Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai sake magana ba, zuciyarsa ta nufi can wani waje, a hankali ta fara ƙoƙarin sauka daga jikinsa amma yaƙi sakinta, cikin turo baki kaɗan murya a hankali cike da tsiwa tace "Let go of me, ban son abinda kke min" hannunsa yasa gently tare da juyowa sukai farcing juna, kanta a ƙasa taƙi yarda ta kallesa shi kuma ya ɗura mata shanyayyun idanunsa yana ƙarewa surar jikinta kallo, babu abinda ya damesa duk inda yake son kalla a jikinta kalla yake a wannan kalar ƙirjinta dake bayyane ta saman towel ɗin data ɗaura, cikin wata kamilalliyar muryarsa a kullum ya dube ta kaɗan sai kuma ya ɗauke kai yama fasa faɗin abinda yyi niyyar faɗa, Idanu Sara ta waro sbd saukar breathing ɗinsa da taji a ƙirjinta, numfashinsa na ɗauka sauka saman ƙirjinta baki ta buɗe zatai magana saukar softness lip's ɗinsa da taji a saman ƙirjinta ta sanya ta wani irin waro idanu bakinta har rawa yake wajan faɗin "U...U.. Uncle what are you doing?" Idanunsa a rufe numfashinsa na sauka ya ɗan zame towel ɗin daga sama kaɗan tsaƙar data raba ƙirjinta biyu ta bayyana, kafin tayi wani ƙoƙarin sauka daga jikinsa ya sauke tausasan laɓɓansa a tsakiyar wajan wanda ya sanya Sara saurin dafa kansa sbd wani sanyi daya ratsa mata jiki, wani kalar Cheek Kiss ya sakar mata wanda ake kira da I want to get to know you better. Bayan saukar kiss ɗin ya ɗan fidda young nasa ya lashi tsakiyar wajan wanda yake jiyo wani kwantaccen ƙamshi mai sanya zuciyarsa nutsuwa, Sara da duk jikinta ya gama macewa ta kasa cewa komai sai hawayen dake zubo mata wanda bata san dalilin hakan ba, ya riƙe ta sosai yadda ba zata iya kwacewa wa ba, gently ya ɗaga kansa tare da manna fuskarsa a gefen fuskarta ya shiga goga mata kwantaccen beard ɗinsa wanda yasha gyara da Luxury Beard oil, bakinsa ya buɗe kaɗan da niyyar Mgn sai kuma yyi shiru, rufe idanu Sara tayi sbd ƙamshin LB Breath Herbal sugar-free Breath freshener spray dake fita daga cikin bakin Abeed yana shiga cikin hancinta, hakan ya ƙara saukar mata da gajiya tayi weak banda hawaye babu abinda take sbd ko tashin bata da ƙarfin yi, Abeed yana jin yadda hawayen ta ke saukar masa a gefen fuska suna shigewa cikin sajansa yyi mata banza a hankali yake hura mata iskar cikin bakinsa, wanda ya sanya gaɓoɓin da suke sarrafa kuzarin suka yi sanyi a jikin Sara baya tayi luuuu zata faɗi yyi saurin riƙe ta tayo gaba tare da shigewa jikinsa a hankali kanta ya sauka faffaɗan ƙirjinsa mutuwar jiki na wani lokacin ya sameta, tayi al'ƙawarin daga yau har Anuty ta dawo ba zai sake ganinta ba, cikin kuka ta buɗe baki kaɗan tace "Ba kyau, haramun ne" ta faɗa a sanyaye abinda ya ɗan buɗe jajayen idanunsa still fuskarsa na gefen nata fuskarsa daga ƙasa dab da wuyanta, cikin wata sabuwar muryarsa da bata taɓa saninsa da ita ba, ya buɗe baki cike da nutsuwa da kamewa haɗi da haiba yace "injiwa yace haramun?" Ya ƙare maganar yana kama hannunta da yyi wani kalar laushi fari tass dashi, Sara ta kwaɓe fuska Idanunta sai hawaye yake zubarwa tace "To aini naga ba muharramar ka...." Bai bari ta ƙarasar maganar taji saukar wani light kisses a tsakiyar tafin hannunta... Wani kalar hand kiss yyi mata kiss ɗin kuma kai tsaye yana nufin “You Are lovely” ya ƙare kiss ɗin yana tsotsar yatsar hannunta da sauri kuma ya sake ta yana faɗin "Ɗaga ni" kamar jira take ta miƙe da sauri jikinta duk rawa yake, sunkuyar da kansa ƙasa yyi yana jin tamkar kansa zai rabe gida biyu ga wani ciwo da cikinsa ke masa, har taje bakin ƙofa taji yace "Ki shirya yanzu" bata tsaya ba tayi ficewarta daga bedroom ɗin, tana fita Abeed ya kwanta kan bed ɗin tare da mirginawa gefe yyi rufda ciki, a hankali yake sauke numfashi tare da ƙanƙame pillow, not too long ya fara juyi akan bed ɗin hannunsa riƙe da cikinsa, gently ya tashi zaune tare da Miƙewa a hankali ya nufi bathroom yana zuwa bai lura da sanyin dake gari ba ya sakarwa kansa shower yana dafe bango da dukkan hannayensa guda biyun, jikinsa gaba ɗaya rawa yake ya jima a haka sai da yaji numfashinsa ya fita da ƙyar Sannan ya zare kayan jikinsa yyi wanka baki ɗaya, toothbrush ya ɗauka mai kyau ya wanke bakinsa ta tass, kafin ya ɗauki handrayer ya gyara sumar kansa, a hankali ya fito daga cikin bathroom ɗin jikinsa na ɗigar da ruwa ga Gatsby Leather Body Shower Gel da ƙamshin sa ke tashi a jikinsa, yana fitowa ya nufi wajan deep frizeer ya ɗauki ruwa mai sanyi kana yabar wajan wani pack ɗin magani ya ɗauka ya ɓalli guda biyu yasha yana rufe idanunsa.... Sara na zaune a bedroom ɗinsu tunda ta shigo ta kwanta a kan bed ɗin tana kuka kamar ranta zai fita ita bata san meke damun Uncle ɗin nata ba, gashi sometimes bata iya yi masa musu ko faɗa masa Mgnar da Zuciyarta wata rana ke so, ta Dass tana kuka abubuwa da yake mata yana dawowa mata kai dalla dalla, miƙewa tayi ta nufi toilet tare da wanke bakinta, fitowa tayi ta shafa wani oil mai kyau wanda zai zauna a skin, a nutse ta shirya cikin Riga Gucci Sky blue sai cutest Cardigan sweater sai Black pencil jeans data sanya, kafin ta ɗauki Black scrap ta saka a saman sumar kanta,gaba ɗaya shigar sanyi tayi, wata Little handbag na Charles and Keith ta ɗura, ta wani kyau kamar ƴar turawa sbd shigar, zama tayi da ace tana da waya Auta zata kira taji ko an tashi daga wajan walimar gaba ɗaya yanzu 5:15 a Nigeria kuma dare ne, zama tayi tare da yin shiru a hankali ƙamshin Hugo boss ya fara shiga hancinta wanda ya sanya tayi saurin ƙasa da kanta tana haɗe fuska sosai kamar za tace ta shiga uku,yana tsaye sanye da fleece jacket red colour, sai jeans mai kauri a jikinsa black colour, ya sanya men's scarf primer ƙafarsa cikin Molianseng Euphoria, fuska a kame babu walwala ganin yadda ta juya baya yasa a hankali yace "follow me" yana faɗin hakan ya juya zuwa Main Parlo ta jima a wajan kafin ta miƙe tsaye lokacin har ya isa cikin motarsa Chevrolet Silverado da sauri take tafiya sbd wani sanyi dake ratsa mata jiki ga dusar ƙanƙara na zuba jikinta, ta cikin glass ɗin motar yake binta da wani irin kallo harta ƙaraso, tana zuwa ya ɗauke fuska motar ya yiwa key ko inda take bai kalla ba, har yyi Horn gatekeeper ya buɗe suka bar gidan baki ɗaya, wani wajan haɗaɗɗan Saloon yyi parking da motar, juya yyi kaɗan ya kalleta can kuma ya buɗe motar ya fita, a hankali itama ta fita tare da bin bayansa, yana shiga ma'aikatan suka shiga gaida shi da alama shima a nan ake masa Saloon na kansa, wata kujera aka bashi ya zauna wata mata ta kalli Sara tace "Have a site mrs Rockstar" Zama Sara tayi tana bin matar da kallo jin sunan data kirata dashi, kafin tayi magana wata tace "Sir..." Kafin tayi magana ya nuna mata Sara da hannu idanunsa akan waya yana dannawa, "sir your wife is very beautiful,One woman out of a hundred women" Idanunsa ya ɗaga kaɗan suka haɗa idanu da Sara taɓe baki yyi tare da mayar da idanunsa akan wayar, bai san lokacin daya ɗauke idanunsa daga kan wayar ba lokacin da aka zare ribbon ɗin gashinta ya sauka har can ƙasa wajan waist ɗinta, fararen idanunsa ya ɗura yana kallon yadda ake mata saloon ɗin kafin kace mai nan da nan kanta yyi wani kalar Miƙewa sai sheƙi da ƙyalli yake Ƙamshin na fita, almost 1hr kafin a gama mata akai gyara mata fuska ta fara glowing da santsi da laushi, ana gamawa ta ɗauki kifiya zatai mata kalba yyi saurin cewa "Heeee!!" Tsayawa tayi tace "Sir za'a mata kalba ne" ko'ina take bai kalla ba idanunsa akan Sara wacce tayi ƙasa da kanta kamar ba zai Mgna ba sai yace "A'a,mene wancan?" Matar tace "we call it Henna" ya ware idanu yana duba lokaci a hankali ya miƙe tsaye yace "Ok, ai mata I'll be back" matar tace "Ok Sir" fita yyi tare da shiga motarsa yabar wajan aka fara yiwa Sara henna ɗin.... Sarki Mabus dake cikin mota idanunsa akan babban wajan Saloon ɗin yace "Ya naga shi ɗaya ina yarinyar?" Ayyana ta ware Idanunta tace "Tana ciki" yace "Kamar matarsa ce, idan bamu same sa ba zamu ɗauke ta kawai" Ayyana ta buɗe Motar tace "Ina zuwa" tana faɗin hakan cikin wajan Saloon ɗin tana shiga akai mata wlcm, ɗaya daga cikin ma'aikatan wajan suka ce me za'ai mata, zama tayi Idanunta akan Sara wacce bata ɗago kanta ba sbd bugun zuciyarta daya ƙaro, Ma'aikaciyar na ƙoƙarin zame liƙab ɗin Fuskar Ayyana tayi saurin riƙe hannunta tana girgiza kai tace "gyaran ƙafa" ta faɗa tana sauke ajjiyar zuciya, Idanun Ayyana akan Sara da tsananin mmki kafin tayi saurin ɗaukan wayarta wacce ba kowa ya san tana da ita ba, wata number ta kira wacce ko Sarki Mabus bai san da ita ba, ana ɗagawa tace "Yarinyar nan tana Zahel?" Shiru tayi can tace "Ok, thanks" kashe kiran tayi mmkin ganin Sara ya kashe ta daidai nan kuma aka gama cirewa Sara henna ɗin wacce tai wani kalar jaa mai ɗaukan hankali, haɗa idanu sukai Sara da Ayyana, Ayyana tayi saurin ɗauke Idanunta tana gyara zaman liƙab ɗin ta, sosai Sara take bin matar da idanu can ta miƙe tsaye tana ɗaukan handbag nata zata bita, ma'aikaciyar tace "Ki jira sa mana" Girgiza kai tayi tace "kice naje gida" tana faɗin hakan ta fita, da sauri Ayyana ta miƙe tsaye itama Sara na gab da fita tayi saurin riƙe hannunta, ajjiyar zuciya Sara ta sauke tana bin matar da idanu, Ayyana ta ware idanu kafin tace "Akwai Manyan dog's a hanyar kibi ta baya" Sara ta waro idanu tsoro sai kuma ta saki cute smile tace "Thank you Mom..." Kasa magana Ayyana tayi sai kawai ta ciro wata paper a jaka tace "Ki bawa brother naki" tana faɗin hakan ta juya Sara da bata san sunan Ayyana ba ta shiga ƙwala mata kira "Mom! Mom.." Ganin ta shige bata tsaya ba yasa Sara jan tsaki tace "I don't even know her name, Just Mom is ok for me" tana faɗin hakan ta nufi ƙofar tare da samun mai tacsi tace makarantar su zai kaita, shiga tayi ya tafi da ita, Sarki Mabus da yake tsaye bakin ƙofa hannunsa riƙe da gun yana jiran fitowar Sara amma yaji shiru can
kuma yaga Ayyana ya fito ita ɗaya, Kallonta yyi yace "Tana ina" ware hannu Ayyana tayi tace "Akwai matsala a Zahel zamu komai some day's, sai mu Turo neman haɗin gwiwar Companyn, na nema mana tickets" tana faɗin hakan ta shige cikin motar yaja tsaki tare da shiga motar suka bar wajan.... A hankali Sara take tafiya kamar daga sama taji Auta ta fasa ihuu tace "wlcm dear" wata frnd ɗin su Nadiya tace "Ai naji babu daɗi,kinzo daidai yanzu zamu fara Auta bata kayanta ta saka" Murmushi Sara tayi ba tare da tace komai ba, wani hall suka nufa ashe duk ƴan matan suna ciki ana yiwa wasu make up wasu ana musu vedio wasu na photo, wasu na tictok duk classes beb ne a ciki, wata red lace gwon aka bawa Sara, cikin wani waje ta shiga tana saka gwon ɗin ta fito "Wow!" Gaba ɗaya ƴan matan wajan suka shiga faɗa sbd wani irin kyau da Sara tayi ga gyaran kai ga kuma henna da akai mata, make up akace za'ai mata tace bata so, gaba ɗaya girls ɗin wajan suka ce bata ita ba, dole ta zauna akai mata make up tare da wani ɗaurin tauban, nan da nan kowa ya zubawa Sara Idanu wasu da suke kishi da ita suka shiga jan tsaki musamman wata mai suna Feedy, ita kanta Sara sai da tayi mmkin yadda make up tayi mata wani irin mugun kyau, farar new gucci bag ɗinta Auta ta bata with white hill shoe na Gucci, sai white vail siriri, photo na akaiwa Sara ita bama ta kula ba domin mai make up ba kowa ta kewa photo ba, amma Sara har vedio ta mata, 6 daidai suka nufi babban hall ɗin da ake patyn d.j ya cika wajan, Sara tayi rau rau da idanu sbd tarin Madam sclh ɗin data gani gaba ɗaya sun sanya white and black na suit, iya haɗuwa wajan yyi juyawa tayi da sauri tare da nufar wani waje ta zauna ita kam ba zata iya shiga wajan ba, tana zaune taji ance "Sarahh" Idanunta ta ɗaga suka haɗa idanu da Yarima Yashim da yake tsaye cikin wata white ɗin Alkyabba wacce tayi masa bala'in kyau, ya ɗan faɗa ba sosai ba yace "Are You Okay?" Ta ɗaga masa kai kafin tace "Ina yini" bai amsa mata ba kansa a sama yana duba sararin samaniya kafin yace "It is too cold here" ta miƙe tsaye sai a lokacin yyi baya yana ƙare mata kallo frm head to toe yace "Ma sha Allah, kinyi kyau sosai Princess" Murmushi tayi tace "Thanks" yace "No need future wife" ya faɗa yana kama hannunta saurin kwace hannunta tayi ya shafa fuska yace "Sorry, Abbana yana nan so get ready" ta ware idanunta sai kuma tace "Ok,bari naje" yace "Zanzo ciki anjima, i have something to do now, love you princess always you're in my heart and prayers" da idanu ta bisa yana barin wajan kira ya shigo wayar Auta dake hannunta ganin sunan Jaan ya sanya tayi saurin zama tare da manna wayar a kunnanta tana wani narkewa tare da shagwaɓe fuska tace "Nayi fushi" Abeed dake zaune cikin mota a harabar wajan idanunsa akanta baice komai ba yana bin jikinta da kallo idan ransa yyi dubu to ya ɓaci, jin shiru yasa Sara turo baki tace "Baka ki rani ba" a hankali ya sauke breathing a nutse yana gyara Murya yace "Ni ne kike turawa baki?" Ta waro Idanunta sai kuma ta miƙe tsaye tana kallon wajan tace "where are you, dan Allah kana ina please" shiru yyi mata ita kuma ta shiga duba wajan yana kallo ta shige ta jikin motarsa can yace "Sanyi yyi yawa,ki koma I'll call you later" yana faɗin hakan ya katse wayar Idanunta ya cika da hawaye, ta daɗe a wajan kafin ta shiga wajan hall ɗin, daidai wajan M.c na cewa muna buƙatar namiji ɗaya da mace ɗaya wanda zasu taka a fili z wanda ya kasa rawa idan macace namijin zai mata kiss idan namiji ne ya kasa macan zata yanka masa adadin kuɗin data keso, wani handsome guy mai suna Aryan ɗan gidan vice president ya miƙe tsaye, iya haɗuwa Aryan ya haɗu ga kuɗi da aji, hakan yasa M.c yace "Yes, d lady is here" Sara da bata san meke faruwa ba ta tsaya a wajan tana waro Idanunta, M.c kowa ya ɗauka Miƙewa tayi tsaye hakan yasa gaba ɗaya mutanan hall ɗin suka hau ihuu, sbd izza da izza sun haɗu, wanka da wanka ya haɗu, kyau da kyau ya haɗu waye zai zama winner waye zai zama loser? Nadiya ta miƙe tsaye tare da ƙara sawa wajan Sara ta kama hannunta zuwa kusa da Aryan da Idanunta ke ƙasa fuska ɗaure, M.c yace "What a match, what a lover, ba tare da ɓata lokaci ba zamu fara" yana faɗin hakan aka saki wata cool Indian songs Pal ik pal, gaba ɗaya aka zubawa Sara da Aryan idanu hadda Malaman schl ɗin, Aryan ba wata kunya ne dashi ba dan haka ya fara ƙoƙarin kama hannun Sara da niyar yin Indian dance da ita amma ta haɗe fuska, ta kame shi kam a hankali yake zagaye ta da wani irin salo burinsa daman bai shige taƙi yin rawar ba, har aka gama waƙar Sara bata motsa ba, dan haka M.c yace "Aryan yyi mata kiss kamar yadda tsarin gasar yake, amma idan akwai wanda zai iya fansar Sara da kuɗi da yawa yana iya yi sai a sallama masa kiss ɗin" waje yyi Shiru hakan yasa Aryan ya fara ƙoƙarin yi mata kiss daga bakin ƙofa suka ji ance "1.2m" Cak Aryan ya tsaya gaba ɗaya suka juya Yarima Yashim ne tsaye hannunsa zube cikin Aljihu fuskarsa akan Sara, M.c yace "Yanzu za'a bawa Teacher dama" Aryan yyi Murmushi yace "1.56m" ya faɗa yana yiwa wani yaronsa alama daya kawo kuɗin domin kowa a nan zai zube, Yarima Yashim bashi da cash iya su ke nan, hakan yasa ya wani ƙurawa Sara idanu M.c yace "yaro ɗan masu dashi,kana da iko akan Sara yanzu, idan akwai wani mai ja to" shiru babu kowa hakan yasa Aryan ya nufi Sara tana ja baya yana biyo ta har suka isa ƙarshe, a hankali ya kama fuskarta Yarima Yashim ya runtse idanunsa sosai sbd wani bugawa da zuciyarsa tayi Aryan na ƙoƙarin haɗe bakinsu yaji ance "200.10B"

Zain Abeed isn't free contact to subscribe...... 08119237616 it's 500.... Ai weekend lafiya sai Allah ya kaimu Monday, Wanda ba zai iya jira ba mu haɗu a Arewabooks🥰🥰Allah yayi wa iyayen mu albarka👏🏻*****40***⚫⚫⚫40
Zain Abeed it's not free contact to subscribe.... 08119237616.
Aka faɗa ana cillo jakar kuɗin cikin hall ɗin juyawa sukai baki ɗaya domin ganin wanda ya sanya wannan mahaukatan kuɗin akan kiss ba millions ba Billions, yana tsaye bakin ƙofa ya harɗe hannayensa a ƙirji ya haɗu cikin Three-piece dinner suit, hannunsa maƙale da Diamond Rolex, ƙafarsa cikin Black Leather shoe, sumar kansa sai ƙyallin Ginger Geminal Oil-hair, ya zagaye sumar da black bandana, ga ƙamshin Hugo boss dake tashi a jikinsa yana kaiwa hancin Mutane ziyara, fararan shanyayyun idanunsa sauke akan Sara yana binta da wani irin hargitsastsan kallo wanda babu wanda zai iya fahimtar wanne kalar kallo yake jifanta dashi, nutsuwarsa da kwarjinin sa da kuma tarin haibar dake jikinsa, sun haɗu waje sun ɓoye dukkan wani yanayi dake sauke akan fuskar ABEDDEEN ABDUL-JABBAR ABBAS. Sara da itama take kallonsa with so much surprise, na yaushe yazo? Yaya akai yasan tana wajan, dalilin hakan yasa ta kasa motsi sai idanu take binsa dashi, Gaba ɗaya hall ɗin ya koma kan Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas, hatta Yarima Yisham bin Abeed da kallo yake ganin babu ko ɗigon harama akan fuskar Abeed ɗin, Walking slowly still looking into her face yake tafiya zuwa tsakiyar hall ɗin, yanayinsa ya sanya Sara ɗauke kai jikinta yaso bada ita sbd rawar tsoran Abeed daya fara, tsaiwar Abeed a tsakiyar hall ɗin ya sanya all students ɗin buga wani uban ihuu suna faɗin "Rockstar, the super Man, the best Singer in the world, ZAIN ABEED" gaba ɗaya hall ya hargitse wanda ya sanya Abeed motsa fuskarsa kaɗan yana taɓe baki,sbd ihun na neman rusa masa ragowar jin dake tattare dashi, ihu da tafi irin wannan ya saba ganinsa tun bai kai haka ba, M.c ya gyara zaman speaker yace "Wonderful, Amazing, yau mune muke ganin Rockstar Zain Abeed a gaban mu? What a beautiful day, we're a biggest fans nka Zain Abeed, please just for the love kayi mana song sbd tarin soyayyar da muke maka, bamu da inda zamu ganka bamu da kuɗin da zamu je wajan show naka, Please Rockstar Zain Abeed" gaba ɗaya hall ɗin aka ɗauka "Zain Abeed, Zain Abeed, Zain Abeed" no one knows his Real name, sai makusancinsa, Sara da mmki ya gama kashe ta a tsaye kawai tabi Abeed da idanu, wanda shima ke tsaye hannunsa zube cikin Aljihu duk tarin mutanan da suke wajan wallahi babu wanda Abeed ya ɗaga idanu ya kalla sai His little Pinky Saransa, Dama mawaƙi ne? Shine tamabayar da take wa kanta, idanunsa ya lumshe tare da buɗewa tamkar wanda ya bata amsar abinda ke mata yawo a zuciya, Aryan Vice President's son shi kansa was shock da ganin Abeed, mutumin daya jima yana son yyi masa Birthday song amma ko wanda yake bada appointment na ganin Zain Abeed bai samu damar ganinsa ba, sai yanzu yau ya gansa dalilin Sara, who is she to him? Mene Matsayinta a wajansa, koma dai menene she's very special to him, ta zama wani ɓari ne na rayuwarsa baki ɗaya shine abinda kawai zai ɗauka.... Auta da Nadiya na zaune suna kallon ikon Allah, Nadiya tace "I love his style, I luv his golden voice, I luv him completely.... Billahil lazi Auta" Auta tayi Murmushi tace "Yaa Abeed ɗin kike so?" Nadiya tayi fari da idanu tace "Of course YES, is there any problem with dat?" Auta ta watsa hannu tace "Kawai it's difficult shine, naga ko mu baya damuwa daya kalle mu bare yyi mana magana" Nadiya tace "Pardon! Do you know him somewhere before?" Auta tace "In sha Allah, ɗan gidan ƙanwar Mami ne, babban abun bayan shi mawaƙi ne kuma Yarima ne ɗan Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas na Masarautar Bilhira" Nadiya ta waro ƙananan Idanunta tace "Stop kidding me, Auta" Auta tace "I'm telling you Nadiya Ahmad Bala" duk mganar da suke feedy na jinsu, M.c yace "Please Zain Abeed, muna buƙatar jin waƙar ka a zahiri ba'a waya ko t.v ko redio ba" A lokacin Abeed ya gama ƙara sawa gaban, ya jima yana kallonta cikin kamewar sa, da mmkinta sai taga ya miƙa hannunsa tare da amsar speaker ɗin hannun M.c, still idanunsa akan Sara a hankali kamar fitar amon wani sauti mai ɗauke da sarewa Sara taji yace.
MAKOMATA...
Ya faɗa yana kama hannunta tare da matse tafin hannunta ya sanya yatsarsa guda ya shiga shafa tsakiyar hannunta kamar mai mata tafiyar tsotsa, hakan yasa ta nemi yin baya ya ɗanyi saurin janta sukai very close da juna Idanunta da sukai rau rau da hawaye, Students abin nema ya samu kusan kowa na wajan iphone yake using suka shiga kunna Camera tare dayin playing na vedio. Cikin daddaɗar Muryar da a kullum masoya Abeed take ƙara narkar da zuciyarsu ya shiga yin waƙar sa cikin baitoci kamar haka.

Zuciyata tai wa kidnapping
Sam na gaza yin dragging
Kullum ga ni cikin crying
Bari zancen selfdepencing
So shi ne maƙurar attacking.

Farkon fari ni ke prauding
A so can sama na yi rising
Na gagara babu diminishing
Na ƙetara hanyar deforming
'Yammata koyaushe thrilling.

Na ruɗu da yayi ina smiling
Na bi waccan ina crushing
Da hango wata sai betraying
Ta rasa sukuni tana ta begging
Nai biris buƙatarta nai refusing.

Tana kuka ni ko laughing
Ba batun wani regretting
Babu jin ƙai ina ta waving
Wai ni Cele ina ta feeling
Da kwanciyarta nake exulting.

Baby numfashina is undulating
My sense's link is almost breaking
Ga Lambun zuciyata is drying
Please ko borehole zo ki drilling
Neman ceto ne ya sa nake squealing.

A sama hotonta ne yake flying
Bakina harshenta yake ta sensing
Mami ta yi faɗan ta yi warning
Na gaza bi zuciya na obfuscating
A gaskiya yunwarta nake kui believing.

Abokai don Allah ku tayan pleading
Wallahi I'm insane zan yi hooking
Ku taimake ni kada na yi loosing
Ku yi gaggawa na kusa deceasing
Idan ba a ita life ba sauran dreaming.

Yana kawowa nan,ya saki speaker M.c ya tare da gudu, Hall aka shiga ihu ana faɗin "Wlh you're the best Singer in the town, Zain Abeed we love you" kafin kace me Caaa an rufe Abeed da ruwan kuɗi ana masa liƙi hadda Aryan Vice President's son dake neman ganawa da Abeed ɗin, Abeed dai sai ya tsuna fuska yake, can ya zame tare da kama hannun Sara ya jata zuwa waje, ganin hakan yasa Auta Miƙewa tana ɗaukan handbag nata, Nadiya tace "Help me Auta.. Wlh ina sonsa" Auta tace "Jeki faɗa masa to" ta ware idanu tace "Wlh i can't tab, Wannan babu macan da zata iya kawo masa wargi" Auta dai bata sake magana ba tayi waje, Yarima Yashim kasa motsawa yyi sbd wani irin sarawa da kansa yake masa, Zamewa yyi kaɗan tare da zama yana kama kansa dake ƙoƙarin rabewa gida biyu. Abeed na zuwa ya buɗe

Please Login or Register in order to submit comment