Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

irin tashi amma da ko tashi baze iya yiba yana zama aka shigo da hamza shima jefishi din akai amma dake shi da kwarinshi be kai ga faduwa ba yade yi tangal tangal ze fadi sai kuma ya dake ya tsaya da qafafunsa sannan ya tsugunna tare da sada kansa qasa saboda bama yaso su hada ido da baba shiyasa ya kawar da kansa

fulani ce dake hakimce a kujerarta ta dora qafa dayakan daya tana girgizata ta zuba musu ido tana yi musu wani matsiyacin kallo yayin da gefenta kuma shugabane agurfane fulani tace ina sauraronka fadi abun da kaji suna cewa
saida ya juya yayi musu wani irin kallo me nuni dacewa kunshigo hannu zakuce ubanku saida yasakar musu murmushi batare da sanin fulani ba sannan yace Allah ja daranki ranki yadade uwar masarauta tun zuwan wannan tsohon naga yanayin take taken shi na rashin gaskiya kamar ma da wata manufa yazo gidan  nan ko kuma turoshi akayi domin tarwatsa farin cikin masarauta tunda naga haka sai naked bibiyar shi batare da saninshi ahaka nagano bakinsu daya da hamza kullum suna tare wani lokacin ma adaki daya suke kwana banta ba jin tattaunawar suba sai yau nazo wucewa naga shigarshi  bangare dokuna shiyasa nayi saurin binsa abaya ina shiga kunnena yajiyo min abun da saida na kusan faduwa jinai wannan tsohon yana cewa kai tunda kazo ka kasa tabuka komai shekarar ka nawa amma ba abun da kayi nan da sati daya ni zangama dashi in koma inda nafito inje aban kudade na kai kuma kana nan ana wulakanta ka to ni bazan iya wanna bata lokacin ba dan inagama ko sati dayan bazan ba zan kammala abun da yakawo ni inwuce in barka inkaga dama ka taho inkuma anan zakai tazama saikayi

sai shi kuma hamza yace mishi ai shima yana gab da kammala nasa watakil ma yariga shi gamawa daga nan baqarasa jin maganar tasu ba najuyo saboda bana so sun ankara dani su cutar dani tunda mugayen muta nene su da harzanje ingaywa me martaba sai naga gwara nafara sanar dake ayi gaggawar daukan mataki akansu kafin su cimma mugun nufinsu yaqara sa fada harda dan guntun munafikin hawayen qarya.....

Fulani bata son lokacin da ta miqe tsaye ba tana takawa ahankali cike da qasaita ta qaraso gabansu  tsabar yanda takejin zuciyarta nayi mata quna dan tazo wuya qiris take jira dan  zata iya kashesu da hannun ta kafin su sukashe su gwara ita tafara kashesu amma bahalin yin hakan ayanzu  saboda tanaso sufara fada mata wanda ya turo su zaga yasu  ta shiga yi  batare da ta tanka musuba saboda da tana tunanin wane irin hukunci zatayi musu
Allah sarki bayin Allah sunyi tsuru tsuru da su suna mamakin irin wannan sharrin da yayi musu musamman baba be taba tunani irin wannan sharrin ze musuba shikam hamza beyi mamaki ba sosai saboda daman yasan halinsa tun ba yauba yasaba yiwa mutane sharri amma kuma betaba gani yayi irin wannanba daga kai yayi sai suka hada ido da shugaba wani murmushi yasakar masa tare da kashe mishi ido daya kawar dakai hamza yayi tare da ayyana abubuwan dazeyi wa wannan mutumin idan angama yankewa musu hukunci sai yaji ya qara tsanar mutumin nan ko ganinshi ma baya sonyi kallon sa yamayar ga baba dake ta faman rawar jiki ga zufa da take zubo masa duk yabi ya fita hayya cinsa yana tunanin irin hukun cin da za ayi masa san ba qaramin tsure wa yayi ba dan yasan babu wanda ze yarda dasu kowa in yaji hakan baze yi tunanin suna da gaskiya ba saboda ba wanda ze tsaya yaji ta bakinsu akan zancen  haka yake ko ba haka bane

Fulani ce ta data gama binsu da kallon tsana sannan ta koma kan kujerarta ta hakimce sanan tacewa wani bafade da suke kira da me doruna shine wanda yaje yataho da baba har ya mareshi kumafa ba asashiba kawai zallar mugunta ce irin tashi.......
kiranshi fulani tayi ya qaraso kusa da ita da hanzarinsa yace gani yake uwar masarautar nan umarnin ki kawai nake jira za arabasu da ransune yanzu ko sai anjima....daga mishi hannu tayi sannan tace mishi afara hora min su yanzu kafin suyi bayanin wanda ya aiko su tana gama fada yace yanzu kuwa kamar anyi angama yana gama fadar haka ya miqe tare da zaro wata narkekiyar zabgegiyar makadediyar zugegiyar shambareriyar 😂bulala ga wani tsayi da kauri  da duk kallon kurillar ka baka isa ka gano da me akayita ba dan ko doki kaga andakeshi da ita sai yabaka tausayi  bare kuma bil adama wanda ganinta ma kadai ya isa sa mutum shiga taitayinsa komai yake sai ya nutsu dan qaniyarsa......

yana zuwa ya daddage iya qarfinsa yadaga ta shimfidawa hamza a gadon baya aikwa ta shigeshi runtse idonsa yayi qam begama tantance zafin ba aka qara dora mishi wata jiyayi kamar yasaki kuka amma bazeyi ba saboda taurin rai irin nasa yanaji kuma ko motsi beyiba kuma be bude idon saba saida yaji antsaya da dukansa sannan ya bude idonsa da duk sun canza kala daga fari zuwa jajawur kamar gauta sai fuskarshi da ya hade kamar anyi mishi albishir da gidan wuta daga su yayi ya sauke su akan me dukan nashi da yaga ya tsaya akansa qeqam yaqi matsawa harara ya watsa mishi sannan ya kawar da kansa shima harar yayi mishi tare da matsawa daga gurin shi sannan ya nufi wajen baba da niyar shima ya bashi tashi alawar me zaki
Allah sarki bawan Allah baba ai tunda yaga bulalar ya tsure dan lokacin da akayi mishi ta farko bada irin wannan bace wannan ba qaramin tayar mishi da hankali tayi ba ga jikinshi sai faman kyarma yake ido yayi zuru zuru sai faman hadiyar yawu kake da qyar dan shima neman barin ma kogaronsa yake da yaga andaga ta kwa ansauke ta ajikin hamza ai tuni yasaki futsari awajen  dan ji yayi kamar ajikin shi ta sauka😂 (Allah sarki baba daga dukan wani sai sakin futsari to ina ga kai aka daka watakil kuma sai kasakar musu tutu ka lalata musu falon da hamami)

Yana gani andaga ta za asauke mishi ita abaya yayi saurin runtse ido yana addu'ar Allah yasa yacika da imani dan yasan wannan bulalar idan ta sauak ajikin shi ai sai yatafi barzahu da mamakin sa sai yaji dif yadauka yatafi barzahu ma'ana yayi bunga yabar duniya sai kuma yaji wata irin murya da besan taba agun kuma yakasa tantance wa ko tawa ce  ji yay ance kai me yasa baka da imani ne wallahi ka sauketa ajikin shi ko taba shi tayi sai nayi maka dari da ita kaji inda dadi mugu kawai marar tausayi kai in wanan mutumin fa a haife ya haife ka fa kai in aka daki babanka zakaji dadi to wlh baza ka dakeshi ba saide duk abun da ze faru ya faru
ahankali baba ya shiga bude idon sa amma yana gama budewa da mamaki bega baquwar fuska agun ba idon sane yasauka akan abun da yafi sashi mamaki da kuma daga hankali ba komai bane yasashi mamakin sai tozali da yayi da bulalar nan a hannun hamza ashe duk wanna zantukan shi yakeyi baba miqewa tsaye yayi yana kallon su ba shikadai ba duk ilahiran mutanen wajen ko saida yayi mamaki da ganin abun da hamza yayi anya yana cikin hayyacin sa yayi bawani abun ya shaba irin wannan katsalan dan din agaban fulani mayake damun sa to kode jinnu ne suka shafeshi kowade da kalar nasa tunanin dan ba wanda yayi tunanin acikin hayyacin shi yake irin wadannan maganganun.....
Wanda suke kira da shugaba ne yayo kansa a harzuqe ze kaimasa duka fulani ce ta da katar dashi da tare da cewa rabu dashi watakil aljanune ajikin shi je kakira malam baba yazo yayi masa ruqiya shugaba ya juya yana kallonta yace ranki ya dade bawani aljanu kawai ranine kibarni in ladaf tar dashi ya shiga hankalin sa bata kula shiba ta taso daga inda take ta zo gaban hamza da har yanzu be saki bulalar ba yayi tsaye kuma ba alamar tsoro a tattare da shi..

fulani da ta tsaya agabansa ta kasa magana tana kallon sa shi kuma ganin tsare shin da tayi da ido sai yasashi sunkuyar da nasa idondan baze iya hada ido da itaba data ga haka sai tace yanzu nagane na tabbatar da kana cikin hankalin ka to kasani ka tafka babban kuskure arayuwar ka kai har ka isa kahana ayi hukuncin da nasa kuma agabana zaka yimin katsalandan acikin abun da nazartar kai waye kasqantan bawa marar galihu marar gata marar asali kamanta lokacin da aka tsinto ka aka kawo ka gidan nan acikin bola kamanta atunamaka tana cikin maganar wata baiwa tashigo jikin ta na rawa tazo ta zube aqasa tace agafarce ni na katse ku daman wata matace tace ai mata iso dake tana nan wajen falon tana jira cike da jin haushi fulani tace taahi kifitar min kar nasake ganin qafar kowa anan kuma koma wace tazo ace mata ta koma bani da lokacin ta yanzu

jiki na rawa baiwarnan ta miqe ta nufi hanyar fita saide kuma bata kai ga fitar ba bakuwar dake tsaye awaje ta shigo ciki kanta tsaye tunda duk taji abun da fulanin tace sakamakon daga muryar da fulani tayi shiyasa tajiyo ta..

fulani dake niyar cigaba daga inda ta tsaya sai kuma ta zabura tare da juyowa dan tabbatar da muryar wadda taji da gaske ne kokuma gizo ne aikwa ta tabbatar ba mafar ki bane sakamakon murmushin da taga matar nayi mata tsayawa tayi tare da juyowa sosai tana fuskan tarta sannan ta qaqaro murmushin dole ta aza afuskarta tana cewa ashe babbar bakuwace ai bansan ke bace lale marhaban shigo tana fadar haka tajuya ga sauran tace ku fita gaba dayan ku zanne ne ku sannan kuma aje a qullesu dakin qasa kafin nagama zan nemeku duk mikewa suka yi gaba dayan su me dorina ya shaqo baba yamiqar dashi shugaba kuma yajawo hamza suka fara jansu za su fita faga falon kawai sukaji bakuwar nan tace WHAT!!!!!! da qarfi tare da sakin jakar hannunta tafadi qasa gaba dayansu dakatawa sukayi tare da kallon ta dan ganin me takeyiwa wannan ihun haka fulani ce tace Hajiya sara meke faruwa ne haka me yabaki mamaki kasa magana tayi sai can kuma tayi saurin daidaita nutsuwarta tare dacewa ba komai fa wannan bulalar ce ta tsorata ni amma de ba mutum ake duka da itaba jin hakan yasa fulani kallon su cike da tsawa tace uban me kuka tsayayi ku bacen dagani da sauri suka fita daga ciki

Bayan fitar su fulani ta naida hankalinta ga hajiya sara tace amma kinban mamaki sai kace yau kika fara zuwa masarautar nan kuma nasan bayau kika fara ganinta ba gaya min nasande da abun da kika gani amma ba wai bulala ba daukar jakarata da tafadi qasa tayi sannan ta koma kan kujera ta zauna itama fulani zama tayi akusa da ita tace ina sauraron ki gaya min hajiya sara tace a ina kuka samo wannan tsohon?

Fulani tace sarki ne ya samoshi yanzu kuma yazama bawanmu karkada kai hajiya sara tayi sannan tace babbar magana ana wata ga wata lokaci zeyi rana zatai halinta daman ance rana bata qarya saide uwar diya taji kunya Fulani da batasan inda maganrta ta dosa ba kuma takasa fahimtar me take nufi tace ke nifa kinsan aduhu kimin baya ni mana yanda zan gane kinzo kina tawasu maganganu daban gane kansuba kin sanshi ne ?

Hajiya sara girgiza kai tayi tace yau nafara ganinsa ma amma shawarar da zan baki shine ki gaggauta korarsa aginda nan yabar gidan nan tun kan lokacin ya qure miki
Fulani tace kamar ya kince bakisan shiba amma kuma kinace wa inkoreshi daga nan to me like nufi da hakan
Haji ya sara tadan yi shiru tana tunanin kuma wace qaryar zatai mata dabaze sa tagano da wani abun ba aqasa dan numfasawa tayi sannan tace hakan nan nace miki ki koreshi danni kallo daya nayi mishi nagane ba mutumin kirki bane daga ni wani abunne ya kawoshi shiyasa nace ki koreshi amma bawai dan nasan shiba
taqarasa fada tana kallonta danjin me zatace
fulani jin abunda tace sai ta sauke ajiyar zuciya a boye sannan tace ai mungano shi yanzu ma hukuncin ake yankewa kika shigo bakiji nace musu akulle suba zan nenesu ai tuni shugabansu yagano min shi shiuasa nake son aiki da wannan bawan yana min aiki yanda ya kamata baya wasa agun aikinshi...
Hajiya sara tace aini nasani kinga nima baki gaya minba amma nagane hakan saboda kina kallon idonshi zaki gane hakan kinsan halina da saurin fahimtar mutum.....
Fulabice ta saki wani qayataccen murmushi sanna tace ai nasan halinki kwa bari insa akawo miki abun taba sai muyi maganar data kawoki dan nasan halinki baza kizo nan hakannan ba dole saida dalili
Hajiya sara tace wlh a'a hakannan nazo mugaisa yanzu ma zantafi ana jirana a mota ta qarasa maganar tare da niqewa fulani tace wai da gaske tafiya zakiyi tace wlh tafiya zanyi jirana akeyi amota fulani tace to shikenan ai nagode ai nazata maganar dakika saba ce ta kawoki amma tunda kince haka to ki gaida gida tace gida zeji sai ankon biyu kuma fulani tace saide naganki kawai zakice ko kuma sai bukatar ki ta taso murmushi kawai hajiya sara tayi sannan tace naji koma me zakice ni kinga tafita tana kaiwa nan tasakai tafice bata jira cewar fulani ba dan ta matsu tabar gidan tunda taga wannan tsohon hankalinta yatashi zaman da tayima jinta take kamar akan qaya tana fita tace tabb nida qara dawowa masarautar nan ai har abada abun da yakawoni ma nafasa aikwa asatin nan ma zan bar qasar nan ma gaba daya bazaki qara ganin qeyataba tana tafiya said faman sauri take kamar zata tashi sama.........✍🏿

(haba hajiya sara yazaki barmu cikin duhu baki gaya mana komai bafa gaskiya kar kitafi😭)

_______________®_______________
*ANNOUNCING*
Hello readars Pls wait and read this

Nakusa dena posting akowane group zan ringayi a group biyu kawai 👌

Yan Facebook kuyi sarching din group din sarki SAMEER sannan kuyi join anan zanringa yin posting

Yan group din wasu WhatsApp din kuma ga number ta duk meso yayi min magana insakashi a group din WhatsApp 08124226526
_______________®_______________

#comment
#share
#likes
#vote
""""""""""""""""""""""""""""
[3/8, 10:26 AM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER.....💅
             by❤xeemat.....love❤
    
               🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

             🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                               ﷽

                   Bismillah.........✍🏿
Episode 30-31

            '''"""""""""""""""""""""""""""""
__________________FULANI
Bayan fitar ba kuwar tata ta kasa zaune ta kasa tsaye sai faman zagaye falon take tana tunanin inde harda gasken wannan mutumin da wata manufa yazo me yasa hajiya sara zatace ta kore shi sai ta koreshi batare da ta dau matakiba ai ba inda zashi ya shigo kenan zata barshine anan ai ta azabtar da shi har sai yafadi wanda ya aiko sa sannan kuma akashe shi wannan shine hukuncin da yadace dashi sai kuma wani tunani ya fado mata to shugabansu yace mata bakin su daya ita kuma hajiya sara batace ahada da hamza ba  ko kuma bata kalli idonsa bane dahaka zuciyar ta tayi na'am tabbas hajiya sara bata gashiba shiyasa itakadai de taringa saqa tana warware wa ta kulla wannan ta kulla wancan ta warware kuma jakadiya ta kira bayan tazo tace mata taje ta kira mata shugabansu da kuma me doruna tace suyi sauri suzo su sameta
angama tafada sannan tatashi da hanzarinta tabar falon.....
Bajimawa suka shigo tare suna shigo wa fulani tace suje suyi ta dukan su har sai sunfadi wanda ya turo su kar su raga musu ko kadan kuma kar suyi abun da zasu kashe su batare da sunsan wanda ya aiko suba kawai suyi musu azabtar dasu musamman ma hamza tunda shi na lura yanaji dakanshi to ayi masa abun da sai yayi nadamar abun da yayi a ladaftar dashi abashi horo me tsananin gaske aitayi musu daga nan har waye war gari kuma kar abasu abinci ko abun sha,
me doruna yace angama ranki yadade mu daman umarnin ki kawai muke jira yake uwar masarautar mu matar sarki uwar sarki kakar sarki yanzu zamu aiwatar da abun da kike so hannu ta daga mishi tare da yi musu nuni da hannu alamar ya isa suje suyi abun da ta Sakasu tagama haka kuma bata jira ficewar suba tashige ciki tabarsu agun suma fita sukayi
suna fita basu wuce ko inaba sai dakin qasa inda suka ajiye su hamza kafin su shiga kuma saida suka qara kiran wani dogarin shima me duka ne sannan suka shiga ciki susu uku da qafa suka tura qofar dakin da hamza yake ciki saboda ba adaki daya suka ajiyesu ba suna shiga kuwa basuyi wani aune ba,   ba zato ba tsammani kawai suka ga hamza yayi tsalle kan shugabansu ya shaqeshi yana qoqarin rabashi da duniya da sauri sukayi Kansas suba qoqarin rabasu amma ina ko gezau beyiba sai faman huce yake fitar wa sai kace zaki yayi gudu da sarkin dogare yaga haka sai yadaga bulalar hannunsa ze da nufin yasauke ta akan hamza amma sai hamza yayi wani juyi aka sauke ta akan shugabansu a harzuke dayan ma yadaga tashi amma shima be samu nasarar samun hamza ba sai akan shugabansu ta sauka,

"Shide sugaba ya yaga takansa dan yakasa ihun ma da yakeso yayi sakamakon shaqar da hamza yayi masa sai maqyar maqyar yakeyi da ido idon shi yayi ja saboda qamshin mutuwar da yake ji,

Me do run a new yace kai wai kasa kwayane tare jansa yanaso ya rabasu amma shima sai yasamu tsarabar lafiyayen bugu da sai yakaishi faduwa qasa dayan ma kansa yayo shikuma ya buga mishi naushi da dayan hannushi saida bakin ya fashe saiga jini na fitowa ,
Hamzane yafara magana yace wlh duk wanda yaqara rabata sai na kashe shikamar yanda zan kashe wannan mufikin banzar me zuciyar shedan kwata kwata ba Allah aransa yajuya yana kallon shugabansu yace wlh ko kaje kafadi gaskiya ko kuma kabar duniya dan wlh wlh wlh sai na kashe ka idan baka fadi gaskiya ba yanzu ma abun da yasa zan sake ka kenan inaso ka koma yanzu ka gaya waccen banzar tsohowar me zubin saniya marar mutunci,kaje kace duk abun da kafada qarya kake in kuma kanason rasa ranka karkaje kasheka abune me sauki afareni yana gama fadar haka yayi wulli dashi jikake qato yafadi aqasa timm duk girmanshi hakan be hanasa saki qara ba sai haki yake yana goge gumin da ya tarar masa lokaci guda, juyawa hamza yayi ga sauran da suje jinyar jikinsu har yanzu basu dawo daidai ba harara ya watsa musu sannan yace kuma idan kunasan ranku da lafiyar ku kar kusake gigin tabani ko kuma kutaba baba to wlh sai na canza muku kamanni kar kuga kungir meni ba ruwana da girmanku ko wacce tasaku din zan iya lallasata agabanku inyaso a kore ni daga masarautar ko inga uban da ya isa ya kasheni lokacina beyi ba me doruna ne yasamu qarfin tashi yace kai qaramin dan isaka me kwana da wando duk abun da kake taqama dashi nafika ba za ayi yanda kake so dinba kai har ka isa kace mana ga yanda zamuyi bayan qasa da mu kake meye matsayin ka agidan nan to bari kagani hukunci ba fashi yanzu zan ladaftar da kai sai kayi nadamar tabani da kayi kayi babban kuskure wani shegen murmushi hamza yasaki me dauke da gargadi sannan yace ai gabi gaka ban hanaka ba dazu ma abun da yasa na tsaya ka dake ni dan agana waccan banzar ce amma kuma banaso inbata kunya agabanku shiyasa amma bawai tsoran ka nake jiba tunda nazo gidan nan ba tsoron kowa kuma bana ahiga harkar kowa yanda nataso nikadai nake rayuwa tun kafin zuwana nan haka nake rayuwa acikin gidan nan ko akwai wanda ze taba cewa gashi nayi mishi abu kodan kunganni shiru shiru to ni ba kawar lasa bace  dan haka ka kiyayi kanka sa shiga harkata inba hakaba kuma hmmmm yafada yana cizon bakinsa irin zaka ci ubanka ne me dorina da yagama kaiwa qarshe duk tsoron sa da mutane sukeyi amma yau wannan mutumin zece wai baya tsoron sa aikwa ya ballowa kansa bala'i yana gama ayyana haka yadaga bulalar sa da iya qarfinsa ze sauke ta akansa aikwa caraf hamza ya ruqeta tare da fusgeta daga hannun sa be kalli kowaba ya nufi hanyar fita har dayan dogarin wanda aka fasawa baki yataso ze ruqosa  sun dauka fita zeyi da mamakin su kuma sai suka ga yajawo qofar ya rufe tare da sa sakata sannan ya juyo yana kallonsu daya bayan daya fuskar nan tashi babu digon annuri akanta shugabansu dake jinyar maqogaron sa da yasha shaqa shi yafara mikewa yana neman hanyar buya dan yaga alamar wannan mutumin ba a hankalinsa yake ba kar yaje ya kashesu abanza sai yanzu yake da na sanin abun da ya aikata masa iya tsawan zaman da sukayi dashi  besan haka halinsa yake ba yanda yake shiru shiru ya dauka ba abun da ze iya aikatawa ashe sumimu kasim ne be gama tunanin ba yaga ya tunkaro su dukan su bawanda be tsorata da ganin sa ba amma saboda qarfin hali bazaka ga hakan aka fuskar mutum biyun ba saide fuskar shugabansu ne kawai zaka ga zallar tsoro akai,
yana qarasowa gaban su ya shiga nade hannun rigarshi ya gyara ruqon dorinar sanna yafara sauke ta akan me doruna zuba mishi ita yake ta ko ina har kai saida ya kunce mishi abun da yanade kasa dashi sannan yaci gaba da zuba mishi ita da iya qarfinsa da Allah ya hore masa sude sauran bawanda yayi yunqurin dakatar dashi saboda kar suje yadawo kansu ,
Me dorina tun yana daurewa yana rurrufe jikinshi da hannu har yafara hawaye yana cewa dan Allah kayi hakuri wlh bazan sake dukan ka ba hamza yace kama sake mana ai so nake kaji ta ajikinka da kyau kaji yanda mutane suke ji idan ka dakesu kai har dadi kake ji ana tsoronka ana cemaka me doruna to yau ga me doruna yazama me karbar doruna😂 
Hamza be qyale shiba sai da yatabbatar ya hada masa jikinsa waje guda saida yaga yafara dena motsi da magiyar da yakeyi sannan ya rabu dashi ya juyo kan sauran tuni suka fara bashi hakuri da magiya amma ina shibesan meye magiya ba a wannan lokacin takan dayan dogarin yafara shima saida ya tabbayar da ya daku sannan yarabudashi yadawo kan shugabansu,       shugabansu na ganinshi yafara roqonsa shima murmushi hamza yasaki sannan yace kai ko kunya ma baka jiba inyi hakuri fa kace kai kozan hakurama ai bazan hakura akanka saboda kaine ummul aba isin faruwar komai badan kaiba sukansu baza su dake niba kaine kaja musu arayuwata babban abun da nafi tsana kenan ayimun sharri afadi abun da banyiaba sannan aci zarafina akan abun da banda laifi kai kuma duk ka aikata hakan kaga kwa naka ai sai yafi nakowa yana gama fadar haka shima ya rufar masa da duka wani qarfine yake qara zuwan masa sakamakon wani haushi da yake qara tasowa da cikin zuciyar sa dan daga qarshi ma da yaga dorunar bazata gamsar dashiba jefar da ita yayi sannan yasa hannun sa yarinfa dukansa kamar zarrare haka yake dukansa ta ko ina har saida shugabansu yade na motsi amma be dakata ba saida yagaji dan kansa sannan ya rabu dashi yazauna yana sauke numfashi yana kallonsu da kowa yake a kwance yakasa tashi ga shatin bulala rudu rudu ajikin su kara kallon shugabansu yayi sai kuma ya
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment