Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ammah tace tana dakin can shiga ciki,Kunya ta lullubeshi amma ya maze yace to ya wuce sum sum,ina cikin bacci naji kamar ana shafa min kunne.

Sosa wurin nayi ina baccina ya sunkuya a hankali ya shiga kissing dina da sauri na kara turo masa lips ban san me yake ba,Hanci na yaja kadan a hankali na bude ido na jajir dashi sabo da baccin dake cikinsa,mika nayi me Jan hankali gashin kaina ya Barbaza wani ma ya rufe min rabin fuska,a hankali ya sa Hannu yana gyara min gashina yana maidashi baya,wuyana ya shiga shafawa sannan yace sannu Sweet wife kin gaji ko?a hankali tare da shagwaba gami da kisisina na daga kai sama kadan sai kuma na koma jikinsa na lafe ina niyyar ci gaba da bacci na,tashi mu tafi gida,Yau kadai baza ka iya hakura ba My Man? Na furta kamar yar maye ina kara makalewa a jikinsa,na so na barki amma bazan iya ba kinsan ba wani abu zan miki ba kawai bazan iya bacci bakya kusa bane kin San Karatun ba sai na kara biya miki ba,just Silently tashi mu wuce,ga gida ga gida amma kice zaki kwana,Shagwaba na ajiye masa..haba My Man bikin nan na 2sisters dina fa baka barni na kwana ko daya bafa sannan kuma kullum da rana ma sai na tayaka bacci har an gama biki yanzu daka barni ai da sai na huta zuwa gobe amma yanzu ko munje gidan ma baza ka bari muyi baccin ba.
ae naji kawai tashi mu wuce ni bazan iya ba, mayafi na ya hango cikin kayan su Meenat da yawa da suke gefen Bed za a kai musu gobe yace laa ga Mayafinki ma ya zaro shi tare da mika min na karba,yana karewa dakin kallo yace wannan kayan kika sa da safe ga wanda kika sa da yamma ma bari na hadasu mu tafi,da mamaki nace ya akayi ka sani?hmm kamar bani na siyi kayan da hannuna ba kuma ni dinki ma indai nakine ina gane shape dinki ne,bare kin manta kin tura min pics din ta WhatsApp, sauran kuma da kika sa duk ba bawa me wankin ki ta wanke wannan ne kawai na yau ba a wanke ba,wancan ma har na shirya miki su a Wardrobe dazu,ina kallo ya hada kayan kaf da kansa ya zuba a jakata takalmi na ya dauko ya sauka tare da tsugunuwa a kasa kamar me neman gafara ina zaune a gefen gado ya saka min takalma da kansa jakar da Mayafi suna hannunsa ya mikar dani tsaye tare da cewa let's go,ina turo baki Nace ka goyani to kaji,no su Ammah suna Palo akwai kunya,doka kafafu na farayi ina kukan shagwaba na bude kofar na fita yana Bina a baya,munci Sa'a ba kowa a palon yanzu duk sun tafi Bedroom sai kawai na zura hannuna ta cikinsa nasa tare da kwanciya a jikinsa,kansa ya juyo a hankali tare da zuba min kyawawan idonsa masu tafiya da Imanin mace sannan yayi murmushi nima Murmushin nayi muka fita zuwa Compound wurin motar ya bude baya ya zuba kayan,ya bude min na shiga ya rufe sannan ya zaka ya shiga shima muka bar gida sai waya na kira Ammah nace mun tafi gida gobe zan dawo Addua ta zuba mana sannan na kashe wayar.
Hannu Aayan ya miko min a motar na sa hannuna cikin nasa ya shiga murzawa nima ina murza nasa shidewa yayi ya dan kalleni idonsa har ya canja launi sabo da rabonmu da juna tun kafin bikin su Meenat ko mun hadu ma a gajiye muke babu nutsuwa a tare damu bare muyi wani abu ni kaina nasan nayi missing din mijina.
Sakon Kallo muke aikawa juna a hankali nace I love u,Murmushi me Sauti yayi sannan ya maida hankalinsa wajen Driving dinsa daga bisani ya juyo yace Mene yafi love a soyayya? Nace Kauna ce I think yace to ita nake miki ni kinga na fiki,Allah ban yarda ba sai dai na fi sonka da kaunarka,Hmm haka kike cewa amma ni nasan na fi Sonki ni da nakeji kamar na maida ke cikina,nima nace to ai ni so nake na cinyeka na lashe ka kaga ai na fika,dariya ya shigayi cikin sigar wasa da tsokana yace kurwata Kur tafi karfinki Ki cinyeni ki lasheni a kaina zaki gwada maitarki? Dariya nima na fara yi baccin nawa ma ya gudu gaba daya muna hirarmu har muka isa gida.

Ango Yarima bayan an kai masa Amarya an watse ba kowa a gidan sai Ma'eesha Amarya dake sheshekar kuka kamar zata kashe kanta tana ta kiran Ammah da Mufeeda,Haka Yarima ya shigo ya isketa da sauri ya karasa Bedroom din tare da ajiye ledar da ya shigo da ita,saman Bed din ya zauna a hankali tare da Zare mata Mayafin da ta dukunkune kanta a ciki tana kuka,Lallashi ya fara Princess kiyi hakuri ki daina kukan ya isa haka ya rungumeta a jikinsa kamshin turarensa da Laushin fatar Yarima yasa Ma'eesha bata San ma sanda tayi shuru ba, a hankali ya rada mata Ya isa haka kukan Ba dai akan Ammah da Mufee bane?a hankali tace ae tana ajiyar zuciya yace to gobe ma zan kaiki wajensu can zaki yini idan ma naga dama na barki ki kwana kullum sai na kaiki can,Maeesha ta yarda tace da gaske?yace sosai ma,idan ma kuka zaki dinga yi sai na koma gidan Aayan tare da ke ya bamu part guda muyi zamanmu kusa da Mufeeda ko?sai ga Ma'eesha tana dariyar Jin dadi ita da gaske ta dauki zancen,Yace amma da sharadi sai in baza ki kara yin kuka ba amma idan kika kara kuka ko Hawaye ne to na fasa,da sauri tace bazan kara ba na daina,kiss ya Manna mata a goshi da saman hancinta sai lips dinta,muje na baki abinci sai muyi wanka da Sallah muyi bacci bazan iya jira ba bacci ne sosai a ido na,jin yace bacci ne a idonsa Ma'eesha sai ta kara sakin jiki ba abinda zai mata ai bacci kawai zasuyi abinsu,nan ta saki ranta fess yana bata kaji tana dan tayashi hirar sama sama suna dariya cike da shauki Masoya burinsu ya cika anyi aure,Yarima yana kallonta yace ji nake kamar bani ba princess am so so Happy Alhmdllh da Allah ya mallaka min ke,Ma'eesha wani sanyin dadi take ji tace hmm ai na fika My Heart Ashe haka ake ji idan an daurawa mutum aure Ashe gaskiya ne da ake cewa an daura wa mutum igiya,kaji ana ma Nasiha to fa Girma da Nauyi ya hau kanki sai hakuri,Ammah tace Ma'eesha Nauyi ya hau kanki sai hakuri ai ko ana cewa an daura Aure sai naji kaina yayi wani Nauyi gingirigim nace laa ashe kuwa haka ake ji wlh Nauyi ya hau kan mutum,Wata dariya da Yarima yayi wacce bai taba yin irin ta a duniya ba sai yau sabo da Ma'eesha ta bashi dariya Kuruciya bata gane me ake nufi ba da ake cewa Nauyi ya hau mutum ita da gaske jin nauyin akeyi a ka,amma bayan ya gama dariyarsa itama tana dan tayashi kadan yace ashe kema kinji kamar ni? Ai kin bani dariya ne da kika ce gingirigim,Ma'eesha tace kai dai bari Angona naji wani dimmm duf Wutar kaina ta dauke gaba daya shi yasa ai kawai nayi ta kuka to ni naji duniya tamin Zafi kaina yayi nauyi sai da kazo ka lallasheni,shedan ne kawai yafi tasiri a wajen mata shi yasa kuke jin bacin rai in an daura cewar Yarima,Aiko aiki yaganshi dan baza a warware ba tun ranar fa nace wa Ammah na fasa auren tace ai shike nan ba a warware wa bare wani shedan yasa a warware shi da ba saninsa akayi ba nima ba aji maganata ba sai tasa wa yake ganinsa can ta matse masa.
Shi dai Ameer dariyar ta isheshi har tayi yawa ma kuwa lallai zai sha kuruciya Raino kawai zaiyi duk ba ma wannan ba tunaninsa yanda zai Kusanci Ma'eesha tayi yarinta da yawa duk da cewar tana da girman jiki da tsayinta itama ba ramammiya ba bame kiba ba duk haka muke amma Age din Ma'eesha sunyi karanci a kusanceta just 16yrs amma haka zai gwada ya za ayi yasan dai zai sha jinya kawai shi yasa ma ya fadawa Ummansa tunda Doctor ce ta bashi magunguna dasu ka kamata tace idan kuma yaga da matsala kawai ya kirata da wuri tazo gidan again gaggawa.

Bayan sun gama cin abincin wanka Ma'eesha tayi tare da Brush shima Yarima ya shiga kafin ya fito ta shirya ta gyara wajen ta kai komai kitchen tana dawowa ta kara fesa Roomfreshner ta shimfida musu Sallaya tasa Hijab tana jiransa ya fito,yana fitowa shima ya shafa lotion ya shirya sosai yasa jallabiya tare da jansu Sallah raka'a biyu sukayi addua sosai ya mike ya dakko mata wata yar matsiyaciyar rigar bacci ba kowacce zata iya sawa ba a ranar da aka kaita gidan miji ba sabo da zata ji kunya da yawa,Amma ba wasa ya mika mata yace sauri kisa muyi bacci ina so bacci ya isheni yau,Maeesha ta duba rigar tace amma wannan zan Sa? tana kwabe fuska da shagwaba,lallashinta yayi da kyar ta shiga toilet ta sa haka ta fito sabo da yace Allah zai tsine mata idan taki yin abinda yake so,tana fitowa sai kare jikinta takeyi sabo da yanda yake kallonta abin ya bata tsoro,hannunta ya rike duka biyun yana kallon kirjinta sosai a hankali ta zame kasa ta dunkule waje daya tana murmushi cike da tsoro,Light ya kashe cike da zumudi jiki na rawa ya dauketa sai bisa Bed shima ya haura duk wayon da yake tunanin hada mata ganin surar ta me kyau yasa ya mance da komai ya rude ya gama zaucewa, ita kuwa har ta fara Kuka a hankali ya rada mata My Princess ba abinda zan miki kawai Romancing pls,ni dai ban yarda ba tsoro nake ji,kyaleta yayi kawai ya shiga Murzata cikin Kwarewa da wayewa sai ko ta manta da wani tsoro ma tana dan Jin dadinta Har Allah yasa tace ta yarda yayi, tunda ya shigeta take tsala kuka tana surutai na wahala sai Mufeeda take kira amma ina baya jin kira kalamai masu Zafi yake rada mata ya Haukace kawai sai da ya dan jima sannan ya samu nutsuwa,Maeesha Kuka take da taga Jini yaji mata rauni kenan a fili tace ni dai bazan yafe ba gashi nan jini na zai kare wa ya sani ma ko jijiyata ce tsinke tana shesheka dan mungunta kaji min ciwo a wajen nan duk tsaronsa da nakeyi murmushi yakeyi na jin dadi da nishadi ga wani sonta da yake kara shigarsa,mugani ciwon idan da yawa sai na kira Ummata,tana kuka tace me ka sani da zaka gane ciwo yayi yawa ko baiyi ba da kyar ya lallabata suka yi wanka ya gasa mata jiki sosai,nan ma ansha kuka da tabara kafin ta bari ya shirya ta suka koma baccinsu.

Ameer Ango bai shiga gidan ba sai 10pm su Khaleel suka rako shi yace to ba sai sun shiga ba su koma suka ce sai sun shiga amma Ameer yace basu isa ba Sam dole suka hakura suna tsokanarsa suka tafi gida.
Yana shiga cikin hadadden palonsu bai samu Meenat ba sai a Bedroom dinta tana zaune ba ko mayafi tayi tagumi gaba daya tsoro ya kamata,Sallama yayi mata tare da tsayawa a jikin kofar ya harde hannaye yana kallonta yanda tayi kyau tana walwali ta ko ina, zuciyarsa ce ta shiga bugawa cike da jin dadi Meenat ta Zama mallakinsa a ransa yace Alhmdllh Alhmdllh,Karasawa yayi dauke da Sallama a bakinsa,a hankali Meenat ta dago ta kalleshi a ranta taji sanyi sabo da dama tsoro take ji,ga wani uban kyau da yasha cikin wani yard hadadde milk dinkin yan gayu,alama ya gani tsoro take ji an barta ita kadai a gida, cikin muryarsa me dadin ji yace Tsoro kike ji ne? Kai kawai ta daga masa sannan ta tace kaina ke ciwo kuma Ya Ameer,Eyya sannu ya kai hannu zai taba wuyanta tayi sauri taja baya wai bazai taba mata jiki ba,mene kika wani ja baya zama kisa wlh nace sai na nayi tabe tabe,Meenat ta cuno baki gaba tare da kara boye jikinta wai kar ya taba ta ai kuwa Ameer ya haura saman Bed din yana cewa naga kin rainani bari nayi maganinki,hakuri Meenat ta fara bashi yace to bude wuyan na taba naji,da Sauri ta cire hannunta ya taba yaji jikinta da zafi alamar zazzabi ne,tashi kije kiyi wanka kici abinci sai kisha magani ki kwanta ya furta zai bar dakin yace Good night ina zaka je ni ban saba kwana ni kadai bafa tsoro nake ji kasan tunda muka taso bama kwanciya mu kadai ka zauna pls,ae jeki yi wankan nima wanka zanyi first zan dawo yanzu kiyi alwala,to kawai tace har ya bar dakin ita kuma ta shiga Toilet tayi wanka tare da Alwala ta zauna duk da jikinta ba dadi haka ta shirya sosai tare da shafa turarukanta lungu da sako, rigar Bacci ta dauka Gown yar karama marar nauyi pink color tasa tayi kyau matuka skert tasa a saman kayanta tare da Hijab sai ga Ameer ya shigo cikin jallabiya Brown ya jasu sallah Raka biyu tare da adduoi na sunna,kaji da Hanta masu ruwa ruwa tare da kayan sha ya bude musu yayi yayi taci taki haka ya jawota jikinsa tana so ta kwace yace Bana son jayayya fa kawai ki karba dole ya dinga bata a baki ta danci ba da yawa ba sai Fresh milk tare da Fruits paracetamol ya bata ta Sha sannan ya kaita Toilet sukayi Brush ta kwanta a saman Bed,shi kuma ya cire Boxers dinsa kenan Meenat tace ni Allah a'a ni baza ka kwanta min a bed a haka ba,kalleka ba riga sai guntun wando kallo yabi Meenat dashi sannan yace kin rainani da yawa amma zanyi maganinki,Meenat wai dan kar ma yace tana sonsa shine take masa hakan,kawai taga ya juya ya fice abinsa,ga Meenat ana tsoron kwanciya ita daya amma dan kar ta zubar da ajinta tayi kwanciyarta haka a tsorace dama shi Ameer tausaya mata yayi amma da badan haka ba yasan Meenat yar rainin hankali ce sai ya dauki mataki a kanta wanda baza ta rainashi ba dole ta dinga Respecting nasa idan ya tsaya to yana gani zata fi karfinsa.

Meenat tsoro bacci ya hanata da ta sani bata kori Ameer ba,1:30am ta fito daga dakinta ta shiga neman na Ameer har ta je jikin kofarsa da take tunanin dakinsa ne tayi knocking da karfi da kyar ya bude idonsa yasan itace amma ya share Sunansa ta shiga kira Ya Ameer ...ya Ameer amma yayi banza da ita,da kyar ya Mike tare da bude mata kofar yana tambaya lfy cikin dakin zata shige yasa jikinsa ya datse mata hanya,tabi ta daya barin nan ma yasa kafa ya tokare hanyar yace lfy wai?Tsoro nake ji Allah dan Allah muje Bedroom dina ko ka barni na kwana a nan ko a kasa ne, Bata rai yayi sosai ba wasa yace ni bana iya kwana da mutum a daki daya dama naje taimaka miki zaki min iyayi ba sai ki kwana ke daya ba,to kayi hakuri bazan kara ba,Matukar zaki nemi rainani wlh baza muyi shiri ba,ban son raini a rayuwata kin sanni tun tuni muyi respecting din juna is better, kai ta daga da to sannan yace shiga ki kwanta,dama shi Ameer haka yake da son a girmamashi bai son ya raina wani shima kuma baya daukan raini yaga Meenat dole sai ya gyara mata Zama,tana shiga tace Ya Ameer Zanyi Fitsari,da kyar ya amsa mata yayi kwanciyarsa tare da kashe Light,tana fitowa daga Toilet tace Ya Ameer a ina zan kwanta to? Yace inda kika ga dama,cike da shagwaba tace to ka matsa min mana,Shareta yayi kawai ta hau Saman Bed din amma tsokanar Meenat yasa ta fara tura Ameer gefe ta kasa dole ta haura ta samansa ta koma ta gabansa ta kwanta sabo da yafi fili,tana zuwa data kwanta sai kawai ta jibga masa kafarta daya a cikinsa tana dariya a ranta,Ameer shi wai kar a rainashi baiyi magana ba ta kara dora hannunta wuyansa da karfi wai bacci takeyi,Ameer ya dauke kafarta ya jefar saman Bed,Hannunta ya cire a jikinsa tana cirewa ta kama dariya a fili yana jinta shima boye dariyarsa yakeyi yanda yake so ya share amma ya kasa sai boye fuskarsa yayi a saman Pillow,Meenat ta sa hannayenta biyu tare da dago da kansa ta karfi tana dariya kuma wai sai ta sa Masa yatsanta na tsakiya a bakinsa Ameer kamar ya samu Lollypop ya fara tsotsarsa Meenat har jikinta ya fara canjawa ya cijeta da sauri ta zare hannun tana kukan shagwaba,ta danyi shuru sai taga tuni Ameer bacci har ya kwashe shi ba wahala light ta kunna ta sunkuya a samansa tana karewa fuskarsa kallo yana baccinsa cikin nutsuwa,jijjigashi tayi da karfi wai bazaiyi bacci ba ita bata yi ba,da sauri ya bude idonsa tace ni ka tashi,idonsa ya lumshe Meenat ta ja masa gashin ido ni ka tashi,cikin mayen bacci yace Meenat zan miki abinda zaki raina kanki gwara ki lallaba muyi bacci Meenat jin haka yasa tayi shuru har yaja bargo ya rufe kansa Shi kadai amma Meenat ta yaye masa Bargo ya rike ta rike ya ja ta ja itama ya fisge ya rufa musu gaba daya shi Ameer baya so Meenat ta raina shi ne kawai,shi yasa yake sharewa bayan haka ma yaga tana masa kallon ko iya jikinta yake so shi yasa ya danne zuciyarsa kawai ya kwanta amma Meenat ba ruwanta tsokanarsa takeyi kawai wanda nan take Ameer ya fara canjawa jarabarsa ta fara motsawa yanaa dannewa ne kawai,gaba daya yanzu ma baccin yaki zuwa masa sai juyi yakeyi lokacin kuma Meenat ma bata yi bacci ba,ganinsa ba love suke ba me zaisa ya nemi wani abu a wajenta ta rainashi ma kawai sai ya tuno da iskancin karyarsa da yakeyi yace ciwon Sha'awarsa ne ya motsa.

Documents from AIHAUSANOVELS

Always visit Aihausanovels.com.ng For downloading free hausa novels

Like our Facebook page Fb.me/aihausanovels


Murkususu ya fara yana rike mara yaje jikin Kunnen Meenat yana juyi da sauri ta dawo daga dogon tunaninta da takeyi ta rude tana lfy ya Ameer kamar zatayi kuka,yace ciwon ne ya tashi,me ya dace nayi maka wayyo ni Meenat na shiga uku bari na kira Ya Aayan,da sauri yace no..no ki Bari zanji sauki ma idan kuma lokacina yayi na rasu shike nan,Zaro ido tayi taji ance lokacin rasuwa hannunta ta daura saman kansa taji normal ba Zafi ta cire hannunsa da ya rike Marar tana nan ne?ta fara murza masa a hankali,Ameer yayi ajiyar zuciya tare da shidewa yana fitar da wani numfashi,Meenat ta rude tunaninta ciwone yayi tsanani sai ta fashe da kuka ta koma tare da manne bakinsu waje daya wai ya daina shidewa,Ameer sabo da abinda yaji a jikinsa bai San sanda yace wash Dadi ba ya kara Manne Meenat a jikinsa,ciik Meenat ta tsaya ta gano gaskiya Ashe wayo ya hada mata amma ta kasa tashi a jikinsa yanda taji laushi da kamshin Ameer jikinta ya Zama weak sai ma itama tace nima ta Anty Mufee zanyi kawai nayi masa wayo nima sis Mufee Method,sai tayi luf tana shafa masa kirji a hankali tace kaji sauki Sannu,Wayyo bana son ka Mutu Ameer dina,u r my Best frnd duk da ba soyayya muke ba ai ina ji da kai dan Allah karka Mutu ta kara kankame Ameer tana shafa masa gashi,tace da sauki? Ameer a nan ya gano Meenat muguwar Makira ce sabo da yasan ta gane shi Amma tana raina masa hankali kuma bai gano cewar dadi take so taji ba tayi masa tunaninsa raina masa hankali takeyi,Sai shima a ransa yace lallai dole na nade borin kunya ta da hauka kar ta gano naga yar rainin wayo ce,Sai ya birkice kawai yace Bakina baya gajiya da Kuka matukar ba ki rufeshi ba irin dazu,Meenat a ranta tace dama ta samu ko ba komai nima sai na gwada yanda nake gani a film din turawa ko zan iya,Sai tace a fili sannu kaji tana shafa masa Mara a hankali Ameer ya fita daga hayyacinsa tace ni ka daina Kukan nan Ajiyar zuciyar ta isa haka ta furta tana hade bakinta da nasa Ameer bai ma san ya fara tsotse Lips din Meenat ba itama haka.

Hajja ce zaune ta zuba uban tagumi Halayen matan da su Abbi suka auro ya ishe ta,kowacce ta tashi rashin Mutuncinta sai ta taso ta zazzagewa Hajja shi,Matar Abbi Sani ma har bangaje Hajja takeyi,gasu da asiri kowacce a cikinsu su uku Asiri ne aikinsu sun gama mallake su Abbi sai abinda suka ce,haka Hajja ma suna gani matansa suna wulakantata amma basa cewa komai,Yaran gidan kuma kowa harkar gabansa yake suna Jin haushi anki dawo da Iyayensu mata shi yasa suka ce Amare su kashe su baki daya ba ruwansu,matar Abbi Mustapha ko ina bata barinsa yaje kullum tana wajensa bata iya hakura ita ko yaushe sai ya mata Sex ba adadi shi kuma Abbi ba haka yake ba Sam yayi kokari sau biyu a rana amma ita kawai ba adadi nan Abbi ya fara ramewa kullum sai tumburewa yakeyi kamar me cuta sai dan ciki, ta Abbi Sani kuwa duk neman matan nan ya daina shi yanzu taci kwalarsa ta zare masa ido a daki magana idan tayi masa haka jikinsa yake mazari sai yanda tace. ta Abbin Yara kuwa aiki kawai take sashi har gyaran Bed da wanki etc,Hajja duk son yaranta sai dai ta shiga daki tayi kuka taci kuka ta godewa Allah sabo da tana magana zasu mata kaca kaca bata da yanci kullum idonta Hawaye basa tsayawa,ba wani kudi take samu ba bare taje gidan Malamai itama baya ga haka ma taga malaman gaba daya karyar banza ce abun baya dorewa yake karyewa sai dai ka kare a neman Malamai ba ci gaba,Daddy kuma tunda ya gano hakan ya daina zuwa ko gaida Hajja ya fadawa Ameer da Aayan lallai karsu sake su je gidan su kyalesu tunda ana basu ci sha da sutura,Khaleel ma suna matukar yiwa Daddy biyayya ya kara basu shawara kar su sa musu baki su kyalesu kawai su dandana ko zasu gane gaskiya.
Hajja babu me kulata bare aji matsalarta tana zaune a Palo ita daya Matar Abbi Sani ta fito ta kira sunan Hajja na Yanka Khadija Kin Haifo jarabar duniya kin Haifo Bala'i taja tsaki ta koma Bedroom,Hajja tana goge Hawaye na bakin ciki Matar Abbin Ameer ma ta kawo mata tuwon shinkafa miyar taushe tana sani sai ta ajiye saitin kafar Hajja tare da tura kwanon miyar ya zube a kafar Hajja gashi da zafi sosai Hajja ta Mike a zabure zata arce ba karfi tsufa ya kamata sai ta gice ta fadi kasa nan take Kafarta ta karye Baras sannan ta fada saman tuwo da miyar ya kone mata Mazaunai sai Kuka da Neman agaji,duk yaran gidan basa nan cikin matan su Abbi dasu Abbin ba wanda ya leko Hajja su Abbi suna ji suna gani kuma suna son uwarsu Amma matan sun hanasu fitowa haka Hajja ta kangare a kasa tana Kuka,Abbin Yara yafi tausayi sai Kuka yakeyi uwarsu tana wani Hali amma matarsa tasa key a daki bazai fita ba.

Abbi Mustapha kuwa sai ya tashi da sauri zai fito sai ta Sha koshi ta zare masa ido tare da daka masa tsawa sai ya koma ya zauna,Abbi Sani bai ma san me akeyi ba yana can toilet yana ta wankewa Amarya kayan sawa. Aayan ne yazo gidan da niyyar dubo wasu takardu nasa a tsohon Part dinmu sai ko yaga idan ya wuce bai gaida su Abbi ba baza suji dadi ba kawai

Please Login or Register in order to submit comment