Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, Yanzu mene mafita" Dr Soumayya tace "Is noting serious,idan za'a kiyaye a yanzu tunaninsa ba kamar namu bane, kuma a duk sanda ya buƙaci wannan wiwin da suke yinta kamar chocolate ayi ƙoƙari a bashi abinda yafi chocolate ɗin, a barshi da abinda zai ke gani kusa dashi yana jin daɗin, kada a takura tunaninsa zai iya aikin daba shi kenan ba, sai some Drugs da za'a bashi" Jinjina Kai Yaya Rooma tayi tace "Thank you Dr, zamu iya ganinsa" Dr na Miƙewa tace "Of course YES!" Fita sukai Beeba na jinjina ƙarfin zatin Ubangiji, Mutum har mutum kamar Abeed amma ace ya samu matsala a ƙwaƙwalwarsa, ƙilan taurin zuciya da kuma banza da mutum duk a haukan yake..... Tunda suka shiga ward ɗin Yaya Rooma ke kallonsa cike da tausayawa,yana kwance flat yana bacci an gyara ciwon da yaji a goshi ga bandeji nan, sumar kansa duk ta rufe fuskar sai jajayen laɓɓansa dake a waje, kallon drip ɗin hannunsa tayi sai kawai ta juya bata da wani zaɓi dole ta ɗauki abinda take ganin Shine daidai.... Ta window suka leƙa Sarah Beeba tace "Wonderful shall never end" Auta tace "What" Beeba tace "A'a tunanin zuci ne, kawai dai naga banga alamar accident a jikin Sarah baThere is something going on that we don't know,I will put my eyes on it and find out the truth" Auta tace "Allah ya shiryaki" tace "Amin... Yaya Rooma kallon Sarah take a ranta tana hamdala ba ciwo jikinta juyawa tayi tare da fita daga cikin ward ɗin tana danna waya.... Zain da Amma na zaune a parlo tare da Mai martaba wanda kwana biyu yake fama da ciwon kai, wayar Zain ya fara ringing ɗauka yyi cikin nutsuwa yace "Umma" Yaya Rooma tace "Naila fa?" Shiru Zain yyi kafin yace "Umma lafiya?" A tsawace tace "Are You answering my questions with a question Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas?" Calmly yace "I am sorry Umma, bari na kai mata" Yaya Rooma tace "Kai mata urgent... Immediately" tana faɗin hakan ta kashe wayar tana amsa gaisuwar Yarima Yashim wanda bai samu zuwan New York ɗin ba... Naila ta kwaɓe baki tace "Yaya haka kamar yaƙin badar zai dawo" ta faɗa tana ɗago kanta, ganin Zain yasa tace "A'a to gsky kaji tsoran Allah, ka nemi yafiyar Ubangiji kuma tun tuni, wannan ɗaukan haƙƙin har ina Mutane duk basa tsoran Allah kowa yana tijarar da yaga dama gaba ɗaya Nijeriya ta lalace, duk yadda akai hukuma bacci take" Zain dai baice komai ya kira number Yaya Rooma yace "Gata" ya faɗa yana bawa Naila, Naila ta runtse idanunta tace "Wacce azababbiyar ce kuma, nifa bada kowa nake son halaƙa ba musamman ma dai talaka yanzu zasu ja maka jarfa, to balle Ni da duniya ta saka a gaba ana ganin ɗana Sarki ne ga jikina kuma Babban mawaƙin da babu kamarsa ni kowa mai zance da Ubangiji? Ai sai gdy iya Ni'ima yyi min na iya haihuwa Billahil lazi, nifa ko naƙudar kirki ba nayi ɗaukan cikin ne kawai mai wahala" duk Mgnar da take Yaya Rooma na jinta a hankali tace "Ina kwana Naila" wata zabura Naila tayi tana runtse idanunta tare da ɗauke wayar data ƙwaƙume tace "Huhuhuhu, wacce tsinancewa haka Ziff? A'a Gsky bana son abinda zai haɗani da matar nan, ba ance duk mazan data aura mutuwa suke ba da ƙyar ta samu ɗaya ya tsira har ya ƙunsa mata ciki, shine yanzu zaka haɗani da masifa a gsky kai ma ka zama ɗan iska ba lallai a samu wadataccen hankali a ƙwanyar kanka ba" Zain ya haɗe rai sosai yace "Kinga ina da abinyi" a hargitse tace "To Ubanka zan maka? Kaji Annamimi duk fa alaye ne, me ka iya banda zaftara ƙarya Wlh kaji tsoran mai duka muna zaune ƙasa zata turbuɗe gantalalle" Gajiya Yaya Rooma tayi tace "Daman Abeed" da sauri Naila tace "Auzubillah, ƙul ƙul Roomana da faɗin sunan nan tsirara a gaskiya ba kisan daraja da kimar mawaƙi ba" haɗe fuska Yaya Rooma tayi tace "Daman Abeed ne babu lafiya, tunda naga iyayensa sunyi banza da al'amarin sa yasa na kiraki muna asibiti ma" wani rushewa da kuka Naila tayi tace "Gaskiya garin zan bari, ina ta zama da ƴan daba ban sani ba, nifa Roomana tunda na ganki siririya ba kifi muciyar tuƙa tuwo ba, nasan imani ne da ke yanzu yanzu zan ɗaga hankalin Masarauta da Kano baki ɗaya, yanzu za kiji ana yekuwar zuwana Katsina jirage na dira" tana faɗin hakan ta kashe wayar Zain ya amsa yana son yaji mene amma bai kulata ba, bayansa tabi zuwa shashen Mai martaba... Amma na kusa da Abba tana bashi tea su kaji an kurma ihu a kansu, da sauri Abba ya buɗe idanunsa da sukai jajir ya kalli Naila wacce ke faɗin "Nifa zaman leges da nayi ba'a banza ba, babu kalar tijarar da barikin da ban kuyo a leges ba, billahil lazi yanzu zan saukewa ko wanne ɗan banza kalar tijarar ƴan leges,amma yanzu ba zan kula ku ba kwaci kanku, maza maza a tashi jirgi ya saukeni a Katsina kuma a tabbatar ba'a bi dani inda za'a sami gosulo ba" A hankali Amma tace "Katsina kuma?" Banza Naila tayi mata Amma ta sake cewa "me ake a can?" Runtse idanu Naila tayi tace "Naji masifa, a gsky Ziff kaiwa Uwarka Mgn babu abinda na haɗa da ita" Mai martaba da duk yanayinsa ya sauya ya kalli Naila sai kuma ya juya ya kalli Zain ba tare da yace komai ba, ganin hakan yasa Zain faɗin "Anyi admitted ɗin Abeed a hospital" gaban Amma ya faɗi amma ko motsawa ba tai ba, Miƙewa Abba yyi ya kama hannun Naila zuwa part ɗinsa, tsaye tayi tana sauraransa kafin ta fashe kuka tace "Kaji wata masifa ko? Wlh da ƙyar suga Annabi wannan ɗaukan haƙƙin har ina, in sha Allah sai na maka Uban kowa a hisba ko nayi hayar ƴan iskar Legas su daddatsa kowa a rage irin masifa" Juyawa Abba yyi yana danna number pilot ɗinsa, fita Zain yyi tare da shiga motarsa ya nufi ɗaya gidansa, zuciyarsa sam babu daɗi ya rasa yadda zai da Du'a, parking yyi ya fito yana tafe a nutse harya shiga cikin parlon a zaune ya sameta hannunta riƙe da Honey da lemon tana sha, walking slowly ya Ƙarasa yana zuwa ya kwace lemon ɗin hannunta da sauri Sairah ta miƙe tana turo baki gaba sai kuma ta juya masa baya hawaye na cika mata Idanu, gently Zain ya Ƙarasa wajanta bayan ya ajjiye lemon ɗin a hankali ya manna ƙirjinsa da bayanta tare da ɗura kansa shoulder ɗinta yana mata kiss a wuya yace "Sorry Beee" ya faɗa yana tura hannunsa cikin riga juyawa tayi ta faɗa jikinsa tana sakin kuka tare da faɗin "Nidai kana tafiya dani, sai nai ta tsoro ni ɗaya fa" rungome ta yyi yace "sorry Beee, ban sake bariki ke ɗaya har abada kinji" ya faɗa yana zareta a jikinsa tare da kama hannunta zuwa kan kujera kallonta ya ke tayi, suna haɗa idanu ya sakar mata Murmushi, sajansa ta shafa tace "kana sani faɗuwar gaba da wannan kallon" Murmushi yyi yace "Kina tsoran rasa nine?" Ta kwaɓe fuska tace "Akan me zan rasaka, bayan kai ɗaya na sani a nan ɗin,burina ɗaya ne a yanzu naga Daddynmu naji da gaske ba shine ya haifemu ba" Zain yace "What about your sister Sarah?" Haɗe rai tayi ba tare da tace komai ba, ya jawota jikinsa yana sakin Murmushi yace "Nikam mene sirrin honey da lemon ne, 2days sune abinci" ya faɗa yana zuge Zip ɗin rigarta, Murmushi tayi tace "Kawai sunfi min daɗin sha ne" yace "I see" yana faɗin hakan ya shiga kissing lips ɗinta tare da cilli da rigarta, ganin zasu har gitse a nan ya ɗauken zuwa bedroom, bayan sunyi wanka Zain ya fesa perfume a hankali ya taka kusa da Sairah tun kafin ya ƙaraso ta kwasa da gudu zuwa bathroom tana sheƙa wani wahalallan Amai duk abinda taci sai data amayar dashi da, ɗago ta yyi tare da wanke mata baki, jikinta duk ya tashi ganin kamar jiri na ɗaukan ta yasa ya ɗauke ta zuwa saman bed, a hankali yake binta da kallo kafin yace "Baki da lafiya shine ba zaki faɗan ba?" Girgiza masa kai tayi tace "Lfy nake, yanzu ne kawai fa I'll be fine" kusa da ita ya matsa tayi saurin ɗauke kai tana rufe hanci idanu ya waro waje kafin yyi mgn ta tashi da gudu zuwa bathroom tana kwara amai, Miƙewa yyi tare dabin bayan ta a tsaye ya sameta tana wanke fuska harɗe hannayensa a ƙirji yyi, juyawa tayi suka haɗa idanu ɗauke idanunta tayi calmly Zain yace "Are u pregnant?" Zare idanu Sairah tayi tace "Pregnant kuma, tab a'a" Murmushi kawai yyi ba tare da yace komai ba ya kama hannunta zuwa gaban wardrobe ta sanya kayanta, duk abinda yake zuciyarsa na can wajan Abeed....... Yarima Yashim ya sauke numfashi tare da kallon agogon hannunsa ganin 9 na dare ya sanya ya kalli Yaya Rooma yace "Bari naje, Allah ya ƙara sauƙi gobe Kilishi zata zo" Yaya Rooma tace "Gdy muke Yarima" ya shafa kansa yace "It's my pleasure she's my wife komai nayi bai faɗi ba" jinjina kai kawai tayi, juyawa yyi ya fita da sauri fadawa suka take masa baya, Beeba tace "Umma naji yace matarsa?" Yaya Rooma tace "Haka naji Nima" Beeba tace "Cakwakiya" Yaya Rooma tace "what d u mean by that?" Shiru Beeba tayi, Raudah tace "Nikam Mai martaba Balarabe ne amma?" Auta tace "Abinda nke son sani kenan" Yaya Rooma tace "To ban sani ba iyayen tambaya, ku tashi muje kun san hospital ɗin basa bari a kwana" Miƙewa sukai, Yaya Rooma ta koma wajan Abeed har lokacin bacci yake a hankali numfashinsa ke sauka, kana kallonsa kasan yana jin daɗin baccin ya jima kuma bai bacci irin haka ba, sumar kansa ta shafa taji forehead ɗinsa zafi sosai, bata taɓa ganin iyayen da sukai banza da al'amarin ɗan su kamar yadda Mai martaba da Saratu sukai ba, bata taɓa hango son Abeed a idanun Saratu ba, tafi ƙaunar Zain fiye dashi, goshinsa take ta shafawa har taji yyi sauƙin zafin kafin taja masa duvet tabar room ɗin, wajan Sarah ta koma itama bacci take but an sauya mata kaya drip na shiga jikinta a hankali, barin ward ɗin tayi tana zuwa ta shiga gaban motar Beeba tayiwa motar
key tare da yin reverse suka bar hospital ɗin... Cikin dare ya shiga motsa hannunsa wanda yyi masa nauyi, a hankali kuma ya shiga buɗe idanunsa wanda sukai masa nauyi, idanunsa ya sauke akan drip dake saƙale a sama, bin drip ɗin yake da kallo tamkar bai taɓa ganin drip ɗin ba, gently ya miƙa hannunsa ya shiga taɓa igiyar jikin Drip ɗin har ya kawo inda aka sanya a jikinsa ware shanyayyun idanunsa yyi sai kuma ya kwaɓe fuska cikin ransa yace "My hand,No!" Yana faɗin hakan ya fisge allurar drip ɗin, jini ya fara zuba mirginawa yyi a hankali tare da yin rufda ciki hakan yasa gaba ɗaya gashinsa ya rufe masa fuska, pillow ya Rungome yana jan numfashi da ƙyar, bakinsa sam babu daɗi he needs some chocolates, ya jima a haka kafin ya ƙara mirginawa idanunsa ya mayar sama, try to remembering but he couldn't remember, gently ya miƙe zaune yana dafe kansa dake juya masa, Miƙewa yyi tsaye green ɗin rigar hospital ɗin na kwanciya jikinsa tulin sumar kansa tayi baya, Idanunsa ya sauke zuwa ƙasa bai lura da rashin slippers ɗin da yake a ƙafarsa ba, ya ɗan ya tsuna fuska kaɗan tare da fara tafiya a hankali tafin ƙafarsa a ƙasa, fitowa yyi daga cikin ward ɗin ya nufi inda yake tunanin zai ga abinda yake nema, fararen idanunsa na yawo a ko'ina na ward harya gilma sai kuma yaja ya tsaya, ware idanunsa yyi akanta ta cikin window, gently kuma ya kama handle ɗin ƙofar tare da murɗawa ya shiga ciki, ajjiyar zuciya mai ƙarfi ya sauke lokacin da suka haɗa idanu, jikin Sarah ya fara rawa, bawai tsoran ganinsa ba, tsoran yanayinsa idanunta ta ware ba taga zanan tattoo ba, gashi kuma wannan da kayan hospital meke shirin faruwa ne? Ina Jaan ɗin yyi waye ya kawota hospital, mene ya sanya taga Yaa Abeed a cikin asibiti, mene yake damunsa, Idanunta taja da sauri ta rufe tana kwaɓe fuska sbd zafin da take ji, ko abinci taƙi ci sbd kada ta shiga toilet, Kallonta kawai Abeed keyi babu ƙiftawa, walking slowly ya nufi inda take tana ganin haka ta marairaice ta shiga ƙoƙarin tashi, Ƙamshin Hugo boss dake fita a jikinsa yasa ta saki numfashi, zama Abeed yyi a gefen bed ɗin daidai ƙanta ya tsora mata idanu kamar bai taɓa ganinta ba, Sarah da taji yadda yake sauke numfashi ga ciwon dake jikinsa sai ta fara ƙoƙarin fahimtar wani abu nada ban, cikin wani kalar tausayi muryarta na rawa tace "J.....Jaan" ware idanunsa yyi a kanta yana son fahimtar abinda take faɗa, bai san wata kalmar Jaan ba, haka kuma ba zai mata sunan Abeed ba, yana maƙale cikin ƙwaƙwalwarsa kamar yadda sinadarin Tetrahydrocannabinol ke maƙale, hannunsu yasa ya dafe kansa yana kwaɓe fuska kana kallonsa kasan yana jin jiki amma idanunsa ƙuri a cikin nata idanun sai ajjiyar zuciya yake Saukewa zuciyarsa na samun daidaito daga bugun da take, haka kuma nauyin da ƙwaƙwalwarsa ke masa yana raguwa a hankali, Hawayen da Sarah ke maƙalewa ne ya shiga sakko mata, cikin raunin Murya tace "Meke maka ciwo Jaan?" Ta faɗa tana daure nata zafin ciwon, bakinsa ya shiga motsawa try to speak har wani rawa jikinsa keyi yana ƙanƙame hannunta yace "Ni... Niiiii" tausayinsa ya kama Sarah ta yunƙura da ƙyar hawaye na kwance mata jingina tayi da jikin gadon, da sauri Abeed ya ɗura kansa a ƙirjinta tare da zagaye ƙugunta da dukkan hannayensa,ya wani ƙanƙameta yana sauke numfashi, muryarsa na rawa sosai yace "I miss my chocolate,, I miss...," Yyi shiru ba tare daya kuma cewa komai ba sai ƙara ɓoye fuskarsa yake a ƙirjinta, cikin rauni da wani kalar tausayi tace "Jaan" domin ita zuciyarsa tafi yarda shine sbd abinda ke fisgarta a zuciya, turo bakinsa yyi yana sauke numfashi yace "No! I'm not Jaan, I'm not... I'm Abeed The hero the singer nine Abeed" dum! Zuciyar Sarah ta buga da ƙarfi, ɗagowa da kansa yyi daf da fuskarta, hawayen daya gani a idanunta da kuma yadda ta rufe baki tana son sakin kuka ya sanya Abeed girgiza kansa dake masa zafi a hankali, kasa magana yyi sai kawai ya kama fuskarta da tafin hannunsa tare da manna nashi fuskar, a hankali cikin son ganin ta daina Hawayen slowly ya manna tongue ɗinsa saman fuskarta, runtse idanunta ta sakeyi duk yadda taso tsayar da Hawayen kasawa tayi, sai kawai ta fashe da kuka, fisgota Abeed yyi ta saki ƙarar azaba tare da faɗawa jikinsa, kwanciya yyi saman bed ɗin ya ɗura ta saman jikinsa tare da jan duvet ta rufe su baki ɗaya, bakinta na rawa tace "Ci..ci..ciwo na" Girgiza mata kai yyi yana ɓoye fuskarsa a wuyanta cikin wata muryar kamar ta raha ya Shagwaɓewa Sarah a hankali yace "Mata na....kice kada su kwacan mata, kice subar min mata na.. i wanted to stay with my wife, kice ya sakar mun mata" ya faɗa yana ƙara ɓoye fuskarsa a wuyan Sarah, Meke damun Yaa Abeed me yake haka kamar mahaukacine, cikin rawar Murya tace "Uncle wace matar, kana Sonta ne? Waye zai rabaka da ita?" Ta faɗa tana sakin kukan tausayi shiru yyi mata saboda fisgar da jikinsa ya fara ya shiga ƙoƙarin buga kansa jikinsa gadon, da sauri Sarah ta kama fuskarsa "Uncle, Uncle please Uncle ka daina zaka fama ciwonka" ganin yana ƙoƙarin ture ta tayi saurin haɗe bakinsu waje guda, a zafafe ta shiga sakar masa wani irin fitinan nan kiss wanda ya sanya jikin Abeed ɗin yin laƙwas, komai nasa ya tsaya a hankali yake sauke numfashi yana jin yadda Sarah ke kissing tongue ɗinsa zuwa lip's ɗinsa, a hankali ta tura hannunta cikin sumar kansa tana shafawa slowly slowly, ƙuri yyi mata da Idanu a hankali Sarah ta saki bakinsa tare da ɗura bakin a kunansa iska mai sanyi ta shiga hura masa gently yaja idanunsa ya rufe yana zagaye hannunsa a bayanta tare da kwantar da kansa saman ƙirjinta a hankali yace "Stay with me, you're my, you're My w...." Kafin ya Ƙarasa faɗin abinda yyi niyya bacci ya ɗauke sa sbd allurar da Dr Soumayya ta faki idanunsa tayi masa, Dr Soumayya tace "how do you feeling now?" Kasa Mgn Sarah tayi Dr suka tayi Murmushi tare da shafa kan Sarah ta kalli Abeed daya ƙanƙameta yana bacci a nutse tace "you'll be fine Daughter, zaki daina jin ciwon" sai a lokacin Sarah tace "baki faɗa min mene ya sameni ba har yanzu, na kasa tunawa ina jin zafi sosai a wajan" shiru Dr Soumayya tayi can tace "Is noting, accident kukai fa" ita dai Sarah bata yarda ba, bata son kuma ta zurfafa tunani akan komai idanunta na cika da hawaye tace "To yayi bacci ai, kuma yyi ƙatoto" dry Dr Soumayya ta kusan yi ta basar tace "let him sleep a jikin ki, he'll be better here, yana tashi komai zai dawo masa daidai naga kamar ya samu Chocolate ɗin da yake buƙata ne" tana faɗin hakan tayi waje tana sakin Murmushi idanunta cike da bacci kuma.. ajjiyar zuciya Sarah ta sauke tausayin Uncle ɗinta ya kamata a hankali tayi holding nasa back tare da hura masa iska a kunne....



For those who need Complete book3 it's 500 via 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank...... Via 08119237616.


A riƙe amana please🥰👍🏼 ZAIN ABEED ****54* Washegari jet ɗin su Naila yyi dirar mikiya a airport, itace ta farko hannunta riƙe da ƴar poss, taɓe baki tayi tana kallon kowa da Idanu, Zain ya biyo bayanta hannunsa zube cikin Aljihu, bayan sun sakko ƙofar jet ɗin ta koma ta rufe, Naila ta kalli airport ɗin sosai sai kuma ta runtse idanunta tace "Tirrrrrrrrrrrrr, a Gsky Sarki Zazzau da ƙyar ya gama lafiya, tun daren jiya na bada saƙo zan dira ƙasar sa, amma dake shima rainon leges ne ya iya dabanci yaƙi bada ko fadawa ɗaya ne su take min baya, gsky akwai gyara a mulkinsa ni dai bawai na haifesa bane amma ɗa na uban kowa ne..." Zain dai baice komai hannunsa dake cikin farar shadda ya cire tare buɗewa Naila bayan mota, ƙwam ta tsaya yana runtse idanu, Zain ya juya ya kalleta yace "Ko ba zaki shiga ba?" Ta Girgiza kai tace "To wannan ai taitanus zata zuba min, ita Katsinan ina tattalin arziƙin nata yyi ne da za'a kawo mana wannan Ruɓaɓɓiyyar motar, wannan dai wulaƙancin ne kuma ko waye wlh uwarsa ya wulaƙanta bani ba, naga alama sai na tattaro dukkan dabancin dana koya a Legas na saukewa mai rawanin Katsina gsky" Zain bai kulata ba ya buɗe mota ya shiga abinsa, Naila tace "To a gsky idan matuƙin jirgin bai nisa ba a kiramin shi na koma kano na dawo daga baya nai masa ya jiki, ba zan iya shiga wannan Ruɓaɓɓiyyar motar Ba" ta faɗa tana ƙaƙƙaɓe jikinta, A hankali Zain yace da driver "Let's go to the hospital" driver yyiwa motar key ganin haka yasa Naila saurin shiga tana haki ta miƙa hannunta tare da dungure kan drivern tace "Annamimi.." Slowly ya shiga buɗe gajiyayyun idanunsa wanda sukai masa nauyi, da sauri kuma ya mayar da idanun ya rufe sbd hasken room ɗin daya shiga cikin idon, some minutes ya sake buɗe idanun har ya gama sauke ganinsa saman drip ɗin dake sauka a jikinsa, He was looking at the room with a lot of surprise,When was he admitted to the hospital,He put his hand on his forehead and felt how his head hurt, gently ya jingina da frame ɗin gadon a hankali komai ya shiga dawo masa, mene ya faru dashi har haka? Baya sanin yaushe yyi wani abun, Juyawa yyi zuwa right side ɗinsa sbd Sarah data faɗo masa arai, ware idanunsa yyi sosai ganin Zain zaune kusa dashi yana Kallonsa ya harɗe hannayensa a ƙirji, looking at Zain he was just surprised to see him at this moment, ganin kallon da yake masa yasa Zain fuska ɗaure yace "How do you feeling now?" He said the words in sadness and worry, ya tsuna fuska Abeed yyi yana ɗauke idanunsa zuwa wani waje nada ban, domin sosai ya hango ɓacin rai cikin ƙwayar idanun Biyunin nasa, gently ya sauka daga saman bed ɗin yana kame fuska babu walwala sam a tare da shi, cikin kwarjinin nasa ya nufi bathroom, yana shiga ya sakarwa kansa shower sosai, a hankali komai ke dawowa cikin tunaninsa, gefe guda na zuciyarsa yana jin wani sanyi da nutsuwa,wani gefen kuma damuwa da kuma ƙunci ne, mararsa datai masa wasai ya shafa sai kuma ya ɗan kame fuska, toothbrush ya ɗauka ya goge bakinsa bayan yyi Alwala, yana fitowa ya ɗauki Embrodiery Islamic jallabiya milk colour ya sanya a jikinsa, sabon turaren Hugo boss ya ɗauka ya fesa, Zain ya tashi a nutse ya shimfiɗa masa pra mat, duk sallolin da ake binsa ya rama, yana idarwa yaja idanunsa ya rufe yana motsa bakinsa kaɗan kaɗan, tashi Zain yyi not looking at him yace "U need something to eat" ya faɗa yana ajjiye masa tea ɗin daya haɗa masa, kallo ɗaya yyiwa tea ɗin ya ɗauke idanunsa, Zain yace "Drink, kada ka bari raina ya kuma ɓaci" da mmki Abeed ya buɗe ido ya kalli Zain baya son takura dan haka ya ɗauki cup ya zuwa bakinsa, kurɓa ɗaya yyi ya fito da tea ɗin, yana ya motsa fuska sosai a kame yace "No suger" ware idanu Zain yyi yace "Wonder, 2spoon kke sha, yanzu haka 3nasa ma shine no suger" ɗauke kai Abeed yyi fuska kame sbd ɗacin da bakinsa yake, tea ɗin Zain ya ɗauka ya ƙara masa 4spoon na suger yace "take" kamar ba zai amsa ba sai kuma ya amsa, kaɗan ya sha ya cire bakinsa Zain bai ƙara Mgn ba ya fice daga Room ɗin, tashi Abeed yyi ya nufi bathroom ya wanke bakinsa, kana ya dawo ya kwanta saman bed ɗin yana lumshe Idanu, Zain na fita wani room ya shiga Kallon Dr Soumayya yyi yace "Ta tashi?" Dr Soumayya tace "Till now" tana faɗin hakan tayi waje, a hankali yake bin fuskarta da kallo yana ƙara ganin zallar kamannin matarsa a saman fuskar Sarah, ganin bakinta na motsawa a hankali yasa ya nufi wajanta tare da kara kunnansa,cikin bacci Sarah ta shiga faɗin "Ban so, ka daina zaka jimin ciwo, Innalillahi zaka kasheni, Uncle Uncle bafii banso zan mutu" zame kansa yyi yana ƙara binta da kallo, yana son fahimtar abinda take cewa amma ya kasa,yasan duk abinda take Abeed ne yyi mata wani abun har ta tsorata haka, ko kuma firgicin accident ɗin ne, hannunsa ya miƙa zuwa kanta zai goge mata gumi sai kuma ya fasa, ajjiyar zuciya ya sauke a watannin kusan 11 zuwa 1yrs da yyi bai ga Sarah ba, komai nata ya sauya tafi Sairah girman jiki da gogewar fata, abu ɗaya ya fahimta a yanzu Sarah bata da wayo kamar yadda Sairah take dashi,domin zaman Sairah a Zahel ta ƙara hankali da sanin halin rayuwa, fitowa yyi daga cikin ward ɗin yana fitowa Idanunsa ya sauka akan Anuty Zulfa da mmki yake kallonta, fuskarta babu walwala, miƙewa Naila tayi tsaye tace "Duk ƙarnin asibiti ya hargitsa min kayan ciki, Nidai gaskiya idan ba zasu bamu Shalale ba mu kira Hukumar Katsina ta shiga cikin lamarin, balle naga wannan makirar matar tazo" Yaya Rooma tace "Zunaiddeen ya kukai da Dr?" A hankali yace "Sarah muke jiran ta tashi,sai mu tafi gida baki ɗaya" Miƙewa Anuty Zulfa tayi ta tare da nufar ɗakin da Sarah ke ciki, Naila ta

Please Login or Register in order to submit comment