Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace bani Hanya muka shiga gaba daya,Meenat tana Jin muryarmu ta fito da sauri tana murna Tana mana sannu da zuwa,da sauri ta kawo mana kayan sha iri iri sabo da tafi Ma'eesha wayo dama ance duk tsiya wanda ya girmeki ya girmeka,mun gaisa da juna cike da girmama juna ana wasa da dariya Meenat tace ina zuwa Sister,Ya Ameer danzo kitchen na ganka,Aayan yace iyye Meenat anyi aure har anfi son ayi sirri da miji,Dariya mukeyi,Ameer ya turo baki kunji ko Sis Mufee nafa girmeta ya Mike ya bi bayanta yana kunkuni,Kallonsa Meenat tayi tana dariya tace dama shawara ce a basu snacks din da nayi ko kuma a bari sai na gama abincin? Ki basu mana tunda ba dadewa zasuyi ba idan kuma suna nan sai aci duka tare dasu ai da yawa,Snacks masu dadi ta hado a wani plate kato me kyau ta mikawa Ameer tace karba ka
kai musu bari na dan karasa wannan aikin,Karba yayi tare da cewa dan dai kece kawai Allah,abinda kullum ko tausayina bakyayi kina gani da dare sai ki wani hanani ko Kiss nayi Allah kiji tsoron Allah 3days kin hanani,Nace ai dai zan baka watarana idan naji zan iya ko? ta furta tana murmushi,kallonta ya tsaya yi yace Ina Sonki da yawa ne Meenat amma da watace da tuni ko raping dinta nayi dole,amma ke kike juya ni Hajiyata sai abinda kike so ke kuwa naga bakya sona,Tausayinsa Meenat taji tace Ina Sonka Allah sosai Ameer dina ban taba son kowa ba sai kai kayi hakuri zan Yarda kayi ne tunda nace,yana rike da Plate tasa hannayenta ta wuyansa sannan ta hade bakinsu waje daya suna tsotse junansu Saura kadan ya jefar da Plate din ta kyaleshi tace au mun manta da baki fa,Ameer yace ni dai I need more,ka bari sai dare Promise yau duk inda kake so sai ka taba a jikina,are sured?,tace yes Sir, fita yayi zuwa Palo Ya kawo mana abinci amma duk munga ya canja kawai mun gane me sukayi muma ai suna shiga kitchen sai da muka danyi Kissing din juna ni da Aayan dina,munsha Hira dasu Ameer sai da mukayi Sallar Magrib sannan muka wuce gidan Ammah nan mukayi Sallar Isha sannan muka mata Sallama ita da Inna wacce har yau bata koma Kauye ba Ammah ta hanata wai sai tayi ko 3wks ne.
Su Khaleel ma Aayan ya musu fada su dinga zuwa duba Hajja kuma sunji maganarsa,Sajeeda tana nan tana soyewa da tsohon saurayinta yanzu da gaske Aure zasuyi,H aka Meenal ma da Haneefa duk sun samu samarinsu tsayayyu na gari,Khaleel da Mujaheed suna zuwa zance yanzu ko Allah zai sa a dace.

Bayan tafiyarmu Ameer yaje Sallar Isha sai ya dawo da Zazzabi sosai jikin Meenat ya kwanta kawai tana zaune tana karatun Qurani,jin jikinsa da zafi tace Honey Lfy tana taba kansa zazzabi nake ji Darling ki bani abinda nake so dan Allah Meenat bazan iya jira ba,har Zazzabi kakeyi a cutar taka dama?kai ya daga mata,idanunsa na tara kwalla duk sun koma red sabo da bala'in da yake ji a jikinsa,Zafi Darling ance da zafi,a hankali Ameer ya janye jikinsa ya kyale Meenat ya koma Saman Bed ya shige Blanket sabo da ta fara bashi haushi, yana rawar sanyi sosai,yasan Meenat baza ta bashi abinda yake so ba,yau kwana uku yana cike da matsananciyar bukatar matarsa Meenat bai San me yasa Meenat kadai yake sha'awa ba,Shirin bacci Meenat tayi sosai cikin wata rigar bacci me tayar da hankalin da namiji,Kamshi kawai takeyi ta shigo Bedroom din tare da haurawa saman Bed din da Ameer ke kwance a kai, cikin Blanket din ta shiga yana ta tunanin Mafita yana addua sai ga Meenat ta shige jikinsa bata bata lokaci ba ta kwanta suna facing juna ta sa hannayenta biyu tare da tallafo kan Ameer tace Sannu Mijina,bai ce komai ba,tace dan san min Lips dinka da Tongue dinka Babyna na dan Sha,Kafada ya make wai yayi fushi,ni din?kai ya daga mata wai ae,Rigarsa ta cire masa a hankali daga shi sai Boxers, a hankali Meenat ta shafa kasan Mararsa ta fara tsotsar lips dinsa tana rada masa love u Mijina,ta ja boxers dinsa ta sakeshi das duk so take Ameer ya daina fushi yau ta bashi Hakkinsa ko mutuwa zatayi bata damu ba,Ameer tuni ya daina Jin zazzabi ya gigice,da Zafi zafi ya fara kissing dinta a haukace yana lashe mata jiki musamman kirjinta da kanta tace na cire ma rigar? da kyar murya a sarke yace yeah Sweetheart,Meenat ta cire masa,yace Babyyyy tace Naam ya akayi itama da kyar take iya magana,Ki fada min Sweet words,Meenat sambatun da take ya girmi a rubutasu sabo da Meenat daban ce wajen maita ko ya Ameer ya taba ta zata haukace bare yau da taba da Himma da kanta ta yarda,Ameer yaji dadi abinda Meenat tayi masa babu wani iyayi na Amare wai su sababbi Virging ko romancing baza su bari ayi ba su dinga kukan harda Karin karya dan ace su basu San komai ba,bayan suna kallace kallacen film din turawa,wasu ma kafin mijin ya auresu suna Shan Romancing tun a waje suna mirje juna tare da karanta Novels etc wasu ma Bf suke kallo amma Sai ana pretending,Meenat kam a hankali tace na gwada ma Sucking Down ko zan iya idan na koya sai na dinga ma,Haka ta gwada idan baiyi ba yace kaza zakiyi kar kiyi kaza,duk inda zata taba masa yaji dadi sai da ya fada mata kuma ta dage ta gwada masa wasu da dama,shima yace sai ta fada suna Romancing abinsu tana fada masa shima haka,Har yazo yana lalubar Hanyarsa Meenat ta fara nokewa zata gudu,Ameer ya riketa kam ta fara wutsil wutsil zata gudu,ya riketa yana lallabata Meenat ta fashe da kuka wlh ni bana son wannan,ta bude Blanket ta fito da sauri Ameer ya rikota sosai tare da jawota ya rufesu a blanket,ni wancan nake so banda wannan Zafi ne zanji tana kuka,Yana lallashi ki kwantar da hankalinki dan Allah bazan miki da zafi ba,Meenat tana kuka tace wannan abun naka Allah tayi girma ni bazan iya ba,Gani Ameer yayi Meenat zata haukatashi in ya sake kawai ya riketa tare da bankareta ya bajeta Kuka take kamar za a yankata tana zan tsaya,zan tsaya karka min da karfi,yace Ok to Dole Meenat ta tsaya tana Wayyo Ya Allah tana ji Ameer ya nemi hanya ta fara Subhanallahi..yace kiyi shuru dan Allah ba da zafi zanyi ba yana marairaicewa,Meenat a rude tace to..to..to..to..to kuma taki tayi shuru ,tana Jin Bakon abu ta fara dan kukanta amma bada yawa ba,Ameer sai yaji kamar na dadi ma takeyi yaci gaba da baje shagalinsa,Meenat taji jiki yau Sosai Kusan kwana yayi tun a daren sai yayi sau biyu ba yanda ta iya,iya wahala ta gama Shanta,Sai dai kuma fagen lallashi da sa albarka ta Shashi wajen Ameer,Tana shesheka yana shafa gashinta yace ya isa haka ai kin huta an wuce wajen yanzu shike nan an bude Hanya baza ki kara Jin hakan ba kinji,Meenat a ranta sai da tayi dariya gashi kalamansa suna sata farin ciki da jin dadi a ranta,a mma idan ta tuna wahalar da ya bata sai ta fara fushi har sukayi wanka ya gasa ta sosai suka koma bacci,Ameer kamar yayi me sabo da farin ciki ya rasa inda zai sa kansa yasa Meenat ma.










AsmaBaffa
[2/28, 10:46 AM] Asmabaffa: πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–
πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–

KASUWANCI NA










136-140






Official





By
AsmaBaffa








Page din Flower ne wannan dan jin dadinta.





Ba a Yarda wata tayi Poster Din Wannan Novel ba na KASUWANCI NA.wacce tayi kuma na kamata sai na kona mata Mazaune me gidanta yayi asaraπŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ‘πŸ‘love u all fans.

Kwana biyu fans kuyi hakuri na rashin jina,Rasuwa akayi mana me zafi,masu kirana ta waya ana tambayata lfy nake kuwa ina matukar Gode muku sosai Allah ya saka da alkhairi.masu tura min text through WhatsApp da Phone na gode Allah ya bar zumunci.



Page dinku ne wannan Fans gaba daya da wanda na sani da wanda ban sani ba.








Daddy ne ya samu Babban Amininsa Ahmad Naira Bola suka yi shawara kawai zai auri Ammah yanda Aayan yace, Sunyi Shiri tsab suka tafi neman yardar Ammah kafin aje danginta,Driver na parking a gidan Ammah lokacin Aayan yaje gidan da yamma shima zai kwashi gaisuwa,Karaf yaga Daddy harda abokinsa,Farin ciki ya kamashi amma Bai tsaya ba yayi sauri ya karasa palon Ammah domin ya fada mata taci kwalliya sai yaga Ammah ta hade cikin wata dakakkiyar shadda Maroon tasha kyau,bai taba Sanin Ammah nada kuruciya haka ba sai yau,abinda Aayan bai sani ba kafin Daddy yaje sai da ya nemi Number din Ammah a hannun Ameer sannan ya sanar mata sabo da haka tare da Inna yar uwarta suka shirya girki tasan Daddy bature ne dama kuma baya cin abincin Hausawa sabo da haka na turawa tayi masa irin su Snacks duk Ameer ne munafikin da ya fada mata ta waya wasu ma bata iya ba amma ya tura mata Masu yi ma Daddy girkin na gida suka koya mata da yawa a ciki,ta kuwa yi kuma yayi harma yafi nasu.

Ammah na ganin Aayan kunya ta kamata sauri take ya tafi amma yaki tafiya har Daddy Me aiki tayi musu Iso suka shigo,Aayan sai washe baki yake harara Daddy ya watsa masa da Ido ya nuna masa ya fita amma yace ni matata nake jira tace na jira ta a nan gidan sai dai na koma Bedroom din can ya furta tare da komawa Bedroom,Ammah ta gabatar musu da kayan abinci ta zauna a kunyace Daddy a ransa yace Allah yayi Halitta a nan,da naso na tafka kuskure Allah yayiwa Aayan albarka,nan abokin Daddy ya Sanarwa Ammah meke tafe dasu,itama dai tace ita kunya takeji gaskiya a kyale maganar,Aayan yana labe yana ji a daki,yana why Ammah wacce kunya kuma kai Hausa People,da kyar Abokin Daddy ya dage tare da Inna da ta zauna a wajen yanzu tace Allah ya halatta baza ki Haramta ba kinfi so ki zauna a haka,nawa kike da kuruciyarki,Ammah dai tace to Allah ya tabbatar da Alkhairi na Amince amma da sharadi bazamu zauna a gidan suruki na Aayan ba,Daddy yace Ni kaina yanzu ba a gidan nake ba dama lalura ce tasa amma tuni na koma gida na,Aayan ma kwanan nan zasu koma Abuja da zama tare da zaga kasashe mu kuwa muna kano sabo da Mahaifiyata,idan ma Abuja kike so sai mu zauna can ki zabi gidan da ya miki,Ammah tace a'a nan ma yayi abincin suka dan ci kadan sannan suka musu Sallama tare da zube Kudi masu yawa suka tafi,sai da Aayan yaga Daddy ya fita sannan ya fita da Sauri yana Ammah na tafi tace na gaidaki dariya ma ya bawa su Ammah dama sa ido ya zauna Ashe.

Yana fita lokacin Daddy zai shiga Mota Aayan ya rungumeshi yana Dariya Daddy Ashe zance kazo da ka fada min nine dan rakiya,Abokin Daddy Alhaji Ahmad Naira Bola dariya yake musu shi dai rayuwar Daddy da dansa tana birgeshi,Duka Daddy ya kaiwa Aayan Yanda Aayan ya dage yana gwada yanda Daddy yayi,Mota suka shiga suka barshi yana dariya sai lokacin Shima ya shiga motarsa Driver ya jashi sai gida,ya shigo da Murna ya tarar na kafa kaina a cikin wani Vaseline ina shakar Kamshin kwanan nan dadin Kamshinsa nake ji ban san me yasa ba.

Kallona ya tsaya yi ko Sallama na kasa amsa masa sai a zuciyata hancina yana cikin robar Vaseline,lfy kuwa? Na fada miki ciki ne da ke kinki yarda,gobe asibiti zamuje ko bakya so,Vaseline din na lakuto tare da laftawa a saman Hancina wai na dinga jin kamshinsa ba ruwana,Ina zuwa nace masa na fice can garden jikin bishiya na samo Kasa a dan karamin Kwano na dawo na tankade abata luwai na dan kwabata da ruwa ina dan ebowa da cokali ina shanyewa,a kitchen ya sameni tunaninsa wani abin nake Sha me dadi,tsoro ne ya kamashi ya kwace kwanon ya zubawa kasar ruwa ya wanke dan Plate din, mene haka dan Allah?karki kara sha ko bana gidan nan kashe min jaririn zakiyi da kasa,idan ta tsotse miki jini fa ko ta miki illa ko akwai kwayoyin cuta ke kika ci fa,Kuka nasa masa nace Ni ba a sona sai jariri tun bai zo duniya ba tunda haka zaka dinga nuna banbanci to indai ciki ne zubarwa zanyi,Wasa nake miki Baby haba ni na isa ai kinfi Jariri shin din Banza,ya isa ina ruwana dashi,sai lokacin to in dai ka kara nuna ya fini wlh sai nayi ta Shan kasa da kanwa ko nasha gayyen darbejiya daci yasa cikin ya zube idan shine kawai wani yazo sama ta kai a nuna ya fini,Aayan yace ni ai ban isa wani fiki ba,waye ma ya isa na daina sonsa tuni yaje yasha zamansa,Hannunsa na rike nace wayyo..yace Mene Allah jiya naji ana min Usha Usha a cikina,ka gani yanzu ma,dariya Aayan yayi yanda nake gwadawa da Hannu kamar Yar China,cikina na rike nace wash..wash..Allah na Yau Kungfu ne ake min idan kuwa jariri ne wannan to dan kasar China ne zan Haifo shi a nan kasar.
Aayan yace shine ma yasa kansa a gefen cikina yace kai jariri ka daina kuka kana wutsil wutsil bazan taba sonka kamar matata ba,nafi sonta itace gaba da kai,Dariyar jin dadi nayi na zauna tare da cewa woo...ba a sonsa,Aayan dariya yake sha abinda nakeyi na kuruciya.

Meenat ce ta bude idonta daga baccin wahala da takeyi While Ameer yake shakar na dadi abinsa,a hankali ta zare jikinta a nasa ta fada Toilet,wanka da duk abinda ya dace tayi ta fito sosai ta gasa jikinta,Sallah ta gabatar tare da azkhar sannan ta shirya sama sama ta canja New night Gown me dan sauki saukin tsaraici ta kwanta a gefensa again kwanciyar da tayi ne ta tashi Ameer,da sauri Meenat ta rufe idonta amma ya rigada ya ganta,yaga alamar tayi kokarin yin wanka ta shirya kanta Jarumace Meenat,shima toilet ya fada ya gama komai ya fito ya gabatar da Sallar asubah tare da azkhar daga shi sai boxers ya koma Bed din tare da shigar da Meenat jikinsa sosai yana kissing dinta a wuya da gashinta zuwa gashin kanta dake kamshi baccinta takeyi kawai abinta.

Bacci suka ci gaba da yi ba su suka tashi ba sai wurin 11am hakan ma shi ya takura sabo da bata ci,Ameer waya ya buga min lokacin zanyi shirin zuwa schl sabo da muna shirye shiryen fara Waec da Neco, Sister Mufee dan Allah do me a Favour Meenat Bata da lfy ne abinci muke so,Ok zan bawa Driver ya kawo muku,kitchen na kara shiga na dan musu masu sauki,Dama nayi farfesu sai kawai na soya Chips da kwai tare da ruwan tea na shirya komai sharp sharp na bawa Driver ya kai musu,Meenat ya matsawa dole sai ta tashi taci abinci, Da kansa ya kaita ta kuskure bakinta sannan ya zuba musu abinci a Bedroom din ya dinga ciyar da ita shima yana ci har suka koshi,duk abinda yakeyi Meenat taki bude idonta bare ta masa magana wai kunya takeji ita har suka gama cin abincin ya bata Mouthfreshner ta kuskure bakinta shima haka,zata koma ta kwanta ya riketa tare da cewa dan zauna kadan ba kyau ana gama cin abinci a kwanta,Kayan da suka bata ya maida kitchen ya gyara Bedroom din sannan ya hau Saman Bed din tare da cewa kwanta Sweetlove ya sata cikin jikinsa suka kwanta ya fara kokarin cire mata yar rigarta,da sauri ta bude idonta cike da muryar kuka tace shike nan tunda kashe ni kake son yi sai ka dauki raina,Murmushi yayi tare da cewa ba abinda zan miki nafi so kawai najiki a jikina ba kaya kiyi hakuri My Meenat,Kai kawai ta daga mishi yana lashe mata hawaye da harshensa,tana shesheka tace ka..ka..kira min Ammah na gaisheta dasu Sisters kwana biyu bamuyi waya ba,Jiya fa ne kawai bakuyi magana ba Babyna amma bari na kira Sis Mufee,Yana Dialing Number din Mufee Aayan ne ya dauka yace tana schl sai anjima zan dakko ta ya akayi? Ameer yace kai ya Aayan wayar ma Tata idan tana schl tana hannunka kamar wani P.A,idan ta dawo kace ta kira Meenat back,ok cewar Aayan ya datse kiran,Ameer kuma ya Kira Ma'eesha wacce yanzu ta dan saba da harkar Yarima da sukeyi tana jin dadi kadan,Suna murza juna Kiran Ameer ya shigo Amma Yarima yace baza a daga yanzu ba sai sun gama tukun zasu kira back,Ammah kadai aka samu a waya sukayi Hira ba tare da ta gane komai ba,suna gamawa Meenat ta makale a jikin Ameer tana masa magana kasa kasa Allah ka bani wahala Honey jiya ko tausayina baka jiba,Am so sorry My love Bazan kara ba kinji yana lallashinta tana shagwaba .

Alhmdllh Daddy ya yaje Dangin Ammah Sati daya aka daura auren Ammah da Daddy ko su Aayan basu sani ba Hajja kawai ya fadawa tana asibiti har yau ba a sallameta ba, ina fitowa daga class an tashi naga Ma'eesha tana daga min hannu ita ta tafi Yarima yazo daukanta,ina daga mata hannu kawai naji an daga ni sama nasan Aayan ne ina jin kamshinsa,ana kallonmu fa zaka Sa ace bani da kunya,thts y nake so ai mu koma Abuja dagani sai ke babu me Sa mana Ido jira nakeyi ku gama zana last Exam ta Neco,Murmushin dake kara min kyai nayi tare da rike Hannunsa nace Muje Mijina,Office dina zamuje ki jirani na gama sai mu wuce gida ko,amma fa kasan bani da wata lfy kasala,ga saurin jin yunwa kuma ina tashin zuciya kaga kuwa akwai Matsala kar nayi maka Amai a Office,ba damuwa muje haka gobe baku da schl asibiti zamu je kar Babyna ya girma ba a fara dura masa kwayoyi ba,biyu da Safe biyu da dare,dariya na farayi shima haka nace kamar kasan yaran yanzu duk yan kwaya ake haifowa,sabo da tun a ciki ake dura musu kwayoyi.
Muna ta hirarmu har ya bude min mota na shiga shima ya shige Driver tare da escort suka ja sai Office katafaren building.

Tun a hanya nace a tsaya a siya min Doya da kwai haka yasa aka siya min,ya kwanto dani jikinsa yana tambayata sai me kike so Babyna?Nace Coconut da Alkubus,Ina zan samo Wani Alkubus ni kiyi hakuri na fadawa Ammah tayi miki idan zamu tafi gida sai mu biya mu karbo,banyi musu ba nace masa to Allah ya kaimu yace Ameen Sweetyna, ina jikinsa muka karasa Office yana signing da Sauran ayyuka ni kuma ina saman Cinyarsa a zaune kamar yarinya karama motsi kadan idan nayi sai yace min ya akayi ina ta ciye ciye na hankali Kwance,Duk abinda nace ina son ci da Sauri yake Bada Umarni lallai a kawo min naci rashin kunyar da yake zubawa kuwa na caring sai dai idan baza ka kallemu ba ka tafi.

Yau kwana Uku da Angwancewar Ameer jinya yakeyi har yau Meenat taki ta daina lango kullum tace bata warke ba ta wani narke zatayi kuka,amma a fagen Romancing itace kan gaba, 9pm Meenat taci uwar kwalliya sanye take cikin English Gown iya rabin cinya light blue and White sai kamshi takeyi gashinta yasha gyaran gaske kamshi ke tashi kawai ta ko ina,palon Angonta Ameer ta nufa tana Tafiya cikin nutsuwa tare da jan Hankali yana Palonsa sai chat yakeyi a waya yana Jin kamshin ta da Sauri ya fita daga WhatsApp din ashe Meenat ta gane me yayi,cikin takunta na kasaita ta karaso inda yake zaune Saman 3seater kafin ta zauna ya jawota jikinsa saman cinyarsa ta zauna yana shafa mata wuyanta da kafadunta ta baya,cikin muryar da ba a san Meenat da ita ba tace Ashe da ka shirya nan ka dawo? Yeah Princess ya furta yana Jan zip din rigarta kasa baya har yayi Zipping dinsa, Bra ya balle mata tare da janye rigar ya jata kasa ta koma kasan cikinta,Dukiyar Fulaninta masu matukar kyau da sheki suka bayyana juyowa tayi gaba daya a jikinsa ta kwanta Saman kirjinsa tare da rungumeshi tana rufe ido wai Kunya,Na shanunta ya shiga wasa dasu tana masa shagwaba,a shagwabe tace Husband ya amsa da Naam cikin dishewar murya,nuna min Chat dinka na WhatsApp na gani,Murmushi yayi tare da cewa gaskiya sai dai kiyi hakuri bazan iya nuna miki ko Contact dina ba, Ni Din?tana kallonsa kamar zatayi kuka,yace to me zaki gani in ba neman rigima ba,ni...Ni...Allah sai ka nuna min,am sorry to say gaskiya bazan iya ba,Fushi tayi a fusace ta kwace jikinta tare da maida Bra da rigarta tana niyyar tashi ga Kwalla na shirin kwararo mata,Ba shiri ya fisgota ta fado jikinsa me laushi da kamshi nan take ya mika mata wayar gashi kalla kuma nima sai naga naki murmushi tayi kyawunta ya kara bayyana ta karba tana me dauke da murmushi a fuskarta ta fara duba Contact,tana tambayarsa kowa taga Number din mace,haka WhatsApp nasa ma sai da ta bincika tas taga babu mace da suke chat,farin ciki ta shiga yi mijinta baya kula wata,Shi kuwa ko duba nata baiyi ba don baya zargin Meenat da komai.da kanta ta ja Hannunsa zuwa Bedroom dinsa sabo da tasan tayi masa laifi wajen danne masa hakki yayi hakuri da ita har ta fara Jin kunyar Ameer din nata,Rigarsa armless ta zare masa a hankali itama sannan ta kashe Light duf duhu ya gauraye dakin sai karar ac da kamshi kawai ke tashi,Bai ma san ta cire kayan ta gaba daya ba sai jinta yayi a jikinsa ta rungumeshi sosai Albarkatun kirjinta suka sashi ya saki ajiyar zuciyar ba tare da ya shirya ba ya dauki Meenat zuwa saman Bed,a nutse cike da wayewa suke gudanar da harkarsu har ya samu abinda yake so ba tare da tasha wahala ba,Gaskiya Ameer karshe ne hakan Meenat ke ayyanawa a ranta tana Jin dadi,bangaren Ameer ma hakan yake ji a ransa tana manne cikin jikinsa suna hira Sama sama har sukayi bacci abinsu.

Kwanci tashi yau Sati Uku kenan da auren Su Ma'eesha Sameera Yar daba taji sauki Sosai ta warke inda ta fitar da Alhajinta me kudi zatayi aure itama ta saduda da al'amarin duniya,an sallami Hajja daga Hospital Ta samu Lfy amma matan su Abbi basu canja ba,su Khaleel ne ma watarana suke dan tarewa Hajja sabo da su Abbi sun koma abin tausayi sun koma rakumi da Akala,Kullum Hajja kuka take sharba musamman idan taga danta Abbi Mustapha yana wanke wanke da shara yayi duhu ya rame,yau kamar kullum matar Abbi Sani ta sashi wankin kayanta sai zufa yake hadawa,Hajja ta fita tana dingisa kafarta da bata gama warkewa ba,tana fada kan ya daina wankin haka ya isa,suna haka sai ga matar ta fito babu bata lokaci ta shiga Zagin Hajja Munafuka,Karuwa sannan ta ture Hajja ta fadi rim again akan kafar data karye nan take kafa ta kara samun matsala dama bata gama warkewa ba aiki ya lalace ya dawo baya,Hajja yau tayi kukan da bata taba yi ba,ba shiri ta fara Allah na tuba ka yafeni,Na jawowa kaina,na cuci kaina da yarana na ruguza farin cikina na tarwatsa kan yarana,Hajja tana ta tuba tana tona asirinta,Khaleel da Mujaheed ne suka hango me ke faruwa da Sauri suka karasa kan Hajja suka sata a mota sai asibiti tare da sanarwa Daddy,Aayan da Ameer abinda ke faruwa,Ameer bakin ciki ya kamashi Key din mota ya dauka kawai Meenat lokacin tana kitchen ya leka da Sauri yace na fita ana kira na Babyna yanzu zan dawo har ya tafi ya dawo da Sauri ya rungume Meenat tare da kissing dinta a lips yace take care of ur self for me

Please Login or Register in order to submit comment