Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ta daga mata alamun eh aikwa da sauri ta rungumeta tanacewa yauwa besty nagode daman nasan fushin ba inda zashi nasan dole zaki hakura qoqarin tureta tayi tana fadin au dole ma kikace ko da sauri tace aa wlh da wasa nake tace hmm da bansan halinki bane sai inyarda taraba jikin ta danata sannan suka koma suka zauna Ameesha ta oh ni yar jikar mutum daya nataho da murna ta dannazo na ganki amma nazo sai wani faman wulakanta ni kike tace kikade wulakanta kanki da baki min mugunta ba ai da duk haka bata faruba tace to nide abar maganar komai ya wuce  naji zuwa nai kiban shawara akan gidan aikincan danakeyi wlh nagaji da cin mutuncin dasuke min kullum wahalar yau daban ta gobe daban ta gobe daban kullum acikin cin zalina suke dayi min mugunta iri iri kinsan dazu Allah ne ya taimake ni amma da tuni yanzu ina barzahu shegiyar matar nan da jikinta kamar na buhun dankali takusa yimin yankan da akeyiwa rago tsabar rashin imani Azeema ce ta katseta da cewa nashiga uku ni Azeema wane zunubin kika aikata mata haka tace hmm wlh kawai muguntace da baqin hali irin tasu ita da yarta amma ni banga abun laifi anan ba wai kawai dan BOSSAY yazo nikuma nazo fita an aikini sai yakini naje muna gaisawa.......nan de ta kwashe duk abun da yafaru atsakaninsu da kuma abun da sukayi mata ta fada mata tana qara jin zafin abun aranta tana dan goge kwallar da ta zubo mata hannuwanta ta ruqe tace Allah sarki besty kiyi hakuri dan Allah gaskiya na tausaya miki kuma ai Allah ba azzalumin bawa bane yanasane dake kuma zebi miki hakkinki nacin zalin dasuke miki Allah yasakamiki tace Ameen tace ni wlh daman dazaki bi tatawa dakin dena zuwa ma gaba daya tace nima ina tuna nin hakan to amma kinsan kudin da sukeban dashi nake samu inyi duk wani abu daya kama inyi amakaranta dasu nake biyan school peas dina idan nadena zuwa waze nabiya mun wadannan abubuwan kinga dadda bawani kudi ne da itaba itama kudin datake aiki dasu muke dan samu muna cin abinci da kuma dan qananu abubuwa da baza arasaba wlh bansan ya zanyi ba amma harga Allah nagaji da rayuwar nan da muke ciki tafada tana qara goge hawa yanta da yake zubowa cike da damuwa da tausayin qawar tata tace hakane kuma kiyi hakuri kicigaba da kai kukan ki gurin Allah in sha Allah nasan wataran zakiji dadi arayuwar ki Allah ze share miki kukanki yana sane dake nide shawarar da zanbaki kawai kicigaba da hakuri dasu goben kawai kishirya kije gidan sannan kibata hakuri ko me zasuce miki kar kida kai ki kallesu kuma kar kisa komai aranki tunda de kin riga kinsan halinsu kidena bari magan ganinsu suna tasiri akanki kibarsu da Allah kawai shize rama miki tace to ni wlh tsoro nake ji karnaje ko sunshiryan wani abun ina zuwa sukasheni ko suban guba inmutu tunda ba qaunata suke ba kuma basu da imani ko kadan tace karkiji komai wlh in Allah ya yardama ba abun dasu miki ai Allah yafisu kawaide ki dage da addu'a Allah ya tsallalar dake daga sharrinsu tace ameen zan gwada zuwa goben Amma nasan da kyar inbazasu qara yimun wani abun ba tunda bahaka suka soba ya musbahu yazo ya tamakeni tace kede wai banace kidena damuwaba kawai ki kwantar da hankalinki tace to shikenan nagode da shawarar ki bari inzo in tafi gida kar magrib tamin tafada tana miqewa tace to muje in dan taka miki kinga kuma mama bata dawo ba har zaki tafi tace kar kidamu ai watakil ma zuwa jibi inqara shigowa tunda ke baki da mutun ci bazuwa inda nake kike ba tace kinsan halin mama ai ba kullum take barina fita ba hmm kawai tace sannan suka fito daga dakin suna fitowa idonta ya sauka akan saleem da yake ta faman zabga mata harara tai saurin cewa laa ya saleem dan Allah kayi hakuri wlh namanta shaf na sha'afa muna ta hira yace daman mana kinshayani tun dazu ina tafaman jiranki ko kin kyauta nagode da wulakanci daman ai kinsaba  tace tuba nake yayanmu aimin afuwa bani qarawa saiki gayawa wanda besanki ba komai kikai saiki wani ce ayi hakuri bani qarawa amin afuwa kuma ko goben sai kin qara yafa da da kwaikwayan muryata yanda take dukansu sai suka sa dariya saboda yanda yanayin maganar yace shikenan saiki tafi daman haka kikeso ba kyaso kizauna muyi hira yana fada yamike ya wuce dakinsa tace babban yaya ayi hakuri be tanka mataba yayi wucewarsa ita kuma tace uhm besty mutafi ina kara dadewa tace to muje suka fito suna tafiya suna yar hirarsu har takawo ta dede wata kwana da tanabi zata kai hargida sannan sukai sallama kowacce tatafi gidansu......
Musbahu be dawo gidan ba sai bayan sallar isha'i yana dawo wa kwa be tsaya ko ina dan baya son haduwa da mom dinshi ya nufi part dinshi saidai kuma kashh bekai da shiga ciki ba ya tsinkayo muryarta tana cewa to munafuki ina zaka ai daman  ai daman zaman jiranka nake zaka wani zo kawuce sumsum kamar barainiyar mage dawo wa yayi yazo har inda take atsaye yace mom bafa abun dakike tunani bane ni bawai wucewa naiba inasane kawai danna ga bakowane shiyasa na wuce tace karya kake kuma gidan ubanwa kakai ta yace mom gidansu nakai ta mana dan Allah mom kidena irin wadannan abubuwan kina batawa kanki lokaci akan 'yar shilar nan dabata da komai bata dakowa ni wlh mamaki ma nake idan naga kina daga murya akanta shiru tayi tana sauraronsa sannan yaci gaba da cewa ni yanzu abun danake so dake kirabu da ita ni da kaina zanyi miki maganinta da kaina basai kin wahalar da kankiba ai kinfi qarfi kiringa tsayawa da ita wataran ma ai sai ta rainaki kawai kirabu da ita kibar komai ahannu na zakiga yanda zanyi da ita yanzuma da na fita da ita ai bakiga yanda naimata naci mutuncin ta akan wahalar min ke da tayi ko da wasa gobe bazata sake aikata kwatan kwacin abun da tayi yau ba ajiyar zuciya ta sauke sannan tafara washe baki dajin batun dan nata harda rungume shi dan jin dadin kalamansa sai yanzu tagane ashema zubar da ajinta takeyi akanta taba kin nashi kuma da gaskiyar shi tasan idan taci gaba  watarana yarinyar nan sai ta mayar mata da martani dan ta lura da ita kamar zatai tsiwa watakil tana raga musune dan sunfi qarfinta kuma tana aiki aqar qashinsu ne shiyasa amma idan suka qureta wataran reshene zai juye da mujiya sunanta da yakirane yadawo da ita daga tuna nin data tafi ta amsa masa da yauwa son wlh harkasa naji sanyi araina wlh ai na dauka bayanta kakebi shiyasa kaji ina tai maka haka amma yanzu tunda ka ganar dani kuma ka dorani ahanya daga yanzu ba abun daze kara hadani da ita bare hartakai da renani zan ringa hade mata rai ba ruwana da ita idan kuma tai min kuskure duk min qanqantarsa zan gayamaka ka hukunta min ita yace yauwa mom haka nake son ji dazarar ta miki ba dede ba ki gaggauta sanar dani kawai tace to shikenan ba matsala wlh baka ji yanda naji dadin maganar nan taka ba yace mom ni bari inshiga ciki dan wlh agajiye nake tace to baka ci komai ba haka zaka kwanta yace kar kidamu naci abinci agidan su wani abokina tace to shikenan sai da safe yace Allah yakaimu sannan ya wuce yana cin dariyar mahaifiyar tashi da tayarda da shirgatan dayayi ta yarda kuma lokaci guda bahama giya kawai(inji ni fa ba injishiba)yana tafiya itama ranta fes fess tahaura sama kai tsaye bedroom din Rasheeda ta nufa tana shiga tasameta tafito daga wanka tana shafa mai taje ta zauna abakin gadon nata tana kallon yarta ta tace my daughter you know what?tace no mom saikin fada naga tunda kika shigo kike sakin smiling what happened tace hmm ashe duk shirme muke akan yarinyar nan sai yanzu da yaron nan yake ganar dani sannan nagane duk yanda sukai da shi ta kwashe taga ya mata tana taqara sakin smiling taga yar tata ko juyowa ma basai ba bare ta tanka mata tace daughter yade naji kinyi shiru bakice komai ba ko bakiji dadin hakan ba shiru tayi mata ba amsa tana tunanin yama za ai hakan tafaru yaya musbahun da ko laifi kaimishi befiya daukan matakiba har saika kureshi sannan zakaga bacin ransa da irin matakin daze dauka shine kuma har ze gaya mata wannan maganar tayarda da wannan ta tsuniyar tashi dan wlh wannan tatsuniyace kawai ba wani mataki da ze iya dauka amma tunda ita mahaifiyar tata bata gane ba gwara kawai ta rabu da ita idan taga beyi komai ba dakanta zatagane cewa shirgata kawai yayi dan haka kawai sai tajuya tace wa mom din tata sannan tace mom hakan ma yayi kawai kibarshi da itan tunda haka yabukata tafada mata tare da kakalo murmushin da bekai zuciba iyakarsa kan lebe itama murmushin takara yimata tare da cewa niko ina sakon da nace miki kije gurin saratu kikarbo min tashi tayi daga inda take tana tafam yatsina fuska tace ni wlh namanta sede gobe idan ban mantaba naje inkarbo miki tace to shikenan ai sai goben kawai tace uhm hum tana qarasawa wajen makekiyar wardrobe dinta  tazuge part of dressing sleep ta dakko wata fingileliyar riga iyakar ta gwaiwa amma tana da dan kauri kadan tasaka tadawo wajen bed dinta da har yanzu mom din tata tanazaune agun tana kallon saida tahau kai sannan tace mom why are you looking at me like dat ta dan girgiza mata kai tare da cewa nothing tace ok am sleep so u can leave tace to shikenan good night tafada tanaqarasa fita daga dakin ita kuma taja blanket takwanta ta kashi light din dakin ta dauko wayar ta tashiga contact dina ta dannawa wata number call da naga anyi saving dinta da my everything tana kira har tagama ring ba adaga ba har dada takira wajen sau goma amma no answer haka ta hakura tayi cilli da wayar gefe tanjin haushin kin dagawar da yayi haka ta kwanta sai faman juye juye take takasa baccin tana cikin hakan taji wayar tafar vibrantion da sauri ta dauka tana yin answering gudun kar kiran ya katse(nace badan jan aji irin namu na mata kar kibada muman malama Rasheeda)tana daga daga can bangaren Akace assalamu alaikum babyna ahankali ta lumshe idonta tanajin yanda sonshi ke qara shigarta ko sallamar da yayi mata bata amsaba tace cike da shagwaba tace babyyyyy harda wani jansa u don't pick my call why yace am sorry wlh bana kusane kuma bagashi nakiraba kinsande inagani bazan qi daga warkiba ko dan turo baki tayi kamar tana gabansa tace to naji ykk yace lfy lau and you tace ba lfy ba yace what wrong with you baby na fada mun tace duk bakai bane yace nikuma me nayi tace dazu bana ganga da wannan banzar yarinyar ba kuna tafam dariya kuma sai kallon ta kake tayi tafada kamar zatai mishi kuka budar bakinshi sai cewa yayi which girl kike magana cike da takaicin tambayar tashi tace kana nufin baka santa ba shikuma yanasane yace mata haka saboda banzar data kira da yarinyar shiyasa yace mata be gane wacce take nufiba sannan yace nifa kin min bayani yanda zan gane kwata kwata ban fahimci wace banzar yarinyar kike nufi ba a hassale tace mishi yar aikin gidan mufa nake nufi yace ohhh wai baby meesha kike nufi ai sai yanzu nagane ni nama manta munhadu yau daman nazo ne zan.....bekarasa zance da yake yiba da qarfi tace what... menaji ka kirata dashi shiko saida yajanye wayar da ga kusa dashi yagama dariyarsa ganin yanda tai magana da qarfi kuma daman dagan gan yai hakan yasan hakan zata faru dan yasan kwata kwata bata son yarinyar shiyasa yayi mata haka yana gamawa ya mayar da wayar kunne yace hello hello baby wai mekike cewa bafa najinki tace nima ai banjika dazu amma yanzu inajinka yace nima haka watakil network ne yadauke shiyasa tace eh haka nace me naji kakira sunan yarinyar nan dashi dazu yace baby meesha yakara fada mata batare dajin komai ba tace mekake nufi kenan yace da ranki yagaya miki tace au haka ma zakace yace to da  mekikeso ingaya miki nifa wlh bana son  wannan qorafe qorafen naki ke kullum baza ai hirar arziki da keba sai kin ce ke kaza ke kaza bana miki kaza wace uwa wace arziki wlh nagaji dajinsu yakamata ki nutsu kasan inda yake miki ciwo da bazan juri irin wadannan abubuwan nakiba yana cikin magana kawai yaji tasakar mishi kuka aikwa atake yayi tsaki kawai ya kashe wayarsa tanajin hakan takara fashewa da wani kukan me cin rai tana ayyana abun da zatayiwa yarinyar nan dan aganinta duk ita taja mata yazo yana yimata wannan fadan ahak taci kukanta ta gaji tayi shiru ta qara saqe saqen abubuwan zata yi gobe ahaka har bacci barawo yazo yadauke ta..........
       
         ************
daga sabuwar marubuciyarku🖋
       ❤xeemat....love❤

Don't forget Pls comment and share it

My WhatsApp number 08124226526
Pls banda kira
[2/19, 7:12 PM] ~~~~writer~~~~:    💅SARKI SAMEER....💅
           by❤xeemat....love❤

         🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Episode 6&7🖋
           ****Ameesha****

Tun wajen qarfe 7 nasafe ta tashi ta fara shirwa wajen 7:30 tagama kamai ko abinci bata tsaya taci racewa dadda idan tadawo taci tai mata sallama tafita tana tafi tana karanta
( Allahumma lasahala illa maja'altahu sahala wa'anta taj'alal hazna iza shita sahala)
Dakuma duk addu'ar datazo bakinta harta qarasa bakin gate din gidan tabuga me gadi yazo ya bude mata tare da lekowa beyima maganaba tace baba barka da safiya ina kwana da fara 'a afuskarshi ya amsa mata da lfy qalau KHADIJATU shi haka yake kiranta saboda shine sunan ta na gaskiya yace harkin qaraso kenan tace eh wlh harma naso in dan makara tafada tanasa kai cikin gidan yamatsa mata tawuce tana ce mishi sai anjima yace Allah yakkaimu afito lfy tace Ameen sannan ta wuce gudan kar suhadu da mutanan gidan yasa tabi ta baranda tashiga kitchen da sallamarta lami dake tsaye gaban gas tana preparing din breakfast tajuyo ta amsa mata tana cewa hajiya Ameesha sai yanzu kuma jiya dana dawo banganki ba ina kikaje  ina tajiranki baki dawo ba dan sai wajen magriba natafi daga gidannan amma shiru me yahanaki dawowa ince da lfy ko qarasa shiga tai taqaraso inda take tace lfy amma qalau ba da mamaki lame take kallonta da cewa me yafaru kikace haka tace hmm kede bari kawai zan baki labari sai munsamu lokaci mun zauna tace to shikenan kishiga kifara naki aikin danni harna kusa kammala karin kumallon ba abun dazaki tayani tace to shikenan dake kullum tana riga lamin zuwa idan tazo tafara yin nata sai suyi abinci tare tana dan tai maka mata da wasu abubuwan saboda bazasu bata girki ba ita kaidai tayi yarinta dayawa gashi kuma tana zuwa school shiyasa suka qara dame yi musu girki itakuma tayi share share da goge goge da wanki toilets to tana gamawa sai ta tsaya suyi girkin tare saboda tanason girki arayuwarta komai taga ta dafa sai tayi qoqarin taga ta iyashi zuwa yazu kwa saidai muce Masha Allah dan ba kallar abuncin da bata iya ba saboda lame ta qware gurin iya girki,har zata fita daga kitchen din sai kuma tadawo da sauri tace aunty Lami ina fatande masu gidan nan basu tashi ba ko dan wlh banaso muhadu har inbar gidan nan da rashin fahimta lame take cewa baganeba me kikayi da bakyason ku hadu sai kace yau kikafara aiki tace ai labarin dazan baki kenan wlb laifi nayi musu jiya tace ke daman ai bakya gajiya dayi musu laifi kullumma cikin laifi kike tace ai najiya yafi na kullumma dan saida suka lakadani son ransu tace tabb kina ruwa kam kishiga kifara kar kiqarawa kanki laifi kuma da kike cewa baza kuhaduba har kitafi yazaki da gyaran bedrooms dinsu da kuma wankin bandakunan zaro ido tayi tare da dora hannunta akai tace nashiga aljanna nayi tsudum tsudum yazanyi dan Allah danni wlh nama manta dahakan tace keki sani kuma kitsaya kitazuba anan harsu sufito suga baki komai ba kinga sai sukara maimaita miki abun da suka yimiki jiyan dasauri tayi gaba tana fadin Allah yaqara kiyayeni dan bana fatan hakan tasake faruwa tana tafiya tana magana har taqarasa cikin falon cikin sauri tafara gyarawa adan qan qanin lokaci tagama duk abun daya kamata tayi tana tuna nin yanda kuma zata haura upstair din dan tafiso ma sai sunfito waje yin breakfast sai ta salallaba taje ta gyara musu tai sauri tafiti batare da sungantaba tana cikin wannan tunanni kawai taji takun takalmi amun za asakko qasa sai tai sauri tashi ge kitchen tana shiga suaki karo da lame saura qiris tabugeta kayan hannun ta suzube da sauri tamatsa tana cewa dan Allah aunty lame yi hakuri wlh ban luraba tace bawani nan wai ke baza kinutsu ba sai wani zagaye zagaye kike sai kace wani ne yace kiyi laifin wuce mokama ciki marairaicewa tayi tace Dan Allah kibarni inshiga tafiyafa naji alamun wani daga cikinsu zai sakko tace sai kuma me dalla wuce muje ungo wannan ruqemin mukai dinning mujera kan suqarasa fitowa badan taso ba dan bataso taringa yawan yi mata musu dan haka kawai sai tasa hannu takarba tabita abaya suna qarasawa suka ga mom din agurin harta rigasu zuwa tana mamakin meyasa basu jere abincin da wuriba gashi da wata irin yunwa ta tashi daman tasaba bata wasa da cikin ta shiyasa kullum hawa take kamar anasawa fulawa yis  gabanta sai faduwa yake tunda tahangota agun ahankli take tafiya kamar munafuka lame ce ta ajiye na hannuta tanacewa hajiya barka da safiya dafatan kin tashi lfy bata jira amsar taba dan tasan daman ba lalle ta amsamata ba saboda tsabar wulakanci da rashin sanin darajar dan adam irin nata sannan tace hajiya ina neman afuwa aga farceni rashin gammawa da wuri wlh yar matsala aka samu bata kulataba har saida tagama maganarta sannan  tace mata dalla malama rufemin wannan banzan bakin naki kizuba min abinci bayan batan lokacin dakikai kuma kinzo kina cikani da surutu dasauri tabude tafara zuba mata abun da tadafa sai lokacin ta lura da bataga flacks din tea ba tajuya tana kallon Ameesha da ta rakube abayanta tace bani to tafada tana mika mata hannu itkuma tabata tanshirin juyawa tace baki iya gaisuwa bane kin wani tsaya sai kace munafuka Ameesha runtse ido tayi jin abun da lame din take mata sai kace bata San halin da take ciki ba meyasa zatai mata wannan tonan siririn ba saida tagama karanto addu'a acikin ranta sannan tadaga qafa da kyar taqarasa gaban yar sukuta😅 ta tsugunna tace mom ina wuni itade baza tadena cemata mom ba dan aganinta ai tahaifeta tunda ta ajiye manyan 'ya'ya kuma harga Allah gani take intace mata aunty kamar tayi rashin kunya sannan taka cewa dan Allah kiyi hakuri wlh bazan qaraba ta qarasa fada idonta na ciccikowa da kwalla kawai jira kawai take taji shaqa amma sai taji shiru kamarma ba mutum agurin ahankali ta dago ta saci kallonta taha abuncita take tafama ci kamar ma batasan da zanmata agun ba haka tai ta zama hat ta kammala cin abinta ta mike zatabar gurin Ameesha taqa cewa kinji mom dan Allah kiyi hakuri wlh b....bata qasaraba takatsata da cewa idan kika kara min magana wlh sai na canza miki kamanni agunnan sha sha sha kawai tafada tana barin gurin wani irin mamakine ya rufeta da taga batai mata komai ba doguwar ajiyar zuciya tasauke harda dafe qirjinta sannan tamike tana makale kafada irin I don't Care dinan tunda de ba abun tai mata ai da sauqi sai taje tai tayin kunbure kunburen ta ita badamuwarta bace damuwarta daya shine ace za ataba lfyr jinkinta shine zata damu tana shiga ta rungume lame tabaya tace kinga ba abun da taimin Allah yataimaki inji lame tace wlh kuwa Allah yasade ta hakura kenan Tace mata ameen sannan suka cigaba da aikin gabansu......
Rasheeda da tana daki takasa fitowa saboda kukan da tasha jiya yanzu kuma sai tashi da ciwon kai dalilin da yahanata fitowa da wuri  kenan da kyar ta iya tashi taje tayi wanka tashirya cikin dogurar riga blue ta daure kanta da mayafinta ta fito saboda yanzu ta danji sauqi kan nata yadena yimata ciwo saide bata jin dadin jikin sosai dakin mom din tata tafara shiga ta tarar da ita tana waya tana ganin yar tata  tacewa wanda suke wayar to shikenan sai kajini sannan ta kashe wayar tana kallon yarta ta tace daughter kin tashi lfy sai yanzu kika tashi bata amsa mata duka tambayoyin datake mata taqarasa ta zauna akusa da ita tare da dora kanta akan kafadarta kawai sai tafashe mata da kukan shagwaba hankali tashe ta dagota daga kan kafardata tana ruqe fuskarta tace me kuma yafaru waya taba min ke wayajawa kansa bala'i kina dani kike barin damuwa tayi tasiri akanki tafada tana goge mata hawayen ta sannan taqara rungumeta tana bubuga bayanta sai da tabari kukan nata ya lafa sannan ta dago ta tace shalelena gaya min wanda yabata miki ra yanzu muhaura gadon mahaukaciya dashi da sanyin sa safiyar nan za asaki zubar da hawaye taqarasa fada tana tana tsareta da ido tace kenake saurare cikin shashsheqar kukan da ta gama tace mom wlh Allah akori yarinyar can tabar gidan nan wlh na tsaneta so take ta rabani da babyna cike da rashin fahimtar inda maganar tata tadosa tace wai mekike maganane akai jiya ba mungama mganaba gaba daya me kuma ya qara dawo da maganar bayan ta wuce cikin jin haushin abun da Bossay yayi mata a daren jiya tafara korawa uwar tata yanda sukai dashi jiya tace to kuma shine kike wannan damuwar haka ni ai banga wani abun tada hankali awannan maganr ba gaba daya kinsande ko giyar wake yake sha be isa yafasa aurenkiba kuma muddin ya aure ki shida kuma auren wata macen saide alahira idan anayi kuma bama wannan ba ki tuna asalin yarinyar nanfa bata da asali bata da gata bata da galihu ina zatai wata daraja a idonshi barema har yayi tunanin sonta kuma uwarsama baza taba yarda ba ya auro mata yar talakawa marar asali ba turo mata baki tayi tace Bakiga ayanda nagansu bane jiya kuma haka mafa yake ce mata wai  baby meesha in basonta yake ba meyasa zena kiranta da hakan tace kika sani kodan haga tayi mishi yarinta ne shiyasa yake cemata haka tace nimafa baby yake cemini tace ai ana fada wannan ai nasoyayane bayanzu naji kema kina cemishi babyn ba kinga shima dole yace miki haka tunda babynce agurinshi gashi kuma yakawo kudin auren ki (hmm Allah yakyauta wai uwace take cewa yar ta haka Tabb bakamar Muba kayi zancen sauryi ma agabansu  acima uwa wlh) dan haka kikwantar da hankalinki kawai kinji shalelena kai ta gyada mata Kawai taciga ba sacewa yanzu kitaahi muje kiyi breakfast nasan kinajin yunwa batai mata musu ba ta mike suka fita tare amma duk dahaka bataji zata iya barin yarinyar nanba  hakan nan batare da ta dauki kwakwaron matakiba dan wlh ta tsaneta har cikin ranta take jin tsanarta suna fitowa suka nufi kan dinning taja mata kujera tazauna da kanta tayi serving dinta tazauna akusa da ita tana kallon ta har takammala sannan suka dawo falo ta zauna ita kuma mom tace Mata bari tashiga daga ciki tafito Kai ta daga mata kawai ita kuma tawuce sama wayarta ta dauka ta fara daddannawa Ameesha data gama bawa lame labarin abun da yafaru jiya cike da tausaya mata tace Allah sarki gaskiya kinji jiki sannufa tace hmm jin jiki ai ba kadan ba amma ni tunda yau basuyi mini komai ba ma da sauqi tace aikam de kinga kitashi kije kar ki fusatata tayo kanki tunda daman haushinki mikewa tayi
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment