Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da shekara guda da wani abu an sauya komai, komai na part ɗin white colour ne, sakin hannunta yyi a tsakiyar parlon kafin ya juya ya kashe hasken Parlon, wani light blue ɗin haske ya bayyana mai ɗauke da rubutu an saka "Rayuwata" sai wani rubutu aka saka "You're my life Absar" tana daga tsayen taji saukar abu kamar Flowers, kafin ta juya taji ya rungometa baya, yana sauke ajjiyar zuciya, wani haske ya gauraye parlon a hankali ya juyawa gabanta sukai tsaye suna kallon juna kafin gently yyi kneeling down a gabanta tare da fito da wani gold ring idanunsa akan cikin idanunta ya kama hannunta ya sanya mata, jawota yyi kusa dashi, a hankali ya ɗaga rigarta zuwa saman kwallon Cibiyarta yyi zuwa mararta bakinsa ya manna mararta ya sakar mata wani irin lightly kiss, da sauri ta ɗura hannunta akan sumarsa, a hankali ya ƙara kiss mararta yana jin soyayyar abinda ke cikinta na ratsa ko wacce ƙofa na Zuciyarsa, cikin emotional sound yace "Allah yyi maki albarka Maamaa" ajjiyar zuciya Sarah ta sauke muryarta can ƙasa tace "Uncle baka sona.." Shidai shiru yyi mata ya ɗura kansa a cikinta yana jin ɗumin gudan jininsa raba gardama kenan, fashewa Sarah tayi da kuka domin ta gama yarda baya sonta kamar dai ya aureta ne, Miƙewa yyi very close to her kamar zai maidata ciki, gently ya kama fuskarta yyi copping face nasu waje guda bakinsa dab da nata idanunsu harɗe cikin na juna, Sarah bata taɓa ganin haka ba domin wasu hawaye Masu sanyi taga suna zuba daga cikin idanun Abeed suna sauka akan fuskarta, hannunta ya kama ya ɗura a ƙirjinsa dake bugawa a kiɗime tace "Un... Uncle kuka.... Kuka kke?" Murmushi yyi mata while hawaye na sauka a idanunsa muryarsa can ƙasa yace "Annaah Uhbukk" yarrrr sharrr hawaye ya sake zubuwa Abeed yace "Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas Love's You Sarah Salman..." Itama Sarah Hawayen ne ya fara cika mata idanu abin yazo wani irin cikin muryarsa mai tarin rauni yace "I love You Sarah..... Maamanaa! I love you since before, I can't imagine tun Yaushe ne, Buhh i luv you tun kina kwaila, I luv u with all my heart! You're the only thing that gets me going nuts. My heart and my mind can't think of anything else aside from you. I'm addicted to you because I can't stop myself from daydreaming about you. I am your baby forever" shiru yyi yana sakin dry white teeths ɗinsa a waje dimples ɗinsa ya loma, hannunsa yasa ya share mata hawaye yana ƙara manna fuskarsa a nata fuskarsa ya ƙanƙameta sosai, muryarsa na rawa kuka na son cin ƙarfinsa yace "It's self-evident that I've got to be with you because I can't let you go. You should know that my heart beats for you, And all I hear in my head all day round is your name Maama. How am I going to survive this torment of being so into you?" Shiru yyi yana zame fuskarta tare da kwantar da kansa a shoulder ɗinta wani irin raunataccen kuka ya kwace masa ya Rungometa sosai, Sarah kam kusan mutuwar tsaye tayi tana Mgnar nasa har tsakiyar kanta, yana shassheƙar kuka yace "I can tell that my heart belongs to you. Even if it beats inside of me, it still beats on your command. You are my everything, And I can't live without you. I can't stop myself from loving you. It's as if I'm under your spell. I love you, Baby! And I can't exist without you! Love so....so.... Much Sarah Maamaa....


Zain Abeed isn't free contact to subscribe 08119237616 dan Allah kuji tsoran Allah ku daina karanta min ba tare da kun biya ba👏🏻
****** PAGE 65*****
Sarah hears Abeed's words to the bottom of her heart, will she be happy or sad? Why in the world is she thinking about Abeed?.... Shiru Abeed yyi yana daidaita kansa a gareta, baya son losing control nasa a yanzu, He wants to tell her how much he loves her, he wants to tell her everything that is on his mind about her, a hankali yake bin fuskar ta da kallo kafin gently ya sanya hannunsa ya ƙara riƙe mata fuska, His breath falls on her face idanunsa ya rufe ya manna fuskarsa a akan nata slowly With his tongue he won the tears from her face, cikin breaking voice mai nuna rauninsa sosai yace "I luv u wife, I luv u better half, I luv u my Queen, Please forgive me for hiding the truth, I have no choice... I always feel like I told you that I am your husband" shiru yyi yana sauke lip's ɗinsa akan nata tare da kissing ɗinta Slowly ita dai Sarah kallonsa kawai take, tama rasa me zatai amma dole ta ƙara ruɗa tunaninsa bata manta all abinda ta karanta a Abu Maleek.... Ajjiyar zuciya ya sauke cikin ƙasa da murya Clamly yace "Every day I see you with that bastard, I can't sleep, I'm always worried that he won't take my wife..." Ƙara yin shiru yyi yana kallon reaction ɗinta kafin ya saki fuskarta baki ɗaya, a hankali ya kunna hasken ɗakin tare da kama hannunta zuwa gaban haɗaɗɗan mirror ɗinsa, a tare suka kalli kansu a madubi ido cikin ido suke kallon juna, they all wear white pajamas, kallo ɗaya zakai musu kasan they love and love each other...till now hannunsa ya na kan flat tummy ɗinta wanda ya ɗan fara kumbura dake cikin nata yabi hips and booms wanda suke ƙara haukata Abeed, shafa cikin yyi kansa akan shoulders ɗinta a hankali yace "I luv my unborn child, I luv both.... Tell me something Sarah, What do you want from me as a gift?" Ware idanunta tayi cikin ƙasa da murya tace "kyauta kuma?" Ya ɗaga mata gira yana kashe mata ido ɗaya yace "kyautar pregnant..." Ƙasa tayi da kanta sbd kunya ita bata taɓa sanin haka Uncle keda surutu ba, ta lura kuma iya ita kaɗai ya kewa, hannunsa yasa ya ɗago haɓarta ta cikin madubin ta kallesa sai kuma ta ɗauke idanu tana kumbura fuska, cute smile yyi wanda yasa dimples ɗinsa ya loma kafin ya ciji kunnanta yace "That's why I heard you're more sweet than before... Uhm ashe ciki na baki" da wani irin sauri Sarah ta ɓoye fuskarta a ƙirjinsa tana dukan bayansa tace "Uhm Uhm Allah ko.." patting bayanta ya shiga yi yana wani irin Murmushi duk ya rufe mata fuska da gashin kansa yace "Oops.... Sorry Kwaila na..., Now tell me kina so na... I have never heard that you love me" shiru Sarah tayi kanta a ƙasa abu take son faɗa sai kuma tayi shiru, Abeed ya marairaice fuska kamar yaro Murya a narke yace "Please Maamaa, say it.." kallonsa tayi kafin ta janye jikinta daga nasa fuskarta a sake tace "Thank you very much for helping me in my life, thank you for your love for me, I have nothing to thank you for, I will stay with you as a kindness to you..." Shiru yyi yana binta da kallon yana son fahimtar abinda take faɗa, a hankali tace "Bana jin cewa ina sonka, amma ina son zama dakai madadin sakayya" da sauri Abeed ya dafe kansa Sarah tace "I am sorry Uncle... But zan zauna dakai ko da bana sonka" idanun Abeed ya sauya sosai lokaci guda a hankali ya tako zuwa inda take ya matse shoulders ɗinta sosai cikin wata kalar Murya yace "Kada ki bari zuciya ta zugaki,kada ki sake kada ki bari a gane lagona, kada a fahimta abinda ke damuna, Don't use the love I have for you, you will make my heart difficult, kina son zama dani baki so na What nonsense eh?" Cikin Muryar kuka Sarah tace "Uncle I don't love you... I don't love you Uncle.." bata ƙarasa faɗa ba yyi saurin rungometa a jikinsa ƙam yana sauke numfashi yama kasa cewa komai, dan Tsaf maganganun ta zasu ƙarasa lalata Ruɓaɓɓiyyar zuciyarsa, ɗauka ta yyi cak kai tsaye part da aka bata ya nufa da ita, yana zuwa ya kwantar da ita akan bed tare da rufe mata jikinta, shiru yyi tare da kifa kansa a cinyarsa ya shiga fidda numfashi, wani irin tausayinsa ya kama Sarah ji take kamar tace masa ƙarya take tafi kowa son sa a duniya,amma ta kasa tana son taga addinin soyayyar da yake mata, yana zaune a wajan ba tare da ya kalleta ba har tayi bacci tana sauke numfashi a hankali, gently ya juya ya kalli fuskarta data ƙara kyau sosai sbd cikin dake jikinta, har yanzu jikinta da zafi ba sosai ba, sumbatar goshinta yyi yana shafa sumar kanta a hankali yace "Why Maamaa? Why! ni Uncle naki, Ni Twin naki, Ni Jaan naki" ya faɗa yana kallon jajayen laɓɓanta, bakinsa ya ɗura a kunnanta ya shiga yi mata Mgn wanda yasa Sarah ta shiga motsa ƙafarta kaɗan tana jan numfashi, yana gamawa ya miƙe tsaye domin time ɗin sallah ya kusa baya son kuma ya tashe ta..... Washegari tun safe Abeed ya shirya cikin wani dakakken farin yadi mai taushi, ɗinkin half body ya ɗaure sumar kansa da ribbon wata kuma ta sauka a wuya, sumar taji Ginger Geminal Oil-hair, ƙafarsa cikin White Xavier Woven Italian Leather, fari tass yana kishin giɗe a bayan mota a hankali yake operating system ɗin dake gabansa, time to time kuma sai ya lumshe idanunsa, maganganun da Sarah ta faɗa masa yana yawo a cikin kunnansa, farin bluetooth ɗin kunansa ya gyara Clamly ya ɗan yatsuna fuska yace "Uhm.." Danish dake can New York yace "Kullum Aryan na tambayar kana ina? Ya matsa sosai ban san me zance masa ba" shiru Abeed yyi duk abinda Danish ya faɗa yaji, kawai bashi amsar ke masa wahala, sai kawai ya rufe idanunsa yana kaɗa hannunsa, Danish jin ƙarar hannun Abeed yasa yace "Yace zai je can gidan ka... A barshi yaje?" Idanu Abeed ya lumshe kana ya buɗe sai kuma ya fesar da numfashi wanda sautin sa ya sauka har kunnan Danish, Danish yace "Ok... Zance yaje bye" Danish na kashe wayar Abeed ya ɗauki iphone ɗinsa a hankali yake shafawa, wata waƙarsa ya shiga mai suna _My pen is Dancing_ play ɗin song ɗin yyi tare da rufe idanunsa trying to clam himself down.. a hankali ya fara bin waƙar yana Girgiza kansa sai kuma ya sanya hannunsa ya zame ribbon ɗin kansa baki ɗaya sumar Wacce tasha Saloon ta wargatse, cikin golden voice ɗinsa can ƙasan Zuciyarsa ya shiga faɗin.
_The rain is falling_
_My heart is cooling_
_While my pen dancing_
_To arouse your feeling._
Shiru yyi yana jin sanyi na saukar masa a zuciya, yasan ƙarya take tana sonsa, amma ya kasa manta all abinda tace masa, ajjiyar zuciya ya sauke kafin clamly yace.
“In My world i followed her heart, to her botch I buried my head in the sand..." A fili kuma yaja tsaki driver ya juya yace "Sir are you okay?" Banza Abeed yyi masa har suka ƙarasa gida Time ɗin ana kiran sallar Magrib.. A tare motoci kusan huɗu sukai parking a parking lot na Masarautar, Zama Abeed yyi cikin motarsa sabuwa dal, yana mai gyara zaman farar Alkyabbar jikinsa, Junaid ne ya fara buɗe motarsa ya fito hannunsa riƙe da briefcase, yana sanye da suit mai haske, black chocolate skin ɗinsa na haske, Yarima Yashim shima ya buɗe motarsa ya fito kallo ɗaya zakai masa kasan cewa he's serious sick babu kwanciyar hankali a tattare dashi, kallon juna sukai Junaid da Yarima Yashim, sai a lokacin Yarima Yashim ya tuna Junaid shine babban abokin Yaa Malik, Yaa Yashim ya miƙa wa Junaid hannu yace "Sannu.." Junaid yace "How are you?" Kafin Yarima Yashim yyi magana Zain ya fito daga motarsa cikin shigar lauyoyi Murmushi yyi musu yace "kusan a tare muke ke nan, naga Zain Abeed ma ya dawo" Junaid na ƙoƙarin magana Abeed ya fito daga motarsa walking slowly yana gyara zaman Alkyabbar jikinsa, not looking at them yyi gaba abinsa, Zain yace "Wlcm Sir Abeed" Abeed dai bai tsaya ba, Junaid yyi wani irin Murmushi kafin yace "ina wajan he never said anything" shiru kawai Zain yay kafin yace "Shall we?" Suka jera zuwa cikin babban parlon gidan ida za'a zauna baki ɗaya, A hankali Abeed ya shiga parlon Sarah na jinsa tayi saurin rufe idanunta kamar mai bacci, kallo ɗaya yyi mata ya ɗauke kansa Naila dake zaune tana bawa Sarah labari tace "Ga shalale,Ga shalele, jama'a ga Shalale jakar uba wlh aure Rahama ne, kalli shalale tamkar sarkin Saudi Arabia? A'a to wlh li'ilafi qurash aniyar ko wane ɗan iska tabi kansa" Abeed ko Naila bai kalla ba ya shige part ɗin sa, Naila ta saki baki tace "Kiga gantalalle ko? To wlh ba dani kke ba da Uwarka Saratu mai shiru shiru ɗin nan kamar munafuka da ita kake" ganin bai ko tsaya ba yasa Naila ɗaga Murya tace "Wlh da ubanka Mai rawani kake ƙatoton banza" tana faɗin hakan ta juya kan Sarah tana dungure mata kai tace "Algunguma, bayan kin bisa ya kunsa maki ciki shine kike rufe ido? To ai babu wani tsoro kuma,to Allah na tuba banda dai kada na zama uwar banza dana baki labari" Sarah dai tayi shiru Naila tace "Astagafirullah, wlh ni Mijina Uban mai rawani wanke sa nake tass idan naga wakansa bai min ba, ai ba'a wasa da miji yanzu wata karuwar leges ɗin zata kwace maki shi, huhuhuhu kai jama'a Aure yyi wlh" Sarah dai kallon Naila kawai take, Naila ta riƙe baki tace "A'a gsky Wannan ƙauyen cine, wanne salamammen ne zai wa mijinki sannu da zuwa ya kwaɓe masa sutturar jikinsa ya zame masa kwabet shoo ɗin? Maza maza kafin nai maki tijara kije wajan mijinki" Sarah ta kwaɓe fuska tace "To me zan masa?" Naila ta riƙe haɓa da Shock tana runtse idanunta tace "Muhammadur Rasulullah s.a.w Wlh Zulfa'u taja mana masifa idan ban kai matar nan hukuma ba da ƙyar ƴan Leges su yafe min, tirrrrrrrrrrrrr wlh ta sauya maki kamilalliyar zuciyarki, baza tashi kafin na shuɗe wannan ƙafar taki" Naila ta faɗa tana miƙa hannu zata ranƙwashi Sarah, da sauri Sarah ta miƙe tsaye duguwar jikinta ta harɗe ta, baya tayi zata faɗi gashi kusa da table take abinka da mai ciki, a gigice Naila tace "Jama'a ku kawo ɗauki, Shalale matarka zatai ɓari kana ina mun shiga tara mun lalace wlh cikin zai zube" Kafin Sarah kuma takai ƙasa Junaid yyi saurin tare ta tsoran da Sarah taji yasa ta ƙanƙame Junaid jikinta sai rawar yake, Junaid ya kasa sakin Sarah ya kuma kasa Mgn, Sarah wani irin ƙamshi da taji bana Hugo boss ba, gashi jikin mutumin data riƙe bashi da girma ba kamar na Jaan ɗinta ba ƙatoto, da sauri ta zame jikinta suna haɗa Idanu da Junaid tayi saurin matsawa gefe, tare da nufar part ɗin ta, kanta a ƙasa a haka take tafiya karo tayi da Mutum, a firgice ta ɗaga kanta tsaye ta gansa sanye da farar jallabiya hannunsa na zubar da ruwa alamar Alwala yyi, idanunsa ta kalla ƙirjinta ya buga sbd wani mugun jaa data ga idanunsa yyi bata taɓa ganin idanunsa sunyi irin Wannan jan ba, fuskarsa ma tayi jajurr, tsaye tayi kawai tana Kallonsa shima Kallonta yake domin tun ƙwala ihun Naila na farko ya fito, yana fitowa kuma ya ganta kwance jikin Junaid, idanunsa ya ɗauke a kanta gently kuma ya ɗura hannayensa a kafaɗarta tare da matsawa sosai har sai da tayi ƙara kana ya matsar da ita gefe yyi shigewarsa, da Idanu ta bisa haka kawai taji kamar bata kyauta ba, jiki a sanyaye ta nufi part ɗin ta.... Bayan an idar da sallah Abeed ƙin shigowa gidan yyi sbd kada yaci karo da Junaid, duk da cewa it was an accident amma ya ƙara jin haushin Junaid fiye da baya... Mai martaba dake zaune a Parlo cikin farar jallabiya irin ta Abeed sai Ƙamshin Hugo boss yake shima, idanunsa maƙale cikin farin Glass ya kalli Sarah dake sanye da hijab, a hankali ya kalli Junaid ya kalli Yarima Yashim sai kuma ya juya ya kalli Zain a nutse yace "Ina warin naka?" Zain yace "Oops, yace basai ya zo ba duk abinda ta yanke is okay for him" Mai martaba ya jinjina kansa kana ya kalli Sarah da kanta ke ƙasa yace "Me kika yanke?" Shiru tayi Junaid ya kafeta da Idanu haka Yaa Yashim kasa Mgn tayi, Sairah dake zaune a hankali tace "Common Biyuni.." Du'a ma Kallonta take Amma idanunta akan t.v Ummi da Riya ma suna Kallonta, Mai martaba ya sake tambayar ta kamar zatai kuka haka ta ɗago kanta ta kalli Junaid, kana ta kalli Yaa Yashim a hankali ta mayar da Idanunta saman photon Abeed dake maƙale a parlon, duk da bata da tabbacin shine ko kuma Zain, amma ydda Zuciyarta ke bugawa tasan photon sa ne, clamly tace "Zan zauna da Uncle Abba.." Mai martaba yace "Waye Uncle?" Ita dai tai shiru bata jin zata iya faɗin sunan Abeed, Murmushi Mai martaba yyi kafin yace "Kina son sa ne?" Naila ta rafka salati tace "Yau naji masifa, wannan ai sai nace baƙin ciki kakewa Shalale, to a gsky duk wanda baya son auren nan sai nayi addu'a Allah ya kashe sa Uban kowa ya huta, wlh sai Mutum ya mutu kuma aure ya zama har abada, Nan nan ƙawata wani ruɓaɓɓe ya hana ta auren wanda take so, ai kuwa ya faɗi ya mutu akai aure kuji na faɗa muku, haihuwar farko ƴan biyar ya haifa Masa, Mai Ƙarya a ƙona shi a wuta, yanzu shekarar su ɗari ciff dayin auren fa, kunga kuwa Aure yyi albarka" Kallon Naila Zain yyi He wanted to stop himself from laughing, amma ya kasa yyi Murmushi yace "Lallai fa" A karo na farko Mai martaba ya kalli mahaifiyar tasa yace "Fiction story... But interesting" Naila ta tsuke baki tace "Ohhhu dai... Wlh ba dani kke ba mene haɗi na dakai to?" Zain yyi Murmushi yace "Back to business" Riya tace "Abba ko Yarima Yashim take nufi tunda dashi take Soyayya ko?" Naila ta riƙe baki tace "Rariya yaushe kika zama haka, Tab duniya mai yayi to ni dai ba zance komai ba" Zain ya kalli Riya yace "Abeed shine Uncle ɗinta, kuma mahaifi ok?" Mai martaba yaja numfashi yace "Yarima kayi hqr, and you too Junaid" Ummi tayi Murmushi tace "Ma sha Allah, Abeed Allah ya riƙa, amma Abeed nada ikon riƙe mata biyu fiye da haka ma" babu wanda ya kula Ummi, Zain ya miƙe suka haɗa Idanu da Du'a, kana ya kalli Sairah yace "Excuse me Maa" Sairah tayi shiru sai kuma ta miƙe tabi bayansa Du'a ta bisu da kallo, Abba da Naila suka bar parlon haka ma Du'a, Riya da Ummi suka bi Sarah da kallo, Amma ma tashi tayi ta bi bayan Mijinta, waje ya rage daga Sarah sai Junaid da Yarima Yashim, Yaa Yashim nata zaune can dai ya miƙe ya fita.. ganin haka yasa Sarah ta miƙe tana ƙoƙarin barin wajan Junaid yace "Sarah..." Cak ta tsaya Zuciyarta na bugawa a hankali ya Ƙarasa inda take yana binta da kallo kafin yace "So kin zaɓi Abeed matsayin miji kenan?" Da mmki take kallonsa yace "Sbd ya baki Kidney, right?" Sarah na binsa da kallo tace "ba iya kidey ba, rayuwa ya bani ai?" Junaid ya ware idanunsa yace "Ohh i See, but you're mistaken" Sarah kallon rashin fahimta ta kewa Junaid, Junaid ya matsa very close to her tana ƙoƙarin jaa baya yyi saurin riƙe hannunta yace "listen to me for God's sake, Believe what I'm going to tell you, I'm a doctor, ina cikin wanda sukai maki aikin Kidney" Sarah ba tace komai tana ta ƙoƙarin ƙwace kanta tace "Ka cikani Malam, banso" Ganin zata kwace Junaid yyi saurin janta corridor tare da rufe mata baki, rungometa yyi sosai a jikinsa yace "Abeed is not the one who gave you kidney... Trust me Sarah, Abeed ya raina maki hankali ne sbd ya sameki, i mean ur virgin, after that, he has no choice wanda ya shige ya aureki, sbd kada sunansa ya ɓaci,He is a singer that the world is proud of, tayaya kike tunanin zai bari asan shine yyi maki fyaɗe har kika samu ciki? One thing you don't know is ciwon haukansa yasa duk sarakuna suka hanasa auren ƴar ƴansu, Abeed mahaukaci ne, a yanzu zai Maki mugun duka a yanzu zai ce bai san yyi ba, may be bayan ke akwai yaran daya ɓata babu adadi" Sarah nan da jikinta ya ɗauki rawa ta kasa yarda da Abinda Junaid ke faɗa, wani ɓangare na Zuciyarta na son gasgata hakan, Ganin kamar ya fara samun nasara kuma ya ƙi bata damar motsawa sbd rungometa da yyi, a hankali ya zaro Wayarsa tare da shiga gallery, wani waje ya shiga photo nan Sarah suka bayyana tana kwace gadon asibiti ga Junaid a gefenta riƙe da hannunta yana saka mata drip, Murmushi Junaid yyi tare da nunawa Sarah Wayarsa yace "Look, nine wanda na baki Kidney ba Abeed ba.....


Zain Abeed isn't free it's 500 via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank via 08119237616 for evidence.... Dan Allah a daina fitar min da book😥 Iphone 13 nake son siya....

***********66*******

Saukar maruka Junaid yaji a saman fuskarsa, wanda ya gigita ji da ganinsa, wanda ya sanya yyi saurin yin shiru ba tare daya shirya ba, zafin marin da Sarah tayiwa Junaid,the reason why he stopped saying what he intended to say,He never thought she could say such a terrible thing to him, balle mari. kallon ta kawai yake kafin ya janye jikinsa daga gareta cikin damuwa yace "Ni kika mara? Have you absolutely lost ur mind Sarah?" Wani Murmushi Sarah tayi kafin tace "You have not seen anything, if you are going to get involved in something that has nothing to do with you, ka fita sabga ta data Mijina, ko an faɗa maka sbd kidney nake son sa? I love my husband, because he is my happiness, the father of my children, Age is just a number ni ba Shasha bace" idanun Junaid ya kaɗa yi jaa babu wanda ya taɓa marinsa a duniya sai Sarah, gashi zafin hannune da ita, cikin wata Muryar yace "I love you Sarah, even before you grow up, ki tausaya min dan Allah..." Frm head to toe Sarah ke kallon Junaid, kafin tace "My husband has good looks, money, knowledge, connections, and a good heart, ya fika komai" tana faɗin haka ta juya idanunta cike da hawaye ta nufi part ɗin ta, Abeed dake can tsaye a bakin ƙofa, bai san meke faruwa ba, haka kuma sam baiji abinda suke faɗa ba, yadai ga Sarah tsaye sai kuma ta taho, yyi baya da sauri, ba tare daya bari Sarah ta gansa ba, Junaid ya daɗe tsaye kansa har sarawa yake sbd marin Sarah ga Mgnar data faɗa masa, tayaya Abeed zai fisa kyau? The thing will never be impossible, dole ya nemu mafita,the solution that will make Sarah become his wife, waje ya nufa idanunsa rufe yana cikin tafiya yaji ance "Heyyy You.." tsayawa yyi Muryar kaɗai ta isa tasa yasan waye mai mgnar, walking slowly Abeed ya Ƙarasa kusa da Junaid fuskarsa kamar kullum a kame, wani kalar kallo ya kewa Junaid kafin yace "Stay away from my wife Junaid Abdullahi Abbas..." Junaid yyi Murmushi yace "Ko? Har taƙama kke Sarah matar kace?I will assure you that I will separate you from her, na aureta" Abeed ya shafa kansa yana sakin Murmushi kafin clamly yace "If you separate me from her, zan bar maka ita har abada,I gave you seven days" Junaid yace "Ni kuma zan tabbatar maka da hakan kafin cikar sati" Abeed ya ware hannayensa tare da ɗaga shoulders without worry yace "All d best.." yana faɗin hakan ya juya yabar Junaid tsaye bakinsa buɗe,

Please Login or Register in order to submit comment