Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙafarta wanda ya kumbura yake kallo, slowly slowly yake matsa mata foots ɗinta suna yin ƙara, a hankali kuma kumburin ya fara ƙasa, duk da bacci take amma ajjiyar zuciya take saukewa alamar hakan yyi mata daɗi, ganin tana motsa ƙafar kamar zata tashi, gently ya ɗura bakinsa akan babban yatsar ƙafarta, cikin wani irin yanayi na kewar matarsa ya shiga tsotsar yatsar ƙafarta, yana sauke ajjiyar zuciya lubb Sarah tayi cikin yanayin baccin kuma tace "uncle, i miss you, when will you come back to me?" ta faɗa cikin magagin bacci da kuma sanyin muryarta, gently ya zame bakinsa daga ƙafarta tare da matsawa wajan kanta, hannunsa ya ɗura saman sumar kanta ya shiga shafawa yana manna mata kiss a cute small mouth ɗinta, yana hura mata iska a fuska cikin wata kalar sexual reaction sounds yana sakar mata numfashi yace "i'm here..." ya faɗa yana ɗaya ta baki ɗaya zuwa jikinsa, duk da jikinta ya takureta amma sai da ta maƙale jikinsa, a saman bed ya kwantar da ita, a hankali ya zame rigar jikinsa faffaɗan ƙirjinsa ya bayyana mai ɗauke da bandeji, ajjiye rigar yyi a gefe ya kwanta kusa da ita, a hankali ya zame mata rigar jikinta, farar padded lace bra ɗinta ta bayyana,naked fresh skin ɗinta yake kallo yana jan numfashi, he misses his wife, he misses everything about her, the taste of her mouth, the skin of her body, what makes him calm, ɗaga ta yayi zuwa saman jikinsa, irin kwanciyar gefen nan, gaba ɗaya jikinta yana nasa, kansa yana shoulder ɗinta, ƙafarta ɗaya saman nasa, hannunsa gaba ɗaya akan jikinta yana shafawa cike da jin daɗi, sai yanzu ya kejinsa daidai, he's noting without her, lumshe idanunsa yyi yana sakin ajjiyar zuciya tare da manna lip's ɗinsa a wuyanta ya shiga kissing fatar wajan, yyi hakan ne sbd jin abinda yake cikinta ya motsa, Sarah jin komai take kamar a mafarki ƙamshin hugo boss ya gama ratsa hancinta, a haka bacci mai daɗi ya ɗauke Abeed.. kiran sallar farko na subhi ya buɗe idanunsa, ya daɗe bai bacci mai cike da nutsuwa irin na yau ba, duk da ba wani abu yyi mata ba, but ya samu nutsuwa da hakan, zame jikinsa yyi daga nata yana jin yadda take kwaɓe fuska tare da mirginawa, a hankali ya mayar mata da rigar jikinta, kana ya ɗura bakinsa a cikinta muryarsa can can ƙasa yace "heeee sweetheart My unborn child, Abul luvs u... i'll meet you soon, mu'aahh💋" ya sakarwa cikin wani irin zazzafan kisses, kana ya yyi mata forehead kiss sa cheeks zuwa lip's, walking slowly yyi waje yana mayar da rigarsa zuwa jikinsa...... time ɗin da Sarah ta farka da wani irin farin ciki ta tashi, ko dan tayi mafarkin uncle ne? ga wani ƙamshin sa duk ya cika mata hanci, shiru tayi sai kuma ta saki murmushi tana riƙe cikinta jin ya motsa har sau uku, a hankali tace "ohh, it's okay my child, kana son ganin Abul?" shiru tayi jin cikin ya ƙara motsa tace "i knw, nima nayi kewarsa, munyi fushi da Abul... but the you know what my child?" tayi shiru tana shafa cikinta tace "Abul na sonka, ina son kayi kama da Uncle naa, goodness it's time for salat.. bye my child" ta faɗa tana yi masa kiss da hannu, a hankali ta miƙe tana dafa bango, gently ta nufi cikin bathroom sosai tayi mmkin ganin ta ɓata jikinta, sai kawai tayi wankan tsarki tare da yin wanka ta ɗura alwala, farar jallabiya ta sanya tare da shimfiɗa pra mat, sallah tayi ta samu kanta da yiwa mijinta addu'a sosai, da kuma ƴar uwarta Sairah, kana ta yiwa Daddynsu tare da yiwa mahaifiyarsu addu'ar dacewa wajan ubangiji, Allah ya kyautata maƙwancinta, har shida tana zaune tana azkar..... misalin 10 na safe duk suna dinning area Sarah kuma na zaune saman carpet ta miƙar da ƙafarta, tana sanye cikin wani red ɗin material anyi mata ɗinkin buuba, tayi ɗaurin gaban goshi gashinta ya sauka har wuyanta, ta sha lip balm a bakinta, kunun gyaɗa take sha wanda yyi mata daɗi sosai a baki sbd garɗin gyaɗa, sai ƙosai wanda yasha egg a ciki da kuma irish, gefe kuma haɗaɗɗiyar zuma ce a cup da spoon a ciki... sarki Al'khasim Abubakar Wahab da yake zaune ya ɗago kansa ya kalli Kilishi sai kuma ya saka hannunsa a aljihu ya ɗakko wata white peper yace "nan da 2hrs, kibar cikin masarautar nan" da shock Kilishi kebin takardar da kallo muryarta na rawa tace "ur highness ban gane ba?" tea ɗinsa kawai yake juyawa ba tare da yace komai, Yaa Yashim na zaune Sairah ma na zaune, cikin shiga irinta Sarah, Fulani Bilkisu ma tana zaune, wani kalar screaming Kilishi tayi tace "what, u divorced me? ni ka saka? ni Kilishi wlh wlh sai kun san ba'a yi min abu na ƙyale, zaka sha mmki na Al'khasim Abubakar Wahab" sai kuma ta juya kan
Fulani tace "munafuka, yadda kike tunanin kin samu yara hadda jikoki wlh sai na rabaki dasu, ganinsu ma sai yyi maki wahala, kamar yadda akace ba zan haihu ba, keda haihuwa har abada sai a lahira idan anayi" ta juya kan Yaa Yashim tace "and you too, yadda nayiwa ubanka kurciya wlh kaima sai kabi duniya za kuga abinda zai faru" tana faɗin hakan tayi part ɗin ta fuuuuu kamar zata tashi sama, babu wanda yace komai gaba ɗaya breakfast suke sai da suka kammala Fulani tace "Munyi mgn jiya" Sarki yace "Wacce?" Tace "Nace idan da hali a bawa Mijin Sarah shawara ya fita da ita waje, na faɗa maka girman cikinta na tsorata ni, duk wani text da scanning ya nuna komai lafiya" Sarki ya ajjiye tissue ɗin hannunsa a hankali ya miƙe tsaye yana faɗin "Bari mai gidan nata ya dawo" yana faɗin hakan ya miƙe tsaye sai da yaje bakin ƙofa ya juya ya kalli Sarah wacce take zaune tana game a wayarta, kana ya kalli Sairah wacce take riƙe da cup ɗin tea, kana ya kalli Yaa Yashim a hankali yyi Murmushi ganin gaba ɗayan su Grandchildren ɗinsa ne, Yaa Yashim na kama da Du'a Ƙilan su kuma da Mahaifiyar su suke kama, cikin nutsuwa yace "Ku shirya gaba ɗaya, zanga mahaifinku" da sauri Sarah ta ɗaga kanta tana son ta tambaya sun dawo ne? Amma tayi shiru, daman gaba ɗaya a shirye suke Yaa Yashim ne kawai yaje ya sanya kaya, A hankali Sarah take tafiya Mrs Zain na gefenta tace "Wlh ke raguwa ce" Sarah ta kwaɓe fuska ba tare da tace komai ba, dry Mrs Zain ta sakeyi tace "Kalli yadda kike tafiya kamar baki sonyi duk kin wahalar dani, kamar ke ɗaya ce mai cikin" Tsayawa Sarah tayi tana marairaice fuska tace "Allah zan faɗawa Grandpa,ke baki san yaya nake ji ba" Mrs Zain ta watsa hannunta tace "Taya zanji? Tunda ni bana da cikin" Sarah dai ba tace mata komai ba, har suka ƙarasa mota, Mrs Zain ta shiga gaba Sarki da Sarah a bayan mota, Yaa Yashim ke driving iya su ɗaya suka fita ba tare da badawa ba... 30 minutes shine ya kai su gidan Daddy Salman, haɗaɗɗan gida mai kyau da tsari jami'an tsaro ta ko'ina, Ganin Yaa Yashim yasa aka buɗe musu gate suka shiga, time ɗin Iya Zain ne kawai a parlon, da Sallama Yaa Yashim ya shiga sai Mrs Zain sai kuma Sarah Sarki Al'khasim Abubakar Wahab shine na ƙarshe, cikin girmamawa Zain ya gaida Mahaifin sirikin nasa, gaba ɗaya zama sukai Mrs Zain ta juya ta nufi wani bedroom data gani, Zain ya miƙe tsaye yace "Bari na kirasa, Ashe shigowar dare sukai" ya faɗi hakan yana nufar wani cikin part mai kyau, Sarah na zaune kamar ance ta ɗaga kai ta hangesa a tsaye can entrance na gidan waya ya maƙale a kunnansa, hannunsa ɗaya a cikin aljihunsa, ƙuri tayi masa da idanu tana wani nutsuwa na ratsa mata zuciya, ta jima tana Kallonsa kafin kuma taga ya shiga mota tare da wasu securities sunyi waje... Daddy Salman na zaune yana danna laptop Zain ya shigo bayan sun gaisa yace "Kana da baƙi" da mmki Daddy Salman yace "baƙi? Ok I'm coming" Zain ya juya bai koma cikin parlon ba kai tsaye ya nufi bedroom ɗin da Mrs Zain ta shiga, a tsaye ya sameta ta leƙa kanta ta jikin window tana kallon waje, a hankali ta taka zuwa inda take yana zuwa bai tsaya tunanin komai na ya jawota zuwa jikinsa yana sauke wani irin numfashi....


Zain Abeed isn't free contact to subscribe... 08119237616[08-15 09:52] +234 703 831 1110: “Wife” Zain ya faɗa yana ƙara Rungome Sairah jikinsa, Ajjiyar zuciya ta sauke jin babyn cikinta ya juya da ƙarfi ya daki mararta wanda ya sanya tayi saurin lumshe idanunta tana kama shoulders ɗin Zain, She was looking at her husband, as if she had never seen him before, Eyeballs to Eyeballs suke kallon juna, Zain har mmkin irin kallon da take masa yyi, speaking clamly yace "I am sorry wife" Murmushi tayi tana kama hannunsa tare da ɗurawa saman cikinta tace "For what?" A hankali yana ɗaga mata gira yace "With everything I have done for you, I married you without knowing you, I didn't tell you that I have another wife until later" shiru yyi jin ta shafa hannunsa dake kan cikinta Idanunta na sauyawa alamar zata iya fashe da kuka a ko wanne lokaci, wani kwantaccen Murmushi ya saki mata kafin yace "You are a gift from God, you gave me happiness, peace, and made my dreams come true, I don't have the words to use to tell you how important you are in my life" shiru yayi sai kuma yace "Ubangiji shine shaida na, kuma shine zai bani mafita" Hawayen daya cika mata Idanu ya sakko a hankali kafin ya sauka ƙasa, ya sanya tafin hannunsa Hawayen ya sauka akai, yana dariya tana kuka yace "I love You Sairah, I love you, I love you so much much and most, I can't stop loving you till the end of my life" Sairah was speechless, sai kawai ta faɗa jikinsa, bata jin zata iya samun mai sonta kamar Zain, baya faɗa, baya hayaniya, bata taɓa ganin yyi fushi da wani abu ba, ƙanƙamesa tayi sosai tana ƙara sautin kukanta, cikin kuka tace "O Allah, protect my husband, take care of him, and protect him from the evil of the evil,Give him the luck of life and death, O Allah! forgive him, trust him" wani irin raunataccen kuka ta saki wanda ya sanya ta kasa ƙarasa faɗin abinda tayi niyya, ganin tana shirin shiɗewa ya sanya Zain yayi saurin kama fuskarta, a hankali yyi copping face nasu waje gudu hannunsa ɗaya a bayanta yana shafawa kafin gently ya ɗura bakinsa akan nata, Wani irin kiss yake mata mai wahalar fassaruwa, A special kiss, for all the other kisses he gave her throughout their married life.... Ta san cewa mijinta nada ban ne he's special, tun tana shassheƙar har sai da tayi shiru Idanunta buɗe tana Kallonsa bakinsa ya zame daga nata yana ɗaga mata gira yace "Mrs crying" Murmushi tayi masa tace "I love You Yaa Zain.." gira ya ɗaga mata kamar yadda Abeed yake kafin ya shafa kansa yace "I love Sairah, I love You Alot... You're the most beautiful, innocent, Little, kind hearted, pure heated kamilalliyar yarinyar dana taɓa sani in my whole life, rana mafi muhimmanci a gareni ranar dana ganki a Zahel, Followed by the day I took ur virginity... Sai kuma yau this 3days.." sai kuma yyi shiru dan bai ma san mene zai ce ba, ji yake kamar ya ƙare rayuwarsa gaba ɗaya da Sairansa, yana shafa cikinta zuwa ƙirjinta yace "U make me complete, i can't lie I've been ever been this happy, Allah yay maki albarka, Allah yay maki albarka Ubangiji ya kula da ke" Murmushi tayi tana kwantar da kanta a ƙirjinsa, tama mance da batun wata Du'a, hannunsu ya sanya cikin Aljihu ya zaro wata box Guda biyu mai kyau kallonsa kawai take, gently ya buɗe ya zaro wani car key mai kyau, kana ya zaro receipt na Jeep Wrangler Unlimited 2022... Baki ta buɗe tana kallon key ɗin da yake cikin ledarsa, a hankali ya kama hannunta ya saka mata yace "For you" Kuka ta sakar masa, domin She can believe wai ita aka bawa kyautar mota, is this for real? Rungomesa tayi tace "Thank you, Thank you so much Zauj, Allah ya ƙara arziƙi" kanta ya shafa yana mata forehead kiss kafin ya ciro wata wata box ɗin yace "Wannan kuma ba yanzu ba, sai kin haihu Maaah" Murmushi tayi masa tace "Thank you, thanks for d car" sakinta yyi yace "bari mu gaisa da Daddy" kai ta ɗaga masa shi kuma ya nufi waje, Zaune ya samu Sarki Al'khasim Abubakar Wahab akan kujera idanunsa akan Daddy Salman dake zaune ƙasan carpet ya ɗan dafe kansa dake masa ciwo sosai idan yyi kamar zai tuna wani abu sai ya kasa, Sarah daga kusa da Yaa Yashim, ganin kamar family issue ne yasa Zain ya nufi waje, yana zuwa entrance motar Abeed da wasu securities na shigowa, tsayawa yyi har aka buɗewa Abeed motar ya Fito, kallon juna sukai lokaci ɗaya suka saki Murmushi, hannun Abeed cikin Aljihu ya nufi wajan Zain dake tsaye, yana zuwa ya shige jikin Zain ya rungomesa Sosai, Zain ma ya rungome Abeed yace "Wlcm Back Biyuni" Ajjiyar zuciya Abeed ya sauke yace "How are you?" Zain yace "Not good at all" Abeed ya ware idanunsa sosai kamar ba zai magana ba sai kuma yace "what's happening?" Zain ya kama hannun Abeed suka nufi wajan wasu kujeru bayan sun zauna Zain yace "I am waiting for your return from Germany" Abeed ya kalli Biyunin nasa kafin yace "All ears.." Zain yace "I need your advice" he told him, Abeed ya lumshe idanunsa kafin Clamly yace " So go ahead".... "Ina tunani" Zain Said sai kuma yyi shiru Abeed ya buɗe ido yace "Go ahead. Say whatever you're thinking" Zain ya kalli Abeed yace "All these years I've been telling myself how lucky I am, with the life I have, amma yanzu na kasa samawa kaina mafita tsakaninsu Du'a da Sairah" Abeed yace "Like how? If I don't forget, you should divorce your wife Du'a, mene matsalar Biyuni?" Zain yace "Bayan ka tafi, Du'a ta kwanta ciwo sbd na saketa, Abba ya dinga min wa'azi, I don't have a choice, I don't know what to do, I don't have a solution... Immediately na rubuta takarda na bawa Abba akan na maida Du'a, so now Du'a is my wife Sairah is my wife, na rasa yadda zan, ina ta istihara akan mafi alkairi" Shiru Abeed yayi, hakan yasa Zain yyi shiru domin yasan idan Abeed yyi shiru to ransa ya gama ɓaci duk abinda zai faɗa ba lallai a samu alkairi cikin su ba, Almost 20 seconds kafin Abeed yace "Ko sakin Sairah kayi a yanzu ai a banza, tunda ciki gareta" shiru yyi kana yace "Ba abinda damuwa bane, zan samu mahaifin Du'a I'll explain everything to him, ya kira ƴarsa yyi mata faɗa then ya kira Abba dole Abba zaiji maganarsa, I'll try my own best Biyuni babu mai rabaka da matarka sai Ubangiji" Murmushi Zain yyi yana mutuwar son Abeed, idan Abeed na nan he never cry "Thank you Biyuni, Allah ya sauki matarka lafiya" Abeed ya ɗaga shoulders yace "Ni fa i don't care, My life is like a GO T.V live it... Or love it, kawai gani nake komai daidai ne" Zain yace "Ko? Dole akwai abinda zai zo maka wanda sai ka nemi taimakon wasu, wanda zaka kasa samawa kanka mafita ai".... "Ko?" Inji Abeed, Zain yace "Ohhhu, ya maganar award, i can't wait to see that day ace kaine ka ɗauki award ɗin" Abeed ya kwaɓe fuska yace "wai a award day ɗin zakai creating new song, Sbd iyayi" Zain yace "To mene sabo kuma? Abinda aikin ka ne ai zaka iya I'm sure" Abeed yace "Yhhh, kawai na rasa akan me zan waƙar" shiru Zain yyi can yace "I have an idea, why not kayi akan kashe mutane da ake kara zube, ko kuma garkuwa dasu da ake" Abeed yaja numfashi kafin yace "Ina tunanin haka" ganin har yanzu Sarki Al'khasim Abubakar Wahab bai fito ba yasa suka shiga wata shirar Zain yace "How long zaku kasance kai da Junaid a haka? Kamar ba ƴan uwa ba" Abeed yyi banza da Zain ganin babu alamar zai basa amsa yace "Dr Adyan zai dawo next week, anjima zan koma Kano ina da wata Shari'a da zan, before Sarki Mabus yazo hannu" Murmushi Abeed yyi fararen white teeths ɗin na bayyana kafin a sanyaye yace "All the best Biyuni" suna zaune Sarki Al'khasim Abubakar Wahab ya fito dashi da Yaa Yashim sai kuma Daddy Salman a baya, Zain ya miƙe Abeed yyi kamar ba zai tashi ba sai kuma ya tashi yana zuba hannunsa a aljihu, Sarki Al'khasim Abubakar ya kalli Zain Abeed kafin yace "Bari mu shige mu" Abeed ya jinjina kai Zain yace "Allah ya tsare ya kiyaye Abba.." Daddy Salman dai bai ce komai ba, Yaa Yashim da Sarki Al'khasim Abubakar suka shiga mota, Daddy Salman kuma ya juya zuwa wajan shan iska, Zain ya zaune yace "Call Sairah for me idan ka shiga" walking slowly Abeed ya nufi cikin gidan... A zaune ya samu Sarah da Mrs Zain suna Shira rabin shirar dai Sarah ce, Mrs Zain Murmushi kawai take,. Ƙamshin Hugo boss da suka ji yasa sukai shiru a hankali kuma Sairah ta miƙe kafin tace "Evening" shiru yyi mata bai amsa hakan yasa tayi waje abinta, tana fita Sarah ta haɗe fuska tare da sunkuyar da kanta ƙasa, da zata iya ma tashi zatai ta bar masa wajan, binta yake da kallo ganin komai nata ya sauya, ta ƙara kyau sosai gently ya durƙusa gabanta, bayan ya leƙa fuskarta taƙi yarda ta kallesa, Clamly yace "Mrs Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas, how are you?" Shiru tayi masa taƙi cewa komai, idanunsa ya lumshe kana ya buɗe a kanta yana yin ƙasa da muryarsa yace "Saa.... rahhhhh" still shiru tayi masa, marairaice fuska yyi tare da langwaɓar da kansa gefe yace "Talk to me Queen" banza tayi masa taƙi yarda ta kallesa kanta dai a ƙasa, tattausan hannunsa yasa ya tallafo fuskarta Underneath his breathe yace "I am sorry lovely one" ya faɗa a hankali yana ɗura tattausan lip's ɗinsa a goshinta tare da sakar mata sumbata a Wajan, ajjiyar zuciya ta sauke amma taƙi yarda tace komai, sunkuyawa yyi ya leƙa fuskarta suna haɗa idanu ta ɗauke Idanunta tana tura masa baki, Murmushi ya saki yana shafa kansa yace "Nace sorry fa?" Bata kulasa ba hannunsa yasa ya kama kunnansa duk biyun yace "I am so sorry, for give me please My Queen" kanta ta ɗura akan cinyarta ta fara shassheƙa, da sauri ya tashi ya zauna kusa da ita yana ɗago ta zuwa gefensa yace "Cry.. cry.. Or Beb" ya faɗa yana ɗago kanta fashe masa tayi da kuka tana ɗauke kanta, gaba ɗaya ta rusa masa nutsuwarsa kanta ya kama ya ɗura saman ƙirjinsa, gently ya ɗura hannunsa akan nata hannun tare da kamawa ya zagaya hannunta zuwa waist ɗinsa, ɗaya hannun nata kuma ya kama a hankali ya zura duk yatsun hannunta cikin bakinsa ya shiga tsotsa, yana patting bayanta, kukan shagwaɓa kawai Sarah keyi domin gaba ɗaya narkewa tayi jikinsa tana kuka sosai hadda shassheƙa, tsigar jikinta na tashi
sbd tsotsar yatsun hannunta da yake, Zame hannun yyi sbd jin ta tsaya da kukan kafin ya ɗura bakinsa a kunnanta ya fesa mata iska yana manna mata kwantaccen beard ɗinsa a hankali cikin ƙasa da murya yace "Rigimammiya ta..." Kwaɓe fuska tayi tana dukan ƙirjinsa wajan ciwonsa, runste idanunsa yyi yace "Aucchhh Maaama ur hurting me" ya faɗa yana dauke hannunta daga wajan tare da jawota jikinsa baki ɗaya ya rungometa tsam! Ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke har lokacin taƙi cewa komai, but sosai taji daɗi da farin ciki, zame ɗaurin kanta yyi tare da zame ribbon ɗin kanta yana zura hannunsa cikin sumar kanta yace "how are you?" Ƙin magana tayi ya langwaɓar da kansa yace "Say something, ban san shiru" tana sakin wani kukan tace "Ni ba ruwana dakai" ya kama fuskarta yace "Why?" Wani kalar narke murya tayi tana tura masa cute mouth ɗinta tace "Tunda ka manta dani, ni kawai ka barni".... "Uhm" kawai yace domin babu words a bakinsa wanda zai mata explain harta fahimta, Kallonta yake taƙi yarda ta kallesa, zameta yyi tare da kwantar da ita saman cinyarsa kana ya ɗura fuskarsa akan wuyanta daga baya, cikin rashin sani Sarah taji saukar bakinsa a wuyanta,ya fara wani irin kissing fatar wajan, tun daga saman wuyanta har gadon bayanta, jikinta ne ya fara rawa na kalar salon da yake mata, kasa jurewa tayi ta miƙe tare da juyawa ta faɗa jikinsa tana rungome tace "Kada ka sake barina Uncle" ta faɗa a hankali tana sakin kuka wanda ya ƙara birkita Abeed zameta yyi daga jikinsa tare da Miƙewa tsaye ya ɗauke ta cak zuwa wani bedroom, numfashi ya sauke yana riƙe bayansa yace "Wa... Yarinyar nan me kike ci zaki ɓalla min baya Kinji nauyi" kwaɓe fuska tayi tace "Wlh bani da nauyi" sai kuma ta saki kuka da sauri yace "I'm just kidding" ƙafarta ta riƙe yace "What?" Tace "Bafii" ƙafar ya ɗauka ya ɗura saman cinyarsa ya fara danna mata a hankali cikinta yake kalla da mmki yace "Yanzu cikinmu wata nawa" kunya ce ta kamata tayi ƙasa da kanta a hankali ta watsa hannunta tace "ban sani ba" shiru kawai yyi daga danna ƙafa kuma, kiɗan ya sauya domin Abeed mancewa yyi gidan siriki yake, Sarah ta faɗawa garinsu kuka ta dingayi sosai sai cewa take “ita wlh ya koma zai kasheta wayyooo shikenan nan babyn cikin ya mutu” da ƙyar Abeed ya barta a hakan ma dan akwai ciki jikinta..... Da daddare bayan Zain ya sauka Kano yaje wajan Abba sun ɗan jima suna hira, kana ya shiga wajan Yaya Rooma da kuma Amma.. a hankali ya nufi part ɗin Du'a har lokacin kuma bai yanke hukunci ba, kwance ya sameta daga ita sai wata ƙaramar rigar bacci iya qwiwa gaba ɗaya jikinta a bayyane yake, a karo na farko yaji wani iri a jikinsa gashi daman ɗazo Sairah ta tara masa gajiya ya jima bai samu haƙƙinsa ba, kallon farko da yyiwa Du'a yaji gaba ɗaya ita yake buƙata, domin da ace Sairah na nan wajanta zashi, Murmushi Du'a tayi tace "Wlcm Sweetheart" ta faɗa tana rungomesa, bayanta ya shiga shafawa daga nan kuma ya ɗauke ta zuwa kan bed, Du'a ji tayi tamkar bata taɓa sanin namiji ba sosai Zain ya gurjeta... A can Katsina ma Abeed ɗauke matarsa yyi zuwa hotel sai dai kwana yyi idanunsa biyu daga ƙarshe kuma ya miƙe ya fara sallah..... Wajan ƙarfe 10 Zain yana bacci Wayarsa ya fara ringing a hankali ya buɗe idanunsa cikin magagin bacci ya ɗaga wayar a hankali yace "Assalamu alaika.." Cikin damuwa sosai Yaa Yashim daya kira Zain a waya yace "Sairah is missing..." Da sauri Zain ya miƙe tsaye yace "What? Sairah missing how can that be possible? When? Like how?" Gaba ɗaya ma ya rasa mene zaice Yaa Yashim yace "Yau da safan nan ta fito zata Masarauta wasu mutane suka ɗauke ta, for sure mutanan Sarki Mabus ne......
[08-15 09:52] +234 703 831 1110: Kasa Mgn Zain yyi sbd sarawar da kansa yyi cikin sauri ya miƙe tsaye tare da nufar wardrobe, wani farin voyel ya ɗauka mai kyau ya saka jikinsa, tun wankan da yyi da Subhi bai tsaya yin wankan ba, yana kammala shiryawa ya ɗauki car key da wani ƙaramin m.card kana Kallonsa kasan yana cikin tashin hankali, har ya juya zai fita sai kuma ya dawo domin ba zai iya tashin Du'a ba sbd ba lafiya gareta ba, pen ya ɗauka da peper

Please Login or Register in order to submit comment