Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

SANARWA!!!
wasu sunacemin wai typing dina nayin yawa musamman yan facebook to amma kafin inrage yawan inaso inji ta bakin ku
Kowa yafadi albarkacin bakinsa
wadanda sukafi rinjaye akai
Idan wadanda sukafi so arage suka fi yawa to zan rage
Idan kuma wadanda basa so arage su sukafi yawa to saide kuyi hakuri zanci gaba da yanda nake .......
INA SAURARONKU sai naji daga gaereku saboda daga gobe nakeso incanza
___________________®________________

#comment
#share
#likes
#vote
story & writing ..........✍
by
❤xeemat....love❤
[3/4, 8:25 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER.....💅
               by❤xeemat.....love❤

                🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                             ﷽

                Bismillah..........🖋
Episode 22&23
                  ******************
Dr.. Shettima Girgiza kai yashiga yi a fili yace kai ba ita bace kawaide gizo ne mema ze hadata da wannan yaron wata zuciyar ce ta bashi amsa da cewa inkuma budurwarsa ce tunda har yadora pic dinta amatsayin wallpaper sa wata zuciyar tace kode qawar sace nanma de girgiza kai yayi yace ai basa kama da qawarsace tun ajiyan zangane hakan in kuma budurwar sace nanma yaron baze kulata ba tunda shi yana da hankali daga ganinsa baze kula irin wadannan matan ba yarinyar daga ganin tama kasan ba abata tarbiya ba agidan su tunda har take iya cin mutunci nagaba da ita shi sai yanzo ma yake tajin wani bacin ran na taso masa wai shi zatacewa dan iska me bin mata alhalin ko ganinshi batayi ba amma take dorarwa waya sani ma ko itace me bin mazan daman ance duk abun da kakeyi gani kake kowama na aikata irinshi arayuwarsa shiyasa ta fadi haka shikadai sai faman saqa da warwara yake yi sai can kuma yasaki wani irin murmushi kamar bashine yake bacin rai yanzu ba ,ba komai yasashi wannan murmushin ba face tunawa da yayi da dayar yarinyar da loqacin da ta ruqe mishi hannu tana ce mishi dan Allah bawan Allah kayi hakuri karabu da ita na roqeka kaji plssss harga Allah hakan da yarinyar tayi ba qaramin tafiya yayi dashiba gashide yarinya ce batafi qanwar qanwar sa ba amma ta burge shi tun ganin farko dayayi mata yaji ta burgeshi shi tunda yake be taba jin yanaso yayiwa wata mace magana ba da nufin wai ta burgeshi sai akan yarinyar nan yar qarama abun har mammaki yake bashi wai shi ya aika yaro yace ayi mishi magana da mace lalle yarinyar nan taciri tuta ta karya mishi record  saide bemasamu maganar da ita ba waccen kucakar yarinyar tazo ta bata mishi rai da harma yafasa maganar da yayi niya
gemunshi yadan shafa tare dayin wani murmushin yace Allahn da yahada ni da ita jiya shi zeqara hadani da ita nan gaba in Allah ya yarda zamu qara haduwa dake small girl sunan daya samata kenan tundade besan sunan taba nocking din office din da akayine yakatse mishi tunani iznin shigowa yabayar
wata nurse ce tashigo tace sir we are ready ok I'm coming juyawa tayi tafita shi sai yanzuma ya tuna ashefa zasuyi aiki amma yazauna yana tunanin abun da bashida amfani a halin yanzu agashi har goman ta kusa ma shaf shaf ya gama shiryawa sannan yafito
yana fitowa ba kowa agun sa saleem da yake ta faman jiran fitowar tashi yana ganinshi yatashi da sauri ya miqa hannu dan ruqe mishi lap code din da yaruqo be hanashiba ya miqa mishi sannan yayi gaba shikuma yamara masa baya wani dogon corridor suka mika sai da sukayi gaba kadan suka yi kwana suka shiga wani daki wanda dagani daman kasan titer room ne nurse biyu ne adakin kowa yayi shigar fara aiki cikin kayan aikin su sky blue sai farar hula da farin face marks suna shiga dr shettima ya karbi rigar hannun saleem ya shiga wani daki da yake acikin dakin da suke anware shine daman sboda shiga canza kaya ko wani uzurin privacy sai ka shiga kayi har da toilet aciki bayan ya shiga yagama shirya wa yace wa saleem ma yaje ya shiryo
shiga yayi be jimaba ya fito shima cikin shigar kayan aikwa ba qaramin amsar sa kayan sukaiba yayi matuqar kyau acikin su yana fitowa kuma ya tsaya daga baya saboda shi ba abun da ze taba kawai kallonsu zeyi sai wata yar joter da pen da dr shettima yabashi yace yaringa recognize din duk abun da ya fahimta abun da yake da tambaya idan angama sai yayi yace to sannan yafara aikin dan shine zaiyi aikin sauran dan tai maka masa zasuyi da wani abun cikin kwarewa da kwazo irin nashi yafara gaba tar da aikin saleem ya tattara duka hankalinsa da nutsuwarsa kan abun da akeyi yana yi yana rubutawa kamar yanda akace kuma yana fahimta Yanda ya kamata...........

Yau nashiga busy da yawa kuyi maleji da wannan da babu gwanda ba dadi
_________________®___________________
Announcement
SANARWA!!!
wasu sunacemin wai typing dina nayin yawa musamman yan facebook to amma kafin inrage yawan inaso inji ta bakin ku
Kowa yafadi albarkacin bakinsa
wadanda sukafi rinjaye akai
Idan wadanda sukafi so arage suka fi yawa to zan rage
Idan kuma wadanda basa so arage su sukafi yawa to saide kuyi hakuri zanci gaba da yanda nake .......
INA SAURARONKU sai naji daga gaereku saboda daga gobe nakeso incanza
___________________®________________

#comment
#share
#likes
#vote
story & writing ..........✍
by
❤xeemat....love❤
[3/5, 6:29 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER....💅
           by❤xeemat....love❤
          
            🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
               🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                            ﷽

                 Bismillah.........✍
Episode24&25
                       *****************
_________________________*BOSSAY*

Bossay na kwance akan gadon asibiti da drept a hannun sa ana qara masa ruwa idon sa a lumshe kamar me bacci amma ba bacci yake ba yayin da gefen gadon kuma faruq  ne akusa dashi yana yi mishi sannu su Ammi ne suka shigo ita da su Aysha gaba da yade 'yan gidan dukan su su shigo cikin dakin sai yaran suka shiga gaida faruaƙ da tambayar ya mejiki kuma amsa musu yayi dace jiki Alahamdulillah shikuma ga gaida Ammi ta amsa itama tareda cewa faruq ya jikin nashi yace da sauƙi de za ace dan har yanzu be bude idon saba kuma beyi magana ba tace to ALLAH ya qaro sauƙin yanzu bacci yakeyi ko kuma idonsa biyu yace mata idonsa biyu duk yana jinsu  ma karkaɗa kai Ammi tayi sannan taƙara tambayarsa doctor yashigo ne yace a'a be shigo ba nurse ta shigo ta dan dubashi  ~ bude idonsa yana ƙarasawa ya saukesu akan ammi itam ammi shitake kallo daga bisani kuma tace sannu Aliyu kai yadaga mata sannan ya yunƙuar ze tashi tayi saurin dakatar da shi tace koma ka kwanta kai ya girgiza mata alamun ta bashshi ya tashi faruƙ ne ya shiga tai maka masa yaƙarasa tashi sai yasaka mishi filo abaya tare da jinginar da bayansa akai yanda zefi jin dadi daya bayan daya ya shiga binsu da kallo sai da yagama kallonsu sannan ya maida dubansa ga Ammi da ƙyar ya iya bude bakinsa yace Ammi ina Ameesha wai meyakawo ni asibiti ni da natafi dauko ta ya akayi naganni annan Ammi tace shiiit ya isa haka zangaga maka amma ka mwantar da hankalinka kabari sai kaji sauƙi tukunna kai ya girgiza mata sannan ya yunqura ze tashi yace bari inje indauko ta Ammi nasan tana can tana ta jirana da sauri Ammi ta tsayar dashi tanacewa Aliyu wai baka da hankaline ko bakasan baka da lafiya ba kana abun kamar marar hankali kabari kasamu sauqi tukunna sai kayi duk abun da kakeso Ammi nifa lafiyata ƙalau bamma san  yakawoni nan ba dan Allah ammi kibarni inje in dauko ta tunjiyafa nayi mata alƙawari kar ta daukeni maƙryaci Kinji Ammi dan Allah yaƙarsa fada yana hada hannuwansa alamar roƙo hade rai Ammi tayi tace wlh inbaka shiga hankailka ba agurin nan sai na ci mutuncika beƙara magana ba ya koma ya kwanta yayi shiru Ammi ta juya ta kalli furaira tace kidebesu ku koma gida muma watakil idan doctor yazo ma ya sallame mu tunda naga jikin nashi da sauqi da to ta amsa mata  sannan tasa hannu zata dauki mimi amma sai ta maqe kafada tare da sakin kuka wai ita ba inda zata saide su tafi yaya Ammi ce ta wurga mata harar datasa ta shiga hankalinta sannan tace wuce kutafi kafin intattakaki badan taso ba tana ji tanagani gashi sai kuka take amma ammi bata dakatar dasu har suka fita daga dakin  bayan fitarsu ba dadewa doctor shettima ya shigo ciki saida suka gaisa sannan ya dan duddubashi da yimasa gwaje gwaje sannan yacire masa ledar qarin ruwan tunda ya qare bayan ya tabbatar da komai lafiya sannan ya cewa Ammi jikinshi da sauqi sosai dan za aiya sallamar sa ma yanzu dan haka suzo sukabi takardar sallamar da kuma magungunan da zasu siya yaringa sha godiya ammi tayi masa sannan tacewa faruq yaje yakarbo sannan suka fita tare ita kuma ta tashi ta fara dan har hada abun da sukayi amfani da shi jiya daddare iya kayan da aka cire mishi ne sai wanda suka zo dashi yanzu ta ajiye masa agefe tace ya tashi ya shirya kafin faruq ya dawo sanna ta hade kwanukan da faruq yayi breakfast dan ta ajiye su gefe saboda ba nasu bane na asibitinne qa idar asibitinne ba azuwa da abinci ko abunsha komai kuke buqa ta kuna fada za akawo muku kollon sa ta qarayi tace ko baka shirya tafiya bane mu qara kwana nace ka tashi ka shirya amma kana kwance still inbaka son tafiyar ai sai muqara neman aqara mana kwanakin ko da sauri yatashi yace Ammi wane irin muqara kwana me za ayi da zaman asibiti inba dole ba yanzu zanshirya fa tace ai nazata kana buqatar zamanne yace a'a yana qarasa fada yatashi ya shiga toilet ya canza kayan ya fito fitowar sa tayi daidai da shigowar faruq dan haka ko zama ma beyi ba yace mu wuce to faruq yadauki ledar da aka zuba kayansa aciki shikuma bossay ya ruqe hannun Ammi yace su tafi kallon sa tayi tace to ruqe hannun nawa na meye sakar min hannu malam yace ammi me ye aciki kibar ni kawai bata qara cemasa komai ba suka fita daga dakin suka fito harabar asibitin parking space suka nufa inda motar faruq take farune ya budewa Ammi back seat tashiga yayi saurin budewa bossay front shima ya shiga sannan ya zagaya shima ya bude ya shiga mazaunin driver tayar da motar yayi tare da saita hancinta ya bata wuta saida ya kusan zuwa bakin gate din sannan ya dan tsagaita gudun me gadi wa wangale masa tafkeken gadin shikuma yafice yana hawa kan titi ya qara kwasa aguje Ammi da takasa haukri tace nikam wai faruq soyake ya kashemu lokacinmu beyiba said faman gudu kakeyi ko ance inbakai gudun ba baza muje ba sannu sannu ai bata hana zuwa saide adade ba ajeba ko dan sassauta gudun yayi tare sa cewa ammi hakan shine gudu ni wallahi dan dake nema aciki nake haka dani kadaine ai da tuni nakusa zuwa gida bare yanzu safiyace ba wani go slaw bossay ne yace Ammi ai daman shi bashi da lissafi be iya tuqi ba shiyasa ma banso Abba yabasa mota yanzu ba yafiya rawar kan tsiya Ammi tace ai bansan haka yakeyi ba to wlh idan baka gyara ba nida kaina zan kwace ta inyaso sai ka ringa gudun da qafarka gudu sai kace zaka tashi sama dan shiru yayi sannan yace to Ammi nadena aranshi kuwa haka yake cewa yaza ayi inringa tafiya kamar me jin bacci ai tafiya da gudu tafi dadi lokacin da zanyi ma basani zakuyiba ai yana zancen zucin kuwa yaji bossay yace qarya kake ai baza ka dena ba ni nasan halinka yace haba yaya me yasa zakace haka kai da yakamata kayi min addu'ar denawan kuma sai kawani ce ba zan dena ba bossay yace to qarya nayi yace A'a amma in Allah ya yarda nadena bagashiba yanzu ma ina tafiya ahankali Ammi ta katseshi da cewa karma kadena din kaci gaba wataran zaka halaka kanka katafi barzahu kai kajoyo ba wani ba yar dariya yayi yace Allah Ammi kuma sao kunji saima kunfini ji tunda ni natafi ku zanbari da kuka ke zakizo kina ce kuka kinacewa yanzu yaron nan yatafi yabarmun saida na hanasa gudun nan amma yakiji yanzu gashi yayi mana asarar kansa murasashi har abada yanzu bazan qara ganin sa ba Allah sarki Allah yaji qanka Allah ya gafar ta maka Allah yasa ka huta kina gama fada kuma sai ki qara fashewa da wani kukan yana fada yana gwada yanda zatayi da wumm wlh sai kinfi kowa shiga damuwa  ko nayi qary.....be qarasaba yaji saukar dukanta a damtsan hannusa tace Allah ya kiyaye inyi kuka akanka dafe gurin yayi yace wallahi Ammi fade kike ko bahaka ba big bro yafada yana kallon bossay harar sa bossay yayi yace bansaniba din Ammi kuma tace wai yaushe nafara wasa dakai ne har karainani haka yace Ammi ni na isa inrainaki wlh bahaka bane nide kawai gaskya nafada kuma kema kinsani bossay ne yadaka masa tsawa yace dalla malam rufewa mutane baki kaje ka mutum mana wayadamu da kai dariya faruq yaqarayi sannan yace kumana akwai wadanda suka damu dani ne kamar ku wata hararar bossay yaqara yi mishi tare da jan tsaki be qara tanka masa ba Ammi ma shiru tayi mishi dan tasan gaskyar yake fada amma batason a ringa zancen ma sai taga kamar hakanne ze faru da su ahanya shima shirun yayi yaci gaba da tuqinsa ahankali  ba wanda ya qara cewa komai saidaga bisani bossay yace ammi dan Allah muwuce mudauko su Ameesha kafin mu koma gida tace a'a kabari said gobe yace Ammi dan Allah kiyi hakuri muje wlh banason yauma ta wuce banjeba tace wai bakasan baka da lafiya bane yace Ammi wai bagani lafiyata qalau ba nifa ba inda yake min ciwo yauwa Ammi dan Allah gayamin ma me yasameni yafada yana juyowa dan yaji me zatace mishi saida ta dan numfasa sannan tace muje gida tukunna sai ingaya maka yace Ammi pls kigaya min yanzu nide nasan lafiya lau nafito daga gida said kuma yayi shiru yana tunani daga nan kuma me yafaru dashi said lokacin yatuna tabbas lokacin da yaito daga gida said yaga wata mota agabansa sa ya tsaya yana tunanin ko suwaye ji yayi an bubbuga masa glass sai yabude yafito yaga wani mutum amma fuskarsa arufe take tunda ganan kuma be qara sanin inda kansa yake ba sai a asibiti ajiyar zuciya yasauke yana tunanin to me yafaru dashi me mutumin yayi mishi kuma waye shi meye hadinsa dashi bashida wanda zebashi dan haka dole ya haqura da tunanin ahaka bawanda yaqara magana acikin su har suka qaraso gida yana gama daidai ta parking din suka shiga gida afalo suka zube dukan inda sauran yaran kuma daman suma duka suna falon sannu suka qarayiwa yayan nasu yana amsa musu bayan nan kuma sai yamiqe yace Ammi bari naje na shirya inje indauko Ameesha tace to tunda ka nace yazanyi dakai dan murmushi yasaki sannan yawuce batare da yace mata komai ba
yana shige ya sutale kayan jikinshi daga shi sai boxes ya Shiga toilet bedade ba yafito jikinshi sanye da towel ya daurasa a qugunsa sai wani kuma dayake goge sumar kansa gaban dressing mirror yaje yagama shafe jikinsa tsaf tare da fesa body spray masu dadin qamshi sannan ya wuce wajen wardrobe yabude ya dauko wani black jeans da red shirt sai p cap itama black sanyawa yayi ajikin shi tare ba qaramin kyau yayiba kayan sun matuqar amsar shi sai kyaunshi yaqara fitowa lakami yadauko shima red sai yazamana yayi red and black key din motar shi yadauko sannan yafito falon inda yabarsu anan ya tadda su qarasawa yayi kusa da Ammi yace Ammi na yane yakika ganni nayi ko banyi yafada tate da daga mata gira daya baki asake to nashigangadina yaran wai me kuka maida ni,ni kakar kuce da kuka rainani haka rungumeta yayi tare da manna mata kiss a chest dinta sannan yace Ammi tamu mukwa na Allah natafi kimin addu'a sai nadawo yafada yana nufar qofar fita daga falon Ammi dan girgiza kai tayi tare da cewa Allah yanunan ranar da zakai hankali kaine babba amma ina abu kamar qaramin yaro dawowa yayi da baya yafasa fitar da yake qoqarin yi kusa da ita ya sake dawowa yace Ammi inde wannan abun da nake miki ne to har abada bazan hankali ba bari ma kigani yana gama fadar hakan yazauna akan cinyarta tare da qara rungume ta yana mata kiss ta ko ina yamata yafi guda goma ita ko mutuwar zaune tayi lalle yaron nan da gasken bashida hankali hannu ta daga ta daddage ta buga mishi dundu abaya ai bashiri ya miqe daga kanta yace Ammi da zafi fa tace uwar zafin kawai wani qaton gardi da kai gotai gotai dakai zaka wani zauna min akan cinya salon ka karyani abanza kabar ni da jinya Aysha ce da su yasmin da furaira da suke gurin suna kallon abun da yayan nasau yakeyi daman yasaba sai yazo yay tayin irin wadannan abubuwan amma su basu isa sunyi ba sai yace ze hukunta ka waishi babba ko kunya bayaji faruq da mimi basa falon da abun sai yafi haka jin suna dariya sai yawani hade rai tare da juywa yana kallon su kollon irin ku shiga hankalinku aikwa hade dariyar su sukayi sunayi aciki Ammi ce tace sai sunyi din da wayaace kayi abun da kayi ba dole suyi dariyaba zaka wani hade rai kana kallonsu Ammi naga alama sokike su rainani ko kina goyan bayansu akain tace duk ma abun da akayimaka ai kai kajawa kanka tunda baka iya jan girman kaba agabansu zakai duk abun da kaga dama ka kwa suma dole suyi maka abun da suka ga dama girgiza kai yayi yace wlh kwa da na karkarya mutum tace karka kuskurama kafara tabamin yaya wlh yanda nake hakuri dakai ban karya kaba dole ne kaima kayi hakuri jijiga kai yayi bece mata komai ba yasa kai ze fita daga falon ya kusa fita kenan Ammi tace Aliyu dawo kutafi tare da furaira yanajin ta amma ko waiwayowa beyiba tace ba magana nake makaba amma ina lokacin da take wannan maganar har yabar gurin itama daman tsokanar sa take tasan baze dawo ba a fili kuma sai tace zaka dawo kasameni agabanta zan hukuntaka yasmin ce tace Ammi wai dan Allah wace za adauko baki gaya mana ba fa Aysha ma ta dora dacewa nima tambayar da nake so inyi kenan naji sai magana akeyi anbarmu a duhu furairah de bata ce musu komai ba saboda wataran bata iya sakewa idan Ammi nagurin tana danjin kunyarta amatsayin ta na surukarta
Ammi tace intazo idonku yagane muku sukace to Allah yakawo ta lafiya Ammi tace Ameen

yana fitowa tunkan yaqarasa gurin motar yasa linzamin dake hannu sa yabude motar yana zuwa yafigi morfin motar tare da afkawa ciki yana shiga bayan ya zauna yaja murfin yarufe tare da tayar da ita
yayi rivers tunkan yaqarasa yake dokawa gate man horn dasauri me gadi ya tashi tare da wangale masa wawakeken gate din yaturashi yatafi luuuuu yana gama budewa yazo yawuce aguje dan jinshi yake yi kamar yatashi sama yagansa acikin gidan su haka yake ji saikace bashine yagama yiwa wani maganar gudu ba dazu amma shi yanzu yakeyi yana hawa kantiti yaqara sa giya yana tafiya yana over taken duk wanda yaga baya gudu kuma yatsaya masa agaba ze buga masa horn me qara koma yadanne gurin horn din ahaka de yaringa tafiya cikin ganganci Allah ne de kawai yakiyaye shi har ya qaraso unguwar su tagaban gidan su Rasheeda yazo ze wuce sai kuma yadan dakata yace bari sugaisa daman sunkon biyu ko waya ma yanzu basu fiyayi ba saboda daman itace me kiranshi idan kuma takira sau daya ko sau biyu be daga ba sai tayi zuciya tadena kiranshi sai kuma ta wuce dan kanta sai taqara kiranshi
zaro wayarsa yayi ya lalubo number ta dayayi saving da baby😍 yana kira kwa two ring kawai wayar tayi aka daga ana daga wa yace kifito ina qofar gidan ku be jira amsar taba ya katse wayar tare da ajiye ta kan kujera shikuma ya dan kwantar da kansa ajikin kujerar yana jiran fitowar yanayi yana duba agogon hannun sa dan yana tunanin idan yayi five minutes bata fito ba tafiyar sa kawai zeyi haka ya ta zama har fave minutes din tacika yaqara qara bata wata five minutes din amma still de bafa fito ba dan haka kawai yatayar da motarsa yaqara gaba yana tafiya kuma sai gata ta fito fitowar ta ke da wuya taga qofar gidan nasu wayam babu kowa burki taja ta tsaya agu guda tana tunanin kode qarya yake daman bezo ba wayar ta ta dago ta danna masa kira yana dagawa tace gani nazo banganka ba ko baka qaraso bane at the other side yace mata I'm so tired for waiting tace like how just ten minutes fa nadauka banfito ba ina kallon agogo yace oh really so now go back to home danni har na riga da nayi nisa daman wani gurin zani nabiyo kekuma kika bata min lokaci shiyasa kawai natafi nadawo gobe kitanadar min abun dadi kinji baby na tsabar ta kaici dajin haushin maganganun sa takasa magana sai yasake cewa baby naji kinyi shiru what happened to you dear uhm uhm kawai tace mishi sannan ta kashe wayar tasan halinshi yanzu ya qunsama bakin ciki sannan daga baya yazo yana maka dadin baki juyawa tayi da niyar shiga gida amma sai ta tsaya cak tana qarewa motar kallo tabbas wannan motar bossay ce kuma aqofar gidan su yarinyar da tafi tsana kaf duniya sai kuma tasaki wani irin killer smile duk alokaci daya sannan ta karkada kai tare da cewa to muzuba mugani in mai zai dafa shinkafa tana gama fadar haka ta shige gida ranta fari tass tama manta bacin ran da take ciki (tofa Rasheeda me kike shirya mana irin wannan murmushi haka daga gani bana gaskiya bane tode muga alkhairi)
bossay dake cikin mota yana tafaman yi mata dariya yasan tunda yaji ta kashe wayar yasan ta shaqa ba qarya shima rama rashin mutuncin da tayi mishi yayi ko uban me ta tsaya yi har tafi minti goma mtsww yaja tsaki tare da bude motar ya fito yana shiga daga bakin qofa ya tsaya yayi sallama amma shiru ba amsa yaqara wata nanma ba amsa

Please Login or Register in order to submit comment