Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallan HEESHAM da yake ta dariya...
Can ta jefesa da fillo, tace "Zan gamu dakai ne ai...
Saiya kama kunnuwansa biyun da cewa "Sorry my Luvly mummy..
Qin kulasa tayi..



Wannan yasa direct gidanta akayi da ita...
Nan gidan ya zama kamar gidan biki, anan akayi komai, ranar suna yara sukaci sunan Baba Alhaji da Dadyn su HEESHAM wato sun qara yi musu takwarori..
Aiko ba qaramin jin daɗi sukaji ba..
Komai yayi daidai dan me jego tasamu alkairai masu yawan gaske

Dan gidajen TV dana radio dana yanar gizo kaf ba inda basu watsa zuwan waƴannan yara ba, Saidai muce Allah ya raya y'an biyu, waƴanda suke kira da AMEER DA AMAAR..

MEENATU adai tsorace taje sunan, haka kawai NUWAIRA kuma taji bata jin komai aranta dangane da ita, danta kulata ba lefi, haka taji daɗin kyautar data kai mata, momyn su dai jiki yaqi dad'i dan har an dawo da ita gida... Amma Sam zuciyarta ba nadama a cikinta ( rahama nalele tace aiko sai taje can da baqin halin ta )

MEENATUN dai tayi iyakar bakin qoqarinta nasan Ganin ta canja amma taqi kulata shiyasa ta barta, indai duniya ce ai makaranta ce a gareta...








Bayan wasu lokuta masu tsawo HAIRANAH ta qara aihuwa ta samu namiji, yaran yazo da kyau ubansa sak...
Haka bata zata ba tayi tsammani ba AHMAD ya sakama yaron suna AUFAN.. Sanda gaban HAIRANAH ya fad'i dan ita Sam tama manta da wani AUFAN...😍





MEENATU ma ta qara aihuwa ta haifi mace, yarinyar taci sunan kakarsu..


Haka Ramlat ma ta qara aihuwan ita da Hannatu..


NUWAIRA ce qarshensu..
Ta haifo y'arta mace me kama da ita sak, hakan yama HEESHAM dad'i ba kunya ya Saka sunan momynsa, yace idan ta qara aihuwa a gaba ya Saka sunan mama da baba dan zai qara mata Addu'a ne tabasa wasu biyun mace dana miji...😂
Bata damu ba, dan murmushi kawai tamai.








*************
Ya dawo ya Tatar da ita tana karanta wani Novel na RAHAMA NALELE me suna *KAR KA BARNI DA AIKI* Ta qurama littafin ido tana ta Addu'a Allah yasa ya qare a 1 dan idan bai qare a 1 d'in ba Toh ita Rahama Nalelen zata bari da aikin nema, gashi bata bama masoyanta novel akan lokaci, wannan halinta ne amma tace ayi mata afuwa zata dena...

AHMAD ya zare littafin daga hannunta.. Yace "wato dan yara na suna Gidan momy hakan ya baki damar sakewa kina karatun novel ko..
Tace "Wayyo my blood, bakasan rikicin da yake cikin wanga novel bane, Allah akwai matsala idan na rasa cigaban sa...

Yace "ina Rahama ce Marubuciyar, tace "Ko shakka babu, yace "Ku kuke y'aleta ne, baku tab'a kai mata sambaci bane, ran da kuka kulleta hankalinta dawowa zaiyi kanku, nidai idan ta b'atama Matata rai ki yarda Saidai kawai kiga nasa an kawo miki ita gabanki, da baki zata qarasa miki labarin, dan magana ta gaskiya bani san ganinki cikin tunanin komai my Baby... HAIRANAH tayi dariya tace "Allah my blood.. Yace "Yes..
Tace "Bani da abin so kamar ka dan Allah bayan Aunty MEENATU karka min kishiya.. murmushi yayi mata da nufar room d'insa yana cewa "Toh kizo kimin abin da zai d'auke hankali na akan kowace mace bayan ku...
Cikin sauri tatashi tana cewa tanan nafi kwarewa my blood, I Luv u I Luv u I Luv u my daga kai sai rijiya...🙈











Assalamu'alaikum Luvly, my Auntii my blood my sweetheart...
Barka da dawowa Abban AMAAR Baban AMEER Dadyn Mami.. NUWAIRA tabama HEESHAM amsa da fad'in hakan tana me rungumarsa, amma ta kasa tsayawa a daidai rungumar, me karatu ne ko me sauraro ne nake san yaje can gana ya gano me ta b'ige da aikatawar bayan rungumar😜...

"Toh gaya min, yau kuma da wata tsaraba kazo min dashi, yace "Ke kad'ai Aunty Rahma Muh'md Rufa'i Nalele tace nabama wannan littafin, saboda mahimmancinki a gareta, tare da tausaya ma rayuwarki da tayi a baya, tare da y'an uwantakan dake tsakanina da ita! tace wannan shine zata fittar littafinta na gaba, amma kafin ta fitar ta baki ke kad'ai kiji dad'in ki kafin wani yaji.
Cikin murna NUWAIRA ta karb'a da kallan bangwan littafin tana Addu'a aranta kan Allah yasa DAGA ZUCHIYA TAH ne, ko MATAR KAMAL, ko ABU KAMAR WASA FAH, sai taga tsab'anin hakan.. Wani ne me suna *ME MARTABA SARKIN SAMARI* Sai tayi saurin washe baki tace "Nasan koma Yayane dole me Martaban nan yazo da wani saban salo musamman da naga kamar bazaiyi mutunci ba.. Gashi kamar qaramin yaro, irin yara yaran SAMARIN BANAH, ko kad'an baiyi kama da marwan a Y'AR ƘAUYE KO Y'AR BIRNI, ko jarimi KAMAL a littafin MASIFAR SO, ko Babba a LIKITAN ZUCHIYA...

HEESHAM yayi murmushi da cewa, "Amma yayi kama da Mijinki, tace "Eh toh, kasan dai ance sankan yafi san kan wani ko. Ban yarda mijin wata yafi nawa ba..
Yace "idanko haka ne ki bita a hankali kawai.
Tace "Nabita my dear, yace "Na biya muku aikin hajji dukkanku, ke Hannatu HAIRANAH Aunty Ramlat Khadija MEENATU da iyayenmu banda Momy tace zata tsaya kula da yara, dan taje taje Allah dai ya karb'a..
Ya AHMAD kuma duk ya biya mana mu mazan..
Idan muka dawo zan d'oraki akam business my Auntii...

Qara rungumarsa NUWAIRA tayi cikin matuƙar so da kyau tahau yi masa godiya.. Yace "Aunty idan har zaki kyautata min ba abin da bazan miki ba, ga duk ma matar da take bin mijinta na tabbatar bazaiji y'ashin yi mata komai ba, Saidai idan Allah ya had'ata da mugun miji, ko hakan yana cikin qaddararta..
NUWAIRA tace "Haka ne, Luv, nidai ina sanka...
Murmushi ya qara mata da cewa, "Zo kiga wani abu...
Cikin kulawa, cikin Ladabi ta bishi wajen shaƙatawar gidan nasu.. Suka zubama yaransu ido kamar yaran larabawa, sai wasa suke abin gwanin ban sha'awa, saboda tsabar kyau..
NUWAIRA tace "basu dad'e da dawowa daga madarasa ba, HEESHAM ya kalleta a shagwaɓe yace "Aunty wallahi sunyi min kad'an, ni nina miki komai amma ke baki min qoqari, Zanfa fara had'aki da Allah fah..
Jan numfashi tayi da cewa "Nifa ba abin da nake sha, Allah daga Allah ne, Yace "Nasani komai daga Allah ne, amma ki dinga dagewa, tace "toh toh toh, Yanzu me kake nufi, yace "Luv nake nufi, dan daga nan ne ake samunsu...
Murmushi tayi da shan gabansa cike da muradi tace "Toh a KAFTA...






Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah gaskiya godiya ta tabbata ga Allah me kowa me komai daya kawoni qarshen wanga Novel

Me yafi birgeki
Me yafi tsaya miki arai
Me yafi shagaltar dake
Me yafi tafiya dake
Me yafi baki mamaki
Me zaki kira na ilmantarwa a cikin labarin

Idan har kinsan kina bin wannan labarin ki bani amsoshina, dan naji dad'i a matsayina na Marubuciyar ki...

Nagode sosai masoyana kuci gaba da bibiyata zan kawo muku wanda yafi wannan a dad'i...
Allah ya yafemin kura kuran da nayi a baya da yanzu, ya kuma sadamu da alkairinsa....

Sai kunji a wani saban littafin nawa, taku har kullum rahama nalele..
Kuyi following nawa a wattpad, ku kuma nemeni a YouTube danjin dad'ad'an littattafaina acan cikin muryoyi masu gwanancewa musamman Zainab Abdulrahaman me Agogo....
Sunan channel d'ina *RAHAMA NALELE..*
Xaku iya kirana amma mata zalla, danni matar Aure ce karku kirani a matsayinku na maza
07038260028





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment