Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙoƙarin shigewa part ɗin su yaji Sara ta ƙanƙamesa tana kiran "Twin... wayyooo" Cak Junaid ya tsaya dake ƙoƙarin riƙe hannunta. Wani irin Murmushi Abeed yyi sai kawai ya sunkuya tare da ɗaukan Sara yyi part ɗinta da ita. Junaid yabi Abeed da wani irin kallo kafin ya girgiza kai tare da juyawa ya fita. Yana shiga ya ajjiye kan bed zumbur ta miƙe tana sakin kuka, Abeed ya haɗe fuska yace "Kee" taƙi motsawa ya daka mata tsawa wacce ta sanya Sara kusan salon fitsari a wando, Banda kallonsa babu abinda Sara take fuska ba walwala yace "Jeki kwanta" baya tayi ta zauna kan bed ɗin yace "kwanta" ta kwanta tana Kallonsa tana sauke ajjiyar zuciya yace "Close your eyes" Sara ta rufe idanunta, Abeed ya miƙe tsaye tare da kashe hasken ɗakin, da sauri Sara ta miƙe tace "tsoro inaji" yace "To dodo ya kamaki" ta fashe da kuka tace "A'a kaji" yace "banji ba" tace "To ai kana da kunne" yace "Au haba?" Tace "Eh gashi nan, dashi ake jin mgn" yace "To ni bana ji" tace "Kum kke mgn?" Shiru yyi mata bayan ya ɗauki ruwa yyi addu'a ya dawo inda take yace "kwanta" kwanciya tayi tana kulle idanunta, tana rufe idanu sai kuma ta buɗe. Ruwan addu'a ya ɗiba ya shiga shafa mata a fuska tana sauke ajjiyar zuciya a hankali, kana ya kamata hannunta ya shiga shafa mata a tafin hannunta, ya jima yana kallon yatsun hannunta ta hasken da yyi raguwa, kafin yyi mata addu'a numfashinta yaji yana sauka a hankali ta ƙanƙame hannunsu tana tura baki gaba. Fararan idanunsa ya rufe zuciyarsa na bugawa kamar yadda yaji nata zuciyar na bugawa, a hankali ya zame hannunsa ya gyara mata kwanciya, kana ya fita waje.

Masarautar Zahel.
Sairah na zaune idar da sallar ta ke nan, kamar wacce aka sikara ta miƙe da sauri, a hankali ta shiga tafiya Zuciyarta na bugawa, a haka ta Ƙarasa sashen da Ayyana ke ciki, kamar kullum waƙar data zame mata jiki take, Sairah ta ɗan maƙale bakin ƙofa tana leƙa ayyana wacce har Yanzu bata taɓa ganin fuskarta, hawayen da suka zubu mata ta goge, kamar daga sama taji Muryar Ayyana tana faɗin "Ki daina zuwa idan kin san zaki kuka?" Zare ido Sairah tayi daman ta san tana zuwa ne? Tayaya akai tasan da hakan, Ayyana dake zaune ta miƙe tsaye duguwar mata ce, mai ƙyakƙyawar sura, kallon Sairah take babu ko ƙiftawa can tace "Wace ke? Daga ina kin san illar dake cikin waje na da kike? Maza fita a nan?" Hawaye na zubuwa Sairah tace "Ni ba kowa bace, amma dan Allah wace ke? Me kike kullum a nan mene yasa kike rera waƙa haka?" Ayyana ta kalli Sairah sai kawai ta juya ta koma ciki, Sairah tace "Kiyi magana, wace ke dan Allah? Meyesa kike zaune a nan bkya fita?" Shiru Ayyana tayi bata sake magana ba, Sairah tai ta mgn ita ɗaya amma babu reply, gajiya tayi ta juya a hankali zuciyarta na bugawa, tana ƙoƙarin shigewa taji an kama hannunta tare da faɗin "Kee" da sauri ta ɗaga kai suka haɗa idanu da Subash yana tsaye kamar kullum fuskar nan babu walwala yace "me kike nan?" Jikinta na rawa tace "ba komai" yace "Bani labari daga ina kike?" Sairah tace "Sunana Sairah Abdullatib, kawai ina tafiya ne naga na shigo nan shi ne aka riƙe ne dan Allah dan darajar Annabi ka..." Da sauri ya ɗaga mata kai yace "Bana son wannan kalaman, kice ke Musulma ce?" Da sauri tace "Eh" yace "Lalle, eh fa naga Allah hhhhhh wai musulma" Sairah ta kalli Subash tace "Musulunci ai gsky ne, kuma shine turba mai kyau, da zaku mance ɓata ku dawo kan hanya ƙila da kun rabauta" Subash yyi dry yace "Ke nan mune ɓatattu? To waye ya faɗa maki mu zamu mutu?" Tace "Babu wanda zai dauwama a wannan Duniyar,kowa ga Allah yake kuma garesa zamu koma, shine ya halicce mu a cikin mahaifa tun muna Mani, muka zama gudan jini kafin mu zama tsoka, sannan Ubangiji ya fasallata mana sura, Ubangiji shine ya samar mana da iskar daza muna shaƙa, ya samar da ƙasar da muke takawa, ya halicci sama kana ya samar mana da tsirrai, duk saboda mutum ɗaya Ubangiji ya samar da hakan" Subash ya buɗe ido yace "Kina nufin kice duk faɗin duniyar nan saboda mutum ɗaya aka yi ta?" Saidai tace "Eh" yace "to waye?" Ta kallesa sosai Zuciyarta na buge tace "Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama. Cikamakin Annabawa da Manzanni, shine Annabin ƙarshen zamani, kuma shine yazo da addini na gsky, zuwan Alkur'ani ya sanya littafin Injila ya zama tarihi, duk jama'ar da basu yarda da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama a matsayin Annabi ba, to za suyi taɓewa irinta Fir'auna, zasu halaka, halaka irinta mutunan Annabi Luɗ,kuma....." Tsawa Subash ya daka mata yace "Yimin shiru a nan kafin na sanya maki wuƙa a nan" Duk da tsoran dake cin Sairah bai hanata cewa "Raina fansa ne ga Annabi Muhammad s.a.w idan ka shirya nima na shirya" hannunsu ya sanya ya ɗauke ta da mari ya ƙara sakar mata mari kafin ya ja hannunta keeee ya nufi gidan kurkuku da ita.... Ranar Monday a can cikin gidan Su Zain Abeed, Zain ya fito cikin shirin fita Court sbd shari'ar da zai gabatar, lokacin Amma na zaune a Parlo Cikin ƙyakkyawar shigar ta, Zama yyi yace "Mrng Amma" tace "Mrng har ka fito?", Zain yace "Eh, daman by 9 zamu zauna meeting zuwa 10, mu fara shari'ar" Amma tace "To ina Mahaɗin naka?" Ya shafa kai yace "Bai fa tashi ba" Amma tace "Ok, naga kamar rabonsa da abinci tun breakfast ɗin Jiya" Zain ya ware idanunsa da mmki sai kuma yace "Amma ki bashi mana please" Amma tana haɗe rai tace "Tunda Yaro ne ko?" Miƙewa yyi yace "Na tafi" tace "Allah ya kiyaye" Misalin 11:30 Abeed ya fito cikin wasu haɗaɗɗan Suit irin na jikin Zain, domin kafin ya fita sai da ya ajjiye masa komai na sawa, a hankali yake tafiya kamar wanda baya ƙaunar takawa, sai ƙamshi yake bazawa hannunsa riƙe da key car, still Amma na zaune ya samu waje ya zauna yana jan numfashi kafin yace "Good morning Amma" Amma tana Miƙewa tsaye tace "Ykk" ya ɗan saci kallonta yace "Allhamdulillah" ya faɗa yana kokarin Miƙewa tace "Ka jira ina zuwa" komawa yyi ya zauna tare da rufe idanunsa, ba jimawa Amma ta dawo hannunta riƙe da basket na breakfast, ta ajjiye gabansa tace "Gashi nan" Abeed ya ware idanunsa sosai kafin yace "Am full ni" tace "Kaji nace kaci ne? Ajjiya ɗan uwanka ya bani kuma yace ka tabbatar kaci, nida ba cikina bane" kallon Amma kawai Abeed yyi yasan sarai itace, bai san mene yasa take nuna masa halin ɗan fari ba,tea ya haɗa ya fara sha a hankali yana ya motsa fuska can kuma ya shiga haɗawa da dankali. Yana cikin ci Sara ta fito sanye da kayan baccin da sukai mata kyau, riga da wando ne milk yau dai anci Sa'a da ɗura baby hijab a kanta, kallo ɗaya yyi mata yyi ƙasa da kansa, Amma tace "Har kin tashi Saraa?" Sara ta ɗaga kai tana marairaicewa tare da langwaɓewa jikin Amma tace "Yunwa na keji" Amma tace "To kinyi brush ne?" Sara tace "Eh" tace "Ok me za kici?" Sara tace "Amma nama zanci" Abeed bai san lokacin da yace "Mayya" ba, Sara ta kwaɓe fuska tace "Amma nine Mayya wai" Amma tace "Wai injiwa" Tace "Wanan, ban san sunansa ba, sai ya dinga buɗe min ido haka" ta faɗa tana zare idanunta, dry ta kusa kama Abeed dake bata layinsa sai ya haɗe rai sosai, Amma tace "Manta dashi, duk sanda ya kuma yi maki zanesa zan" Sara ta zare ido tace "Babba ne fa" Amma tace "Babban fa" Dry Sara ta fara har dimples ɗinta na lomawa shi dai Abeed da idanu kawai yake kallonta, yana gamawa ya miƙe tsaye tare da ficewa. Da daddare bayan sallar Issha duk suna parlo, Abeed daga shi sai vest da 3gauter Abba ya kira su, Gaban Abeed na faɗuwa ya miƙe yabi bayan Biyuninsa har zuwa sashen Abba, gaisuwar su ya amsa can ciki kafin ya kalli Abeed yace "Me yanke akan aurenka da Riya? Wanda za'ai ɗaura a wannan juma'ar ka amince ko a'a?" Abeed yyi ƙasa da kansa, zuciyarsa na tsananin harbawa kasa bada amsa yyi shi dai ya san ko me za'ai wlh ba zai iya zama da Riya a matsayin mata ba, Abba yace "Dakai nake, ina da abinyi Ni" Abeed ya ɗaga idanunsa yace "Abba dan Allah kayi hqr ka fahimce ni Abba" Abba ya ɗaga masa hannu yace "Tambayarka kawai nayi, Eh ko a'a?" Abeddeen jikinsa a matuƙar sanyaye bai san lokacin daya buɗe baki yace "Abba bana sonta ba zan iya zama da ita ba" Abba ya ɗanyi Murmushi mai ciwo kafin yace "Ok then, ka tattara komai naka everything ka barmin gida, before that duk wata dukiya daka san tawa ce a hannunka ka ajjiye min abata, key cars, key house's, atms, everything daya shafeni kada ka kuskura na ƙara ganin fuskarka ko da wasa....


Zain Abeed na kuɗi ne, it's 500 via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank evidence of payment 08119237616.
[08-15 08:44] +234 703 831 1110: *16 Nimcyluv*
Zain cikin tashin hankali yace "Abba kayi tunani" Abba yace "I can't... Truly I can't think of anything." He said dismissively. Zain ya kasa jurewa yace "Abba, kace yabar gidan fa? Kana nufin ka cire shi Matsayin ɗa?" Abba fuska a sake yace "Uhm, tsuntsun daya ja ruwa, shi kan doka, ni dana haifesa bai saurari magana ta ba, bare kuma shi da yake ɗa a waje na? Ban masa baki ba kawai dai yaje can wata uwa duniyar" Amma ta kalli Abba Zuciyarta na bugawa, babu abinda yafi ɗaga mata hankali irin kalmar da Abba ya faɗa, wai yaje can uwa duniya? Me hakan ke nufi?. Abeddeen da tunaninsa ya gama tsayawa yama rasa me zai ce, sai ajjiyar zuciya yake Saukewa, akan wata banza can mahaifinsa zai kure shi? Bayan duk abinda yyi yayine domin gudarwa yarinyar wahala? Ke nan ko mutuwa yyi akan titi babu abinda ya shafi Abba, Muryar Abba yaji yace "Ina jiranka,ka kawo min komai nawa" Abeed da idanuna yyi masifar ja, ga wasu jiyoyin kansa da suka firfito waje, ga wani headache da fever daya kama sa a yanzu, cikin Muryar rauni kamar zai kuka yace. "Abba banda nasan tare Amma ta haife mu da Zain da nace kai ba mahaifina bane, akan yarinyar da baka gama tabbatar da tarbiyyarta ba zaka kure Ni......" Tassss!! Abba ya ɗauke Abeed da wani ƙyakƙyawan mari yace "Well-done, Well-done Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas, how dare you talk to me like that? Kasan me kke cewa, kana nufin ɗan uwana shine bai iya tarbiyya ba? Or what? I think ko mahaukaciya nace ka aura zaka iya aura kace Thank you Abba, amma kalli abinda kake, nine yaron nan yake faɗawa magna kai tsaye" ƙwalla tuni ta cika idanun Zain, Abeed aka mara amma shine da jin ciwon marin da zafinsa. This time her long silence was believable Amma tace "Give him sometimes ya fito da wacce yake so Mai martaba, ina tunanin forcing marriage isn't a solution, we're all mature, Abeed knows what is right and what's wrong, tunda yace bai so is better a rabu dashi ya samu wacce yake so.." Abba ya kalli Amma yace "Ok, na barshi yaƙi auren Riya? Yarinyar da aka tabbatar ciwon zuciya ne da ita, at anytime Zuciyarta zata iya bugawa, firstly ma umarnin mahaifiyata kike son na karya? To! I can't" Calmy Amma tace "I don' means that, amma kayi hqr duk yadda kaga zakai da Abeed zaka iya kai ka haifa" Abba yace "Good! Saratu, kiyi shiru to" Abba ya kalli Abeed yace "Tashi kabar min waje tunda haka ka zaɓarwa kanka" Gently Abeed ya miƙe kamar wani statue baya gane komai, face maganganun Abba, da kuma marin da yyi masa, da sauri Zain yace "Abba zan bisa" Kallon Zain Abba yyi yace "Kaga ban tsinewa Abeed ba, cos i love my son, i love him alot nayi masa hakan ne, domin ya amince da auren Riya, amma kai zan iya tsine maka idan ka sake saka baki cikin maganar, get lost my friend.." Zain zuciyarsa a cunkushe ya marawa Abeed baya. Samun Abeed yyi yana haɗa kayansa a trly sai da ya ɗauki abinda zai ɗauka, sannan ya kwashe atms nasa guda wajan 10 ya ware na Abba guda huɗu, sai all keys na abubuwan da yake using, da ducoment da files na property. A fusace Zain yace "Ka auren Riya ne ba zaka iya ba? Ko kuma wata matsala ce dakai da ban sani ba?" Shiru Abeed yyi yaci gaba da haɗa kayansa, hawaye na sauka a idanun Zain yace "Oh! Duba nine wanda Abeed yake sharewa, kai Abba ya mara nine da jin zafin marin, kai Abba ya faɗawa Mgn nine da jin zafin Maganar, Stop all this rubbish, stay with us ka amince da auren Riya" Abeed daya gama haɗa komai sai Wayarsa dake Aljihu, bai saurari maganar Zain ba ya nufi wajan ƙofa, cikin wani sabon tashin hankali da firgici Zain ya fisgo Abeed tare da cakumesa yace "Ok go!! Nine baka damu dani ba, domin rashinka nine zan fi shan wahala fiye dasu Abba, nine zan shiga cikin kaɗaici da kuma kewar Biyunina, Please Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas stay with me ko ni ɗaya ka auri Riya sbd dani?" Abeed ya gyara tsaiwar sa baka iya tantance halinda yake ciki a yanzu,ya jima yana Kallon Zain kafin a hankali yace "A yanzu na auri Riya, a gobe zan mutu, domin tunda nace ba zan aureta to wlh bana so, karabu da Abba tunda ya bambanta ni da wacce bai haifa ba, it's over...And you duk sanda kaso gani na zaka iya a dai cikin gidanku ne ba zaka ganni ba" ya faɗa yana jan jakar kayansa, bat! bat! Haka sautin bugun zuciyar Abeed yake badawa. Zain yace "Ok bari na kira maka wacce zata hanaka tafiya" yana faɗin hakan yyi waje abinsa, Abeed kuma ya fita zuwa Main Parlo domin a tunaninsa Naila zai kirawo masa, yana fita tsakiyar Main Parlo yaji tace "Twin" Cak ya tsaya ba tare daya juya ya kalleta ba, tana tafiya a hankali domin bacci take ma dare tuni ya fara, tazo ɗan kusa dashi tace "Tafiya za kayi? Wai ba zaka sake dawowa ba?" Ta faɗa a sanyaye ƙwalla na tarowa cikin idanunta. Shiru yyi mata ganin bazai juyo ba yasa ta juya inda yake cikin Sa'a suka haɗa idanu, ƙwallar idanunta ta silalo tace "To zan bika" idanunsa da sukai ja ya tsira mata, yana kallon yadda hawaye ke sauka akan ƙyakkyawar fuskar ta, ya jima a haka yana Kallon ta ita kuma kanta a ƙasa kafin ya ɗan ɗaga ƙafa zai bar wajan tayi saurin riƙe hannunsa taje "Ka tsaya ni na ɗauko Hijab" ɗan dubawa yyi yaga ba kowa a wajan sai Zain, durƙosawa yayi daidai tsayinta domin gaba ɗaya ba tafi ƙirjinsa ba, Bama ta ƙarasa ba, hannunsa data riƙe ya zame ya kama nata yace "shekara nawa kike son nayi na dawo?" Tayi shiru can tace "A'a kwana dai" yana kallon idanunta yace "Ok how many days?" Yatsun hannunta ta shiga irgawa kafin tace "5days.. kaji twin" 5days ya tashi kamar ranar Alhamis ana kwana ɗaya ɗaurin auren ta ke nan?" Ya miƙe a hankali yace "Owk, waiting for me..." Tana ɗan turo baki tace "To zaka kawo min chocolate?" Wlh da ƙyar yake mata reply sbd yanayin yadda gudun zuciyarsa daya ƙaro yana dafe ƙirjinsa yace "Ok" yana faɗin hakan ya zame hannunsa a saurin da yake ga yadda ta riƙe masa hannu ya sanya ƙaramin ring ɗin dake ƙaramin hannunsu ya zame zuwa tafin hannunta, da sauri ya shige zuwa sashen Mai martaba,yana zuwa Amma ta miƙe tsaye ganinsa da kaya a hannunsa, kasa cewa komai tayi sai idanu da take binsa dashi, Abeed ya durƙosawa ya zube komai gaban Abba kafin yace "Gashi nan Abba, nasan akwai lokacin da zaka fahimci ba da gangan naƙi yi maka biyayya ba....Am sorry" zuciyar Abba ta buga da ƙarfi, kafin yyi wata mgn Abeed yyi gaba zuwa compound hannunsa riƙe da jaka yana ja, ɗayan kuma yana riƙe da jiater sa, wajan motarsa ya nufa yana zuwa ya shiga ciki, tare da yi mata key ya jata a guje, daidai lokacin da Zain ke ƙara sawa, cikin rashin Sa'a bai samu Abeed ɗin ba sai ƙurar motarsa, hawaye ne suke sauka akan fuskar Zain babu tsayawa, yaji shima gidan yyi masa girma tare da zafi. Sashen su Riya ya nufa zuciyarsa na tafasa, yana zuwa ya fisgi Riya tare da wanke ta da mari, yace "Riya kin cutar da rayuwar Wanda bai ji ba bai gani ba, Riya kin zalunci Abeed, shi kaɗai ne namiji a duniya daba zaki iya auren wani ba zai shi? Riya kin zalunci soyayyar da aka daɗe da gina wa, Riya kin raba tsakanin uba da ɗan sa" ya ƙare Mgnar yana kuka, Dad Waziri ya fito yace "Ban gane me kke nufi ba? Me Riya tayi naga tun shekaran jiya da muka dawo daga asibiti bata fita ko'ina ba" Zain ya kalli Dad Waziri yace "Abba ya kuri Abeed daga gidan sa, saboda yace bai amince da auran Riya ba, yace kada ya sake ya ƙara ganin fuskarsa" Junaid dake zaune ya ɗaga idanunsa domin Mgnar ta girgiza sa da sauri yace "Yanzu ina Abeed ɗin?"... "He's alrdy left, nasan tunda Abeed yaƙi biyayya ga auren nan, akwai dalilinsa ba, babban dalili ne zai saka Abeed yin haka, Abeed baya ƙara shiyasa tun farko yace baya sonta, yanzu kiyi farin ciki Riya babu auren Abeed babu Abeed ɗin gaba ɗaya" ya a faɗin hakan yyi waje abinsa. Cikin haushin Riya Junaid yace. "I don't know ko aljanu sun shafeki, sau nawa nace ki hqr da Mgnar auren Abeed? Yanzu duk abinda ya faru kece sila, you're the reason behind anything dake faruwa, kin sanya Abba ya kuri ɗan daya haifa Just because of you, anya kin san hakkin dake tsakanin soyayyar iyaye kowa?" Riya wacce jikinta yyi sanyi tace "mene laifina dan nace ina son Abeed?" Junaid bai wata wata ba ya ɗauke Riya da wani irin mari, zai ƙara mata Ummi tayi saurin riƙe hannun Junaid cikin tsawa tace "Wlh ina maka Allah ya isa ka sake taɓa yarinyar nan, gaba ɗaya Riya ɗin nawa take? Mai makon aji tausayin ta shine za'a na mata ihu aka? Sai taje tace Mai martaba ya kuri Abeed?" Junaid yyi ƙwafa sbd takaici ma kasa mgn yyi sai kawai ya fita tare da ɗaukan motarsa yyi waje a tunaninsa ko zai samu Abeed a hanya. Dad Waziri ya kalli Riya kana ya kalli Ummi yace "Did she ever have anyone else?" Ummi tace "Of course not, She loved him completely." Dad Waziri ya dafe kansa yana kiran sunan Allah, kafin gently ya miƙe tare da yin waje. Mai martaba dake sauraran yadda Amma ke kuka kamar ranta zai fita yace "Ban tsammaci Abeed zan yanke shawarar barin gidan nan ba." Amma ta ɗago kai tace "Me kace? Kai fa ka bashi zaɓi kai ne wanda ka sanya ya bar gidan nan, Abeed ya faɗi iya kar gskyarsa ne, akan baya sonta bazai iya zama da ita ba, kasan halinsa baya ƙarya Zain shine maƙaryaci" Abba yace "Yes. He lies all the time" yyi shiru Kafin yace "I cannot tell you how many times da yake ƙarya, sometimes he says Yes, sometimes he swears it's the truth, he Knowing I'm aware of him lying never makes him stop." Amma ta miƙe tace "Yanzu dai ka banbanta ɗan cikinka da wata ko? Ka kuri Abeed daga cikin gidanka? Ban nunawa Abeed soyayya ba, bawai dan bana son sa ba, kawai ina ɗauke kai na daga kansa ne, na ɗauke sa tamkar ɗan fari ina masa kawaici, amma baka duba yadda uwa za taji zafin rashin ɗan ta ba ka kuri Abeed? Kasan yadda nake ji a Zuciyata kowa? Kasan ina Abeed zai nufa?" Abba ya ɗaga mata hannu yace "Stop it Saratu, kina nufin bana son Abeddeen ne? Ko kuma haka kurum na yanke wannan hukuncin? Kamar yadda kika haifesa nima nina haifesa ai bake kaɗai kike cikinsa ba" Amma tace "Ok haka kace?" Ta faɗa tana goge hawayen idanunta ficewa tayi daga part ɗin Mai martaba, tana fita Mai martaba ya dafe kansa
dake sara masa wlh bai san mene ya sanya ya akaita hakan ba, what wrong with him? Har haka mene ya aikesa kurar ɗan sa? Miƙewa yyi ya shiga zagaye ƙawataccen parlon nasa, yana tsaye yaji Sallamar Amintacciyar kuyangarsa tana nemawa Dad Waziri da Uncle AY iso, kasa magana yyi can ya nisa yace "kece ina hutawa ne" yana faɗin hakan ya shige bedroom. Amma na shiga part ɗin ta, ta haɗe kai da gwiwa ta shiga rera kuka kamar yarinya, ita kam wace zata tara da wannan mgnar? Ko Anuty Zulfa zata kira? Ko kuma ta kira Rooma? Wlh ta shiga uku wajansu idan ta kira, Zulfa ba taƙi ta tashi jet yanzu ta sauka a 9ja ba. Har kusan Subhi tana zaune bayan tayi sallah ta dinga addu'a Ubangiji ya kare mata ɗan ta ya zaɓa masa abinda yafi masa alkairi a rayuwarsa. Washegari da safe tun wuri Zain ya shirya yabar gidan, domin gidan yyi masa zafi sosai, he can't believe cewa yau baya tare da Biyuninsa, tsanar Riya ya ninku cikin zuciyarsa. Sara na part ɗin ta sai ta gaji da zaman ta ɗan leƙo wai taga ko Abeed ya dawo. Abeddeen na fita kai tsaye airport ya nufa, yaso ya samu jirgin da zai tashi a daran zuwa anywhere na country amma babu, dole ya nufi Tahir hotel ya amshi key ɗin room, kowa na mamakin ganin Abeed, domin sun ɗauka ɗa ɗaya ne da Mai martaba ba, ba'a taɓa saka photon Abeed da Zain su biyu a media ba, abu ɗaya suka sani duk Acct ɗin da suke using suna saka ZAIN ABEED. Rufda ciki yyi akan bed tare da rufe idanunsa yana sauke numfashi a hankali, gaba ɗaya baya samun iska wadatacciya tamkar wanda Numfashinsa ya cushe haka ya keji. Miƙewa yyi ya nufi wajan window tare da tsayawa ya shiga shaƙar fresh air dake kaɗawa, har lokacin idanunsa jajir suke, sai ajjiyar zuciya yake Saukewa. Yana tsaye a wajan har Subhi kana ya shiga bedroom yyi wanka tare da yin alwala, bai iya shiga Masjid ba, a nan yyi sallah ya zauna, yana jiran gari yyi ya sake ya duba Flight ɗin da zai tashi. Naila ce zaune ita da wata tsohuwa mai shekarunta tace "Ai Hanne ban san lalacewar ki takai haka ba, sam babu zumunci acikin lamarinki, dan kina talaka ai ba cewa nayi bazan ƙawance dake ba" Hanne dake fama da naman kaza tace "A'a, ai kana zaune ne kawai da mutum baka san zuciyarsa ba, Lalacewa dai a lalace bai kai ki ba" Naila tace "Niba wannan ba, ko ki tambayeni shalele" Hanne tace "Ai tunda Allah ya nufa naman nan ya ɗauken hankali na manta komai kiji na faɗa maki, yana ina ne? Nasan yanzu ya zama zabgege" Naila tace "Ai kiji na faɗa maki, ya zama babban mawaƙi a Kano, kin san Kano tafi duniya girma fa, to babu wanda bai san shi ba" Hanne ta riƙe baƙi tace "Kice Allah? waƙa dai wacce ake ji a rediyo ake gani a talabijin?" Naila tace "To ai ban zama gantalalliya ba, har yanzu da raguwar imani na, bare na fara ƙarya"Hanne tace "Ikon Allah, kuma bama yafi kowa iya waƙa a kano bama a duniya ba? Kin san girman da kano take dashi duniya bata dashi fa" Naila tace "Daman, ai duk masifar daza kiji anyi a Kano da Nijeriya ai Ba'ayi a duniya, ita duniya ai mutanan cikinta

Please Login or Register in order to submit comment