Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da auransa ya rataya ce, bata san lkcn data ƙara rushewa da kuka ba tace "Mene condition ɗin" till now fuskarta na hannunsa kafin yace "until u kiss me, and hug me so tight" kuka ta saka sosai tace "I can't, ni kunya nkeji kuma babu kyau" kwaɓe fuska yyi yace "Ok nan da 1yr na tafi" Girgiza kai tayi tace "To Zanyi, amma idan baka kaini gida ba kuka zan tayi" Abeed Murmushi ya saki a hakan ma yana kame kansa domin da tuni ya kauce hanya, cikin wani nutsuwa dake saukar masa daidai kunnanta yace "Kuma zaki iya kukan?" Ta ɗaga masa kai tace "Eh, hdda ihu" dry ce ta kusa kwace masa hakan yasa yyi saurin sakin fuskarta ya ɓoye nashi fuskar a wuyanta, a hankali ya saki wani kamilallan Murmushi mara sauti.... A hankali ya tura ƙofar Room ɗin yana sanye da Milk Silk crew neck t-shirt, mai ɗan kauri sai slim Fit Joggers wanda ya kama waist ɗinsa, bai sanya sweater ba, sbd ba nisa yyi ba sai head Warp partial face da yyi using gaba ɗaya ya tattare sumar kansa daya Murmurɗe da ribbon, sai gashi guda da yake lilo a gefen goshinsa, ƙafarsa sanye cikin konga shoe hannunsa guda ɗaya zube a aljihu, a hankali yake sauraran Abinda Zain ke faɗa masa, Calmy yace "Uhm" Zain dake zaune kusa da Sairah yace "ba uhm ba, Tell me what's going on, Mami is on the phone Sai masifa take kamar zata ari baki" taɓe baki Abeed yyi kafin yace "Wace Mami?" Zain yace "Don't underestimate my intelligence, show me that you don't know anything, tunda Mami ta fara kiran Amma kasan akwai dalili kuma kai nake zargi,You're not lying, don't start now" Abeed na sauke numfashi ba tare da yace komai ba, Zain cikin ɓacin rai yace "Prepare to answer her questions, and the trouble she will give you" shafa kansa yyi yana ware idanunsa akan Sarah kamar ba zai Mgna ba sai kuma yace "Taci kanta, wlh ba dani Zatai ba" ya na faɗin hakan ya kashe wayar, a hankali yabi Sarah da kallon pencil jeans ne jikinta sai wata Silk short robe mai ɗan kauri, sumar kanta ya sauka baya ta ɗura ƙafarta ɗaya kan ɗaya kanta a ƙasa sai glowing skin ɗinta keyi, gabanta ne ya shiga faɗuwa amma ta daure a hankali ta ɗaga kanta suka haɗa idanu yana tsaye Rungome da hannunsa, kanta ta sunkuyar bakinta na rawa tace "Good mrng..." Walking slowly ya Ƙarasa inda take tana ganin haka tayi saurin Miƙewa tsaye tana ƙoƙarin guduwa toilet yyi saurin kama ƙugunta, hannunsa ya Sanya gefen jeans ɗin, ƙiiiiii ya jawota har zuwa inda yake tsaye, gam ta rufe idanunta Zuciyarta na harbawa, hannunsa dake kan waist ɗinta ya murza kana ya manna waist ɗinta a wajan mararsa, gently ya zagaya hannunsa duk biyun zuwa ƙasan ƙirjinta ya Rungome ta, kansa ya ɗura a shoulder ɗinsa, murya dab da kunnanta ya ɗan hura mata iska a cikin kunnan kafin yace "Mrng... Better half" turo baki tayi hannunsa ya zame ya ɗura saman cikinta yace "did you have breakfast?" Kwaɓe fuska tayi tace "Eh" flat tummy ɗinta ya shafa ba tare da yace komai ba, ya sunkuya kamar zai wani abu sai taji ya manna mata softness lip's ɗinsa a wuyanta, da sauri ya ɗauke kansa yana kama hannunta Parlo suka nufa ya zaunar da ita bai ce komai ba ya juya ciki... Not too long long ya dawo kaya ya sauya ƙaramin trouser da Racing jersey mai short hands, ya zame ribbon ɗin kansa kusan yabin fuskarsa a ɗan rufe yake sbd yadda sumar kansa ke ƙara yawa, hannunsa riƙe da wasu ducoment ya fito zama yyi so close to her, bai kalleta ba ya ɗauki remote ya kashe hasken Parlon, duhu ya bayyana babu komai sai hasken plasma slow song na tashi na Arman malik, ajjiye ducoment ɗin yyi a hankali ya ɗauki mug ya haɗa mata tea mai kauri ya lura ba komai take ci ba, miƙa mata yyi not looking at her yace "Take" girgiza kai tayi tace "Take Saraahh..." Ya faɗa Calmy ganin bbu walwala a fuskarsa yasa ta amsa tasha sosai tasha kodan shine ya bata? Amsar cup ɗin yyi ya matsa sosai kusa da ita tare da tallafo fuskarta yace "Haaa" gently ta buɗe bakinsa hancinsa ya ɗan saka cikin baƙin wani ƙamshi ya daki hancinta numfashi ya sauke kana ya zame fuskarsa a nutse yake bata pancakes with honey tana ci ɗauke kai tayi, hakan yasa ya ɗauki ruwa ya bata sha tayi tana sha ta fara kakarin amai sbd ruwan yyi mata yawa, hakan yasa da sauri ya ajjiye bottle ɗin yana kwanciya da jikin kujerar, ɗago ta yyi zuwa jikinsa ya mannata da shoulder ɗinsa ya shiga patting bayanta yana hura mata iska tare da ɗan Girgiza shoulder ɗinsa alamar rarrashi, ajjiyar zuciya ta sauke tana rufe idanunta sbd jin aman ya faɗa mata, ganin yadda ta wani narke jikinsa yasa ya ɗan cije lip's kana ya sakko ta, a cinyarsa ya ɗura ta yana kissing hannunsa clamly yace "I need ur sign Maamaa" kallonsa tayi sai kuma ta kalli ducoment ɗin hannunsa kafin tace "Name?" Hannunsa yasa ya zame ribbon ɗin kanta yana shaƙar Ƙamshi yace "Just sign... Muga" pen ta amsa ya ware mata ducoment ɗin tare da rufe samansa da hannu, bata damu da gani ba ta ɗura sign ɗin ~Absarflv~ tana gamawa ya ƙara bata wani sai data gama yace "Meye ne Absar" ta ɗauke kai Murmushin jin daɗi yyi da sauri ta juya tace "Uncle" hannunta ya kama ya ɗage mata gira alamar wat? Tace "U promised me" shiru can kuma yace "What promised?" Tace "Zaka Kaini gida" kansa ya shafa yace "Oops...." sai kuma yace "What is our condition?" Turo baki tayi tace "Uhm Uhm nidai gida ba zan iya ba" baya yyi da sauri ya kwanta a saman kujera bai san mene ya faru ba, but gaba ɗaya jikinsa yyi week kasal ta saukar masa, muryarta ta samu tasiri sosai a jikinsa, shiru yyi mata yana maida numfashi Sarah ta saki kuka sosai tace "Uncle" ta faɗa tana dukan ƙirjinsa idanuna ya buɗe ta haɗe hannayensa tace "Gida dan Allah, kada Ubangiji ya kamani da laifi" a sanyaye yace "ba zaki ba, until baki abinda nace ba, kina ta sani ciwon baki Maamaa why?" Idanunta na cika da hawaye tace "To idan nayi fa?" Ya rufe idanu yace "at that time I will think" ita dai burinta taje gida sosai take jin tsoran Uncle da kuma tarayyar ta dashi, kasa yin komai tayi ya miƙe zaune yace "Then... I'll help you with that.." ya faɗin hakan yyi copping face nasu komai nasu ya haɗe waje guda ido cikin ido suke kallon juna kafin a hankali Abeed yace "Close your eyes" da sauri ta rufe idanunta gently ya manna bakinsa akan nata nata not kissing her, hannunta ya wara zuwa bayanta ya ɗan shige jikinta murya can ƙasa yace "Haaaa" bakinta ta buɗe a hankali lip's ɗinsa ya shige clamly yace " breathing out..." Numfashi taja ya ƙara cewa "Breathing down.." ta sauke Numfashi, shiru yyi murya a kasalance yace "Listing to your heart" shiru sukai for some minutes a hankali suke jan numfashi suna saukewa, tana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da ƙarfi sosai "Now kiss me... Kiss me Maaama" Bata san mene ya faru ba ji tayi ta kama tongue ɗinsa daya saka mata a baki tana wani irin sakar masa Zazzafar sumbata cikin rashin ƙwarewa, hakan ba ƙaramin zautar da Abeed yyi ba, ji tayi kamar ana kallonta slowly ta buɗe idanunta while kiss his lips, ƙuri sukaiwa juna idanunsa yyi jajur baya son kaɗan yyi missing Kallonta, a hankali hawaye ke sakkowa daga cikin idanunta sai kawai ta saki bakinsa tare da faɗawa jikinsa ta ƙanƙamesa ta shiga rera masa kuka cikin kuka tace "Bana son auren Uncle, wlh ban so zan mutu" kasa motsawa Abeed yyi sai kawai ya rungometa gently ya ɗura bakinsa a kunnanta yace "It's okay... Stop crying little baby" kuka kawai take yana jin ydda ƙirjinta ke ɗagawa Miƙewa yyi da ita a jikinsa ya shiga juyawa da ita cikin golden voice ɗinsa mai tsananin daɗi ya shiga rera mata waƙa.
“I Wanna be in your life..
Until the night is over...
I Wanna to hold you so tight....
So tight come in closer
It's been a hell of a ride...
For every single moment..”
Haka yyi tayi mata ganin Yadda ya rikice masa da kukan banza, yana jijjiga ta tare da yin waƙar har yaji saukar numfashinta alamar tayi bacci, zameta yyi kaɗan yana sakin lallausan Murmushi, a hankali ya manna mata kiss, saman bed ya kwantar da tare da rufeta da duvet, daidai kanta yace "Rigimamma..." Ya faɗa yana kissing lip's ɗinta, zama yyi kan Kujera yana jin daɗi da nutsuwa na saukar masa, yana zaune yana operating system time to time yana kallonta har ya gama ya dawo kusa da ita ya kwanta yana janta jikinsa... Washegari bayan sunyi sallah ya ƙara ganawa Sarah wahala dan sam bai raga mata ba, ta kuma fahimci bashi da hqr anan rauninsa yake tsaf zai mata kuka akan hakan, idanunsa ya buɗe sbd tashin Algaitar da yaji, hakan nan yaji gabansa ya faɗi, ɗaukan kiran yyi yace "Abba.." Mai martaba dake zaune fuskarsa tayi jajur, Anuty Zulfa na zaune tana kaɗa ƙafa, sai Amma itama da kanta ke ƙasa amma kana iya hango tashin hankali a saman fuskarta, Naila ce tace "huhuhuhu, wani abun sai ɗan leges... Duniya abin tsoro, wlh ya lalace shalale anyi masa baki" sai kuma ta fashe da kuka tana ƙara cewa "To idan na yarda Allah ya tsine, Uban kowa zan kai hisba a wuta" a nutse Mai martaba yace "Da kai da Yarinyar duk abinda kke make sure jirgi ya sauke ka a Nigeria direct Masarauta, umarni ne Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas.." Mai martaba na faɗin hakan ya katse wayar, gaban Abeed ya faɗi sosai yaji damuwa a Muryar Abba, Pilot ɗinsa ya kira yana ɗagawa yace nan da 10 minutes za'ai piloting nasa zuwa Nigeria.... Saukar jirgin kenan Airport a hankali Zain ya fito daga cikin mota idanunsa akan Abeed da yaga ya ƙara haske da ƙiba, sumar nan kamar da Jalalulludeen Muhammad Akbar... Suna sanye cikin English wears iri ɗaya, white colour nata na mata nasa na zama, wani irin kallo Zain ke yiwa Sarah bai san yanayin yadda zai fasallata sauyinta ba,amma nesa ba kusa tafi Sairah matarsa buɗewa da ƙiba da kuma haske kamar balarabiya, kasa Mgn yyi sai buɗewa Abeed gaban mota da yyi Abeed na shiga Sarah ta shiga baya, da gudu ya fara driving da madubi Abeed yaga yadda Sarah ke dafe kai a sanyaye yace "Slowly please" rage gudun Zain yyi not to far from airport suka ƙarasa Masarautar Bilhira, Masarautar ko'ina bayi ne da Kuyangi kowa na sabgar gabansa, tun Kafin Sarah ta fito Anuty Zulfa ta buɗe murfin motar tare da fito da Sarah batai wata wata ba, ta sauke mata wasu maruka guda biyu, tashin hankali yasa Sarah kusan sumewa bakinta na rawa kuka na kwace mata tace "I'm sorry Mami, dan Allah.." kafin ta Ƙarasa mgn Anuty Zulfa ta ƙara sauke mata wani marin zata ƙarasa sauke mata wani Abeed ya riƙe hannunta fuskarsa tayi masifar jaaa haka ma idanunsa, masifa da zuciya ta tasu masa, zare Sarah yyi daga hannun Anuty Zulfa a gigice Sarah ta ƙanƙamesa tana fasa wani irin kuka ba'a taɓa yi mata mari irin wannan ba, har Daddynsu ya raine su suka kawo lkcn rabuwa ko faɗa bai taɓa yi musu ba, balle duka sai marin ya Zamewa Sarah sabon abu sosai ta gigice wani irin kuka take, tama kasa Mgn fisgo Sarah yyi ya rungometa da kyau kana ya saki hannun Anuty Zulfa, Zain da shock yake kallon Abinda ke faruwa, Anuty Zulfa tace "Ni zaka riƙewa hannu?" Idanunsa cikin nata yace "Ban san me zan ba, kika sake taɓa ta" ɗauke sa tayi da mari, da sauri Zain ya runtse idanunsa ji yyi kamar shi aka mara, Abeed yana kallon Anuty Zulfa yace "Beat me, Beat me... Amma banda ita" a zafafe ta sauke masa kyawawan maruka biyar har sai da gefen idanunsa ya tari jini amma ko motsawa bai ba, Zain yace "Mami please.." tsawa Anuty Zulfa ta dakawa Zain tace "Shut up, Ni Abeed zai rainawa wayo yyi min ƙarya da excursion ya ɗauke matar wani zuwa wata ƙasar? Wlh Wlh sai nayi mganinsa zai gane ya ɗauki matar wani" tana faɗin hakan ta fisgi hannun Sarah, Naila tace "Huhuhuhu wlh ƴar ta'adda ce, jama'a a kawo ɗauki zatai kisa" cikin kuka Sarah tace "Mami... Dan Allah kada ki sake dukana wayyo Uncle" zata sake marinta Abeed yyi saurin riƙe Hannun Anuty Zulfa yace "Don't try.." da gudu Sarah tayi baya zata gudu amma ina jiran dake ɗaukan ta ya hanata, baya tayi luuuu Abeed yyi saurin riƙeta yana faɗin "Sarahh.. Maa" zubewa tayi jikinsa a sume sbd Shock, bai tsaya jiran komai ba ya ɗauke ta zuwa mota Zain ya jasu zuwa hospital Anuty Zulfa ta bi bayansu tana hanya ta kira Yarima Yashim dama tun safe ya sauka Kano.... Suna zaune cikin ward ɗin Emergency, Abeed ya jingina da jikin bango zuciyarsa na bugawa yana ƙoƙarin control kansa akan Anuty Zulfa, Yarima Yashim yama kasa tsaiwar idan kuma yaci gaba da zama a wajan bai san mene zaiwa Abeed ba, ficewa yyi daga wajan.. suna zaune Dr ya fito da sauri Anuty Zulfa da Yarima Yashim suka miƙe tsaye Abeed daman yana tsayen kafin kowa yyi mgn Dr yace "Allhmd, a kiyaye gaba saura kaɗan abinda ke cikinta ya zube Allah ya rufa asiri ma cikin jikinta yyi ƙwari.....


Zain Abeed isn't free contact to subscribe 08119237616 dan Allah kuji tsoran Allah👏🏻👏🏻kada ki karanta baki biya ba.

NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
NIMCYLUV *****63****Anuty Zulfa tace "Pardon, i didn't hear you correctly" Dr yace "she is pregnant, three months and seven days" zare Idanu Anuty Zulfa tayi Zuciyarta na bugawa da ƙarfi cikin wani sabon tashin hankalin tace "Wace mai cikin?" Kai tsaye Dr yace "Yarinyar da kuka kawo, Sarah Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas right? So Allhmd na jima Banga ciki mai kyan nata ba, babu matsala ko kaɗan, gashi abin mmkin tun yana wata uku ya fara ƙoƙarin motsawa" Kamar taɓaɓɓiya haka Anuty Zulfa ta saki baki with shock, sai kuma ta girgiza kai tana murmushi tace "How will Sarah get pregnant? Sarah would never get pregnant, kuma wlh kada ka sake faɗa" Dr yace "Ikon Allah, to ko zaki duba da kanki ne? Take this" ya faɗa yana miƙa mata file kafin yace "Duba scanning, duba paper ɗin sosai" ware idanu sosai Anuty Zulfa tayi jikinta har rawa yake cikin zafin nama kuma tayi kan Abeed dake tsaye yana binsu da Idanu, yana jin tamkar he was in dreaming, Sarah is pregnant? Hakan na nufin cikinsa ne? Gudan jininsa ne a jikinta, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un yaushe al'amari ya kasance haka, Shock yasa ko motsi ya kasa, Anuty Zulfa na zuwa ta ɗaga hannunta ta saukewa Abeed lafiyayyun maruka guda huɗu cif, a ko wanne ɓangare na fuskarsa, cikin wani irin masifa tace "Wlh Wlh sai kayi ladama, Sarah kayiwa fyaɗe? Sarah kaiwa ciki Abeddeen? Ashe da ake cewa kai mahaukaci ne gsky ne? Ashe mahaukacin Gsky ne kai, to wlh ko a turo kake kwana sai kayi gidan yari,You will realize that you made a mistake,ka sace matar wani kayi mata ciki, Wlh zaka san bani da kirki zaka gane cewa baka da wayo rashin kirki na yafi naka, then the authorities will give Sarah her rights,By God, even His Highness is not enough to prevent me from taking action, u go see" ta faɗa tana ƙara ɗauke Abeed da wani marin amma ko motsawa bai ba, hannunsa zube cikin Aljihu, wlh Wlh idan kaga Abeed a lokacin baka isa ka sake ganin sa, sbd wani irin jaa da idanunsa yyi numfashi kawai yake fitarwa, gently ya juyawa tare da nufar Room ɗin da aka kwantar da Sarah, har yanzu ya kasa tabbatar da abinda Dr yake faɗa game da cikin dake jikin Sarah, yana ƙoƙarin buɗe ƙofa yaji an fisgota rigarsa ta baya, juyawa yyi suka haɗa Idanu da Yarima Yashim wanda idanuna ya cika da hawaye, Abeed na juyawa Yarima Yashim ya sakar masa naushi yace "Allah ya isa ban yafe maka ba, wlh sai an zubar da shegen nan ci...", Kafin ya Ƙarasa faɗar Abinda yyi niyya yaji saukar ƙwaƙƙwaran mari guda ɗaya wanda yasa yyi baya zai faɗi sai kuma yyi saurin tsayawa, hannu Abeed ya nuna masa alamar warning, domin tashin hankalin da yake ciki ba zai sanya yace komai ba, Anuty Zulfa ta ɗaga hannu zata sake marin Abeed, Zain yyi saurin riƙe wa yace "Mami.." ƙwace hannunta tayi tace "Stay away from me, ka cire hannunka Zain idan kuma da haɗin bakinka ya ɗauki Sarah har yyi mata ciki sai ka faɗa min na ɗauki matakin har kai.." juyawa Zain yyi ya kalli Abeed da sauri Abeed ya ɗauke idanunsa clamly yace "Ciki kuma? A jikin Sarah likitan ne yace cikin Abeed ne?" Anuty Zulfa tayi masa wani irin kallo tace "Ok, I'm going to lie to you, right? Who took Sarah to another country? If Sarah's pregnancy is not Abeed's, then who is it?" Zain yace "but Mami kalli yadda kika fasa masa baki? Kalli yatsunki a fuskarsa, wannan Mgnar tana buƙatar zama" Wani kallo Anuty Zulfa ta watsa masa tace "Saurara, Ni zaka faɗawa Abinda Ya dace? Daman daya kawo Sarah domin ya lalata mata rayuwa ne ya kawota ko mene? Ashe burinsa yaci zarafin ta, to wlh ya jima da lalacewa idan haka ne" Dr ne ya Fito da sauri Yarima Yashim yace "I need Sarah's abortion, ko nawa ne I'll pay amma a zubar da cikin" Dr yace "A zubar kuma? Kamar cikin shige?" Anuty Zulfa tace "To na mene idan bana shige...." Wata tsawa Abeed ya daka mata yace "shut up Zulfa" baki ta buɗe tace "Zulfa?" Idanunsa cikin nata yace "Ba sunanki bane? Za kuma kisan kina zaune da mahaukaci sai wani yyi ƙoƙarin zubar da cikin" yana faɗin hakan ya juya da sauri Yarima Yashim yasha gaban Abeed yace "Zan tabbatar maka da cewa Sarah tawa ce, zan kuma tabbatar maka da cewa na fika iko, zan kuma tabbatar da cewa an zubar da ciki" Abeed da bakinsa ke tururin masifa ya watsa hannunsa "Go ahead.." cakumo wuyansa Yaa Yashim yyi yace "Wlh sai na zubar da cikin sai naga abinda kke taƙama dashi..." Da sauri Naila ta saki jakar hannunta tana tafa hannunta tace "Muhammadur Rasulullah s.a.w, Wlh tashin leges ne ɗan ta'adda ne, maza maza sakesa wlh hukuma ce zata rabani da ko wanne shege, ashe kai ɗan ta'adda ne, ashe kai haihuwar leges ne to wlh a hir ɗin ka da taɓa shalale, akansa sai nayi kuma rashin mutunci nima da ƴar banza ce babu abinda ban iya ba, laaaaa Wlh Ruɓaɓɓe ne" ta faɗa tana fisge hannun Yaa Yashim daga wuyan Abeed, Amma kasa ƙara kallon Abeed tayi Zuciyarta sai zafi take ganin yadda fuskarsa tayi mugun jaa" rai ɓace Anuty Zulfa tace "A'a Naila kija girmanki, babu ruwanki da wannan mganr, ciki yyi wa ƴar mutane" Naila ta tura ɗan kwali gaba tace "To wlh rabin ƴan Leges Shegune, to meye wani Abu ciki Allah na tuba kamar wanda yyi kisa, gsky Zulfa'u ki kama kanki ki tattara lamarin nan ki barwa Ubangiji ikonsa, akan ciki shine duk kika gallabi kanki kalli inda kike tada jijiyar wuya kamar wata ƴar ta'adda" juyawa Anuty Zulfa tayi fuu tare da ɗaukan wayarta ta shiga kiran wata Number ana yin answering tace "I need two police cars" shiru tayi sai kuma tace "Ok, I'll send d address" da sauri Naila tazo ta ƙwace wayar tare da dungure kan Anuty Zulfa tace "Algunguma, da ƙyar kika Annabi, kamar ita akaiwa cikin, kai Wannan mata kiji tsoran Allah Wlh ki fita a sabgar Shalale, zan ga tattirin ɗan gaba da fatihan da zai zubar da cikin, Allah na tuba da shegun yaran ba sune suke zama wasu a duniyar nan ba, banda ma idan Allah ya rufawa mutum asiri ba'a faɗa ai da ko a nan akwai shege cikinmu, kuma wata uwar akace dashi mene haɗin ki da Yarinyar banda neman suna, haba shiyasa kike mummuna wlh kamar tuwon magriba" ƙwafa Anuty Zulfa tayi kafin ta kalli Amma tace "Saiki ɗauki mataki akan ɗan ki, koda yake ke banga ma amfanin ki ba" juyawa Amma tayi zuwa mata Naila ta zubar da yawo tace "Tirrrrrrrrrrrrr wlh ba kuyi sa'ar uwa ba, idan nice Saratu a yau saina shararawa Zulfa'u maruka wanda zai kurmantar da ƴar banza, mutuniyar banza, da ƙyar kiga komai daidai" Anuty Zulfa tace "Nice ƴar banza?" Naila ta runtse idanunta tace "To dafa? Shegiya kawai" Abeed ganin babu wani attention akansa ya sanya yayi saurin buɗe ƙofar ɗakin Sarah zai shiga Yarima Yashim yace "Heee, kaiwa wanne kalar mahaukaciya ne? Wlh kai da ganin Sarah har abada" jiniyar motar ƴan sanda yasa Anuty Zulfa sakin Murmushi, D.p.o ya kalli jama'ar wajan kafin yace "Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas where he is?" Da sauri Anuty Zulfa ta nuna Abeed tace "gashi can office" Office ya kalli Abeed dake tsaye wani irin kwarjini Abeed yyiwa office ɗin cikin ƙasa da murya yace "Sir. You're under arrest" ya faɗa yana nunawa Abeed hardcuff, Naila ta duka Uban tsalle tace "heee opisa loss me... Me uwar Mai rawani, kai masifa turancin yaci ƙaniyarsa nice nan Naila, uwar Mai rawani kakar Shalale, tashin leges, idan na yarda kun tafi da shalale Allah ya tsine" Officer yace "Sorry old lady" Naila ta tufar da yawo tace "Wlh ba dani kake ba, kaga sorry a kanka" Zain ya kalli Officer yace "This is an internal problem, please be patient and go away" Naila ta riƙe baki tace "Wlh casss ɗin pamili... Ubanwa kowa yayi ta kansa" Officer yace "Sorry Sir, But he is accused of rape, we have to take him to the police station" a fusace Abeed ya fisgi key car hannun Zain kai tsaye mota ya nufa tamkar zai tashi, Officer ya kalli sauran ƴan sandan yace "Follow him" gently Mai martaba ya buɗe back seat tare da fito da ƙafafuwan sa, a hankali ya Ƙarasa fitowa daga cikin Motar fuskarsa a haɗe, ganin Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas yasa Officer ɗin saurin zubewa yace "May God increase His Majesty, the righteous king, May God glorify His Highness" Wani guda dake cikin fadawansa yace "Gdy Mai martaba yake" A nutse Daddy Waziri yace "U can leave Officer" officer ya jinjina kai yace "Afuwa nake nema" yana faɗin hakan yyi gaba, Anuty Zulfa dai sai ƙwafa take ko inda Mai martaba yake taƙi kalla, Clamly Abba yace "Zain follow him, Naila shiga mota kai ma Yarima muje can, A faɗa mata ta ɗauko Sarah mu haɗu a Masarauta" Yana faɗin haka ya shige mota, Daddy Waziri ya shiga ya shiga tashi motar yana jiran Anuty Zulfa... Abba ya juya ya kalli Amma da take sauke ajjiyar zuciya kafin yace "Wat?" Girgiza kai tayi sai kuma tace "Kalli fuskar Abeed? Kalli yadda Yaya tayi masa da fuska" Abba ya rufe idanunsa yace "He deceive it.... It's his fault, Matar wani? Kisan illar hakan uhm.." shiru kawai Amma tayi zuciyarta nayi mata zafi... Naila na gaban Mota Sarah da take rera kuka da Anuty Zulfa na baya, lokaci zuwa lokaci Naila ta juya ya kalli Sarah tace "Huhuhuhu, wlh cikin gaske ne Ubangiji ka nuna Annabi,kamar yadda naga abinda na gani" cikin tsawa Anuty tace "Ba zaki min shiru ba sai nayi ƙasa ƙasa dake munafuka, wlh zaki saman ne" har suka isa gida kuka take tashin hankalin ya bayyana, ta kasa ydda ciki gareta yaushe ta samu ciki? Mene yasa cikin bai fito ba, buɗe ƙofa Anuty Zulfa tayi ta

Please Login or Register in order to submit comment