Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita? A sanninta Bahija tanad yan uwa maza sosai, ita dai ce daya tak mace a cikin gidansu, sai kuma ta ringa cewa ta so ace ta samu dan uwa? Ko dai yar uwa mace take nufi?

Dan jan numfashi ta yi ta ce" Aunty, ki ce kema irina ce, nakan cewa Abahna na so ace inada sister mace nima"

NADIRAH ta yi shiru da furucinta tana kallon fuskarta

A hankali ta mike ta ce" Tashi mu tafi"

Auta ta mike, sai kuma ta tsaya ta dubi hanyar sama a hankali ta ce" Kin hakura Aunty Husnah ta kwana yau ?"

NADIRAH ta daga kanta itama ta zubawa hanyar ido, dan tsai ta yi tana kallon hanyar, da sauri ta kade komai a idannuwanta ta juya ta fara tafiyar tana fadin" Auta na kula ke kam baki da gagawa, bara na yi tafiyata tunda ba zaki je ba"

Da sauri ta daga kafarta ta bita suka nufi bangaren NADIRAH tare

A lokacin da HUZNAH ta kama kofar dakinsa ta bude yannayin hankalinta a tashe, idannuwanta har bata gani da kyau ta yi salama ciki ciki sannan ta shiga lalubar inda yake a idannuwanta

Hango shi da ta yi a saman ni'imataciyar shinfidarsa ta farin zannin gado karkar ya sakata nufa jikinta na rage karfi wajen nuna bacin ran da tashin hankalin har ta karasa inda yake kwoncen a hankali ta zuba masa ido, yannayinsa har zuwa rigar dake jikinsa da irin lumshe idannuwan da ya yi wanda ya nuna mata cewa idannuwansa biyu ba barci yake yi ba

Jiki a sabule ta duka a gaban bed din, ta yada zata iya dubansa da kyau sannan zata iya dora kanta a saman cikinsa

Kanta ta dora a saman cikin nasa sannan ta kawo hannunta wajen fuskarta a hankali ta shiga tare hawayen da ya ki tsaya mata wanda ya bale mata ne sakamakon ciwo da magangannun NADIRAH suka yi mata

Muryarta a raunane, sannan a sanyaye , cike da kwontar da kai ta ce" Dan Allah kar ka yarda haka ta faru da ni, dan Allah kar ka bari haka ta sameni SULTAN"

Idannuwansa dake lumshe ne suka dan motsa, alamun muryarta na zuwa cikin kunnensa, haka kuma yannayin muryar ya fara damunsa alamu na ya fara jin kamar zai dago daga duniyar tunanin da ya afka

"Ka ga, ni kaine duniyata, ba kuma zan iya hadaka da kowace duniya ba, haka kuma ba zan iya kyaleta ta kwace mun kai ba koda kuwa yar uwarka take, ai nima matarka ce ko?" Ta sake fada wannan karron hawayen nata ya yi karfi sosai har ya fara jike rigarsa kadan irin digon da yake yi ya taba fatar cikinsa har ya ji sanyinsa sakamakon sanyin ACn da ya yi kaukau a dakin

A hankali ya dora lalausan hannunsa saman alkyabar dake kanta,
A hankali ya janye rufar alkyabar ya karasa saman daurin dake kanta shima ya ture shi a hankali sannan ya dora hannunsa saman gashin kanta yana dan shafawa a hankali a hankali sannan ya gangaro wajen idannuwanta ya dan shafo dan ya gasgata kuka take yi? Me ya sakata kuka ne?

Jin lemar ya saka shi dan dakatawa, sannan ya saka hannayensa bayan ya dan dago ya dagota daga duken da take ya haurota sama har ta haye saman ruwan cikinsa yana janye alkyabarta gaba daya ya yarr yana jin ta zamto takura a tsakaninsu

A hankali ya dan bude bakinsa kasa kasa ya ce" Menene? Me yake damunki?"

Hanci ta ringa ja tana ta kallon fuskarsa da yannayinsa, kanshin turarensa kuwa hadi da na wuta wanda take ji idan matarsa ta gifta ta gefenta take shafa a jikin fatar wuyansa, a hankali ta lumshe idannuwanta hawayenta na sake barkewa
Muryarta a raunane ta ce" Yaushema ta shigo da har zata ce ta soke zamana a gefenka idan ranar girkinta ce? Wai a barta ta mori amarcinta? Yaya zata ringa magana kamar ta fini sannin waye mijina?............. Har cewa ta yyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyy"
Zazafan harshensa, mai hadi da ni'imtacen kanshi, da dumin bakinsa ya sakata hadiye maganar a cikin cikinta a lokacin da ya rike lebenta na kasa a hankali yana bude jajayen idannuwansa ya sauke a saman fuskar tata.......
A hankali ta ringa kallonsa, a lokacin da ya shiga bata a aikace cewa ya iya wasanin nan da tale hasaso yadda zata koya masa dala dala har fiye da tunaninta , a lokacin da SULTAN dinta ya dawo mata wani gagarumin bijimin zaki mai yinwarta ya ringa kai dukkan abinda take ji a labarun dandali yana aikata mata a aikace
Idannuwanta ta ki kiftawa dan kar aje ta kifta ta ga mafarki take yi,
A hankali ta ringa jan numfashi tana sake kallon Mijinta tamkar zata summa dan dadi a yau itama yan jikinta a matsayinta na mace cikakkiya ba wannan
dakatar da ita din bale ya koreta

A yau ita ke jin gabanta na faduwa na idan ya zo shigan fa abinda ya saba faruwa ya faru da su?, Itace ta rikice ta rasa yaya zata tuna masa halin da suke shiga idan ya kasa samun nutsuwa, tsoro ya gama cikata mai kargin gaske a lokacin da take ta gannin yannayinsa karra rikicewa yake yi, bata taba ganninsa a haka ba, bata taba ganninsa da karfi hankalinsa kwonce zai antaya mata irin na yau

Muryarta a raunane take ta riko dim diman damarsunnn hannayensa tana kallon fuskarsa mai dauke da ni'imtacen saje baki sidik tana son ankarar da shi lalurarsu. Lokacin da ya kama pant dinta kwalin kwal da ya rage a jikinta ya janye shi ya rabata da shi yana shafa jikinta idannuwansa lumshe kunnayenta suk ringa jiyo zazakar muryarsa yana adu'ar saduwa da iyali idannuwanta a waje gaba daya tana kallonsa har ya yarda ya fitar da abinda sam baya bari ta ganni ido bude dan yakan ce cikar banza ne abinda ke sacewa kamar ball idan an sace mata iska du idan zai amfani iyalinsa?, A yau gashi a hannunsa hankali kwonce yana ta kokarin lalamata dan amsar budurcinta ya nufo da karfin gwuiwarsa ya nemi shiga, sai dai abinda suka gani gaba dayansu ya saka su jin juwa , domin tamkar an saka abin sace abu an sace masa halitar dake hobara dan tauri da cika ta koma ta yagune tamkar ta tsuma

Idannuwanta ta rintse, jikinta na daukan rawa a lokacin da ta ga jikin nasa yake kallo, ga nata jikin a bayane a gabansa hannayensa a jikin cinyoyinta , a hankali ta barke da kukan da bata san dalilin fitowarsa ba, wanda ya fito daga cikin zuciyarta sannan bashi da amo mai karfin da zai saka yan waje su jiyo su, hka akuma tana ambaton sunnan ALLAH ne kirjint na dokawa da karfi da karfi

Tabas sai a yanzu ya dawo hayacinsa, lokaci daya kuma maganar SHEIK ta dawo masa a lokacin da yake ce masa idan fa abin a jikin HUZNAH yake ne ake ta neman magani ana bashi shi kadai ita kuma ana gannin ai ba a jikinta yake ba?, Sautin muryar kukanta ya saka shi sasauta rikon da ya yiwa cinyoyinta , cike da tausayin iyalinsa ya myar da gaajeran wandonsa da kyar ya iya cira kafar tasa ya haura saman gadon ya janyo abin rufa ya rufa masu a jikinsu sannan ya janyota jikinsa sosai ya rungumeta yana sake lumshe idannuwansa muryarsa a raunane cen kurya ya ce" HUZNAH, ki daina kukan kin ji? Ki yi hakuri plz"


HUZNAH cike da tsoro da fara tunanin to wai ko dai itace mai matsalar nan ta ringa rage kukanta har ta dauke kukan gaba daya sannan ta rukunkumeshi a jikinta tana cusa hancinta a kirjinsa tana dan girgiz kanta cike da tunani kala kala, sai dai yau da sauki take ji sanadiyar gannin har gata a jikinsa a haka ya rungumeta har yana bata hakuri, tabas bata da ja mijinta ba zai bari a wulakantata ba komai wuya!, Matarsa kuwa ta zo ta ga karshen zama a gefen mijinsu, uwa uba gata a jikinsa a ranar kwanan nata ta yi abinda take ikirrin zata yi a gani! (😁).............................


Tsaf ta fito daga bayin dakinsa bayan ta yi wanka har ta dauro alwallar sallar asubahi sakamakon kiran da aka yi ta fito a hankali ta rufo bayin ta nemi ficewa dan bu ta boyayiyar hanya ta karasa bangarenta dan a tunaninta tuni UMUGHLUK ITIBEL ya jima a masalaci, domin da ta motsa a barcin ta tabata shima ya tashi daga barcin ya shige wani Bayin

Saman gadon ta kai kallonta da shaukin farin cikin kwananta a samansa yau a cikin jikin mijinta,
Karra kurawa gadon ido ta yi, gannin tabas ba abin rufar bane a sama shi ne ya sakata nufa da dan sauri ta hau a hankali ta saka hannunta ta yaye rufar ta kai hannunta da nufin tashinsa, sai dai zafin da ta ji a jikinsa ya saka gabanta yankewa ya fadi da karfin gaske , a tsorace ta dan shiga ambatonsa da sunnanyen da take kiransa da su irin na girmamawa tana tambayarsa bashi da lafiya ne? Me yake damunsa ne?, Gaba daya hankalinta tashe tana neman fashewa da kuka

Idannuwansa da ya kasa dagawa dan zafin ciwo yake ta motsawa , sai kuma ya samu da kyar ya kamo hannunta ya kai wajen da har ya dan kumburar masa dan azaba yana neman kashe shi

Dukka kirjinta yake yi, da sauri ta haura ta shige ciki, a matsayinta na mace wace ta san kanta daidai gwargwadon iyawarta ta shiga bashi taimako dan gannin ya samu sasauci cike da kula da tausayi da tarin soyaya ko zai iya fita masalaci, sai dai abin ya ci tura, domin tun tana yi da karfinta har kanta ya kage hannayenta suka yi sanyi ya kasa samun nutsuwar da ake lalube, hasalima yannayin bashi da alamun sadakawa sai dai sake yin kiri kiri

Muryarsa a jigace , cen ciki ya ce"
9/7/22, 22:47 - Buhainat: *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍?*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*


🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*


*SAJIDA NIGER*





4️⃣7️⃣


Muryarsa a jigace ya ce" HUZNAH???"

Dagowa ta yi tana talabe kanta da ya kage tana kallon yannayinsa cike da tausayi, muryarta a sanyaye ta ce" Yaya zan maka ka samu nutsuwa ne?"

Idannuwansa ya sake rufewa da karfi yana jin kansa kamar zai fashe, muryarsa a tausashe ya ce " Ki je ki yi sallah, kar mu rasa mu dukanmu"

Idannuwanta ta lumshe wasu hawayen na sake ziraro mata a hankali ta ce" Yaya zan iya barinka cikin halin nan bayan na san idan ka kara wasu lokutan a haka zaka iya summa?"

Jajayen da idannuwansa da har jan ya kafe ya fara yin duhun baki ya zuba mata, muryarsa a jigace ya ce " na ce ki je ki yi sallah, idan kin gama ku huta zan tashi nima na shiga wanka"

A hankali ta sake shi ta dan matsa tana kallon yadda ya mike a hankali ya ja bu ya rufe jikinsa sannan ya nufi bayi da kyar yana wata irin tafiyar da take tambayar kanta a haka yaya zai iya tafia masalaci?

Rufowar bayin ya sakata sauke ajiyar zuciya ta mike jiki a sabule ta nufi wajen alkyabarta ta mayar ta sake juyowa ta kalli bed din sannan ta fice ba tare da ta gyara ba, domin ba su ke gyaran komai ba akoy masu yi (🤔 harda gadon da kika gama baza sirrin nan?)

Da kyar ya iya yin wankan sama sama ya dauro alwallah ya fito

Sallar kanta da kyar ya iya gabatar da ita, bale idan zai kai sujada sai ya ji kamar mararsa zata fashe biyu, kunnayensa na jiyo masa adu'ar masalaci watau har an gama sallah an yi karatu ana shafa fatiha ana ta yi masa adu'o'in alkhairi

Idannuwansa ya lumshe ya kama abu ya mike da kyar ya nufo hanyar fitowa

Sauka yake yi ko rawani bashi da shi a kansa, daga shi sai doguwar rigarsa da wandonta sai carbin dake rataye a jikin yan yatsunsa ya ringa sauka a hankali har ya saukowa hankali kwonce ya nufi biyauiyar hanyar falonsa ya bude ya shiga ratsawa yana dubawa har ya karasa kofar nata falon sannan ya dora yatsarsa wajen budewar ya cire lock din ya murda abin budewar ya dan bude shi kafin ya dakata ya shiga dan bubugawa yana sake jinginar da bayansa da garun

Daga cikin falon kuwa, zaune suke Auta na kallon yadda Inna ke yiwa NADIRAH gyaran kai, bayan sun gama sallar asubahin Innar ce da kanta ta je ta dora masu abin kari sai kuma tace su zauna a falo su sha hirarsu, sai daria take sha idan Innar ta yi magana, tana matukar son sannin wacece innar? Ama ta kasa tambaya, hasalima tun jiya da suka karaso bangaren nan suka dan taba hira da ta so tafia fakat NADIRAH tace ba inda zata je ta yi zamanta a bangarenta yaya zata iya yin barci ita kadai a nata bangaren bata jin kadaita ne?, Ta daina kadaice kanta ita kadai ba kyau, sai gashi ta kwonta daki daya da wannan mata Inna sun sha hira da kayan dariya kafin su yi barci, asubahi na tashi kuma ta tasheta suka yi sallah suka taba karatu sannan suka fito dan dora abin kari, domin yanzu haske har ya fan fara fitowa kadan kadan, gaba daya jinta take wani iri, wani banbarakwai, ta gaza sakewa ta sha hira da dariya ne dan wannan lamarin kam bako yake a rayuwarta

Sake bugawar da aka yi a hankali ya saka su juyawa su biyun

Juyo da kan nata Inna ta yi ta hanyar jan gashin hakan ya saka Nadirah furta" Wayo kaina innata"

Inna ta ce" Ke dilla juyo, ana maka kitso kana kauce kaucen kai da iya iskanci, ke ba za'a taba maku kanki ba ko?, To sai na caje maki"

"Innata kamar ana buga wancen hanyar fa, dama a bude take?" NADIRAH ta fada tana dago kanta ta kalli innarta

Auta kuwa da sauri ta mike tsaye tana kallon hanyar ta ce" Dama wani na iya bude kofar cen banda Abahna?, Idan a rufe take da ky ta ciki Abahna kadai ke iya budewa da yatsarsa kar aje wani abu ke faruwa a masarautar?"

Inna da sauri ta mike tana daura zanninta a saman cikinta ta kalli hanyar sai kuma ta kalli Auta ta ce" Yar nan ban gane wani abu na faruwa ba? Abu irin na a tardomu a kashemu?"

Auta ta yi tsuru tsuru, hakama Innar NADIRAH

Nadirah ta kalli Auta ta kalli innarta itama tana jin hankalinta na neman tashi

Zata yi magana ya dan miko hannunsa kadan ya rike abin kamawar ta ciki kadan sannan ya janye, hakan ya saka Auta zarro idannuwanta ta ce" Abahna ne"

Gaban NADIRAH sai da ya kwonci kwonci ya rufto kasa, innarta kuwa ta dake kallon Auta ta ce" Makashin? Waye Abanki wai? Ki bude baki mana kina magana a kuryar makogwaro"

"Inna wai ASADEEK take nufi" NADIRAH ta fada muryarya a sanyaye sosai

Innarta ta zarro ido, sai kuma ta kame baki ta karasa kusan NADIRAH ta rankwasa mata dankwashi kasa kasa ta ce" Dan ubanki ban hannaki kama sunnan nan ba?, Kina nufin shine a cen?"

NADIRAH ta dora hannunta saman kanta ta kwashashabe fuska ta gyada kanta

Innarta ta tafa hannu ta duke kasa da hannunta ta tura NADIRAH kasa kasa ta ce" Jeki jeki yi maza jeki"

NADIRAH ta turo baki tana kallon innarta ta ce" Ni kuma Innata?"

Innarta ta sake dora hannunta a gefen fuskarta tana salalami kasa kasa sosai ta dubi Auta da abu biyu suka tsaye mata a rai, muguwar dariya da kuma tunanin me yake damun yayanta? Dama yana zuwa nan da kansa ne?, Ta ce" Ke kin ga wani bakon islanci ko? Tambaya take yi wa zai je, ce nai mata ni, nace ni Indi, in baki je wajen cen kika ji me Babanmu ke so ba sai na ci abinda habu baya so ina fada a gidan nan !"

Da sauri ta nufi hanyar tana matsar kwallah, ta karasa ta bude tana leka shi suka yi ido hudu da junna, fuskarsa ta zama jajajir, yannayinsa ya zama abin tsoro, lebensa kuwa ya karra yin ja yana walwali , idannuwansa kuwa sam badu da dadin kallo

A hankali ta kalli hannunsa da ya miko mata yana karra shanye dubansa , hannun ya karra girma fiye da da, yannayinsa ya taurara sosai a idannuwanta, jijiyoyinsa sun yi birde birde, sai ta ga ya karra yi mata girma fiye da jiya da dare

Da sauri ta juya da nufin guduwa, dan sam sai ta ji wannan yannayi kamar za'a zalinceta ne

Dan dagowa ya yi ya damko bulememen hijabinta ya yi baya da ita, a dole ta dawo ta daki kirjinsa har sai da ta ji tsoro domin buguwa ta yi sosai a bayansa , hakan ya sa ta dago da sauri ta juyo ta dago dubanta tana kallonsa, muryarta na rarabuwa ta ce " Me, me yake faruwa? Me yake damunka?"

Janyota ya sake yi jikinsa, a hankali ya rungumeta sosai a jikinsa, kanta dake bude an kame gefe, gefen a barbaje yana fitar da kanshi man kai na mata ya ringa sinsinawa a hankali, a hankali , sai kuma ya saketa ya dago fuskarta yana kallo irin yadda fuskar tata gaba daya ta fara daukan ja alamun tsoro take ji ko kinsa take ne oho

Tana jikinsa ya shiga nufar nasa bangaren da ita, du yadda ta saki jikinta yake tafe da ita dan ya saketa watau ta ki taka kaffafuwanta dan ya barta kar ya tafi da ita sai ta ji idan ya daga kafarsa du irin yadda jikinsa ke mace da ita yake dagawa har ya karasa kofarsa ya bude ya shiga da ita sannan ta ga ya dora yatsarsa a kai watau ya yi block din kofar har sai idan shine ya bude da kansa , dama babar kofa ba za'a budeta ba sai idan ya bada damar haka, sai ta ji hankalinta ya fara tashi har ta fara yi masa tambayar me ta zo yi ne? Kitso fa ake yi mata, kar a ga bata dawo ba

Idan ya tankata tabas dakinma ya tankata, a haka har ya karasa dayan dakinsa da ita ya bude ya shiga ya mayar da kofar ya rufe

Tsaye take tana kallon wajen kofar har haske ya mamaye dakin

Da sauri ta ringa kallon yannayin dakin sai kuma ta juyo inda yake dan ce masa dan Allah ya bude mata mana ta tafi
Idannuwanta ta wara tana kallonsa cike da faduwar gaba
Da sauri ta sada kanta, watau ta sada dubanta tana jin kamar zata summe a wajen

Idannuwansa ya lumshe a hankali ya yi murmushi yana kallon yannayinta, kasa kasa ya ce " Ba zaki kalleni ba?"

Cike da matsananciyar kunya ta kasa koda daga kan bale ta iya bashi amsa, a hakan dan bashi da riga ne, domin da wandonsa a jikinsa

A sanyaye ya shiga gabatar mata da kansa, ba da tsawalawa ba, ba kuma da fin karfi ba, sai dai idan da ace zata iya dago kanta ta dube shi ido cikin ido da ta gane a halin da yake ciki yana iya hadiyeta danya

Muryarta da nauyi ta ce" Dan Allah kar ka ringa sabawa da ni......., Ka daina tabani ka ji?"

Sake kure fuskarta ya yi da kallo, har sai da ta ji shirun ya yi yawa ta dan dago dan gannin ko ya daina matsota har ya kawwota kusa da bed din ne?
Tana sauke idannuwanta cikin nasa gabanta na bugawa shi kuma a lokacin ya hade bakinsa da nata damatsunnan hannayensa har motsi suke yi su kadai
A yauma NADIRAH ta ga yaren Kato, yare marar taushi , domin taushin na dan lokaci ne a matsayinta na farin shiga, sai dai shima farin shigar ne, idan ya fara burinsa ya samu nutsuwar da yake so

A lokacin da ta ga da gaske yake ya zo gadan gadan zai sake ratsata da abin da take kira tabarya dan firgita ta dago a gigice tana kallon fuskarsa da tata fuskar mai dauke da hawaye shabe shabe muryarta a raunane ta ce" Kar ka yi, dan Allah kar ka yi, ba ni bace *BAHIJA*, ni sunnana *NADIRAH*, kar ka kuma buda ni na rasa amsar da zan ba *AMINU*, dan Allah kar ka min....................."
A lokacin ta gane ita din shashasha ce, sannan tana iya jan abinda za'a kasheta muttttt har kiyama, domin a nutse ya mayar da ita baya ya kwontar da ita ya warata ta yadda bata tunanu sannan ya antaya mata tashin hankalin a kayan kaniyal ( kashhh maman jariri Allah ya shiryeki ), ta yadda sai da ta ja sheda mai karra sannan ta yi lakwasss tana kallon ikon Allah da jiran mai zare ran ya zare, fatanta Allah ya sa yar aljana ce ita

Hakarta ya yi tamkar rijiya, sai da ya jijigeta iya jijiga sannan ya sakar mata rikicin a cikin jikinta ta yadda wannan lokacinma ta ji kamar zai rabata biyu dan azaba

Ya jima a jikinta yana rike da ita a cikin jikinsa , yannayi mai girman gaske dake bijiro masa daga cen kasan zuciyarsa mai zafin da bai taba ji ba yake ji yana hadasa masa gumi mai zafin gaske, bai san dalilin da ya saka sunnan nan mai daraja ke son zame masa kamar sunnan makashinsa a zuciyarsa ba, me zata cema AMINU?

Sarawar da kansa ya yi ya saka shi dan sake riketa a jikinsa, Kamshi take yi jama'a, jikinta dumi yake fitarwa, idan ya riketa a jikinsa kuma laushin jikinta, taushin jikinta, komai nata kan saka shi jin kamar su dawama a haka, a hankali ya dan sasauta mata rikon da ya yi mata yana kallon fuskar tata, sai kuma ya saketa kadan ya dan mike yana zare jikinsa a nata ya zauna bakin gadon bayan ya ja hijabinta ya raba a jikinsa

Tana kukan iya shege ta kama da kyar tana juyawa tana jin zafi ta ja rigar barcin dake jikinta ta mayar jikinta jiki a sabule ta ziro kaffafuwanta sai kukan iya shegen take yi ta mike da kyar ta yi duku duku ta sake dukewa ta shiga kama abu tana dan tafia a hankali da nufin tafiya haka dinta bangarenta ta labe ta ji muryarsa a kausashe ya ce" WANENE *AMINU?*"

Bata san lokacin da ta mike tsaye daga dukewar fa take yi ba tana jin jikin nata na yi mata zutzutzutzut ta zuba masa ido tana tunanin Aminu kuma? Waye ya masa maganar Aminu shi kuma?
Muryarta a raunane ta ce" Aminu kuma?"

Yana kallonta, nasa kirjin na dokawa shima ya mike har sai da hijab din ya sauka daga jikinsa ya kamo ya dan daura shi iya kugunsa ta yadda ba zai yi sallah ba kuma sai an wanke ya nufota gabanta na sake bugawa hankalinta gaba daya na neman tashi ya tsaya a kanta ta yadda gaba daya ya rufe ganan nata har ta yi baya baya zata kifa

Hannunsa daya ya saka ya tarota a jikinsa yana kallonta a hankali ya ce" NADIRAH, wanene AMINU?"

yanzun kam kuka ta fashe da shi har rana wani far far far da idannuwanta tana neman kifewa irin zata summe din nan muryarta cikin kuka ta ce" NADIRAH kuma? Wace NADIRAH jama'a? Nice Bahija fa?"

Cike da jure yannayin bacin ran da yake ciki ya sake juyota yana kallon yadda take wani abu kamar zata summe a dan dake ya ce"
9/25/22, 16:55 - Buhainat: *NOBLE WRITERS ASSOCIATIONS✍?*

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
```Gidan karamci, rubutu don ci gaban al'umma, mu gudu tare mu tsira tare, alƙalaminmu ƴancinmu.```
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*https://www.facebook.com/106494781436168/*


🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻
*OUMOUGHLOUK ITIBEL*
_(ZAKIN SARAKAI)_
🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻🤴🏻

_FREE BOOK_

*Na*


*SAJIDA NIGER*





4️⃣8️⃣


Alhamdulilah na dawo, in sha Allah zamu dora daga inda muka tsaya, ina fata baku manta labarin ba🤣 sannan zaku yi min cmmnt? Godiya nake na nesa da na kusa Allah ya saka da alkhairi




Cike da jure bakon yannayin bacin ran da yake ji yana sake game ilahirin jikinsa ya

Please Login or Register in order to submit comment