Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Junaid ya jinjina kansa tare da shigewa part ɗin su.... Sarah na shigewa part ɗinta ta faɗa kan bed tare da fashewa da kuka, tun ɗazo kuka ke son kwace mata amma ta hana kanta yin hakan,cikin kuka tace "Why, why Uncle?" Sai kuma ta ƙara rushewa da kuka time ɗin data tuna yana shaye-shaye, Abeed dake tsaye bakin ƙofar bedroom ɗin ta cikin part ɗin yyi ƙasa da murya yace "Open d door Sarah..." Tana jin muryarsa ta ƙara rushewa da kuka Zuciyarta nayi mata zafi, maganganun Junaid nayi mata yawo a Zuciyarta, jin kukanta yyi yawa yasa Abeed yin ƙasa da murya yace "Open d door or else..." Cikin kuka Sarah tace "Bana son ganinka, Ban son ganinka betrayer..." Dam! Ƙirjin Abeed ya buga da ƙarfi cikin breaking voice yace "Betrayer?" Shiru tayi masa tana ci gaba da kukanta wanda kuma kukan da biyu take yinsa, bata jin duk abinda Abeed zai aikata zata iya rabuwa dashi, kawai zata koya masa hankali ya dawo cikin hankalinsa, muryarsa na rawa kamar ba Abeed ba yace "Please better half, sbd Allah da abinda yake cikin ki... Please Maamaa" tayi masa shiru sai shassheƙa take Abeed rasa ydda zai yyi, Sarah na neman rusa masa tunaninsa ya jima da sanin ita ce rauninsa, amma mene ya sa ta zaɓi ta ɗauki matakin haka, juyawa yyi dafe da kansa wanda yake jin yana Sarah masa, da ƙyar ya Ƙarasa parlo tare da kwanciya saman 3seater... It was not long before he went to the parlor, Zain ya shigo cikin parlon sanye da nightwear masu kyau da mmki yake kallon Abeed kafin ya Ƙarasa wajan deep frizeer ya ɗauki gorar ruwa guda biyu masu sanyi, wajan Abeed ya ƙara yace "Our water supply has run out, shine nazo nan... What's up na gnk a nan? Where's your wife?" Abeed idanunsa Lumshe ba tare da yace komai ba, ganin yadda ƙirjin Abeed ke ɗagawa yasa Zain clamly yace "Me tayi mk?" Sai a lokacin Abeed ya buɗe idanunsa da yyi mugun jaa sosai ya kalli Zain a hankali yace "Wa?" Zain yace "wawa, bbu ydda za'ai ba tare da wani abu ba kazo Parlo k kwanta" tsaki Abeed yyi bai ce komai ba, Zain yyi dry yace "Yaro ya fara shiga tarkwan mace" still Abeed bai kula Zain ba, hakan yasa Zain yace "Night,matana na jira na" sai da Zain yaje bakin ƙofa Abeed yace "Do u have any spare key?" he said in a worried voice, Murmushi Zain yyi yace "No, i don't.." yana faɗin hakan ya nufi part ɗin sa, Abeed kasa Bacci yyi He spent the night in her thoughts... Cikin dare zazzaɓi ya ishi Sarah ga wata yunwa da kwaɗayin fruits daya taso mata, bakinta sai rawar sanyi yake, a hankali ta murɗa key ɗin jikin ƙofar ta fito ko kayan jikinta bata sauya ba, amma ta cire hijab ɗin, a hankali take tafiya without making any sounds da zai nuna tana tafiya, gashi parlon duhu tana zuwa tsakiyar parlon taji an rungometa ta baya, baki ta buɗe zata ƙwalla ihu yyi saurin rufe mata bakin da hannunsa, a hankali ya jata can wani corridor, yana zuwa corridor ɗin ya kunna hasken wajan, Kallonta yyi ta rufe idanunta gam! A hankali yace "Me nayi maki?" Ita tai masa shiru taƙi cewa komai, yace "Na mki wani abu?" Still shiru tayi masa taƙi yarda ta kallesa yyi ƙasa da murya yana ɗago haɓarta yace "Look at me Saraahh.." ƙwace fuskarta tayi ya ƙara kamo fuskarta kamar jira take ta fashe masa da kuka, kwantar da kanta yyi a kiransa he couldn't feel ydda hawayenta ke jiƙa masa ƙirjinsa, shiru yyi Still holding onto her muryarsa a taushashe yace "I am sorry... Sorry wify" kukan ta kawai take rera masa yana patting bayanta yana jin ydda jikinta ya ɗauki zafi, clamly yace "Tell me now, me nai mki?" Ta girgiza kanta sai kuma ta fashewa da kuka tace "Daddy zani" ta faɗa tana kwaɓe fuska kamar baby, da Mmki yace "Daddy?" Ta ɗaga masa kai, sai kuma tace "bana son zama dkai Daddy zani" da sauri Abeed ya ɗago kanta yace "da nine baki son zama?" Ta ɗaga masa kai yyi ta Kallonta kafin a raunace yace "Kiyi hqr dan Allah...." Ita dai kuka kawai take ta kifa fuskarta a ƙirjinsa ƙamshin na ratsa hancinta, a hankali yace "Ok, idan na kai ki zaki bar kukan?" Ta ɗaga masa kai tace "Eh zan daina, amma kada kazo inda nake bana so" kasa ce mata komai yyi yana jin wani abu mai kama da tsoro zame ta yyi daga jikinsa yace "Jeki kwanta" ta maƙale kafaɗa yace "What?" Tace "Indomie zanci" baki sake yace "At this time?" Tai masa shiru tana ɗauke kanta can ya numfasa gaba ɗaya ya gaji bakinsa sai ciwo yake ya manta when last da yyi Mgn mai tsayi hk, yace "Ok muje kiyi" ta kwaɓe fuska tace "bana son ƙarnin ƙwan.." ya zaro idanu waje a Zuciyarsa yace "tab.." a fili yace "Bari muga" ya faɗa yana kama hannunta tare da zaunar da ita saman Kujera shi kuma ya nufi wani waje domin yama manta hanyar kitchen bai ma san dame dame zai haɗa ya bada indomie ba, cikin Sa'a yana shiga yaga kicthen ɗin.... He slowly looked at the kitchen, everything inside was beautiful and the smell was rising, jingina yyi daga door way yana tunanin abinda zai fara, gently ya ƙarasa shiga ciki a hankali kamar mai tsoro ya kunna gas kana ya ɗauki pot ya saka, bai san inda komai yake ba gashi tukunyar na kamawa, hannunsa ya saka akan tukunyar ai da sauri ya ɗauke yana yarfar da hannunsa tare da faɗin "Aucchhh... I burned my hand" Kallon hannun yayi sosai fatar wajan yyi jaa, yana tunanin rabonsa da ƙunewa tun farkon zuwansu New York Sarah ta kunna gas, bai taɓa ƙonewa ba sai a kanta, sauke tukunyar yyi tare da fita, yana fitowa suka haɗa Idanu da Sarah da sauri ta ɗauke kanta tana haɗe fuska, wajanta ya Ƙarasa Look at into her face, kafin gently ya durƙusa gabanta, hannunsa ya ɗura saman laps ɗinta, tayi sauri kwaɓar hannunsa, da Shock yake kallonta kafin ya sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya yace "Ohh sowie.." sai kuma yyi shiru ganin kallon da yake mata yasa ta sunkuyar da kanta ƙasa, a hankali yyi ƙasa da kansa yana ture sumarsa gefe, ta ƙarƙashin ƙafarta ya zura kansa tare da leƙa fuskarta, suka haɗa Idanu sosai ya hangi wani irin abu mai kama da tuhuma yana yawo cikin idanunta, ɗauke idanunta tayi fuska a haɗe, zame kansa yyi cikin low tone yace "Wait a moment.." yana faɗin hakan ya nufi part ɗin sa, gaba ɗaya baya jin daɗin zuciyarsa game da sauyin Sarah, He preferred her to offer to speak, her voice was filled with happiness and peace, yana shiga bedroom ɗinsa dake ta Ƙamshin Air-con ya ɗauki Wayarsa tare da fitowa, yana tafe yana shafa wayar yana searching, How will he cook indomie, Kallonta yyi ganin ta kwanta idanunta rufe, kitchen ɗin ya shige ya shafe kusan 1hr yana abu guda sai haɗa zufa yake, ya ƙone sama da waje goma gaba ɗaya hannunsa raɗaɗi yake, ga yankewar da yyi wajan yanka onion... Tunda ya fito daga kitchen ɗin hannunsa riƙe da plate yake kallonta, table yaja ya ajjiye plate ɗin kana ya nufi deep frizeer ya ɗauki gorar ruwa mara sanyi, a gefenta ya zaune ganin kamar bacci take yasa ya ɗan ranƙwafa daidai fuskarta hannunsa a saman fuskarta yana shafawa, gently kuma ya ɗura bakinsa akan hancinta yyi kissing, kana ya manna bakinsa akan jajayen laɓɓanta yyi kissing a hankali yana jin ƙamshin mint mai daɗi, slowly With full emotional ya manna mata kwantaccen sajansa mai sanyi wanda ya jiƙa da ruwa, sanyin sajansa yasa Sarah sauke ajjiyar zuciya tana kwaɓe fuska, cikin wani irin yanayi na buƙatar miji zuwa ga matarsa, ya ɗura bakinsa akan kunnanta tare da hura mata iska mai daɗi yana yawo da hannunsa a saman cikinta daya kejin ɗumi sosai na ratsa hannunsa, ga wani kumbura da ƙasan cikin nata yyi, a hankali yana sama da hannunsa zuwa ƙirjinta cikin wata kalar fitananniyar murya yace "Rayuwata...." Sosai kalmar ta daki zuciyar Sarah, taji kalmar “RAYUWATA" A ko wanne ƙofa na Zuciyarta, yana kissing fatar kunnanta yace "Look i made this for you... I
made it Sarahh..." Idanunta ta buɗe bata yarda ta kallesa ba domin bacci ta keji sosai, hannunta zai kama ya miƙar da ita zaune da sauri tace "Don't touch me..." jinjina kansa yyi amma sam bai nuna mata baiji daɗi ba, plate ɗin Indomie ya ɗauka tare da spoon ya tsuna fuska tayi tana ɗauke kanta tace "Ban so.." d mmki yake kallonta yama kasa Mgn can dai yace "But.. kene kika faɗa ko?" Ta ƙara haɗe rai tace "Ni ka ɗauke zanyi amai" da sauri ya ɗauke plate yana tura can ƙarshen table kamar zai kneeling down a gabanta muryarsa a narke yace "Me kina so?" Ta tura baki gaba idanunta yyi rau rau sai kuma tace "fruits" sosai yake kallonta bai ce komai ba ya miƙe ya nufi kitchen.... Almost 20minutes kafin ya fito kwance ya sake ganinta bacci ya ɗauke ta, fruits ya kalla sai kuma ya zauna saman Kujera, Cak ya ɗauke ta ya dire saman cinyarsa, tare da tallafo fuskarta ya ɗauki Apple ya saka mata a baki, bata san meke faruwa ba domin bacci take sosai, cikin baccin take tauna Apple ɗin harta cinye ya sake saka mata wani, tana gamawa taunawa ta tsaya ba tare data haɗiye ba, kumatunta ya shiga bubbugawa amma firr taƙi tashi daman ya santa da nauyin bacci, dole ya tallafo fuskarta sosai ya ɗura bakinsa saman nata,a hankali ya saka tongue ɗinsa zuwa cikin bakin nata ya shiga laso all Apple ɗin dake bakinta, yana lasowa yana cinye abinsa ruwa ya bata ta amsa, kana ya saɓeta zuwa part ɗin ta, yana kwantar da ita zai zare mata kayan jikinta tayi saurin buɗe idanunta tace "mene hk? Allah ban so" ba tare daya kalleta ba yace "You have a very high fever... Kina buƙata na" mirginawa tayi zuwa can ƙarshen bed tana jan duvet tare da murguɗa masa baki tace "Allah wajan Daddy zani, bana son za..." Tsawa ya daka mata cikin ƙara ji yace "Enough.. Enough Saraahh.." yana faɗin hakan yay waje yana wani irin fidda numfashi, a hanyar da zai kaisa part ɗin sa yaga Amma tsaye hannunta riƙe da gorar ruwa, tana sanye da kayan bacci kallonsa ta dinga yi kamar zatai masa Mgn sai kuma tayi masa shiru tare da ɗauke kanta, The way she looked at him, she knew there was a problem, Abeed bai iya bacci ba kusan ɗan ƙaramin hauka yyi shi ɗaya a bedroom ɗinsa har aka kira sallah, da ƙyar ya miƙe ya nufi bathroom yyi wanka tare da yin Alwala cikin Silk Embrodiery Islamic jallabiya ya shirya mai shot hands, ya ɗura farar hula kamar ta larabawa saman sumar kansa wata ta kwanta a bayansa, sai Ƙamshin Hugo boss yake bazawa, ƙafarsa cikin Scuff faux-shearling slippers ya nufi ƙofar Main Parlo, a tsaye ya samu Mai martaba da Zain suna jiran fitowarsa, kusan tare duk suka zuba masa Idanu ganin yadda idanunsa yyi kamar garwashi, babu alamun yyi bacci, ba tare da sunce komai ba suka nufi masjid bayan an tashi, Abeed shine na ƙarshe tafiya yake a nutse daga bayansa yaji ance "Da alama ka fara samun Insomnia,I promised you Sai ka auri Sarah, sai na tabbatar na Ƙarasa gurɓata raguwar zuciyar ka, zaka san ka ɗauke abinda nake so daga gareni" tsayawa Abeed yyi kana ya juyawa suka haɗa Idanu da Junaid wani kalar Murmushi yyi ba tare da yace komai ba yyi gaba tare da barin Junaid a wajan.... Sarah na zaune ita da Naila wacce take bata labarai kala kala, Murmushi kawai Sarah take wanda bai kai zuciya ba, tun safe bata sanya Abeed a idanunta ba, gashi yanzu Asr prayer ake shirin yi... Naila ta gyara zama tace "Wlh na faɗa maki, to ai mutum mugu ne duk tsiya kada ki bari wasu Ruɓaɓɓu su shiga tsakaninki da mai gidan ki, a duniya ban taɓa ganin Mutum ƙyakƙyawa mai baƙar zuciya da taurin kai irin shalale ba, ina fa zaune da sassafe kamar mahaukaci haka naga ya faɗo min babu ko sallama, nidai nace Wlh ba dani zai ba sai huci yake kamar kumurcin maciji, tirrrrrrrrrrrrr Wlh ya lalace anyi masa baki, Mutum yyi ta abu kamar wanda akai cikinsa a Leges, to Wlh aniyyar ko wanne shege watsattse tabi kansa babu uban wanda ya isa ya saka min shalele a baki mu wanye lafiya, a to bana ji ance yanzu da bindiga yake yawo ba, ni wlh da zai kyauta min wacce matar mai ƙirar maza ita zaibi har Nep yunk ya ƙunduma mata alburushi mu wuta da gayyar tsiya" Sarah dai kallon Naila take, Naila tace "A'a Gsky zaki bar gurnin nan, sai Shira nake maki amma kin mayar dani ƴar iska bayan ko hanyar Otel ban sani ba, a gidan mai rawani na yarda budurci na, to wannan dai halin munafukai ne Zulfa'u ta ja mana masifa wannan matar Allah yyi gutsi gutsi da Zuciyarta" Calmy Sarah tace "Kiyi mata addu'a" Naila ta runtse idanunta tana riƙe haɓa tace "Ji banza? Baƙin ciki take nuna maki ke kuma dake Algunguma ce kin kasa ganewa sofa take Wannan guntuwar ƴarta ta auri shalale ke kuma ta haɗaki da irin Masifa mara tushe, Zazzau tuni ta lalace banda hayaƙi da abubuwa babu abinda idanuna suke ganowa idan na shiga Masarautar Alkur'an, mai ƙarya a ƙona shi a wuta ysin.." Naila ta faɗa tana ɗaukan mug tare da zuba wani abu kamar tagargaje, bayan ta kaɗa cikin ruwa ta miƙa wa Sarah tace "maza shanye kada naga komai... Mugun ji mugun gani, sharrin mutum aljan, sharri zamani da iftila'in Leges ya kare Wannan cikin naki Saratu, wlh yana da maƙiyya da yawa dole na miƙe tsaye yanzu haka kasuwa zani wajan wani mutum na amsu maki tsumi" Amsa Sarah tayi babu yadda ta iya haka ta shanye abin tana kwaɓe fuska, Naila ta amshe raguwar ta shanye tace "shima cikin kamar munafuki, naga baya tasowa sai uban nonona tab.. da ƙyar idan ba ƴan biyar zaki ba, shi daman auren da aka sakawa idanu Ubangiji Albarka yake saka masa, sai ya kashe ko wanne Shege mu huta shekara na takwas kafin na samu cikin Mai rawani... Huhuhuhu anci huya haihuwa babu daɗi na ɗauka mutuwa zan" gaban Sarah ya faɗi ta shiga uku idan tazo haihuwa... A hankali Sairah ta shigo parlon ta zauna idanunta akan Sarah da take binta da kallo, Sairah tace "Ina yini Naila?" Naila ta riƙe baki tana kaɗa ƙafa tace "Al-hakkamu kenan, buwayi gagara misali, wlh irinku ɗaya sak ni a gsky azo ai muku shaida kada ku dinga cutata, matar Zainu ai mata shaida da wuƙa a hannu, idan yaso matar Shalale a barta haka" Sairah tayi Murmushi tace "Sbd kinfi son Shalale akan Mijina" Naila ta tsuke baki tace "Ohhu dai.." tana faɗin hakan ta miƙe tsaye tare da barin wajan... "I am sorry..." Sarah ta faɗa a hankali tana kallon Sairah da cikinta ya fito, Sairah ta buɗe idanunta tace "for what???".... "Everything, na tafi na barki wlh bada gangan ba" Murmushi Sairah tayi kafin tace "I am the right person to ask for your forgiveness, na maki sharri sbd ina jin haushin ki.. kiyi hqr Twin... Double sorry" Idanun Sairah ya cika da hawaye kana ta miƙe a hankali ganin haka yasa Sairah ta miƙe suka rungome juna, wani irin kuka ya kwace musu lokacin guda Sairah tace "Nayi missing naki,na shiga damuwa da tashin hankali a Zahel bana da Kowa, ganinki yasa na manta komai kada ki ƙara barina dan Allah Sarah" Murmushi Sarah tayi tace "Har abada" sun jima a haka kafin su saki juna Sairah tabi Sarah da kallo tana Mmkin yadda jikinta ya wani mugun buɗewa musamman hips da booms ɗinta, kai ka ɗauka matar gwamna ce, ko'ina na jikinta glowing yake, kwaɓe fuska Sarah tayi tace "kallon fa?" Sairah ta ware idanunta tace "Nothing, Allah ya sauke ki lafiya" Sarah ta murguɗa baki tace "And you too.." ƙamshin Hugo boss ya Sanya Sarah ɗaga kanta zuwa direction ɗin da taji ƙamshin tsaye ta kansa da waya a kunnansa, yana sanye da wata light blue ɗin shadda ya ɗura milk ɗin Alkyabba mai golden ɗin, ƙafarsa cikin wani farin takalmin fata, sumar kansa lubb a bayansa da gefen fuskarsa, gani tayi ya ƙara yi mata kwarjini sosai, a hankali yake takowa zuwa parlon bayan ya janye wayar daga kunnansa, tsaye yyi akan ta hakan yasa Sarah haɗe fuska sosai, a hankali Sairah tace "Ina yini?" Bai amsa ta ba, sai waje daya nema kusa da Sarah ya zauna, yana zama Sarah ta miƙe daga wajan tayi kamar wani Abu zata ɗauka a kitchen, da mmki Sairah tabi bayan Sarah da kallo meke faruwa tsakanin ta da Abeed kuma? Ko wane abu yyi mata? Abeed baka iya gane wani hali yake ciki shima yabi bayan Sarah da kallo... Sarah na shiga kitchen ta buɗe wata ƙofa ta nufi cikin Garden tana shiga suka haɗa Idanu da Junaid dake tsaye da sauri ta juya zata bar wajan yayi saurin kamo hannunta.....


I am very grateful for your prayers, you are encouraging me to write, wlh naga wishes kaca kaca... Kuna da yawa more than 200 people. I will use this opportunity to thank you.... 😍😍😍 Let's cheers together🍸🍸🍸🍹🍹🍹... Na amshi award na Gamayyar marubutan jayar Kano da aka bani jiya.... Writing is my dream and hopefully..

Zain Abeed isn't free it's 500 via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank... Via EVEDANCE 08119237616.



*********"******PAGE 67********“kwarto, kwarto, kwarto jama'a ku kawo mana ɗauki wlh kwarto ne” Naila ta faɗa tana kurma ihu tare da ɗura hannu aka lokacin da taga Junaid ya kama hannun Sarah, da sauri Junaid ya saki Sarah fuskarsa haɗe tare da juyawa da sauri yyi baya ganin Naila da ƙaton ice a hannu, baki buɗe Naila take kallon Junaid kafin ta saki icen tana tafa hannunta tare da faɗin "Muhammadur Rasulullah s.a.w, Ubanwa nake gani haka kamar Junaidu, huhu wlh Junaidu ne, mene haɗin ka da matar shalale ka rutsa ta a ƙurya? Innalillahi wa'inna ilaihir Masifa acikin gidan sarauta baya ƙare wa, kai da ƙyar idan bakin uwa bai bika ba, Fadawa! Fadawa.." da sauri wani bafade ya ƙaraso wajan Naila yana zubewa, Naila tayi masa kallon tsaf kafin tace "Maza, jeka wajan uwar Soro, ta nema min iso wajan Mai rawani, maza maza ojent ne, Masifa ke shirin faruwa kada muga jariri yazo da kama biyu, huhuhuhu wlh kwarto ne" Bafade ya miƙe da sauri ganin haka yasa Junaid yyi ƙasa da Murya yana sakin Murmushi yace "Ke kam Naila kamar bakya ganewa, Sarah tsorata tayi sbd ganin mage zata faɗi shine na riƙeta sbd cikin jikinta, banda haka ina ruwana da ita bayan Nima na kusa auren?" Naila ta sauke ajjiyar zuciya da ƙarfi tace "butar uwa, har na shiga shukkk to ita magen ƴar gidan uban Wacece, wace uwarta a wannan masarautar bani da labari, billahi akan abinda zai taɓa farin cikin Shalale sai inda ƙarfina ya ƙare, kwana zan ina addu'a Ubangiji ya kashe sa kowa ya wuta, wlh shalale nan gani nan bari kuma ai maza maza a kashe magen nan, ko kuma a fitar da ita taje can ta nemi danginta a uwa duniya..." Junaid dai baice komai ba, Naila ta kallesa tace "A to kai kuma kayi hqr, Wlh daga nesa baka da maraba da kwartayen Leges, haka suke fa baƙeƙe wulik... Kai kai tirrrrrrrrrrrrr Wlh banda warin iskanci babu abinda suke, to a gsky kai ma ka sauya hali muna ta zaune da mutum ne bamu gama sanin zuciyarsa ba, kasan duniya babu gsky makusancinsa ka shine zai nemi wulaƙanta ka, ya tuzartaka a idanun duniya, tab! Ai al'amarin ƴan Nigeriya sai kallo komai ya gantale" Junaid yace "haka fa" yana faɗin hakan yyi gaba sam bai so haka ba, amma dole ya nemi wata hanyar... Yana fita daga cikin Garden ɗin Naila ta tofar da yawo tace "Lalatacce kawai, wlh ban yarda dashi duk wani likita fa ɗan iska ne, bayan mun san komai banda haka ina namiji ina yiwa mace ofrashan... Da lallatsa cikin ƴaƴan Mutane tirrrrrrrrrrrrr Junaidu Allah wadai.." Sarah jikinta na rawa ta koma Parlo time ɗin tuni Abeed ya shige part ɗin sa sbd kiran sallah, Sairah dake zaune tabi Sarah da kallo kafin tace "Me kike haka ne?" Sarah idanunta akan t.v tace "dame?" Sairah tai shiru ganin haka yasa Sarah tace "Can i ask?" Sairah tana shan coffee tace "All ears" shiru Sarah tayi for some minutes can tace "Wani zai iya rabaka da abinda kkeso?" Sairah na sipping coffee tace "Especially if someone's trying to run you over.." Sairah ta faɗa tana kallon ƴar uwarta, ganin kamar hankalin ta baya jikinta yasa tace "Oh dat's d reason kike gudun mijinki?" Sarah idanunta na cika da hawaye ta miƙe tsaye tare da ƙara sawa wajan Mrs Zain (Sairah) Sarah ta kama hannun Mrs Zain tace "I was going to mention something again about thinking him, but that very moment.." Sarah began to sob.. kuka ya kwace mata tace "Mrs Zain tell me what should I do? Mene yasa Junaid yace haka? Zuciyata na son yarda, yace shine ya bani kidney Not Uncle, i can't believe it... Yace Uncle raped me sbd kawai haka halinsa yake, gudun kada sunansa ya ɓaci yasa ya aure ni, ina faɗa mki hk sbd bana da wanda zan faɗawa Tun muna New York Uncle yake shaye-shaye" Sarah ta faɗa kuka yana cin ƙarfinta, Mrs Zain kallon Sarah kawai take, kafin tace "Ke wanda ya kaiki hospital ɗin baki ga fuskarsa ba? Kuma ba'a gabanki Daddy yace Abeed ne ya baki Kidney ba, not Junaid why are so confused yourself? Kin san Junaid ne before?" Sarah ta girgiza kai tace "I remembered, na fito zuwa office kawai naji zan faɗi aka riƙeni, i couldn't see his face sbd Sumar kansa, bakinsa kawai nake iya gani yana son yi min Mgn amma ya kasa, nice ma na iya cewa Uncle help me, daga nan baya iya gane komai ba" Mrs Zain ta jinjina kai kafin tace "Bamu zauna da wata uwa wacce zata faɗa mana mene daidai na rayuwar ƴa mace ba, but Daddy ya bamu komai ya bamu farin ciki ya kula damu, rayuwar da mukai a baya data yanzu ya isa mu tsaya musan suwa ke son mu da Gsky suwa ke son ganin bayanmu? Junaid yace yana Sonki baki tunanin son da yake maki zai iya sawa yyi komai sbd ya ruguza farin cikin ku keda Mijinki? Get back to your right senses Sarah, Abeed na sonki ke kin sani kowa ya sani, ba'a wulaƙanta Namiji kada kiyi amfanin da son da yake baki kice zaki cuci rayuwarsa, Abeed ba kamar Zain yake ba, Abeed nada zurfin ciki yana da ɗauke kai baya damuwa da komai, amma na fahimci kece raunin Mijinki mene yasa zakiyi amfani da wannan damar wajan cutar dashi? Why Sarah?" Shiru Mrs Zain tayi tana kallon Sarah dake kuka sosai, cikin kuka Sarah tace "I've no idea.... Jin Junaid na haɗa Uncle da wasu matan yasa na kasa fahimta" Murmushi Mrs Zain tayi tace "Oops yyi, ko a gidan nan ma ai yana da budurwa" Sarah ta ware idanunta Zuciyarta na bugawa tace "girlfriend?" Mrs Zain tai Murmushi ganin ƙishin Abeed akan fuskar Sarah, tace "Yhhh.. Riya take kowa Junaid's sister ita ce ke mugun son Abeed kamar tai hauka,ki tsaya shirme ta kwace maki miji, kulawar da Abeed

Please Login or Register in order to submit comment