Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zai shafi ɗa? Ɗa Musulmi uba arne ai akwai bambanci, ko dan darajar Gimbiya Noro data kwana tare da Sairah ai saje su duba Yaronta itama.. girgiza kai Yaya Rooma tayi tace "Ba zan iya haka ba Anuty, ai da kunya" Tsaki Anuty Zulfa tayi tace "Uwar iyayi" tana faɗin hakan ta nufi Entrance Yaya Rooma kuma ta koma ciki... Subash ɗin yana kwance idanunsa biyu hawaye na bin fuskarsa, gaba ɗaya kuma ƙonan tasa ya kame sosai, dan dama bai ci jikinsa sosai ba, kuma an ɗura sa akan magani masu kyau "Ya jikin naka?" Ware idanunsa yyi ya kalli Yaya Rooma yana jin zuciyarsa na masa zafi sosai, gaba duniyar baya jin daɗin ta, kenan shi yanzu bashi da wani rabo kenan? Mahaifinsa bai ɗurasa akan tsari mai kyau ba, tun yana Karami ake haɗasa da ƴan mata har ya girma ya samu hankalin kansa, bai taɓa sanin abinda yake ba daidai ba ne, sai da Sairah ta shigo rayuwarsa, domin gaba ɗaya ya ɗauka haka Tsarin Zahel yake ana haɗa Namiji da mata da yawa, bai taɓa sanin cewa addinin da suke kai ba shine addini na gsky ba sai da Sairah ta shigo cikin rayuwarsa.. kasa magana yyi sai kawai ya fashe da kuka yana faɗin "Ka cuci ne, ka lalata min rayuwa, ka sani cikin halin da ba zan iya fitar da kai na ba, banyi dacen uba na gari ba, kuskuren mahaifina yana son haramta abinda yake halak a gareni, dan Allah ku yafe min kada laifin mahaifina ya shafan, da ina da ikon cire sunan Sarki Mabus a matsayin ubana da nayi hakan" Slowly, Yaya Rooma went to where Subash was lying, tana zuwa ta zauna kusa dashi a hankali ta kama hannunsa ta riƙe, cikin nutsuwa tace "forget everything that happened, forget your past life. (ka manta da duk wani abu daya faru, ka manta da rayuwarka na baya)". Tayi shiru kafin tace "A yanzu baka buƙatar wani abu wanda ya shige nutsuwa, ka fuskanci cewa kowa akwai nasa zanan ƙaddarar, wani nasa ƙaddarar mai girma wani tazo da sauƙi, No one can change his destiny, no one can do that,Destiny is a great thing, in the faith of a person is the same as destiny. (Babu wanda ya isa ya sauya ƙaddararsa, babu wanda zai iya haka,Ƙaddara abace mai girma, cikin imanin mutum shine yadda da ƙaddara)." Subash was looking at Yaya Rooma, trying to understand what she was saying to him, idanuna ya ɗauke daga kanta ba tare da yace komai ba, Yaya Rooma ta ƙara kama hannunsa tace "Say Allahamdulillah" muryarsa na rawa yace "Allhamdulillah" ta jinjina kai tace "Good, Allah ya baka lafiya, ka dinga kiran sunan Allah akai akai, kana yiwa mahaifinka addu'a" sai a lokacin ya ware mata Manyan idanunsa still bai ce komai ba tace "Yes My son,Your father died in disbelief, that doesn't mean anything, sbd yana da kai, amfani samun ƴaƴa na gari masu Albarka, addu'ar yara na tasirin kan iyaye,haka addu'ar iyaye na tasiri ga yaransu, pray for your father, ask for God's ease for him" idanunsa ya lumshe yana jin nutsuwa na saukar masa a hankali yace "Ngd Mama" Gimbiya Noro dai na tsaye bata cewa komai, Yaya Rooma ta saki hannun Subash ta miƙe idanunta akan Gimbiya Noro tace "bari naje, Allah ya bashi lafiya" Gimbiya Noro ta jinjina kanta kafin tace "Allah ya ƙara Hqr" Yaya Rooma tai waje tana amsawa, Gimbiya Noro kuma ta fita zuwa Room ɗin da Sairah take.... Amma na zaune hannunta riƙe da counter tana salati, da ƙyar tayi sallar Asr, Idanunta yyi jajur sai ajjiyar zuciya take saukewa, A hankali Fulani Bilkisu tace "Ki daure ko tea kisha, Kinga baki da lafiya" sai a lokacin Amma ta kalli Fulani muryarta na rawa alamun zatai kuka tace "I can't eat anything, I know that any person will die, but Zain died a painful death,ko yankewa kayi by mistake, yaya kake ji? A knife was used to cut Zain's neck innalillahi wa'inna ilaihir rajiun, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un an ganawa Zain azaba mafi muni, Gwamma a ɗauki gun ko wani abu but yanka wuya da wuƙa Hasbunallahu, Innalillahi Ya Allah" sai kuma ta fashe da kuka da tunda akai mutuwar ba tayi kamarsa ba, Yaya Rooma zatai magana, Fulani Bilkisu ta girgiza mata kai, duk suka rabu da ita, sai da tayi kuka da kaji sosai kana Fulani Bilkisu tace "Jeki huta to" babu wanda ta kala ta miƙe tare da nufar bedroom ɗinta... Duk yadda Sarah taso ganin mijinta abin ya gagara, tana zaune a Parlo sanye da hijab Idanunta ya kumbura taga An fito da Du'a daga cikin Ɗakinta za'ai waje da ita, Ummi dake zaune ta kalli Junaid tace "mene yasa meta?" Junaid yyi ƙasa da murya yace "Suma take tayi" ya faɗin hakan yana kallon Sarah sai kuma ya juya da sauri zuwa waje, kafin a fita da Du'a, Dr Adyan ya shigo cikin parlon idanunsa akan Du'a kafin ya kalli Raudah yace "Ku mayar da ita ciki" Raudah da Auta da Beeba suka mayar da ita cikin bedroom ɗin ta, shi kuma yabi bayansu.... Suna zaune suka ji an fasa ihu tare da faɗin "Allah kaɗai yasan yadda zai yi da Audil, ace jikina ya mutu amma ya muna furceni ya zabga min Shegiyar ƙaryasa da bata sallah, Innalillahi yanzu shi kenan ganin ƙarshe na yiwa Ziff, Shikenan wannan haske da sheƙin da yake na tafiya wajan Ubangiji ne? Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Sarki Jamus da duk wani zuri'arsa Ubangiji yayi gutsi gutsi da namansu, Ubangiji yayi duk yadda yaga dama
dasu, Allah ya isa Allah ya isa, Ubangiji ka isar mana" sai kuma ta rushe da kuka tana face majina tace "Wlh ban taɓa ladamar ƙarya ba sai yau, haka kurum na lafta masa sharrin ya sace min alkaki bayan shi bai ma damesa ba, kaico kaico Ubangiji ya iya min, ka ladabtar da bakina, Allah ya saka wa Ziff" ta Girgiza kai tana ƙara rushewa da kuka tace "Tirrrrrrrrrrrrr, duniya ina zaki damu, yanzu a haka ma wasu da suke zaune a nan ba Alkairi a zuciyarsu, wlh na girgiza na daɗe ban shiga shukk irin yau ba, Allah ya isa Sarki Jamus Allah yayi ɗaiɗai dakai" ta faɗa tana zubewa a ƙasa tana fasa ihu hankali tashe, jikinta kuma ya fara rawa alamar mutunan zasu tashi, Anuty Zulfa dai ƙafa kawai ta girgiza tana ci gaba dayin addu'ar da take, ganin abun na Naila babu sauƙi da alama yau asiri ne ke shirin fallasa yasa Yaya Rooma ta kalli Beeba tace "Take Sarah to her room" Sarah ta ɗaga kanta a hankali ta kama hannun Beeba ta miƙe tsaye da ƙyar, walking slowly suka nufi bedroom ɗin Sarah,a hanya ta tsaya Beeba tace "sorry ba zaki iya tafiya bane?" Sarah ta girgiza kai, Beeba tace "mene to? Naga cikin yayi ƙatoto wlh kina bani tausayi sosai ƙafarki ya kumbura" Sarah ta dafa shoulder ɗin Beeba sbd nauyin da ƙafarta yyi mata, cikin ƙasa da murya tace "Ina son ganin mijina please, ban san halin da yake ciki ba" Beeba ta ware Idanunta tace "Tab, sai dai naje na leƙa idan babu kowa Abba na ciki fa, shike zama wajansa" Sarah ta marairaice fuska tace "Please Been help" wata kujera Beeba taja tace "Ok zauna nan" Sarah ta girgiza kai tace "ba zan iya tashi ba idan na zauna" juyawa Beeba tayi ta nufi cikin sashin da Abeed yake, shiru babu kowa a hankali ta nufi ciki tana tura handle ɗin ƙofar, daga inda take ta leƙa a zaune ta hangesa can tsakiyar bed, daga shi sai boxer babu ko vest balle riga, sai faffaɗan jikinsa da yake a bayyana, sumar kansa duk ta barbaje kamar mahaukaci, juyawa Beeba tayi inda ta bar Sarah a nan ta sameta, "Babu kowa kije" Sarah tace "Thank you Beeba" Beeba nayin gaba dace "No it's my pleasure,kiyi abinda nace maki" Sarah ta nufi cikin sashin Beeba ta nufi Main Parlo, a hanya Beeba taci karo da Ayyana, sanye da duguwar riga na abaya tayi rolling kanta, Allah yana ganin matar na birgeta sosai, wayayyiya ce sosai gata sa sanyin hali, kamarta dasu Sarah har ya ɓaci, Ayyah tayi Murmushi tace "Zaki rakani Hospital?" Beeba tai Murmushi tace "Why not Ammi" Ayyana ta sake yin Murmushi tare da kama hannun Beeba tace "let's go" ta nan Main Parlo suka shige suna jin Naila na ihu tana faɗin "Wlh cikin shege ne, sune sukaiwa Shalale asiri, yanzu haka wani asirin ne a wajan su suna son laƙaba shalale cikin Rariya" Beeba dai bata ƙarasa jin zancan ba tabi bayan Ayyana wato Maryama.... Gently Sarah ta tura ƙofar ɗakin, tana shiga sukai idanu biyu da Dr Adyan tsaye tayi sai kuma ta juya zata fita, Dr Adyan yace "No please, daman tea ake so ya sha ki basa kawai zanje duba Du'a" kasa musa masa tayi cikin sanyin murya tace "Ok thank you" Dr Adyan ya fita Sarah kuma ya shiga cikin bedroom ɗin tana rufe ƙofa, walking slowly ta nufi inda yake zaune kansa a ƙasa, tana zuwa ta leƙa fuskarsa suka haɗa Idanu, ƙuri yyi mata da idanu kamar bai taɓa ganinta ba, sai kuma can ya zame idanunsa yana sauke ajjiyar zuciya, She sat next to him, she could feel his breath falling on her face, gently ta kama hannunsa tare da riƙewa cikin nata, muryarta a taushashe kamar mai raɗa tace "Uncle" ta faɗa tana juyo da Fuskarsa kusa da nata fuskarsa, suna kallon juna tana shafa sajansa a hankali tace "Please stop it haka nan, please" ta faɗa hawaye na sakko mata tana kifa fuskarta a ƙirjinsa tare da zagaye hannunta a bayansa, She hugged him tightly,He gently caressed his back, she let out a kind of cry "Kayi hqr Uncle, nasan kana cikin damuwa da kuma kewar ɗan uwanka, amma ka zama Musulmin ƙwarai Uncle, kaji tausayi na da kuma abinda yake cikina, nayi maka Al'ƙawarin maye maka gurbin Zain, kada ka cutar da kanka Wlh ba zan iya jure ganinka haka ba, zan iya mutuwa nima" Abeed ya kalleta da sauri, sai kuma ya zameta daga jikinsa tare da juya mata baya, Sarah ta tsaya da nata kukan, idan har za tana kuka a gabansa to ba lallai ya saurari all abinda zata faɗa masa ba, a hankali ta matsa kusa dashi tare da kwanciya bayansa, tana ɗura hannunta a ƙirjinsa a hankali take shafa gashin ƙirjinsa, tana jin sanda ya sauke Ajjiyar zuciya mai ƙarfi, kafin ya ƙara zameta daga jikinsa ya matsa can nesa da ita ya kwanta yana jin zuciyarsa na masa nauyi, ganin komai yake kamar mafarki, a kullum baza idanuna yake yaga ta inda Zain zai fito, tunda ya faɗi a maƙabarta har yanzu bai sake cewa komai ba, haka ko ruwa yaƙi sha, sallah kawai yake, Tashi Sarah tayi tare da nufar ƙofa ya bita da kallo, tana zuwa ta sawa ƙofar key tare da dawowa cikin bedroom ɗin yana zame duguwar rigar jikinta, sai ta cire rigar tas daga ita sai bra da underwear, ƙaton cikinta a gaba, tana zuwa ta hau kan gadon tana ƙoƙarin juya mata baya tayi saurin kwanciya samansa, tana sakin jikinta baki ɗaya a kansa, fuskarsa ta kama sosai a hankali kuma ta sauke bakinta a kan nasa, wani irin kissing ta shiga sauke masa hannunta guda akan ƙirjinsa tana murza nipples ɗinsa....

Not edited👏🏻

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment