Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tattaro ki dawo,Jiya ma Aayan Yazo min ni banga Alamar lfy kuke Zama a tare dashi ba,matsala na hango sosai a tare daku,ki fada mana gaskiya ko ki tashi ki koma can gidan mijinki,Ma'eesha tace Haba Ammah ki Bari mana sai anjima ta fada mana,da bana raye ko bana garin nan gidan wa zata koma?dole tana gidan mijinta,Ameer yace nima ban yarda ba Ammah akwai matsala tun wurin sati biyu nake ganin Aayan cikin matsananciyar damuwa,a Office ma kasa komai yakeyi sai ni na koma ina aiki biyu naje nasa nayi a nawa,Har mutane frnds suna tambaya ko lfy? Ma'eesha tace nima Yarima ya tambayeni shi fa ya kasa gane kan Aayan,shuru nayi bance musu komai ba har suka gama cecekucensu,muna zaune a gidan har an kwashe 4days amma bance musu komai ba,tun suna tambayata har sun gaji,Aayan kuwa ko ya kira bana dagawa amma kuma da tuna ninsa nake kwana nake tashi,ina muradin mijina,ina son mijina amma kuma da zarar naga wani abu nasa sai na kasa cewa komai,naji bakin ciki ya addabeni,Meenat ce ta shigo Bedroom inda nake kwance sai tunanin Aayan nakeyi ina jin dadi a raina har Hawaye nakeyi,Sis lfy kike kuwa?da sauri na share Hawayena na Mike zaune nace lfy me kika gani,Ba lfy ba Sis dan Allah ko ni kadai ki sanarwa meke damunki ko za a samu mafita Ammah tana cikin damuwa akanki,kuka na fashe dashi sannan a nutse na sanarwa da Meenat duk abinda yake faruwa da abinda nake ji a raina, amma shine kika ki fada tun tuni ai da ko addua sai a tayaki da ita bari na sanarwa Ammah,bance mata komai ba har ta bar dakin,taje ta sanarwa Ammah komai har Ameer,mamaki ya kama Ameer ya shiga damuwa kowa zarginsa dai bai wuce Su Hajja bane sukayi tsafinsu, addua muka dage da ita,Ammah ta kira Aayan tace a kara dagewa da addua,Ganyyen magariya da addua Ammah ke bani ina sha kullum sabo da yana karya sihiri tare da Habbatussaudat.

Aayan yana Abuja kamar zaiyi hauka sabo da Missing dina da yayi,ga rashin Kulashi da banyi ko a waya,ga kewata tare da tsananin sona da sha'awata da suka addabeshi,ba yaso ya dawo ma yaga naki kulashi ko yaga na kasa bacci,ya ganni a damuwa shi yasa ma yaki dawowa,ni kuwa Adduar da mukeyi yasa yanzu na samu sauki a raina,ina iya baccina zanci na koshi,Rashin Aayan kawai ke damuna,sai ko gashi na danyi kibata da kyau,Ana gyaran Amarya Ma'eesha Ammah tace a gyara mata da Meenat harda ni ma ayi min,Me gyaran yar Maiduguri ce tazo gidan sai bayan biki zata koma,Meenat sai haushi takeji ita ba Amarya ba sai tsumi ake bata ana gyara mata skin duk sha'awarta ta tashi a banza.

Ameer yana Office yayi dogon tunani akan matsalata ni da Aayan zumbur ya Mike ya tafi can gidanmu har garden yaje ya koma Jikin bishiyar da yaga Nawwara sanda tazo tana Selfie,kuma yasan sanda tace ita kadai ma zata zaga gidan,a hankali yake kallon wurin da ko ina daga kansa yayi jikin bishiyar mango karaf idonsa ya sauka a saman wata laya katuwa da Zare a jikinta an makaleta a jikin bishiyar, ciro layar yayi yasa a aljihunsa ya koma ya kira wasu tsagerun yaransa wanda yasa suka tare Hajja suka kwace Maganin asiri,tare suka je Har unguwar su Nawwara ta dawo daga unguwa kenan taga Ameer a kofar gidansu,dadi taji ko wajenta yazo zaice yana sonta ai kuwa da tayi dace,da Mufeeda ba uwar da ta isa ta nuna mata itama,da fara'a Ameer yace muje mota na fada miki abinda ke tafe dani,ba shiri ta bishi mota irin taga me kudi,Sai ko ta shige mota tana shiga taga yan daba ne a ciki gaba daya,ta juya zata fice suka sa lock tare da figar Motar,Ameer kuma ya shiga tasa suka bar unguwar sunci Sa'a ba wasu mutane a layin.

Bayan sunyi nisa sosai sun shiga daji Nawwara kuka kawai takeyi tana basu hakuri,sai da suka isa inda ba kowa sannan suka yi Parking Ameer ya fito daga motarsa haka ma Guys dinsa suka Jawo Nawwara Waje,Ameer da katuwar waya a hannunsa me kauri da tsayi bai jira komai ba ya fara tsulawa Nawwara ta ko ina tana gunjin kuka ya fasa mata jiki sosai sannan yace Me kika saka sanda Kika je wajen Mufeeda,da sauri Nawwara jiki na rawa tace dan Allah kuyi hakuri wlh sharrin shedan ne,Mijin Mufeeda na ke so sabo da Kudinsa ina bakin ciki Mufeeda ta fini ci gaba,shine kawata ta bani shawara muka je kauyensu can Danbatta Lg wurin malaminsu ya bani laya yace na makale a jikin bishiya ko katangar gidan,shi yasa naje nasa wlh bazan kara ba na tuba dan Allah Ku yafe min karku kasheni.
Layar Ameer ya Ciro yace itace wannan?da sauri tace ae wlh itace a konata, nan take Ameer ya samu lighter ya kone laya a wajen.
Lokacin ni Mufeeda ina bacci na farka a firgice ina salati sai kiran Aayan nakeyi,Ammah dasu Meenat suna kaina ina kuka ni a nemo min Mijina,a gigice na dauki waya na danna masa kira,yana Meeting da wasu manya yaga kirana,hakuri ya basu ya dauki wayar, yana dagawa na fara magana ya zaka tafi Abuja ka barni dan Allah kayi hakuri ban san matsalata ba amma ni dan Allah ka dawo ko na biyoka Abj? Cike da Murna yana godiya ga Allah yace bari Ameer zai miki Booking Flight gobe sai ki taho,cike da shagwaba nace a'a ni yanzu nake so nazo wajenka nayi missing dinka,ba yanda baiyi ba kan na bari sai gobe amma naki yarda,Ammah tace ki Bari sai gobe Nace Ni a'a wlh tafiya zanyi ni,Ameer yana Zane Nawwara tana ihu Aayan ya kirashi yana murna yayi sauri yamin booking flight na biyoshi abuja,sai da ya ladaftar da Nawwara sannan ya basu Umarnin su kaita gidan Ammah wajena tayi bayani da kanta, haka naga Nawwara a firgice tana kuka ta durkusa har kasa tana bani hakuri na yafe mata ta fadi abinda ta aikata, bakin ciki da tsanarta ya kamani nace kije dan kanki Amma ni yanzu Bazan yafe miki ba sai ko nan gaba idan na huce Sabo da tuban dole na wahala kikayi bana Allah ba,nace a fitar mana daga gida ko wlh na kara miki wani Dukan, da Sauri tayi waje yaran Ameer suka ce ta shiga mota suka ajiyeta can gefen layinsu,

Ameer kuwa Da sauri yaje ya figi motarsa yayi min komai na tafiya Abuja,Su kuwa Yaran suna zuwa suka korawa Nawwara warning idan tace tasan Ameer ma kashe ta zasuyi,aiko a tsorace ta sa katon hijab dinta tace wlh bazan fada ba yanzu ma a gida cewa zanyi fada mukayi da wasu na musu rashin mutunci suka zanemin jiki,Good for u suka ce tare da Jan Motarsu suka bar layin ko da ta shiga gida kuwa haka tace wasu ta tsokana suka zaneta.

Ni kuwa ina Zaune an gama zana min lalle hadadde naje Saloon sharp sharp,Ameer yana zuwa ya zayyane mana labarin komai da Nawwara tayi,aiko na dinga tsine mata ba ji ba gani,Aayan ma sai da Ammah ta sanar masa komai yana ta mamaki da Hamdala,wato yanzu kowa Malami,harda yan mata abin yayi yawa,ba a son zama lfy sai haddasa fitina iri iri.
Ameer yana cin abinci Ammah sai albarka take Sa masa,Meenat tace anyi abin kirki sai wani murmushi kakeyi,Murmushi kawai yayi yace zan rama ne,Lokacin Lallena ya bushe na wanke sannan nayi wanka tare da shirin Tafiya Abuja ina fitowa da Akwatina na sallami me lalle nace Ammah na tafi ayi mana addua Ameer muje,Meenat tace zan biku Rakiya ta sa mayafinta muka tafi tare,Nace Ohh Nawwara ta Allah ba taki ba,shegiya zata rabamu harda wani Dan Allah kawata ki yafe min,akan me zan yafewa shegiya ai kuwa tayiwa kanta wlh da nayi niyyar bawa Ummanta Atamfa me tsada kyauta na fasa Bazan bayar ba ko unguwar ma na daina bi ta kusa da ita,Dariya su Ameer suke min yanda nake ta mita,Sai da na shiga jirgi suka tafi gida,tuni Aayan yana Airport na Abuja yana jirana,ina sauka ya hangoni da Sauri na karasa cikin takuna na birgewa Nace Nawwarace tsinanniya na fada Kirjinsa ina sheshekar Shagwaba,ya rungumeni tsam a kirjinsa yana lallashina,3wks fa kayi bama tare kuma kace 2wks zaka yi dole nayi Kuka ai,hmm kece bakya so na rabeki ya zanyi dake shi yasa nayi nesa ko zaki fi samun sauki gashi har kiba kikayi da kyau,tausayi ya bani Sabo da ya dan rame kadan,a hankali na rada masa muje yau dadi zamuji abinda ban taba yi ma ba yau shi zan maka ka dage a yau na samu Baby,
Dariya yayi sosai yana jin dadi yace Allah yasa,muje ki fara ganin gidajena na Abuja Amma a Hotel zamuyi 1wk musha Honey moon dinmu,a'a a bari sai gobe ka nuna min gidajen nan Amma yanzu ni nayi Missing dinka abun nan nake so kayi min kawai naji dadi na,Hanci ya lakace min yana dariya yace baki da kunya My Wife me zan miki? Nace hmm ka manta abinda nafi so ma? Allah ya shiryeki nace Ameen muna dariya muka shiga mota Driver ya jamu sai Hotel na gani na fada nan ya kama mana daki hadadden gaske.
Abinci muka ci da wanka ko gama shiryawa banyi ba yana Saman Bed ya takura nayi Sauri nazo mu kwanta yamma ba dare ba,Light na kashe na haura saman Bed din cikin jikinsa ya sani sosai yana kashe ni gaba daya jikinsa rawa yakeyi ya rude gaba daya kamar yau aka kawoni gidansa a matsayin Amarya,Boobs dina yake murzawa a hankali cike da nutsuwa,inda yake birgeni kenan baya abun Sauri komai da karfi ko ayiwa mace abu da Sauri shi sam baya wannan a nutse yake lailayani kamar kwai duk na gama fita daga hankalina nima haka nake sarrafashi.
Kwana mukayi muna abu daya,dan hutawa kawai mukeyi muyi bacci mu farka muci gaba da jiyar da juna dadi.

Ameer gida yaje wajen Su Abbi sai mamaki yakeyi yanda suka ki kulashi gaba daya sai fushi sukeyi dashi,wajen Hajja ya nufa sai yaji tana masa zancen aure,tace ka kyalesu Abbi tunda kana son yarinya dole ka aureta karka ji komai,Shi Ameer bai gane kan maganarba tunawa da zancen su Khaleel sunce Aayan ne da Daddy suka yi masa mata sai kawai ya nuna yasan zancen ya lallaba ya bar gidan kafin ya koma gida zazzabi ya rufeshi,Bakin cikinsa bai san wace za a aura masa ba amma tunda yaji ance Aayan da Daddy bashi da damar cewa a'a,haka kuma ya Kira Daddy a waya ya tambayeshi yaji da gaske ne amma Daddy yaki fada masa wacce zai aura,ya kira Aayan ma shima bai fada masa wace Amaryar ba Amma sun tabbatar masa aure za ayi masa,ciwo kansa yakeyi Sabo da bacin rai kawai sai ya wuce gidan Ammah wajen Meenat,tana karatu a zaune taga ya shigo ba sallama yana dafe kansa kamar zai fadi,da Sauri ta mike tana tambayarsa lfy? Yace aure za ayi min Meenat ban san wace Amaryar ba,Meenat gabanta ya fadi sai Hawaye sharrrr da kyar ta share Hawayenta tace wlh baza mu yarda ba,karka taba yarda,ko waye karka yarda da auren dole,wacce tsinanniyace Amaryar taka muje har gida taci ubanta,ai wlh ko ni sai na maka maganinta da kanta zata ce ta fasa,Zauna mu tsara yanda za ayi,Ameer cike da damuwa yace ya za ayi Meenat?Meenat tace kawai zanzo da Driver ranar daurin aure na saceka,sai ace an sace Ango kaga dole a fasa daurin aure ko? Ameer sai da yayi dariya Wai Mace ce zata sace Ango ai ko yace in dai zaki iya an gama kawai ranar daurin aure kizo da Mota ki saceni zan baki yaro daya wanda zai tukaki a mota,Hankalin Meenat ya kwanta tace Alhmdllh ai an kusa bikinma ko?Ameer yace tare dana Ma'eesha fa gashi nan kinga Ammah tana ta hada Lefe Aayan yana shiri,Meenat tace baza a cuceka ba Ya Ameer dole na taimaka maka,Yanzu bari na kawo ma abinci kaci kaji,Meenat ta lallabashi yaci abinci ta bashi paracetamol ya sha tace ci gaba da sha'aninka zan saceka ranar bikin,Ameer ya mika mata Bundle na yan 1k har biyu yace kudin da zaki kamamin Hotel idan kin sace ni Amma ba a Kano ba za ayi saurin gano mu ki kaini Kd,Meenat tace karka damu wlh ba wanda ya Isa yama aure da wata shegiya ina raye.
Sai da muka kwashe 2wks a Abuja Aayan ya shirya mana zuwa Saudiya tare da Us zamuje hado lefen Ameer wanda ba a siya ba English wears etc,a waya muka sanar musu kawai.
Bayan mun gama Aikin Hajji 1mnth muka wuce Us nan ma mun kwashe 1mnth biki saura 3wks muka dawo tare da Daddy gaba daya Kano muka sauka,Dangin Yarima sun kawo Lefen Ma'eesha na gani na fada akwati 9,da muka Hada na Ameer shi kuma akwati goma sha Uku Aayan yayi Ammah tace a rage Aayan yace a'a,Meenat tace to wai baza a kai lefen Ameer dangin Amarya ba?Ammah tace sai bayan biki sunce,baki Meenat ta tabe lokacin ana ta gyaran jikinsu gaba daya har ni ma Ammah tace sai anci gaba da yi min Aayan baya daga min kafa sai da gyara.

Bayan 2wks biki ya matso ana ta shirye shirye Ameer an bashi Iv dinsa yaga Ansa Ameer da Amina bai gane Meenat bace,Su Khaleel sai murna da shirye shirye sukeyi,idan Ameer yace bai san Amaryar ba zaginsa kawai sukeyi wai zai raina musu hankali,Haka Umman Ameer tace tunda Zabin Daddy ne kawai ya karbi auren ba matsala,Aayan yace Ameer a ina kake son Zama? Kano mana yafi min dadi,takardu da mukullan gida ya mika masa na gani na fada yace gashi kusa da gidan Yarima kake Estate daya kuke,Ameer ya karba yana godiya,Aayan yace ga Motoci biyu nan na kara maka kyauta suna gidan,nan zuciyar Ameer tayi sanyi mutumin da yayi maka haka ai bai dace ka bijire masa ba,Amma yana fadawa Meenat ta dinga masifa tace dole sai ta sace shi,Ammah tace tunda Meenat basu sani ba kawai ba sai anyi su Dinner ba,Yarima ya dinga Murna dama ya matsu a kai masa Amarya gwara ana daurawa da yamma a kai masa abarsa zumudi yakeyi su Aayan sai tsiya suke masa yace dama shi dan Izala ne.

Meenat kuwa Su Haneefa sun dameta da Amaryar Yaya har haushinsu take ji,ranar asabar ranar kuma daurin aure ce,yan Uwa na kusa dana nesa sun cika gida, Meenat da Ameer sun shirya Driver dinsu,driver ya gane shirinsu ya zage ya fadawa Aayan,dariya Aayan yayi yace kayi abinda suka saka kuma karka fadawa kowa bayan ni,shima Aayan yayi shuru da bakinsa, Ameer kamar gaske yasha wanka ya fito Kofar gida inda za a daura aure a masallacin unguwar da Ammah take sai Ko Meenat ta kirashi a waya nan tazo da mota tasha tint Ameer ya shiga suka figi mota Driver na jansu har Kd,Lokacin kuma11:30am aka daura Auren Ameer da Meenat,Maeesha da Yarima,Aayan ya biya Sadaki har na Yarima dubu Dari dari,Kowa neman Ameer da Meenat yake an rasa hankalin wasu duk ya tashi musamman Ammah da ni,Aayan yace yasan inda suke kawai muci gaba da shagalinmu duk ya bamu labarin komai sai dariya ma da akeyi,har Daddy,su Abbi kansu abin ya basu dariya Amarya ta sace angonta basu san an daura musu aure ba.
Su Khaleel suka ce shege ashe da gaske bai san wace Amaryar ba ai mun zata wasa yakeyi,Ameer kuwa ya kashe wayoyi haka Meenat ma basu tsaya ko ina ba sai a garin Kd cikin katafaren Hotel,Meenat tace to ni nayi maka me Wuyar bari mu koma Kano,Ameer yace wlh kina zuwa za ace kece kika saceni ko ace kin kaini gidan yan yankan kai gwara mu zauna tare a nan nan da 1wk sai mu koma,Meenat tayi tunani tace tabbas hakane Amma ni Bazan iya kwana a Hotel ni kadai a daki ba,Ameer yace me zai faru sai ki kwanna a Bed ni a kasa just 1wk ne fa,Meenat tace na yarda da kai kai Driver ka tafi gida kace baka san inda muke ba,haka Driver ya tafi kuwa yana mamaki.

Suna shiga suka biya dakinsu na Sati daya,Meenat tace ban taho da kaya ba Ameer kuwa da yake shiryar abin yayi da kayansa a akwati,Ki shirya anjima sai muje a siyo miki,Kowa da yayi wanka a toilet ya shirya suka fito sukayi sallah abinsu sannan suka fita dagwas dagwas dasu,Ameer yaga Kd ba Uban wanda ya sansu hannu ya mikawa Meenat itama ta bashi suka rike suna Tafiya cike da jin dadi har suka Isa inda ake siyar da readymade kusa da Hotel din,sun siyo su dogayen riguna dasu riga da skert sai take away na abinci da Sauran kayan ciye ciye da suka siyo suka shigo Taxi abinsu har Hotel.

A room ta sa rigar bacci doguwa ta mutunci wai tana kare mutuncin ta,Ameer kuwa daga shi sai Boxers yana Saman Bed sai mutsu mutsu yakeyi ji yake kamar ya rungume Meenat a jikinsa suyi bacci,Meenat tana saman Sofa tana danna wayarta ta sata a flymode shima haka,wani American film yake kallo a waya Meenat tace dan tura min na rage dare ta zauna gefen Bed din,yace to matso mu kalla a wayata kawai mana mene na bata lokacin,Meenat ta kalli surar Ameer me masifar kyau,wanda take matukar bata sha'awa da birgeta ga kamshinsa me Tafiya da Imaninta,Bata ma san sanda ta matsa ba ta kwanta a gefensa dan nesa kadan,Kamshinta ya cika masa ciki itama haka,wayar ya mika mata jikinsa a mace yace rike mana zata karba Hannunsu ya gogi juna,wani shock suka ji gaba daya,Ameer kasa jurewa yayi.






AsmaBaffa
[2/13, 6:08 PM] Asmabaffa: 🌖🌖🌖🌖
🌖🌖🌖🌖

KASUWANCI NA








119-120






Official










By
AsmaBaffa








KASUWANCI NA FANS page naku ne Sabo da Sharhi.









Ameer kasa jurewa yayi gaba daya jikinsa ya fara rawa,tunawa Meenat tayi ba Muharraminta bane sai ta dan matsa kamar zata fada kasa ta wayance da dan karo mana Volume tana basarwa,Ameer waya taki rukuwa a hannunsa kawai jiki a mace ya saki wayar ta fadi kasa idonsa ya koma red sai kallon Meenat yake kamar zai hadiyeta,idonta ta lumshe tare da waresu Ameer ya saki ajiyar zuciya yana wani shidewa a hankali yasa Hannu tare da kashe light dif,Meenat ita kanta shauki kwasar ta yakeyi tace satoka fa nayi taya zaka wani kashe light kuma sai da kace ba abinda zai faru,Juyawa yayi ba tare da yace komai ba ya kifa cikinsa tare da rike Mararsa ciwonsa ya tashi yana nuku nuku,sai nishi yakeyi sama sama,Kawai Meenat tace ni dai ba tausayinka zanji ba idan ma zaka warke ka warke,gani tayi da gaske yake karfa ya mace mata a Hotel da ta shiga Uku ya zatayi ai cewa za a ayi wasu suna Iskanci ya mutu a daki za azo a watsata a radio me zata cewa Ammah,Allah ya taimaka ma ba a Kano suke ba sarakan Sa ido😅👍 da a Kano ne da tuni yan Hisba sun fara zagaye yanzu kaji sunanka a Radio,tana wannan tunanin Ameer masifa ta isheshi kamar zai mutu ga Mara na ciwo ga Masifar Meenat yasan halinta wlh baza ta tausaya masa ba bare ko zafi ya rage,ya rasa ta yanda zai iya shawo kanta,Kawai da Mararsa tayi wani Murdawa sai Ameer ya fara Kuka,kuma munafuncin Ameer ne ciwon bai kai yayi kuka ba,kawai ya fara Kuka kamar mace,Meenat tace kayi ka gama ma ni da me zan taimaka maka ka wani fara kuka kamar yaron goye ya kake so nayi maka dan Allah,Ameer da masifa yace ai ke kika sato ni da ba haka ba ai da kin barni ko banza ina da Mata zanje wajenta kuma dole ta bani abinda nake so,kawai kin sato mutum kina gana masa azaba.

Dariya Meenat tayi tace au nayi maka rana shine zaka min dare daga taimako,ae wa yace ki taimaka ki maida ni wajen Amarya ta mana ai nasan maybe ma yanzu an daura auren tana can tana jirana ko wace zan yarda na karbi aurena,Kishi Meenat taji ya kamata,haushin Amaryar takeji tace to an sace ka din wlh kayi wasa Amaryar nan kafin ta sanka sai daí ta samu kwancen wata ta samu ragowa,Ameer yace au bayan satar harda raping dina kuma? ki maidani wajen Amarya ta ni ta bani abinda nake so,Allah Sarki My love tana can yanzu a sabon gidana,haushi ya kama Meenat,Ameer ya kara cewa dama ance kyakyawa ce ta karshe ga shape komai yaji,Meenat ta hade rai tare da zuba tagumi,a hankali tace me zan maka to kafin gobe na mayar da kai gida? Ameer yace Kiss ..Sai kuma muyi bacci tare,Baki Meenat ta hangame tace to kai bafa mijina bane taya zan yarda kawai kayi min ciki?Haka ake cikin?daga kiss,ni Bazan miki komai ba am serious pls kawai kwanciya zamuyi kinga ma bani da lfy ina naga wani karfi,Meenat Sabo da kishi ta koma kusa dashi ta kwanta a gefensa,Matsowa yayi sosai ta kasa Motsi gaba daya Sabo da surar Ameer da kamshinsa sun gama Tafiya da ita bata iya hana komai,tana ji Ameer ya jawota jikinsa ido ta lumshe a ranta tana dole mata suyi rubibin Ameer wannan irin Ni'ima haka,Ameer ajiyar zuciya ya saki basu taba zancen soyayya ba ko daya Amma sai ga shauki ya kwashi Ameer yace Beb....My love...u r so Amazing, ki aureni kawai pls,Meenat dadin kalamai yasa tace cike da wata uwar shagwaba hmmm abinda kana da yan mata kana kula mata,Ameer ya narke yace haba da ne fa da dadewa Amma yanzu bana kula kowa kuma wlh banyi komai dasu ba,dan Allah ki aureni wlh nasan Aayan zai yarda,Meenat tace ni ban yarda ba kana kula wasu tunda a gabana kayi waya da wasu,Wayarsa ya dakko tare da nuna mata kalla Beb ki duba contact da text ki gani wlh bana kula kowa,Meenat ta karba ta fara bincike wacece Maryam? bina take wai na aure ta nace a'a taki yarda ko a kirata kiji? Ana haka sai ko Ya manta ya cire flymode sai Kiran Maryam ya shigo,yace Alhmdllh bari ma kiji,Hello ya daga,Maryam tace Darling me nayi maka baka kaunata ina ta binka? Ko wayata baka dagawa,tun daga Niger fa nake kiranka Amma ko Saurarata baka yi,Meenat bakin kishinta ya tashi a lokacin ta maida kanta saman kirjin Ameer tare da yin Mika tana Kukan shagwaba tace Mineeeee....u r so Sweet Common Baby Need some more wai dan maryam taji tace Ameer matan banza yake bi dan iska ne ta fasa,aiko Maryam tace muryar wa nakeji Ameer cikin Dare haka? Yanzu dama abinda kakeyi kenan ,Meenat tace gobe Baby Hotel zamu canja ko? Maryam ta hangame baki tace ai ko ba mutuwa akwai cuta bazai yuwu na aureka ka dakko kanjamau ka kanjama dani lahira ba ditttt ta kashe wayarta tace na fasa yaje dama masu kyau irinsu haka suke da shegen neman mata. Dariya Meenat tayi jin wai za a Kanjama da ita lahira,Ameer yace kin kyauta kin kashe min kasuwa,ci gaba da Searching wayar tayi tana tambaya daya bayan daya saiga kiran Aayan ya shigo,Jiki na rawa Ameer ya daga ,Aayan yace ina ka shiga Ameer?to aure ba fashi an daura in kaga dama ka shekara baka dawo ba,wacce baka so ita aka baka kuma komai dadewa ka dawo Amarya na jiranka,Bai nuna yasan suna tare da Meenat ba,Meenat ce tayi magana ai wlh tunda aka daura baza ka koma ba sai an warware auren nan ko na fasa aurenka ai kace na aureka to ni Bazan zauna da kishiya ba ehe,Aayan yasan Meenat ce sai yace muryar mace nake ji ko me Ameer? Kitt Ameer ya kashe wayar

Please Login or Register in order to submit comment