Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baka saba shaye shayen magungunna bama sai ta bugaka, gumbar tana gagawar tara maka ruwa a mara ne ka ji har kana juwa

Da sauri Innarta ta mikar da ita tana shafa mata ruwa masu sanyi a fuskarta tace" Tashi mana ko sai na kwada maki mari?"

Kamar zata fashe da kuka ta ce" Allah ba zan yi wanka ba, a haka zan tafi, bani malun malun din na rufa , kuma ni idan suka ce zasu ci zalina Allah sai dai kowa ya kwaci kansa dan ba zan yarda ba"

Ita dai HINDU bata ki ba, asalima turarukan da ta siya a wajen Nana mai kayan mata ta bude du ta shafe yar da su, sannan ta rufa mata alkyabar ta kuma dauko turare ta yi mata wani wankan da shi sannan ta saka hijabinta ta ce" Mu je na fan taka maki, kin ji yar albarka?"

Ba dan ranta ya so ba ta tafi, a yau tana zuwa da harare ta zoma Dogaran, sai dai ga mamakinta basu dakatar da ita ba suka barta ta shige

Allah barci take ji, dare ya yi fa, hakan ya sa tana shiga wajen lalausar kujerar dake hakimce ta nufa tana bake alkyabarta ta yar a nan ta haye ta yi daidaiya ta shiga barcinta mai dadin balaki, barci kamar an aiko mata shi, barci mai mugun dadi

Madarar da ta yi saura a kofin ya idasa shanyewa ya mike daga saman table din a ransa yana ayyana ' Ya isa haka kuma, ba zan iya rayuwar shiririta ba, har nine zan ce yarinyar nan ta zo ama dan raini bata zo ba?, In sha Allah gobe karfe takwas zan tara kowa a gidan nan na bayana masu na gane wacece ita, a bani bayanin abinda yake faruwa sannan na sawake mata, bana son shiririta, in bandana rashin girmama baba shi bai girmeta bane?

Tafiyar yake yi yana warware rawanin dake kansa, domin so yake yau ya kwonta da wuri, tsakar dare sai ya tashi ya yi nafila bi'izinillah

Ya idasa warware dogon rawaninsa na turkudi yana dan tatareshi a hannunsa idannuwansa suka sauka a kanta
Yannayin kwonciyarta ta watsa ƙafafuwan ne, ta yi ruf da ciki ta soka hannunta ta kasan cikinta ta kaishi inda sam bai gane ba, cikinta ne, ko cikin wandonta ne
Gashin kanta kuwa a barbaje yake a jikinta da saman kujerar, barci take yi haikan

A hankali ya kifta idannuwansa yana sake kallonta, sai kuma ya kalli Alkyabarta dake yashe a kasa,
Rawaninsa ya dan yafa a saman kansa ya shiga takawa dan zuwa inda take

Wajen alkyabar ya ja ya tsaya, ya duka ya dauke a hankali ya karasa ya ratayeta sannan ya karra juyowa ya zuba mata ido
Tabas bata shafi jinnin sarauta ba, domin jinnin sarauta baya yarda Alkyaba a kasa koda ta tsufa

Gaban goshinsa ya dafe yana rintse idannuwansa

Bai taba haduwa da abu mai buga masa zuciya ba irin na yau

Sarkakiyar abin na damunsa
Yana son sannin amsoshin tambayoyinsa

Yana wannan tunanin ya karaso , a saman kujerarsa ne ta baje take barci, kujerar da ko Umma bata hawa, Auta cema kan hau idan ciwonta ya tashi tana kuka ta rukunkume shi idan yace ta bi Umma, bayanta ko Huznah sai dai ta duka a kusa da kafarsa bata hawan masa kujera sam

A hankali ya zauna a kusa da kafarta ya saka hannunsa yana buga gefenta, watau saman kujerar da dan karfi yana fadin" Ke, Ke tashi!"

Da kuka kukan shagwaba ta dago gaba dayanta idannuwanta na rufewa tana budesu da kyar, kaffafuwanta na rawa, jikinta na amsawa, kawunnan mamanta na yi mata wani irin zogi, uwa uba Mararta tamkar zata tsinke, hannunta rabi a cikin wandon ne rabi kuwa a saman mararta ne, hasalima ba cikin wandon ta aika hannun ba gaskiya, mararta take dannawa dan ta samu sasaucin azabar da take ji,
Bata bude idannuwan nata gaba daya ba ta fashe da kukan Tabara ta ce" Wayo Allahna Inna nonona ciwo, inna cikina ciwo, inna duwawuna na min ciwo kamar zasu cire innata"

"Innalilahi wa inna ilaihi rajune............ Hasbunnalah, Hasbunnalah Hasbunnalah................ " Da sauri yake fadi har yana kamo wani da wani sannan ya nemi zubewa kasa domin NADIRA rigar tata ta dage tana nunawa Innarta wajen dake ciwon........................................





Jama'a mu taya shi salati😭😭😭😭😭, yanzu yar nan kim dage sai kin kashe mana Zaki? Iyi? Me muka maki ne? Haba yar gidan Habu makadi😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀️🚶🏻‍♀? Happy juma'a yan uwana musulmai😍
8/15/22, 09:19 - Buhainat: *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍?*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*


🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*


*SAJIDA NIGER*





3️⃣5️⃣


Da mamaki da kula SHEIK ya ce" Subahanalah, kar dai ka ce min zubewa ta yi?, Ya salam, aya, ka san jiyan nan irin adu'o'in tsarin da muka yi kuwa?, Dan abinda ya dan tunkaro mun nan ko wajen zamanka bi'izinillah daga jiya kulun sai mun masa zama na kansa, dan in mutun ya fi karfinmu bai isa ya ja da ayar Allah ba"

Talaicin da ya tuko shi ya saka shi gyada kai ya sake dan taba gefe da gefen cikin Dokinsa, hakan ya saka dokin sake dagawa suka ci gaba da ziyara, ziyara ce ta ba zata, ba a motoci ba, ba sanarwa, sai sun zo kofar wajen a bude masu, a ziyarar su babu inda basa lekawa, a haka suna kara bada talafi sannan sunna gannin sake na wasu likitocin ana rubutawa domin zai yi zama da su ne na musaman

Sai da suka gama suka fito dogarai tari guda sunna karra sakin hanyar dan a basu waje su wuce har suka karaso makabarta

Sauka suka yi a kafafuwansu suka shige, ADU'A sukaiwa mamata sosai sannan suka ga irin gyare gyare da sharar da za'a yi a makabartar, wasu kaburan sun bude kadan haka, wasu kasar ta baje dai da sauransu,nan ya bada umarnin a saka sanarwar ranar lahadi ana gayata dan a zo a yi gyaran gidan kowa, gidan gaskiya, du wanda yake da lokaci da talafin da ya samu ko menene ana maraba da shi, a saka a redio da TV, a haka har suka gama suka sake fitowa, abokan tafiyar tasa sai da suka masu rakiya har masarautar sannan suka tafi

Ya kasance saura su biyu ne a saman dokin sunna tafe cikin nutsuwa

ASADEEK ya sake tsayar da dokinsa ya kalli SHEIK ya ce" da ace zubewar nema ta yi da na san haka Allah ya hukunta ba rabona bace"

SHEIK ya dube shi, a tausashe ya ce" Me ya samu madarar?"

ASADEEK ya rintse ido, sai kuma ya bude ya dan kalli katon filin, da irin yadda wajen ya dauke sawaye tunda suka shigo, wa'inda ke tsaye du sun duka kawunnansu a kasa irin sunna masa gaisuwa da girmamawa ne
A dan kufule ya ce" Yarinyar nan ta dauke, ta sha, ita da Auta"

Da mamaki Sheikh ya ce" Yarinya?, Wace yarinya? Ko Hajia HUZNAH?"

Baki ya tabe ya ce" HUZNAH ai nutsatsiya ce, baiwar Allah ce, wannan bakuwar dai mai kama da aljannu, itace ta dauka ko kadan bata rage min ba"

Sosai SHEIK ya ji wani irin mamaki, hadi da dariya, bai san me yasa ba, abin ya dace ya bashi tsoro ko haushi? Aa shi dai dariya abin ya bashi, fuskarsa cike da yalwatacen farin ciki ya ce" Kwarai zan so na gaisheta Allah ya karra maka lafiya"

Ido ya tsurawa SHEIK, sai kuma ya ce" Bata da hankali fa, wace gaisuwa zaka yi mata?, Da ta zo ce mana ta yi sasannunku fa, na yi lati ne dan na mance dan kwalina, latin awa daya ta yi ta zo mana ta dibe albarkar alkyabarta ta kallemu tsai tace sasanunmu fa akaramakalahu"


A yanzu kam a dole ta fito dariyarsa, ya kai hannunsa yana tare bakinsa hadi da zarro ido , sai kuma ya sake waiwaigawa ya rage murya ainun ya ce" Kana tune a kulun idan Saraki na maka kirari , idan yace kai Zaki kake a dawa, a gidama zaki kake, sai nace uhum ko?, To yau ga amsarka, ina tsoron kaima ka shigo sahun maza masu sunnan maza masu iyali, a yanzu kake kokarin zama nama kiri kiri a gida, Allah ya karra maka lafiya"

Gannin SHEIK ya mayar da abin na tsokana sai ya kada kai kawai ya ja Dokinsa ya nufi har kofar Fada ya sauko bayan Dogarai sun ririke dokin ana ta yi masa kirarin da aka saba

Dubansa ya sake kaiwa kan SHEIK ya ce" Saraki bai yi karya ba, Me za'a nunawa HUZNAH ne?, Ni dama lalausar mace itace abin birgewata,..... SHEIK ka ji da kyau zaki nake har a kuryar daki"

Dariya SHEIK ya saka sannan ta bi bayanshi suka shige domin ba zai tashi daga zaman fada ba yau sai azahar

Shara'a ya gabatar ta wani mai gari, mutumen matansa hudu, yayansa arba'in da daya, matar tasa ta hudun ce da ya auro yarinya karama, domin sa'ar jikarsa ta goma sha hudu ce, ga yarinta, ga karamin jiki, abin dai ba'a cewa komai, ta samu kanta a cikin kishiyoyin da ba ruwansu da cewa yarinya take, aa kishiya ce sak, mutumen malami ne, ko nace malamin tsubu, a haka ya aure yar yarinyar iyayenta na zuwa amsar mata maganin iskokai dake damunta, aka wayi gari ta haukace shi take so
Yar yarinya karama ta ringa tarda shi karshe dai mahaifinta ya daura masa fan gudun wata fitina ta bilo
To fa tunda aka tare ne yarinya ta ringa tambayar me ta yi aka aura mata wannan mutumen?
Shi kuwa ya yi iya yinsa ya karra daure mata baki, haka kuma tunda ta shigo a matsayin sabon abinci ya daina ziyartar kowace sai ita, karamin jiki yarinta ga abu ya girmameta sai rashin lafiya kala kala, tun ana daukan abin laulayi ne har aka gane cewa lafiya ce bata da ita kawai , kamar ana tsakurarta, fatarta ta dafe, komai dai sai handallah, tun mahaifinta na neman alfarmar a bashi ita ta kwana biyu a gida ta farfado sai a dawo da ita har abin ya fara tsoratar da shi, shi kam ita daya Allah ya bashi dan haka ya je ga yan sandan yankin ya sanar masu, ama babu yadda zasu yi da kai gari, domin da suka zo aka toshe masu baki, hakan ya saka shi neman hanyar da zai ga UMUGHLUK ITIBEL domin shine sarkin baban garin, domin kauyen na Agadaz ne
Ya sha wahala ainun, domin sai da ya ringa haduwa da yan kasan shugaba masu lalata mulkin shugaba, wasu har kudi sun amsa a wajensa da nufin zasu masa hanya, abin dai ya gagara, a kadan ya dauki wata guda, gannin lamarin ya kasa samuwa ya je sallar juma'a a baban masalaci juma'ar da ta wuce
Shi ya taya masu gyaran masalacin gyara da komai, yana nan masalacin ya cika har SHEIK ya karaso aka yi sallah aka gama
Ana gamawa ya karasa ya bashi hannu ya fashe da kuka, domin lamarin na neman sakashi a halin ha'ula'i, matarsa kanta tana kwonce ba lafiyar sanadiyar wannan matsala, Allah ya taimakeshi ya fada kan SHEIK din, shine ya amshi numbarsa suka sake zaunawa ya sanar komai da komai
Kwarai SHEIK ya ji haushin haka, har ya masa alkawarin sanar da ASADEEK, domin abu ne da ya shafi mai gari, ba su zasu yi shara'ar ba dole sai ASADEEK,
Ya kuwa taki sa'a, da ya sanar masa menene sana'ar mai garin abin ya karra harzuka shi,
Wannan zaman ne aka yi a yau, wanda ya kawo rikici sosai, rikici mai wiyar fade, ga dai yarinya a zaune ta fadi abinda take ciki ta kasa, haka kuma kishiyoyinta sun goyi bayan mijinsu sun fadi cewa tunda ta zo babu abinda akai mata , ita dai ta tsangwami kanta
Abu ya so ya ja daga, domin su matayensa sunna tare da mijinsu da sarautar mijinsu, yarinya kuwa ta zama wata iri, wahala ta rikitata ta zama sai a hankali
Sai da ya gama gane komai ya fara sauke masa rawanin , nan fa aka rikice, rawani a kasa sai hauka, abu ya cakule da kyar aka fadi gaskiyar sihirin da yake yiwa mata kafin ya aura, mulki na cin zali, babakere da kayan marayu, abubuwa dai babu dadi, sai da ya saketa aka wuce cel da shi dan yin bincike da fita hakkin masu haki a abinda ya rage masa, gunjin ihun da yake yi kan shi mai Aljani wane da wane za'a wulakanta kittt ya hadiye shi a lokacin da Murtala ya kafta masa mari a gabar haba da wuya har ya ji kamar fitar hakori a bakinsa, daga nan sai zanzana da kuka suka tafi da shi

Basu tashi ba sai da suka saka ranar nada wani bayan dogon bincike, kafin nan aka wakilci limamin garin ya zama mai garin rikon kwarya bayan an samu shedar arziki a kansa


A gajiye ainun ya koma bangarensa
Ya samu ko'ina a kalkalce, a gyare yana fitar da kanshi
Wanka ya yi ya sake shiryawa ya fice masallaci
Bayan an gama sallah ya dawo ya koma dakinsa ya kwonta ba tare da ya nemi abinci ba, domin barci ke dan damunsa, dama ya raba dare yana aiki daga bisani ya yi nafila, kuma suka fita da sanyin safiya

Lokacin sallar la'asar na gabatowa ya farka daga barcinsa ya sake shigewa bayi ya yi wanka ya kimtsa ya fice masalaci

Yana dawowa ya zauna a falonsa na kasa yana duba wayoyinsa

Tarin kiran da ya samu daga Bahija ya saka shi gyara zamansa ya yi kiranta

Ba jan ajin nan ma, ba komai wayar na fara ringin ta daga tana mai sakar masa sansanyan kuka
A yau kam ta kasa rike kanta cikin kukan ta ce" Haba bawan , Allah, me yasa zaka ringa wulakantani bayan ban cencenci wulakanci ba?"

Zamansa ya gyara yana dan tausasa muryarsa dan son fara bin matakin da ya tsarawa kansa ya ce" Subahanalah, ki yi hakuri , bana wulakanci fa, Aure na yi kwanakin nan shi yasa bakya jina"

Daga tsayen da take, sai da ta yanke jiki ta fadi, kukanta kuwa ya dauke cak ta yi wani irin zurru tamkar ta ga mutuwarta a gabanta

A tausashe ya ce" Kina jina kuwa?"

BAHIJA, bata taba sannin akoy wahalar da zata hannata kuka ba irin yau, wahalar da ta girmami kuka? Sam bata san akoyta a cikin duniya ba sai yau
Muryata na rawa ta ce" Aure? Yanzu dan Allah aure ka tafi ka yi ni ina nan ina hauka? Wata ka je ka aura ni ina nan ?"

Da yannayin mamakin furucinta ya ce" Ki yi hakuri, ban gane furucinki ba?, Kin san dama inada mata, sai na karra ta biyu ne"

Ai kuwa, katon mikin da ya caki zuciyarta ita kadai ta san da zata ga matan nan nasa a yanzu ta yiwu da hannunta zata zama ajalinsu

Da kyar take shalar iska ta bakinta tans dane kirjinta dan kar ya fashe mata

Muryarta a cakule ta ce" Kana nufin, ka ce min, baka san ina sonka ba?, Ka san da har auren wani na kiya dan ina jiran na ji dagaa gareka?, Ni ina sonka, kuma ka san in ba so ba, ba zan zauna gadinka ba ko?"

Shiru ya yi, har sai da ta dago wayar a tsorace tana kallo dan tsoron kar aje ko ya kashe din da ya saba ne? Gannin da haske ta sauke ajiyar zuciya ta sake karawa a kunnenta tana fadin" Hello? Dan Allah ka amsa ni"

"Kina so na?, Kika kasa fada min?, Ai ba laifi bane fadin abinda yake zuciya, bale ina girmama soyaya ni" ya fada a sanyaye, yana sake sauraronta

Sosai Bahija ta ji wani sanyi sanyi na ratsa mata zuciyarta
A hankali ta ce" Na so na kwatanta, tsoro ya hanna ni, kanada mugun kwarjinin da na jima ban hangi dan Adam da shi ba, da na san zaka dubeni da na kwatanta"

Bakinsa ya dan tabe, sai kuma ya dan murza goshinsa yaa ce" Kika ce, auren wani kika kiya?, Kar dai ki ce min iyayenki kika bijirewa a kan gaibu?"


Bahija ta yi tsuru tsuru, jin amon muryarsa a nan ta tabata idan har hakaan ne yana iya yin fushi, kai tsaye ta ce" Aa, ba bijire masu na yi ba, su suka bada BAIWATA a kambacina"

Dukkan da maganar ta yi masa sai da ya ajiye wayar a kasa ya zuba mata ido yana kallonta

Afkawa da ya yi a tunani ya saka shi manta waya yake yi har ta kashe a rikice ta sake kiransa kusan sau hudu sannan ya mika hannunsa ya dauko yana sake kallon sunnan ya daga ya sake kusantata da kunnensa ya yi shiru
8/15/22, 09:19 - Buhainat: *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍?*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*


🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*


*SAJIDA NIGER*





3️⃣7️⃣


Da kyar ya iya tsayar da furucin bakinsa ta hanyar ambaton sunnayen Allah, sannan ya iya cire dubansa a kanta ya yi kokarin mikewa domin gaba daya rigar ta kama ta cire ta yar tana ihun nononta

Wata irin sarawa kansa ke yi, da karfi da yaji yake cire dubansa sai kuma ya samu idannuwansa da komawa su manu a kan haannunta dake murzar kan tana doka kafafuwanta tana kukan nan ciwo, nan ciwo

Bai gaba gane ya shiga uku ba sai da NADIRAH ta silalo kafafuwanta kasa ta ja wandon dake jikinta ta cire kafa daya tana son sabule dayar ya damke hannunta da wandon, idannuwansa na sake kadewa sunna sake yin ja, hannayensa na sake bayanar da birdin tashin hankali, yannayinsa na sake rikidewa ya kamo dayyar kafar tata da karfi ya zira a wandon ya mikar da ita kirjinsa na wani irin mumunan dokawa ya nemi jan wandon sama
Sai dai kashhh, shi yake kokarin mayar mata, a lokacin ne ta fada jikinsa ta yi masa wata irin rukunkumewa tana mai fashewa da kuka, abin ya girmami tunanunta, kamar ana mata tafiyar tsutsa a sansan jiki, gana daya ba a cikin hayacinta take ba, wannan gumba itace gumbar jaraba, ta yiwu harda maganin nasara na karrin karfin sha'awa a cikinta, idannuwanta sun rufe, abinda take ji take so ta daina ji, bakinta sunnan Innarta yake kira da fada mata wajajen dake mata zogi da irin yadda take ji

A rikice ya sake kokarin bambareta daga jikinsa yana neman fita a hayacinsa, wannan wani irin tashin hankali ne? Shi kam yanaga wannan itace jarabawarsa toh ba rashin zamowa namiji ba, kafin kace menene wannaan jikinsa ya yi wani irin mikewa da mahaukacin amsawa,
Hannayensa rawa zuke yi, goshinsa na fitar da zufa
Tareta yake yi, ita kuma hannunsa take rikewa da yake taretan tana jimkawa a saman maman nata tana sake shigewa kirjinsa

Bai ankara ba gaba daya kafafuwanta suka gaza daukarta ta yi baya ta kusan tikuwa a kasa, jikinta ya kara saki, ya zamto yanzu ciwon da take ji ya gama yi mata riko mai tsananin gaske, bata san menene bama bale ta san hanyar magance shi, ta gama ji a cen kasam zuciyarta cewa yau ne karshenta ita kam, shikenan karshenta ne ya zo, zata koma ga ubaangijinta a haka?

A hankali yaa iya tarota, rufar dake kansa ta zame ta fadi kasa

Bai kula da dauka ba ya cicibota ya talabota a jikinsa yana kallon yannayinta, yadda jikinta ya saki din nan stlll hannunta a saman kirjinta sai ya ji zuciyarsa na yi masa zafi
Zafi ne yake ji mai tsananin gaske
Haka kuma irin yadda yake jin jikinsa bai taba jin haka ba, tunda yake bai taba kallon abinda ya gigitashi haka ba, tsakaninsa da HUZNAH bata taba magana ta rashin kunya da taba jikinta haka a gabansa ba, shi yasa lamarin ya zo masa bako, ya ji wani irin abu mai karfin gaske tamkar ice a jikin nasa

A hankali ya idasa dorata a kafadarsa sannan ya kama abin matatakalar ya shiga haurawa da ita, kirjinta ba komai, wandonma ta sabule shi sai dan pant din dake ciki fari kal, hakan ya hadasa masu da contact body direct, duda da riga shi a jikinsa, ama bai hanna jikinta gogar wasu sashe nasa ba

Da kyar ya iya laluben kofar ya shiga da ita ya karasa saman tafkeken gadonsa ya shinfideta sannan ya zauna a kasa ya tataro kafafuwansa ya harde hannayensa ya saka kansa a ciki yana jin inama zai iya fashewa da kuka mai tsanani? Da ya yi dan ya ji saukin ciwon dake damunsa
Ta yiwu ta saba harkarta da maza, domin alamun da take nunawa so take yi a yi mata, shi kuma gashi bashida wannan ikon, sai dai ya mike ama bai isa ya yi ba

Sai dai a yau yana tunanin zai iya saka abin nan aa bakinta ko zai smu sasauci, domin idan bai yi ba azabar zata yi masa yawa, yana iya kashe kansa a banza, idan ya so in ya rabu da ita sai ya ci gaba da zamansaa da matar rufin asirinsa


Muryarta a jigace ta sake nade jikinta tana fashewa da wani sabon kuka, domin abinda ya yi mata uwa dutsi a Mara ne ya sake murda mata

Jajayen idannuwansa ya bude da kyar ya mike yana hayewa saman gadon ya saka haannayensa ya janyota gaba dayanta jikinsa yana gyara nadewar da ta yi

A hankali ya zubawa fuskarta ido da ta yi jajajir har ta yi kamar ta dan kumbura
Kallon fuskar yake yi a ransa yana ayanna magana kamar haka' Ban san takamaiman wacece ke ba, ban san me kika zo rayuwata yi ba, hasalima an taabatar min ne kawai an dauran aure da ke, bayanshi ban san komai ba, ta yiwu idan naa taba ki zan mutu, ko wani abin zai sameni?, Ba zaan daina tabaki ba domin a yanzu na fi yarda da idan ban taba ki bane kamar wani mugun abu zai sameni, na yi imani da Allah, na kuma yarda da bawa nake ko mecece ke ban isa na karewa kaina ba, sai dai Allah ya kare min......., Zan ribanci albarkar jikinki koda hakan shine sanadiyar barina duniya......'
Yana kai karshe ya saka hannunsa ya janye nata hannun dake rike da mamanta ya maye gurbin wajen da hannunsa a hankali ya shiga masajin maman da ya ji su basu da laushin nan lugub lugub kamar yau aka fara matsa su,
Jin dadin tabasu yaske har cikin ransa, hakan ya saka shi kai bakinsa ya shiga basu kulawar da ta dace dan kara sakankancewarsa ko zai samu shima ya rabu da nauyin dake jikinsa

Mika ta shiga yi, a hankali tana ji du idan ya dora bakinsa a waje zogin nan na bari, harma ta ringa jin wani kaikayin dadi kamar yyana sosa mata, hakan ya saka a yanzu rikoshi take yi har tana shafa gashin kansa dake saman kirjinta tana sake sakin jikinta dan wani iri kamar abu na kuncewa a mararta ta fara ji

A hankali ya ringa bin du inda ya dace ace ya bi da ita, irin yadda take amsarsa tana sauke ajiyar zuciya ke karra masa kaimi , kamshin jikinta, da tsaftar jikinta kuwa ita ta fi komai karra jansa kamar gam a jikinta haka ya zama, laushin jikinta, santsin fatarta kuwa ba'a cewa komai, zumudi zai kirayi abin na sabon lamari? Ko kagara ya fitar da jarabar dake kara saka masa zafin mara? Shi dai komai nata zai kireshi da perfect a wannan gabar

Sam bai yi gigin janye oant dinta ba, hasalima nasa ya janye gaba daya ya cire komai , dama ba fitila ya kunna ba, ta bayi dake kunne ce ta dan haska dakin, kai koda fitilar a kunne karamin abu ake tunawa ba wannan ba

Dukkan abindayake gannin ya dace ya yi mataa ne yake yi mata, kuma kwarai ya ga ikon Allah a pant dinta, ama kuma sam bata da alamu ta saku bale har ta gane abunda yake faruwa da ita hannunta ya kamo a lokacin da ya karasa kusa da bakinta a hankali ya shiga kissing din bakinta sannan ya dora hannunta a lamarinsa ya

Please Login or Register in order to submit comment