Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma gaba daya,Aayan kuwa yana jikina a kwance lokacin ina dariya kasa kasa,Aayan yace lallai yaran nan yan duniya ne yanzu da ba daura ba haka zasuyi,Nace hmm Ai ko da tayo ciki Allah kiyaye, yanzu dai ke zo na miki naki cikin yace ina dariya tare da jin kunyar maganarsa muka fara soyewa lokacin Ameer ya tuna dole fa ya bawa Aayan hakuri nan take ya Kira wayar Aayan lokacin Munyi nisa a harka lokacin Aayan yana so ya kashe waya ashe dagawa yayi Ameer baiji komai ba sai irin Sweet words da Aayan ke furta min yana Kukan Dadi,da Sauri Ameer ya cire wayar a kunnensa,Meenat tace muji ta karba ta kara a kunnenta da Sauri ta kashe tace wlh Mufeeda yar Iska ce,Ameer yace Aayan ne Ya yankewa Iskanci cibi a kasar nan suna dariya,Meenat tace kira Ma'eesha Amarya muji nata kalar,Ameer yace ai kuka zatayi ita First night ne,mu dai kira muji,Nan Ameer ya Kira wayar Yarima lokacin Yarima anyi Sallah da cin abinci an fara baje Kolinsa yaji waya yana dubawa yaga Ameer,tunani yayi ko ba lfy ba tunda baya gida sai ya daga da kyar muryarsa na rawa da kyar ma yake magana,Ma'eesha tuni Hawaye ake gogewa anyi shuru,Yarima yace lfy? Lfy mana ya Amarya dama lafiyarka na kira naji,wani tsaki Yarima yaja yace aikin banza kuma sai yanzu zaka kira dan Iskan yaro,To yi hakuri hadani da Ma'eesha kanwata naji lafiyarta,Zanci kut....Yarima ya dura masa ashar tare da kashe wayarsa,Meenat tana dariya tace bani wayar Allah sai mun hanashi sakewa,Yarima anci gaba da shagali yaji waya ta kara kugi,ya daga cike da masifa Sai yaji Muryar Meenat tace Yi hakuri network ko ta katse bawa Ma'eesha naji muryarta,Ke dai Anty ce wlh cewar Yarima yana datiya,ya kashe wayarsa gaba daya yana dariyar shirmen su Meenat,Meenat ta kashe wayar Ameer gaba daya tace soyayya dadi,wlh mu kara kiran su Mufee Aiko suka kara kiran Wayar Mufee ina dubawa nasa hannun na jefo wayar kasa ta kashe kanta,Meenat tace shu'uma Sis ashe abinda take yi kenan kaima Ameer anyi ma aurenka nice kadai,Baki Ameer ya turo mene haka pls? Gani ai nine mijinki muna komawa za muyi aure ko? Kai kawai Meenat ta daga masa,a hankali ya daura hannunsa saman kirjinta.

Fara shafa Albarkatun kirjinta yayi Meenat dama ansha Tsumi an gaji nan take sha'awarta ta motsa itama ta kasa hanashi yin abinda yaga dama sai ma taimaka masa da takeyi,ta fara kissing dinsa a hankali,Harshensa ya zura mata a hankali a kunne nan Meenat ta kara tafiya gaba daya,har ya tabbata bata ganewa ya cire mata kayan jikinta bata sani ba sai ji tayi Harka ta kara dadi,Ameer yace kina jin dadi?, Kamar yar maye tace Harka tana tafiya dai dai,Basa iya tuna basu da aure ko a jikinsu Ameer cewa yake kawai Marry me pls Beb,Meenat tana I will...Idan yace will u? Sai tace Must....kawai ba wani Insha'allah kawai Must,sai da Ameer yasa ta daina gane gabas da yamma bata ma san a ina take ba kawai so da Kauna take gwada masa,Har Ameer ya nemi Hanyar yace Beb nayi?Meenat tace ni dai A'a babu kyau idan nayi ciki fa,harda Sa hannu ta rufe wajen ruf,Ameer ya kasa hakura yana Jinta timbir a jikinsa yace Bazan yi releasing a ciki ba Allah,bazan miki ciki ba sai anyi mana aure,Meenat tace Zinafa Allah ya hana,Ina zuciyarsu taki karbar gaskiya ta manta da wani batun rashin aurensu,Yan mata a kiyaye kar so ya kwasheki Namiji yasa ku kebe Sabo da dadin baki so da kuma wani dadi ya sa a kasa tunawa da Allah ana tunanin akwai mafita sai ya faru aga no way out ba mafita me bullewa,a kiyaye kebewa tare da bin son zuciya tsab Shedan zai fi karfinku komai Imaninku kuwa gwara su Ameer su suna da babbar Mafita tunda da aurensu.

Meenat tana ji tana gani yayi mata abinda yasan ko wa akayiwa shi baza ta iya hakuri ba tare da an shigeta ba,Haka Meenat tace idan kasan da gaske zaka aureni to kayi kadan Amma wlh idan naji da safi Bazan yarda ba,haka kawai kace ni bata gari bace kazo kana zargina bayan anyi aure,Ameer yace haba Meenat wlh nasan Ke Virgin ce kuma zan aureki wlh am serious ina mugun sonki,sonki ne ma yasa har naki yarda da wancan auren,Meenat taji dadi tace da gaske?ae na dade ina sonki a duniya wlh,Meenat ma tace nima haka Allah ina Sonka Amma idan kayi zaka daina ganin mutunci na kace ni yar Iska ce dama,wannan Mentality din bahaushe ne shi yake lalata mace yace mata yar Iska kuma,shi kuma mene?shima dan iska ne ai ko? Meenat tace ae,yace me yasa har kullum anfi ganin cewa mace ce yar Iska kadai shi kuma Namijin da yayi mene sunansa? Ta yuwu ma shi yana yi da mata da yawa macen kuma da shi ta fara Amma sai ya take laifinsa ya hango nata,duk da cewa matan sunfi Laifi a ciki tunda ita ta yarda har akayi Amma wlh Matan ma suna da laifi na fasa yi miki komai ko zan mutu har sai na aureki,Allah na gode ma da ban aikata komai ba kika tunatar damu,Meenat tace to ai ance anayi a tsakanin cinya kawai kayi anan sai kaji sauki,Aiko Ameer yace Allah ya yafe mana ke gyara min cinyar ta isheni,A nan dai Ameer ya samu nutsuwa abinsa shar shar ba tare da ya shigeta ba,Ameer yana cewa aike Baby ko iya cinyar ta ishi mutum ma,Allah ya baki Meenat,Meenat tayi wani likimo a kirjinsa ya kara kankameta a jikinsa suka sha baccinsu,Harda makara yau ba suyi Sallar asuba da wuri ba,sai da Safe Meenat ta shiga jin kunyar banza ta maida kayanta tare da shiga toilet Amma a ranta sai wani dadi takeji tana murmushi ita kadai maimakon taji haushin Ameer ma Amma sai taji ta kara sonsa ma shima Ameer hakan take a wajensa har godiya yake ga Allah da bai yi Sex da Meenat ba da tuni ta daina sonsa,Wanka kowannensu yayi tare da shiri suka zabga kwalliya kowa yana son birge masoyinsa.

Wasu manyan Igbo christain ne suka zo su biyu tare da bahaushe daya har tsohon gidan mu wanda muka bari Har Ammah ta saida dashi tace kudin suna hannun dangin Abbanmu,Tambaya sukayi ina masu gidan Mufeeda dasu Meenat?Nan aka hadasu da me unguwar layinmu suka yi masa bayani,nan ya shiga gidan su Nawwara yana tambaya ko tasan inda muke rayuwa ga baki sunzo Abbanmu ya basu Sako,Nawwara tace tasan gidan Amma Sabo da abin kunyar data shuka tace baza ta iya zuwa ba sai dai kwatance,Nan ta gwada musu gidan Ammah tare da gidana,tare da ita sukace ta rakasu kofar gida ba sai ta shiga ciki ba,haka kuwa akayi har kofar gidan Ammah sukayi Parking da motarsu,Meenat da Ma'eesha duk basa nan tunda Ma'eesha na gidan miji Meenat ta sace Ango,ni kuma Aayan ya hanani Zama dole yace sai mun tafi gidanmu shi bazai iya kwana shi kadai ba,Waya Ammah ta buga min nazo tare da Aayan da Daddy munyi baki,Haka ba shiri muka zo tare da haduwa a palon Ammah,Suma Arnan kudu gasu a zaune an kawo musu kayan sha,daya a ciki ne yayi magana da turanci yace wace Ammah Matar Abban su Mufeeda? Ammah tace nice,Ga kuma Mufeeda,Suka ce to Abbanku dai Allah ya masa rasuwa sakamakon wata kungiya daya shiga ta yan asiri suna yin kudin Tsafi,dama yace ya gudu ya barku ne tunda Allah ya hadashi da wani abokinsa da yake harkar kungiyar sai akace idan yana so yayi kudi to fa bashi ba aure sannan ba haihuwa,sabo da son da yakewa yaransa da Matarsa yasa ya gudu ya barku dan kar ma dodon tsafi yace yana bukatar jinin yarsa ko matarsa shi yasa ya dinga wulakanta matarsa sannan yace ya tafi neman Kudi Can North ya koma cikin yan kungiyarsu sune suke tsotsewa mutane jini suna satar Yara ana kaiwa gidan tsafi,mu yan sanda ne a kudu asirinsu ya tonu an kamasu kuma kotu ta yanke musu hukuncin kisa shine kafin a kashe su ya bamu wannan sakon sannan yace a fada muku yana baku hakuri ku yafe masa sannan a fada muku yana kaunarku karku rikeshi a ranku dan Allah ku yafe masa yasan ya zalunceku bai kyauta ba,wani Musulmi a cikinsu kuma bahaushe yace kuma ya tuba yayi Istigifari ga Allah yanzu ma da za a kasheshi a gabanmu yayi Kalimatushahad, Allah yasa karshen wahalarsa kenan,Allah ya Amshi tubansa,Hawaye ya kwararowa Ammah tace Ameen Ameen mun yafe masa duniya da lahira Allah yaji kansa da Rahma,Mukace Ameen ban wani damu ba tunda bamu wani shaku dashi ba,amma Mahaifi ne sai da kwalla ta zubo min ina godewa Allah daya tuba kafin ya cika Allah ya amsa,kuma gwara da aka yanke masa hukunci abinda ya shuka ya girba,nan suka bamu wani envelope na pics din Abba kala kala cikin daula yayi kyau jajir dashi,sannan wasu zobe na Gold masu kyau kana kana a ciki da sarkoki kala Uku a ciki,short note dinsa cewar wannan na yarana mata ne Mufeeda,Meenat da Ma'eesha kar ku manta dani yarana karku manta da yi min Addua me kyau,Haka Ammah ma Tata sarkar da bangle tare da zobe du na Gold manya yace ta Matata Abar kaunata,nasan na kuntata miki ba wani abu yasa na daina kusantarki ba lokacin muna tare sai wannan Kungiya dana fada wacce nayi nadama na tuba son zuciya da neman duniya yasa na aikata miki laifi iri iri ki yafe min sarkokin dana baku da kudina na Halak na siya muku ba kudin Haram bane,gonaki na gado na kauye na siyar na siya muku karku ji tsoron komai,ban gujeku dan bana sonku ba sai dan kar na cutar daku Sabo da son duniya,na barku cikin talauci ban baku komai ba cikin dukiyata ba Sabo da nasan da Haram zan ci daku shi yasa nasan halin da kuke ciki na share ku, Alhmdllh nasan inda Yata take aure da wanda su Meenat zasu aura, sannan watarana naga Meenat ido da ido a mota itama nasan ta ganni kuma ta gane nine.na barku lfy ina neman Adduarku.
Documents from AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels


Sai lokacin na tuna sanda Meenat ta zo da murna ta fada min wlh taga Abba a katuwar mota ta alfarma yana ja ashe kuwa gaske ne.
Bayan mun gama karantawa na tambaya nace yanzu an harbesu? Daya daga ciki yace tun lastweek koti tana yanke hukunci aka harbesu shine yace a kawo muku yanzu sai ku sanarwa yan Uwa ayi masa addua.

Bayan sun gama suka ce zasu tafi haka Daddy yayi musu babbar kyauta tare da godiya suka tafi,lokacin daga ni sai Ammah a Bedroom muna jimami don shi Aayan tausayi yasa ya kasa magana sai Barin gidan ma yayi gaba daya,nace Ammah dama sanda muna Yara mun san kuna fada da Abba shine kika ki fada mana dalili ashe kin san komai,Ammah tace tabbas na sani Sabo da ni ya fara kawowa zancen kan na bashi shawara ya shiga ko a'a naki yarda nace sai dai ya sake ni mukayi ta fada kullum,shi kuma yace bazai sakeni ba ko dan yaransa,kwanaki kadan kuma wani ciwo ya fito min a farji na wanda naki fada muku wanne ciwo ne amma kun san aiki biyu za ayi min a lokacin tunaninku a cinyata yake da kafa,duk a sanadiyar shiga harkar asirin Babanku ya shafa min ciwon,Dodon tsafi ya bashi magani idan zai sadu da matarsa ko wata mace ya zuba maganin ba tare da macen ta sani ba,tunda ya zuba min ban sani ba kawai na tashi da gabana da wani Katon kurji guda me ciwo da zafi ga tauri kuma yaki warkewa kin san magani har na Hausa ba wanda banyi ba Amma baku san mene ba,kawai ciwon dake kafata kuka sani shima duk sanadiyar Abbanku na samu cutar Amma Alhmdllh Allah ba azzalimin bawansa ba gashi na warke sai tarihi,Duk wannan shine asalin fadan da mukeyi,kuma ni naji labari yana raye yana zuwa Kano ma,Karshe bakwa gida duk kun fita ya Aiko min da takardar yana nemana mu dawo mu zauna tare dashi zai min maganin cutar dake damuna,shine ma da Aayan yace zasu fitar dani waje nace kawai ace na rasu dan kar ma yasan ina raye,ga kuma dalilina na kisan me rayuwa take ciki,kinga tunda yana bibiyarmu yasan bana raye daga baya kuma yasan ina raye na dawo tunda gashi har sarka ya siya dani.Daddy ne ya Kira mu har Aayan nan ya kara yi mana nasiha me shiga Rai karshe yace ya samu matar aure shima watace yar Katsina state zai aura Dattijuwa ta kirki kyakyawar gaske ga iya wanka.
Aayan ya mike yabi bayan Daddy wai shi sam bai yarda ba sai dai ya Auri Ammah ai Allah ya halatta,Abba yace ina sam shi kunyar Ammah yake ji bazai iya da na auren yarta shi kuma ya auri uwar ba,duk da Allah ne ya halatta shi bazai iya ba,Aayan shi kuma yace wlh bai yarda ba,Daddy yayi dariya yace ji min yaro kaine zaka zauna min da matar,Aayan yace Allah ko ka auri matar nan sai na koreta ya bar gidan a fusace.

A waya na kira Ma'eesha na sanar mata da komai sai kuka takewa mutane a waya,nace ke dalla wai mene haka addua zaki masa,Maeesha tace ta Abba ai ta kare Sis ni ta kaina nakeyi dan Allah kizo Sis,Ba inda zanzo sanda kike fitsararki za ayi miki aure wa kika nema yanzu kuma me zan miki,Sis wlh ya gama yi min dugu dugu dan Allah kizo tana kuka tana rokona,Aayan na kira a waya nace kazo ka kaini gidan Ma'eesha ko ka turo Driver ya kaini bata da lfy,Ke...mene haka ina ruwanki mijinta ya dauki wahalarsa ki kyalesu ke wa yazo ya taimaka miki ai ni nayi wahalata ba inda zakije bare wasu su dinga kalleki a kan hanya,gasu nan a titi mutum na Driving yana leken motar wasu idan yaga me kyau,kice zaki zo kawai ki share ta,to kawai nace masa Amma kaga su Meenat fa basu dawo ba,yace af ki kyalesu dan Allah duk na fadawa kowa idan sun dawo kar ace suna da aure ayi musu shuru a Saurayi da budurwa suke idan ya mata ciki zamuga yanda zasuyi da cikin,Nace kar su zubar a boye ba a sani ba?ido zan Sa musu ai zansa masu kula dasu,ai Meenat ma tana da tarbiya baza ta bari ya mata ciki ba sai ta tabbatar suna da aure,dariya Aayan yayi yace dake a Hadith aka rawaito su ko a Qur'ani aka fadesu ko?ke anan harkar babu wani Uztaz komai tsoron Allah dinka nasan Ameer fa Sarai dan ma ya tuba ne karfin sha'awa gareshi wlh zai wahala su rabu da Meenat baiyi komai ba,To Allah yasa ma an daura musu auren cewa ta,Anjima zan dawo na daukeki ki zauna wurin Ammah Ok nace Allah ya kaimu,I love u nace yace Love u much more Dear tare da sakar min Kiss ta waya sannan ya kashe.

Hajja ce zaune tayi jugum tana tunanin rayuwarta ta baya taga fa tunda ta taso a rayuwarta da yawon Malamai ta saba Amma har yau dai ba abinda ya canja babu wani ci gaba data samu,yanda ake da haka take har yanzu sai ma abubuwa da suke lalace mata kullum,gashi ta raba kan yayanta ta tarwatsa su,amma ta godewa Allah da Mutum dayane aka ware wato Daddy,Su Abbi da take so gasu nan tsiya tsiya kullum sai ma rayuwarsu da ta dakushe ta sanadiyyar tarbiyyar data yi musu,jikanta daya da aka ware ba a so shine komai dinsu,shine gatansu,duk da abinda sukayi musu ko aka basa kawosu,basu fasa yi musu komai ba wanda suke so din ne ma basa taimaka musu da komai Sabo da mutuncinsu ya zube a gaban yaran,sun san duk abinda suke kullawa kuma ba me kyau bane, ita kadai take tunaninta iri iri nan ta tabe baki tare da yin kwafa ko ta mene oho.
Khaleel ne ya shigo yana Bouncing ya kalli Hajja yace yane?Ya akayi kuwa gayu cewar Hajja tunda yan iska ne itama haka zata mai dasu,Yayane ya akayi ne ta gidana?Hajja tace Hakan akayi Baba sai akayi Yaya ne eh? Dariya ce ta kama Khaleel shi tsokanarta yayi kawai shine itama wai ta canja murya ta rama,Mujaheed ya shigo suka tafa da Khaleel yace Guy Beb din nan tana yawa wlh aurarta zanyi Amma ka gane sai wani raina min wayo take,Khaleel yace har yau baka gane mata ba kai banza ne na fada ma yanda zakayi ka yaketa sosai kaki ji,Mujaheed yace hmm an zuba mini Kaye wlh Amma nifa aure nake so wlh idan na kara shekara ba aure to fa yaro zai lalace,Khaleel yace ai kai shekara kace ni na kara 6mnths ko kamar Hajja na samu kwamusheta zanyi kawai,Hhhh suka dinga dariya,Hajja tace wlh baku Isa ba Allah ya fiku yan iska wlh ni uban Babanku ne dai dai ni,Kakanku shine kuma da gashi wlh na rufe kofa,dariya suka dingayi Mujaheed yace yo ke Hajja me za aci dake wai kinyi expired me zaki tsinanawa wani ke da kika iya ma irin na da na yan kauye bana zamani ba,Haja ta kwalla tafi ai wlh karya kuke me na yanzu zasu fada mana duk abinda kuke ji dashi kafin kuyi anyishi,Matan su Sajeeda sai dariya suke Hajja ta zage ana ta musu da ita ita bata yadda ba bata tsufa.

Su Abbi ana ta neman matan da za aura Amma an kasa samu sai na banza,da kyar suka samu wasu Zawarawa ko wanne ya fito da ita zai aura,abinka da auren Manya sati biyu tsakani Suka sanarwa Daddy ya musu komai aka daura aure tare da tarewar Amare marasa mutunci na karshen gari ne,ko wacce da kalar nata rashin mutuncin,Su su Khaleel suna ta bakin ciki,Hajja kuwa Murna takeyi sun auri mataye na gari,da Daddy yazo gaisheta harda gori ta masa cewar saura kai tsohon gwauro an kasa aure,ka daure ka ajiye mata ko ka
Samu nutsuwa ga yan uwanka su Uku sun dallo mata matasa., Daddy yace na kusa ai Aayan ne yake bani matsala shi sai wacce yake so,wai cewa yayi na auri Maman Mufeeda,nan take Hajja ta fashe da kuka su Mufeeda gaba daya sun mallake mata zuri'a yanzu har uwar ma so ake Danta ya aura kuma abin haushin duk masu kudi,masu halin kirkin dangin Mufeeda suke aurewa takaici ya kama Hajja tace yanzu har Uwar tasu gososo da ita itama aure take so kuma ta rasa wanda zata aura sai kai,Uwa gososo da ita katuwar banza tana Tafiya kamar wahainiya da Duwawu kamar tukubar tsire tana mirginasu sai shegen iyayi da kisisina duk tabi ta koyawa yaranta suna ta mallake Jama'a nan Hajja ta dinga masifa,Daddy yace bafa aurarta zanyi ba Aayan ne yake so na aura,ai abinda yace shi kakeyi tunda yace ka aureta nasan sai ka aura,da kamar ba kai ka haifeshi ba Sai abinda yace sai yanda yayi da kai tirr da halinka.

Meenat kuwa bayan sun karya tana saman Sofa Ameer na Bed Amma hankalin kowa yana kan dan uwansa,tana tunanin daren jiya yanda Ameer yasa taji mugun Dadin da baza ta manta ba shima tunanin da yake kenan, kallonsa tayi shima haka yace dawo nan Muyii bacci,Meenat anji dadi jiya batayi musu ba ta koma jikinsa ta kwanta,yana shafa gashinta me santsi da tsayi a hankali ya rada mata ko mu kara sati daya a Hotel kinga sai muyi 2wks ko?Meenat ana shagwaba tace ae mu kara yanda kaga ya dace,Nan ma basu bata lokaci ba Ameer ya fara rabata da kayan jikinta.














AszmaBaffa
[2/14, 11:57 PM] Asmabaffa: πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–
πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–

KASUWANCI NA







121-125






Official






By
AsmaBaffa








AsmaBaffa wannan page nawa ne na kaina sabo da dadin Typing😍.












Ameer ya fara rabata da kayan jikinta kenan Meenat ta fara karbar Dadinta zam zam firgigit ta dawo hayyacinta ta tuna basu fa da aure Allah ya tsinewa me yin haka,ita bata damu da wani dan Adam ba wai ko zai mata gori nan gaba kawai sabo da Allah ta tuna ba kyau fa,nan take Meenat ta maida kayanta tana Hawaye ta tattara nata ya nata,Ameer yana tambaya lfy?ta bari da yamma sai su koma Kano,Meenat dama ta Kware wajen iya masifa nan ta hayayyako masa da masifa tana Galla masa harara,zaka lalatani dama haka kake wlh bazan aureka ba kaji na rantse na fada ma bazan taba aurenka ba har abada,Hannu Ameer yasa tare da riko kafadarta da sauri ta fisge kanta tace matsa Malam bani ba kai anyi min tarbiyya ta zaka batata dama Ku gidanku baku gaji tarbiyya ba,maganar nan da ta fada tayiwa Ameer ciwo matuka ko ba komai ai tayi masa kara amma ba komai shi ya jawo daya kula yarinya haka amma ya zaiyi wlh yana sonta da gaske sosai ma,shanye bacin ransa yayi tare da cewa kiyi hakuri da nasan abinda nayi zai bata miki rai bazan taba ko rike miki yatsa ba,kiyi hakuri karki ce bazaki aureni ba,wlh ina Sonki kamar raina,da farko ban gane hakan ba sai da za ayi min aure na gane ke nake so Meenat,Da ace ba ke bace bazan bari ma na biyoki nan ba,karki manta ni ba yaro bane amma na biye miki muka zo nan,dan Allah ki aureni Ameer ya furta tare da dire gwiwoyinsa biyu a kasa yana rokon Meenat kamar almajiri,sai hakuri yake bata bayan ita ma ai da laifinta amma Still hakuri yake bata.

Meenat idonta a rufe kamar bata San Ameer ba bazan aureka ba tunda dan Iska ne kai wa ya sani ma ko gado kayi ,Meenat da kuruciya ma magana da dama idan tazo mata gani take dai dai ce, wannan maganar ta Meenat itace ta batawa Ameer rai ai ko ba komai ta daraja iyayensa wato a wajen iyayensa ya gaji iskancin,idonsa ne ya canja yayi jajir jikinsa yana rawa sabo da bacin rai,shi da ba Meenat bace ta fada masa haka ba da sauki,kuma duk da haka bai ji haushinta sosai ba amma ai iyaye iyaye ne ko me suke yi,a fusace ya Mike ya shirya tsab ya hada nasa ya nasa ba wanda ke kula wani,da sauri ya ajiye mata Key din room din ya ja akwatinsa karama yayi waje,a nan ta zauna gefen Bed tayi tagumi tana tuna irin maganganun da ta yabawa Ameer gaskiya bata kyauta ba duk irin mutunci da abinda yake musu musamman Ita Meenat ma komai shi yake mata,ta dade a haka amma girman kai yasa tace bai isa na bashi hakuri ba wlh ta Mike ta bar Bedroom din itama da kayanta,Ameer yana jiran Taxi itama haka gasu nan a titi kowa a gefensa kamar ba wanda yasan wani,Meenat sai kallonsa takeyi a ranta tana gaskiya Ameer yana da kyau carkwadi,Ya tsaida Taxi dinsa sai tayi sauri ta rigashi shigewa ciki,ya jawota waje yana fushi ba tare da yace komai ba,ta makale ta rike kujerar mota kam,ya fisgota amma taki jawowa dake hannu daya yasa,Driver na taxi yace Subhanallah Mallam bafa a garin arna muke ba,baka sani ba ko tana da aure kawai kazo kana rike mace kuma baza kayi mata magana ta fita ba sai ka dakumi mace ku fara kokawa,Driver bai gama magana ba yaga Meenat itama tana ta kokawar kwacewa a hannun Ameer ba ruwanta da wannan namiji ne,kokawa suka fara driver yana kunga Innalillahi kai..kai...ku bari mana...ke macece ki kyaleshi,kai malam kaci girma mana ka hakura,ba wanda ya kula me taxi a cikinsu Ameer yasa hannu da karfi yayo waje da Meenat har tana bigewa kadan a kanta,Ta Dafe wajen ta jawo rigar Ameer tace ai na rigaka tsaida me Taxi

Please Login or Register in order to submit comment