Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

likitoci, 2days zanyi Abban Auta baya gida U can come and stay with my children..." Kai ya ɗaga mata kana yabar gidan ta bishi da idanu tace "Ji banza, mutum ya sauya kamar me damuwa a zuciya" Auta dake tsaye tace "Mami kika ce 9ja zaki, why yanzu kika cewa Yaa Abeed India zaki?" Idanun Anuty Zulfa akan ipad ɗinta tana Research na abu tace "zuki matse baki na Auta" Auta tayi dry tace "Kai Mami, dan ki siyo mana Gucci shoe and bags masu kyau da Expensive Glasses and Abaya" Anuty Zulfa tace "To duk kawo kuɗin a Monthly ɗin da Abbanki yake bayarwa" Turo baki Auta tayi tace "Mami iphone 13 pro max zan siya fa" shiru Anuty Zulfa tayi mata domin tasan halin Auta da Shegen surutu....Sara ta shirya cikin Ripped top designers da Cropped trousers mai ɗan faɗi sai wata Harry styles ɗin bandana data saka saman sumar kanta wacce Anuty Zulfa ta kunce mata kalbar kanta, sai ƙamshin Valentino take, ta ɗan ji sauƙin jikin ba kamar ɗazo ba, fitowa tayi ƙafarta cikin Slippers hannunta riƙe da wayar Auta, kallo ɗaya Anuty Zulfa tai mata ta ɗauke kai tace "Je kiyi lunch ki same ni a part ɗin na" Sara da gabanta ke faɗuwa tace "Mami am full..." Anuty Zulfa ta miƙe tsaye tace "Idan kinci ki amayar" tana faɗin hakan tabar parlon, ba dan taso ba ta nufi dinning area Liver sauce ce da supergetti sai haɗin salad, a hankali ta shiga tura abinci kaɗan taci ta ɗauki yankakkon fruits ta fara ci, ita daman tafi shan su yafi mata daɗi sai Madarar mai kyau mara miss, tana cikin shan Madarar Auta tace "Sara gobe ne walimar yau ba'ai ba, sbd wasu basu gama exam ba" jinjina kai Sara tayi Auta tace "And you know what? Someone send you a gift ɗazon nan..." Sara ta ware idanunta sosai da mmki ba tare da tace komai ba, miƙewa tsaye tayi ta nufi part ɗin Anuty Zulfa lokacin Tana zaune tana operating system gaba ɗaya tayi busy, amsa Sallamar Sara tayi Sara ta nemi waje ta zaune kanta a ƙasa Anuty Zulfa ta ɗauki wata ƙaramar bag mai kyau an rufe ta da wani abu mai ƙyalli miƙa mata tayi, ganin Sara bata amshi bag ɗin ba yasa Anuty Zulfa ta kalleta tace "Kike zare min idanu amshi mana" Sara ta amsa tace "Thank you, Mami." Anuty Zulfa tace "A'a babu ruwa na, kiji gulma bayan kin san ko waye ya baki" Sara tai shiru can kuma tace "Mami ban sani ba" tace "jeki duba" tashi tayi a hankali tayi waje kai tsaye kuma bedroom ɗinsu ta shiga, lokacin wayar hannunta tana ta ringing ganin sunan Yaa Yashim ya sanya ta ɗaga kiran a hankali tace "Hello.." shiru yyi tace "Hello" ajjiyar zuciya ya sauke yace "It'll be better ace Assalamu alaika..." Murmushin tayi tace "Afuwa" Murya can ƙasa Yarima Yashim yace "Ruhina.. nayi missed naki hankali na ya tashi, please Sara stay with me dan Allah ko baki sona ki zaune dani am happy hakan ma.." a hankali tace "I'll, kaci abinci kai ma?" A hankali yace "Munyi waya da Mai martaba alrdy suna nan yazo ganin likitan, get ready to meet my father Sara" Sara ta zare idanu tace "Uhm nidai a'a... Ina jin kunya" shiru yyi mata tace "Are You Okay?" Calmy yace "Yeah sweetheart" tana ɗaukan bag ɗin da Anuty Zulfa ta bata tace "Ok" A hankali Yarima Yashim yace "Sara..." Shiru tayi sbd yanayin yadda ta kejin muryarsa yace "stay with me please Sara, dan Allah sbd Allah nasan baki so na amma zan gwada maki so da kuma yadda ake sanin mene so ki bani dama Sara, i love You so much, much much most sweetheart I can imagine life without you am going to die Allah Sara, marry me please" ya faɗa idanunsa na sauyawa tamkar zai mata kuka tace "In sha Allah, abinda Allah yyi shine daidai stop worried" yace "nasan Allah ya ƙaddara zamuwa na miji a gareki in sha Allah, and yaya kuke da wannan yayan naki?" Tace "Waa?" Ya wani taɓe baki yace "I don't wanted mention his name wanda ya ɗauke ki ɗazo" shiru tayi masa domin bata san mene za tace ba hankalinta kuma gaba ɗaya yana kan bag ɗin da take buɗewa yace "Kada kimin ƙarya nayi trusting naki, kawai ina jin faɗuwar gaba idan na ganshi I'll try my own best ganin ban masa rashin kirki ba" cikin nutsuwa da ƙaramar muryarta tace "He's My brother" yace "D same father and mother?" Ta watsa hannunta tace "Ban sani ba nima"... "Uhm" yace yana kashe wayar baki ɗaya domin bazai iya mata reply ba a yanzu... Wayar ta ajjiye ta shiga buɗe bag ɗin wata farar flower ce ta fito sai ƙamshi take a hankali takai flowern hancinta tana shaƙar ƙamshin, gently ta ajjiye ta zaƙolo wata farar madaidaiciyar Teddy mai zanan heart a jikinta, teddyn tabi da kallo tana sakin Murmushi, tana ƙara saka hannunta wata pack ɗin chocolate ta fito a jiki anyi rubutu haka.
_Stop eating chocolate, kici abinci ki zama ƙatuwa babbar mace_ ajjiye chocolate ɗin tayi wannan ko waye yasa n everything nata komai da komai, abu na ƙarshe shine paper mai dauke da fure mai kyau tare da wani pech ɗin hanky, paper ya buɗe wacce take ta ƙamshi Idanunta ya sauka akan Handwriting wanda bata taɓa ganin rubutu mai kyansa ba, rubutun ta fara karantawa.
_All this for My Pinky, My Queen, My Peanut, Angel Face,My Jaan, My Poppy....._ _Na kusa mutuwa sbd rashinki Kitty, i wish one day na kasance dake i can't imagine ban bariki ga kowa zai iya hqr da kuma Just to be with you_ _JAAN, fatan ajjiyan kidney na yana lafiya? For reply my question....._ _Here's my number.....” Missing all the time,_ _minutes, seconds Mu'aah💋_
_❤️_
Da sauri Sara ta ƙanƙame paper a ƙirjinta tana jin wani kalar farin ciki na ratsa mata zuciya, wato shi yasan inda take, amma ita ne bata san ina yake ba, a hankali tace "Thank you Helper” ta jima a nan idan tayi kamar ta kira number sai ta kasa sbd bata san mene za tace ba wani irin kwarjini yyi mata tun kafin ta sanya shi a cikin Idanunta, number ta haddace kana ta ɓoye paper a hankali take shan chocolate ɗin tana ƙanƙame teddyn daya bata...


Zain Abeed na kuɗi ne, kiji tsoran Allah contact to subscribe 08119237616**36***♥
Bayan barin Abeed gidan Anuty Zulfa, kai tsaye Club ya shige yana zaune kan wata haɗaɗɗiyar Kujera idanunsa lumshe, tun ɗazo yake jiran abu har yanzu m, gently ya buɗe idanuna da suke a rufe wanda sukai jajir sbd abinda yake sha, Whisky ɗin ya ajjiye jiri yana ɗan ɗaukan sa ya miƙe tsaye, yana ƙoƙarin tafiya yaji zai faɗi kafin ya zaune anyi saurin riƙe masa waist, a hankali ya juya suka haɗa idanu da Nusy wacce take sanye da wasu fitanannun kaya jikinta ya fara ƙarewa kallo yana jin wani abu na fisgarsa, cikin ƙarfin hali da jarumta haɗi da kamewa ya zame jikinsa yana ɗaukan key car ɗinsa, walking slowly tamkar zai faɗi haka yake tafiya harya gama ficewa daga club ɗin, nusy tabi bayansa da kallo, wata ƙawarta tace "Wlh baki da aji ashe ke daƙikiya ce bani da labari Wlh" Nusy tace "pardon?" Lina tace "Matse maki tayi, amma wlh ko mene zaki a rayuwa ba zaki taɓa samun Rockstar ɗin nan ba, ki tsaya ki saurari masu binki ki more rayuwa kiji daɗi" Nusy tayi Murmushi kawai tare da ɗaukan key car ɗinta tayi waje, kafin ta ƙarasa entrance ɗin club ɗin tuni Abeed yabar wajan, tafiya take a mota amma babu ko irin motarsa dole ta juya ta nufi hotel wajan guy ɗin ta..... Da ƙarfi Abeed ke danna Horn gatekeeper ya buɗe masa saura kaɗan ya takesa security yaja baya da sauri yana zare ido, yana shiga ya kashe motar ya fito a zafafe tun kafin ya ƙarasa ya fara sheƙa amai na Whisky ɗin daya sha, sai daya amayar tass yana maida numfashi wani maid ya ƙaraso wajan yana masa sannu, banza yyi masa a hankali ya shige cikin part ɗin da yake amfani dashi ko kayan jikinsa bai cire ba ya nufi bathroom tare da sakarwa kansa shower yana fidda numfashi ga wani masifaffan sanyi da ake a garin weather ya ƙara juyawa, ya jima a nan kawai sai ya shiga dukan jikin bango zuciyarsa kawai zafi take masa, sai daya farfasa komai na bathroom ɗin kafin ya sulale a wajan wani bacci ya ɗauke sa, rayuwarsa ta sauya dole yana neman mai kula dashi babu wanda yake tare dashi bare yyi masa faɗa, iyaye sune jigo na yaran su to shi nasa iyayen sunyi fatali da nashi rayuwar...

Ummi ce zaune gaban boka tace "To duk binciken duniya munyi bamu samu inda yake ba, nidai burina ace ya ajjiye ɗan shege tunda nima ƴarta take da cikik shege a yanzu" Bokan yace "kaga la'ananniya wacce bata da rabon duniya balle na lahira, tsinanniyya butulo" Ummi dai bata gane cewa da ita yake ba, ya gama abinsa kafin yace "leƙo nan yake matsiyaciya" Ummi ta leƙa cikin ƙwayar ganin Abeed yashe a bathroom yana bacci gaba ɗaya yayi kaca kaca da komai na bathroom ɗin, ya sanya ta saki Murmushi tace "Da kyau haka nake so, haka nake burin ace yadda yyi kwanciyar nan da mace kusa dashi, ni ban taɓa burin auren waziri ba Mai martaba na keso amma uwarsu tayi min shigen sauri gashi nice ƴar uwarsa amma a yanzu bare ta fini Billahil lazi ba kisa ba Saratu kinyi kaɗan" Boka yace "Itace kowa ishasshiya tunda tana tare da Allah... Yanzu me kike so?" Tace "So nake a hargitsa tunanin Abeed, a sanya masa son mace idan bai tarayya da mace ba kada ya taɓa samun sukuni a rayuwa" Boka yace "An gama, bana faɗin sharaɗi amma duk sanda asirin ya lalace zaki gani jeki anyi an gama tabbaɗaɗɗiyya.." Miƙewa Ummi tayi ta fice daga wajan.. Naila ce zaune sai kuka take tana share majina Zain kuma na riƙe da ita tace "Wlh jefesa akai, wannan iftila'in damai yyi kama, Tirrrrrr hohoho! Allah mun tuba" Wani Dr dake duba Junaid yace "Ya samu bacci, amma damuwa ce tayi masa yawa a zuciya yana da kyau a kula a bashi abinda yake so" Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas yana zaune a kame yace "In sha Allah" Dr ya fita, Zain ya kalli Junaid dake kwance ya wani rame sosai kana ganinsa kasan baya jin daɗin zuciyarsa, abinda yake so a yanzu shine ɗan uwan nasa yake muradi yaya zai? Shin zai hqr ya ceci rayuwar Junaid ne ko yaya amma a yanzu ya fisa buƙatar Sara, domin shi Zain har lokacin tunaninsa Sara ya gani a masarautar Zahel ba Sairah ba... Naila tace "Wata yarinya ce kamar Aljana,nifa tunda na ganta tsoran Allah ya shige ni wlh ba mutum bace ai wannan kyan nata na aljanu ne" Amma dai ba tace komai ba, Naila ta ƙara cewa "Gantalalliyar uwar tasa wama yasan inda tayi, nidai a zama na duniya Bello ya cuceni daya tashi mutuwa daya tafi da ƴarsa ba sai dai muyi musu addu'a ba, uban kowa ya huta yasan mutuwa tayi yanzu ta barmu hankalu a tashe komai nake hankali na a tashe, Tirrrrr ita dai batai sa'ar rayuwa ba, kuyi ta hqr Junaidu jarrabawa ce zan maku sadaƙa wlh ai ɗa na kowa ne, ba dai dangin iya balle na baba..." Ganin Junaid ɗin ya samu bacci ya Sanya Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ya miƙe tsaye yace "Allah yasa kaffara ne, bari naje" Waziri yace "Amin Ya Rabbi" Amma ta miƙe tare dabin bayan Abba Naila ta bita da kallo tace "Algunguma, ita kullum cikin shiru Ubanwa tafi kawaici ne Allah na tuba ba sai dai ace kowa ta kai ba" Du'a ta miƙe itama ta fice nan ma Naila tace "Ita dai wannan tunda ba irin haihuwa bace wata zan samu maka Alkur'an" Zain ya kalli Waziri yace "Daddy bari naje, Allah ya bashi lafiya" wajan ya rage daga Abba waziri sai Naila Riya daman na can sashin Ummi, Suna shiga Du'a ta kalli Zain ganin bai kalleta ba tunani yake da zuciyarsa ya sanya ta ƙarasa wajansa ta rungome sa a hankali take shafa ƙirjinsa tace "banso na dinga ganinka cikin damuwa" Murmushi yyi yace "Zani Zahel gobe in sha Allah kiyi min addu'a" ta kallesa tace "Allah ya tsare ya kuma kiyaye, nasan baka jin daɗin yadda nake nima ban san lokacin dana samu infection ba wlh" shi Yanzu wlh ko kaɗan bashi da felling da ita hqr kawai yake ganin yadda take binsa da kallo rabon daya kwanta da ita har ya manta kuma yasan buƙatarsa take a yanzu kawai sai ya kamo fuskarta tare da haɗe bakinsu waje guda. Dab da magrib Abeed ya shiga buɗe idanunsa wanda sukai masa nauyi ganinsa cikin bathroom ba ƙaramin mmki ya bashi ba, gently ya miƙe tsaye yana ƙarewa bathroom ɗin kallo ya fasa komai shower ce kawai ta rage zame kayan jikinsa yyi tare da sakarwa kansa shower ɗin kana ya ɗaura towel ya fito jikinsa na zubar da ruwa ga ƙamshin Shower Gel, a yanzu yaji wani nauyi ya sauka a kansa amma kuma bashi da walwala ko kuma daɗin zuciya wani abu daban yake so da kuma muradin kasancewa dashi, a hankali ya saka thobe jallabiya ya fesa perfume tare da ɗaukan pra mat yyi waje, har akai sallar Issha yana mosque yana idarwa ya dawo gida, sai kuma a lokacin ya tuna da maganar Anuty Zulfa, zama yyi saman Kujera hannunsa riƙe da ruwa mai sanyi, idanunsa ya rufe yana rufewa kuma yaji Wayarsa na ringing, yana ji yyi banza da ita sai da akai kira na wajan biyar kafin yaja tsaki ya ɗauki wayar number bbu suna, shiru yyi can kuma sai yyi answering tare da saka wayar a speaker, daga can ɓangaren Sara dake kwance saman bed tana ta gwada number daya bata cikin gift har ta sare sai kuma taji an ɗauka, hakan yasa tayi shiru ta rasa mene za tace, Abeed kam jikinsa ya jima da basa cewa ita ce hakan yasa ya fara ƙoƙarin kashe wayar da sauri Sara tace "Assalamu alaika..." Wani kalar Lumshe idanun Abeed yyi tare da jan jikinsa ya lafe a jikin kujerar yana sauke wata Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya, shiru yyi mata yana jin yadda take sauke numfashi, ganin yyi shiru ya sanya Sara tace "Thank you" ta faɗa a hankali kamar me raɗa hakan yasa Abeed saurin ware idanunsa, kafin yyi motsi ta ƙara cewa "Sbd kai nake rayuwa, i was looking for you since but shiru, My Dad my sister Duk mun duba ka a hospital ɗin babu kai, thank you so much baran mance haka ba har abada" Shiru kawai Abeed yyi yana jin abinda take faɗa bai taɓa sanin muryarta yakai haka ba sai yanzu, jin har lokacin bai ce komai ba yasa tace "Uhm Good night" tana ƙoƙarin kashe wayar taji saukar muryarsa cikin kunnanta yace "Wait....Poppy" wani iri Sara taji har Zuciyarta taji sunan daya kirata da wata kalar Murya,domin kafin yyi magana sai daya saita muryarsa sosai, Shi Abeed san mene zai ce domin bai tsammaci ta duba gift ɗin ba, a hankali a kuma taushashe cikin ƙyakkyawar nutsuwarsa yana ƙara saita muryarsa yace "How was your body..?" Ya faɗa a hankali Sara data kejin ta cikin farin ciki yau tayi waya da wani ya bata kidney tace "da sauƙi" ta faɗa a shagwaɓe tana wani narke fuska, kamar ba zai mgn ba sai kuma yace "Me kike a New York Poppy?" Tace "Ban sani ba, nida Wani brother namu ne Yaa Abeed" lumshe idanunsa yyi jin yadda ta kira sunansa bai ma yi tunanin tasan sunansa ba, calmly yace "What about your family?" Rau rau tayi da idanunsa kawai sai taji ta sakar masa kuka sosai kamar wacce take jira, cikin kuka tace "Please come" ya wani waro idanunsa waje yace "I can't" ta ƙara rushe masa da kuka sosai rabuwa yyi da ita ganin ba zai jure ba yasa yace "Stop cry Peanut" tana shassheƙar kuka tace "All this gift na mene? Ni kai nake son gani I'm just want to say thank you" kamar ba zai magana ba sai yace "Idan brother naki.." ta gane me yake nufi dan sai kawai tace "Ni mene ruwana dashi, bashi da kirki kullum fuska a haɗe har fa shaye-shaye yake" Abeed ya runtse idanunsa sosai yace "Gashi muna kama dashi, wasu ma idan suka ganni sai su ɗauka shine, ni kawai ina da zanan tattoo a hannuna da gefen wuya" Sara tai shiru trying to understand tace "Shifa fari ne yana da gashi a fuska ga kuma ƙaton ƙirji kai ma haka kke?" Murmushi yyi wanda ya sanya fuskarsa lomawa yana shafa sajen data faɗa zuwa ƙirjinsa ba tare da yace komai ba, tace "Kuma shi fa baya aiki kullum yana gida" a wannan karan har sai da fararen white teeths ɗin Abeed sai da suka bayyana Calmy bayan ya saita muryarsa yace "to ki nema masa aiki mana" tace "tab ba zai ba, to kai yaya sunanka?" Shiru yyi mata ta kwaɓe fuska tace "Please" yace "Jaan" ta waro idanu tace "what's the meaning of Jaan?" Abeed na langwaɓar da kansa yace "Haka dai sunan yake" tace "Ok Yaa Jaan" A hankali yace "Banso ki cire Yaa! Just Jaan" ta ɗaga masa kai tace "A ina kasan gidanmu kasan kuma Yaa Abeed ya kai ni hospital" yana sakin Murmushi yace "I knw Everything naki Angel.." tace "Ni ban san naka ba" shi sam bai san yaya akai bakinsa ya buɗe har haka ba yace "Kina son sani?" Ta ɗaga masa kai sai kuma tace "Eh" yace "Ok zan zo" tace "Da gaske when?" Yace "Soon, but kada ki ganni ki ɗauka brother naki ne Abeed yake kowa?" Ta kwaɓe fuska tace "A'a baran ɗauka ba ai kace kana da tattoo" shiru yyi mata jin shirun yasa Sara ta wani marairaice tare da narkar da murya tace "Jaan...." Abeed yaja idanunsa ya rufe a hankali yace "Peanut" tai shiru sai kuma tace "Good night" kasa bata amsa yyi sai kawai ya kashe wayar yana juya tare da yin rufda ciki yana jin wani abu na masa yawo, muryarta na ƙara juya masa lissafi ya jima nan kafin ya miƙe zuwa ɗaya part ɗin ya shirya tare da ɗaukan komai ya ɗauki key car yabar gidan..... Sara na kwance bayan gama wayar Yarima Yashim ya kira ta ɗauka tayi bayan sun gaisa yace "Dawa kike waya?" Kasa faɗa masa tayi sai kawai tace "A'a Auta ce, bacci nake ka kira yanzu" Yace "Ok sleep well Sweetheart ki kula" a hankali tace "thanks" tana faɗin hakan ta kashe wayar Auta tace "Mene nayi masa ƙarya?" Kallonta Sara tayi ba tare da tace komai ba ta nufi bathroom tayi wanka ta shirya cikin wata night wears masu kyau sosai, kusan komai na jikinta ana gani time ɗin tuni Mami tabar gidan lokacin wajan 10 na dare, a lokacin kuma gaba ɗaya basu san cewa Abeddeen na gidan ba, kwanciya sukai bacci Sara da ƙyar bacci ya ɗauke ta, kamar yadda ta saba wajan ƙarfe biyu na dare ta farka shan Madara, a hankali ta sakko daga kan bed tare da ɗaukan slippers ta nufi waje ko rufe kanta ba tayi ba sumar kan nata sai lilo yake z kitchen ta nufa tana tsaye tana haɗa madarar taji an kashe hasken kitchen ɗin, Ƙamshin Bois elite ɗinsa ya shiga hancinta, kasa motsawa tayi tace "Waye a nan? Auta ban son haka" yana jinta a hankali ya shiga takawa zuwa inda take tsaye, Sara ta juya tare da ajjiye cup ɗin tana ƙoƙarin juyowa taji ya jawota tare da rungometa ta bayyana, a hankali kuma ya ɗura kansa saman wuyanta yana ƙanƙame ta tare da sauke Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya, zare idanu Sara tayi ƙamshin turaren ya gama bata waye tana ƙoƙarin yin magana taji saukar
bakinsa a ƙasan wuyanta ya wani sakar mata da wani light kisss a fatar wuyanta, "Innalillahi" Sara ta faɗa kafin tayi magana ya sanya hannunsa tare da ɗaukan ta cak ya ɗura ta saman canter.....


😂Idan muryarda Allah ya tsine😒😒😒

Zain Abeed na kuɗi contact to subscribe 08119237616
I laughed so hard yesterday, Vip Na Zain Abeed sun zama sallamammu😂Abeed can't do anything, and Sara will never fall in love with him, I will marry her to a beautiful man like Prince Yashim....I love my Book lovers, especially Vip and My special grp I'm Noting without you guy's...... Nimcyluv sarauta lover's You❤️.

37
Ƙoƙarin sauka take daga kan canter Abeed ya hanata ta hanyar ɗago kyawawan idanunsa masu ɗauke da wani irin abu, wanda da ace Sara taga cikin idanunsa babu shakka a lokacin sai ta ra zana sbd masifar dake cikin su, ta ɗan cikin hasken dake shigowa cikin kitchen ɗin kaɗan ya shiga ƙura mata idanu baya ganin komai sai jajayen laɓɓanta da suke wani haske ga wani danshi dake jikinsu dalilin ruwan data sha,A hankali kuma gently cikin wani irin nutsuwar sa haɗi da kamewar sa wacce a kullum take ƙara zama jikinsa, sarauta kuma daman ba wasa ba shi kullum cikin iko da nutsuwa tare da zallar haiba da kwarjinin Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ya kwashe shiyasa komai nasa sai a hankali, A hankali ya ɗura kansa saman cinyarta yana lumshe fararen idanunsa jikinsa ya saki, Sara ta ware Idanunta a hankali cikin ƙaramar muryarta tace "Ni ka sake ni, mene haka wai?" Ta faɗa tana turesa amma ko motsi bai ba, sai ma wani irin fisgar numfashi da yyi kafin ya sanya hannayensa ya rungume ƙugunta yana ƙara manna fuskarsa a wajan cikinta, a hankali kuma ɗumin jikinta ke fitowa yana shiga jikinsa daga shi har ita shiru sukai suna sauraran bugun zuciyoyinsu, kowa da abinda yake damunsa Sara tsoro da fargaba, haɗi da razani na rashin sanin makamarta da kuma rashin ƙudirin Uncle ɗin nata a kanta hakan ya haifar mata da ɗaukewar tunani na wasu adadin saƙwanni, yayinda Abeed kuma yyi shiru ne sbd samun sauƙi na tsananin azaba da ciwon da ƙasan mararsa ke masa, yayi shiru ne domin tantance abinda zuciya, ruhi, gangar jikinsa take buƙata, a hankali ya ƙara rufe idanunsa yana ƙara ƙanƙamesa waist ɗin Sara hannunsa guda ɗaya ya zame gently ya kama nata hannun har lokacin Sara bata gama dawowa daga hutun tunanin daya ɗauke mata ba, wani irin numfashi ta fuska tare da saurin ɗura hannunta saman sumar kansa jikinta na rawa, hakan ya faru ne dalilin dugwayen yatsun mau kyau da taji su zube cikin bakin Abeed ɗin yana wani irin tsotsar su a hankali, Sara bata taɓa ganin Tijara da iftila'i irin wannan ba, hakan yasa ta sakin kuka ƙasa ƙasa hawayen na sauka a sumar kansa, Abeed idanunsa har lokacin a rufe suke ya Rungome waist ɗinta daya hannu ɗaya, hannu ɗaya kuka yana riƙe da hannunta wanda ya Sanya yatsun hannunta cikin bakinsa yana irin abu dasu like a child mai shan hannu, sun jima a haka kafin taji Numfashinsa na sauka a hankali jikinsa gaba ɗaya ya ɗauki zafi domin tana iya jin yadda zafin yake fita a hankali, shiru tayi tana ware idanunta masu ɗauke da hawaye a kansa, yanayin gaba ɗaya ya sauya tamkar mara lafiyar dake neman magani idanu rufe, tamkar zaki dake neman kalace, tamkar yaron daya yini guda currr bai samu abinci daga wajan mahaifiyarsa ba, hannunta da suke cikin sumar kansa ta motsa garin ɗauke hannun kuma gaba ɗaya yatsun hannunta suka shige cikin sumar kansa, tana jin yadda ya sauke wata nauyayyiyar ajjiyar zuciya alamar hakan nayi masa daɗi, kasa ɗauke hannun tayi gently itama ta jingina da bayan canter tana rufe idanunta nan take bacci ya ɗauke ta..... Kiran sallar farko na Subhi shine ya sanya Abeed buɗe idanunsa a hankali domin komai yake ana kiran sallar zai motsa sai da yaƙi tashi kuma yanzu allahamdulillah

Please Login or Register in order to submit comment