Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dagota yayi yana kallon fuskar ta, kirjin sa ta kwantar da kansa ta zagaye shi da hannayen ta,
"Bansan me yake damun ki ba da kike kukan nan haka ko duk akan Haidar din ne?"

Saukar hawaye mai dumi yaji a kirjinsa tace
"Yaa Haidar don Allah da gaske kana sona?"
"Ashe duk yadda nake fada miki na ina sonki baki taba yarda ba tunda har kike kokonto Maryam ban taba jin son wata mace bayan Mami da Ummi na ba sai a kanki, ban ta'ba soyayya mai zafi ba sai akan ki, ke kadai nake so Maryam ki yadda dani kece kadai buri na da farin ciki na. Yes naso Maryam amman ita sai bayan auren mu, sai da naga yadda take da hankali da kyautata min, amman ke fa? Ranar da na fara daura ido na akan ki Allah ya d'auran son ki da kaunar ki, ina son ki, ina kaunar ki, ina bukatar matata, ina bukatar soyayyar ta, baki ba zai iya furta miki adadin irin son da nake miki ba. But my reaction in this nyt can tell u how much i love you."

Ya d'ago kanta yana fuskantar ta kunya sosai a tare da ita,
"A irin wannan ranar na rasa farin ciki na a baya wanda ban kara sanin zan samu wani farin cikin ba sai a yanzu Allah ya kara bani, ban ta'ba zaton zan kara son wani namiji ba sai gashi yau ni nake jin son ka har cikin rai na, ina tsoro kar na kara rasa ka Yaa Haidar."

Allah Sarki, tausayinta yaji ya kama shi sosai har tasa zuciyar sa raunana ya hanata karasa maganar ta hanyar da yasan dole tayi shiru, shine ya hade bakin su waje daya, sai da ya gama kissing dinta ya sanya yatsansa a saman bakinta. Tana kallonsa da fuskarta mai hawaye
"Ko wannen bawa da irin tasa kalar kaddarar insha Allahu sai munga ya'yan mu da jikokin mu, sannan zamu mutu, kuma insha Allahu tare zamu tafi ki bar kukan nan ba zan tafi na barki ba kinji?"

Wata rumguma tayi masa, a kunnen ta yace
"You are the only *Matar Haidar* anan duniya da gidan aljanna insha Allah!"
Ya fada yana kwantar da ita akan pillow yana kallon fuskarta

"Ina son na samar miki abinda kika rasa, Ina so na zama farin cikin ki. Ina son wannan burin naki ya cika a yau da gobe da har abada, a yau nake so ki kara sanin yawan son da nake miki, a yau zan tabbatar miki da cewa ke dai ce wacce nake so, ki yadda dani."

Maganganunsa sun sanyaya mata zuciya. Har ta tsaya kallon sa tana mamakin wai wannan shine Yaa Haidar din ta miskili, mai tsare gida, anya kuwa.

Rakwafowa yayi kan ta tare da riko fuskata a tafin hannuwansa ya matso da ita daidai da tasa yana mata wani irin kallo, wanda yake aika mata da wani salon sa take jikin ta yai sanyi, tsigar jikin ta ta hau tashi, ido ta runtse dan abinda take gani ya girmama a cikin zuciyar ta.


*
5:30am
Ido ta bude a hankali wanda tana gama budewa taga Aliyu zaune a gaban ta ya zuba mata ido, da sauri taja bargon kan gadon ta shige tana mai jin kunyar sa, in akace mata Yaa Haidar zai mata abinda yai mata ba zata ta'ba yadda ba, hakika ta yadda ta aminci da son da Yaa Haidar yake mata, domin ya nuna mata, ya bata zallar soyayyar sa, ya bata kansa da duk komai nasa, murmushi yayi ya hau ya janye bargon yana fadin
"Morning sweet heart, kin tashi lafiya, na kasa tashi na barki Baby, a gaskiya naso nai asara da Muhammad ya same ki da nayi asarar da ban ta'ba yin irin ta ba a rayuwa, shin me ya hana tin da kika haifi Haidar bance a daura mana aure ba, gaskiya na bar dadi a baya amman ba komai zan fanshe abu na."

Ido ta runtse dan wata irin kunyar sa take ji wanda shi taga babu wannan a wajen sa sam.

"Mun makara fa Baby."
Kai ta hau girgizawa tana fadin
"Yaya lokacin sallar yayi ne?"
"Oh duk wannan lokacin da muka debe muna shan soyayya kika rudani da salon ki kike cewa lokacin sallah yayi, to shida saura."

Kukan shagwaba ta fara tana jujjuyawa yace
"Wannan kin cika son kuka duk kukan da kika sha jiya bai ishe ki ba ko? Ko kina son dadi ne?"

Da sauri ta rufe masa baki, tana mikewa ta shige bandaki, kan ta rufe ya shiga ciki. A can ma soyayyar su suka sha kafin ya dauko ta nade cikin towel ya fito ya ajiye ta akan gado sai kakkare jikinta take, fita yayi bai jima ba ya dawo dauke da doguwar rigar ta, shi ya saka mata yana fadin
"Nifa kunyar nan a rage ta, haba haka ake, tin yaushe nace ki rage ta amman ke sai dadowa kike ko?"

Kafada ta make, ya kama hannun ta shi ya jasu sallah bayan sun idar sukai addu'a sosai sannan ya juyo yana fadin
"Allah Yayi miki albarka *Matar Haidar,* Yadda kike faranta min nima Allahu Ya bani ikon yi miki haka."

"Amin, Allah bani ikon sauke hakkin ka da yi maka biyayya."
"Amin *Matar Haidar,* Ummu Haidar da Maryam."

Kai tayi kasa dashi ya mike ya dauke ta yace
"Zo mu rama baccin mu ko?"
Suka kwanta wanda gaba dayan ta a cikin jikin sa take, tana jin sa ya sanya hannayen sa yana massaging, kowace gab'a ta jikin ta a hankali Maryam jin yadda yake mata tausar a nutse cikin wani irin salo ya saka ta lumshe idanunta gabaki d'aya kasala ta saukar mata sai ajiyar zuciya take saukewa.

Hannayensa taji daya saman kirjinta ya fara shafarsu a hankali yana lailaya kan cikin kwarewa, dayan saman cikinta yana mata tafiyar tsutsa yana shafowa daga cikinta zuwa marata had'i da tafiyar tsotsa. Daga jiya zuwa yau kawai ta gane Yaa Haidar yana son kirjin ta, jin hannayen sa na a saman marar ta yasa tai wata zabura tare da kamkame shi. Face d'insu ya had'e yana mai hade bakin su tare da bata wani lafiyayyen kiss, a hankali ya kamo harshen ta ya fara tsotsa kamar wanda ya samu alawa, still hannayenshi na jikin ta suna kara ruruta mata yanayin da take ciki.

Bakinsa ya madai k'irjinta, wanda Maryam bata san lokacin da tai wani zullo ba tana kara turo masa kirjin ta, wanda hakan da tai ya kara susuta Aliyu ya shiga romancing nata da zafi zafi....


Sai da suka samu nutsuwa sannan ya kara janyo ta jikin sa yana kamkame ta kamar zai maida cikin sa, idon sa a lumshe bakin sa akan kunnen ta yace
"Wallahi Maryam baki da maraba da budurwa a jiya na sha mamaki a yadda na sameki da ba dan a gaba na kika sauke cikin Haidar ba da nace ke din budurwa ce, abinda ya kara ban mamaki yadda na ji ki jiya haka ma yau, sai dai dadin har yafi na jiya, dan Allah Maryam da gaske kun tara da Haidar kafin ya rasu?"

Hawaye ne suka hau zubo mata na jin dadin wannan yabo daga mijin ta hakika ko ba haka bane ya faranta mata balle itama tana jin da yadda ya shige ta, wanda itama ta ji jikin sosai, kuma yadda ya dinga mata kuka da sunbatu bata taba zata ba, harshen sa ya saka yana share mata hawayen tare da lallashin, ta wanda ya kara rumgume ta yana fada mata kalamai masu dadi da sanyaya zuciya, take bacci ya dauke ta shima take baccin ya dauke shi dan daga ita har shi a matukar gajiye suke.


*Matar Haidar Fans group i really appreciate with ur love and support, i heart you all*


*In naji ruwan comment anjima zan kara yi muku posting din second page.* πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

*Kusa Yayan mu a addu'a Allah yai masa rasuwa jiya Allah ya jikan sa ya masa rahma ya haskaka kabarin sa ya raya abinda ya bari yasa can tafi nan amin*


*Allah ya jikan musulmai ya kyautata namu zuwan yasa mu cika da kyau da imani amin.*


*Antty*
[12/10, 19:09] Maryam S IndabawaπŸ₯°: ο»Ώο»Ώο»ΏπŸ’—πŸ’— *MATAR HAIDAR* πŸ’—πŸ’—
Page 82

By
*MARYAM S INDABAWA*

*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*
HAJOW
✍🏻✍🏻✍🏻
🌐🌐🌐🌐🌐🌐🌐
(United we stand, our aim is to educate, entertain and enlighten our readers in a adventurous manner.)

Facebook @Maryam Sulaiman
Instagram @Maryam S Indabawa
Wattpad @MSindabawa

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*ο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώ


Karfe sha biyu da rabi ya bude narkakun idon sa wanda suke cike da shauki da soyayyar matar sa, a hankali ya lumshe idanun nasa yana tuna halin da suka kasance a jiya da dazu, wata nutsuwa yaji wacce bai bata jin irin ta ba, a hankali ya fara bud'e idanunsa, ya sauke akan fuskar Maryam wacce take kwance a saman k'irjinshi.

Murmushi ya saki tare da tura hannun sa cikin rigar ta, wanda a take ta bude idon ta akan fuskar sa, wani tsadaddan murmushi ya sakar mata wanda ya kashe mata gaban jiki, ya kama hannunta ya manna mata kiss, ido ta lumshe tana mai sakar masa nata murmushi.

Idon ta a rufe taji ya janye jikin sa ya sauka, baya ta juya masa tana sakin murmushi ita kadai, ji tayi ya ciccibo ta gaba dayan ta yai sama da ita da sauri ta kamkame shi, dariya yayi yace
"Ni fa ba yar dake zan ba Baby."

Kanta ta daura akan kirjin sa tana me zagaya hannayen ta, ta bayan sa, a haka suka shiga bandakin ruwan d'umi ya had'a musu suka shige ciki luf abinsu ruwan na ratsasu, take ta fara jin gajiyar da ya saukar mata na sauka, jin hannun sa taji yana kara lallubar ta yana shashshafa ta, kukan shagwaba ta saki dan wata yunwa take ji, nan ya rikice yana tambayar ta menene tare da lallashin ta, kamar zatai kuka tace
"Yaya yunwa nake ji."

Bakin sa ya tura mata cikin bakin ta, ai kuwa ta kama tana tsotsa, sai da ta sha sosai sannan ya zare bakin, wanka sukai suka fito. Lokacin har sha biyu tayi, dakin da aka kai mata kaya yaje ya d'auko mata wata atamfa dinkin riga da siket ne, tana gaban mirrow tana shafa mai ya shigo ya ajiye kayan akan gado yana fadin
"A'ah wannan aiki nane."

Tai murnushi ya amsa ya shafa mata da kansa ya saka mata kayan, dinkin riga da siket ne yai mata kyau sosai sun zauna a jikin ta das, shima ya shirya cikin brown kalar shadda ya dauki turaren sa mai dadi ya musu barin sa, wayar sa ya dauko ya kunna tare da daukar Maryam suka fita a dakin, falon suka nufa ya ajiye ta akan kujera yana fadin
"Bari na samar miki abinda zaki fara ci ko Baby?"

Mikewa tayi tana fadin
"A'ah Yaya bari na shiga na girka mana."
Kamo ta yayi ya zaunar yace
"Ina kika taba ganin amarya da girki?"

"Yaya yan mata ne wadan nan ai."
Durkusawa yayi a gaban ta yace
"Nima matata budurwa ce."

Tai murmushi, ya sakar mata kiss a kumatu sannan ya mike yai hanyar kitchen, knocking yaji ana yi ya dawo yace
"Bari naga waye."

Ya nufi can main falo inda kofar take, budewa yayi yaga Baba Mai gadi ne, tsaye hannun sa rike da katon basket, rissinawa yai ya gaishe shi, ya amsa ya mika masa basket din yace
"Tin dazu Farouk ya kawo yazo yana ta knocking kila baku tashi ba."

Hannu Yaa Haidar ya sa ya amsa yana fadin
"Mungode Baba, bari na kawo maka naka."
Ya juya yai ciki, a tsakiyar falo ya ajiye kayan abincin yana fadin
"Kinga Ummi ma da kan ta ta aiko da abinci saboda kada wahala tai wa 'yar ta yawa ga ta d'an ta ga ta girki."

Fuska ta boye a jikin kujera tana jujjuya kai, ya zauna kusa da ita ya jata jikin sa ya dago kan yana kallon kyakyawar fuskar ta, ido ta lumshe dan ba zata iya kallon wannan abun na idon sa ba, bakin sa taji cikin nata yana kissing dinta, itama biye masa tai dan yadda yake shan bakin nata kowa akaiwa irin haka sai ya bada kai, sun dauki sama da minti goma suna kissing junan su.

Rumgume take a jikin sa, kamar zai maida ta cikin sa, dauko ta yayi ya ajiye kan center carpet din dake kasa, ya shiga ya kwaso cups da plate, basket din ya janyo ya dauki flask din tea ya ajiye ya bude dayan wormer soyayyen dankali ne da plantain da kwai, sai dayan da aka zuba farfesun kayan ciki, dayan kuma wainar shimkafa ce a ciki, dayar kuma miyar wainar ce wacce taji naman kaza da na kasuwa sai kamshi abincin yake.

Baba Mai gadi ya zubawa yaje ya kai masa sannan ya dawo ya zuba musu a plate daya, ya fara bata ruwan tea tana sha shima yana sha a haka suka karya sosai Maryam taci abincin dan wata yunwa take ji, Yaa Haidar ma ba laifi yaci amman ba da wani yawa ba, bayan sun gama ta mike dan kwashe kayan hannun ta ya kamo yace
"Amarya bata aiki."

Fuska ta shagwabe tace
"Shikenen ni zan samu ladan ba."
Ido ya lumshe tare da sauke su akan ta yace
"Lada zaki samu zo nai kissing naki shima ladan zaki samu."

Ya janyo ya jikin sa, zamewa tayi tace
"Uhm uhmm mukai kayan sai na taya ka ko?"
Ta debe plates din da cups shi kuma ya dauki basket din suka shiga tare suka wanke abubuwan tana wankewa yana dauraye wa, bayan sun gama ta goge su ta jera a ma'ajiyar su.

Daukar ta yayi suka koma falo, tana murmushi tace
"Yaya wai bani da nauyi ne?"
"Kamar Haidar nake dauka haka nake ji."

Tai murmushi tana fadin
"Tab Allah ban yadda ba."
Ta fada tutturo baki da bubbuga kafa, kallon yadda take shagwabar yai abun yana burge shi ya sunkuyo wajen kan ta yana fadin
"You see, Haidar ma ba zai haka ba, amman ace Ammin sa ce take haka."

Jikin shi ta shige tana fadin
"Ni da ni dai ku daina cewa Haidar yafini abu d'an yaron nan."
Ya rumgume ta yana fadin
"I love you My Hayyatie"

"I love you more Hubby nah."
Tana jikin sa yana dan massagiing nata suka jiyo kiran sallah, har sai da aka idar da kiran sannan sukai addu'a ya dauke ta sukai alwala, hijab ta dauko ya karaso ya tsaya ta bayan ta tare da rumgumo ta yace
"My Noor zan tafi massalaci, daga can zanje gida bazan jima ba zan dawo.”

Fuska ta shagwab'e ta juyo ta rumgume shi tana dan bubbuga kafa tare da fadin
"Please Yaya ka tafi dani tsoro nakeji karka barni please kaji.”
Ta k'arshe maganar tare da daura hannayen ta a saman kafadar sa, tana guntun hawaye, rikicewa yayi ganin hawaye a idon ta wannan yasa ya kamo lips din ta yana bata wani irin kiss mai sanyayya zuciya da duk gabban jiki, a jiki sa ta narke sai da yasan ya gama narkar mata da jiki ya zare bakin sa yana fadin
"Baby ta karya mana alwala."

Kanta ta kife a kirjin sa tana mai sakin murnushi, hannun ta ya kamo suka shiga bandaki wata alwalar suka dauro sannan suka fito, ya sanya mata hijab yace
"Bari naje nai sallah sai na dawo mu tafi yayi?"

Kai ta gyada tana mai sakin murmushi, ya mata kiss a kumatu ya juya ya fita ta mike tare da saka hijab din ta ta tayar da sallah, bayan ta idar ta jima tana addu'o'inta, sannan ta mike ta koma gaban wardrobe din ta wani less ta dauko wanda yake peach kala ne an masa sa'ka da maroon kalar zare yai kyau sosai duk jikin sa stone, dinkin riga da siket ne ta saka kayan sun zauna a jikin ta cif, turaren ta ta shafa ta murza hoda kadan ta saka man lebe ta dauki mayafin ta da takalmi ta fita zuwa falo tana mai jira Yaa Haidar.

Tana zaune tin daya har biyu da rabi, wayar ta ta dauka ta fara neman layin sa, yana dauka taji muryar Inna na fadin
"Ina ka baro Maryam din ita kadai?"
"Inna yawo zan nayi da ita dan ai ta kallen mata?"

Ya kai wayar kunnen sa yana fadin
"Uhmm Baby na ya gidan?"
Kukan shagwaba ta saka nasa tace
"Shine ka gudu ko?"

"No Baby ba haka bane, ki hakuri kinji yanzun nan zan dawo i promise you sannan in na dawo ba inda zan kara fita sai masallaci uhmm!"
"Shikenan Allah ya tsare hanya amman ba ruwan da kai."

Murmushi ya saki mai sanyi yace
"In aka ganni za ai ruwan dani, bye i love you."
Ya kashe wayar, Farouk da ya shigo ya saki baki yana kallon Yayan nasa da mamaki in akace masa Aliyu zai haka zai ce karya ne, ko da yake irin su Yaya daman in aka samu waje ai sai Allah.

Ya shigo yana fadin
"Yaya ango."
Yana sakin dariya kasa kasa, hannun sa Yaa Haidar ya kamo yana zuwa gaban sa ya kama kunnen sa ya murde,
"Tuba nake Hamma Dr, ya Antyn nawa?"

"Dariyar me kake?"
"Ba komai fa."

Ya saki kunnen yana kallon Inna yace
"Me zan kaiwa Maryam din Hajiya Inna?"
"Ai ko na bayar ni ba kai zan bawa ba ita kadai zata ci."

Ta shiga ta fito da leda ta mika masa ya amsa yace
"To mungode Inna kinsan yanzu ai da ni da ita mun zama daya kinga kuwa komai nata nawa ne ko?"
"Iyye Aliyu ni nake fadawa kun zama daya kana so kace min ka danne yar mutane ko?"

Murmushi Aliyu ya saki yace
"Nifa ba haka nace ba Hajiya Inna bari naje wajen Ummi."
Ya juya zai fita, Farouk yace
"Dazu fa Yaya nazo kawo muku abinci in ta bugu ba ku buden ba ko baku tashi ba?"

Bai kula shi ba ya fice, dariya Farouk ya hau yi har da rike ciki yana fadin
"Allah Inna nima auren nan zanyi kinga Yaya daga jiya zuwa yau ya canje, Hhhh kai Alhamdulillah."

"Ai haka nake so in akace ba zai canja ba ina amfanin auren to, ni daman na dade da gane yana son yarinyar nan."
"Kai Inna Yayan?"

"Ban sani ba, me ka mai dani, muma fa a zamanin mu munyi soyayyar nan, Allah sarki Alhaji Allah maka rahma yasa kana Aljanna Allah ya hada mu a Aljanna gaba daya."
Ta fada da dan guntun hawayen ta.
"Amin Inna."


*
Suna gama waya da Yaa Haidar ta fara neman number Ummi ta kira bugu d'aya ta d'aga da sallama.

Maryam ta amsa tana d'orawa da fadin
"Ummi ina yini? Ina ta kewarki.”
Ummi dake murnushi tace
"Lafiya lou daughter nima haka, da fatan dai kuna lafiya, ina Yayan naki? Ina fatan ba wata matsala ko?"

Sallamar Aliyu ta jiyo, Ummi ta amsa tana fadin
"Kinga dan halak ana maganar sa sai gashi, shine ka baro min daughter ita ka dai a gida ko?"

Ya zauna a gefen ta yace
"Eh mana ai yanzu fada ta da ta kwace zan amshe abata tinda bata nan."
Kukan shagwaba Maryam ta saka tace
"Ummi ki kore sa kinji."

"Yanzu kuwa daughter. Kinci abinci dai ko?"
"Naci Ummi."

"Yanzu za a kawo na rana kinji, kada ki wahalar da kanki."
"To Ummi mungode Allah kara lafya da nisan kwana."

"Amin. Me kike so yanzu fada min daughter."
"Uhmm ba komai Ummi na."

"Kin tabbata?"
Kai ta gyada tace
"Eh."

"To masha Allah, ayi ta hakuri kinji daughter."
"Insha Allahu Ummi nagode sosai."
Sukai sallama.


*
Su Najwa ne suka shigo dakin suna fadin
"Ummi gidan Aisha zamu mun fasa na Maryam."
"Ah saboda me?"

Yaa Aliyu suka kalla sukace
"Kawai."
"To ita daugther fa?"

"Ma je wata rana."
"Shikenan sai kun dawo amman da in kuka je zataji dadi, ina abincin nata to?"

"Yaya ya amsa."
Aliyu ta kalla, ya dauke kai yana danne danne har suka gama suka fice, Ummi ta kalle shi tace
"Aliyu ba dai kai ka hana su zuwa ba ko?"

"Ummi me zasu je suyi mata yanzu fa zan koma."
"Kada ka kara Aliyu kada ka hanata zumunci da yan uwanta kaji ko?"

"Naji Ummi bamu gaisa ba, ina yini?"
"Lafiya lou ya Daughter ta? Da fatan kana kular min da ita?"

"Sosai ma Ummi, masha Allah."
"Ina Haidar?"

"Yana sama wajen su Fadima."
"Ok."

Ya mike yace
"Bari mu gaisa sai na tafi."
Yai sama acan ma suka gaisa suna fadin ya Maryam ko da yake yanzu ta kira su muka gaisa, Haidar ya dane Yaa Haidar yana fadin
"Abbi yanzu Adda ta kira na gaishe ta, Abbi yaushe zaka kaini wajen Adda, Ummi tace, wai sai dai akai ni wajen ta."

Ya dauke shi suka fita, Ummi ya sama a kasa yace
"Ummi a bamu kayan Haidar sai mu tafi."
Hannu ta mikawa Haidar ya tafi da sauri tace
"Yanzu ba zaku bar min Haidar ba daga kai har Maman shi kun tafi shima dauken shi zakuyi?"

"A'ah Ummi kiyi hakuri."
"Ba komai in kuna son d'an ku zan baku amman kunga yanzu yaushe kuka tare kuma kaga kai aiki ita makaranta abun zai mata yawa ka bari tinda sun kusa gamawa sai ku dauke shi, in kuma lokacin an samarwa Haidar kani ko kanwa ne shikenan."

Murmushi yayi ya mike yace
"Bari na shiga wajen su Mami."
Ya kalli Haidar yace
"Maza jeka wajen Uncle yana dakin Inna ya kai ka ya siyo maka chocolate."
Tare suka fita shi ya nufi wajen Inna shi kuma wajen su Mami.


*
Maryam bayan sun gama waya, Najwa ta kira, Najwa dake driving ta saka wayar a handfree tace
"Amarsu ta ango."
"Ina kuke ne ina ta zuba ido shiru haka ake dan Allah ai kwazo kunsan zan bukace ku ko?"

"Waye zai zo gidan ki Maryam?"
"Kamar ya?"

"Yanzu fa mun shirya zamu zo Yaya ya ganmu wai ina zamu, muka ce gidan ki wai a'ah mu bari sai wani lokacin yanzu shima zai koma. To kinga me zamu zo muyi shiyasa muka canja akala mukai gidan Aisha."
"Ai shikenan kun kyauta."

Ta kashe wayar, tana mai mikewa dan ta gyara gidan tin da ya tafi ya barta dakin sa ta shiga ta fara gyarawa ta canja zanin gado ta saka turaren wuta haka ta gyara dakin ta, da dayan dakin, dukka falon ma haka ta gyara ta saka turaren wuta, bayan ta gama ta kunna kayan kallo ko sa debe mata kewa.



*
Karfe uku da rabi da minti bakwai ya shigo unguwar wanda yai dai dai da kiran sallah da ake a massalacin dake kusa da gidan shi, parking motar sa yayi anan bakin gate ya fito ya nufi massalacin ya zauna yana tasbihi har aka tada sallah suka hada sahu sukai sallah, sai da ya idar da sallah ya fito motar sa ya shiga mai gadi da lokacin shima ya dawo daga massalaci ya bude masa gate take ya cinna hancin motar ta shiga cikin katon farfajiyar gudan nashi wanda zata dauki a kalla motoci sama da guda shida gashi an kawata farfajiyar da shuke shuke masu kyau wanda suka karawa wajen kyau da sanyi.


Maryam ma dake kallo kiran sallah yasa tai dakin ta bayan ta idar ta kara gyara fuskar ta wannan karan har da jan baki ta kara shafa turarukan ta masu dadin kamshi ta dawo falo ta kwanta akan kujera, bata jima da kwanciyya ba ya shigo bakin sa dauke da sallama, amsawa tai tana kallon sa, kayan hannun sa ya ajiye ya buda mata hannu, a hankali ta tashi, tana tafiyar ta mai daukar hankali ta karasa wajen sa ya rumgume ta yana daga ta sama sukayo cikin dakin, akan kujera ya ajiye ta yace
"Sannu da zuwa Yaya."

"Yauwah My Noor ya gida?"
Kukan shagwaba ta fara tace
"Shine ka gudu ka barni....."

Bai batar ta ta gama maganar ba ya hade bakin su yana aika mata da wani zafaffan kiss, wanda tini tai lukum da ita sai da ya mantar da ita batun sannan ya dago ta ya matse ta a faffadan kirjin sa, wanda kamshin junan su ke ratsa jikin su da ruhin su,
"Kina jin yunwa ko?"

Ya rada mata cikin kunnen ta, kamkameshi tayi jin yana sauke mata numfashi a cikin kunnen ta, kansa ya janye ya kwantar da ita ya dauko musu kayan da ya shigo dasu, abincin da Ummi ta bawa su Najwa su kawo mata ne sai fruits din da ya siyo musu a hanya bayan ya ajiye ta ya dauki ledar yai kitchen tare suka gyara friut din sannan suka dauko plate, a jikin sa ya zaunar da ita yana bata abincin shima yana ci har suka koshi suka fara shan fruit din da ta hada musu.

Bayan sun gama ta kwashe kwanunkan ta wanke su ta dawo falon zata zauna a gefen sa ya miko mata hannun sa ya saka ta a cikin jikin sa yana fadin
"Indai daga ni sai ke ne, nan ne wajen zaman ki kinji?"
Ya fada yana tura kan sa 'kansa wuyanta yana shakar kamshin turaren ta mai dadi wanda yake kara fuzgar shi yana kara masa wutar sha'awar kasancewa da ita.

"Baby wanne turare ne

Please Login or Register in order to submit comment