Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[08-15 08:41] +234 703 831 1110: *🌈ZAIN_ABEED🌈*



_By Nimcyluv Sarauta_

page 1


Wanda yake grp 1 kd ya yi join wannan pls.
https://chat.whatsapp.com/JiyvBjAR0dACQpkv3vfmZk


_Allahamdulillah! Thanks to Almighty ALLAH (swt). For giving me opportunity to start this book. *ZAIN_ABEED*_
_Finally, I just want to say that this would never been possible without all of you and I am so, So grateful for everything You have done for me. You guys have seriously made my dream come true and you're the reason Gaslight even made it this far. I hope that You Will continue to support my Journey as an Author And I can't wait for You to read the published version_
_just follow my pen, For i assure You, You Are going to fall in love with_
_Seriously Love guy's!❤️ Lot's of Love NIMCYLUV._

Sadaukar ne ga ADDAH RAMLA #Mai dambu ko bayan babu ni wannan shine zaki tuna dani🥰 Much luv.

I'm just wanted to say Duk wanda labarin bai masa ba, Wallahi ya faɗi duk abinda yay niyya👌🏾Nice dai Marubuciyar *Moon, Tsintacciya, Abu Maleek, Sirrin mu, Kwaila ce, Uncle ne e.t.c*





Hazon da ake yi, a ƙasar Moscow bai hana jirgin Aeroflot-Plus sauka a Sheremetyevo Airport dake nan ƙasar Moscow ba. The weather is too high pilot ɗin da ƙyar yake iya ganin, mai bashi direction ɗin sauka ƙasa. Banda Snow babu abinda yake zuba. Mai asthma kam sanyin babbar illa zai iya yi masa, zai iya sashi cikin critical condition. A hankali jirgin keyin parking har ya samu wajan tsayawa. Daga can cikin jirgin kowa passengers ne suke ƙoƙarin zame belet ɗin jikinsu domin sauka daga ciki. A hankali yaja numfashi mai ɗan ƙarfi yana matse hannayensa suna bada wani, sauti na gajiya. Wrist ɗin hannunsa ya duba yaga 1:15Am na dare. Gently ya miƙe tsaye yana zuba hannayensa cikin aljihun suit ɗinsa, walking slowly ya ƙarasa Vip side. He's just thinking why har yanzu biyuninsa bai fito ba? Is he alright or what? If sanyin nan ya yi effecting health nasa? A fili yace "Ya rabb, ga bawanka" buɗe ƙofar vip ɗin yay a hankali yana mai tura kansa ciki. Cak ya tsaya saboda ganinsa da yay a kwance saman duguwar kujera. Infact bai da alamar tashi, saboda ya lumshe idanunsa tare da harɗe hannayensa a ƙirji Numfashinsa na sauka a hankali. He's sleeping peacefully yay kyau sosai a baccin, domin gaba ɗaya sumar dake goshinsa ya ɗan zuba fuskarsa kamar wata mace. Ƙuri ZAIN yaywa ABEED da idanunsa wanda suke cike da Zallar so da ƙaunar abokin haihuwar tasa (Twins). Ƙarasa shiga yayi har zuwa inda Abeed ke kwance, yana zuwa ya saka hannunsa ya ware masa hannayensa da suke ƙirji. Shiru Zain yay ganin ƙirjin Abeed na ɗagawa, kafin a hankali ya ɗura kansa a ƙirjin na Abeed domin gano what wrong with him yake jan numfashi haka? Something is fishy Abeed baya bacci cikin airplane. Kansa ya janye kafin a hankali yace "I don't know what wrong with my Biyuni, bai san me yake ɓoyewa ba,is he hiding something for me? No! Abeed bai zai ɓoyan komai ba, shine rayuwata nine rayuwarsa, he can't do that.... seriously" ya faɗa yana ɗaukan iphone ɗin Abeed, sosai Zain yay mmkin ganin 20miss call na RIYA tun suna 9ja take kira Abeed, ba kira ɗayan da ya yi, respond. Cike da damuwa Zain yace "sorry Riya, In sha Allah zan shige maki gaba" wayar Abeed ɗin ya saka cikin Aljihu, yana faɗin "I love You Biyunina" motsi Zain ya ji, ya juya da sauri haɗa ido sukai da Abeed, yaga duk yadda ƙwayar idanunsa take blue amma yanzu tayi wani mugun jaa. Shiru yay yana noticing ɗin sa, amma bai gane komai ba. Cikin sakin fuska yace "Yaushe ka tashi?" Kamar Abeed ba zai magana ba sai kuma ya ɗan buɗe baki da ƙyar yana yatsuna fuska, cikin slow voice yace "from i love You Said" ya faɗi hakan yana miƙewa tsaye, tare da unlock na suit nasa. Murmushi kawai Zain yay yana girmama, nauyin bakin Abeed hatta shi da aka haifesu rana ɗaya, lokaci guda,wata guda, shekara guda wani time ɗin banza yake masa. Da mutum uku Abeed yake rayuwa yaji daɗi na farko, abokin haihuwar sa Zain, na biyu Mai martaba sai kuma Naila. Zain nada tsayi, fari ne shi idanunsa ma fara re ne, fuskarsa a sake bashi da wata damuwa, damuwarsa ɗaya akan Biyuninsa. Baya ɓoye komai yana da sauƙin kai. Abeed kuma yana da zuciya baya ƙaunar kallo ko kaɗan idan ba wajan show yaje yana gabatar da waƙarsa ba, baya ƙarya sam bai san yadda ake ba, Idan yace Yes of course yana nufin Yes ɗin. Ko waye kai baka isa yay maka ƙarya ba, fari ne tass, yana da manyan idanu wanda ƙwayar idanun ta kasance blue, ga suma mai kyau har gaban goshi take sakkowa, sumar goshin kuma ita ta banbanta tsakaninsa da Zain, da ita ake iya gane waye Abeed waye Zain. Amma har gobe akwai abinda Abeed yake ɓoyewa Zain, Meye shi?. Toilet ɗin dake cikin jirgin Abeed ya shiga yana tafiya a hankali hannunsa zube cikin Aljihu, yana shiga cikin toilet ɗin ya maida ƙofar ya rufe, kana ya jingina da jikin ƙofar yana jan numfashi da ƙyar, bai damu dan ya rasa ransa ba, amma idan ya rasa ransa wanne hali Zain zai shiga? Wannan tunanin shine yake ƙara damun Abeed yake ya hanashi barci, domin abincike ya nuna cewa saura wata biyar ciff wa'adin rayuwarsa a duniya zai ƙare. Zain jin Abeed shiru ya sanya ɗan yi knocking ƙofar, tare da faɗin "Hey my frnd is everything okay?" Shiru Abeed yay saboda Aman da yazo masa, cikin sauri ya ƙarasa wajan sink ya fara amai wanda rabin aman duk jini ne..... Bakinsa ya wanke tas tare da wanke fuskarsa kana ya buɗe ƙofa ya fito, yana fitowa cikin sauri yay gaba abinsa ba tare daya tsaya Zain ba, yay hakan ne kuma saboda baya son ya fahimci wani abu. Da idanu kawai Zain yabi Abeed dashi. Har zai fita sai yaga inhaler ɗin Abeed girgiza kai kawai yay tare da ɗauka yabi bayansa. A strains ɗin jirgi yaga Abeed tsaye kansa a sunkuye fuskar nan a haɗe tayi jajir, juyawa yawa yay nesa dashi yaga ashe wata baturiya ce ta kafe Abeed ɗin da kallo, murmushi yay yace "Can i call her?" Still Abeed shiru yay, Zain yace "shall we..?" Sai a lokacin Abeed ya ɗaga fararen idanunsa da suka fara dawo wa daidai, ya tsorawa Zain idanu, alamar akwai Abinda yake buƙata wajansa. Dafe kai Zain yay yana faɗin "Ya rabb, i almost frgt wlh" hannu ya sanya a cikin Aljihu ya ɗauko wani mars mai kyau, kana ya matsa kusa dashi suna farcing juna yana sanya ma Abeed mars ɗin tare da faɗin. "How was your body? Sanyin bai dame ka ba ko?" Abeed idanunsa ya lumshe, kana ya buɗe har ya buɗe baki zai Mgna, yaga Wannan baturiyar tana ƙara kallonsa. Hannuna ya ɗura a shoulder ɗin Zain kana ya juyo dashi gabansa hakan yasa ya rufe fuskarsa da jikin Biyunin nasa, fararen idanunsa ya wara kana ya ciro wani ring na Daimond a hannunsu ya kama hannun Zain ya zura masa, yana sakin wani cute smile murya can ƙasa kamar mai tsoro yace "Zakai replacing nawa" ya faɗa yana kama hannun Zain ɗin zuwa wajan wata hadaddiyar mota da tayi parking gabansu, gaba ɗaya a baya suka zauna, driver ya kwashi kayansu, shima ya shiga motar kana ya jasu suka bar airport.

About Azimut Hotel Tulskaya Moscow Motar tasu ta tsaya, Zain ne ya fara fitowa sai Abeed, har lokacin mars ne a fuskarsa, sai wani glass daya saka a idanunsa, kasancewar zuwan sirri sukai yasa, Zain shima ya saka mars cikin nutsuwa ya kama hannun Abeed suka fara shiga cikin reception na hotel alrdy an gama musu komai, key kawai Zain ya amsar musu suka haura sama, room 120 suka tsaya, Zain ya buɗe musu suka shiga, Kallon Abeed Zain yay yace "So what about your show? A wanne hall ne?" Abeed yana cire rigar jikinsa yace "Ba zani ba" da mmki Zain yace "pardon?" Abeed ruwa mai sanyi ya ɗauka tare da ɓalle murfin gorar zai kai bakinsa,Zain yay saurin kwacewa babu alamar wasa yace "Are You at of your sense? Kalli yadda bakinka ke hayaƙi saboda tsananin sanyi, shine zaka sha that stupid water?" Ka faɗa Abeed ya ɗaga irin he doesn't care ɗin nan, kana ya ƙara ɗaukan wani ruwan zai sha, again Zain ya ƙara kwacewa cikin ɓacin rai tare da ɗaga murya yace "Wai baka tuna cewa lafiya bata isheka ba? Ka manta issues ɗinka na Asthma?" Baya Abeed yay tare da zama kan kujera yana jan numfashi ya jima a haka kafin ya ɗago kansa ya kalli Biyunin nasa, gently ya miƙe tsaye har zuwa inda Zain yake murya a sanyaye yace. "Mutuwa kake tsoro? To...." Cikin faɗa Zain yace "Kada ka sake yi min mgnar mutuwa a nan, kuma mutuwar ta rasa wa zata ɗauka sai kai? Wlh duk sanda aka wayi gari babu kai Tabbas a rana nima zan rasa raina.." taɓe baki Abeed ya yi kawai, yana ju yawa ba tare da yace komai ba, ganin yadda jikin Abeed ɗin ya yi sanyi ne ya sanya Zain saurin shan gabansa, Cak Abeed ya tsaya da tafiyar da yake, kafin ya ɗaga idanunsa suka haɗa idanu da Zain, ganin yadda idanun Zain ya cika da ƙwalla yasa Abeed ɗan zare ido yace "what again?" Kasa mgn Zain yay sai kawai ya rungome Abeed tare da faɗin. "Stay with me Biyuni na, stay with me ABEDDEEN" Murmushi mai ciwo Abeed yay yasan cewa, ɗan uwansa bai san meke damunsa ba, ciwon Asthmar da yake damunsa shi kawai ya sani, a ransa yace "Dole na tafi na barka, I think my mother is calling me" a fili kuma yace "Love u" A sanyaye shima Zain yace "To the rest of my life" da ga nan duk freshen up sukai na jikinsu. Kana suka kwanta bacci, Zain yay bacci cike da damuwa inda ya ɗauki al'ƙawarin zai samu tattauanawa Da Babban likita akan ciwon Abeed.

Alarm ɗin dake jikin wayar Abeed shine ya fara ƙara, wanda ya sanya Abeed ɗin motsawa kaɗan, slowly kuma ya shiga ware idanunsa saboda nauyin da sukai masa, sam bai yi bacci daran jiya ba, idan ya tuna mgnar Dr Siya yay masa, komai nasa tsayawa yake. He can't even think mene yake daidai, mene ba daidai ba. Juya ya yi bakinsa ɗauke da addu'a ya ƙarasa buɗe idanunsa, kafin a hankali ya janye duvet ɗin daya rufe jikinsa dashi, miƙewa tsaye ya yi har zai shige toilet sai ya juya ya kalli Zain da har yanzu yake bacci, baya ya koma ya ɗan ja yatsun ƙafar Zain kamar yadda ya saba, ganin ya yi motsi yasa Abeed shigewa toilet. Miƙewa Zain ya yi kai tsaye shima ya shiga wani toilet ɗin. Kusan a tare suka shirya cikin wasu farar Arabian jallabiya mai taushi, Masjid ɗin dake cikin hotel ɗin suka shiga, ana idar da sallar suka dawo gida. Zain ne ya zauna kan kujera cikin sauri yake danna keyboard ɗin system, wani babba case ne dashi wanda zai ja ragamar shari'ar, criminal case domin zargi ne na fashi, har da kisan kai, the case was super bai taɓa samun case mai haɗarin wannan ba, Idanunsa ya ɗaga yana kallon Abeed dake tsaye yana tsiyaya madara a glass cup yace. "Ina confused wani abu" shiru Abeed yay, haka nan yaji baya mood ɗin na Magana, jin shirun yay yawa ya sa Zain yace "Arrogant..." Taɓe baki Abeed ya yi, kana a hankali ya dawo baya ya zauna kan kujera cikin nutsuwa yake shan Madarar, sai da ya shanye tass kana gently ya kalli Zain yana mai shafa gemunsa yace "Me kace?" Ɓata fuska Zain yay yace "Shafa kaji" Cije baki Abeed ya ɗanyi yace "Sorry" Juyawa Abeed system ɗin Zain yay yace "Look, already nayi searching all na abinda nake buƙata but..." Abeed yace "But wat?" Zain yace "firstly wanda nake zargi da akaita fashin, babban mutum ne, secondly yadda akai amfani da mace wajan gudanar da aikin, Lastly bayan fashin da mutumin yake akwai wani abu da yake da ƴan mata, wanda har yanzu shine abinda ban gane masa ba" taɓe baki Abeed ya yi yana Miƙewa tsaye yace "U hve to drop this criminal case ɗin" tunda suka zo sai yanzu Abeed ya yi mgn mai ɗan tsayi, da Mmki Zain yace "Kasan me kace?" Abeed na lumshe idanunsa yace "ka taɓa ji nai hauka ne?" Murmushi Zain yay yace "how can i knw, ina mgnar serious kana wani magana" shiru kawai Abeed ya yi, for some minutes kana ya miƙe ya kalli Zain kamar zai Mgna sai kuma ya yi shiru, gane cewa akwai abinda Abeed ɗin ke son faɗa yasa Zain yace "Speak up my friend, what's in ur mind?" Abeed ya buɗe baki murya can ƙasa yace "Zakai replacing nawa wajan show"... "Why? Bayan ka amshi kuɗin jama'a, then ta yaya zan iya waƙa nida ba aiki na ba?" Cewar Zain, gaba Abeed ya yi abinsa yana mai faɗin "Be ready, zaka je matsayin ni" yana ƙoƙarin shigewa cikin wani bedroom Zain yace "Oh! Hello idan aka gane cewa bani ne Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas ba fa?" Kai tsaye Abeed yace "No one knows" Ya faɗa yana shigewa bedroom ɗin. Da yamma Zain na zaune watching TV, Abeed ya fito cikin dark blue ɗin floral jacquard one button suit. Zain na ganinsa ya miƙe tare da ƙarasa wajansa, hannun Abeed ɗin ya kama ya ɗaura masa wrist kana ya tsuguna ya sanya Leather shoe yana faɗin "Ina zaka?" Murya can ƙasa Abeed yace "I have a meeting" "meeting?" Zain ya faɗa da mmki, tare da sake faɗin "Yaushe ka tsara?" Shiru ya yi bai magana ba, ganin yadda ya ɗaure fuska yasa Zain yace "it's okay, kaga weather garin is not good, so take good care of yourself ok?" Abeed na barin room ɗin yace "I'll.."

*****
A wani yanki dake kudancin garin Katsina. Cikin Wata haɗaɗɗiyar prvt school ta maza da mata. Da sauri class teacher ɗin Yake tafiya it's already late, amma har yanzu basu fito daga cikin class ba, bayan dukkan student na makarantar sun tafi, kowa ya watse what wrong with them su kullum basa ganewa, they didn't understand what is good and what's wrong. ”lazy babies” ya faɗa a Zuciyarsa, cikin class ya shiga shiru babu ƙarar komai, idanunsa ya shiga rarraba wa can ya hango su a zaune ɗaya na drowning a mac nata, ɗaya kuma ta ɗura kanta akan kujera, da mamaki Teacher ɗin yace "SAIRAH" Wacce aka kira da Sairah ɗin ta ajjiye color ɗin hannunta tare da kallon Teacher ɗin, farar yarinya ce ƙyakkyawa, kana kallon ta kasan bafulatana ce ko kuma wani yanki na Fulani, kai tsaye ba zaka fasallata kayanta ba, yanayinta kamar na Kajol😌tana da tawadar Allah a saman hancinta. Ƙuri tayi masa da ido ganin hakan yasa Teacher yace "Haba twins yau kuma me akai maku?" Shiru tayi masa sai kawai yace "Ok tashi ƴar uwar taki" juyawa tayi har lokacin kanta a ƙasa a hankali Sairah ta shiga tashin ta "SARA! SARA!SARA!!" ganin ta motsa yasa ta zame hannunta. Wacce aka kira da Sara ta buɗe idanunta Subuhanallahi, wallahi babu wanda ya isa ya iya bambance wace Sairah wace Sara komai nasu iri guda ne, tawadar Allah ce kawai ta banbanta ta Sairah a saman hanci ta Sara a ƙasa. Ikon Allah buwayi gagara Misali Cikamakin Annabawa da Manzanni, wanda yake halittar Mutane a mahaifa ɗaya, hukumcin sa da buwayarsa ta sanya su zo duniya a tare wanda akewa laƙani da TAGWAYEN ASALI. lumshe idanun Sara tayi kana ta ɗan murguɗa baki, kasancewar ita bata barin ko ta kwana, saɓanin Sairah da take da mugun haƙuri. Teacher yace "Twins ɗin Dady mai akai maku ne yau?" Wata uwar harara Sara ta watsa masa cikin siririyar muryarta mai tsiwar gaske tace "Heyyy! Shut up... And leave" cikin sauri Teacher yace "Ok daman Dadynku yazo ɗaukan ku" da wani sauri suka haɗa baki wajan faɗin "what? Daddy?" Sara ce ta fara yin gaba Sairah kuma ta ɗaukar masu bags nasu. Yana tsaye a kusa da motarsa cikin shiga ta ilhama gaba ɗaya ya naɗa fuskarsa idanunsa ne kawai a waje, yana ganinsu ya saki Murmushi mai sauti tare da buɗe musu hannunsa, gaba ɗaya suka shige jikinsa suna faɗin "We miss you alot Daddy" shiru kawai yay musu Sairah ta shiga gaban mota, Sara a baya kana ya jasu suka bar sclh ɗin. Bayan sunyi nisa sosai ya ɗauke hanyar zuwa gida ya nufi wata hanyar, Sara da bakinta baya shiru tace "Daddy ina zamu?" A taƙaice yace "Unguwa" tun suna Shira sukai shiru bacci ya ɗauke su har suka sake farkawa, wani baccin ya ƙara ɗaukan su.. cikin wani jeji ya shiga mai tsananin duhu da ban tsoro, kana ya kashe motar ya fito, da ɗan sauri ya shiga tashin su "Sara, Sairah" kusan a tare suka farka da mmki suka ce "Daddy area nan is not good, mu koma gida" shiru yayi kawai sai ya jasu jikinsa ya rungume, sun jima a haka kafin yace "Waye ni a wajan ku?" Sara dake tafi surutu tace "Kai ka haife mu Daddy,kai ne babban mu farin cikin mu" da sauri yace "I'm not your father, ban taɓa haihuwa ba, bare na samu albarkar tagwaye kamar ku, Sara ki kula da ƴar uwarki twins ɗinki, Biyuninki, ki kula da ita a nan zan barku" da ƙarfi Sairah tace "Daddy a nan fa? Idan abu ya cinye mu fa?" Yace "Ba abinda zai same ku, rayuwarku cikin jejin nan tafi fiye da wacce za kuyi a waje na, ni ba mahaifinku bane, Zan barku a nan Ubangiji ya ƙaddara saduwar mu" yana faɗin hakan ya shafa kawunansu, ya shige mota, tuni Sairah ta fashe da kuka tana ƙanƙame ƴar uwarta, Sara dake tana dakakkiyar zuciya ajjiyar zuciya kawai take saukewa, idanunta sunyi wani masifar jaa. Daddy da gudu yaja motar yana tafe a motar wani abu mai zafi ya shiga bin fuskarsa, parking ya yi kawai sai ya fashe da wani Irin kuka tare da faɗin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un i lose my own children....


Yaya kuka ji? Idan yay muku kawai kuyi share😌 Sarautar marubuta na shirya tsaf wannan salon da ban yake da sauran....


08119237616
[08-15 08:41] +234 703 831 1110: *🌈ZAIN_ABEED🌈*


_By Nimcyluv Sarauta_

Page 2



"I lose my own children, which kind of father is these? Ni ne na haife su, na raine su tun suna jarirai, amma akan wani ƙaramin dalili zan kawo yarana cikin wata uwa duniya cikin jejin da yake da mugwayen Animals na zube? What exactly wrong with me? Wallahi ina jin na haukace, i can't live without my children in sha Allah I'll bring them back to my house, ko mene zai samu su ya same mu tare" Ya faɗa yana share hawayen dake cikin idanuna, kafin a hankali yaywa motar key tare da reves ya juya baya zuwa cikin jejin. Almost 20mints yana driving cikin jejin inda yake effecting ganinsu, amma babu su babu alamar su, tsananin tashin hankali ya wanzu kan kamilalliyar fuskarsa wanda zuwa yanzu ya zame hiramin da ya yi covering face nasa dashi.. he was shock ganin baya iya gane ko inda ya zube su, balle ya gansu a wajan, yana matsanancin tausayin yaransa, Sairah nada hqr, ko ina taje za taci ribar zama da hqrin ta, Sara asalin mara kirki ce, ga baƙar zuciya, amma duk abinda da take sai an taɓa ƴar uwarta Sairah ne, idan ita kayiwa ko kallonka ba Zatai ba, amma kana taɓa Sairah za kaga ruwan bala'i.. parking ya yi cikin jejin tare da fitowa waje yana ƙara sakin wani irin raunataccen kuka mai tsuma zuciyar dukkan mai sauraran sa, bai taɓa zubar da hawaye ba tunda yake sai yanzu, yana da rauni akan Twins ɗin sa. Juyawa ya dinga yi yana kiran sunansa "Sara! Sairah! Sara! Sairah!" Shiru no respond, kamar daga sama ya hanki hijibin dake jikin Sara a yashe a ƙasa, gaba ɗaya jini ya ɓata sa, cikin tashin hankali ya zube a wajan tare da faɗin "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un shi ke nan, na kashe yarana da kai na, Wata dabbar ta cinye min Twins" ya faɗa yana sakin kuka, kafin kuma ya fara sakin wasu surutai alamar ya fara samun matsala a ƙwaƙwalwarsa, haka ya ƙanƙame hijibin yana kuka tamkar ransa zai fita, dama Uba na gari na iya wufintar da yaran daya haifa da ƙwayayan haihuwar da Ubangiji ya dasa masa?....

A ƙasan wata bishiya suke a zaune, gaba ɗaya Sara bata hayyacinta wani irin tari take jini na zuba daga bakinta, duk yadda tasu ta samu kwari ta nunawa Sairah ba komai, amma hakan ya gagara, cikin tashin hankali Sairah ta riƙe Sara tace "mene yake maki ciwo twin na?" Numfashi Sara taja da ƙyar tace "Ba komai, kawai naji ƙirji na ya yi min nauyi ne, stop cry twin noting will happen to me, kukan ki shine damuwa ta" ta faɗa tana kama hannun Sairah, tare da share mata hawayen dake bin fuskarta... Girgiza kai Sairah tayi tace "Haba twin, taya hankali ne zai kwanta, bana mance time
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment