Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cewa yai wai sam zafin bemishiba.

Kallonshi nai cikin yanayi na roko kamin nace dan Allah kai amfani da wannan wallahi iyakar na zafin kenan dole Sai andafa wani kuma kaga babu wuta Amma yanzu zan cika da an maido sai kawai in tsira ko ka tsira wanda ya farka dai idan ya dahun sai a ajiye kamar yadda aka saba ko?


Harara ya sakarmin kamin yace"Hum za a yaudareni har wani marairaicewa ake ana narke ido amma idan rashin kunyarki tatashi ai cikin idanuna kike kallo kina yimin tsiwa ko?


Yaudai na lura masifa yakeji musamman yanzu da yaketa takalata da fitina kala kala"To kayi hakuri.


Rungumeni yai jikinshi yana sunsunar wuyana,Niko sai noke noke nakeyi dan babu dadi,Inyi magana kuma cibi yazama k'ari.




***"""***

"Ke zainab ki hakura dawasu tsare tsare na banza kawai ayi hidimar nan k'arshen wata, kumama nai mishi bayanin karatunki ya amince kamar mijin aysha Sannan gaki ga 'yar uwarki tokuma menene yai saura dazakice wai ak'ara,Ke bakisan abin farinciki bane hakan? Yanzu ba sai mamanku taci gaba da tallafama k'annenkiba?


Hawayenta ta share kamin tace"To Abba.

"Yauwa kokefa ranar laraba zasu kawo lefe,Allah yasa hakan shine alkhairi garemu baki d'aya.



Zainab marainiyace mamansu ita kadaice sai kannenta uku itace babba saime bimata anas saikuma bilkisu sai auta bashir,Tunda akaraba gadonsu 'yan uwan uban suka yashe abinda yabari shikenan suka gujesu,Abban ayshan kemusu komai na rayuwa wajan shekara uku kenan.

Farko kawancene tsakanin ayshan da zainab din to daga k'arshekuma sai aminci yashiga tsakanin iyayen.



hawaye taketa sharewa tunda aurennan yatashi hankalinta ba kwance yakeba gashi aminiyar tata tai nisa. Saidai waya tsakani yanzu.


Wayarta tafara ringin hararar wayar tai kamin ta d'aga kiran.


"Yanaji muryarki haka lafiya meya faru? Cikin tashin hankali yake maganar.

Baki kawai tasaki tasamai kuka dan dama tun zuwan abban gidan take danne kukan.

Tashi yai tsaye yanacigaba da zagaye d'akin cikin damuwa sauraren kukan yake Amma jiyake kamar yai tsuntsuwa yaganshi kano din dan ya lallasheta wani irin suya yakejin kirjinshi nayi mishi.

Saida tagaji dan kanta kamin ya furta"Sorry gayamin meya faru?


"Abba naima magana a d'aga bikin shine yace wai a a.

Saura kadan dariya ta kufcemishi Amma ya maidata yayinda cikin zuciyarshi yaketa godema Abban lallai inda an d'aga bikin da besan yanda zaiyiba,Dacan idan sha'awa tataso mishi yana biyama kanshi bukatarshi to yanzu kuma da yashiga musulunci ance haramun ne shiyasa bazaiso a k'ara bikin ba tunda bama wani abu ake nema ko jira ba.

"Shikenan kiyi hakuri ni ina buk'atarki kusa dani sosai zanzo ran juma'a sainaji shirye shiryenki Amma bansan damuwarki balle koke koken nan ko so kike duk ki k'are kamin akawoki nan? Kimmasan wani abu?

Girgiza kai tai amma batai maganaba.

"To ki kwantar da hankalinki dan gida d'aya zaku zauna da aysha kinga kenan abin farinciki ya samu ko?

Mantawa tai da kukan da takeyi ta furta"Dan Allah da gaske kakeyi?

"Eh mana,Ai ban ma nemi inda zamu zaunaba tukunna shine Abba yace inzabi inda nakeso idan ahmad yatashi tashinya nima saina tashi lokacin na shirya.

Dariya tasaki kamin ta kashe wayar ta fice dan fesawa maman labari.




"""***"""

Cikin tawul d'aya muka fito duk da bawani girmane dashi ba.

Da gudu nasaki tawul din nahaye kan gado tare da shigewa cikin bargo.

Dariya yasaki kamin yace"Kin kyautama kanki wallahi dan ganinan zuwa kanki.


Harararshi nai cikin bargon yayinda cikin zuciyata nake mitar wato baka da lafiya ma Amma baza'a bar jaraba.




Haske writer's association.
12/10/20, 9:34 PM - Naffy Aliyu Umar: "A a mama babu zancen munafuka anan wallahi da gaske nake nifa haka yacemin kumama yaushe kike tunanin mama zataima yaranta maganar abinda yafaru tsakaninku? Aidai kinsan ita ba irinki bace.

Baki bude take kallonta kamin tace " Ah lallai zancema ubanki ya nemi miji yaimiki aure tunkamin kifara kaimin bugu.

Baki ta turo gaba tana kunkuni tare da tashi tabata waje.

Da kallo tabita yayinda ranta ke kuma baci, Kuma tabbas tasan gaskiya ta fadi Yayarta Nada zuciya me kyau sunedai sukemata hassada duk irin kyautatawar da takemusu,Kuma tasan duk maganar da zasuyi bata taba yarda yaranta su San maganar balle su shiga cikinta.

Kwata tai tare da kuma hararar diyar tata.



* * *

Daga yanayin barcin da nakeyi zakasan bana dadi bane Balle sai sauke ajiyar zuciya da nakeyi tsabar kukan danasha.

Yana zaune gefe ya zubamin manyan idanunshi duk ya marairaice alamar yana cikin tausayina.
Ahankali ya sumbaci saman idona da bakina kamin ya shige toilet.


Tsoron barina in kwana da wannan dattin yaji shiyasa saida yagama komai Sannan yadawo saman kaina yana tunanin ta inda zai fara.

Ahankali ya rungumeni cikin jikinshi,Saidai kawai najini cikin ruwan zafi.
Ihu na saki ina kuma k'ankameshi yayinda jikina keta rawa saikace wadda mugun zazzabi Yakama.
Rikeni yai kam yana nanata kalmar yi hakuri sannu yi hakuri Babyna.

Sosai ya dinga canzamin ruwa har saida na rage kukan da nake Sannan yace in yi wanka gashinan zuwa.

Idanunshi ya fiddo ganin yanda yau abin ya sirka da ja alamun kila akwai ciwo jikina kokuma yaune ya shigeni da kyau da kyau.
Saurin yaye zanin gadon yayi yana kallon kofar dan karma in fito.

Ina tsaye cikin bayin ina hawaye har yazo ya taddani ahaka."Kinyi alwala?

Kaina kawai na d'agamishi.

Hannuna ya kama,Amma sainaji nakasa d'aga k'afata balle in bishi.

Rikeni yai da kyau muka fita k'afafuna duk abude,Zan iya cewa bansha wuyar danaci yau ba jiya gabadaya harna zurma gawani zazzafan zazzabi daya sakkomin lokaci guda.

Saida yasakamin doguwar Riga Sannan ya kwantar dani tare da rufamin bargo.

Ina kallonshi ya jima tsaye Saman kaina kamin ya shigo ciki shima ya rungumeni cikin jikinshi yana shafar suman kaina,Minti by Minti saiya sumbaci wani bangare na jikina,Bansan lokacinda barcina yai k'arfiba.


* z *

Inaso zanbaku shawara ku kyale wannan yarinyar hakanan tabbas idan muka matsa to gabadaya zata tarwatsamu asirin duk da muke boyewa zata tonoshi Sannan ta tarwatsashi duniya taji kuma tagani danhaka inamai shawartaku da kubarta kawai Dan yanzu haka akwai wa inda ke harinta kuma na tabbata suma ba samu zasuyiba.

"Haba oga ta ya zakace haka alhalin wancan satin da bakinka kace idan aka shayar da jininta gabadayanmu mungama arziki sabida tsabar k'arfin jininta to domme zakace Yanzu mufasa? Cewar wani tsagera wanda ya shagala da duniya.

" Bakasan komaiba babangida danhaka kuyi yadda nace kawai,Inkuma ba hakaba to hakika kadda ku nemeni zuwa nan gaba.

"A a oga ba za ai hakaba inaso abani sati daya kacal insha Allah zakuji Sakamako me kyau danni kawai nasan dibarar da zanyi kuma har gidanshi zanshiga in aiwatar da aikina kuma infito lafiya kamar yadda naiwa matarshi ta uku.





*Wannan* *labari* na _kudine_
Biyan Dari uku shine zaisa kisami naki.

Labarin JARUMA labarine me sarkakiya kamar yadda kukagani.


Abiyo wannan layin domin tuntubata.


08142643253.





Haske writer's association.
12/10/20, 9:44 PM - Naffy Aliyu Umar: Saida yagama k'akale kalkalesshi sannan ya hayo gadon da robar manshi ahannu wai tashi naimiki shafa baby.


"Dan Allah nidai ka kyaleni wallahi ko jimawa da wankan banyiba kuma naishafa ta yanzu kuma kasa nabata jikina kuma kana niyyar kace shafar ma saina kuma,Allah nagaji barci nakeji.

bemin maganaba saima bargon daya yaye gaba daya ya haskeni da wayarshi yacigaba damin shafar wanda bawani shafar bane shiriritane kawai da neman magana.

Kai gaskiya gara da akace dolen dole macen aure ta kasance me hakuri idan tai aure,Dan gaskiya wa innan dokoki na miji da nuna isa su kadai sun isa su tunzura zuciyar mace.

Banza nai dashi saida yagama Jagwalgwalani sannan ya kashe wayar ya rungumeni jikinshi.


Yau dinma dai kamar kullun saida naimana addua sosai Sannan muka kwanta duk da naji lokacinda yake yinta shima.

Nai tunanin zai kyaleni musamman danaji har lokacin jikinshi da zazzabi,Amma ina inagama shafa adduar yai ram dani cikin jikinshi.



""**""

Kamar an tabashi haka yaji,Shiyasa dole yatashi yakuma bude idanunshi duk da cewa beyi motsin da zai nuna cewa ya farkaba.

Nauyin da yaji saman kanshi yasashi bude idanunshi ya kalli wajan.

Mamaki ya kasheshi toma wai duk ina tarin adduar dayayi da wanda ayshan tayi sukayi ne?

Karka damu kanka da tunanin ta yanda nashigo dankuwa nima musulmace kamarka sannan bani da niyyar cutarwa gareka sai tarin soyayya danhaka babu abinda adduarku zataimin dannima kullun sainayisu kamin nai barci.


"Tirkashi,Shine abinda ya furta cikin zuciyarshi kamin afili ya furta ikon Allah.

"Amma sabida Allah dake musulmace Amma kikatsaya bata lokacinki akaina? Kindaisan babu soyayya tsakanin mabanbantan jinsi ko?


"Kunedai kuke kyamar mu kuma kuke gudunmu Ahmad Amma mukam muna sonku.


Miyau ya hadiye tare da kuma gyara lullubin bargon dan babu wanda yasanya ko tawul koda muka fito wankan.

"Yanzudai zuwa nai nima ka biyamin bukatata kamar yadda kabiyawa matarka dan nima ba dutse bace.


"Ah bangane? Nufinki danna kusanci matata kema saina kusanceki? Akan wane dalili kumama menene hakan amatsayin musulunci tunda nidake duk munsan hukuncin hakan ko?

Yana maganar amma yana yawo da idanunshi jikinta dan tuni ta mike tsaye tabbas tanada kyau amma beso ma yai tunanin abinda yagani jikinta rannan kilama itace ainihin surarta wannan ta yaudara ce ta aro.

"Ina sonka hakanan kuma nima yau sha'awa nakeji.


Innalillahi yaketa cikin zuxiyarshi yayinda tsoron Allah yakuma daskarar dashi daga kwancen wani d'an guntun tunani yafara na anya kuwa shi dinma mutun ne kokuwa k'amshin jinnun taji jikinshi shiyasa ta nace mishi?

"Tunkamin ahaifeka nake bibiyarka cikin ciki Ahmad kuma koda aka haifeka ina tare dakai. Ta katsemishi tunanin daya lula.


Jinai kamar Dr.na magana shiyasa na motsa tare da bude idanuna duk da cikin duhune Amma nagane idonshi biyu"Lafiya? Ko jikinne?

Ajiyar zuciya yasauke kamin yakuma harde k'afafunmu cikin na juna,Amma beyi maganaba sai kuma matseni dayai jikinshi yana sauke numfashi.


Tun farkawata tabar d'akin kuma babu wata damuwa tare da ita duk da cewa akwai kishi me tsanani da ke damun zuciyarta Amma son da takema Ahmad din kesata hakura Sannan akwai adduan da idan kayisu ba maganin shaid'anu zasuyimaka kadaiba hardama wa inda suka kasance ba masu cutarwaba dan kwarji nin da zaka musu shine zai hanasu cutar dakai koda sunyi niyya kuma koda cutarwar bata wuce ta tsoratar dakai ba.




Da asuba ma da fitinarshi ya tasheni,Yanzuko kukan gaske nasaka dannagaji wajnma zafi yakemin tsabar durjan da yasha.

Babu ruwanshi dan bakina rufeshi yai da hanninshi har saida yasami nutsuwa kamin ya rungumeni.

Kuka nakeyi hadda jiniya Amma yaimin shiru Sai bayana da yake shafa ahankali,Saida yagama hutunshi sannan yace"Yi hakuri babyna insha Allah bazan kuma ba muje ai wanka sai inje masallaci.

Cikin zuciyata naketa kokarin yimai Allah ya isa amma wata na hanawa harma tanamin bayanin hakkinshi ne kuma dole ya amsa koda banso.
Ganin yanda fuskata tai wani kumburi tsabar masifa da bacin rai,Yasashi sakin dariya"Raguwa kawai duka duka nawa nake da zaki dinga ihu danna tabaki? Naga bakinki na motsi badai zagina kikeyiba ko?

Cikin masifar dake cina nace nace eh zaginkan nakeyi sai me mezaimin?

Simbatar goshina yai kamin yace mefa zanyi da ya wuce ince na yafe miki kuma Allah yaimiki albarka? Ai wannan kawai shine abinda zance,Kinsan me?
Wallahi jikinki kamar an zuba zuma aysha gawani dumi me zautar dani ,Ina fatan nima haka kikejin dadi na,dan gaskiya idan bakiji saina nemi magani ko?

Kuka nasaka ina tuttureshi jikina bansan iskancin Dr. Yakai hakaba wallahi sai yanzu dan idan ka ganshima zakai tunanin ko magana beyi ma.

Yanzu kam ban yarda yaimin wankanba da kaina nai abuna Sannan nabaroshi ciki dan gashinan masallaci harsun fara Salla nasan koshi bazai sametaba.




***

"Hanya mafi sauki dayakamata shine kaje office din Ahmad din Saikuyi magana tunda kana k'anin ubanshi ai dole ya saurareka kuma ya amince da duk umarminka danhaka wannan kawai itace mafita me kyau ka duba kagani Wallahi ummin uwale ma sonshi takeyi kamar kamar me kumadai kasan babanta ko bokaye sai yabi dan ganin tasami abinda takeso.


Harara ya sakarmata kamin yace"Bansan maganar banza yayan nawa ne zaibi bokayen?

Mikewa tsaya tai"Yo zanyimishi k'arya ne? Nagadai ai idan fadanshi yatashi da kanshi yake fadi ko? Danhaka babu ruwana,Yusira dai tasami miji kamar ahmad na tabbata duk shekara saikaje hajji banda uwar dukiyar da zaka mallaka.



Bayan sati biyu.
kwance nake Saman gado barci nakeji Amma yaki zuwa Sai wani zafi da kirjina kemin sabida takaicin fadan da mukayi dashi kamin fitarshi office.

Cikin kwanakinnan babu ranar da idan zan biyemishi bamuyi fadaba,Nasan yana sona ni shaidace akan hakan Amma bansan meyasa hakan ke faruwa tsakaninmuba yanzu,uwa uba kuma yanzu bukatarshi ta wuce tunanina dan harna fara tunanin kodai magani yakesha dan kawai ya cutar dani.

Wayata dake ringing na jawo tare da d'agawa"Hellow zainab ya gida?

"Alhamdulillah komai qalau nace yaya kunyi maganar zuwan dashi kuwa?


"Wallahi bansan yanda zanyi dashiba zainab tunda naimishi magana so daya naga masifar tashi tai yawa bankuma mishi maganaba,Yanzu komai laifine wajanshi Amma nayi waya da rumaisa tacemin zuwa gobe zatashigo wajanki saiku tsara abinda yadace idan yabari nazo to idan be bariba kuma to kiyi hakuri sai ince saikinzo.


Cikin yanayin damuwa tace shikenan ki k'ara hakuri dama auren kenan shiysa kowa saiyace adaiyi hakuri insha Allah zamuyi waya.




**""**

Tunda yaga wanda yashigo cikin office din ya hade girar sama data k'asa dan dama cikin wani bakin cikin yake,Wai kamarshi baby zata bude baki tace mishi jarababbe? Lallai ma tagama rainashi kuwa dolene yakoma ahmad dinshi dan gyaramata zama soyayyarta bazatasa yaki hukuntata ba.

Ran nan nashi a cinkushe ya furta "ina yini?


"Lafiya lau malam ahmad ya gida ya aiki?


Hankalinshi nakan takardun dake gabanshi ya furta"Alhamdulillah.


"Yauwa madallah ai zuwan nawa na musamman ne dankuwa abin farincikine ya samu,wato k'anwarka yusura itace takeson aurenka shinefa nace ai ba abin zama bane abin farincikine danhaka bazanyi San yaba.

Wani tunani yafara to kodai aurenma zaiyi ne kodan ya gwadamata cewa yaji haushin jarabar data kiramishi ne.





Haske writer's association.


Maman khadija
12/10/20, 9:45 PM - Naffy Aliyu Umar: 60




Ganin yanda yaimishi kuri da ido yasashi kuma washe baki"Aidama nasan dole zakai mamaki kuma zakai farinciki dan yusura ai ba daga baya ba.

Wayar dake gefenshi ya d'auka ya danna kira tare da sawa a kunnenshi.
"Kushigo nan ina nemanku.Abinda yace kenan ya ajiye wayar yaname cigaba da kallon k'anin mahaifin nashi.

Ma'aikatane suka shigo da alama na hukumar asbt ce.Su hudune suka shigo ko wanne majiyin k'arfine dakuma uniform dinsu kala d'aya.

Duk gaisheshi sukai amma miskilin ko kallonsu beyiba,Saima kuma hade girar Sama da k'asa dayai"Kuimin waje da wannan mutumin kuma daga yau idan yakuma zuwamin office duk abakacin aikinku,Ya rage ruwanku.

Wata k'azamar cafka suka kaimishi kamin duk ya bude baki yace wani abu sunyi waje dashi,Saida suka fitar dashi har get din Sannan suka wurgar dashi,Yako fadi dabas.

Idan ka kuskura ka kuma koda kallon asbt nan ka tabbata Saina sa an ciremaka kafafu da idanu,Dan wannan aikin shine komai namu.


Yajima zaune cikin tsananin bacin rai da damuwa lallai idan hakane kam to zai iya cewa akwai k'aramin yaki gaba,Domin duk irin abinda sukeyima mahaifin ahmad din da su kansu yaran babu wanda yataba koda musayar miyau dasu shiyasa suke wulakantasu yanda sukaso ashe yaran nada zuciya har irin haka?
Tsam yatashi ya kwashi takalmanshi yabar wajan yana waiwayen masu kallonshi.




***

Shigowar salim office din yasashi sallamar macen da yake dubawa.

"Lafiya kake kuwa Ahmad?


"Ko lafiya nake koba lafiyaba bansaniba salim Ammadai wallahi ina cikin bacin rai da damuwa kuma nafijin haushin baby akan kowa.


D'an zaro ido salim din yai kamin yace ban fahimcekaba da taimaka laifin mene?

Takardun dake gabanshi ya ture gefe kamin yace babu komai salim babu abinda taimin wallahi dan ni kaina yanzu na tabbatar da jarumtar da ake kiramata tabbas ta dace akirata da sunan,Ni kaina nasan ina azabtar da ita a shinfida Amma iyakarta tai kuka,Ga masifa da bala'in da nake takalarta dashi Amma saidai taban hakuri nagaji da wannan shirun da takemin nafiso ta biyemin inyimata dukan tsiya Salim.


"Subhanillahi kai Ahmad kanada hankali kuwa ? Ayshan zakaima dukan tsiya? Kai lafiyanka kuwa meke damunka?

Shirun da wajan ya d'aukane yasan bazaimishi maganaba shiyasa ya kwantar da murya"Dr.aysha bata cancanci hakan daga garekaba wallahi ko wane kalar laifi taimaka ballema nasan babu abinda zatai maka da zafi haka toma mene laifinta? Auranka da tayi duk da cewa bata sonka? Kokuwa iyaynetane masu laifin da sukaimaka halaccin auramaka ita bayan sunbaka yayarta ta mutu agidanka? Meke damunka ne haka?


Wani huci ya fitar kamin yace"Nima bansaniba Salim bansan abinda ke damunaba zuciyata cinkushe take,Kuma tnamin zafi.


Tsam yatashi ya d'aukomishi ruwa Sannan ya mikamishi ya zauna"Kana addua kuwa ahmad?

Saida ya shanye ruwan tas kamin ya sauke numfashi"Inayi mana,Zan zauna babu addua ne bayan kasan nasan halin da nake ciki.


"To Allah ya kyauta Amma me babansu habu yaimaka kasa aka fitar dashi daga asbtn nan Saikace wani wanda yai laifi?

"Dallah kyaleshi waifa kishiya yakeso naima baby da diyarshi ko wacece ni bamma Santaba shine naimai hukunci me sauki akai waje dashi na tabbata daba haka naiba da daga office dinnan Allah saidai abashi gado dan dukan kamun barawo zanyi mishi.


Zubamishi ido yai yana mamaki,Yanzufa yagama cewa haushin babyn yake harma zaimata dukan tsiya Amma kuma ji abinda yai ma k'anin mahaifinshi dan kawai yace yaima babyn kishiya Anya qalau yake kuwa?

Shigowar kiran wayar Dr. Din yasasu duk kallon wayar.

Da sauri ya d'ama"Mama ina yini?

Acan bangaren ya amsa tana dorawa da tambayar lafiya yau har biyu da rabi baka shigoba ga aysha nan kwance babu lafiya fa!!!


Asakwane ya mike tsaye "Innalillahi ganinan mama yanzu.

Kallon Salim yai wanda yaketa kallonshi kamar yasami tv.Dallah tashi muje baby bata da lafiya kawani zuramin ido Saikace nacimaka bashi.


Mikewa salim din yai yana dariya,A a nifa wucewa zanyi gida dama akan maganar abubakar ne dan jiya yaje munyi magana Sannan munkai dinkuna,Amma tunda yanzu kanada uzuri to insha Allah mayi maganar da dare idan nashigo Allah ya sawake me baby.



***
"Wai kamar ni yay kamar ni wai d'an daka haifa zaimin wannan tijarar wadda na tabbata ko besan daga inda nafitoba wallahi bazaimin abinda yaimin ba,Danhaka kawai kiranshi zakai ka d'auki mataki agabana dan ya fahimci irin yanda nake da muhimmanci wajanta.


Numfasawa abban yayi kamin yace"Ina audu?

Hularshi ya gyara kamin yace gani nan yaya.

"To zan gayamaka gaskiya wadda bakuso,Maganar Allah bazan boyemakaba tun farko mena gayamuku? Idan ka manta zan tuna muka na gayamuku cewa duk abinda zakuyi kuyishi akaina bakan iyalinaba duk irin wulakanci da cin kashin da zakuyi to ya tsaya iyakar kaina,Dan shine idan nace yarana su bari zasu bari tunda tare suka gannmu kuma duk wuya kudin nawa ne,Amma idan kuka tsallake kaina kuka koma kansu to hakika babu ruwana kuma bazan ko shiga cikin matsalarba ,Balle kuma ka tabo ahmad hummm kasan yanda yakejin zafin abinda duk kukemin kuwa? To wallahi Ahmad da bakinshi naji yanacema mamanshi duk duniya beda makiya kamar dangin Abba gara gara kamal amma sauran zai iya takeso da mota ya wuce batare da yaji wani abu cikin zuciyarshiba danhaka ina me baka shawara anatsayina na d'an uwnka da lallai kafita hanyar ahmad tun kamin kaji kunya waima meya hadaku ne?


Cikin yanayin Sanyin jiki da damuwa yace" Dama zuwa nai nacemishi yusura na sonshi kuma inaso ya aureta.

Shi kanshi Abban saida ya girgiza ido waje baki bude yake kallon k'anin nashi kamin yafara tunanin anya ba kashemai yaron sukeso suyiba? Danshi gaskiya yanzu ya daina yarda da kowa tundaga kan k'addarar Ahmad wanda duk kusan makusantanshine ke mai wa innan tsiyar,Mamakin rashin kunya irinta k'anin nashi yake yo eh mana. Banda rashin kunya duk irin madarar kiyayyar da suka nunama ahmad din tun kamin ya mallaki hankalin kanshi kawo shekarun nan da matanshi ke mutuwa suka kuma tsanantawa Amma har d'aya daga cikinsu zai iya cewa wai ya nemi diyarshi? Kai da sakel saidai idan wata makarkashiyar aka kulla akan yaron nashi,Uhum Ammadai abun da mamaki dan cikinku babu wanda banbiba ina had'ashi da Allah akan kubashi auren daya daga cikin yaranku Amma meya faru lokacin? Babu kalar wulakancin da bakuyiminba to yanzu kuma mezaisa kuce haka tunda kunsan dai yanzu yanada iyali bawai hakanan yakeba danhaka babu ruwana kuma dan Allah ka janye wannan maganar dan ko dadin ji bata dashi sannan inabaka hakuri akan abinda d'ana yaimaka.


Cikin rashin kwarin jiki da sanyin guiwa yabar gidan dan gabadaya banda habaici da bak'ar magana babu abinda ya fahimta cikin duk maganganun yayan nashi.


Ko kallonshi Ahmad din beyiba sabida yanda ya taho afujan jan ganin babyn tashi.

Yayinda shikuma yabishi da kallo musamman da yaga arniyar motar daya fito Sam betaba ganin motar data birgeshiba irin wannan.




"*"""*"

hawaye nake sharewa akai akai ina hadiyar tea din da maman ta ke tsaye kaina tana jiran in shanye dan yau tun safe babu abinda yakuma shiga cikina.
"Hakuri zakiyi aysha kintaba ganin inda ake ciwo kuma babu ci? Ai sai ciwon ya canza salo danhaka maza ki shanye kibani kofin.


Da kusan gudu ya fado falon dan saida yakawo tsakiyar falon Sannan yai sallama.


"Sannu mama yame jikin?

Amsar kofin hannuna tai kamin tace

Please Login or Register in order to submit comment