa kuwa aman ya qaru sakamakon sake jin qamshin datayi, mama d Hajja suka shigo Dakin, mama tace"tunda batason qamshin kafita mana to"

Cikin tsananin damuwa yajuyo yadawo falo Sai haushin Kansa yakeji, saida tagama aman sannan mama ta kamota suka dawo falon, zama tayi nesa da Shahaab Hajja tana mata sannu, mama ta kalleta tace"bakici abinci bafa yau, Amma sai amai kike kode duk alalen ne yasa?"

Hajja tace"Aisha da batacin alale itace yau taci?"

Mama tace"au bataci Dama?aikuwa tun ranar dasuka dawo take tambaya ta Wai ko zata samu alale? Nace mata wallahi babu, shine yau nasa suka mata, Kuma tanaci Sai amai, yanzu Kuma kinji Wai qamshin turaren sane bataso"

Shahaab daya dorawa Kansa alhakin yin aman na Aisha, ya d'ago Kansa cikin damuwa yace"acan ma damuka je tayi wani aman"

Mama ta kalli Hajja tace"kinji ai ko?"

Sannan ta juya tasake kallon Aisha, wadda zazza6i yarufe ta jirgif tace"takwara Bari kici abinci muje Asbiti naji jikin naki ma da zafi sosai,mekikeso kici?me za'a kawo miki?"

Mama ta jero mata wannan tambayar, Kai tsaye Aisha tace" d'ata zanci mama"

Cikin sauri Shahaab da Hajja da'ita kanta maman, suka kalli Aisha, Hajja ta Girgiza kanta tace"kai, Anya yarinyar Nan kuwa ba ciki ne da'ita ba?"

Gaban Shahaab yayi wata irin faduwa, cikin sauri ya kalli Hajja, mama ta kalleta da mamaki Tace"A a, to kode cikinne yasa ta take wannan za6en Abincin?"

Hajja tace"haba kekuwa Aysha,yarinya tace batason qamshin turare Kuma ta kama tsirfa akan cin abinci ai dole ki lura sosai, Kuma uwa uba ga wannan aman datake, kiduba fa kigani yanda duk ta d'ashe tayi wani irin fari, ai daga Gani wannan ba farin Hankali bane,Kuma Aisha batacin alale,ciki ne yasa ta nema, dama Kuma ciki shikesa mace ta nemi abinda bata ta6a cibama arayuwarta,aini bangantaba tunda suka dawo Sai yau, Amma kana ganin yanayin ta aikaga na me ciki"


Shahaab Kam qamewa yayi awajan a zaune, jiyake kamar a mafarki,Aisha da ciki? Ciki de Wanda yake Fata da burin samu?Kuma da gaske ne cikin ne?

Mama tace"ai bamuga ta zama ba, Bari nakira Dr. Tazo ta dubata yanzu yanzu"
Tafadi hakan tana Dialing number Dr.
Shahaab de kallonsu yake yana ganin abun kamar almara, wata zuciyar tana gaskata maganar Hajja wata Kuma tana qarya tawa

Dr.bata dauki lokaci ba tazo gidan, ta dudduba Aisha sannan ta dauki fitsarinta tatafi,Bayan tatafi gaba dayansu shiru sukai kowa da abunda yake saqawa a ransa, ita Kam Aisha tuni baccin data saba harya dauketa, Shahaab kam baisan Ina yakeba, ruwan Kansa yaqare yagaza yin tunanin komai, Dr. Tana dawowa gaba dayansu suka miqe tsaye kowa yana jira yaji abinda zata fada, cikin farinciki tabawa Shahaab wata

3 Comments On SHAHAAB
avatar
fateema

1 year ago

Reply

Allah yakara basira

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to fateema

Ameen

avatar
ummu-swabir

10 months ago

Reply

Thanks

Please Login or Register in order to submit comment