Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

tare dacewa bare inje ingyaro bedrooms din inzo intagi gida dan wlh wani bikin yayar kawarmu akeyi inje inshiraya dawuri kar lokaci ya qure min gashi sai naje gurin telama na karbo ankona tana gama fatada bata jira cewar taba tafice tana dab daza ta haura upstairs din taji ance keee zonan ita kwakwata ma bata lura da ita ba cike da zulumin me kuma zatai mata tajuyo tadawo gaban ta kai qasa tare datacewa aunty gani ina kwana bata amsaba ta kawai saiki tayi ta kamo kunnnan ta da qarfi tancewa ke marar kunaya ko marar mutunci kirasa da wanda zaki tsaya kina wa dariya sai babyna to inaso inga ya miki cewa yafi qarfin ki nesa ba kusaba hanyar jirgi daban ta mota daban yatara komai kyau,gayu,dukiya,asali,arzuqi,ilimi babu abun da yarasa ke koma gaya min me kike dashi waye ubanki marar asali yar tsintuwa kawai waya sanima ko uwarki ayawan ta zubar tasameki ayawan gantalinta nabin maza dan da alamabaki kama da 'ya'yan sunna ba daga ganinki kinfi kama da 'ya'yan shegu tasakar mata kunne tanaqarsa da cewa yar titi kawai yar bakin kasuwa shegiyar yar shegiya ke shegiya uwarki ma sheg......bata qarasaba sakamakon jin wani hadaddan maruka har biyu akan kyakkyawar fuskarta da saida taga *ster* ta dafe fuskarta tare da dagowa ta tabbabtar da abun dataji da gaske ne ko kuma mafarki take.........🖋

              ******************
  MASARAUTAR SARKI SAMEER
             *******************
 

    Karkubari abaku labarin wannan littafin me salo iri iri daban daban kubiyo ni domin jin yanda wasan ze fara meyeke wakana acikin masarautar sarki sameer kuma waye ya zabgawa RASHEEDA maruka kuma da gaskene AMEESHA yar shegiya ce kamar yanda Rasheeda tafada?muje zuwa amsarku tana gaba zuwa gobe in Allah yakaimu...


daga sabuwar marubuciyarku🖋
            *************
         ❤xeemat....love❤



Don't forget pls comment and share it
My WhatsApp number 08124226526
Pls banda kira
**************************  
[2/19, 7:12 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER.....💅  
           by❤xeemat.....love❤

        🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Episode8🖋
          ******************
MASARAUTAR SARKI SAMEER
          ******************
*masarautar sarki sameer* gagarabadau  masarauta ce datake cikin wani yanki a qasar laraba me cike da dumbin tarihi masarauta me adalci dajin tausayin al'umma me jinkan bayinta awasu shekarun baya da suka wuce amma banda yanzu da komai yacanza saka makon sarkin da yake kai ayanzu kwata kwata ba imani atattare dashi bayajin tausayin talakawa da duk wani wanda yake karkashin ikonsa zalinci da mugunta da cin zarafin mutum ba abune me wahala agareshi ba kuma inde mutum yanaso tasu tazo daya tofa dole shima sai yazama me irin halinsa watakon mugu irinsa me irin banzan halayensa yanzuma hakanne ke faruwa wani tsohon mutum ne ya hade hannayen sa waje daya hawaye na zuba akan fuskarsa kamar tap yace ya me martaba dan Allah naroqeka kaimin rai badan halina ba wlh nabaro matata cikin mawuyacin hali bata da lfy rai ahannun Allah wlh asibiti zan kaita shiyasa harnazo nawuce ban lura da motarku ba wlh kwata kwata hankalina ba a kwance yakeba ba kataimaka kabarni intafi karkasa su rufeni tuba nake wata mahaukaciyar  tsawa wani bafade yabuga mishi yace yiwa mutane shiru anan gurin dasauri ya hade bakinshi guri daya daya yana kumashe kukan da yakeson kwace mishi dan takaici yagama cikashi na wannan tsawar da yaron nan ya  buga mishi dukansu dagashi harsarkin bawanda be haifa ba amma suke mishi wannan cin mutun cin saboda kawai Allah yabasu mulke sai suringa cin zalin mutane yana wannan tunanin
wannan bafadan da ya bugamishi tsawa yace Allah ja daranka sarkina me dara taci gida sai ceto wanda bayason akawo masa wurgi cikin lamuransa meyanke hukunci cikin adalci(nace hmm ko ina adalcin yake anan wai me adalci ko kunyar fadama beji ba tir da halinku)
saida yagama kodashi sannan yace hukuncinka muke jira ya shugaban mu saida yagama shan qamshinsa yasaki wani qasaitaccen murmushi sannan yace inaso afara rabashi da kayan jikinshi sannan ayi masa doruna hamsin abaya guda ashirin kuma akan ruwan cikinshi sai shabiyar a hannunsa na dama shabiyar kuma ahannun sa na hagu in aka hada duka bulala dari kenan kafin kuma afara inaso afara zuba mishi ruwan sanyi idan angama kuma kar abari yasa kayan akaishi dakin qasa akulle har sai yayi kwana uku aciki sannan kuma banyarda akai mishi abinci kullumba yau kar abashi gobe abashi saudaya jibi kar abashi washe gari kuma idan anfito dashi wajen qafe bakwai nasafe sai abashi sannan anuna mishi inda sashen bayi suke abashi daki da safe kuma zafara aiki a qarqashin ikona daga yau ya dawo bawa acikin masarautar nan yana gama fada yajuya ze bar gurin
dasauri bawan Allah nan ya rarrafa gabanshi yana cewa dan Allah kayi hakuri ka yafemin duk hukuncin dazaka min kaminshi amma dan Allah kar ka hanani komawa gida matata da yayana zasu shiga wani na rashin gani na dan basu san inda natafi ba ko kuma kabarni inje insanar dasu halin danake ciki na roqeka kaimin rai Dan Allah yana roqonsa yana faman goge hawaye danshi duk abun dasuka fada zasuyi mishi baidaga mishi hankali ba sosai kamar maganrsa ta qarshe akan cewa yazama bawa agidan idan yazauna waze kula mishi da iyalansa sarki daya gama fusata da tare shin dayayi yadaga qafa ya take mishi hannu yaqara gaba yana cewa kukara mishi hamsin akan darin sannan kugaya mishi ko dawasa yayi niyar barin gidan nan daga shi har iyalan nasa sai sun ziyarci lahira gaba dayansu yafada yana tafiya tare da maqarrabansa suna goya mai baya
jin wannan batun yasa bawan Allahn nan kamewa agurin be kera motsawa ba saida yaji anfara daga shi anfara qoqarin za'a cire mishi riga haka yanaji yana gani yatsaya kamar mutum mutumi yakasa ko motsi har akagama cireta akatafi kan wando shima akacire akabarshi daga shi sai boxes suka fara aiwatar da abun da aka umarcesu suyi mishi........

             ***********
          *RASHEEDA*
dagowar dazatai idanun ta ya sauka akan DADDA dasauri ta zaro ido waje tana qare mata kallo awulakane  cikin zafin nama ta daga hannu itama zata mayar mata da marukan da tai mata saide hannun ta baikai ga qarasa wa fuskarba taji anruqe mata hannu tajuyo tana kallon ta Ameesha da ta ruqe hannun ta tace kar ki kuskura hannun ki yataba ta dan wlh na lahira sai yafiki jin dade kuma daman ko bata mareki ba ni da kaina sai na mareki nazubar miki da hakora nafasa miki baki inga da wanne zakiringa zagin matane ko angaya miki shiru shiru tsoro ne ta fada tana sakar mata hannu ta sa hannu tana goge hawayen dasuke zubowa har yanzu sun kasa tsayawa dadda da har yanzu bata furta komai ba tace ai da kin barta dana tantance mata aya da tsakuya da tagane shayi ruwane tana gama fadar haka taja hannun da niyar su fita taji anruqeta ta juyo taga waye yariketa sai taga matar gidance fuska adaure tace sakar mata hannu mutafi daga yau kuma baza ku qara ganin qafarta agidan kuba bare har kuji dadin wulakan tata ba ko angaya muku talauci haukane dazesa kuna wulakanta ta ba daga yau tabar gidan marar sa mutunci kawai kuma wlh...bata gama fada ba taga tadaga hannu zata mari Ameesha tayi saurin janye ta ta mari iska aikwa  a haukace tayo kanta zata wawurota taji andaka mata wata irin tsawa ance wlh kika kuakura kika taba yarinyar nan sai ranki yayi mummunan baci da sauri duka suka dago suna kallon me yin wannan maganar.....

               **************
                    *AZEEMA*

tana zaune aga ban maman ta sai shashsheqar kuka take yiwa mamanta sannu tanacewa mama ki kwantar da hankalinki dan Allah wlh nasan baba ba abun da ze same shi duk inda yake nasan yanzu tunda safiya tayi yana kan hanyar dawowa gida kuma kinga yaya saleem ma yatafi nemanshi yanzu zasu dawo kinji ki kwantar da hankalinki kar ciwon ki yakara tashi kinga da kyar muka samu jiya ya lafa kinji dan Allah tafasa tana kama hannun ta da dan girgizata alamun tafahimce ta tade na faman zubar da hawayen datake suna cikin haka sukaji sallamar saleem da sauri Azeema ta mike tana cewa yaya saleem kasamo labarin inda yake  cike da rashin jindadi yagirgiza mata kai yace wlh har yanzu de bawani labari  har gurin aikinsu naje amma suka ce min sude sunga ya hau mashin hankalinsa atashe yana ce musu sai gobe matarsa ce ba lfy suka ce mishi Allah yabata lfy yace ameen ya taho tundaga nan basu qara ganin saba yaciga ba da cewa kuma duk inda nasan yana zuwa naje amma bansame shi ba kuma banji wanda yace min yagan shi ba saida ya numfasa sannan yace bari inyi wanka inkara komawa ko Allah zesa adace tace ameen Allah yasa haka ya nufi dakinshi jiki babu kwari ko kallon maman tasa beyiba dan bayaso yana ganinta a irin wannan yanayin shima ba qaramin tashin hankali yake shigaba yana wuce kwa takara fashewa da kuka dasauri taje gabanta ta rungume ta itama tana qara fashewa da kuka haka sukai ta kuka ba wanda ze rarrashi wani sai da sukai me isarsu sannan Azeemar tafara janye jikinta tana qara rarrashin mamam tata da kwantar mata da hankali duk de itama nata hankalin ba akwance yake ba
da rashin dawowar mahaifin nasu gida....
Wasa wasa de sai gashi har wajen magariba babushi babu dalilimsa ba alamar sa babu alamar me kama dashi zuwa lokacin kuwa ba karamin tashin hankali suka shigaba kowa da irin tuna nin da yake wani yana tuna nin ko ansace shi wani kuma yana tuna nin ko wani abunne mummuna yasame shi ko kuma ma mutuwa yayi awani wajen basu saniba kowa de da irin nasa hasashen........

(nace Kutambayi xeemat.... watakil tasan inda yake wlh😜)

        ***********************
daga sabuwar marubuciyarku.🖋
                ❤xeemat....love❤





Don't forget pls comment and share it

My WhatsApp number 08124226526
Plssss banda kira
             
[2/19, 7:12 PM] ~~~~writer~~~~:   💅SARKI SAMEER.....💅
            by❤xeemat....love❤

            🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Episode 9🖋
             ****************

Cikin tsanani mamaki da yagama cika zuciyarsa wata kon Rasheeda da kuma hajiya sadaiya ita tana tuna nin me hadawo da mijinta a irin wannan lokacin da safe kuma ma be sanar da ita kwasam sai ganinshi sukayi itama Rasheeda na tuna nin me yadawo da abbanta yau bata saniba kode mom daman  tasan da dawarta sa amma  bata gaya mataba duk suna cikin wannan tunanin yakatse musu ahi da tambayar me yafaru me ya kawo wannan rikicin ne me ya haddasa fadan  haka harta kai ake doke doke cikinsu bawanda ya iya bashi amsa saida yaqara buga musu tsawa yace wai ba magana nake muku ba cikin inda inda hajiya sadiya tace alhaji bafa wani abune ya faruba kawai fa....
Wata uwar harara da yabuga mata ita ta sata saurin hadiye maganar da take yace bafa nason sha shancin nan irin naki ko ya ina ganin abu da idona kice min ba komai dan kin maidani mahaukaci shiru tayi tana sauraron magan ganun dayake gaya mata ji take kamar ta shake mishi wuya yaza ai yazo yana mata fada agaban kaskantunan batare da tace mishi komai ba tajuya tabar gurin tana faman sambatu acikin ranta tacika tai fammm da haushi ganin tafiyar tata ne yasa ahi dawo da hankalin sa ka su dadda yace dan Allah baiwar Allah kuyi hakuri nasan halinta akan fadan rashin gaskiyar ta dadda ta jinjina kai tace ba komai alhaji amma fa kaja mata kunne akan abun da takeyiwa jikata dan ina hakuri akan komai amma bana hakuri idan aka taba min jika ta tofa sai inda qarfina yakare bana ganin kowa da gemu Ahe tana kaiwa nan taja ta suka fita da kallo yabita kamar wani sakarai  sannan yajiyo da kansa yana kallon yar tasa da takasa barin wajen kanta akasa yace ke uban me yahadaku fada da wannan tsohuwar daga inama take cikin da shashshhiyar muryar ta daba ta fita tace kakar me aikin muce yace um hum inajinki yimin baya nin abun da ya hadaku kasa magana tayi saboda batasan ma ta inda zata fara yi masa bayani ba ya fahimceta ganin bata da niyar magana yasashi cewa bace min  daganan kafin in tattakaki agurin nan marar kunya kawai sai na saita muku zama daga ke har uwar taki me daure miki gindin zama yana kaiwa nan amaganr sa yabi bayan matar tasa yaje yaci yaci gaba da zazzaga mata masifar daman sun saba kwata kwata basa jituwa kamar ba mata da miji ba fahimtar juna atsakanin su shiyasa ma idan yayi tafiya sai ya kusan wata uku hudu be dawoba kuma idan yadawo ko wata bayayi yake kara komawa itama kuma tafi son hakan saboda tafi samu tasaqa ta tawala tai abun da ranta yakeso batare da shakkar uban kowa ba  saboda ta tsani atakura mata arayuwar ta tafiso duk abun da ta qudurta yinsa to sai ta cimmashi shiyasa tasu batazo daya ba inde yana nan fa to duk abun datai laifini dan badan son datake mishi ba da tuni ta rabuda shi saidai kuma baza ta  taba iyawa ba saboda ba karamin sonshi take shikuma da wannan damar yake mata abun da yaga dama idan tayi mishi hauka kuma yace wlh zata bar masa gida idan bata dena ba haka zataja bakinta tayi shiru dan ta tsani yafada mata haka arayuwar ta haka kullum suke yi ahaka suke rayuwa cikin musgunawa junan su..........
Dadda na fitowa hannun ta ruqe da na Ameesh tana faman zazzaga mata fada tace na hanaki na hanaki aiki a gidan nan amma bakyajin magana gashi nan ai yanda suke cimiki mutun ci ai wlh tunda naga kinfata ko sallama bakimin ba nasan nan din kika taho bayan dukan da suka yi miki jiya sabo da baki da zuciya shine kika kara debo qafafu kika  dawo ko tace dadda nifa sabo da makaran tata nake yi ina so inyi karatu wlh tace makaran tar dole ce kibari nan gaba idan kina da rabo kyayi ko kuma idan kinyi aure mijinki ya tsaya miki kiyi tace dadda waye ze aure ni bayan banda asali gashi ma  naji aunty Rasheeda tace min ni yar shegiya ce a hanya aka haifini dadda dan Allah dagaske ne ni yar shegiy....daddace taisaurin rufe mata baki tace kar ki kuskura inkara jin wannan maganar abakin ki kinji nagaya miki suna kawowa dede wajen gate din gidan tafusge hannun ta tace haba dadda kigaya min gaskiya inde bada gaske bane maganar da ta fada me yasa baza kigaya min gaskiya ba kullum inna tambayeki iyayena sai kice mun sun mutu kuma daman ni banyarda dake ba wlh kina boye min wani abun to nagaji wlh inde baki fada min ba yau to nima zan shiga duniya kifada min gaskiya tafada da dan daga murya sama tana fashewa da wani irin kuka dadda da tai shiru tarasa amasar dazata ba ta batasan me zatace mata ba bataso kuma tagaya mata gaskiya yanzu harsai taqara hankali amma taga alamun yarinyar nan baza ta barta ba tunda har tafara irin wannan furucin tana cikin wannan tunanin taje hone din mota akunnen ta daka suka dago suna kallon gurin da motar take basu gama tunanin wanda yake cikin motar ba suka ga Bossay yafito dauke sa murmushi a fuskarsa saida yakaraso kusa sasu sannan yaga kukan da Ameesha take da sauri yace subhanallahi baby meesha me yasa meki haka me yafaru kike kuka haka wa ya dakeki duk yabi ya rikice yana ta fam jero mata tambayoyi wani kukan taqara fashewa da shi bata iya ce mishi komai ba kallon sa yamaida ga dadda yace me yasameta ne cikin inda inda tace tambayar ta gata nan taga ya maka ni bari in wuce gida in tagaya maka tashigo gida tana gama fadar haka tayi gaba harda gudu gudu sauri sauri dan ba qaramin jin dadin zuwan shi tayi ba adede wannan lokacin dan itade har ga Allah bata san me zata cewa yarinyar nan ba da tasa ta agaba shiyasa ma tayi saurin barin wajen da tasan ze rarrasheta kuma idan tashigo gida bazata kulata ba daga haka kuma har tabar zance dan bata da tada magana idan ta tambayi abu bata samuba har lokacin ya wuce shikenan kuma tabarsa saide kuma idan anqara tayar dashi haka halinta yake dadda na wuce ya tako har zuwa gabanta sosai kamar ze shige jikinta cikin wata irin murya me kwantar da hankali yace ya furta babyyy da wani irin salo yaja sunan tare da fidda numfashi ahankali ita kuma ana ta bangaren wata irin faduwara gaba taji kirjinta sa dukan uku uku yake tunda take bata taba tsayawa da namiji ba irin haka sai taji ta duk wani iri kamar an daddaure ta dan haka sai ta danja dabaya kadan gani duk yanda tayi kuma hawayen bedena zubo mata ba kawai sai yadanyi shiru  yana sakin wani site smiling ahankali yakara cewa gaya min mana nan ma shiru ba magana da yaga haka kawai sai ya riqo hannun ta yafara janta itama kuma batai mishi musuba tashiga binshi har saida yakai ta girin motar yabude mata back seat ya sakata sannan shima yazagaya ya shiga yazauna akusa da ita tare da kamo hannuwanta duka biyun yariqe qam sakuma yasaki daya yadaga dayan hannun sa ya dora akan kyakkyawar fuskar ta ya fara share mata hawayen amma saide kamar qara zuga ta yake yana share wa wasu na qara kwararo wa dayaga ji yana ta tuna nin shi yanzu me ze mata tasaura reshi dan yagaji daga nin hawayen nata baya so yaga tana damuwa shima sai yaji gaba daya garin ba dadi da yarasa me zeyi mata kawai sai yajanyo ta jikinshi ya rungume ta tsamm a faffadan qirjinshi sannan ahankali yashiga hura mata isaka adede qofara kunnen ta yana hura mata yana cewa shishhh ya isa haka  ki kwantar da hankalinki kiyi shiru kinji kai ta daga mishi kawai tayi mamaki jin lokaci daya kuma taji duk wata damuwar ta tafara raguwa sai taji zuciyar ta tayi sanyi lamo tayi ajikinsa tana shakar daddadan kamshin jikinsa sai sukai wajen minti goma kafin yadago ta tare da tallafo fuskart suna fuskan tar juna yama kallon cikin kwayar idonta yace um uhum tell me what happene to you ahankali ta kwace fuskarta daga hannun shi sannan tafara yi mishi bayanin komai da yafaru ba abun da ta boye mishi komai saida tafada mishi ranshi ba kara min baci yayi ba dajin labarin da tabashi akan dukan dasukai mata da ci zarafin da sukai mata akan dan wannan abun da be taka kara yakar ba shi kwata kwata bega abun magana ba anan da har zatakai ga irin wannan danyan hukunci da suka yanke mata yadade yana jima min abun ku ashema duk wannan damuwar tata duk akanshine shene sila kuma  saida yagama jima min wajen 5 minutes dakuna irin abun daze yiwa Rasheeda akan wannan danyan laifin da ta tafka  sannan yace dan Allah kiyi hakuri ashe duk ni naja miki kiyi hakuri to kuma kar kidamu ni da kaina zan rama miki kai tashiga kada mishi tace kawai ka rabu da ita kar ka qara jamin laifi ta qarasa maganar da kuka dafe goshin shi yayi tara da qara riqe hannun ta yace to shikenan naji kukan ya isa haka ki nutsu muyi magana jin hakan yasata tsayar da kukan tana qara nutsuwa da maida dukkan hankalinta garshi.......
    
      ************************
Anan zan tsaya sai kuma Allah yakaimu gobe in sha Allah zakujini...
                  *********
daga sabuwar matubuciyar ku🖋
                       By
           ❤xeemat.....love❤




Don't forget pls comment and share it

My WhatsApp number 08124226526
Pls banda kira



   ****************************

   
[2/20, 11:05 PM] ~~~~writer~~~~:   💅SARKI SAMEER.....💅
           by❤xeemat....love❤

             🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

SLM. Dan Allah readers kuyi hakuri kwana biyu kunjini shiru ko bana posting wlh wayatace ta samu matsala amma yanzu Allahamdulillah komai normal zakuci gaba da samun posting kullum harma da dan biyan bashi zan muku. zanringayi dayawa ina fatan zansamu hadinkanku.........

              -Allah yagafarta mana Allah kasakawa iyayenmu da Alkhairi Allah yabamu ikon gamawa dasu lafiya Allah yasamu a aljannar fiddausi bakidaya Ameen........👏

Episode 10🖋
                     *****************
     *MASARAUTAR SARKI SAMEER*
                     *****************
Saboda tsabar mugunta saida suka gama yimishi duk abun da akace musu dan ko tausayin sa basaji bare suduba tsufansan ahaka har sukagama bawan Allah nan yakasa dagowa ya kalli koda mutum daya daga cikin su saida yaji sun gama suna shirin janshi zuwa dakin qasa sannan yace Dan Allah yaran nan kutaimakeni kamar yanda Allah yataimake Ku kuroqa min shi kuce yabarni intafi wlh nabaro iyalaina agida zasushiga damuwa idan bankoma ba yagama fadar haka tare da goge hawayen da yake zubo mishi ba kakkautawa amma ko kallo be ishesu ba a haka har suka karasa ciki dakin dazasu aji yeshi suka jefar dashi aqasan gurin yafadi amma duk da hakan dasuakai mishi hakan behana shi miqewa ba yayi saurin tashi yana qara roqonsu dan Allah su taimake shi amma ba wanda yatsaya bare ma yasa ran zasu saurari magiyar da yake musu har suka qulle qofar suka juya suka bar wajen duk da haka be karaya ba yataso ya ruqe qofar yana kara roqonsu har suka bace ma ganinsa sannan yadaka ta ya koma can qarshen dakin yazauna yana qarewa dakin kallo yana tuna nin tayanda zeyi kwana har uku agurin  shi kadai gurin yana da girma sosai da dakuna wajen goma ajere kamar de gidan yari kuma qofofunsu ma duk irin na sale ne wanda inkana waje kana hango naciki shima kuma yana kallonka gashi babu komai aciki ko tabarma babu dakine kawai daman san mugunta aka ginashi dan qasan dakin ma qasace agurin ba ko suminti bare kuma  ko wayar wuta bama ayi wayarin dinta ba bare mutum yasa ran in dare yayi zega haske  gashi yayi qura sosai ga yana da ta cikashi da alama andade ma ba abude shiba kuma ba a gyarashi dan haka ba qaramar kura gurin yayi ba daya daga  cikin sune da yadanji tausayin  mutumin  yajuyo da baya bayan yaga tafiyar sauran da suka yi gaba shikuma sai yayi sadaf sadaf yashigo gurin yana sauri sauri kar wani ya lura baya cikin su yaje yajawo wa kansa  masifa  saida ya shigo kuma sai yarasa me zeyi sai yanzu yake tuna nin taya ma ze taimake shi yasan de baze taba iya fitar dashi daga gidan ba daya rasa mafita kawai sai yajuya ze fita ya tsinkayo muryar mutumin yana ce wa dan Allah yaro kar kafita kazo ka taimake ni ki kuma kaje kaba wa sarki hakuri yabarni intafi ni nayarda ma inyi kwana kin duk da yake bukata amma kar ya hanani komawa gida wajen iyalaina tsaya wa yayi cakk da tafiyar da yake sannan yadan juyo yana kallon dattijon da ya bashi tausayi kadan sannan ya shiga takawa har yaqaraso gurin qafar sannan ya tsaya murya qasa qasa yafara magana yace baba ai saide kayi hakuri dan wlh inde sarki yafadi magana tofa baya canzata saboda baya magana biyu amma zan iya yimaka wani taimako guda daya yanzu kayi duk abun da aka umarceka harzuwa lokacin daza ka fara aiki anan daganan idan muka saba da kai zakaban address din gidan ka batare da kowa yaji ba nikuma zanyi kokarin inga nasa anje ansanar dasu halin da kake ciki amma wannan maganar tatsaya anan daga ni sai kai kar kabari kowa yaji kuma koda kaji shiru ban maka magana ba to kar kasake kamin mganar ina sane dakai kuma zan maka magana duk tsawon lokacin daza kaga nadauka zan maka magana in Allah ya yarda da sauri bawan Allah nan cike da murna yace nayarda dannan zanyi duk abun da kakace bazan bari kowa yaji
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment