Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko a jikina,yace Allah na gode ma da na gani da Ido na shi yasa Ashe ba kya yarda a bawa kowa yayi cefane sai ke Ashe Guba kike bamu muna ci.

Aayan yace Malam me kyau wanda yafi kowanne tsada zaka zuba, na hangame baki ina jimami shike nan za a ci kudinmu a banza,akan dan tumatir har yan Dubu Dubu na fitowa naji kamar na fisge kudin,na bata rai ina ta fushi nace ai gwara ni ka bani na dinga tara ma kudin watarana sai mu dakko a siyi abu me amfani dasu amma wlh wannan Almubazzaranci ne, mukaje layin Albasa nan ma dan yaga yanda zanyi yace zabi da hannunki one by one ki dinga zubawa a ledar mu gani,me Albasa yace ai kwano kwano muke saida wa,Aayan yace bari ta Zaba sai a auna zan biya ko nawa ne,aiko na fara Zaba sai na duba wacce ta tsage ko ta kusa lalacewa ko marar kyau sai na dauka na nunawa me kayan miya nace kaga dai wannan araha zata yi ehe,wannan ma ba me tsada bace,Aayan yana murmushi yace pick the nice one mana,na kai hannuna kan me kyau sai na koma na faki idonsa na jefa marar kyan a leda yana kallona yana dariya har na gama sannan yace to Malam juye wacce ta bari bata Zaba ba su zamu siya,haka aka auna ina gani kamar na fashe sabo da ni kudin da aka kashe kawai nake jin haushi da an tattala su ai sai a moresu watarana Rayuwar Manage na iya a haka na taso da ita na saba.

Na dauko shima ya dauki wasu muka zuba a mota ina ta harararsa yana kallona ta gefen Ido yace daga yau tsinke baza ki kara siyowa da kanki ba da kaina zan siyo ko na bayar a siyo,nace girkin ma ba sai kayi abinka ba,wlh ya kamata ka koyi adani sabo da rayuwa ni gaskiya nake fada ma.Maeesha dama suna gani sun San halina sun San yanda nakeyi a kasuwa dariya suma sukeyi Meenat tace Yaya Aayan ya kaga mutuniyar taka ta iya Zabe ko?

Dama kadan yake jira ya dinga dariya yace ai naga Zahiri yau Meenat,haka takeyi ko a gida Ammah ta dinga ta mata fada amma baza ta ji ba cewar Ma'eesha.
Meenat tace ai baka San abin haushi bama shi yasa bama Rakata kasuwa watarana akan egusi da zamu siya wlh sai da muka yini a table din me egusi har fada sukayi ya koremu gaba daya,kai ai kadan ka sani, turmi ma ba a cin arziki a gidanmu ko daka wasu sukayi a ciki sai ka biya ashirin, haka gugan Rijiya ma ko kurar Ciro guga duk na haya ne hhhhh Aayan ya dinga dariya Meenat suna ta bashi labari suna min dariya,sai da na saki Kuka sannan sukayi shuru.
Haka ma Ya Aayan watarana ta siyo min jakar makaranta me kyau ina ta murna wata kawarta Nawwara tace gaskiya jakar tayi kyau nima zan siyo aiko Mufee na jin haka tace Dari uku na siyo ta bani Uku da hamsim na siyar miki,ina kuka haka ta siyar da jakar nan taci ribar Hamsim,Aayan yana driving yana dariya.

Malamin Hajja ya hado mata muggunan da za a sa min tare da Aayan a abinci,da sauran wasu iri iri na wajen Malamai shi yasa yanzu ta saka rigima wai Daddy ya fadawa Aayan a dawo damu ai muma jikokinta ne taga abinda tayi bai dace ba bata kyauta ba
Daddy yasan ba gaskiya bane amma yasan Allah na nan ba matsala ya Sanarwa Aayan.









AsmaBaffa
[1/16, 5:51 PM] Asmabaffa: 🌖🌖🌖🌖
🌖🌖🌖🌖

KASUWANCI NA







66-70






Official







By
AsmaBaffa







JANNAT wannan page naki ne.


Godiya gareku House of Hausa Noveld kun iya Sharhi.




















Bayan yayi parking a cikin gidan fitowa mukayi tare da jidar kayan muna kaiwa muna dawowa har muka kwashe komai ya rufe motar take away na abinci da ya siya mana na karba ina ta masa godiya da addua ya wuce abinsa nima na shiga Bedroom dinmu, Bayan munci mun koshi wanka nayi na shirya cikin sabuwar Nighty dina iya cinya me siririn hannu peach color na fito fes ina kamshi Meent ce ta shigo Sis kije inji Ya Aayan amma fa yana compound jikin motarsa da alama fita zaiyi,Hijab nasa har kasa kamar zai ja kasa na fita lokacin tuni munyi sallar Isha,saman Motar na ganshi a zaune cikin kana nan kaya ba karamin kyau yayi ba,wani abu ya tsirga min na tsinci kaina cikin wani yanayi na shauki wanda bazai misaltu ba wani dadi yana ratsani, kallona yake cike da tsantsan nishadi kwance a fuskarsa zuciyarsa cike take da farin ciki wani Sanyi na ratsashi.

Ina murmushi na karasa tare da cewa au akace fita zakayi kuma naga ka zauna saman bayan mota,yana murmushi yace zance fa nazo kinyi sabon saurayi kuma kina wani cewa fita dariya nayi nace kaima dai baka rabo da tsokana a haka zubin mugaye gareka, am serious ni fa zance nazo dama gori kike min kece kullum kike zuwa zance,Dariya nayi nace to nan gaba idan zaka zo ka dinga bugo waya sabo da ai banyi kwalliyar zuwa wajen saurayi ba na fada kamar gaske, muryarsa naji yace duk fa cikin business ne ki daina tunanin da gaske ne kudi za a biya ki wannan fitowar ma da kikayi kin ci kudade masu yawa,dadi ya kamani nace an gama ko kalma daya ce duk kudi ne? Yace of course, murmushi nayi tare da gyara tsaiwata yana sama na matsa jikin kafafunsa, yace yan mata suna na Aayan duk da cewa baki tambaya ba,ban san lokacin dana fara dariya ba ni abin ma kunya ya bani amma na daure nace ai yanzu gashi ka fada, yaci gaba da tunda na ganki kika shiga raina naji bazan iya bari ki wuce ba batare da na miko Kokon Barata ba gareki, uhmm nace tare da tunani sannan nace kasan me ni ban iya so farar daya ba dole sai mun zauna da mutum idan naga halayensa sun min sai na yarda amma yanzu bazan amince ba, sama naji yayi dani ya daudarani saman motar nima kusa dashi jikinmu na gugan juna,baki na bude tare da cewa wannan saurayine ko dan Shan minti ne kawai,dariya yayi ai an daura mana aure da Budurwar kawai bata sona ne shine nake zuwa zance sabo da na lallabata.
Murmushi nayi nace to naji game din tayi kyau back to our business nawa na samu? Yace ai Dari biyar kika samu sabo da kin kasa magana baki fadi kalamai masu sanyi ba taya zaki samu kudi.

Masu Zafi zan fada yanzu ma kuwa na irin fuske ba wasa nace look in to my eye aiko ya kalla da mayun idonsa I was kidding u but u I knew I love u,i wish I can show u how much I love u,i care for u,my heart is full wth ur love my Prince, yana murmushi yace proof what u have just said, nan take da gaske nakeyin kalamai na ni, bana karya bane amma a boye a raina nace na samu Damar jin dadi na sai na fake da kudin,a fili kuwa sai na ce ka tabbata zan samu kudin nan da yawa,kai ya daga min tare da kara matsowa jikina sosai yatsunsa ya sarke da nawa tare da jawo ni jikinsa, hannayena na sakalo ta wuyansa a hankali na rungumeshi a jikina sannan na dago kaina tare da shigar da bakina cikin nasa ya fara tsotsa kamar ba gobe, tunawa nayi ko yan aiki na zirga zirga a wurin nace yan aiki fa?yace ai basa kwana a nan gidan da safe suke zuwa nemi kudinki na Business yarinya,dariya nayi a raina nace Ina ta masa wayo ya kasa ganewa,nace ni dai mu koma bedroom,lallai kudi zaki nemo da yawa karfa ki karar min da dukiyata,ina dariya nace hau dani baya wannan ni zan baka kudin cikin nawa ka cire Dubu guda,baki isa ba sai dai na daukeki,nace ni dai baya nake son hawa,ko baka da karfi ne? Hannu yasa ya daga ni sama sosai kamar ya dauki tsinke ya dauri a kafadarsa naga ya mai Dani bayansa kamar yar jaririya,nace kai karfinka yayi yawa amma a haka dan Lange Lange da kai, murmushi yake har bedroom dinsa karki cire Hijab din, why? Zaki gani ya furta yana dorani saman bed sannan yazo ya daga hijab din tare da shigewa ciki,dariya nayi yanda yake min abubuwa a ciki don tuni ya zare min rigata tare da kashe light, gaba daya ya gama haukatani ni kaina abinda nake masa ba a cikin hankalina nakeyi ba, ba komai a jikinmu haka muke murzar juna, kalamai yake sabo da sucking na fara masa ko gidan ubanwa na koya oho wannan abu kamar da Aljanu sai kaji ka iya kaima🤣
Kukan dadi yakeyi yana zazzagar da kalamai amma ni bana yarda kawai dama na karya ne tunda nasan Business yace ayi,nice nakeyi da gaske a raina, boobs dina yake murzawa har shidewa nakeyi,kiss kuwa yau ina jin sai lips da tongue dina sun kumbura maybe dan sun tsotse a wajensa,yau wani abin mamaki sai ga Aayan yayi releasing sosai abinda Bai taba yi ba tunda yayi aure sai dai a mafarki, bai taba tunanin zaiyi ba Sam shi yasa ma bai yi tunanin sexing dina ba Sam, ya dinga bakin ciki yana jin haushi yace ya zubar da yaransa a banza,za a wankesu a ruwa,na dinga dariya nace yanzu haka ma yan biyu ne ko yan uku ma,ya kara Jin haushi yana kwance gefe,na ce yanzu haka akwai me Sunan Mommynka a ciki ko me Sunan Daddy, dariya yayi tare da cewa wlh ba a wanke Daddyna ba ai Me sunan Daddy yana nan zuwa nan gaba bakiyi abinda zai fito ba,sai Abbansa yaji dadi da yawan gaske sannan me Sunan Daddy zai yo waje,haka kace ko? Ya jawoni jikinsa tare da cewa tnx Baby kinci kudi me yawa yau mota sabuwa dal da dalleliyar waya me tsada kika samu,ni haushi ma ya bani maimakon murna bai San dadin dana ke ji ba na faranta masa burina na ganshi cikin Jin dadi amma shi tunani yake ma dan kudi nayi ni Sam yanzu ba kudin bane a gaba na ba so nake ya so ni kawai.
Shuru yaga nayi bana murna kamar baya can,ko sunyi kadan a kara miki? Nace a'a na gode hakanma sun isa,murmushi yayi yana kallon yanayi na,nayi miki kema kiji dadi? Jin dadine yasa nayi murmushi nace ae,ya fara gwangwajeni da salonsa nima saida na ji zam zam,garin kuma sani naji dadi shima ya sake dawowa ruwa nan na kara masa abubuwan da kawai ya kara kawowa,kamar yayi kuka sabo da takaici yace next time kawai Sex zaiyi shi kam,ina ta tsokanarsa har bacci ya kwashe mu,tun daga Ranar kuma ko me zamu yi bai kara kawowa ba,dama kuma baice ma zaiyi xxx din ba.

Ameer kullum shi yana wajen Hajja sabo da sun shaku sosai duk wani plan din ta ya sani,duk bai damu ba dadi ma yakeji shi za a sa Aayan ya sakeni,kawai sai yaji Hajja tana cewa za a sa min ciwon hauka ko kuma wata cuta ko wacce za a rabani da gidan su Aayan gaba daya,nan hankalin Ameer ya tashi ya za ayi a haukata masa Mufeedansa,shi da yake so ya Aureni yana kauna ta baya kaunar abinda zai cutar dani ko ya ganni cikin wani Hali,nan take yace dole na dau mataki kan Hajja na hanata aikata abinda take niyya,nan ya dinga sawa Hajja ido har ya gano magungun nan data ajiye tana jira na dawo ta aikata abinda bokayen suka ce mata,Ameer murna ta kamashi ya kwashesu gaba daya harda wata yar tukunya da wani ruwa a ciki,ya zubar da ruwan a tsorace,ya fasa tukunyar,garin maganin da ruwan rubutu duk ya samu jikin katangar gidan ya haka rami me zurfi jikin flowers yanda baza a gane ba ya zuba rubutun ciki garin maganin ya juye su daga ledar a cikin rami sannan ya maida kasar ya binne su sosai yanda ba za a gane ba ya kwashe ledojin ya zuba cikin Dustbin.

Bayan kwana biyu Hajja ta duba taga ba komai,kamar me ciwon hauka haka ta fito tana ihu da masifa,ta tambayi kowa amma ba wanda yace ya gani,Ameer kuwa dama tasan na wajenta ne bazai ma dauka ba sai dai ya goya mata baya shi yasa dashi ake tambayar yan gidan yana masifa kamar gaske,Hajja ana sa masa albarka ga wanda ya gajeta,haka a gaban Ameer ta kara buga waya wasu malaman sunce baza su sake samun irinsa ba bare su bata,wasu kuma sunce ta koma ta karba,Ameer ya makale mata tace ai shi zai kaita ma su karbo,kafin su tafi ya tara yan iska ya biya su kudi kan a tare motarsu su kwace jakar Hajja kudin dake ciki nasu ne masu aiki sauran maganin da suka samu kuma su bashi a hannunsa zai nemesu,haka suka tafi gari gari har wanda a jirgi sukaje daga nan suka je na kauyukan kano duk suna jakar Hajja tana murna,Ameer yana Driving tana gaban mota suna ta hira tana fada masa tsare tsarenta wanda zata shiryawa Mufeeda,suna tafiya hanyar daji daji ba kowa sai ga yaran Ameer sun tare motarsu kamar gaske suka kwantar da Ameer a kasa Hajja kuma suka kwace jakarta tana rokonsu suna ganin makudan kudin da suke ciki suka dinga murna suna godewa Ameer a Ransu,suka kwashe kudin tas,magungunan kuma sukace wato gidan bokaye kuke zuwa ko? Kune masu hana mutane Zama lfy a duniya Allah ya tonaki tsohuwar banza ke da jikanki yau karshenku yazo,Hajja ta fara magiya tana rokon kar a taba mata jika sabo da tana son Ameer sosai ita tun asali tafi kaunar Ameer da kowa,Ameer ya kifta musu ido su kyaleta haka su kwashe komai su tafi,ai kuwa suka kwashe komai suka jefawa Hajja jakarta,Ameer ya tuna da rubutu jarka har biyu a gaban mota yana sani yace Hajja maganin sun kwashe Allah yasa muna da biyu a gaban mota,kamar gaske suka take mishi wuya sukace au harda wasu a mota kuka boye Allah ya Toni asirinka dauko mana su ko mu fedeka,Ameer ya tashi yana kunshe dariyarsa ya ebo yana kuyi hakuri gashi kuje dan Allah,sai dai suka kaiwa Hajja masga daya sannan suka kara gaba.

Documents from AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels


Hajja jiki na rawa tana kyarma a firgice tace Allah ya isanmu kaga shegun yara wannan turosu akayi,Ameer yace sannu Sannu Hajja ta Allah ya saka mana muje muyi mu bar nan kar su dawo ko wasu kalar suzo su harbemu,Hajja tace iceko baka ji rauni ba Ameer dina naga sun take ma wuya,ai munyi arziki da basu taba min kai ba,yana Driving Hajja tace yanzu me zan cewa malaman nan? da wanne baki zance an kara sacewa? Ameer a ransa yace kai Allah yayi muguwa a nan wajen sai son kai amma bata son Mufeedata,a fili yace shawara ta ki Bari sai an kwashe kamar wata daya ko biyu ki koma muce mun aikata baiyi aiki ba Sam bamu ga canjin komai ba sai su bamu wasu kalar kinga me zafin ma zasuyi mana tunda sunji wannan baiyi ba,Hajja taji dadi tana dariya ta balli goronta tace hakane Jikana shi yasa nake sonka akwai dabara amma idan suka ce sun San karya ne fa?,kasan fa duba sukeyi sun San komai,Murmushi Ameer yayi yace karya ne Hajja ba wanda yasan gaibu duk raina muku hankali sukeyi idan kina so ki san karya ne kije da jakarki ba komai a ciki kice ya duba miki mene a ciki idan ya fada ki bude wlh bazai San mene ciki ba wani abin ma da zaki ji sun fada Aljanu ke fada musu wani karya wani gaskiya amma sai ku dinga yarda,ai kamar Hajja zata daki Ameer ya karyata malamanta tace Wannan sabo kakeyi Ameer malamai magada Annabawa kake fadawa suna karya,Ameer ya dinga dariyar Jahilci n Hajja dan sunyi Islamiyya sun San komai,amma ganin baza ta gane ba kawai ya canja zancen ya kyaleta,ita ko sai masifa take masa,har ya gaji yace Hajja ke dai baza ki gane karyar mutanen ba a hadisi aka rawaitosu ko a Alqurani?, Salati Hajja ta saki tace yau naji dan iskan yaro to yi min Wa'azi Allah ya taimakeka kaine da Mujaheed ne ko Khaleel wlh yau da basu kwana a gidan mu ba,ka kiyayeni rakani kayi ba Wa'azi nace kazo ka min ba,kai din abin arziki kake aikatawa? Wanne iskanci ne baka yi,ai ni nasan wlh ba dan iska bane tunda ni bana bin mata duk a baki kike ji ina surutuna ko kin ganni da mata wlh ni ba zina nake ba,ban taba yi ba,ko kinji nace Ina son mace wlh da aure nake sonta ni bada iskanci ba,bana fata na ajiye mace don kawai naji dadi da ita sai dan na aureta gaba daya har karshen rayuwata,Hajja tace Sajeeda fa ai tace ba abinda bakayi da ita ba? Wlh sharri ta min don na aureta amma ni ban lalata mata rayuwa ba kuje asibiti a dubata,idan ma an ganta a lalace to wlh Allah wani ne ba ni ba,ke kin San ni ba irin Khaleel bane ko Mujaheed wanda basa fada sai dai aga sun aikata sune masu son ayi fasikanci da mata, Hajja tace uhm naga Alama ai nasan halinka Ameer kai dai a barka da masifa ga kawo shawara wajen iya hada tuggu,to amma mene hadinka da mata tunda gashi duk inda za a ganku da mata kuma Sajeeda nima ai ina ganinta a dakinka,Hajja kenan kina son Gulma,zan ci ubanka wlh karka kawo min raini,ayi hakuri Hajja mata da kika gani Allah daya dan rage Zafi nake dasu ina dan tabe tabe a jikinsu idan na danji sai na kyalesu,Sajeeda kuwa har room take Bina na kwanta da ita naki yarda,tace na aureta naki shine take talla da kanta ganinta hakan ne zai sa na sota ni kuwa kara tsanarta ma nayi wlh ba wacce na tsana sama da ita,kuma ban aikata komai da ita ba sharri take min,Hajja dan Allah kar a aura min ita wlh zan iya mutuwa,banza Hajja tayi dashi sai daga baya tace amma kasan tana sonka,ae amma ai badan Allah take so na ba cewa fa tayi don duk gidan nan ni kadai nake kama da Yaya Aayan daga Aayan sai ni a kyau na yan gidan nan shine fa dalilinta dama nasan Aayan take so ba ni ba,ba sai ku aurawa Aayan ya kara ta biyu da ita ba,Hajja tace halina da kai basira haka za ayi aure za a kara masa ta nan zamu samu Damar wulakanta Mufeeda,Ameer najin haka yace ai kuwa bazan bari a aura masa Sajeedar ba tunda za a taba min lafiyar Mufeedansa ta nan za a dinga kai maganin bokaye,wa ya sani ma ko Sajeeda ta dinga dukan Mufee dinsa kullum ina Sam da sake bazai yuwu ba dole ya canjawa Hajja shawara amma sai ya nutsu ya samo dabara.

Washe gari naje schl na dawo wanka nayi na shirya cikin wando pencil brown riga Maroon na gyara gashina kamar wata Baturiya ba karamin kyau nayi ba, zaune nake a kujerar dake kitchen ina yanka cabbage, kamshin Aayan naji kafin na juyo naji ya tsaya a bayana tare da dafa kafaduna da hannu biyu a hankali yayi Sallama na amsa tare da mikewa tsaye nace sannu da zuwa, na kwanta a jikinsa ba tare da na tallabeshi da hannayena ba sabo da akwai cabbage a jiki,kallona yakeyi sosai yanda nayi kyau amma Bai ce nayi kyau ba,lemon Fruits dana hada yayi Sanyi na tsiyaya masa a glass cup na mika masa ya karba ya shanye na karbi Cup din shi kuma ya bar kitchen din ya haura samansa,na dan Dade a tsaye ina tunanin ko lfy? Dan naga kamar yana cikin bacin rai amma ya zan masa tunda baya iya fada min matsalarsa sabo da ba sona yake ba nice dai nake wahalar da kaina a raina nace wlh bazan iya ba kaje kayi ta fushinka da kaina kuma nayi wa kaina fada ni da nake so ya soni back kuma in Zama jigon rayuwarsa na tsaya wasa gwara idan na sace masa zuciya sai na shareshi yanda zaita wahala a kaina yessss na fada da karfi wlh haka za ayi yanzu bari na kwantar da kaina first yanda Meenat tace nan ma da karfi nace shegiya Meenat yarinya da fusaha,da sauri na ajiye aikin da nake na wanke hannuna na bishi samansa sabo da irin su Aayan son girma garesu suna bukatar biyayya sosai.

Ina shiga na iske wanka yake sabo da na sanshi ya sanni don ba kaya ma muna romancing juna me yayi Saura kuma kawai Toilet din na Murda handle din sannan nace na shigo,shigo mana kinga na huta ma,Shiga nayi da towel a jikinsa ya shafa shaving cream a kirjinsa zai fara aski, na karbi a bar askin na jawo masa wata doguwar kujera ya zauna nace aske gashin kirjin zakayi harda shi gaba daya? yana kallon shiga ta wacce tayi matukar yi masa kyau yace kinyi kyau idonsa har ya canja nace tnx amma yanzu har kirjin zan aske? Kina so ne? Hmm in ina so ma ai baza ka barshi ba tunda baya cikin Business dinmu, murmushi ya saki yace sai a zame wasu kudin cikin naki tunda ke kike so kece zaki biyani kudin ajiye miki shi,kuma yana da tsada kin sani,nace a'a karka taba min kudi aske abinka na hakura,in kina so zan bar miki kyauta,to ina so a bar min,hanci ya lakace min Hajiyar kudi kenan,dariya nayi nace to an fasa askin ai sai kazo ayi wankan,jansa nayi yace ai baki isa ba yarinya sai dai ki tube muyi tare amma baza ki min wanka ki kalleni ba bazan yarda ba sai dai ayi 50-50,Dariya nayi nace a'a to mene na jin kunyata abinda nasan komai na kai hannu zan janye Towel din ya ja gefe da sauri tare da Jana ya tura ni bedroom ya kulle kofar yace je ki kawo min abinci kafin na fito,lallai Aayan yana da kunya wasu mazan kuwa ba ruwansu amma shi ya sanni na sanshi amma kunyar na kalleshi yake.

Kafin ya fito na shirya masa komai a dakinsa ina zaman jiransa dama wankan sa dadewa yakeyi sosai yafi mata ma,yana fitowa nace nazo? Yana dariya yace a'a dan Allah zauna abinki zan yi da kaina nasan halinki kice zaki cire min towel,ina zaune ya gama shirinsa tsab cikin kaya marasa nauyi,nace Ohh kayi kyau shi kuma ya dawo inda nake zaune a kasan Carpet dake dan gefen bed na sa abinci gaba,ya wara kafafuna tare da Zama a gabana ya jingina bayansa a fuskata,kayi kato ai Sai kace wani yaro zaka zauna min a gabana kalli fa ta ya zan baka abincin kato da kai a gaban karama haka ka fiye son jiki,ni a Sanina mace tafi Namiji son jiki sai gashi kai kafi macen ma,sauri ki bani abincin wajen Daddy zan je yanzu,nace da dare nan haka? Ae mana dan Allah kaje Dani pls kaji,Su Meenat fa? sai mu tafi dasu ko a barsu a gida,hmm ina tunanin ma fa Family House zamu koma again tunda naji abinda Daddy ke nufi kenan,Nan take hankalina ya tashi,raina ya baci,muna jin dadinmu shike nan amma ya za muyi ko dan sabo da Daddy sai mu koma,a fili kuwa ban nuna damuwata ba sai ma nace ah kace mu shirya kayanmu amma an gyara mana part

Please Login or Register in order to submit comment