Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Yee baby tashi kuka ko? Sannu muje ai wanka saikisha tea da magani ko?

Wani kululun takaici ya tsayamin wuya ganin yana nema ya dinga min magana saikace wata 'yar yaye,Nifa wannan indai itace soyayyar to bataimin ba ya za'ai mutun da girmanshi amma adinga maidaka wani yaro,Waifa baby!!!

Yanzuma da kanshi yaimin wankan Sannan ya barni inyi alwala.
Da kaina na fito sabida jikina ya Dan saki ba kamar da dareba.
Hatta kayan da zansaka saida ya d'aukomin duk dai rigace doguwa Mara nauyi,Saikuma hijab.

Tare mukai Sallar.

Nan ya barni Zaune ya cire zanin gadon tare da shimfida mana babba ni sai yanzuma na lura Ashe ture babban gefe yai.

"Zonan ki zauna inje insamo miki tea saikisha" Yai maganar yana kureni da manyan idanunshi wa inda suka canza sabida barcin da yakeji.

Tashi nai ahankali nakoma bakin gadon na zauna,Shikuma yabar d'akin.

Kanshi tsaye ya nufi falon mama dan namu be aje komaiba na kayan amfani yafiso mu dinga amfani Dana maman kamin wani lokaci.

Yana tsaye yana jiran ruwan yatafasa saiga mama tafito daga d'akinta da alama na Abban zata koma.

"Ah Ahmad lafiya me kake yi nan? Da yake sunan yayan mahaifinta yaci,Wanda ya riketa shiyasa wani lokacin tace babana wani lokacin kuma takan kirashi da sunanshi.

D'an daburcewa yayi kamin yace" Mama babu komai tea zan had'ama baby,Ya idasa maganar yana Sosa kanshi dan sosai yaji kunya ta rufeshi.

Itama wuceshi tai tanajin kunya,Dan hakan betaba faruwaba tsakaninsu tunda be taba zama tare dasuba sai Yanzu.

Ajiyar zuciya ya sauke bayan ganin tabace Sannan ya juye ya hada komai yabar wajan.


Ina kwance nai lamo tunanin abinda yawakana jiya kawai nake ina mamaki Ashe haka abin yake lallai hikima sai Allah,Shike tsara komai yanda yaso kuma abun yatai yanda akeso.

Da sallama yashigo yanata sakin murmushi, Saikace yaro yaga wawan zama.
"Sannu Babyna ya kikejin jikin yanzu ina ke ciwo?

Jinake kamar in fallamai mari sai hakoranshi sun fita tsabar yanda nakejin haushinya,Amma haka na daure nace mishi babu inda kemin ciwo.

" oh sorry kinji ko zaki dainajin komai ma Yanzu anshi wannan kisha Saina baki magani kinji? Daganan saiki kwanta ki huta zaki tashi normal insha Allah.


Tea din kanshi jinshi nai kamar magani haka na daure na shanye kamar yadda yaimin umarni Sannan nasha maganin Saida ya tube rigarshi sannan naga ya jawoni jikinshi, K'okarin tureshi nafara sabida tsoro na tabbata yace zaikumayi to mutuwa zanyi.

"Kinga kwantar da hankalinki barci kawai zamuyi baby idan nakuma rabarki ai bani da tausayi kenan.

Matseni yai gam cikin jikinshi yana sauke ajiyar zuciya,Nidinma ita nake saukewa dan ba laifi naji dadin jikina musamman danasha tea dinnan.

" Allah yaimiki albarka Babyna.

Tun inajin maganarshi sama-sama harma naji shiru dan tuni barci yai awon gaba dani me dadin gaske ma kuwa.



***

"Yaya nace ko zaka d'an aramin wayarka in kira aysha wallahi jiya mafarkinta nayi.

Dariya yayi kamin yace babu wani mafarki kedai kawai kice kinyi kewar diyarki kinason ki jita kuma naga ai ko jiya kunyi waya ko?

" Kai abbansu wai daga tambaya wallahi kudin wayata ya k'are ne.

"To naji Ammadai ki bari ko Tara ta idasa kadda atakurashi ko be tashi da wuriba,Tunda ba koyaushe bane suke fita da wuriba musamman su manyanlikitoci.

" To babu damuwa Allah ya kaimu wallahi da hankali duk d'agawa yayi musamman danaji su maryam sunce sun barota tanata ihu saita biyosu.

"To banda abinki ai kowa da haka yake farawa Amma da an saba shikenan kuma Amma ni banjin wata damuwa dan yaron na sonta sosai hakama surukan,damatai nafi tunanin danginshine zatasami matsala dasu yaran 'yan uwan babanshi to nasan indai Aysha ce saidai su barta dan ba kyalesu zatai ba.



*"*"*

" Oh ni yarannan shiru Allah yasa bawata matsalar bace danni bansan jin shirunnan wlh,Cewar mama wadda tagaji da jiran ganin fitowarmu.
Dan tuni Abba ya fice wajan harkokinshi.


**
Saida yasaki k'aramin tsaki kamin ya jawo wayar jiyake koma wanene yashiga hakkinsu adaidai wannan lokacin.
Da sauri yatashi zaune ganin lambar Abban kano.

Cikin ladabi yafara magana"Abba barka da asuba antashi lafiya?


"Lafiya lau,Alhamdulillah da alama yanzu katashi ko?

D'an murmushi kawai yai dan yanayinshine ya nuna daga barcin yatashi.

" To shikenan dama zan tambayeka meyasami lambar aysha ne wayarta bata tafiya gashi kuma mamanta nasan magana da ita.


"Abba lafiya lau take saidai in da zata kwanta ta kashe bari inbata wannan kamin ta bude waccan.

Yanke kiran yai kamin ya matso kusa dani yafara shafar fuska ta,Baki na tale zansa kuka saiyai saurin furta" Ke maman kano keson magana dake bada niyya natashekiba ainasan kina buk'atar barcin sosai sorry.

Jin zanyi waya da mama yasani bude idanuna sosai,Kamin in amshi wayar.

Murya ashake na furta"Hello mama.

"Uhum aysha meya faru haka akwai damuwa ne najiki haka?


Kuka nasaka hadda shessheka kamin ince ni mama wajanki zan dawo dan Allah, Bansan zama nan.

Murmushi tai kamin tace to naji yi shiru kinshiga ruwan dumi ko?

Cikin shagwaba nace eh,Dan nasan ta fahimci meya sameni.

" OK to karki damu zaki dawo daidai ki dinga shan ruwa sosai da kayan marmari da abinci kinji? Zaki dainajin komai.


"Nifa mama hadda mugunta yaimin wallahi.

Idanunshi ya zaro tare da mikewa yafara zagaye d'akin tsabar kunya data tasomishi.


" Kiyi hakuri ahankali zaki saba kowacce mace da haka take farawa kedai ki dage dacin abinci Sannan banda gardama kindai San kuskure kad'an zai iya kaiki wuta indai a gidan aurene kamar yadda zai kaiki aljanna,Allah yaimiki albarka kita hakuri kidage da addua.

"To mama ina abbana.

", Ya shiga wanka Amma idan yafito zance kina gaisheshi kamin anjima ya kiraki,Ammadai yanzu ki kuma shiga ruwan dumi saikici abinci dan da alama yanzu kika tashi barcin ma.

" To mama Sai anjima agaidamin su sadiq.


Amsar wayar yai tare da kama hannuna"Muje ai wanka Amma baby meyasa zaki tunanin zan iya yimiki mugunta ke kinsan kalar lallabawar da naimiki kuwa? Wallahi binki nai ahankali kamar jaririyace ahannuna.

Idanuna kamar zasu fado tsabar harara!! Lallaima ka kamani din kai kamar zaka kasheni har k'anshin lahira saida naji bayan naita hadaka da Allah da iyayenka Amma kai biris dani shine yanzu zakace wai lallabani kayi?


Murmushi yayi tare da direni kofar cikin toilet din"To nidai babu ruwana dan banji maganarkiba ma lokacin nidai abinda naji dayane shine kukanki to shima jinshi nai kamar busar sarewa alokacin.

Bugu nakaimishi tare da tunzuro bakina gaba.

"Sorry kyaleni bazan kumaba ai.



*"*"***

Wata yamutsasttsar tsohuwa zaune can cikin kuryar d'akinta ce take ta magana ita kadai idan baka matsa kusa da itaba sosai to bazaka fahimci me take cewaba" Yake wannan Ajiya Amadu yai aure kamar yadda yasaba danhaka nabaki matarshi aysha,Danhaka daga yanzu zuwa duk lokacinda kikaga dama zaki iya cinyeta kamar yadda kika saba.



*Tirkashi*






Haske writer's association.
12/10/20, 2:32 PM - Naffy Aliyu Umar: 36




" Wai mene na kuka yanzu kuma? Gayamin me kikeso?

"Fuskata duk zufa da hawaye nace Toni banace zan iyaba kabarni hakanan mana zaka k'onemin jiki,Kuma kalli inda ka rike.

Saurin kallon hannun nashi yai,Ai da sauri yasaki Sam beyi tunanin har lokacin hannunshi nakan kirjinaba kenan wajan yaketa wankewa tun d'azu" Sorry wai wankemiki nake sosai ko datti ya tsaya wajan Amma tunda bakiso shikenan nabari.
Hannunshi ya zira k'asana har saida nai zillo,Yakuma sa hannunshi ya maidani cikin ruwan sosai yana marairaice fuska saikace shi ake gasawa.

Saida ya tabbata jikina yasaki Sosai Sannan yafito yace"Ina jiranki yi sauri saimuje muyi break.



**
So biyu tana zuwa bakin bangarenmu Amma saita koma sabida tasandai ba kiranta akai ba Sannan batasan me zata Tarar ba,Komawa takumayi tare da zama tana kallon hanyar"Minti talatin kawai zan k'aramuku idan har baku fitoba to gaskiya zuwa zanyi kadda yaje ya lahanta musu yarinya in shiga uku na.




***
Duk irin turenshin da nakeyi be yarda ya matsa daga inda yake ba saima tallabo k'uguna da yayi da kyau sabida yaji dadin abinda yakeyi.

Saida yagaji dan kanshi Sannan ya sakeni yana maida numfashi tuni idanunshi sun shige tsabar zalama irin tashi.

Share bakina nai tare da juyawa zan bar d'akin shine yai saurin kamoni yana murmushi "Yi hakuri nabari, Inaso ki fara sabawa da mijinki ne kinji?

Gaba nai ina share kwallar idona dannaji haushin wannan tsotsar da yaimin din ta yanzu.


Ahankali nake takawa shiyasa tafiyata ta d'anyi hankali Amma duk da haka mutun zai iya gane akwai wani abu.

" Baby ki gyara tafiyarki sosai fa kadda mama ta gane kin girma,Koda yake ai kilama jiya taji irin kiran da kikemata zata gane kedin raguwace.

Ban tankamishiba na shige falon maman,Tana zaune amma hankalinta nakan kofar kamar me jiran Shigowar wani dama.

Murmushi tasaki tare da budemin hannuwanta tanadaga zaunen.

Akunyace na k'arasa jikinta nashige dannasan abinda take nufi kenan"Oyoyo diyata ta kwana ta hantse"

"To mama nima ki rungumeni nafara lurafa yanzu baby kawai kika sani mama,Yai maganar yana wani turo baki saikace baby.

Harararshi tayi kamin tace" Kai tafican kato dakai in kaika ina gadai aysha nan itace diyata yanzu, Kaine ka hanata fitowa taci abinci ko? Kalli lokaci fa shadaya saura.


"Mama babu ruwana wallahi itafa har tea tasha da asuba ninedai banci komaiba danhaka niya kamata aji tausayi ba itaba ko baby?


Harararshi nai tare da turo bakina gaba ina kuma lafewa jikin maman dan sainaji kamar mamata na shige mawa.

" Kyaleshi kinji tashi kije kisama cikinki wani abu kadda yunwa ta kamaki kinji ko?


Kunyar tashi naji dannasan saita gane.
Ahaka ta fahimta itama saita kalleshi"Kai kamata ka rakata taci abinci babu matsala dai ko?

Da sauri shima ya kauda kanshi dan fahimtar inda maganarta ta dosa"A a mama babu komai.

Rikeni yai nikuma nabishi ahankali,Dariya yasaki wajan kunnena bayan munbar gabanta"Wayyo yarinya mama tagano komai fa.

Fuskewa nai nima, Yo shi da yai abinma beji kunyaba saini da aka taushe da tsiya ma.



**"*"*

Ki rike wannan duk yadda zakiyi kiyi dan ganin ya shafi jikinta,Wannan kuma kisamu tacishi koda babu yawa, Ga kudinki naira 200k idan komai yai daidai zanbaki kamarsu,Ammafa idan abun be yiba kadda sunana ya fito dan Wallahi hatta iyayenki Sai sun shiga ciki inafatan kin fahimta?

Miyau ta hadiye tare da kallonshi sosai cikin bakin glas din daya Dade fuskarshi da ita"Kallon fuskata bazai amfanar dake da komaiba musamman idan kika saba umarnin da aka baki,Dannima akwai nasama dani awannan harkar danhaka idan nashiga ciki kamar suma sun shiga kinga kenan komai na iya faruwa idan har akasami wani akasi.

Rungume kudin tai yayinda zufa keta karyomata,Sam batai tunanin aikin da za a sata ya shafi Dr. Ahmad ba tai tunanin kawai wani aikine daya shafi iyayenshi duk da cewa mamarshi yayar mahaifiyartace Amma tanaso akoyamata hankali sabida wani abu daya taba shiga tsakaninsu,To Amma itama ai tanason Dr.din bacin wannan mutuwar dake debemai mata tabbas tasan da Yanzu kila itace matarshi dan itama mahaifiyarta tana da burin ganin yaranta sun auri masu kudi.

Cikin jaka ta danna kudin tare da wucewa tabar wajan,Saikuma liliyar kullin maganin guda biyu takeyi cikin hannunta,Tare da sake saken yanda za ai ta shiga jikin ayshan har tasami damar cutar da ita.



* *

"Ki nutsufa abaki zanbaki inba hakaba yanzu inshiga dake ciki kiga aiki da cikawa.

Ahankali nabude bakina nacigaba da amsa kamar yadda yakeso salone dai na takura kawai bawani Abu ba inba hakaba ina ruwanshi da iyakar cin da zanyi tunda ba cikinshi zan saba.

" Tunanin me kikeyi baby? Yaufa ranar muce dan Allah kadda ki batamana ita da wannan ciccin maganin da kikeyi balle damuwa ninedai nai laifi nasani kuma harma nabada hakuri tun jiya danhaka asaki fuska ni nafiso ma inga kina tsiwarki tafi miki kyau akan wannan shirun da kikeyi yau, Ko har yanzu wajan ciwo yake ne?


Idanuna suka ciko da hawaye Amma banyi maganaba.

Juyawa yai yaga maman ba kallonmu takeba hankalinta nakan lissafin kayan dake gabanta tana ware wasu kudi gefe.


D'agoni yai gabadaya zuwa cinyarshi yana leken fuskata"Yi hakuri kinji bazan kumaba idan bakiso sha lemon muje in dubaki ko akwai ciwo bansan wata matsala tabiyo baya.

Cikin shagwaba na kwantar da kaina akirjinshi kamin nace"Nifa naji sauki kawaidai zafi nakeji kuma inaso inje gida.


Sumbatar kuncina yai kamin yace"Babyna rigima to ki kwantar da hankalinki insha Allah zan kaiki ran Friday Ammadai tare zamu dawo ranar hakan yaimiki?

Kaina kawai na d'agamishi.

Mannamin kiss a goshi yai kamin yace yanzu ya za ai mukoma ciki inga wajan ko naimishi garaje bansaniba duk da dai nasan nabi a hankali, Kai nasha dadi baby wallahi jinai kamar an jefani aljanna anjima zamu kumayi ko?

Tsam natashi daga jikinshi ina harararshi tuni harna hango yanda 'yan uwana ke kukan mutuwa ta tsabar wahala nasan mutuwa zanyi indai yakumayi ayau dinnan.

Dariya yake har muka koma wajan maman ko zama beyiba yace zaije yadawo,Bayan yabini da wani mayen kallo,Niko Saina kauda kaina inamishi adawo lafiya,Dan karma yai tunanin zan wani rakashi kamar yadda nakeyi kwana biyu.


Ficewa yai cikin farinciki da walwala dukwanda ya ganshi yaga ango yayinda ya barni gida ina jinya.


"Kiyi hakuri kinji ki saki jikinki idan bakiji daidaiba kita shiga ruwan dumi ko tsarki dashi amma bame zafiba sosai Sabida infection.

Sadda kaina k'asa nai ina kallon kallon yatsun hannuna kunya duk ta dabaibayeni.

Diremin kula tai gabana anshinan maza kici ki k'oshi dama bari nai saiya fice kadda yace shima Saiyaci.

Wani irin farfesune na kayan ciki,Yai kyau sosai sai buga k'amshi yakeyi,Nan da nan nabude wuta dandama d'azu takurawarshi besa nasaki jiki naciba.

Inaci muna hira harna gama nasha lemon kankana Wanda yaimin da kanta gaskiya naji dadin Wannan gata dataimin.




Dare.

Dagani sai mama muka yini gidan,Dr.bekuma shigowaba saidai yana kirana akai akai yaji ya nake dakuma gayamin inshiga ruwan dumi dan jikina ya warware.



Saida nai shiri zan kwanta saigashi ya shigo yaiwani biji biji dashi,Kai tsaye ya shige wanka ,Bayan ya sumbaci bakina.


K'okari naitayi inyi barci kamin ya fito Amma ina saima wani washewa da idanuna suka kumayi,Sabida nasha barcin rana.

Dagashi sai towel a d'aure qugunshi yafito idanunshi na kaina kamar yadda nake hangenshi ta cikin yatsuna Dana rufe idanuna dasu.

"Baby tashi kisha madara.

" Nidai gaskiya bazan shaba hakamafa jiya kaimin dagashan madara nan kakusa kasheni shine yauma danka rainani kake tunanin zansha?


Murmushi yasaki lokacinda yake fesa turare"To baby ko ban baki madaraba ai zan iya nemanki Sannan yau kobaki shaba nikam zansha taki dan bazan iya hakuriba,Inaso inji abinda naji jiyan.




*Wannan* *labari* na _kudine_ idan kina buk'atar shi zaki iya tuntubar wannan layin.

08142643253.





Haske writer's association.
12/10/20, 2:32 PM - Naffy Aliyu Umar: 37




Tashinai zaune tuni nafara hawaye sabida tsoro.
"Anshi mana zoki karba nace.

Komawa nai can k'arshen gadon ina yarfe hannu tuni fuskata ta jike da hawaye" Dan girman Allah kayi hakuri wallahi naci na koshi ko ruwa bazai shiga cikinaba Yanzu ka rufamin asiri dan Allah!!

Hayowa yai yana murmushi yayinda nikuma na kuma bare bakina hadda sheshsheka sabida tsoro.
"Zonan nace nifa babu abinda zanyi miki madarar kawai zakisha saiki kwanta kinji ko?


Cikin shagwaba nace to naji Amma kace wallahi babu abinda zanyi miki.


Dariya yasaki hadda kwanciya kamin yace" Yaudai naga ikon Allah mutun da abinshi Amma ana nema aimishi iyaka dashi to naji na rantse taho.
A wautata hakan ya rantse kenan,Shiyasa Saina matsa wajanshi ina share kwallar idanuna,Yayinda shikuma yaketa murmushi yana kallon fuskata.

Cup biyu nasha,Sannan na wanko bakina nadawo kusa dashi dannasan doledai jikinshi zan kwanta.

Shima madarar yasha sannan ya d'ora da rubutun danaga yasha jiya,Amma yau be baniba,Bankuma tambayi daliliba.


Rungumeni yai cikin jikinshi bayan ya kashe wutar,Wata irin matsanciyar sha'awa yakeji Amma sai kokawa yakeyi da zuciyarshi dan ganin be aikatamin komaiba"Babyna"
"Gyara kwanciyata nai cikin jikinshi kamin nace " uhumm"


Kinayin adduan safiya da maraice kullun?

"Eh inayi kullun nasafe bayan gama sallar asbah,Na yamman kuma danayi sallar magriba.

" oh hakan yayi Amma wane kala kikeyi?


To kamar dai yadda Annabi(s.a.w) ya koyar damu,Safe ina karanta, _qulhuwallahu_ _ahad_ ,, _Falaqi_ da _nassi_ ,,Ayatul _kursiyyu_ .,, _Asbahna_ wa _asbahal_ _mulku_ _lillah_ , _Walhamdulillah_ , _La'ila_ ha _illallahu_ _wahdahu_ _lashariqa_ _lahu_ , _Lahul_ _mulku_ wa _lahul_ _hamdu_ wa _huwa_ ala _kulli_ _shai'in_ qadir.
_Rabbi_ _as'aluka_ _khaira_ _mafihazal_ _yaum_ wa _khaira_ ma _ba'ada_ .
Wa'a, _uzu_ _bika_ min _sharri_ _mafihazal_ _yaum_ wa _sharra_ ma _ba'ada_ . _Rabbi_ a'u,zu _bika_ _minal_ _kasil_ wa su'il kibar, _Rabbi_ a'u,zu _bika_ min _azabin_ fil narr wa _azabin_ fil qabar.


Sannan ina karanta _la'ila_ ha _illallahu_ _wahdahu_ _lashariqa_ lahu,lahul _mulku_ wa _lahul_ _hamdu_ wa _huwa_ ala kulli _shai'in_ qadir _so_ Dari.
Nayi imani da Allah cewa babu wani abu da zai sameni face saida iznin Allah wanda damacan ya kasance rubutacciyar qaddaratace.

Sumbatar goshina yai cikin jin dadi da farinciki kamin yace"Me kikasani dangane da abinda yashafi karanta falaqi da nasi yayin wanke k'afafu lokacin alwala?


Gyara kwanciya nai ina hamma nagaji barci nakeso inyi Yanzu "Nidai nasan cewa surorin nadagacikin wa inda ake Neman tsari dasu Amma gaskiya bansan fa'idar karantasu lokacin alwalaba. Amma zaka iya karantasu aduk lokacinda kaso kaidai kawai zuciyarka ta kasance ga Allah kake Neman temakon.

" Hakane Amma banda wannan akwai wani abu daya dace in rike Babyna? Kingadai yadda nake cikin matsalar rayuwa ko?

"Cikin sheshshekar shagwaba nace ni dan Allah ka kyaleni barci zanyi.
Matseni yai sosai cikin jikinshi yana sauke numfashi cikin kunnena nan da nan tsigar jikina tafara tashi," Ki bude baki kawai kimin magana dan babu wani barcin da zanbari kiyi.

Bakina na turogaba ina gogemishi kwallar fuskata saman kirjinshi da babu Riga jiki.
Yanajina saima sautin murmushinya danaji"Uhum kefa nake Saurare baby"


"Bakina adane nafara magana abu uku zan iya gayamaka Amma saukine da waraka ga dukkan bayin Allah muminai.
Na farko shine *_Istigfari_
Idan ka rikeshi Allah zai yawaita yafiya gareka, zai tunkude sharrinkan dake biye da rayuwarka,Zai kare gabanka da bayanka,Zai k'ara rufamaka asirin duniya sannan yabaka na lahira,Falalar istigfari tanada yawa Allah ne kawai yasan iyakarta.

Sai nabiyu _sadaka_
Yawaita sadaka yana tunkude bala'i da masifa,Yawaita sadaka nasa k'arin budi da yayewar kowace kalar lalura da izinin Allah.

Na ukun kuma shine salatin Annbi ingantacce wanda Annabin ya koyar damu,Yawaita yima Annabi salati(s.a.w.) mabudine ga dukkan alkhairan duniya.

Dr. Wa innan abubuwan kawai sun ishi mutun rayuwar duniya kuma ingantatta wadda zai dace cikinta.Dan Allah kabarni inyi barci hakanan Allah nagaji.


'Year guntuwar rigar dake jikina ya cire yanacigaba da shafar duk inda yaimishi cikin jikina.

Kuka nafara ina tuttureshi Amma yai biris dani.



*"*"*


" Alhaji daka hakura ka kwanta hakanan insha Allah babu abinda zai faru dasu.

Adduar yashafa kamin yace"Uhum barni inyi iyakar iyawata,masubin Ahmad da sharri sunada yawa Wallahi narasa gane me ake nufi dashi,Kuma kinga Yanzu haka yanacan yanabarci abinshi.

Murmushi tayi tare da mikewa itama tashige ta d'aura Alwalar dama ta lura cikin kwana biyunnan yanada damuwa kawaidai yana k'okarin boyemata ne.




***

Tsakanin jiya da yau harwata k'aramar rama saida tayi tsabar tunani da Neman mafita.

Cikin sanyin jiki ta fito falon mahaifiyarta daga d'akinta saiwani yamutsa fuska ta ke,Kamar anyimata dolen fitowar.

Kallonta tai uwar ta watsar kamin tace"Ke kuma lafiyarki kiketa yamutse fuska?

Ragwaf ta fada kujera kamin tace"qalau nake mama nadai gajine kawai,Na manta ingayamiki jiya naga ya Ahmad harma yace in gaisheki.

"Dakata munafuka karya kike wannan sarkin masu girman kan zakice yana yana gaisheni? Yaronda uwar shi tagama mishi fonfo cewar nace mishi maye? Toma idan ba mayenba uban mene wane shege ke cinye matan shi idan bashiba?
12/10/20, 2:32 PM - Naffy Aliyu Umar: 38




"Dan Allah kiyi hakuri baby bazan kuma yimiki wani abu ba jiyanma bansan na zarme da yawaba wallahi wasa nai niyyar yimiki,Yi hakuri kinji.

Ko kallonshi banyiba,Sabida yanda zuciya tazomin wuya,So nake kawai in kwanta in barci Amma bansan kwanciya cikin d'akin nafiso i nkoma wajan mama.

Babu kalar duka da yakushin da banyimishiba Amma yai mirsisi,K'okarin shi kawai ruwan zafin yashiga jikina sosai.

Jikina duk ya saki sabida damben da mukasha,Shikuma tsoro

Please Login or Register in order to submit comment