Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

" A a dan Allah Dr. Kadda kaimin komai wallahi ban shiryaba,Kumama kana mijin yayata ina ruwanka da tunanin Wannan abun tsakaninmu.

"Humm har yanzu da sauranki yarinya, Kinsan me?

Da kyar na iya girgiza kaina sabida yanda yafara firgitamin tunani dawani salo Wanda bansan akwaishi aduniya ba.

" D'azufa kin tashi hankalina da yawa dakikaita kukan nan zaki gida,Dan Allah kadda ki kuma haka kinji? Ina sonki aysha bazan bouemiki wallahi wallahi duk aure auren da nayi bantaba jin matsananciyar soyayya kalar takiba tun randa aka d'auramana aure bankuma samun nutsuwaba duk fadan da kikaga inayi inayinshine kawai sabida kishi wani irin mugun kishinki ke damuna,Duk abinda nakeyi k'arfin hali nakey baby Wannan karon idan narasaki hakika zan mutu nima kokuma in haukace dan Allah kema ki soni koda kad'anne zai wadaceni Amma kadda ki kuma k'okarin barina kinji?

Cikin sanyin jiki na d'agamishi kaina,Amma nakasa magana tsawon lokaci kamin ince,Amma har yaya fati itama baka sota ba?


Murmushi yayi tare da kuma nanikeni yana sunsunata"Aysha idan baki mantaba randa muka hadu daku tun ranar marigayiya tafara sona Wanda ni alokacin ba haka bane,Sabida akwai tsoron kadda in aureta ta mutu itama kamar sauran nabaya,Shiyasa nai k'okarin ganin nahana kaina tsananta sonta,,Amma duk da haka saida nafara sonta sabida zaman auren da mukafara shiyasa mutuwarta ta bigeni sosai.
Amma soyayyarki daban take baby bantabajin irintaba ki amincemin muzama Abu daya dammusamu mu yaki abinda yake tunkaromu dan Allah kinji ko? Kin amince?

"Na amince Dr. Ammafa kadda kaimin komai yau Allah ban shiryaba.

Dariya yasaki kamin yace " Bawani shiri kedai kawai kice tsoro kikeji kadda in cinyeki,To nabaki nan da randa nakuma waiwayoki,Ammadai adainamin tsiwarnan tunda yanzu mun shirya ko?

Kaina kawai na d'agamishi batare da nayi maganaba.

Ahankali nakeji yana lalubata yayinda zuciyata ta tsananta bugawa wani mugun tsoronshi naji inaji banso yayi komai yanzu in bani.



**
Tsawonshi kawai abin tsoro ne balle yanayin murdewar jikinshi, Wani irin murjeje kakkarfa,Idanuna kawai ke motsi Sabida tsabar yanda yaimin wani irin mugun d'auri.
Nakasayin komai nariga na sadakar duk tunanina kasheni zaiyi saida kuma naga sabanin hakan dankuwa bude k'afafuna yayi yana k'okarin shiga cikin jikina,Da abunshi Wanda yake babu kyan gani tsabar yanda yacika girma.




_Wannan_ _labari_ _na_ _kudine_ , _Kibiya_ _naira_ Dari uku domin *samun* _naki_


Acct no.
0005074141,aishasabiu ja'iz bank.


MTN cart.
08142643253.





Haske writers association.
12/10/20, 2:31 PM - Naffy Aliyu Umar: 33



Wani irin mugun numfashi nakeja sabida tsabar wahala da galabaita musamman danaji yanata niyyar cusamin wannan abun cikin jikina.

Lokaci guda ayatul kursiyyu tafado cikin bakina da k'arfi na nafara karantata ina kokari saka hannuwana domin kare jikina dan kadda yasami nasarar shiga jikina.

Daina k'okarin shiga jikina yai ya maida hannuwanshi awuyana ya shakeni irin zaimin kisan wulakancin nan.

Bandaina karatun da nakeyiba,Saidai kawai naga hannuwanshi na fitar da wani irin bakin hayaki.

Gabadayanshi saiya kama ihu yana kururuwa har saida yabace bat.

Afirgice natashi ina kuka tare da saka hannuwana gabadaya ina rufe gabana dan jinake kamar har lokacin yana nan yana k'okarin shiga jikina.


Shima atsorace yatashi tare da kunna wayarshi dan dama da ita yake kwanciya kullun ko farkawa yai ita yake haske haske da ita.

Jawoni yai jikinshi yana tayani adduar da nakeyi,Saida yaga na bude idanuna Sannan yatashi zaune dani saidai ganin yanda naketa matse k'afa ina rufe wa da hannuwa yasashi kwantar dani yana niyyar dubawa"Baby meya faru menene ciki? Kawo ingani menene?

Atsorace na saki jikina har pant dina saida ya lek'a Amma babu komai saima yanayinshi daya fara sauyawa sabida sha'awa.
Murya ashak'e yace"Baby banga komaiba meya faru?

Shigewa nai jikinshi Ina sauke numfashi har lokacin kirjina be daina mugun bugun da yakeyiba.

"Dr. Wanine zaimin wani Abu naga zai turamin wani Abu nan ciki kuma ya shakemin wuya zai kasheni

Idanunshi ya zaro kamin yakuma shigardani cikin jikinshi," Subhanillahi wane shegene zaimin shigar sauri Innalillahi bedaiyimiki komai ba ko?

Kaina kawai na d'aga amma nakasa magana hango mutumin kawai nakeyi Wanda nakeji cikin jikina cewa ba mutun bane saidai aljani.


Sharemin hawayena yai kamin yace yi hakuri jinki babu wani Abu da zai sameki da izinin Allah,Yanzu koni inyi tunda wani yanaso ya rigani?

Kaina kawai na d'aga mishi dan nasan koma menene gara shi akan mugun Dana gani.

Murmushi kawai yayi tare da tasar dani muka mike hatta alwalar da so yai yaimin na nubamishi zan iya,Ranar haka muka kwana raya wannan dare,Tun mafarkin da nayi yana fadomin har na manta dashi.




**

"Wai meya farune haka naga ya dawo jikinshi a k'one?

" Oga yaje gidan Dr.Ahmad yaso ya kwanta da matarshi,Saidai itace taimishi wannan illar da Alama ma sotai ta kashe shi baki d'aya.

"Humm ai dama ance k'uda wajan kwadayi yake mutuwa danhaka ni babu ruwana,Wannan aikin anriga an kammala shi kuma ansami wacce zataje ta ajiye abubuwan da ake buk'ata dahaka saimu kasance cikin shiri dan kowane lokaci komai na iya faruwa.




*"*"*

" Baby tashi rana tayi zanje asbt in dubo wata,Tashi zanyi wanka.

Yamutse fuska nai kamar zan saka kuka,Naso yabarni inta barcina wallahi,Jiya bamuyi wani barcin kirki ba Sannan da asuba ma munjina kamin mu koma danshi ko masalkacima be fitaba.

Saida na hadamishi ruwan wanka Sannan na gyara d'akin tare da d'auko mishi kayan da zaisaka na fesamusu turare na aje gefen gado.


Ajiyar zuciya ta sauke ganin na nifota qalau kullun da zullumin yanda zan tashi takeyi dan bamatayi tunanin shi Dr. Zaiyi wannan hakurinba dan ita ta haifeshi tasan yanda yake buk'atar mace tunma da yarintarshi.

Duk'awa nai na gaisheta INA sadda kaina k'asa hakanan yau natashi da jin kunyarta.

Da farinciki ta amsa kamin ta rungume ni cikin jikinta"Komai Alhamdulillah aysha ai tunda naji shiru yau nace to inaga makara kukayi Inafatan lafiya kuka tashi?

"Lafiya mama,Abba fa?

" abbanku ya fita da wuri yau saidai idan ya dawo, Jeki karya rana nakumayi idan yafito shima saiya karya din.

Gyara hijab dina nayi,Na nufi wajan cin abincin dan dama kusan yunwar ta fiddo nan din dan ko wanka banyi ba.

Anatse nai break Amma duk da haka tunanin abinda yaso faruwa jiya yakan fadomin,Duk yanda nai k'okarin kauda tunanin kuwa,Saima wani tsoron Dr. Danaji yana nema ya dabaibayeni tun tashina,Nasan yanda zanyi. Maganar wani shashi na zuciya ta,jira zanyi in kalli Dr. Batare daya fahimta inga shima jikinshi babbane kokuwadai wancanne keda babban Abu.

K'amshin turarenshi yasani dawowa daga duniyar tunanin Dana Lula,Ina kwana?

Lafiya lau, babyna ya kikatashi?

Shiru naimishi nacigaba dacin abincina,Amma inajin yanda idanunshi ke yawo saman jikina.

Bewanici abin kirkiba yatashi yabar wajan tare da gayamin zaije ya dawo.

Adawo lafiya nai mishi sannan nima natashi nakoma can falon inda mama ke zaune tana gyara farcenta,Amsa nai nacigaba da yimata muna hira.

"Aysha babu matsala dai ko?

Murmushi kawai nayi Amma banyi maganaba,Tunda Dr. Din yace mun shirya.


Yinin ranar nayishine cikin yin hira da yayuna kuma kamar hadin baki ko wacce tanabani shawarar yanda zan kula da aurena sannan mukai waya da mama sannan Abba shiyasa ko kadan wani tunani be dameniba.

Hankalina be tashi tashiba saida dare ya rufa mama tace in koma bangarenmu ko akwai abinda zanyi.

Kwal kwal nayi da ido kamar zanyi kuka nace,Mama zanyi Sallar anan tunda be dawoba.

" To idan hakan kikeso babu matsala,Ni bammasan inda yashigeba tun safe bekuma dawowaba.



*"*"*

"Alhamdulillah kamar yadda nace kudawo yau to magani ya kammalu,Gakuma wani magani bane nadaban sai rubutu dakuma wasu addua,o'i da zaka dage kaida ita yarinyar kudinga yi domin tabbas kamar yadda abokinka yai hasashe na cewa kila masu binka da wannan sharrin suna nan sunkuma d'aura d'amara to tabbas hakane dankuwa sune sukafara kawo muku hari kamar yadda kaimin bayani.

Yanzu Abu na farko da zaka fara shine,Idan kazo zakayi alwala takowace sallah,Idan kazo wanke k'afafunka daka fara wanke kafar dama saikai bismillah kafara karanta suratul nass kana zuba ruwa kana wankewa cikin bakinka kuma kana karatun harka gama saikuma kafar hagu itakuma Suratul palaq insha Allah babu Wanda zaikuma samun nasarar cutar dakai itama matar taka saika nutsar da ita yin hakan.

Sannan dole ka d'aure ka Tara da ita domin akwai rubutun da za adinga mata kokuma ka dinga mata tofi tanasha sabida shi tasirinshi dole saikun hadu da juna sabida akwai abubuwan da akabaka cikin abinci kaci batare da saninkaba kuma yabi jinin jikinka shiyasa ko wacce mace bata mutuwa saida ciki.
Dole saika jajirce yaro domin akwai aiki gabanka kaida iyalinka damma Allah yasa matarka JARUMA ce kuma tasan addini fiye da duk yanda kuke tunani duk da kukeganinta haka.
Ka dage da addua ku dinga hayakin garin habba koshi kadai ya wadaceku insha Allah badai muguba kadda ku dinga kwanciya da datti bayan gamawar auratayyarku domin dayawa yawan asirin dake kamaku shine lokacinda mutun beda tsarki shiyasa sabawa da alwala yakeda matukar Amfani ga rayuwarmu.

Na k'arshe Saikun daure duk abinda zaku gani ku cije kadda ku kuskura da mu'amala da bak'in fuskoki gareku,Naimaka maganar yawaita sadaka ko? To itama ka dage insha Allah zaka rayu da matarka lafiya cikin aminci, Kaidai kai k'okarin daidaita tsakaninku domin za a iya amfani da rashin son da takeyimaka a raba tsakaninku.


"Malam mungode Allah yasa ka da alkhairi,Amma bazamu iya sanin suwaye ke wannan barnar ba? Cewar salim Wanda keta zufa shima.


" Murmushi malam din yayi kamin yace"Ku kwantar da hankalinku komai tafe yake da lokacinshi idan Allah ya kawo lokaci da kansu zasu fallasa kansu da izinin Allah Kudai ku dage da Addua.

Godiya sukai sosai kamin suyimishi Sallama,Amma duk irin natsinsu be amshi ko sisinsuba Saima yace suje su yi sadaka.Sannan yabasu garin habbatussauda kyauta tunda sana'arshi kenan saida magungunan musulunci.



**
"Salim zazzabi nakeji wallahi wuce dani gidanka ba yanzu zankoma gidan ba,inafatan Allah yasakamin ga duk Wanda yakemin wannan zalumci koda yake babu komai qaddarace hakan Allah yasa tazo k'arshe.


" Ameen ya Allah Ahmad ni kaina mamaki nakeyi wallahi Amma anya babu na kusa dakai cikin hidimar nan kuwa? Kajifa hadda Wanda kaci cikin abinci baka saniba dan Allah waye zaiyi hakan idan ba na jikinkaba?


"Share kawai salim ni yanzu yanda za ai in kusanci yarinyar nake tunani wallahi.

" Kajika dawani batu to menene abun tunani? Ai kamar yadda kaima sauran itama haka zakaimata ko sunada wani banbanci ne?


"To ai tacika yarinya da yawa duk wa inda na aura sun girmeta kuma sunfita shekaru sannan banso tai kuka bansan damuwarta Salim.


" Hahhhha lallaima,Sai yanzu nakuma tabbatar da kalar son da kakeyima aysha,Hakanan zaka ratsata mutumina Allah yasa ayi komai asa'a.

Tsaki ya saki kamin yace"Dan Allah kabar dariya wallahi zazzabi nakeji muje kaban magani insha.
Yana sane yai kwanciyarshi falon salim din aka kawomishi aysha yaitamata wasa duk da cewar jaririyar batasan meyake ciki ba Wanda daga k'arshe barci ya d'aukeshi batare da ya shirya ba.





*Wannan* *labari* *na* *kudine* ki *biya* *Dari* _uku_ *kema* *kisami* _naki_.

Acct no.
0005074141,aishasabiu Ja'iz bank.

Mtn Cart.
08142643253.




Sai misalin Tara na dare yashigo gidan,Tare mukaimishi Sannu har Abba dake zaune,Sannan ya zauna,Yana fitar huci ta baki.

"Babana lafiyanka kuwa yau? Tun safe fa baka dawo gidannan ba,Cewar mama tana riko hannunshi.

Cikin shagwaba yace" Mama munje wani waje da salim ne bayan mundawo zazzabi ya kwantar dani gidanshi sai yanzu nasamu na k'araso gida.

"Ayya aifa gashinan har idanunka sun fada aysha samomai abinci,Cewar Abba yana cigaba da duba jaridar dake hannunshi.

" A a abbana tea kawai ya isan dan Allah bazanci abinci ba.


Mamace ta harareshi kamin tace"Yauwa sababbe zaka fara ko? To saikacishi haba babana kai shikenan ko zazzabi kayi saika kama gaba da abinci yaushe zaka warware kuma kaji dadin jikinka? Wai sunan likita ne kai.


Gira na d'aga mishi lokacinda na dire filetdin abincin, Nakoma na hado tea din da ruwa na kawo na aje.

Abazata ya riko hannuna"Wa kikema dariya?

Shagwabe fuska nayi INA niyyar sakin kuka, Mama kin ganshi ko?

"Kai sakarta aiba itace tasaka cin abincin dole ba,Saketa nace.


Canza gun zamanai INA dariya yayinda shima yake murmushin saidai cikin zuciyarshi tunanin irin kukan da zaisata anjima yake,K'aramin bakin ya kalla sai kawai yasaki dariya medan sauti dan duk saida muka kalleshi.Kasancewarshi miskili kawai sai ya basar saikace ba shine yayiba.


Sai wajan goma dawasu mintina muka nufi bangarenmu yana rike da hannuna nikuma inayin lilo da hannun" Meyasa baka taho da baby esha ba?


Lakacemin hanci yayi kamin yace Idan tai kuka nononki zaki bata tasha?

Akunyace na turo bakina"Ni wallahi bazan bataba abinda babu komai ciki.

Saida ya rufe kofarmu Sannan ya sabeni gabadaya yana fadin"Ammadai ni zaki bani in d'an da nashi ko? Kinga nima babynki ne.

Araina nace kunjishi da bak'in wayau,Wai baby da hakoranshi talatin da biyu,Cike da baki.


Saman gadonshi ya direni yana kallon cikin idanuna,Nimadin shi nake kallo musamman da naga harwani lasar libs yakeyi saikace meshan sweet.

"Nifa yau ba nan zan kwanaba d'akina zani.


" Haba baby aysha nufinki bazakiyi jinyataba? Kuma Idan na buk'aci hakkina cikin dare ya zakiyi kindansan laifin aikata hakan ko?


Kauda kaina nai INA turobaki shiko yashiga wanka yana murmushi Insha Allah yau dinnan zai angwance kowa ya hata..






Haske writers association.
12/10/20, 2:31 PM - Naffy Aliyu Umar: 34




Kamin yagama abinda yasaba harna gama kintsina na kwanta dan har barcima yafara Jana naji maganarshi sama sama yana tashina.

Cikin shagwaba nace dan Allah ka kyaleni in kwanta barci nakeji wlh.


D'agoni yai gabadaya nadawo jikinshi,Dole na bude idanuna tunda azaune yake,Ganin Abu cikin Kofi bak'i yasani kallonshi sosai,Saida yasha Sannan yace yi bismillah kisha rubutune na amso mana d'azu.

Yamutse fuska nai kamin ince ni babu rubutun da zansha ai nayi addua kuma Allah ya amsa.

Matseni yai sosai saida ya tabbatar nashashi Sannan ya mik'ar dani tsaye muje kiyo alwala muyi sallah.

Nasan ba kyaleni zaiyiba da magana balle har insamu inyi barcin shiyasa kawai nabishi,Gara duk abinda za ayi ayishi yanzu nasan kad'an daga aikinshi cikin dare yakuma tashina yin nafila tunda kwanakinnan haka yakemin.

Anatse mukai raka'a biyu yajima yana kwararo addua cikin tattausan lafazi da kankan da kai ga ubangiji Wanda hatta ni saida na dingaji araina lallai Allah ya amsa mana.

Kama goshina yai nan ma yai addua kamar yadda Annabinmu (s.a.w) ya koyar damu.


Wani irin mugun sanyi jikina yayi Wanda yasa hawayena fara zuba shikenan nima yau mutuwa zanyi nasan abin yazo kaina babu Wanda zai ceceni,Maganar wani malaminmu Wanda yakemana fiqhu na tuno.

Kuka me sauti nasaki ina kallonshi tare da marairaice fuska sonake yaji tausayina ko yayane yauma ya d'agamin k'afa kamar kullun.
Saidai ga mamaki saima naga ya zubamin manyan idanunshi da alama har lokacin addua yakeyi tunda gashi bakinshi bai daina motsi ba.

Kamar wata wawuya haka nakomamishi har saida yagama tube kayan jikina Sannan ya idar dani ga gadon shi bayan yakuma fesa turare.

Saida duhu yagama mamaye d'akin Sannan ya fara magana cikin wata murya kamar Wanda yatashi daga rashin lafiya"Babyna meya faru kukan me kikeyi?

Hannuna nasa nakuma kare kirjina kamin ince dan Allah kai hakuri wallahi tsoro nakeji.

"Babyna tsoron mene?

Saida naja majina kamin ince kamar hakkinka zaka nema yau.


Rufe bakina da nashi yayi yafaramin wata Sumba me matukar dadi da kwantar da hankali dan nan da nan naji nafara shiga wani yanayi me matukar dadi da sanya nutsuwa.

Saida yai nisa sosai saiyafarajin wani irin laushin gashi kota ina cikin jikina kamar me niyyar Tarawa da tunkiya wadda takeda yalwar gashi kota ina.
Be bari hakan yayi tasiri akanshiba Musamman daya tuno maganar malam cewa saiya jurema duk abinda zaiji ko gani sai kuma ya cire tsoro.


Sautin muryata saiya dinga jinshi har cikin kwa kwalwarshi kamar ana Neman azautar dashi sabida ihu da hargagin da yakeji.

Lokacinda yafara Neman hanyakuwa wani irin matsanancin zafine yatasomana gaba daya kamar an budemana wuta,,Wayyo Yaya Ahmad zafi zai kasheni ka kunna mana fanka wayyo wuta takama cikin d'akinmu.

Shi kanshi jiyai zafin na barazar tafiyarmishi da numfashi,Balle ni lokacin da zafin ya zamemin biyu.

Sosai muryata ta bude nake kukan Neman temako,Saidai dip muka dainajin wannan zafin dama duk wani Abu dayaso ya hanashi kusantata.

Babu kalar kuka da magiyar da banyimishi a wannan lokacin saidai kamar da dutse nake kokuma ginin d'akin saiwani uban nishi da gurnani da yake saki hucin numfashinya kuwa shike k'aramin zufar dake diga kota ina daga jikina,Tuni yagama shigewa cikin jikina duk da cewa saida yasa k'arfinshi Sannan yasami hanyar.



****

"Alhaji nakasa barci Wallahi tun d'azu nakejin kukan aysha bansan ko lafiya ko dubowa zamuyi?

Jawota yai jikinshi" Kekam wani lokacin saiki dinga abu saikace su hannatu inba hakaba mace da mijinta,In munje muce me?

Miyau ta hadiye tare da komawa ta kwanta dan da tuni harta tashi zaune.

"Ahmad bazai cutar da itaba kinsani yanasonta danni duk cikin matan daya aurama bantaba ganin wacce ya kwallafa ma raiba kamar ita,Watakil mace yakeson mayar da ita shiyasa kukan yai yawa kindai San rakinku na mata.

Duk da cewa cikin duhu suke Amma saida ta harareshi" Lallaima alhaji ashema raki zakace mata nadashi,Ai wallahi saidai idan mutun yaso sharri duk namiji be isa ya misilta halin da mata ke shigaba cikin wannan dare balle matasan yanzu da bawata nutsuwar kirki suka cikaba,Nidai Allah yasa kadda yaimata illa wlh.



"*"*"
"Aysha,Aysha Babyna kina jina?

Wasu hawayene suka kuma zubomin ina sheshaheka bayan nasan illar yima miji Allah ya isa ai da yau dinnan sainamishi ita tafi dubu kuwa.

Shi kanshi yana kwance gefena hannunshi ne kawai saman kirjina da yake shafawa ahankali,Amma daga gani shima agajiye yake.
Saida ya huta sosai sannan ya rungumoni jikinshi ya matseni sosai yana sumbatar goshiba da kumatuna" Allah yaimiki albarka baby Allah yabani ikon farantamiki kamar yadda kika farantamin Allah yabamu zuria tagari yasa Kece abokiyar rayuwata ta har abada,Nagode aysha Allah yabaki lafiya da juriyan zama dani dan shikenan kuma na bude hanya insha Allah,Sannu kinji.


Muryata ashake nace"Yaya ruwa zansha,Wayyo zafi nakeji sosai.

Da sauri yatashi bedamu da saka ko tawul ba ahaka ya kawomin ruwan sosai nasha Sannan ya kunna fanka ganin yanda nake ta keta zufa.


Fuskarshi cike da walwala ya hadamana ruwan wanka,Wanda da alama dama ya tanajeshi.


Hannunshi ya mikomin Amma na kasa d'aga nawa dan a lokacin ko motsin kirki jinake bazan iyaba,Sai ruwan hawaye danaketayi.

"Sorry d'aure Babyna zanbaki magana yanzu kinji daina kukan haka.

Hannuna Yakama Ahankali nake takawa,Ni kaina nasan cewa da wuya idan bejimin ciwo.
Da kanshi yaimin wankan nan ma saida nasha kukan, Shidai yanata lallashi.

Ganin yanda muka dawo d'akin, Yasashi marairaicewa" Baby ko zaki kwanta in duba wajan ne naga kamar akwai ciwo ko,Sannu.

Matse fuska nai ina niyyar sakin wani kukan.

"Kinga shikenan yi shiru tunda bakiso bazan dubaba yi kwanciyarki.

Tun yana saurare kukana haryaji shiru,Lallabawa yayi yaje ya hado Allura, Ina barcin da baiyi nisaba naji shigar alluran saidai ko babban motsi banyiba dan banda ciwon jiki dake damuna yanzu hadda zazzabi saidai kawai na bare bakina nasamai ihu.
Jijjigani yacigaba dayi har saida ya tabbatar da cewa najima da barcin Sannan yatashi yaje ya d'auro alwala dan yau babu barci injishi.





Wannan labarin na kudine zaki sameshi akan 300 kacal.


Acct no.
0005074141,Aisha sabiu ja'iz bank.


Mtn Cart.
08142643253.



Haske writer's association.
12/10/20, 2:31 PM - Naffy Aliyu Umar: 35




Tunda barci yai gaba dani shikenan nadainajin duk wani ciwo dake damuna.

Kwana yai gayama Allah damuwarshi dan sai daga baya ya dinga tuno irin mugun abubuwan da ya dingaji lokacinda ya d'aura d'amarar abun,Har ji yai kamar ana janyeshi dan kawai kadda ya shiga.


Da asuba natashi da sauki,Ammafa har lokacin ban dainajin ciwon jikinaba,Ammadai ba kamar yanda naji da tareba.

Zaune na hangeshi akan sallaya yana gyangyadi da alama bejima da gama sallar ba barci ke nema ya jashi.

Ahankali nafara kiran sunanshi dan naji har an tada salla"Dr. Katashi za a fara sallah.

Saida yaiwata doguwar mika Sannan yatashi tsaye yana hamma.

Kaina yayo yanafadin "Babyna kintashi Sannu,Ina zuwa.

Saida yayo wanka gamida alwala sannan ya fito dan yariga ya makara yasan kamin yagama abinda zaiyi ya fita an idasa sallar shiyasa ya hakura.
D'agoni yai yana murmushi"

Please Login or Register in order to submit comment