Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

martaba zai tashi, tashi muje ko" ya faɗa yana Miƙewa Sarah gabanta sai faɗuwa yake amma ta fisge kawai tare dabin bayan Yarima Yashim, Abeed ya bisu da idanu, suna zuwa entrance motar Danish data Aryan na fita hakan yasa shima ya shiga, Sarah ta shiga a hankali yyi reverse tare da jan motar da gudu murmushi yyi yace "Sorry, ban iya tafiya a hankali bane, something urgent." Ya faɗa yana ƙara gudun motar, kallon Sarah yyi kafin yace "Kina bani tsoro Sweetheart" idanunta kan titi tace "name?" Yace "Mene yasa ba zaki amince muyi aure ba please, kin san yadda na kejinki a raina kowa? Ban san meke damuna ba indai naga Wannan Mai girman kan yayan naki gabana faɗuwa yake, nafi kowa farin cikin tafiyar daza kuyi" Murmushi tayi tace "Mene abin farin ciki? Katsina fa zamu" kansa ya shafa yace "Uhm" tace "faɗi mana" ya maƙale kafaɗa yace "naƙi, with time" a ƙofar wani waje ya tsaya yace "am coming" fita yyi ya nufi wajan sai da wani kalar ice cream, yana bada kuɗin mai ice cream ya bashi 2, kana ya zaro wani abu daga cikin aljihunsa da sauri Yarima Yashim ya amshi abin ya sanya a cikin Aljihu yana murmushi yace "Ice cream daɗi, komai na tafiya daidai ba zaƙi sosai, amma kuna saka kala yyi yawa, a kula sbd gudun wasu su shiga matsala thank you" yana faɗin hakan ya juya mai ice cream ɗin yyi murmushi yana bin Yarima Yashim da kallo, Sarah na cikin mota ta hango motar Aryan na shiga wani haɗaɗɗan gida, Yarima Yashim yace "Me kike kallo? Wanda yyi ƙoƙarin saka zuciyata ta buga ko" Murmushi tayi tace "Na ɗauka cikin shl yake kwana" shiru yyi yana shan ice cream tace "Muje man" girgiza kai yyi yace "A'a gama kallonsa, i don't have prblm with dat.." shiru Sarah tayi suna zaune har Aryan ya fito da motarsa yyi gaba, Yarima Yashim yace "kinga sai mu tafi tunda shima ya tafi ko, kallon ya isa" shiru tayi har suka ƙarasa wani haɗaɗɗan unguwa mai kyau, a ƙofar wani gidan Yarima ya shiga Horn da sauri gatekeeper ya buɗe masa, tun daga waje Sarah take bin wajan da kallo ganin sojoji kamar me, da wasu kalar ƴan sanda, Yarima Yashim yana fitowa ya zaga inda Sarah take ya buɗe mata ƙofa yace "get down princess" fitowa tayi kanta a ƙasa yace "shall we?" Shiru tayi masa ganin yadda jikinta yyi sanyi yasa ya kama hannunta fuska ɗaure ya shiga gidan babu wanda ya kallesa daga cikin sojojin, Tsaye Sarah tayi time ɗin da suka ƙaraso ƙofar shiga wani Parlo, Murmushi yayi yace "Wata najin kunya,ba ruwana ni kuma tafiya zan na barki kesa Mai martaba" idanunta yyi wani kala tace "Mu koma please.." bai kulata ba ya riƙe hannunta bayan ƙofar ta buɗe, wani ƙamshin Air-con ya daki hancin Sarah, wasu Mutane zaune a parlon daga can kuma Sarki Al'khasim Abubakar Wahab ne zaune hannunsa riƙe da jarida yana dubawa,yana sanye cikin wata tattausar jallabiya mai sulɓi, shigowar Yarima Yashim ɗin ya sanya Sarki Al'khasim Abubakar Wahab yin Murmushi a hankali Yarima Yashim ya ƙarasa wajan mahaifin nasa, tare da zama gefen ƙafarsa hakan yasa Sarah itama ta zaune a ɗaya gefen bakinta na rawa wajan faɗin "Barka da yamma" Murmushi Sarki yyi idanunsa akan Sarah kafin ya ɗura hannunsa a saman kanta,ta ɗaga idanunta suka haɗa idanu ya sakar mata Murmushi yace "Wlcm Daughter in-low" Sarah dai kasa Mgn tayi duk da a hankali Sarki Al'khasim Abubakar Wahab yake janta da shira har mmki Yarima Yashim yyi domin yasan bai fiye magana ba... Wajan 30 minutes kafin su yi masa sallama suna zuwa harabar gidan Yarima Yashim yace "Wait nayi mantuwa" juyawa yyi tare da shigewa ciki, Sarah ganin sojoji sai Kallonta suke yasa ta nufi hanyar gate tana fita babu kowa a layin kamar ance ta juya idanunta ya sauka akan wani ƙaton dog sai zare idanu yake yana fito da harshe "Innalillahi" ta faɗa a bayyane a hankali ta fara jaa baya hakan yasa karen yaga kamar bata da gsky ne, Miƙewa yyi da sauri ya nufi kan Sarah juyawa tayi ta shigo gudu karan na biyota wani kalar ihu take na neman taimako amma babu kowa a layin, a tare motoci guda uku sukai parking a wajan kamar sun haɗa baki gaba ɗaya mutanan ciki suka fito, Wani mutum ne ya fara nufar inda Sarah take kallo ɗaya Sarah tayi masa ta gane Limamin daya bata Muslunci ne, wanda kuma ya bata ruwa tasha kamar kullum fuskarsa a rufe, ɗaya motar kuma Yarima Yashim ne ya fito daga ciki harya sauya kaya zuwa wani Black ɗin yard... A hankali kuma ɗaya motar mai ƙirar Ford F-Series aka buɗe tare da fitowa, Kallo kallo aka shiga yiwa juna Limamin ya san Abeed bai dai gane Yarima Yashim ɗin ba, Karen kuma kamar maye gaba ɗaya Sarah yake son ciza, ganin yadda yake zaro harshe a hankali karen yaja baya tare da yin wani tsalle zai dira akan Sarah, Sarah bata san mene ya faru ba ita kai ta jita jikin Mutum ya riƙeta da hannu ɗaya, ɗaya Hannun kuma ya shaƙe wuyan karen dashi kafin a hankali yyi cilli dashi, sai a lokacin Sarah ta kalli Abeed dake tsaye yana riƙe da ita fuskarsa ta yi jajur, sumar kansa ta hargitse azabar da karan yaji yasa ya ƙara haukacewa tare da buga tsalle, wani ihu Sarah tayi ta ƙanƙame Abeed tare da cewa "Uncle..." Kafin karan ya sauka jikinta Limamin ya ƙarasa inda suke tare da buɗe hannu ya rufe bayan Sarah, karan ya sauka a ƙirjinsa
abin mmki sai ka ɗauka karan tsafi ne domin nan da nan ya sauka akan limamin tare da juya kamar ya tafi amma me, da gudu ta ƙara yowa kan Sarah daidai lokacin Yarima Yisham ya isa inda Sarah take ya rufe ta domin limamin matsawa yyi, ganin yadda duk su ukun suka rufe Sarah babu inda zai cijeta sai kawai ya sakarwa Yarima Yashim cizo a ƙafa, daidai lokacin Abeed ya ɗaga ƙafa tare da yin ball da karan ya daka cikinsa ihu karan ya saki nan take kuma Numfashinsa ya ɗauke alamar ya mutu... Sarah dai jikinta sai rawa yake ta ƙanƙame Abeed kanta a ƙirjinsa, ganin hakan yasa Limamin ya juya tare da shiga motarsa daman hanya ya biyo dashi, Waje ya rage daga Sarah sai Yarima Yashim da Abeed, a ban ta zame jikinta sai kuma ta juya suka haɗa idanu da Yarima Yashim ganin jini na zuba a ƙafarsa yasa tayi saurin nufarsa tace "Subuhanallahi, Yaa Yashim muje hospital jini" Girgiza kai yyi yace "Thank God kin kuɓuta ki bisa kuje gida" girgiza kai tayi Idanunta na cika da hawaye domin Sarah tana da tausayi bata ƙaunar taga mutum cikin ciwo, key ɗin hannunsa ta karɓa tace "Bari muje hospital na koma gida da kai na" Abeed dai na tsaye hannunsa guda ɗaya wanda yake zubar da jini ya ɓoye a bayansa, Yarima Yashim yace "Ok princess, ba zai maki ihu ba?" Ta haɗe tace "Muje" mota ya shiga sai da nufi ƙofar shiga mazaunin driver ta juya ta kalli direction ɗin da Abeed yake daidai lokacin kuma ya buɗe motarsa zai shiga, idanunta ya sauka akan hannunsa da yake zubar da wani kalar jini wanda yafi na Yarima Yashim yawa domin Sosai karan shima ya cijesa, sakin murfin motar tayi ta nufi wajan ta gudu tana faɗin "Uncle...ha hannunka...," Bata ƙarasa faɗa ba taji ya bugo ƙofar motar da ƙarfi saura kaɗan ya bigeta tayi saurin yin baya, idanunta wanda ya cika da hawaye ta bi motar da kallo jikinta duk yyi sanyi bata taɓa ganin fuskar Abeed tayi jaa kamar haka ba, juya tayi a hankali ta shiga motar tare da yi mata key a hankali Yarima Yashim na lura da ita sai yyi kamar bai san mene ya faru ba yace "Princess karan nan mugu ne, Aucchhh my leg.." bata kallesa ba, kuma bata ce komai ba a haka suka nufi hospital... Abeed ma kai tsaye hospital ya nufa sai ajjiyar zuciya kawai yake saukewa..... Tun bayan ɗaurin auren Zain bai ƙara saka Sairah a idanunsa ba, Du'a yake saurare a waya a hankali yace "Soon zan dawo, Stop worried wify" ta cikin wayar ta shagwaɓe fuska tace "Wlh, Naila nan ta saka rigima wai anci amanarta, ashe shalele ya jima da tafiya uwa duniya, ita dai banda ita ta haifi Abba wlh babu abinda zai hanata tsine masa, amma dai batun ƙullata dole ta kullace sa, tayi masa ta tass harda Anuty Zulfa da Amma, kuka take sosai an rasa wanda ya faɗa mata cewa Abeed baya gida, ya kamata ka dawo haka.." Miƙewa Zain yyi tsaye yace "Gani nan.." kashe wayar yyi daidai lokacin Sairah na tafiya zata cikin lambu, da sauri ya ƙarasa inda take daman alrdy komai nasa yana mota, ganinsu yasa Sairah kallonta tace "Uhm lafiya?" Shiru yyi mata ya shiga tafiya da ita tace "ka sakeni,nifa ba zan bika ba Allah" bai kulata ba ya Sanya hannunsa tare ɗauka ta, yana zuwa daidai ƙofar fita ana buga tambarin dawowar Sarki Mabus....

Zain Abeed na kuɗi ne, in sha Allah tsakani gobe da jima zan tafi hutun sallah ina tunanin Alhamis ma👏🏻👏🏻 Wanda yake da niyyar biya na kuɗin Littafina yyi min magana 08119237616... Kaji tsoran Allah👏🏻🤌🏽[08-15 08:47] +234 703 831 1110: ❤️❤️❤️45❤️❤️❤️
Tambarin masarauta da yaji ana bugawa tare da kiran sunan Sarki Mabus shine ya tsayar da Zain daga tafiyar da yake,a hankali ya juya suka haɗa Idanu da Sairah ganin yadda take kallonsa yasa Calmy yace "Akwai wata ƙofar ne?" Shiru tayi tana Kallonsa, bata son anything abu ya samesa, tasan ƙa'idar Masarautar idan har Sarki yyi tafiya ya dawo, yana shiga cikin Masarautar za'a kulle ƙofa babu shiga babu fita sai anyi kwana bakwai bayan Sarki ya gama bincika komai sai a buɗe,a sanyaye ta ɗaga hannunta tare da nuna masa wata siririyar hanya, cikin sauri Zain ya shiga tafiya har lokacin yana riƙe da ita, cikin Sa'a yana bin hanyar babu kowa duk masu tsaron ƙofar suna wajan murnar dawowar Sarkin nasu kai tsaye fita yyi fitarsa ke nan kuma, tawagar Sarki Mabus ta gama shigowa aka rufe ƙofa, har ya Ƙarasa motarsa babu wanda ya gansa Sairah ya fara sawa ciki ya rufe kafin gently ya juya ya shiga mazaunin driver da wani irin gudu yaja motar tare da barin wajan baki ɗaya... Gudu Zain yake sosai a cikin mota tunda suka taho Sairah ta haɗe rai sosai shima bai kulata ba, a hanya ya tsaya yin sallah a hankali yyi parking motar a gaban wani haɗaɗɗan Restaurant after yyi sallar, entrance ɗin restaurant yake bi da kallo kafin ya duba agogon dake ɗaure a hannunsa, slowly ya juya ya kalli Sairah yace "Madam muje ko?" Shiru tayi masa ganin yadda tayi yasa ya fita daga cikin motar lokacin ana yin wata iska sosai na tashin hadari, side ɗinta ya ƙarasa tare da buɗe motar yace "get down Sairah..." Ya faɗa a taushashe, ganin still tayi masa shiru sai kawai ya rufe motar baki ɗaya tare da shigewa cikin Restaurant ɗin, zama yyi ba jimawa ya bada order abinda yake so, zan can da yaji anayi a t.v na mutuwar dubban jama'a akan fitar wani magani wanda ba'a san ko wanene ba ya shiga sauraro, bayan haka an nemi ƴan mata sama da gudu 30 an rasa, yana zaune a nutse yake sauraran news ɗin har aka kawo masa order ya amsa ya bada a.t.m aka cira domin ba kuɗi jikinsa, fitowa yyi daga cikin Restaurant ya nufi inda motarsa take buɗewa yyi ya shiga lokacin Sairah ta rufe idanunta kamar mai bacci Kallonta yyi sosai kafin yace "Madam..." Idanunta ta buɗe ba tare data kallesa ba ta kuma haɗe rai sosai, Murmushi yyi tare da juyawa gaba ɗaya zuwa inda take hannunsa ya miƙe tare tallafo haɓatar a hankali ya juyo da fuskarta zuwa nasa fuskarsa yana binta da kallo yace "Haushina kike ji, saboda na fito dake daga cikin Zahel Sairah?" Hawayen dake maƙale a fuskarta ne ya sakko mata, ware idanunsa yyi yace "Kuka.?" Kamar jira take ta fashe masa da kuka tana ƙoƙarin ƙwace fuskarta yyi saurin jawota jikinsa ya riƙe ta sosai, fuskarta ta ɓoye a ƙirjinsa ta shiga kuka harda shassheƙa, Zain dai ƙara Rungome ta yake dan ya lura Sairah macace mai saurin jin haushi amma tana da sauƙin kai, bai rarrasheta ba sai da tayi kukan ta kaji ta fara sauke ajjiyar zuciya Calmy yana ɗago kanta yace "Menene?" Kallonsa tayi muryarta na rawa tace "Subash.." da mmki yake bin bakinta da kallo yace "Kamarya ke nan?" Ƙasa tayi da kanta tana ƙoƙarin zame jikinta daga nasa domin bata saba ba duk wani iri ta keji, da sauri ya riƙe mata fuska yace "A'a baki isa ba Malama faɗi ina ji" Turo baki tayi tace "Toka cikani mana.." yace "Har abada babu saki, sai dai mutuwa" yanayin yadda take tura bakinta gaba yasa kawai Zain ya shiga binta da idanu kafin yaji tace "Ba'a kyauta masa ba, bakai shawara dani ba nayi masa al'ƙawarin aure nace zan auresa komai daɗewa, he loves me so much ban san halin da zai shiga ba, baka barni nayi masa sallama ba at least nasan meme zance wanda zai kwantar da hankalinsa,bana son ya ɗauki ni matsayin mayaudariya maci amana, bana so bana so Yaa!" Ta faɗa hawaye na sakko mata saukar goshin Zain taji akan nata numfashinsa na sauka da sauri tuni idanunsa ya sauya, a hankali Murya can ƙasa yace "You're right Bee" shiru yyi yana jan numfashi kafin yace "Kowa da yanayin zanan ƙaddarar sa, a zanan ƙaddara ki babu auren Subash ki yarda da hakan Bee, believe that, Ko kina sonsa ne?" Ya faɗa yana copping face nasu shiru tayi Zuciyarta na bugawa sosai, hannunta ya kama tare da manna a sajansa yace "Kina sonsa ne Sairah? Ba zan shiga haƙƙin ki ba, feel free am your brother ur friend, faɗa min abinda yake ranki, one thing dana sani i luv you so much most, kece farin ciki na, bawai yanzu ne kawai ba, tun zuwana Zahel na ganki na ɗauka ƴar uwarki ce, bana da feelings ko kaɗan akan Biyuninki but..... Ke ɗin nan you're my life stay with me Sairah ki zauna dani adadin yadda Ubangiji ya tsara mana rayuwa please..... Ki bani farin ciki kamar yadda na ɗauki al'ƙawarin baki, Sairah Salman Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas lover's You" ya faɗa yana jan numfashi bai san yaya akai ba ya samu kansa ne kawai da kissing ɗin ta, sabon al'amarin da Sairah taji ya Sanya tayi saurin rufe idanunta tana ƙanƙame hannunsa wanda ya riƙeta dashi, wani kallan hot kisses Zain kewa Sairah yanayin yadda kaɗai zai sanya kasan cewa yana cikin tsananin buƙatar mace, gaba ɗaya haukacewa Sairah yyi abinda bai taɓa yi akan Du'a ba ke nan, da dukkan Zuciyarsa, gangar jikinsa yake yi wa Sairah komai, saɓanin Du'a wata rana kawai sbd tausayin ta yake sauke mata nauyinsa dake kanta, Sairah bata sare ba sai taji hannunsa a cikin jikinta wata kalar zabura tayi wanda ya sanya Zain saurin zare hannunsa yana sakin Murmushi, bai iya magana ba sai kawai shigar da ita jikinsa da yyi, banda rawa babu abinda jikin Sairah yake tsoro fargaba, da kuma jin sabon yanayin kenan wannan shine auren? Numfashi ta sauke duk yadda Zain yaso ta ɗaga kanta ƙi tayi gaba ɗaya ta nannaɗe a jikinsa daidai kunnanta yace "Lazy" murmushi itama tayi har yana iya jin sautin Murmushin nata da ƙyar ta ɗago kanta ya nuna mata takeaway, kaɗan taci abincin shima yaci sosai yanayi yana yin wata waƙa wacce take ɗaya daga cikin waƙoƙin, Zain babu abinda yyi masa zafi baya ajjiye damuwa aransa, friendly ne ga kowa sai ya gama cin abincin lokacin ruwa ake sosai kama yaja motar.. a hanya Sairah tayi bacci sai cikin dare suka shigo Kano kai tsaye wani haɗaɗɗan gidansa ya nufa da ita babu abinda babu a ciki, gatekeeper ya buɗe musu gate ɗin ya shigar da motar, lokacin Sairah ta tashi fitowa yyi itama ta fito, suka nufi cikin gidan wani bedroom ya nuna mata shi kuma ya nufi wani.......A can New York washegari Abeed ne zaune saman dining room sanye da wata sweater mai kauri ya naɗe kansa da wani scarf fuskarsa kamar kullum a kame take yana zaune yana shan black tea with lemon sai sauran breakfast, garin wani irin snow ake na masifa domin hatta Main Parlo wani duhu duhu da laima laima yake na tsananin sanyi da dusar ƙanƙara, a hankali yake sipping tea ɗin hayaƙi na fita daga cikin bakinsa, Auta ce ta fito daga cikin bedroom nasu cikin shigar kayan sanyi, a hankali ta ƙarasa tare da zama kan kujera tace "Mrng Yaa Abeed" bai kalleta ba, haka bai amsa ba idanunsa rufe yake shan tea ɗin yana zaune harta gama kafin tace "Yaa Abeed zani shopping kafin Mami ta dawo tace zuwa anjima ma Jirginsu zai sauka" ya jima a haka kafin ya ware idanunsa not looking at her Murya nutse yace "Dawa?" Tace "Ni ɗaya, Sarah bata zuwa shopping ai" A.t.m ɗin jikinsa ya ciro tare da ajjiye mata daman alrdy tasan pin ɗin, miƙewa tayi tace "Thank you so much Yaa Abeed, Allah ya ƙara arziƙi ya baka mata ta gari" still shiru bai amsa ba ta nufi bedroom ɗin su tana ihu tace "Wow Sarah yau Allah ya ɗura ni akan Yaa Abeed, amma wallahi na tsorata kinga yadda fuskarsa yyi jaa kowa? A matsalar ce nidai yaci kansa mene nawa dashi,bari na shirya" Sarah take kwance tana sauraren duk abinda Auta ke faɗa tayi mata banza, tsoro sosai ta keji ganin Auta zata bar gidan ga kuma Yaa Abeed yau bai fita ba, hakan yasa gabanta ya shiga faɗuwa sosai, tana kwance Auta ta gama shiryawa tare da ɗaukan key tace "Bye, ki tashi kiyi breakfast jiya kwana kikai da zazzaɓi" a lokacin Sarah ta juya tace "Uhm... Ok" fita Auta tayi har lokacin Abeed na zaune ya ɗura kansa saman dining room ɗin, bashi da wanda zai zaunar dashi yace mene damuwarka Abeed? Meke damunka me kake so, komai yyi a daidai yake ganinsa, ya jima a zaune Sarah wacce taji gidan yyi shiru ta shiga tafiya a hankali zuwa dining kanta a ƙasa, sai da tazo wajan ta lura da Abeed dake zaune a wajan... Dum! Zuciyarta ta bada sauti sai kawai ta dake a hankali ta zauna tana zama yana ɗago kansa suka haɗa idanu da sauri tayi ƙasa da nata tace "Mrng Uncle" bai amsa mata ba ya ɗauki cup ya ƙara zuba black tea gefe guda kuma pack ɗin chocolate ɗinsa ne, a hankali yake shan tea ɗin idanunsa kafe a kanta yana bin kayan baccin dake jikinta da kallo, da alama da tayi wanka bata sauya kaya ba, ko sanyin gari bata ji, haɗa tea tayi da dankali ta miƙe zata bar wajan taji saukar muryarsa a nutse yace "Stay here.." kallonsa tayi taga Bama ita yake kallo ba, a hankali ta zauna ta fara shan tea ɗin har lokacin idanunsa akanta, tana gamawa ta miƙe tsaye tare da kwashe kayan ta nufi kitchen, ajjiye komai tayi ta wanke bakinta a hankali ta fito tana fitowa taji an fisgi hannunta da mugun sauri ta ɗago kanta, Abeed ta gani tsaye a gabanta idanunsa yayi wani bala'in jaa kamar yadda fuskarsa tayi jajur, janta ya shiga yi har zuwa part ɗinsa yana shiga ya cillata ciki tare da murza key a ƙofar, hannayensa ya harɗe a ƙirji Sarah banda rawa babu abinda jikinta keyi tace "Dan Allah Uncle kayi hqr ban ƙarawa please.." ta faɗa tana sakin kuka ita har mmkin yadda take da saurin kuka a gabansa take domin shine mutumin daya karya mata al'ƙawarin zuciyarta, gently ya shiga takawa zuwa inda take har ta mannu a jikin bango, ya tafe hannayensa a jikin bangon yana ƙare mata kallo kafin ya kama hannunta ya ɗura a saitin zuciyarsa wani kalar ware Idanu tayi sbd yadda taji zuciyar Abeed na bugawa tamkar zata faso ƙirjinsa ta fito tace "Innalillahi, Uncle zuciyarka ciwo take kana shan maganin ka" ɗaya hannunsa yasa ya fisgota ya haɗa ta da jikinsa har lokacin hannunta yana ƙirjinsa bakinsa ya ɗura a kunnanta murya a
matuƙar raunane yace "Why Saaaa?" Girgiza kai tayi tace "Am sorry Uncle Kayi hqr" kasa magana yayi sai kawai ya saketa baki ɗaya tare da zama kan bed ya haɗe kansa da gwiwa at this time ji yake tamkar zuciyarsa zai bindiga ne, zai yiwa Sarah abinda bai tsammanin ba, Sarah da kallesa sai a lokacin ta lura da hannunsa dake ɗaure da bandeji da sauri ta ƙarasa inda yake ta durƙusa a hankali ta kama hannu tace "Uncle da zafi? Yana maka ciwo ko?" Ta faɗa a raunace hawaye na zubu mata ciwon ba ƙaramin ɗaga mata hankali yyi ba, bai mata magana ba sai idanunsa daya kafeta dashi kafin gently ya zamu daga kan bed ɗin tare da zama daidai inda take a hankali ya ɗura kansa a shoulder ɗinta yana sauke numfashi, kafin ya kama hannunta idanunsa akan zanan lallanta ya jima a haka sai breathing yake saukewa, kafin ya zagayar da ɗaya hannunsa ya riƙe ƙugunta dashi murya kamar mara lafiya yace "Mene yasa ba zaki fahimta ba? Na taɓa yi maki wani abu na ba daidai ba a iya sanin da kikai min da zaman da mukai Saaaa?" Ya faɗa maganar tana yi masa tsayi, Girgiza kai tayi sanin baya son hakan yasa ta buɗe baki tace "A'a Uncle" shiru yyi na wani lokaci kafin yace "Haƙƙina ne kula dake, i don't care idan wani bai kula dani ba, domin wanda suka haifanma ba suna suke ba.." shiru yyi domin wannan shine karo na farko da yyi maganar iyayensa da wani tun bayan barinsa gidan, wani kalar sanyi jikin Sarah yyi sosai na tsananin tausayin Abeed, Calmy yace "Do you know him?" Ta girgiza kai tace "A'a" yace "Baki san halinsa ba, baki san waye shi ba kika yanke shawarar binsa bafa zaman kanki kike ba?" Kallonsa kawai take kafin tace "Ban sakewa Uncle kayi hqr kaji" taɓe bakinsa yyi kafin yace "Oops, laifina ne kince aure kikeso shiyasa kika fara yawo da ƴan iskan maza marasa tarbiyya,ok kafin ki isa auren lemme help you da abinda kike so" yana faɗin hakan ya ɗaga kansa da sauri Sarah tace "No, please wlh banso kuma na fasa auren" banza yyi mata ɗaukan ta yyi tare da sauke ta akan bed, wani kalar Miƙewa tayi zata gudu ya sanya hannunsa tare da mayar da ita a hankali yaja duvet ɗin dake kan bed ɗin ya rufe su tas dashi, Innalillahi a lokacin Sarah tasan cewa Abeed mugun haushinta ya kejin gaba ɗaya sai daya sauke ɓacin ransa a ƙirjinta, ganin yana ƙoƙarin losing control ya sanya yyi saurin mirginawa gefe tare da jawota jikinsa ya ƙanƙameta, fuskarsa akan shoulder ɗinta a hankali cikin wani kalar salo yake hura mata isakar bakinsa zuwa jikin kunnanta lamo tayi jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya ta rufe ƙirjinta dake mata wani irin ciwo tana jin tamkar zai cire daga jikinta, wuyanta da tsakiyar ƙirjinta yasha kisses kamar zai cinyeta, skin ɗin kunnanta ya kama ya shiga tsotsa yana shafa sumar kanta kafin ya fesa mata numfashi yace "Uhm.." shiru yayi kafin gently ya ɗaga fuskarsa tare da zame duvet ɗin zama yyi sosai yana bin Sarah da kallo kafin a hankali ya ɗaga ta ciff ya sauke ta akan ƙafafuwan sa, hannayensa ya sanya tare da tallafo fuskarta zuwa tafin hannunta yana ƙare mata kallo a hankali a nutse cikin Muryar nan nashi mai ɗauke da kamewa sumar kansa na lilo yace "Waye ni?" Idanunta ta ɗaga ta kallesa ba tare da tace komai ba, yace "Answer me... Saaaa" bakinta na rawa tace "Kamarya?" Hana matse kumatun ta yace "Are You answering my questions with a question

Please Login or Register in order to submit comment