Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

da tausayin NUWAIRA, dan haka cikin sauri tace, "Gaskiya HEESHAM kana da futuna, banda haka saura kwana nawa ne ku mallaki juna.
HEESHAM najin haka ya sauke ajiyar zuciya, ba ƙaramin jin daɗin furucin nata yaji ba, ko ba komai ta fidda shi, dan haka cikin ladabi ya kalli Hannatun yace "Dawai muje dai aunty Hannatu, wallahi muna buqatar junanmu, sanda Hannatu ta gallamai harara Sannan tace "Hakurin dai shine yafi, idanfa kunbi shawarata, Saiya ya wani murgina kai da kallan NUWAIRA yace, "Toh nutsuwata mu haƙura kawai, amma dan Allah kiji qaina in dinga ganinki kullum, NUWAIRA tace "Toh karka damu ina tare dakai ne ai mijina... Kiss ya sakar mata a hannu kana ya tashi yana mata bye bye, da murmushin farin ciki ta d'aga mai nata hannun itama tana mai bye bye d'in...
Hannatu tayi shuru kawai, suna bata sha'awa, amma ta shiga tunanin anya HEESHAM bazai ba NUWAIRA wahala ba....




MEENATU ko bayan fittar AHMAD daga shashinta baifi da minti biyu ba, saiga HASEENAH ta shigo mata, kawo mata wasu magunguna tayi da gaya mata yanda zatayi amfani dasu, kana ta kalleta da tab'e baki tace "Ina maza sunqi dena bani mamaki, wai su zauna da mace d'aya ne bazasu zauna ba, sunfi san suyi rayuwar wahala, Yo wahala mana, tunda su kansu bazasu samu cikakkiyar nutsuwar da suke buƙata ba, amma dan d'orama kai wahala suce sai sunyi, ni kinga tafiyata, bazan iya zama hankalina nakan kishiyarki raina na b'aci ba. Takai ƙarshen zancen da sab'a jakarta tana me tab'e baki, MEENATU tace "Hmm duk momy itace taja min wallahi, dataje wajen wani bokan da qila an wacce wajen, babu shi babu kasancewa da ita a jiya, ni babban tashin hankalina mah, Allah yasa bata Haihuwa, kar yaje ya jefa mata kwai na shiga uku...
HASEENAH ta sheqe da dariya tace "aiko ya saka mata wallahi sai mun ciresa dan ubansa, yanzu ke zama zakiyi ke baki fara samun Y'ay'an ba ita tasamu ta fitto tana miki iskanci, MEENATU tace "kema kinsan ko giyar wake nasha bani ba barin wata mata da AHMAD bare tasamu damar zuba masa y'ay'a, kawai gaba nane dai yake bugawa akan hakan, hankalina yaqi kwanciya tunda nagane ya kusanceta, hmm kedai bari kwanakin da bokan nan ya ibar mana su cika, muga mezai faru..
HASEENAH bata ce mata komai ba ta ficce..

MEENATU ta zauna shuru sama da awa uku tana sak'a abuhuwa iri iri, can dai data lura AHMAD d'in baida niyar fitta daga gidan yau, dan ko motsinsu bata ji.
Dan haka d'aukar wayarta tayi tashiga kiransa dan qarfin hali...
Lokacin kan HAIRANAH yana kan cinyarsa sai shafa kan nata yakeyi cikin so da ƙauna, tare da tuno hak'ik'aninta, ta bashi farin ciki fiye da wannan MEENATU tabashi, sam babu had'i ma, kallon wani film d'in India yake na Ameer khan anan shashin HAIRANAN, dake komai an rigada an had'a mata tunkan tataren, HAIRANAN ta dad'e dayin bacci dan bata samu yinsa yanda ya dace jiyan ba, Toh yana a haka ne sai yaga kiran MEENATUN a wayarsa wacce take nan kusa da shi, ya d'auka da cewa, "My dia ya dai, MEENATU taja numfashi tace "Normal, yau bazaka fitta bane, yace "Baby batajin dad'i ne tana buqatar kulawata, tace "Wacece haka, yace "HAIRANAH...
Sanda gabanta ya fad'i, tace "Itace Babyn..
Yace "Yes, ke my dear, ita kuma Babyna, na bama kowa sunanta tun daga yanzu..
Nan baƙin ciki ya kamata sosai, ta danne tace, "sunaye masu daɗi, bari na barka karna dameku ko, murmushi yayi da cewa, "No, karki damu, dama yanzu nake san kiranki kizo shashina ina san magana daku, "Toh ina zuwa, ta faɗin mai hakan batare da ta jira wani cewarsa ba ta kashe wayarta da
yin jifa da ita, ranta a mugun b'ace..

Shiko tashin HAIRANAH yayi dace mata suje shashinsa yana san magana dasu..
Tashi tayi a hankali ya temaka mata sai wani lallab'ata yake kamar wata me cikin wata tara, sanda suka isa shashin nasa ya zaunar da ita tare da kallanta kad'an yace "Wai har tafiyar taki sanda na canja miki, sanda ta yarfe hannu tace, "Ai komai kafa canja my blood, yace "zan gyara insha Allah cikin daran yau, cikin wani yanayi tace, "Dan Allah karka kulani yau, yace "Dole zan kulaki my Baby, dan kin ban farin cikin da tunda nake ban tab'a jin irinsa ba, qin kulaci akan hakan barazanace ga lafiyata, dan haka bana san ki qara gayamin hakan, dan naji haushi har cikin zuciyata..

Jin hakan yasa ta kama hannunsa tace "Bazan waraba my blood, dan Allah kayi hakuri, zan baka had'in kai akan komai da kake so wanda yake farin ciki ne a gareka.. Murmushi ya sakar mata da bata wani make kiss, yace "Kinyi min daidai HAIRANAH, daga ke babu wata Matar AHMAD ta uku da zata shigo gidansa, tace, "Idan kuma naganta Allah zan qaryata, zanso kayarda da hakan, Wallahi bani sanka da kowace y'a mace, idanfa aka cire MEENATU.... Yace "Ba batun qin yarda, musamman idan na tuna yanda kika karyani saboda tsabar kishin naki, da guda zan bada wannan shedar wajen tabbatar ma da kowa ke kwararriyace wajen iya karya mutane, amma daga yau bani san ki qara kiran MEENATU da MEENATU, ki bata girmanta na Auntynki pls..
Tace "Toh Zanna kiranta da Aunty MEENATU, hakan yayi maka, yace "Yauwa koke fah....
Kan ta qara magana saiga MEENATUN ta shigo falan nasa, cikin wata shegiyar shiga, Riga da wando ne, ammafa sun matseta irin wannan matsewar ta bayyanar da surar mutum, haka komai nata ya bayyana, saita yane kanta da wani qaramin gyale, daga yanayin kallan da AHMAD d'in yake mata HAIRANAH ta gane wankan nata yayi masa sosai, nan kishi me zafi ya kama HAIRANAH, amma data tuna nasihar da Momy tayi mata, bata bari kishin nata ya fitto ba, saima qirqiro wani shegen murmushi da tayi tad'an matsa daga jikin AHMAD d'in tana cewa, "Ina kwana Aunty MEENATU...
MEENATU tamata wani shegen kallo ta qasa, irin wannan kallan dasai wanda akayi dominsa ne zai gane, sanda ta zauna Sannan a d'an daqile ta amsa da "Lafiya..

HAIRANAH tace aranta, Banza qaramar y'ar iska zaki gane baki da wayo ne..

AHMAD dai kallansu yayi cikin kulawa yace da MEENATU, "Ga qanwarki HAIRANAH nan, ina san kuyi zama na amana da ƙaunar juna, ban Aureta danna baqanta ranki kodan bani sanki ba, No na Aureta ne kawai dan ina santa ina san nayi rayuwa da ita kamar yanda nakeso dake, ina san ki riqe girmanki bana san naji wani abu ya b'ullo daga gareki, hakan bazai yimin daɗi, ina fatan kin jini.
Dama ba kallansa take ba dan haka juyowa tayi ta kallesa tace "Naji insha Allah zanbi umarninka...
"Nagode. Shine abin dayace a tak'aice, kana ya maida kallansa ga HAIRANAH yaci gaba da cewa, "Kece qarama, ina san kibi Auntynki, dan ina san samun nutsuwa da kwanciyar hankali a gidana, bana san tashin hankali, duk abin datace miki kiyi to kiyi indai wannan abun ba sab'on Allah bane, babu wacce bana so acikinku, duk ina sanku, dan Allah kutemaken kubani farin ciki a cikin gidana, duk wacce tasan bazata zauna lafiya dani a cikinku ba tagaya min tun yanzu, tunkan tafiya tayi nisa, danni fata nake nayi rayuwa daku har a gidan aljanna....

Kallansa kad'an HAIRANAH tayi da cewa, "Ina sanka my blood, kuma insha Allah bazan kawo maka matsala a gidanka ba, zanbi Aunty MEENATU idan har ta yarda ita d'in Aunty ce a gareni...
Murmushi yayi da d'auke kallansa daga kan HAIRANAN ya maida kan MEENATU da cewa "Toh kinji abin da tace, murmushin itama MEENATU tayi da faɗin, "Hmm babu komai, insha Allah baka ba kamamu da lefin b'atama juna..

Yace "Madallah, yanzu kwana nawa nawa kike ganin zamu tsara na kwanan kowacce a cikinku, ya fad'i hakan da kafe MEENATUN da ido, aiko cikin wani hali tace Kwana bibbiyu, yace "Gud... Idan nagama kwanaki na a d'akin Baby zanzo d'akinki na kwana, biyu kana na koma nata nayi biyun, hakan shi kike nufi ko, tace "Hakan yayi..
Yace "Toh batun abinci, zaku had'u ku dingayi tare ne koko kowa zai dinga yin nasa, cikin sauri tace "No kowa yayi nasa.
Shuru AHMAD yayi, yaso su dinga yi tare, hakan zai qara had'in kansu...

Saiya maida kallansa ga HAIRANAH yace "Kinji me tace, kina ganin hakan yayi miki, cikin sauri Itama tace "Yayi sosai.

Jin hakan yasa shi cewa, "Toh Alhamdulillah, muyi fatiha da salati ga Annabi Muhammad Allah ya albarkaci rayuwar Auran namu..
Nan sukayi, MEENATUN tatashi ta barsu anan, AHMAD na ganin hakan ya rungume HAIRANAH yana cewa, "Nafa sanki da futuna Babyna, dan Allah ki temaken karki ja Auntynki da fad'a, wallahi ina san rayuwa dake..
Tace "Toh My blood, insha Allah bani ba nemanta da fad'a, yace "Yauwa Babyna...







Ayanda rayuwar tasu take tafiya, HAIRANAH bata shiga harkar MEENATU, ita ko gaisuwa bata yarda ta had'ata da ita, dan magana ta gaskiya bata santa bata kuma ƙaunarta, haka MEENATUN taji daɗi sosai da yanda HAIRANAN bata zuwa inda take, dan ita tata tsanar da tayima HAIRANAN mummunace, bata san ganinta, ko kallan shashinta tayi ranta soya yake mata, gashi Maganin da bokan momyn nasu ya bata yace ta bari sai bayan sati biyu da tarewar HAIRANAN ta fara amfani dashi, tayi amfanin dashi daidai yanda yace mata, amma shuru, Acewarsa yace daga tafara amfani da maganin wasu quraje zasu fesoma HAIRANAN a jiki, kawai tadaidaici qarfe biyun dare, tare da gaushinta, ta saka maganin a ciki, tana ambatan sunan HAIRANAN tayi haka na kwana uku zataga fatar jikinta ta b'aci, zata dinga fitar da quraje masu wani irin wari wanda zai hana AHMAD d'in zuwa inda take, kuma duk maganin duniya da zata sha basai warkar da ita ba, haka AHMAD d'in zai gaji da ita ya rabu da ita...
Amma tayi hakan, Saidai shuru takeji, dan duk lokacin da HAIRANAN ta rako AHMAD d'in zuwa mota dan rakiya, MEENATU na leqawa ta window nata tana ƙarema fatar HAIRANAN kallo, tas take ganinta abin gwanin ban sha'awa, dan sai wani qara kyau take, irin na Amarcin nan...
Wannan abu ya tada hankalin MEENATU, musamman idan tatuna kud'in da suka kashe dan samun maganin, haka ta kira momy nasu ta gaya mata, aiko da Momy nasu ta koma wajen bokan ce mata yayi karta damu k'arfin addu'ar da HAIRANAN takeyi ne yasa aikin bai shigeta lokaci d'aya ba, amma zai shigeta tasa ido tayi hakuri zataga sun fara fitto mata.. Momy na gayama MEENATUN haka hankalinta ya kwanta... Tare da qara sakama HAIRANAN ido...

Gaskiyar bokan ne, HAIRANAH bata wasa da Addu'a, tayi imani Addu'ar tana kare mutum takowace hanya, dan idan tayi tana jinta cikin nutsuwa tare da samun farin cikin Ruhi dana ZUCHIYA, bata tab'ama tunanin akwai mutumin d'aya riqe Addu'a maqiyansa sukaci galaba akansa ba... Bata wasa da Lokacin ibadarta, Sannan bata wasa da gayama Allah buqatarta..





SABEER yana jin daɗin rayuwa da Ramlat, dan tayi masa d'ari da kuma gaban d'arin....


Soyayya tsakanin HEESHAM da NUWAIRA abun qara bunqasa yake, san junansu suke kamar me, duk sunbi sun ishe momy, dan yanzu tadena mamakinsu, dan jan kunnan da tama su NUWAIRAN tun lokacin HAIRANAH da Ramlat kan kad da su tsaya da SAMARIN nasu, Toh ayanzu NUWAIRA ta manta da faɗin momyn, shima HEESHAM ya manta da yanda sukayi da momyn, zuwa suke wajen shaƙatawar gidan suta Soyayyarsu, Hannatu dai girgiza kai kawai take idan tagansu, haka taje taba momyn baki kan karta zargi NUWAIRA fatunar tanaga HEESHAM, momy tayi murmushi tace tasani ai...


HASEENAH taje ta banko wani asirinta akan NUWAIRA da HEESHAM, amma zai fara aiki ne ranar daran farkwansu...

(Muje zuwa nasu karatu, kuna tare da Auntyn Luv, Rahama Muh'md Rufa'i Nalele, haka RAHEEMAT ma takuce)





Wai ance rana bata qarya Saidai uwar d'iya taji kunya, yau Jumma'a da misalin qarfe biyu da kwata na rana aka d'aura Auran AMAAR da Hannatu, da kuma ABDUL HEESHAM da NUWAIRA...

Auran d'aya tara dangi, dake shi a d'an basa lokaci, har anko sanda dangi sukayi, ga wani shegen kamu da aka had'a, wanda akayi ya tafi da hankalin mutane, har mutanan suka yad'a social media, dan masoyan sun dace da juna, musamman NUWAIRA da HEESHAM, jama'a fad'i suke basuga Amarya da Angwan da suke da kyawun gaske irinsu ba, sam bazaka bambance cikinsu wayafi wani kyau ba, sunfa sha kyau ne har sun gaji...

A waya HASEENAH taga komai dan bataje ba, tayi murmushi tace "babu ku babu samun Ainiyin Soyayya..


Bayan sundawo daga kawun nasiha dai amare da angwayen sukasha, haka aka kai dukkan Amaren gidajensu, gidan Hannatu ya birge kowa, amma ko kusa da kama qafar gidan HEESHAM baiyi ba, dan kaf a zuri'ar Baba Alhaji ba'a tab'a zubama wani ko wata irin dukiyar da'a zubama HEESHAM gidansa ba, dan dama Mahaifinsu yafi kowa kud'i a dangin nasu, kowa ya yarda da qaunar da yakema HEESHAM..
Gashi mamansu NUWAIRAN ta qara da irin nasu arziqin data dad'e tanama yaran nata, hakan yasa kowa ya yarda anyi had'in yaran da iyayensu suke ji dasu...

HAIRANAH tana tare da Hannatu a gidanta, daga dukkan alamu HAIRANAN bazata murje wannan Soyayyar irinta amare ba, dan gata d'auke da cikin AHMAD na sati biyu, kallo d'aya HEESHAM yayi mata yasan YAYAN nasa yayi mata ajiya... Dan tana d'aya daga cikin matan nan da idan ciki ya shigesu zaka gane nan take, dan canjawa suke ba batun b'ata lokaci..

AHMAD d'in yasan ya barta da aiki, shiyasa ya dage da bata kulawa sosai, ita kam bata gane ba, tadai gane AHMAD yana MASIFAR SONTA, tana Addu'a Allah yasa Soyayyar ta d'aure karya zamana ta amarci ce kawai..

HAIRANAH ta kama hannun Hannatu tace, sister "ki kula da Kanki sosai a wannan daran, AMAAR ba barinki zaiyi ba, tunda baki gayyaci qawayenki ba, kina tare da abinki ayau d'in... Ga wannan turaran ki saka zai temaka miki sosai wajen qara dankwan Soyayya idan AMAAR d'in yaji, ni kinga tafiya, YA AHMAD na jirana a mota. HAIRANAH takai ƙarshen zancen da d'aukar jakarta tana duba lokaci a agogwan hannunta..
"Nagode Y'ar uwata, ki gaishemin da Yayan namu, Hannatu ta fad'i hakan cikin sauri, Ganin HAIRANAN ta kusa ficcewa..

Aiko a mota ta samu AHMAD d'in, bai kalleta ba yaja motarsa yana cewa, "Zaki gani ne anan gaba, koma bikin waye wallahi ya zamana k'arfe hud'u kin tabbatar kina gida, in banda jama kai wahala da gwanintar banza ace tun safe kina nan kina jale jale har qarfe tara da rabi na dare baki san ki koma gidanki ba harsai mijinki ya koma gidan ya kiraki a waya ki hau ce masa wai kina gidan amarya, bayan kema amaryarce, yaushe akayi bikin naki dazaki kafa ki tsare a gidan wata amaryar...

Ita dai HAIRANAH bata ce mai qala ba, ita mamakinsa nema ya kamata, bafa itace dashi ba, MEENATU ce dashi yau, meye na wani mata sababi danta tsaya a gidan qanwarsa..
Yana yin parking tayi shashinta ko kallansa batayi ba..
Shiko ya bita da harara..


Ramlat kam har qarfe goma da rabi tana tare da NUWAIRA, tana qoqarin tafiya saijin shigowar HEESHAM taji da abokansa waƴanda ita tunda take dashi bata tab'a saninsa dasu ba, sunfi su Ashirin,😂 mutum d'aya tasani acikinsu shine Jamal, amma duk bata sansu ba, haka suka gama sanyama auran albarka suka tafi, da barma amarya kazar amarci da madara, ba abin da yake tashi a gidan sai ƙamshin turare me kwantar da zuciya, dan dukkan abokan nasa sun had'a had'uwa irin ta SAMARIN BANAH, kowa yana ji da ƙamshinsa da gayensa abin gwanin ban sha'awa...
Har a zuciyar Ramlat tayi sha'awar ƙanin nata, Ashe had'uwarsa da take ganin ya had'u Ashe abokansa ma yara Yaran maza ne,🤔 Masu ji da kansu, gaskiya sai yau ta yarda ƙanin nata me cikakken me tsada ne...

Ta kalli NUWAIRA tace "Hmm Allah dai ya rabaki da futunar HEESHAM..
NUWAIRA tace "Ba Amin ba, danni komai nasa abin so ne agareni, kedai kimin Addu'a Allah ya rabani da kishiya, musamman HASEENAH, wallahi y'ar uwa' bana santa..
Tace "bafa mesan kishiya NUWAIRA, musamman ayanzu da nasan dad'in mijina, duk ran da Ya SABEER zai qara Aure ina ganin Haukacewa zanyi, NUWAIRA tayi dariya da cewa "Zanko tayaki... Kan Ramlat ta bata amsa wayar tata tahau ringing, tana dubawa taga mijin nata ne, nan yake ce mata yana jiranta a waje..
Haka tama NUWAIRAN sallama tayi waje, anan jikin motar masoyin nata taga k'anin nata suna hira, HEESHAM d'in ya bud'e mata ƙofar motar yana cewa, "Agaida gida Babbar Yaya, tace "Hmm kai ko kabama mutum girma baya wani jin daɗi, yayi murmushi da cewa "Toh ƙanwata, agaida gida... Nan kuma ta galla mai harara, yace "dama na baki girman ne dan yau ji nake kamar yau aka yini, ina cikin farin ciki Y'ar uwa, kimin Addu'a nasamu abin da nake so yau..
Tace bayan ka gama yimin rashin kunyar zan maka Addu'a, yace "Sorry mana Babbar Yaya, tace "Toh Allah ya biyama buqatarka HEESHAM. Yace "Yauwa ko kefah, Ameen Amiien...
Nan SABEER yaja motar yana musu murmushi..
HEESHAM na komawa gidan me gadin gidan ya rufe gidan...


Can tsakiyar gado yaga NUWAIRAN tasa cikin kyakkyawar shiga irin ta amare, aiko da sauri ya haye gadan yana yaye mata gyalan data rufe fuskarta...
Suna had'a ido suka sakarma junansu murmushi
Yace "Auntii gashi ga HEESHAM naki ayau matsayin mijinki na Aure, dan haka saiki bani Goran albishir, tace "na baka kaina kayi yanda kaga dama dani mijina, yau ranarka ce, babu wanda yake ganinmu sai Allah... Yace "Nako gode da wannan kyauta, Amma kafin na karb'eta muje room nawa ki bani minti ishirin na gyara kaina..
Tace "muje na tayaka..
Haka sukayi shashinsa, tana kauda ido ya canja kaya, yayi toilet yayi wanka yasata yin alwala suka gabatar da sallar godiya ga Allah daya had'asu a wannan rana, kana ya hau yi mata tambayoyi akan addininta, daqer take amsa mai dan kunya, shi dai koma miye yaji daɗin yanda tabasa amsoshin daidai, dan ya yarda ya samu mata wacce take da sani akan abin da takeyi..

Shiya dinga bata kazar da madarar tana basa abin gwanin ban sha'awa...

Dama tasan idan HEESHAM a tsaye suke sam bazai daga mata qafa ba, dan data tashi wai zata ta canja kaya, bata wata baqar Leda yayi wai idan tatashi canjawa tasaka wannan sai ta dawo zata tayasa wani abu..
Karb'a tayi da kallansa, saiko ya d'aga mata gira, haka ta ficce daga room d'in a kunyace...

Aiko gabanta ba ƙaramin faɗuwa yayi ba dataga kayan dayace tasaka, sanda ta waro ido, 😳 abayyane tace "Kai dama haka HEESHAM haka yake🤔, ta faɗin ma kanta hakan a tsorace dan ganin wata rigace iyakarta rabin cinja, tana da rigar mama a jikinta, Saidai ko'ina na rigar a tsage yake, ba gaban ba! Ba bayan ba, sai wani shegen fant nata siriri, kana dai ganin mace a cikin wannan rigar zaka san babu kaya dai a jikinta, dan a hakan ma shara-shara take babu abin da tab'oye a jikin mutum..

Ai saiga NUWAIRA a gefan gado ta zabga uban tagumi, dama tayi wankanta tunkan ya shigo, kayan dake jikinta ma yanzu ta saka shi, haka ta cire kayan tasaka wannan riga da kallan Kanta a miro... sanda tayi saurin rintse ido da saurin barin gaban madubin tana sauke numfashi sama sama..
Ai ba shiri ta d'auki wayarta ta kirasa, lokacin ko wayar na hannun nasa ya gama amsa kiran wayar abokinsa Jamal kenan, saiya d'auki kiran nata da "Hello, a shagwaɓe tace mai, "Sweetheart... Yace "Yes madam, tace "pls ka canja min wani kayan banda wannan, murmushi yayi, dan shi kad'al yasan yanda kayan yake a jikin mace, be'cos Lokacin da zai sai rigar, tana jikin wata y'ar bebi ce, kallo d'aya yama rigar tsigar jikinsa tatashi, wai a hakan ma dan y'ar bebi ce.. Toh inaga tana jikin masoyiyar tasa, ai yasan dole ta magantu.. Dan haka nufar room nata kawai yayi yana cewa, "Meyasa zan canja miki my Auntii, tace "Kai kaga yanda tamin ne, shigowa room d'in nata yayi yana bata amsa da cewa, "Subhanallah, yanzu dai nake ganin yanda tamiki my Auntii, ya fad'i hakan cikin rikicewa da ganinta cikin rigar, ai tana fahimtar ya shigo d'akin ta rintse idanta qam da qanqame wayar tata alamar ta daskare, ya sakar mata murmushin samun nasara, tare da k'are mata kallo tun daga sama har qasa...
Jinsa shiru sai tayi tunanin koya fitta ne, sai tayi kawai tayi saurin bud'e idanta, karab ko cikin nasa, yaci gaba da cewa "Wayyo my Auntii Ashe haka kike da MASIFAR kyau ban sani ba, ya Faɗin mata hakan yana me rungumarta, tare da bama dukkan jikinta inda ya masa kiss..
Nan gabanta ya shiga fad'uwa, yana jinta amma sanda ya zubar da ita a masauqi me kyau hankalinsa ya kwanta..

Irin ƙaunar daya nunama ƙirjinta abin ya tab'a zuciyarta matuƙa, lokacin da yazo uwa abu hanya tace bata san zance ba,😨 waje ya rufe ruf kamar ba mace ba, yace "Auntii ya haka, ya fad'i kamar zaiyi kuka😭... Ai tana kai hannunta wajen tace "Wallahi ba haka nake ba, nan ya fara karanto addu'ar daya dace yayi tunkan komai ya fara wakana, amma ina har lokacin waje a shafe yake, yace "Innalillahi-wa'inna'ilaihirraji'un, Auntii zan mutu idan wannan hanyar bata bud'e ba..
Jin hakan yasa NUWAIRA fashewa da kuka dan ya burkitata sosai, ya faro mata abin da tunda take a rayuwarta bata tab'a jinsa ko ganinsa ba, tana a hannu matuƙa, qila shi ya iya jurewa, amma ita bata san yaya zata kaya da kanta ba..
Fad'i take, "wallahi ba haka nake ba, yanzu ne wajen ya koma haka...
HEESHAM yaga bala'i, danya tsokaloma kansa abin dabai tab'a tsokanoma kansa bah.



Daidai lokacin ko HASEENAH sai juyi take a gadanta tana murmushi, hankali kwance take, tayarda da samun nasara a aikin Allah wadai d'in da tayi, hakan yasa take cikin farin ciki sosai...





Cikin damuwa sosai yace "Yaushe ya koma hakan toh, tace "Ko d'azu dana shiga toilet wallahi ba haka nake ba, Yace "please My Auntii kiyi wani abu akai, wallahi ban tab'a kaiwa haka a wannan yanayin ba, tace "Nima haka, idan kabarni a hakan zan shiga wani hali..

Shuru kawai yayi mata da dafe kansa wanda yake barazanar tarwatsewa, idan nan nasa yayi jajawur, wallahi bai tab'a jin wata muguwar sha'awa irinta wannan lokacin ba, shi tunda yake ma a rayuwarsa bai tab'a sanin maza suna shiga tashin hankali idan irin wannan yanayi ya cafkesu ba...

NUWAIRA dataga ya kama kansa yayi mata shuru, saita kwanto jikinsa a hankali, ta qanqanmesa tana sauke numfashi kad'an kad'an, jin ɗumin jikin nata yasa shi d'an fara dawowa normal, can kuma dataga har lokacin tana cikin wani hali, saita juyo dashi gareta, cikin zubar hawaye taci gaba da cewa, Dan Allah Mijina kaban farin ciki da nutsuwa, wallahi kaine mutum na farko daka fara tab'ani haka, ban san ya zanyi ba, ina jin wani yanayi yana shigata da zafi zafi, zai min illah... Takai ƙarshen zancen da rushewa da kuka..
Kama fuskarta yayi yana leshe mata hawayenta cikin matuƙar so da ƙauna Yace da ita, "Nima a wannan yanayin nake, nawa ma dole yafi naki, dan ina da tabbacin zaki iya tsallake naki amma ni akwai matsala, ban tab'a jin sha'awa irin tayau ba, kuma....

Ai NUWAIRA bata barshi ya qarasa zancen nasa ba ta had'e bakinsa da nata, tahau aika masa da wani make✔ kiss, me tafiya da tunanin mutum, Sam bata tab'a sanin ta iya ba sai yau, Ashe idan kaji mutum yana cewa bai iya abu ba Wallahi bai shiga tashin hankali akan wannan abun bane...
HEESHAM barinta yayi tagama shafesa lungu da sak'o, yasan bata cikin hankalinta, shiyasa bai hanata duk abin da take so ba, sanda tasamu nutsuwa ta langwab'e mai, can kuwa bacci me nauyi yayi awan gaba da ita, daya gane tayi bacci saiya zare jikinsa daga nata ya qara duba hanyar yaga wallahi a rufan dai take kamar yanda ya gani d'azu..
Tashi yayi da gyara kansa yaja mata bargo yayi room nasa, nan ya sakar ma kansa ruwan sanyi, ya dinga sauka akansa, sanda yaji sanyin ya fara ratsa kan nasan Sannan yayi wanka dayin alwala yazo ya tada lafula, dan lokacin qarfe d'aya ne na dare, aiko Raka'a goma sha biyu yayi ya zauna ya dinga rokwan Allah kan lamarin,
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment