Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

girkin wata yake tunawa yafi nawa ma wani haushi ya turnuke zuciyata naci gaba da tsaiwa a kansa rike da kudin tare da ledar kayan da Yarima ya bamu.

Kallo na ya karayi yaga kamar zance na shiga uku na lalace na hada girar sama data kasa na cokalo lips gaba kadan nake jira kuma na tsaya masa a kai, light ya kashe ba tare da yace min komai ba nima ban motsa ba kamar me gadinsa haka nake tsaye gefen bed din, mun dauki lokaci a haka yaga dai ko matsawa naki yi nan ya kara kunna light haske ya mamaye dakin,inda nake haka nake, kallona ya sake kare min ni kuma tunani nakeyi ba a sona ni ban san tsakin da Naja ya fito fili ba,a fusace ya Mike tare da dirowa daga saman bed sai da na firgita,ban kara tsurewa ba sai da naga ya zaro wata wayar wuta doguwa ya nufo inda nake da gudu na watsar da kayan na fice da shegen gudun da rabon nayi irinsa tun ranar dana je guess house Hon Chairman neman tallafi.
Dariya ma abin ya bashi dama gwadawa yayi yaga karshen rashin kunya, ban tsaya ba sai dai Su Meenat suka ji na banko musu kofa tare da fadawa Kansu,da gudu suka Mike daga baccinsu suka yi waje can Palo da gudu basuyi tunanin nice ba sabo da tunaninsu ai can nake kwana,Dariya suka bani na fito ina ce musu kai nice fa,Meenat ta manta ni yayarta ce sai da ta dura min ashar daga baya tace yi hakuri wlh na tsorata kin bani haushi muka dinga dariya Ma'eesha harda bige kafa da jikin Bed, ganinsu da kayan bacci nace ku koma Bedroom kar Aayan ya fito ya ganku a haka,Ko kunya kishinki yayi yawa cewar Ma'eesha,nace ae naji dai,suna shiga kafin na shiga suka banke kofarsu tare da Sa key wai sai daĆ­ na nemi wajen kwana.
Ni kuma tsoro nakeji na kwana ni kadai ban saba ba,lallabawa nayi na koma dakin Aayan kamar munafuka ko wacce taje yin sata haka nake sanda kamar Soja ana kwanton yaki,a hankali na tura kofar dakin Allah ya taimakeni ya kashe light ya kwanta saman Bed Amma ba bacci yake ba tunani na yakeyi gaba daya ya kasa bacci yanzu na gama sangartashi tare muke bacci idan bana kusa matsala ce a gareshi kasa bacci yake.
Lallabawa nayi yana tunaninsa baiji motsina ba har na hau saman Bed din gefe daya can na kwanta a hankali ina dauke numfashi na, nayi shuru kamar ansa wata na'ura me jawo ruhin mutum zuwa na dayan haka nakeji,gashi a kusa dani Na kasa sukuni burina na rungumeshi mu kwanta yanda muka saba,idan na taba shi kuma ina tsoro kar ya mike da fushi ya zaneni,Shi kuwa ya lula tunanina kamar yaje ya dakko ni,ji yake ma me yasa ya koreni gwara ai ina dakin ko banza ya dinga jin motsina.

A hankali nake matsawa kamar ana jana ban san sanda zuciyata ta Gaza hakura ba,idan na matsa sau daya sai na huta dan kar yaji,ji yayi kamar abu na motsi a bayansa ya firgita shima,ya kara ji ana matsowa,Sandarewa yayi gaskiya aljanune suke shafar mutum a gidan nan,shima gashi sunzo masa,na kara zakudawa kamar tsutsa,a bin yaji yayi yawa kawai ya kunna Haske dal ya haske dakin,ni kuwa Sabo da tsoro har Hawaye ne ya zubo min nasan zanji jiki yau dukana zaiyi,waje daya na dunkule a saman Bed din,wani farin ciki ne ya mamaye masa zuciya Amma bai nuna ko Alama ba, ba tare da yace komai ba ya sauke ajiyar zuciya sannan ya kashe light again ya matsa can karshen Bed ya kwanta wai kar ma na taba masa jiki bayan yana so.
Juye juye na farayi ina wash cikina wayyo,bai kulani ba har na gaji nace bani da lfy fa,ya min banza,nace da gaske nake fa,shuru nan ma,nace ba karya kasan bana karya fa,nan bai ce min komai ba,nace ita dai Duniya da ake ganinta ba matabbata bace,wa ya sani ma ko Bazan kai gobe ba,ko jibi ma ba lallai na rayu ba wa ya sani ma,yau in kaine gobe ba kaine ba,duk wannan abin watakila ma Baza mu kara yi ba a duniya,mene abin fushi da juna,ni ba cewa nayi sai an soni ba,ni bance ace ana sona ba,ai ba a so dole,maybe ma idan an fada din ba lallai ayi soyayyar ba mutuwa tazo ta riski mutum,ni dan anmin shuru ina ruwana bana gaba da mutum,kuma bana rike mutum a raina kamar zuciyar Fir'auna ni ba haka nake ba ana yi min abu nake mantawa na mai da komai ba komai ba Sabo da Duniya ai ba kanwata bace Meenat ko Ma'eesha bare ta daga min kafa,Ina maganata yana jina yana dariya a boye, muryarsa naji yace ina ruwana to sai me kuma,a raina nace iyye lallai ta tabbata baya so na na gama wannan tunatarwa ta mutuwa Amma ko a jikinsa nama mutu kenan,nace to in Allah ya yarda Bazan mutu ba sai naga Yayan jikokina da tattaba kunne idan an tsaneni a harbe ni,shuru ya min kamar bacci yakeyi,nace Hmm ba komai Watarana ana kallo a gidan nan zan shanye fiya fiya ko Blitch na wanke toilet,Yace ke kika huta da duniya mu ina ruwanmu, bakin ciki ya kamani nace Allah sai na ma yanke gashina,yace kinwa kanki ke zaki daina kyau ki koma Horror me ruwanmu,nace hmm za a gani ai dai ko Allah ya kaimu gobe,naji yace ga almakashi ma yanzu zan baki idan kina so, na rasa ma me zance nace to in ba tsoro ba ace na tafi gidanmu na bar gidan nan a gani,Dariya yake a ransa,muryarsa naji yace target nake hada miki first,nan take na tabbatarwa kaina maganar nan gaskiya ce ni ake hadawa plan shi da Yarima suna so suga bayana,ni kuma sonsa ya min yawa,ban sanda na fara kuka a hankali ba,Yaji da gaske Kukan kuwa nakeyi kuma da gaske ba na wasa bane wannan,Juyowa yayi ya kara juyawa tare da cewa Hawayenki ne zai kare ki koma na jini, ina shesheka nace da...dama...Hawaye na ka..rewa?Yace sosai ma sai Jini ya biyo baya.
Da Sauri na goge hawayena na daina Kukan nace kar naje jinina ya fito,sai kuma Hawayen ya zubo na goge da Sauri ina ta gogewa yana zubowa na fara yaki tsayawa wayyo jinina na kara wani Kukan nace wlh yaki dainawa,yace shike nan anjima kadan sai Jini saukar min a Bed kar ki shafa min a Bed,na Tsorata da gaske,yace kai kamar ma jinin ne yanzu ai gashi nan ya fada yana kallon idona ina kukan Kar jinina ya fito ta ido,Ya zanyi ni na furta da muryar kuka,

yace badan halinki ba matso na hure miki yanzu Zai tsaya Hawayen kafin jini yazo,da Sauri na matsa jikinsa ya daurani a samansa sosai kamar shine katifar tawa,fuskata a saman tasa ya gwale min ido yana Hure min ido,ni kuma jina a jikinsa ban san ma hawayen ya tsaya ba tuni,sai nayi tunanin da gaske shine ya tsaida hawayen,yace to ya daina saukar min a jiki, nace kai dan Allah daga dan hawa, ki koma wajenki ko na rama nima,jin haka nace wayo zan ma a raina,na ki sauka kuwa sai ma kara gyara kwanciyata da nayi a kansa,shima wani dadi yakeji yana godewa Allah,amma sai ya nuna na takura masa sai na bar masa jiki,saman Bed ya maidani shi kuma ya haye min jiki kamar yanda nayi Amma bai sake min nauyinsa ba,tunani na nice na iya shanye nauyinsa,nace ashe ma baka da nauyi kalli yanda na iya daukanka, dan munafunci irin nasa sai yayi wani likimo yana ta faman mutsu mutsu a kaina yana jin dadinsa Amma wai sai yace a'a ni kin dameni sai mutsu mutsu kikeyi,nace Allah kaine kake motsawa,sai ya sa cinyarsa ko da hannunsa ta dabara ya girgiza min jiki sai yace ke mene haka wai baki da karfi sai wani sukur sukur kikeyi duk abinki sai na rama abinda kika min, nace wlh kaine kake motsi fa baka gani wai? Ba wani nan ni me zaisa na motsa, yasa hannu ta dabara ya zame min rigata kasa Amma sai ya dinga masifa ke abin naki har ya kai haka?to duk abinda zakiyi ko tsirara zakiyi Bazan hakura ba sai na rama, Allah kaine ka cire min ai ina jinka,nan ya dinga masifa wai ba shi bane nayi masa sharri ina ji ina gani sai shuru nayi masa,can naji ya bankaro min kirji tare da manneni a kirjinsa da Sauri nace ka gani ko gashi nan wlh Allah kaine nan kake matseni sai kace wani nice gashi na kamaka,dariya yakeyi a boye yace a'a kawai dai kice min kin lalace yanzu haka kuma kika koma yarinya dake Amma kina son dadi kema,nayi fushi tare da cewa yaushe nace ma ina so duk kabi ka makalkalemin jiki zaka ce nice,ki fadi gaskiya yarinya ya furta tare da cewa juya bayanki bana son yanda kike bankaro min kirji haka bari na karasa ramawa a bayanki Allah yasa naga kinmin wani abu kuma zaneki zanyi, Nan kuma ni har ga Allah dadin abinda yake min nakeji bana so ma a daina ko kadan,har haushinsa naji yace na juya baya a raina nace bari nima na kala masa sharri kawai na masa wayo naji dadina.

Na juya baya na tare da kifa cikina uban Hips da tudun mazaunai na kara yin sama dasu kamar zasu tashi samašŸ¤£ Aayan dadi ya kamashi a ransa duk ya zauce ya birkice abin ya sha masa kai,Sai da yasa hannayensa ta kasan cikina ya rungumo dukiyar Fulanina,da Sauri na lumshe ido na Gaza gane a ina nake ma,maganar naji can sama kamar irin da nisa tsaka ninmu haka nake Jinta,yace me ya kawo wannan abubuwan hannuna kuma? Ko kulashi banyi ba lokacin maganarsa gida biyu nake Jinta,iri biyu take tashi a kunnena bana ganewa ni kamar na sha barasa shi kanshi gani nayi ya rabu gida wajen biyar ban san wanne Aayan na gaske ciki ba.

Wasu irin abu yake min a bayana masu nauyi da Wuyar fassara mun gama fita daga hayyacinmu niko ban san sanda na zake ba na koma ina masa abubuwa masu nauyi mun manta inda muke ko wannenmu yana jiyar da dan uwansa dadi marar misaltuwa,mun rabu da kayan jikinmu kaf ba tare da mun sani ba,Aayan ya kai kololuwa yau yaji bazai iya jurewa ba ya kamata ace yau ya gwada babbar harka,a hankali da kyar ya iya magana cikin dishewar murya tana rawa yace Babyna ki yarda yau muyi pls mu gwada ko za a samu Baby mu Haifa,Haushi ya kamani wato dan a samu da ma za ayi badan yana so na ba,nan naji gaba daya na dawo hayyacina ban nuna naji Haushin maganarsa ba nasan halinsa da mugun zuciya sai nace a'a ni bana so yanzun nan kace nice nake takura ma ina taba ma jiki, yaushene zaki daina wannan kuruciyar taki?bakya ganewa wai? Ke fa Matata ce mene idan munyi ai abin jin dadi ne ma,ga lada kuma mu Haifi danmu,a raina nace wai bazai ce yana so na ba ni ban yarda da wannan ba kawai ya min ciki ya juya min baya,gwara yasan daraja ta tukun ni ban gama yarda dashi ba kuma naji me suke Plan a kaina Bazan yarda ba,da ace dai banji hirarsu ba to ko dan na faranta masa zan yarda ya gwada ko dan mu tantance lafiyarsa ta samu ko a'a, a fili nace a'a ni bana so daga auren Business ai kai kace banda wannan , dadin aure Bazan sani ba Amma yanzu kuma kace sai naji dadin ni bana so, cike da marairaicewa yace baki san Allah yana canja komai ba? Pls ki bari muyi,na makale kafadata kamar zanyi Kuka,so kike na mutu? Baki san yanda nake ji ba baki da Imani?Nace ae ni dama bani da Imani bani da tausayi haka nake ni haka Allah ya yoni, Ok to Hakkin auren fa? Kin san dai ba wani Kasuwanci a aure ko wasa a cikinsa da gaske akeyinsa Ki bari mu sauke wannan hakkin,ni dai a'a ban yarda ba,aure fa da kike gani ba haka kawai ake yinsa ba,Sai da Allah ya saka dokoki tare da ka'idoji sannan ya gindaya sharudai ba wai kawai abinda kaga dama zaka yi ba,dole abinda Allah yace shi za ayi ba wai ra'ayin mutum ake bi ba dokokin Allah ne,wanda yanzu musulmai abinda sukeyi kenan aure ba a yinsa yanda Allah yace tare da bin dokokin Allah sai kawai abinda naga dama shi zanyi,shima mijin abinda yaga dama zaiyi shi yasa auren baya karko,idan ma yayi karko sai kaga ma'auratan basa jin dadin auren sam Sai fada yau fari gobe baki,kullum cikin bacin rai,daga mutum yayi aure 1yr tayi yawa zaka ji ana Complain both Maza da matan,bakin cikin da suke sha yafi farin cikin yawa,me ya jawo wannan? Sabo da ba a bin abinda Allah yace,ba aiki da fadar Allah abinda kowa yaga dama yakeyi a gidan auren,ya kamata Alumma musulmai Maza da mata mu san me mukeyi a aure wlh ba haka kawai akeyi ba,sai da bin dokokin Allah dake cikin tsarin aure Amma kowa sai ka rantse ma ba Allah ne ya tsara sharudai a Cikin aure ba yanda naga dama,ko yaga dama,ko taga dama shi mukeyi a daure a nemi sani sannan ayi aiki dashi sannan komai zai tafi dai dai.

Haka Aayan ya dinga min nasiha da wa'azi akan me Allah ya tsara a zaman Aure,nasan gaskiya ne kuma nima na sani sannan ina da burin aikata komai Insha'allah Amma a wannan bangaren Bazan iya ba yanzu bayan ina kokonto akan Aayan ba wani so na yake ba,kuma haka ma zan yarda ba wani gyara etc nima wlh kamar yanda Amare masu gata sukeyi nima haka zanyi nan gaba da Izinin Allah,ba irin salon da bai billo min ba,tare da rokona har ma wa'azin naki yarda,nayi tunanin Zaiyi fushi ya daina kulani sai naji akasin haka yace sha zamanki na fita hakkinki Bazan miki dole ko na takura ki ba, Allah ya ganar dake gaskiya,Dariya nayi nace Ameen kayi hakuri dan Allah sai nan gaba,ba komai karki damu ci gaba da dariyarki yanzu na tabbatar da Imaninki kadan ne ashe da gaske ne?Dan Kar ma yayi tunanin zan ji tausayinsa na canja shawara sabo da kuruciya ban san a me zai kalleni ba da Sauri nace ai ni haka aka haifeni bani Da tausayi ko kadan,yace Allah?Nace Imani ko digo bani dashi ni ko me mutum zaiyi ba ruwana,ya gane dalilina na fadan haka Amma sai ya fuske yace uhmm lallai kice ke ko dan mutuncin nan babu,gani nake nifa na gama birgewa nace ko na digo banda shi ni ai kowa ya sanni ni akan mutunci ma ko a Unguwarmu ba a shedata,Aayan yace kin birgeni ai yafi hakan,ban san kawai biye min yayi ba yana ganina yarinya me kuruciya, da yawa yanzu mata da Maza sunfi so a yabesu ba ta Kalma me dadi ba,basa ma so ace wance me hakuri ce,me mutunci,me hankali,ko wane Allah Sarki ba ruwansa da duniya etc, anfi so aji ana wance ai shegiya ce,wance bata ji ai bata da kunya,ko Wane Allah yayi shege anan,wane tsinanne ne, ai shegiya wance bata da mutunci tana birgeni,bata dagawa kowa kafa sai kaga a haka wai dadi ake ji har ana kara zakewa ana kara goga iya shege dan ayi suna a shedar banza, muyi kokari mu samu shedar arziki ta kirki a ko ina muka shiga.

Aayan a ransa shi yasan ba haka nake ba ina da Imani da tausayina sai yace to karasa ladanki karki gwada min halin wannan Lalatacciyar unguwar taku tunda baza ki bani Babban ba karasa min sauran yar Mufeen Ammah ,tausayinsa dama nake ta faman ji sosai sai da na zage na tsundumashi a nishadi tare da faranta masa yaji shi fes kuma inda yaji haushi yau ma ya kara Releasing a banza naki yarda ayi.

A hankali ya rada min a ina kika iya abubuwa haka? Murmushi nayi tare da rufe ido na sabo da kunya,nace karantawa nakeyi a wani littafi Sai watarana zan fada ma,to Kunji Readers wani sirrin zamu ji inda Mufee ta iya abubuwa na birge me gida a Bed,Aayan kuwa kullum mamaki yake yanda akayi Mufeeda ta iya abubuwa haka wanda bashi ya koya mata ba,kuma bai nuna mata ba,gasu gingima gingima ba kowacce kwararriya ce ta iya irinsu ba,yanda kuma take iya sarrafa shi gata yarinya abin yana daure masa kai,yasan kuma matarsa bata san Namiji ba ko kiss a kansa ta sanshi,wasu ma suna da aure ko sun san Maza tun awaje Amma basu iya sarrafa namiji yadda yakamata ba,kuma ba updated bane su kullum abunda suka sani shike nan ba canji,ba a ci gaba da samo new zafafa ana juyawa me gida Brain,iya style dinki ya gama saninsa a daina bacci Hausawa a daina tsayawa ana ci baya kullum maimakon ayi gaba,a dage a nemi Ilmi akan komai,a san abubuwa wanda zaki garara a wajen megida,a daina kunya ana cutar kai, Aayan ya tabbatar Mufeeda ta gama dashi gani yake ma ko wata ya aura baza ta iya gigitashi haka ba,baza ta iya da shi ba sai Mufee yar yarinya me zukar Fura.
Kara makalkaleni yayi yana shafa gashina har bacci ya kwashe mu me dadi da nauyi.

Nina fara farkawa washe gari da Safe ban iya janye jikina a nasa ba sai a hankali na zauna kusa dashi ina karewa suffarsa hadaddiya kallo a raina ina Allah yayi baiwa a nan Bazan iya rabuwa da shi ba, wani sonsa ke kara ratsani ina kallon yanda jikinsa ke sheki,komai sumul lumi ban san sanda nace a hankali Allah ya barmu tare ya sa maka sona kamar yanda nake sonka,sumarsa taci kudi me santsi da laushi na kalla tare da shafata a hankali na zare hannuna tare da jinjina kyai a raina nace Allah me baiwa.
Ina zaune sai naga ya juya tare da shafo gefen da nake da Alama ni yake nema jin bana wajen ne yasa ya bude idonsa a hankali ya sauke su a kaina tar dasu,wani shock naji har raina da bargo na,Murmushi ya sakar min nima na maida masa tare da gyara rigata da na maida jikina,da hannu ya yafito ni wai na matso ba musu na matsa jikinsa, kissing din bakina ya fara,lokacin na tabbatar mun cika masu Tsabta wanda dole nayi respecting dinsa shima dole yayi respecting dina ta wajen tsafta a ko ina,sabo da sai mutum ya cika me Tsabta ta gasken gaske ne zai tashi daga baci kaji bakinsa bai canja ba babu wani wari ko wani canji,mata sai dai an dage mijinki yaji ko daga bacci kika tashi zai iya yin kissing dinki babu wani fargaba ko zai ji wani abu daban,zai kara girmamaki ya kara sonki yasan lallai kin hadu a Tsabta, a dinga shan abubuwa masu wanke dirty na ciki sannan Brush atleast sau biyu Safe dare,sai kuma ki siyi aswaki kina yi duk time din da kika ci wani abu ko haka kawai ma,Ana wanke Harshe da can ciki wajen makogwaro,Ana amfani da gawayi toothpaste tare da gishiri,ko toothpaste da lalle, Baking Powder da Lemon tsami sai toothpaste,kullum da Safe ki samu ruwa me zafi rau rau a hada da gishiri kina kuskure bakinki dashi, a tabbatar ana yawan cin Fruits,ko lemon tsami da zuma a zuba a ruwa me dan zafi ko dumi 1 cup kullum zai wanke miki dirty ciki ba ruwanki da wari ya fito daga cikinki,na baki kuma ga yanda zaki tsaftasheshi,a dage ana samun matsala ta nan mata.
Shima idan bai sani ba bayayi a dinga ganar dashi cikin dabara,ki dinga bashi yana yi ta sigar dabara.

Aayan yasan lallai yayi dacen mata me Tsabtar gaske ko ba turare a jikinki baza aji wani ordor a jikinki ba matukar kina tsafta yanda ya dace.
Zamewa nayi daga jikinsa tare da cewa ko Brush banyi ba fa,to so what? Ya furta yana kallona kamar maye, Ni na fara shiga toilet Sabo da ya fini dadewa wajen wanka,wanka nayi tare da Brush na fito shi kuma ya shiga,mun kusa makara da Sauri na shirya tare da tayar da Sallah ina idarwa ya fito shima ya fara tasa,munyi azkhar sosai sannan na cire Hijab dina tare da busar da gashi na na gyara shi Neat na maida kayan bacci na,shima haka sai muka koma bacci.
Ma'eesha ce ta shirya mana Breakfast,sai 11am na bar dakin Aayan na koma namu tare da sake sabon wanka na cakare cikin Shadda Dark Brown yar gaske dinkin zamani doguwar riga,Na kafe dauri kowa yasan na gama haduwa kamar Balarabiya,Meenat tana schl zana exam,Maeesha sai koda irin kyan danayi takeyi kamar wata Hajiya haka na fito na zauna a Dining ina jiran Aayan.
Kamshi naji ya cika sashin ba tare da na juya ba nasan ma waye wani sanyin dadi naji a raina ban ma san Sanda na juya na kalleshi ba cikin 3qtr da riga yayi matukar bala'in kyan da ban ma sanshi dashi ba sai yau, Na kalleshi kamar nace kayi kyau sai na fasa kar ya rainani,Shima yana ta kallona da kyar kamar dole yace u look Good,tnx nace tare da fari da idona ina wani wanashi warrr,bai san sanda yayi dariya ba yace naga wannan,Na kara waresu na lumshesu,murmushi yayi tare da cewa wannan ma na karba, na kara juya idona suka kalli up and down,Nice One yace dariya nayi tare da rufe idona da tafin hannuna yace wannan ma ba laifi na kara kyalkyalewa da dariya tare da fara zuba masa abincin.

Documents from AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels


Ameer ne gaban Hajja yana zaune tana tambayashi to Ameer yaushe zamu je ne wajen malaman karfa muyi sakaci,dan karta gane yace ah Hajja ai na gama shiga jikinsu ni dama Umarninki nake jira muje kawai Saturday ko Sunday ba matsala,Hajja tana ta murna tana yawwa yanzu naji magana bana kauna na bude ido naga yaran nan a gidan nan,wlh bana kaunarsu,babu wata mace dana tsana a duk matan da Aayan ya aura sama da wannan,nema take ma ta rusa min kan zuria ta,abinda na dade ina ginawa take nema ta rusa,Ameer yace gaskiya dai nima bakiga yanda nake jin haushin shiga part dinsu ba,ba a son raina ba,bana so ko kadan basu da kunya,Hajja tace ai babbar cikin itace duk shegiyar ita ke juya komai Mufeeda ba,Ameer yaji haushin zagin Mufee da Hajja tayi Amma ya danne sai yace a'a Hajja ai ta tsakiyar data karshe Meenat da Ma'eesha sune shegun,Hajja taja tsaki jibi wani suna na Aljanu malam,tun daga sunan ma kasan na aljanune wai Ma'eesha,Dariya Ameer yayi yace Hajja kenan ni na matsu ma muje a gama da yaran nan baki daya,Hajja tace Allah ya kaimu asabar sammako za muyi asubanci da wuri.
Ranar Asabar da wuri Hajja ta shirya tsaf ta nufi wajen Ameer, ta fara buga masa kofa yasan itace kawai sai ya koma kalar me cuta ya kwanta kamar me cuta ya fara numfarfashi kamar zai mutu,Hajja taji shuru ba a bude ba nan take ta tura kofar da kanta,ai ta hango Ameer na murkususu da Sauri ta shiga tana lfy dan nan ina can ina shiri ashe kana cikin wahala me ya sameka?ta furta kamar zatayi Kuka tana girgiza shi,Da kyar Ameer yace Hajja.....ba...na...boye..miki...komai...aure...nake...so...ciwon...sha'awa ne...Ya motsa...Me yasa baka fada min ba tuntuni idan ka mutu ka barni ya zanyi tashi muje asibiti,Ameer yace Nasha magani Likita ya kawo dazu yanzu zai daina,Hajja tace ai ko dole ayi maka aure ko da Sajeeda ne,Ni

Please Login or Register in order to submit comment