Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai yayi hanyar part din tun a hanya yaji kukan Hajja,da sauri ya karasa ya hango Hajja ranga ranga yashe a kasa ga kafa a karye ta kone kuma,Dama suna da labarin yanda matan sukeyi a gidan,Hajja ya kalla duk tayi baki ta rame skin ta kara yaushi abin ba dadi,Cak ya dauki Hajja kamar tsinke dama to an tsofe bayan mota ya sata cikin daya daga jerin motocin da yazo dasu Escort kawai ya bawa Umarni asibitin da zasu kai Hajja,da sauri ya debo takaddun da yazo dauka yabi bayan su asibiti tare da Sanarwa Daddy dasu Ameer dan gaban goshin Hajja.

Sameera yar daba bata an dan yi nadama kadan sabo da kudi tasa Senator saurayinta ya kashe sosai sabo da a fito da ita tare da yaranta ai kuwa sun samu Nasara yau Monday aka fitar da ita zuciyarta cike da mugunta iri iri,wasu kuwa cikin yaranta duk sun tuba sunyi nadama itama ba laifi tayi dana sani da Nadamar halinta kadan,Tana mota duk tayi duhu ta dawo wata kazama da ita kamar mahaukaciya ,driver dinta ta ba Umarni ya tsaya a shagon saida wayoyi ta aika Driver da kudi tace ka siyo min iPhone 7 ya shiga shagon kenan wasu gungun yan tasha yan daba ne kawai a tsakaninsu fada ya sarke suka taho rudududu da gudu kawai wasu a ciki suna gudun tsira sunga motar da key a jiki kuma kamar a bude ma kawai da nufin su shiga ciki su gudu in yaso sa ajiye motar a gaba kawai suna budewa ta bude daya ciki yace kai kaga da mahaukaciya a ciki kawai a jefarta da sauri basu jira me ba suka jefo Sameera waje ta fado gefen titi su kuma suka figi motar suka kara gaba sai da suka hau titi ma sannan suka rufe murfin motar sabo da saurin da suke,Su kuma wanda suka biyosu bakin cikin sun gudu suka sauke haushinsu a kan Sameera suna ke kika jawo mana ubanwa yace kizo da mota nan wajen dan Me ae suna dura zagi na gaske kawai suka shiga sassaranta ta ko ina a jiki Allah ma yasa Police sunzo unguwar an kirasu yan daba suka gudu ba wanda aka kama sai Sameera jiki ko ina duk jini nan Driver ya fito yana Salati suka kwasheta sai asibiti,Rigar Sameera sai yanke ta akayi in to pieces sabo da ta jike da jini ta manne a jikinta,Da kyar aka ce to ranta har aka samu ta farfado,a hankali tana numfarfashi yan Uwa du suna kanta tace alhakin wasu ne da na sa akayi musu,bazan..kara....ba....Na..hakura da daba....aure zanyi...idan...Allah yasa...Na ..samu...Lfy..Ban...san...haka..ake..ji...ba..naci zalin...mutane..nasa anyiwa wasu fin abinda akayi min...sabo da..Ina...da kudi..danginta suna zagaye da ita ana lallashinta tayi hakuri ta warke kawai ayi maganar amma taki ji sai taci gaba ma da...haka..ma...nasa...aka Sassari..Hafiz wlh..Ni nasa kuce ya yafe min...Ni ce...Allura akayi mata ta bacci kawai sannan aka samu tayi shuru.

Ango Ameer suna kissing din juna Meenat ta tuna fa baice yana sonta ba haka kawai zai rainata,a hankali ta zare bakinta a nasa ta matsa can gefe yace ya akayi yana rawar jiki duk ya canja gaba daya,Meenat tace bacci zanyi jin haka yasa yace Ok sabo da bai son ya takura mata a daren farko da aka kawota gidansa kuma bai son raini shi,sai taga ma ko jikinta yake so,a hankali ya kwanta yana tunani cike da jaraba har Meenat tayi bacci a hankali ya lallaba zuwa jikinta ya shige jikinta sosai yana shakar kamshinta da yan tabe tabe da yake mata a hankali ba tare da ta sani ba tana baccinta sai da ya kwashe lokaci me tsawo kafin Allah ya taimakeshi bacci ya daukeshi.

Aayan sai naci yakewa Daddy a waya sai ya Auri Ammah idan ba haka ba shi ko wa za aura baya sonta,Daddy har yau Bai bashi amsa ba,yau ma still Har Office din Daddy ya sameshi yana damunsa,Daddy dan Allah pls kaji Ni bana son wancan matar dan Allah kar ka aure ta,Baki Daddy ya rike yana mamaki yace ikon Allah kaine zaka zauna min da matar ko me?kana fa takura min,Aayan ya bata rai yana wata shagwaba Daddy kyakyawace fa na San tafi wacce kake so kyau ma,murmushi Daddy yayi jin rashin kunyar Aayan ma tayi masa yawa hannu ya daga masa ok..ok Son jeka zanyi shawara ka daina takura min na fada ma,Zan daina zuwa Office din nan tayaka aiki dama sabo da kai nake zuwa,Daddy indai ka auri Ammah to har Hutu zan baka kuje Honey Moon Allah yasa ta Haifo min Kani ko kanwa ma na samu abokan Shawara nima ina da yan Uwa ko,Kwalin tissue Daddy ya jefowa Aayan da niyyar ya makeshi amma Aayan da sauri ya goce yana dariya,get out Aayan da sauri Aayan ya fita yana dariya,shi kanshi Daddy dariyar Manya yayi kuma fa Aayan da gaskiyarsa Ammah ta hadu sosai shi kadai ya ayyana hakan a ransa.






Kuyi hakuri Fans kwana biyu ina busy ne shi yasa kuka ji shuru,sannan masu yi min text ta pc yayi yawa da kyar idan zan iya reply ma duka akan lokaci kar aji nayi late reply aji haushi na pls ayi min Uzuri sabo da abubuwa da yawa sunyi yawa dan Allah a dinga Uzuri a daina saurin jin haushi ko ana fassara magana,nafiku son na gama Novel din nan da wuri Uzuri pls bana so fans dina suyi fushi.love u All.









AsmaBaffa
[2/20, 10:00 PM] Asmabaffa: 🌖🌖🌖🌖
🌖🌖🌖🌖

KASUWANCI NA






131-135







Official







By
AsmaBaffa











Daddy shi kadai yake murmushinsa idan ya tuna maganganun dan nasa Aayan,Ma'eesha kam anji jiki komai sai dai Yarima yayi mata tana kwance daga an dan taba ta sai kuka dama kadan take jira,Umman Yarima ce ta aiko Driver da abinci iri iri aka kawo musu amma Ma'eesha taki ci idan ma ya matsa sai kuka zata fara,gajiya yayi ya kira Aayan a waya ya hada shi da Mufeeda ko zata dan lallasheta,lokacin kuma Mufeeda ta tashi gaba daya zuciyarta tashi take,jikinta ya dau Zafi suna kwance da Aayan ta Mike da sauri ta shiga toilet da Sauri ta danyi Amai ba dai me yawa bane Aayan yace dama baki da lfy ne? Wlh ban sani ba ko Malaria ce yau 1wk kenan kullum haka haka nake jina jikina ba dadi,Ido ya zuba min na dauke kaina gefe tare da dariya ina mene haka kuma,Aayan yace ko dai nayi miki ciki? Jibeshi ko kunya baka ji wai kayi min ciki ba wani ciki kalleni da kyau ni daya ce,Aayan yana murmushi yace ni naga abinda na gani sannan kuma ni naji abinda na ji a tare dake kawai ki yarda kin Zama Mum...kirr wayarsa tayi kara yaga Yarima dauka yayi tare da Sallama,ko gaisawa basuyi ba yace Man hadani da wife dinka pls,Baice komai ba ya bani wayar na karba tare da cewa My in-law ya kk ya Babyna Ma'eesha? Gata nan tun jiya take kuka taki cin komai nayi har na gaji,bani ita kawai,Yarima ya mikawa Maeeshah waya nace Hello.

Cikin muryar Kuka ta fara magana Sis kizo ki daukeni dan Allah azaba kawai yake gana mini,lallashinta na shigayi da kyar ta hakura sannan mukayi Sallama,Aayan yana murmushi ya karbi wayarsa tare da ce min Maman Fadila ko Maman Fhudal,kana waisting time dinka ba komai a cikin komai amma duk kabi ka damu,lips dinsa naji saman nawa yana tsotsa a hankali tun ban fara biye masa ba har nabi nima.

Ameer bacci sukeyi sosai su garin Bacci Meenat ta dauki kanta ta aza saman nasa fuskarsu Manne data juna face to face, suna ta bacci Har rana ta fito ko Sallah basuyi ba,Meenat ta kara kankameshi bata sani ba shima haka Ameer yaji laushi a jikinsa sai ya kara nadewa a jikinta ba tare da ya sani ba,Meenat ce ta fara farkawa da sauri ta Mike zumbur tunaninta Ma'eesha ce sai ta tuna fa an musu aure,Da sauri ta fada toilet tayi Alwala sai da tayi Sallah da Azkhar sannan ta bar masa dakinsa ta koma nata ta shige wanka abinta,Ameer sai da ya dan jima yana bacci sannan ya tashi shima ya fesa wanka da Brush tare da sallah,Cikin wata Shadda arniya ya shirya silver ba karamin kyau yayi ba kamar a sace shi a gudu palon kasa ya sakko Kamshin girki ya cika ko ina Meenat tana kitchen Ashe sabo da tasan Mufeeda baza ta kawo musu abinci ba sabo da mayyar mijinta ce sai abinda yace bazai ma bari ta wahala ba, Ammah kuma bata so ta daura mata aiki,Ameer kuma Ummansa tana can gidansu itama ci da ita akeyi tunda ya kai Meenat har sau uku ta gaida Ummansa kuma bikin ma da Umman akayi komai,a hankali ya karasa kitchen din sai da Numfashinsa ya dauke zuciyarsa ta buga ganin yanda Meenat ta hade cikin Riga da skert na lace dinkin zamani hips din nan ba a magana, kamshinsa taji kawai tasan yana kusa a hankali ta juyo sukayi Ido biyu,Wani kallo yake mata yanda tayi kyau ba zai iya dauke kansa ba,itama ya tafi da ita wannan wanka haka kamar yau ne daurin Auren,da ace bata San Ameer ba da sai tace shike nan fita zaiyi wani waje amma tasan shi ko a gida yake sai yaci Uban wanka,dan kar ta rainashi ya dauke kai ya fara duba fridge da niyyar daukan abu yazo,Meenat tace uhm...Ina kwana ka tashi lfy,yace lfy Alhmdllh ya share,itama taci gaba da aikinta yana ta dube dube a fridge yana fito da abubuwan da jiya aka zuba su a ciki na kayan sha da marmari da kuma Kaji da sauran kalolin Nama ne kawai bai fito dasu ya mayar ba,Meenat ta gaji da karaf karaf da yakeyi tace wai me kake nema haka? Baki san inda yake ba ajiyar wani bata wani bace,Bayan ya mayar da komai mazauninsa ya Mike yace kiyi Sauri yunwa nake ji,Harara Meenat ta zuba masa,ke ni kike Harara sa'anki ne ni?Meenat ta tsorata tace a'a yi hakuri,Matsowa yayi kamar zai shige jikinta tuni har ta lumshe ido sabo da dadin kamshin turarensa facing din juna suke yana kallonta kamar me da sauri ta juya baya zata ci gaba da aikinta taji ya sata a tsakiya gabanta Sink bayanta kuma shine jikinsa gaba daya a jikinta yake,Hannayensa Biyu ya aza saman cikinta yana shafawa a hankali har zuwa wuyanta, kansa ya daura a saman dokin wuyanta yana shakar kamshinta tare da sauke ajiyar zuciya,luf Meenat tayi ita tasan me take ji kawai a jininta a hankali ta juyo ta jingina da sink,fuskarsa ya daura saman kirjinta zuwa wuyanta yana murza kansa,a hankali ta ajiye Wukar dake hannunta gefe ta rungumeshi gaba daya a jikinta,kansa ya dago a hankali tare da matso dashi zuwa fuskar ta ya daura lips dinsa yana dan shafawa da lips nasa cike da nutsuwa tare da salon kwarewa ya fara kissing din lips dinta,Harshenta yake tsotsa tare da labbanta Meenat ta sakalo hannayenta ta Saman wuyansa tana shafa wuyansa ta baya zuwa sumarsa me matukar kyau da laushi tare da Santsi ga yawa sosai.

Zip din rigarta yaja kasa a hankali ba tare da Meenat ta sani ba ma rigar da ta sa ya zame kasa, da Hakoransa ya balle mata Bra din dake jikinta Hannayensa ya daura Saman Boobs dinta ya shiga murzasu a hankali,Meenat ta manta ma girki takeyi Allah yasa ta gama soye soyenta ruwan tea ne kawai ke saman wutar Gas din,Kafafunsu baza su iya daukansu ba Ameer saman Kujerar dake kitchen din ta girki ya zauna dake doguwa ce, Meenat ya jawo ta zauna saman Cinyarsa kowa yaji kunya ba wanda ke magana sai nishi da shidewa da sukeyi,hannu yasa da niyyar janye mata Skert sabo da har ya zage zip din tuni,Dan hankalinta ne ya dawo jikinta kadan ta ja baya tana kokarin Maida kayanta,Ameer sumarsa ya sosa idonsa kwalla ce ciki yayi Red kayansa duk ya yamutse yana gyarawa ya harari Meenat dake daura dankwalinta yace kin bata min kaya da Powder jiba jambaki,Meenat ta murguda baki ni nace ka Sha min lips ko kazo jikina ka gama duniyancinka zaka zo kace waye waye,Murmushi yayi tare da cewa bakinki ne dan Duniyar ai,Meenat har yau a diririce take ta kasa karasa aikin sai dube dube take tana kwance dankwali tana gyarawa,Ameer ya sheke da dariya yana kallon abinta takeyi har ya gaji yace ki kwantar da hankalinki Meenatuna zan kwashe tarkacen dake Tekun taki tsab,Kunya ta kama Meenat da sauri ta dauki ludayi,yace ajiye ko tea din ake Eba da ludayi? sai ta ajiye ta dauki spoon na cin abinci,Ameer yace wannan katon spoon din fa? Nan ma bata ce komai ba ta ajiye ta sauke tukunyar dake neman tafasa,Ameer yace lallai Meenat Karamin kai ne da ke dan wannan abin duk kin birkicice koma Dining ni zan karasa,Bata ce komai ba yaga kuwa ta fice abinta,lallai da gaske dama irinsu Meenat Karamin kwakwalwa garesu ba wahala ka cakar dasu,a ransa yace Meenat idan ace yar shaye shaye ce to kanta bazai dauka ba.

Ameer ne ya karasa komai ya shirya a Dining Meenat ta zauna a Dining room tayi shuru kawai tana kallonsa sai wasa take da hannayenta,Allah sarki Meenat an dura mata maganin mata na tsumi dama yaya take lallabawa,shi ya zuba mata komai ya hada Mata tea ya tura mata gabanta sabo da kar taji kunya ta fara ci badan tana so ba ita yanzu ba shine a gabanta ba,Kowa yayi shuru yana tunani har suka gama ci,shi yayi wanke wanke ita kuma ta gyara ko ina banda Compound akwai masu aiki da tuni ma sunyi aikinsu,Ameer sarkin tsabta har ya cire kayansa ya shiga wanka zai sake shiryawa wai yayi girki kayan sun baci jikinsa na kauri,Meenat bata ma San yana toilet ba ta gama gyara Bedroom,ta bude toilet sai da ta kulle taga Ameer daure da guntun Towel yana kuskure bakinsa da liquid toothpaste tare da mouth Freshener bai fara wanka ba,Da sauri ta juya zata fita,taku daya ya kamota ya rungumeta yana ina zaki kuma ai tunda Allah ya kawo ki kuma sai ki min wankan,Meenat kamar zatayi kuka ta fara kokarin karbe kanta,harshensa yasa yana mata wasa dashi a kunne Meenat ta Zama Weak tuni sai yanda Ameer yayi da ita ya riga da ya gama gane lagonta,tana jinsa ya rabata da kayan jikinta tas maimakon yajata suyi wanka sai ya shiga Shan Boobs dinta yana wasa da daya,Meenat tana shidewa bata ma San ta fara shafa kirjinsa ba tana kissing dinsa sosai,Ameer cinyarta ya dan buda ya kalli kasanta mamaki ya tafi dashi ganin yanda Meenat ta Zama wet har ma yayi yawa Bai taba ganin irinsa ba shi kam yayi sa'a sai kawai ya fasa wankan sabo da shi yanzu bazai iya komai ba,Ya dauki Meenat cak suka fito waje,lokacin Meenat tana cikin bukatuwa ko wasa ne yayi da ita sosai amma ganin ba soyayya suke ba ta cuci kanta wajen kwace jikinta ta koma toilet tasa key tana maida numfashi,wanka tayi tare da wanke toilet din ta maida kayanta daya cire mata ta fito,Ameer kuma anyi Flat a saman Bed ji yake kamar ya mutu ya huta da irin wahalar da yake sha,Idan har bai rage zafinsa ba to yanzu cutarsa ta gaske zata dawo sabo da ya fara Jin alamarta,Meenat Zata fice da sauri a hankali ya kira sunanta,ta dawo ta zauna a gefen Bed din,kansa ya daura saman cinyarta a hankali yace Meenat me yasa bakya so na ni?Ban gane ba ta tambaya,me yasa kika tsaneni yanzu? Hmm ni fa ban san me kake nufi ba,me nayi maka?ko magana fa bakya yi min sai dole bare muyi Hira,nifa mijinki ne Meenat ai fa da ba haka muke dake ba,ni ban tsaneka ba taya zan tsaneka,da na tsaneka ai bazan bari na aure ka ba,Kina sona ya tambaya yana kallonta,Kai kana so na ne itama ta tambaya?ae ai shi yasa ma na yarda akayi aurenmu kuma kinga yanda na dinga murna da naji kece sai da nayi rawar da ban taba yi ba a duniya Saura kadan na cire kafata sabo da rawa,Dariya Meenat tayi tana Jin dadi a ranta dama ta fahimci Ameer yana sonta itama kuma haka,a hankali yace ke fa?,ni bazan kwaikwaiyeka ba ka bari nan gaba zan fada da kaina,Murmushi yayi me Jan hankali sai da Meenat tayi kasa da kanta,kansa ta ture gefe ta tashi tare da bar masa Bedroom din ranta kwal kwal fes da farin ciki da gudu ma ta fada dakinta tana murna,Ameer kuma dadi yake ji ya fadi abinda ya dade a ransa yana damunsa,lallabawa yayi wanka yasa kana nan kaya marasa nauyi ya kwanta cikinsa na masa ciwo kadan kadan.

Hajja tana asibiti tana jinya dangi da jikoki ke sintiri a kanta ana jinyar ta amma banda su Abbi da matayensu ba wanda ya leka ta,ni kuwa Mufeeda nafi kowa zuwa dubiyar Hajja da kula da ita ko yaushe ina hanya da lafiyayyan abinci,Hajja mamaki takeyi sosai yanda ban taba nuna naji haushinta ba kuma duk abinda tayi min bai Dameni ba,yau ma zazzabi nake ji da Amai amma haka na samu Aayan dole muje duba Hajja na kai mata abinci,Na gaji kin sani Mufee na amma ke kullum rigimarki kenan kullum fa sai munje,rungumeshi nayi yana jikin Mirror pls My Man ko dan Daddy mana harfa nayi abincin na shagwabe kamar zanyi kuka it's ok zamuje ba sai kinyi kuka ba,da Murna na karasa shiryashi na dauko Manyan kaya zan sa masa,ya make kafada kamar yaro a'a banda wannan ni bana son manyan kaya yau,dariya nayi na dauko masa wani Jean black da Riga Milk and Blue nan ma yace no banda dogon wando, kallonsa nayi to fisabilillah wanne kake so na sa ma na dauko kace banda wancan ko wanne an baka kace no ya zanyi da kai,Murmushi ya saki ba tare da ya shirya ba me tsada yanda na masa maganar kamar Uwa da dan karamin danta,ya kara narkewa sabo da yaga ina biye masa,3qtr na dauko Fari nace wannan fa?ya girgiza kai banda shi bana sonsa, dukan wasa na masa a kirji sannann nace Allah kaji na rantse sai kasa shi,Saman Bed na turashi da karfi muna dariya na kamo kafarsa na sa masa Boxers tare da 3qtr sannan nasa masa rigar, wai sai ya kama zai cire da sauri nace wlh idan ka cire yau baza mu kara shiri ba,mikewa yayi ya karasa gyare gyarensa nima na shirya cikin wani kayan India riga da skert masu matukar tsada da kyau kamar a saceni,ta baya naji yamin wata Zazzafar Runguma tare da maida hannayensa saman Boobs dina zaka fara ko dan Allah Yanlabai ka saurara mu tafi,a haka muka fito har palo sannan ya gyara min mayafina ya dauki Basket din kayan muka fito da jakata a hannu takalmina me tsini ka rantse Balarabiya ce da Bature,muna zuwa Hajja da fara'a yau ta amsa ina gaisheta ta amsa da murna,Aayan ma ya gaisheta yana mata sannu da jiki,Nace Hajja ina mutan gidan ban gansu ba? Baki ta tabe tana dan nishi tace yau kwanansu uku basu zo ba daga ni sai masu kula dani dattijan da Aayan ya kawo yan aiki su biyu sune suke jinyata,daga ku sai Daddy sai Ameer dan Albarka jiya ma yazo da Amaryarsa Alhmdllh naji dadi wlh Allah dai yayi albarka,jiya ma Ammah tazo ta dubani mutuniyar kirki,Haka Hajja ta dinga yaba mana,nace Hajja na zuba miki abincin?da murna tace ba dole ba yar nan wannan girki naki me dadi ai dole ki kwace min miji,dariya mukayi gaba daya na zuba mata iri iri gasu nan sai da ta Zaba,mun dade a wajenta sannan Aayan ya bata Kudi masu yawa yace sai gobe zamuje gidan Yarima da Ameer, Allah yayi albarka Ashe ziyarar Amare zaku je,tunda Aayan yake wa Hajja abin alheri bata taba masa godiya ba sai yau.

Dama unguwa layi daya Ameer suke da Yarima,Gidan Yarima muka fara zuwa 5pm Ma'eesha tana Palo yana bata abinci a baki mukayi Sallama,tana jin muryarta ta tashi daga saman cinyar Yarima ta fado jikina da gudu tana ihu,ta kankameni ta ko ina,Aayan yana dariya yace sake min ita haka mana sai kin ballata kuma, sannu da zuwa ya Aayan Sister Oyoyo ina ta cewa ya kawo ni wajenki yaki yarda Ma'eesha harda kwalla,zama mukayi ina kusa da Aayan amma Ma'eesha ta manne a gefe na,Yarima yace Madam ya gari nace lfy alhmdllh Ango muka gaisa da wasa da dariya,Maeesha ma haka dan Allah Sis Mufee Muje daki dama ina nemanki na kira ki a waya baki dauka ba,nasan Complain ne akan me zan dauka,to ai gashi kinzo Muje kiji.

Yarima ya mata signa da Ido wai tasan me zata fada,itama ta wani kashe masa ido daya sannan muka wuce dakinta,Aayan kuwa tafawa sukayi yace kan mage ya waye Yarima ko waya babu kai ga me Amarya,to dan sa ido kai kayi lokacinka ni so kake na kashe kaina ko?a'a bance ba dan iska yarinya karama kanwata ko kunya babu,a wannan fa ba wani kunya guy ba wani kanwa suna hirarsu dai.
Ma'eesha ce ta rike Hannuna Sis Wahala kullum yake bani,da sauri na rufe mata baki da tafin hannuna karki sake ki fadawa kowa sirrinki da mijinki duk yanda kuke da shi ko kin manta Islamiyya ne,kuka ta saki Min Allah Sis sau uku yake min a rana,na fada miki ban son irin maganar nan zan bar miki gidanki,to yi hakuri Sis tana goge Hawaye tace me zan dinga dafa masa to?Baki na bude ke baza kisan wanne abinci mijinki yafi so ba,ba kinga yanda nakewa Aayan ba haka kema zaki dinga masa Abinci masu dadi kalar da yake so,kwalliya tsafta duk nasan baki da matsalar komai zaki iya ki dage ki Kula dashi sosai,abincin a ina kike samu tunda baki fara ba?Ummansa ce take aiko mana kullum,to daga yau kice ta daina gobe ki fara yiwa mijinki komai,duk fa na karanta miki komai kin sani to mene ne,karki sake ki nuna masa bakya so ya sadu dake kinji duk sanda yazo ki daure ki bada hadin kai,sai amfani da ruwan Zafi da tsumin da Ammah ta hada miki,na gane sis yawwa ki kara hakuri zaki saba da komai,kuma nan gaba zaki ji dadin abinda yake miki kike cewa da zafi,kai ta daga min,sau nawa kike fesa kwalliya da wanka? Tace uku ko hudu ai yayi ko?nace ae Good bari muje gidan Meenat,Haba Sis da wuri dan Allah bafa na son haka Ma'eesha so kike yace kin gaji dashi zai yo miki kishiya,jin nace kishiya zai mata sai tace a'a zan barki ki tafi ba damuwa ni,dariya nayi muka fito tare da ita nace Ranka ya dade tashi mu je gidan Meenat da Ammah idan kun gama,yace dama ke nake jira let's go,Maeesha tace Sis abinci,nace a koshe muke kin San bana barin kaina da Mijina da yunwa,Yarima yace itama haka bata barina da yunwa ko My Dear? Ya furta yana Maida Ma'eesha jikinsa a haka suka rako mu har mota muka wuce su kuma suka koma ciki.

Meenat tana kitchen tana hada Abincin dare,Ameer yana gefenta kowa na zuba son girmansa, na danna Door bell tare Murda Handle,Aayan yace a'a jira malama a bude so kike muje mu samesu a wani yanayi muji kunya kin San Ameer fa Maye ne bare yau 3days kacal,Ameer ne ya bude kofa yana fushi Meenat tace Ya bude kofa yana Babba kuma mijinta ai a kasansa take,Aayan ya kalleshi sanye da farar Jallabiya wata Fitted sosai yayi kyau,kai kuma lfy kake ta wani shagwaba a jikin kofa kaje kayi mata ba mu ba,Dariya yayi Ya Aayan Sannu ai dole nayi fushi dan Allah Sis kato dani da shekaruna Meenat take aikena ni kin San ban son Raini,Dariya mukayi Aayan

Please Login or Register in order to submit comment