Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gaban mota tare da cilla Sara ciki ya rufe, Auta na zuwa ya haɗe rai hakan yasa da sauri ta juya ta nufi motar ta, Abeed na tsaye ya harɗe hannayensa a ƙirji yana duba Diamond Rolex ɗinsa, not too long sai ga bodyguards nasa su wajan miyar manya manya dasu, sun sako Aryan a gaba wanda yake ce musu "Menai muku?" Ganin Abeed tsaye jikin mota idanunsa akan waya yana dannawa, yasa yyi shiru da bakinsa sai daya gama abinda yake kafin ya ɗago idanunsa daya fara sauya launi tare da kallon Aryan dasu, ɗaya daga cikin guards ɗinsa ya kalli Aryan yace "Hanyar da Mrs Abeed tabi kada ka sake binta, balle kayi tunanin wani abu,duk ranar daka sake ɗaga idanu ka kalli Mrs Abeed zakai ladamar kasancewar ka a raye" da Mmki Aryan yace "Am vice President's son nima ina da iko" wani ƙyakƙyawan mari guard ɗin ya sakar masa yace "How dare you? Ehh who are you mene vice president waya sonka Ubanka aka sani, shi kasan waye shi?" Aryan yace "Matarsa ce ko mene?" Wani marin za'ai masa a hankali cikin kakkausar murya Abeed yace "Nooo!" Hakan yasa aka fasa Marin Aryan a hankali Abeed ya taka gaban Aryan tare da ɗura bakinsa a kunnan Aryan ɗin ya shiga yi masa magana, da sauri Aryan yace "Am sorry, am so sorry please ban sani ba" Abeed bai sake bi takan Aryan ba, ya buɗe gaban motar suka haɗa Idanu da Sara, wacce hawaye ki sakko mata ɗauke idanuna yyi tare da kama hannunta ya fito da ita, da sauri guards ya buɗe masa back seat, ana buɗewa ya saka Sara ciki a hankali Shima ya shiga ciki aka rufe musu,sai a lokacin Khabeer ya ƙarasa wajan ya shiga driver seat, sauran bodyguards ɗin suka shiga nasu motar, cikin nutsuwa motocin suka fara bita all abinda ke faruwa akan idanun Yarima Yashim wanda yake ƙoƙarin rasa ransa, tafiya suke amma Ƙamshin Hugo boss ɗinsa ya gama cika mata hanci har bata iya buɗe Idanunta, tana haka taji wayar hannunta ta Auta tayi ƙara alamar notification ya shigo, buɗewa tayi messages ne daga number Jaan, da sauri ta kalli Abeed taka idanunsa rufe sai Wayarsa take hannunsa, Idanunta ta mayar kan wayar ta fara duba saƙon _“stop hurting me, ur tears mean anything to me, stop crying Pinky, take this💋as rarrashi ok”_ da sauri ta ɗaga kanta suka haɗa Idanu da Abeed dake bin screen ɗin wayar da kallo hakan yasa tayi saurin ɓoye wayar, gently ya miƙa mata hannunsa ta kallesa tace "Wayar Auta ce" baice mata komai ba ya ƙara miƙa mata hannunsa tayi baya da wayar, inda ransa ya ɓaci bai fiya magana ba hakan yasa ya daka mata ƙyakkyawar tsawa dalilin hakan ne hasa Khabeer gangarawa gefen titi tare da yin parking ya fita daga cikin motar, sauran motocin duk suka tsaya, jikin Sara na wani irin rawa bata taɓa sanin haka ɓacin ran Abeed yake ba sai yau, yama kasa yi mata mgn tun tsawar da yyi mata, sai idanunsa da sukai jajur wani ruwa ya kwanta cikin su, duk mai tunani idan ya kalli Abeed yasan cewa bashi da wani rauni a duniya sai Sara, shima kansa bai san da hakan ba, hannunsu ya fisgota tayi jikinsa baki ɗaya da sauri yayi unhook na jacket ɗin jikinsa, gaba ɗaya ya zame Jacket ɗin tare da yin cilli da ita, farar rigar ciki ma ya buɗe ta tass amma bai cire ba, gashin ƙirjinsa da suke kwance suka bayyana sai sheƙi suke, Sara bata taɓa ganin breast na namiji ba, Amma a yau Idanunta ya sauka akan na Abeed runtse idanunta tayi, tana ƙoƙarin zame jikinta ya manna kanta saman tsakiyar ƙirjinsa tare da sanya hannunsa yyi holding bayanta, ya ƙanƙame ƙugunta gently shima ya ɗura kansa saman shoulder ɗin Sara gaba ɗaya ya rufe ta ruff da ƙirjinsa sumar kanta kawai ake iya gani, shiru ya biyo baya ba komai sai sautin fitar numfashin da Abeed ke saukewa tamkar wanda Asthma ɗinsa ke ƙoƙarin tashi, Sara riƙon da yyi mata ya sanya ko motsi ta kansa tayi luff jikinsa tana sauke ajjiyar zuciya hawaye na sakko mata.[08-15 08:46] +234 703 831 1110: 41❤️❤️❤️❤️❤️ Zain Abeed isn't free contact to subscribe 08119237616.

A hankali ya sauke numfashi murya can can ƙasa yace "Enough, Enough Saraahh.." ya faɗa a hankali zuciyarsa na tsananin bugawa da ƙarfi, kafin gently ya zame jikinsa yana ɗago kanta, idanunta da suke rufe yabi da kallo ba zato taji saukar tongue ɗinsa a saman Idanunta suke tsiyayar da ruwan hawaye, yarrr tsigar jikinta ya shiga tashi da sauri ta sanya hannunta tare da kama hannunsa da suke riƙe da fuskarta, a hankali cikin wani irin salo mai wahalar fassaruwa ya shiga lashe hawayen da suke sauka daga cikin idanunta, sai daya lashe ta tass kafin Sara ta buɗe idanunta suka haɗa idanu, shima ita ɗin yake kallo bakinta dake rawa ta buɗe zatai magana amma ta kasa,gane hakan yasa yyi copping face ɗin su ya manne su waje guda, tana jin saukar breathing ɗinsa, hancinsa akan nata yana goga mata shi ga yadda kwantaccen sajansa dake gogar fatar wuyanta, idanunsu har lokacin a harɗe suke suna kallon juna, shi Abeed baya son missing kallon da Sara ke masa, wacce ita kanta bata san tana yi masa wannan kallon ba, Abeed kuma Kallonta yake yana hango wani irin abu dake tsakiyar ƙwayar idanunta, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya Sara ta sauke lokacin da taji saukar softness lip's ɗinsa a fatar wuyanta ya sakar mata wani Eskimo Kiss mai nuni da kalmar You make Me smile.... Kafin ya kama skin ɗin wajan a bakinsa ya shiga tsotsa, a karo na farko daya baya zura hannunsa ta bayan wuyanta yana ƙara shigar da ita jikinsa, a hankali yyi unzipping duguwar rigar jikinta, da sauri Sara ta ƙara buɗe Idanunta a cikin nasa, hakan yasa wata kasala ta saukar mata tama kasa hanasa abinda yake ƙoƙarin yi ɗin, bakinsa ya zame daga wuyanta kaɗan ya mayar ƙasan kunnanta tare da sakar mata da sautin "Uhmm..." Kafin cikin wani salo ya sakar mata hot kisses a ƙasan kunnanta nata, wanda ya sanya hawayen Sara sakkowa shaaaa kamar me, zubar hawayen ya sanya ya lumshe idanunsa tare da sanya hannuna ya juya ya baya, ya zamana bayanta ne a wajan fuskarsa, fuskarta kuma na kallon ɓangaren driver da mai zaman banza, idanunsa ne ya sauka akan fresh skin ɗinta dalilin zuge zip ɗin da yyi, musamman ganin babu ko vest bare bra a jikinta daga gwon ɗin sai fatar jikinta hakan ya ƙara hura wutar tafarfasar da zuciyarsa ke masa, kamar wanda ake fuska da mayan ƙarfe haka ya manna fuskarsa a skin ɗin bayanta, duk yadda yaso kama kansa gagara yaye that's the only thing da zai nutsuwarsa da bugawar zuciyarsa su dawo daidai, yyi mata kisses kala kala daban daban amma a yanzu light kisses ɗin daya sauke mata a tsakiyar bayanta dab yake da sauran kisses, Cak taji komai ya tsaya mata ta runtse idanunta sosai, Abeed kam kusan ya fara losing control wlh, for the first time a duk rayuwarsa daya samu very close da mace har haka, shiyasa a kullum komai ke wanke ta tass a brain ɗinsa, hannayensa duk biyun ya zuwa ta cikin rigar jikinta wata Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke lokacin da yaji gaba ɗaya hannunsa ya tallafe ƙasan Manyan tsayayyun breast ɗin ta sbd rashin bra dake jikinta, wata zabura Sara tayi sbd al'amarin dake ƙoƙarin girmaman tunaninta, da sauri ya dawo ta ita saman cinyarsa tare da ƙanƙame ta, a hankali yake bin gadon bayanta dake buɗe da kisses yana yawo da tongue nasa Sara wani kalar kuka ta sakar masa mara sauti ita kanta bata san dalilin kukan ba,amma ji take kamar zata rasa rai na abinda Abeed ke mata, hannunsu dake cikin rigar ta ya motsa tare da ɗura yatsarsa a tsakiyar ƙirjinta ya shiga yawo da hannun, figar numfashi Sara ta fara a lokacin sai kace itace mai asthma ba Abeed ba, gaba ɗaya ya gama hautsina guntun tunanin Sara ajinta da wayarta bai zo nan ba, idan a Wannan ɓangaren ne ita ɗin ko A bata sani ba, cikin kuka tace "Dan Allah ka bari zan mutu,ban so please Twin..." Kasa ƙarasa maganar tayi Idanunta ya wani zaro tare da kakkafewa hakan yasa Abeed yyi saurin zame hannunsa daya ɗura saman nippy ɗin ta, yasan kuma shine dalilin daya sanya take ƙoƙarin sume masa, fitar da hannunsa yyi baki ɗaya tare da jawota ya rungome ta tsam a jikinsa har lokacin bata dawo daidai ba, Idanunta gam a rufe Iska ya shiga hura mata a kunne can ta saki nishi sai kuma ta sakar masa kuka tana faɗin "Zan mutu Twin banso ka daina" bayanta ya shiga bubbugawa, yana ƙara fesa mata iskar bakinsa, Murya can ciki wacce da ƙyar ya iya faɗin "Shiitt..... I'm here" ya faɗa yana shafa kanta, a ransa kuma yana Mmkin suman data kusan yi akan wannan ɗan abin, kudan shi ɗin Romantic ne yasan takan mace, shiru tayi tana ƙara narke masa a jiki ita kanta bata san hakan ba, bubbuga ƙofar motar yyi ba jimawa Khabeer ya buɗe tare da shiga yaja motar a hankali, sauran bodyguards ɗin suka rufa musu baya, ganin yadda take lumshe idanunta kamar me jin bacci yasa ya ɗan zame ta kaɗan, tare da ɗura kanta a cinyarsa shi kuma ya lumshe idanunsa a haka har suka kawo gidan Anuty Zulfa, ana zuwa ta buɗe ƙofar da sauri ta fita shi kam ko ta kanta bai bi ba, ya jima sosai a cikin motar kafin ya fito yana fitowa gaba ɗaya bodyguards suka ja baya tare da bazowa a cikin entrance na gidan, lokacin daya isa gidan tuni ta shigewa part ɗin su, shima part ɗin da yake ya shiga, Sara Auta ta samu tana bacci da sauri ta shige bathroom tayi wanka tare da Alwala tayi salloli ta shirya cikin kayan bacci, ko Madarar da take sha bata sha ta faɗa saman gado amma bacci ya gagara, sai kawai ta tashi zaune tare da saka kuka mara sauti... Abeed shima wankan yyi tare da yin sallah ya shiga shan black tea with lemon amma ina sai watsa ruwa yake bacci ya gagara, ha ciwon da mararsa ke masa kafin me wani zazzaɓin ya rufe sa sbd masifar dake damunsa....
Masarautar Zahel.
Zain ya buɗe idanunsa akan Sairah Calmy yace "ban gane bake bace Sarah?" Sairah a hankali ta buɗe bakinta sbd kwarjinin da Zain yyi mata tace "Nida ita twins ne, ni Sairah ita kuma Sarah, ta rabo dani a lokacin da nake buƙatar ta, ta kuma yaudareni tasan bana da kowa sai ita" ta faɗa idanunta na kawo ruwa sosai, "Ikon Allah.." shine abinda kawai Zain ya iya faɗa,bai ɗauka zai taba ganin identical twins kamar su ba sai yau da yaga su Sairah, ikon Allah yafi ƙarfin wasa ba lallai mutum ya iya gane su ba, duk inda babba yake a tsakanin su iya twins suna iya fahimta dake ya fahimci Sarah itace gaba da Sairah, a hankali yana Kallonta yace "Kada kiyi kuskuren fahimta akan Biyuninki Sairahhh" ta girgiza kai tace "Why? She promised to me zata kula dani, amma ta barni a tsakiyar daji kamar yadda Daddynmu yyi, bana da kowa bani kowa sai Allah, Amminmu tun muna ɗakin haihuwa a ranar da aka haife mu ta rasu" sai kawai ta fashe da kuka, wani irin kuka mai cin rai sosai, Zain na tsaye yace "Sorry..." Mai makon Sairah tayi shiru sai kawai ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙamesa tana kuka tace "Ban san Makomata ba, ban san adadin zaman da zanyi a Zahel ba, ina tsanani so da ƙaunar Sarah amma baƙin cikin yaudarar da tayi min ba zai sanya na yafe mata ba, i hate her bana sonta" ta faɗa tana wani irin gunjin kuka still ta ƙanƙame Zain, wanda gaba ɗaya tunaninsa ya tsaya da aiki komai nasa, cireta yyi daga jikinsa a hankali ya shiga goge mata hawayen fuskarta yace "Zaki ladama Sairah, Stop bad think akan ƴar uwarki, no matter what happen a duniyar nan baki da kamarta, ki bari Allah ya ƙaddara haɗuwar ku kamar yadda nake fata nima na sanya Biyunina akan idanu na, zanan ƙaddara yafi ƙarfin komai, ki taho mu tafi tare kibar wannan masarautar kafin Sarki Mabus ya dawo yasan da zamanki abin ba zai kyau ba, follow me Sairah" shiru tayi sai kuma ta girgiza masa kai tana ja baya tace "I can't, ba zan iya ba dole na ƙarasa aikin Allah dole nayi JAHADI, ba ruwana da Sarki Mabus koda zuwansa Zahel na nufin tsayawar numfashi na dole ne na ƙarasa aiki na" Zain da idanunsa ya sauya yace "Don't say that.... Famáan ƙaddarrallahu hakƙa ƙadrihi, Ki yarda da hakan zamanki a nan kuskure ne" juyawa tayi da sauri tare shigewa cikin wani sashe bisa dole Zain ya tsaya, domin baya son kowa ya gansa, a hankali ya juya ya nufi inda yake zaune bayan yyi ɓadda kama, Sairah na shiga taci karo da Subash yana ganinta ya saki wani Murmushi yace "Ina kika ɓoye ne?" Murmushi tayi kaɗan tace "Mene" ya watsa hannunsa yace "Kawai na jini kamar Maraya, Albishirinki Sairah" tana kallonsa sosai tace "Goro" dry yyi yace "Na shirya amsar Muslunci, na shirya amsa Sairah ki taimakamin" wani kalar Murmushi Sairah tayi tace "Ma sha Allah" gaba ɗaya adadin mutanan da suke sauraran wa'azinin Sairah a kullum ƙara yawa suke, ɗaya daga cikin su dake kallon Sairah yace "Mutum ne, yana da kuɗi da yawa sai ya wayi gari yaga babu yaya zai?" Kafin Sairah tayi magana taji ance "Tawakkali" juyawa tayi da sauri suka haɗa Idanu da Sairah, Zain yyi Murmushi gaba ɗaya mutanan wajan suka kalli Zain harda gimbiya Noro, Jakadiya Abar tace "mene Tawakkali?" Idanunsa ya ware ya kalli Sairah suka haɗa Idanu, Subash dai kallon su kawai yake can Calmy Zain yace. _“That exactly what TAWAKKUL means,it means that don't see the solution,i don't know what is gonna happen tomorrow. BUT! I do know one thing for sure and that is_ ان معي رب_ سيهدين (Inna ma'iya rabbi sayad deen) _ndeed my Lord is with me and he will guide me through._
_And when we have that kind of attitude Allah_ _promises US something, that he will split seas for us, And situation that look impossible ALLAH will make a way out....”_ shiru wajan yyi A hankali Zain ya kalli sama ganin yadda hadari ke haɗuwa kafin ya kalli mutanan wajan yace. "Tawakkali ga Allah madaukakin sarki babban abin buqata ne daga bawa, kuma umarni ne daga Allah ga bayinsa muminai, ya umarce su da haka a cikin kowane yanayi . Sannan maanar tawakkali shine natsuwar zuciya wajen dogaro ga Allah don samun abubuwan amfani ko tunkude sharri. Da ace bawa zai yi haqiqanin dogaro ga Allah, da ya isar masa kuma ya azurta shi, kamar yadda yake azurta tsuntsu da sauran dabbobi, DOGARO GA ALLAH shine Tawakkali, ka yarda shine yake baka abinda kake dashi,kuma shine ya zama silar rasa abinda kake dashi a baya, Allah yana cewa "فاذكروني اذكر كم واشكرولي ولآ تكفرون.    (آلبقرة ١٥٢)".
"ku ammabace ni zan ambace ku,ku gode mini kada ku butulce min (baƙara aya ta 152)"
Yanayin yadda sukai shiru suna sauraran Abinda Zain ke faɗa ya tabbatar suna fahimta gaba ɗaya jininsu yyi sanyi sosai, Sairah ganin yanayinsu yasa tace.
ضرب الله مثلا قرية كانت آمنة" مطمئنة يأتيها رزقها رغدا من كل مكان فكفرت بأنعم الله فأذاقها الله لباس الجوع والخوف بما كانو يصنعون، فلا تكن مثلهم
"Allah ya buka misali da al'ummar wata alkarya wadanda suke cikin zaman lafiya arziki yana zuwan musu tako ina amma sai suka bijirewa wannan ni'imar ta Allah sai Allah ya dandana musu yunwa da tsoro sakamakon abinda suke aikatawa, kada ka zama irin su" Wata mata tayi saurin tashi Idanunta cike da Hawaye tace "Ina son shiga addinin Musulunci, tsoran Allah ya cika min zuciya" tana rufe baki wasu ma suka ce suna so, gaba ɗaya Mutanan wajan suka buɗe baki ɗaya bayan ɗaya akan suna sun Muslunci, ya rage saura Gimbiya Noro, a hankali Sairah ta kalli Gimbiya Noro suka haɗa idanu, Gimbiya Noro tayi Murmushi tace "Babu addini ne gaskiya face addinin Musulunci, na shirya nima.." Idanun Sairah ya cika da hawaye, Zain yyi Murmushi zuciyarsa ta cika ta farin ciki, suka haɗa idanu da Sairah yyi mata alama da bisimillah. A hankali tace "Shahada da Larabci الشهادة, trans, aš-šahādah, (Mika wuya) aš-šahādatān; Ana kiransa da Kalimat aš-šahādah, Larabci كلمة الشهادة, is an Islamic creed, tana daya daga cikin biyar na Rukunnan Musulunci biyar, dake tabbatar da imani ga Allah shi kadai a Musulunci. (tawhid) da kuma yarda Manzon Allah Muhammad a matsayin Manzon Allah kuma Annabi daga Gareshi. Kalmar Tabbatar da shahada a takaice da Larabci itace,,," shiru tayi tace "Dole ku yarda Allah ɗaya ne, dole ku yarda Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama shine Manzon Allah shine Annabin ƙarshen zamani, Dole ku yarda da littafin Allah, dole ku manta gumaka, Dodo da sauran su... Dole a mance baibul, amincewar wannan Shine zai baku damar amsar kalmar shahada, dole ku yarda Annabi Isa Alaihissalam Manzo ne ba ɗan Allah ba" gaba ɗaya su kace sun amince Sairah tace "Idan na faɗa ku maimaita, شَهَادَة, لَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله لَا إِلٰهَ إِلَّا ٱلله مُحَمَّدٌ رَسُولُ ٱلله وعليٌ وليُّ الله" tana faɗa suna maimatawa har suka kammala Zain yace "Allahu Akbar, congratulations yanzu ko musulmai ne kamar mu saura anyi baku bayani sauran a hankali" kasa magana Sairah tayi sai kawai ta fashe da kuka ko a yanzu ta mutu Allhamdulillah, Subash ne ya taso yana zuwa ya zube a gabanta idanunsa cike da hawaye yace "Dan Allah Sairah sbd Allah ki Aure Ni...
[08-15 08:47] +234 703 831 1110: Zain Abeed❤️❤️❤️ 42
It's not free... Contact to subscribe... 08119237616

Sairah ta ɗaga kanta suka haɗa idanu da Zain dake tsaye ya harɗe hannayensa a ƙirji yana Kallonta kamar yadda Subash ke kallon Sairah, Gently Subash yace "Ban so na gsky ba, amma zama dake ya koya min mene so da kuma yadda ake jinsa, ya koya min wa nake so wa kuma yake so na, ki aure ni dan Allah Sairah idan kuma kina guduna sbd abubuwan dana aika shi kenan, amma ki sani bana da laifi duk abinda nayi akan rashin sani ne, yanzu kuma mun san ko mene ki JAHADI ki auren kamar yadda kuke faɗa..." Wani irin bugawa zuciyar Zain tayi a hankali ya juya tare da barin wajan, yama rasa meke masa daɗi, ba zai ga laifin Sairah ba idan ta amince da Subash, he deceive it yana buƙatar mace kamar Sairah tunda itace ta fitar dashi daga cikin duhu, amma yaya zai da nasa zuciyar? Idan Junaid Sara yake so yanzu shi kuma Sairah yake ƙauna yake jinta a cikin zuciya, jini,da gangar jikinsa. Zama yyi kan wani ɗan tudu yana jan numfashi, Sairah ta kalli Subash sai kuma ta juya ta kalli wajan ashe duk Mutanan wajan sun watse sai su biyu, a hankali tace "ka tashi to.." girgiza mata kai yyi idanunsa gaba ɗaya ya juya yace "Ba zan iya ba, idan baki amince min ba, zanta zama a nan har sai lokacin da kika amince min" dafa kai Sairah tayi ta rasa yadda zata fahimtar dashi, bata jin feelings ko ɗaya a kansa amma idan tace bata sonsa zai ɗauka sbd shi ɗin bai kasance na gari ba, yana kula ƴan mata, yana kashe jama'a, ana turawa dashi aci amanar musulunci, dole tayi tunani bata taɓa sha'awar dauwama a garin Zahel ba, lokaci yyi daza ta san wace ita? Mene gskyar al'amarin da gaske Daddy ba shine mahaifin su ba? Mene dalilinsa na kawo su wannan garin mai cike da son zuciya.... Ajjiyar zuciya ta sauke a nutse tace "To ka tashi muyi mgn" kamar Subash ba zai miƙe ba sai kuma ya tashi tsaye yana marairaice fuska, ganin yadda Sairah ta kasa mgn yasa Subash kama hannunta tare da ɗurawa saitin zuciyarsa, breathing ɗinsa na sauka akan fuskarta yace "Ban san zuciya na bugawa da ƙarfi haka ba sai yanzu.." Murmushi yyi can yace "Kece sila, ina jin tsoron yadda zuciyana ke bugawa, na tabbatar kina ce min a'a zan mutu ne" Sairah was shock na abinda Subash ke faɗa baki ta buɗe zatai magana taji ya ɗura hannunsa saman bakin nata, bata tashi fahimtar komai ba sai jinta tayi a jikinsa ya rungume ta sosai, kasa kwance kanta tayi sbd yadda taji zuciyar na bugawa da ƙarfi, bayan hakan Subash na buƙatar mai kula dashi da ɗura shi akan hanya, Shiru tayi tana sauraran yadda yake sauke numfashi a hankali yace "Zaki Auran? Zan jira adadin kwanaki, watanni, shekarun da zaki ɗaukar min idan har zaki zauna dani, Allah ya bani uba wani kala, sai yanzu nake fahimtar banyi dace da Uba na gari ba, idan har ya dawo Zahel ba iya ke ba har ni zai iya yankawq, ban san adadin Mutanan da Sarki Mabus ya kashe ba, gaba ɗayansu musulmai ne, baya taɓa kashe ƴan uwansa sai da ya sasu aikin azaba ko ɗakin duhu, a yanzu kuma ina jin zan iya faɗa da mahaifina akan addinin Muslunci ko ya kashe ni,ko na kashe sa" Da sauri Sairah ta zame jikinta tana Girgiza kai tace "A'a, kana faɗin abin alkairi Subash, ina fatan shima ya samu rabauta da musulunci..." Shiru Subash yyi yanayinsa ya nuna tashin hankali da zallar buƙatar Sairah a kusa dashi yace "baki ban amsa ba." Kallonsa tayi taga idanunsa yyi jajur sosai a hankali tace "Idan zaka jira har lokacin dana san Wacece ni, na koma ga alhalina" ya jima yana Kallonta sosai sosai, kafin a hankali yace "Idan zaki ajjiya al'ƙawarin zaki auren, ki ɗauki hakan matsayin “Al'ƙawarin zuciya” (M.shakur) komai nisa komai daɗewa zan jira ki..." Kanta a ƙasa ba tace komai ba ya leƙa fuskarta yace "Kin amince?" Gently ta ɗaga kanta sai kuma hawaye ya saukar mata, ƙara Rungome ta yyi yace "Ngd sosai. Allah maka albarka" Murmushi tayi tace "Ni ba namiji ba" yyi Murmushi yana kallon sama yace "me zance to?" Tana tura baki tace "Allah yyi maki albarka" yyi murmushi yace "To hk" juyawa tayi shima ya nufi cikin sashen da yake yana jin farin ciki, addinin Musulunci dab yake jinsa yake kamar sabon mutum wankakke. Da daddare Sairah na zaune tare da Gimbiya Noro da sauran wanda suka amshi Musulunci, abinci suke ci wanda rabi naman ɗawisu ne, sai dai suka gama Sairah tayi musu bayani duk da ba sosai, bayan sun tafi waje ya rage daga Gimbiya Noro sai Sairah suka ɗan fara Shira, Sairah ta kalli Gimbiya Noro tace "Ina wannan mawaƙiyar tayi ne?" Gimbiya Noro ta ware idanunta tace "Wa?" A hankali tace "Ayyana" Gimbiya Noro tai shiru can kuma tace "Bata nan" shiru wajan yyi Sairah ta kasa daurewa tace "Amma mene yasa take ɓoye fuskarta? Kuma itama matar Sarki ne ce? Mene tsayinta a Masarautar Zahel?" Shiru Gimbiya Noro tayi ba tare da tace komai ba, maganar duniya Sairah tayi amma Gimbiya Noro tayi shiru, suna zaune sai ga Sallamar Zain da sauri Sairah tayi ƙasa da kanta Gimbiya Noro tayi Murmushi tace "Sannu" yyi Murmushi a hankali ya zaune nesa da Sairah yace "Idan anyi sallama amsawa ake, domin neman aminci ne wajan Allah" ta jinjina kai tace "In sha Allah" shiru wajan yyi Gimbiya Noro ta kalli Sairah tace "Kina son Zain?" Da sauri Sairah ta ɗaga kanta ta kalli Gimbiya Noro sai kuma ta kalli Zain suka haɗa idanu, a hankali ya langwaɓar mata da kansa yana narke fuska tare da haɗe hannayensa waje guda, idanunta ta ɗauke, Gimbiya Noro tace "Ina magana" Calmy Sairah tace "But, Subash...." Hannu Gimbiya Noro ta ɗagawa Sairah tace "Kina son Zain? Bawa kike tausayi na tambaya ba" ɗaga kai tayi Magana tayi Ita dai ta samu kanta da cewa tana son Zain, amma mene matsayin Subash?

Please Login or Register in order to submit comment