Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[2/19, 7:12 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER....💅p1

           🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
      by❤xeemat....love❤

Ina ma abota masoya makaranta littattafe kugarzayo nan domin kusamu naku rabon karku bari abaku labarin wannan litttafin me tafe da nasa sabon salon na daban wanda yasha bambam da sauran wanada ya hada da sarkakiya me wuyar fahimta da  tausayi😢makirci,mugunta😠san abun duniya,san zuciya,hassada babban ciwo gameyinta,bayan haka ba iya nan ya tsayaba ya hada da barkwanci da nishadantarwa da fadakantarwa  da kuma wannan babban abun me gabadaya watakon soyayya💞 hot romantic story💓ake gaya muku wanda babu kamarsa,
kude kubaza kunnuwanku da idanumku👀 domin ganin yanda wasan ze kaya gaba daya muje zuwa....

Ina fatan Allah yabani ikon farawa lfy da gamashi lfy batare da wata matsala ba  kuskuren da zanyi aciki Allah yayafe min,
ina fatan zan samu hadin kanku baki daya Domin wannanne littafina na farko aduniya,Abun da yake me kyau mudauka muyi amfani dashi marar kyau kuma muyi watsi dashi.ALLAH YAKARAWA ANNABI DARAJA DA FADILA ALLAH YABARMU DA SONSA HAR ABADA ALLAH YAKASHEMU DA SON ANNABI MUHAMMADURRASULULLAH(S A W)

DAGA SABUWAR MARUBUCIYARKU ME SUNA AZEEMA D AMINU.(XEEMA.....)

BISMILLAH.                                      بسمللله

              ❤xeemat...love❤

💅SARKI SAMEER💅
Episode one1
mom! mom!! mom!!! wata yar budurwa da baza ta wuce kimanin shekara 21zuwa 22 ba tashigo cikin falon ko sallama babu tana kiranta tana haurawa upstairs din dake falon after some mints ta sakko tana ta kumfar baki tana zagaya falon tana mamakin ina mom din nata tashiga bata gama tunaninba naga wata mata da bazata gaza shekara arba'in ba zuwa da biyu ko ma da biyar tana shigowa ta fadada fara'ar fuskarta tare da cewa a'a daughter yaushe kika shigo bata bata amsaba takaraso inda take tare da ruqo hannun ta tare dacewa mom wai kin san waccan yar iskar yarinyar can nagani tare da da BOSSAY sai wani faman washe mishi baki take harda kyalkyala dariya shikuma ya wani tsaya yakura mata ido kamar ze cinyeta ta karasa maganar kamar zata hadiyi zuciya ta mutu tsabar bakin cikin da take ciki mom din da tundazu ta zubawa diyar tata ido batace mata komai ba sai dan murmushi datake yi wanda bekai har zuciba tare da jan hannun ta zawa cikin falon ta zaunar da ita akan haddun kujerun falon da aka qawatasu da da abubuwan more rayuwa wanda tsayawa ma fadarsu bata lkcne kawaide kana gani kasan bana qananun mutane bane saboda ya hadu iya haduwa yaji dukiya acikinsa,ta dan shafa fuskarta batare da tace mata uffan ba ta wuce kitchen tadawo da tire a hannunta cike da fruit sai cop da lemo me sanyi  ta ajiye mata zatayi magana kenan yarinyar tai saurin katseta  cike da rashin tarbiya murya asama tace wai mom meye haka tun dazu ina tayi miki magana amma kinyi min banza ni banzan shaba ki dauke abunki banaso tafa tana qorin tashi tabar mata wajen cike rarrashi tayi saurin maida ita tazaunar sannan ahankali tace haba my daughter ki kwantar da hankalinki akan dan wannan abun nibanga abun tashin hankaliba kwatakwata me akayi akai wannan kucakar yarinyar me kama da aljanun da marar asali marar gata watake da shi waye ubanta ita wacece ita dazatasaki kiringa wannan tada hankalin akanta haba haba kamar ba jinin cikas family ba kamar badaga cikikna kika fito ba tafada tana qara rike hannun sannan tace kibar min komai a hannu na zata shigo gidan tasameni zanyi maganinta ne daga ita har waccan tsohuwar banzar tafada tana kallon diyar tata   dataga alamun tadan saki fuskarta magangan  dani ba wlh takaicine yahanani yimusu magana ma danji nai kamar zuciyata zata buga idan nayi mgn shiyasa kawai na shigo gida in fadamiki karkada kai kawai tayi sannan tace gwara da kika rabu da ita kar kijama ta kara renaki agabanshi intashi za tamin bayani ne kisha wannan sannan kije kiyi wanka kishirya kifito  kiyi lunch kafin tashigo akentama fa nayi amma shine taje ta tsaya hmmm cike da jin dadi ta mike tanacewa mom bazan shaba bari kawai inje in watsa ruwa infito tafada tana barin wajen ta haura upstairs inda dakinta yake tana tafiya mom ma tatafi nata daki tana kara jaddada hukuncin dazatayiwa yarinyar nan idan tadawo suna shiga yarinyar data gamajin tattaunar tasu tashigo cikin falon tana rar raba ido  cike dafargabar abun dataji da tunanin kuma irin hukuncin daza ai mata yarinyace dabaza tawuce 14years zuwa 15 ba ita ba doguwaba ita ba gajeraba medium ce  duk da banga gashin kantaba amma nasan tanada gashi sosai saboda gashin danagani kwance a goshinta da ya kusan hadewa da gashin girarta ga wani uban saje da shima yake kwance luff luff awajensa ga uban eye lashes zarazara meyawa ga tsayi tana da manyan idanuwa farare tass da su kwollon idonta brown color idonta kuma sexy ne idan tana kallonka sai kadauka bacci ne a idonta fara tass kamar katabata jini ya fito amma saboda wahalhalun rayuwa ba aganin  hasken nata sosai sai dogon hancinta me tsinin gaske idan ka matso kusa da ita sai kai tunani inkamatso dab ze iya tsokanema ido sbd tsayinsa sai bakinta dan qarami kamar gidan tsutsa gashi pink kamar ta shafa abu akai  sai kirjinta da ya dan fito amma ba sosai ba sai bombom dinta da hips din dede jikinta basuyi mata yawa basuyi mata kadanba komai de yaji dede   bata gama tunane tunanen ba taji anbuga mata wata uwar tsawa kwasa aguje zata fita taji ankara daka mata tsawa tare da cewa gidan ubanki zaki dan uwarki idan kikasake kibar falon nan sade uwarki ta haifi wata a lahira idan ana haihuwa kokuma waccan banzar tsohuwar ta haifi wata irinki idan zata iya shegiya me kama da aljanun da ido kamar na mayya waya sanin ko mayya ce bamu saniba cikin dacin abun da tafada mata ta juyo a hankali kamar wacce ba qashi ajinkinta yayin da waye suke zubowa kamar ruwan sama suna wanke mata fuska tana qarasowa bata ankaraba taji anyi mata wawuyar shaqa tare da ruqe kunnanta kamar za acire mata shi da sauri tasa hannunta zata dafe wajen taji anriqe mata hannun tare da murdeshi tabaya cike da mugunta abun ya hadar mata ga wuyanta ashaqe ga kuma kunne a murde tanaso tayi magana amma takasa saboda shakar da akai mata ba qarama bace tana kakari amma ta kasa furta ko kalma daya sai da kyar tasamu ta sassauta mata ruqon wuyan cike da tashin hankali ta da muryarta da dashe tace Dan Allah mom kiyi hakur...bata qarasa bada hakurin ba tace dan ubanki ban hanaki kirana da mom ba uwarkice ni dazaki kirani mom ko ban hanaki ba dasauri ta shiga girgiza kai tana cewa kinhanani kiyi hakuri bazan qaraba na tuba tace kima sake tafada tare da cewa daughter saketa kibarni da ita nika daima na isheta cike da jin dadi ta sakar mata hannun tana cewa yauwa mom kar kiraga mata wlh ita kuma kamar akeyiwa kirari haka ta daddage da iya qarfinta da Allah yabata ta kifa mata marin da saida taga ster kafin tagama tantance zafin takaraji wasu marukan da saida tasaki wata razanarniyar qarar da ta karade duka gidan tanasakin qarar kuma ta sume agurin mom naganin haka ta tabe baki tanufi wajen fridge ta dakko ruwa me sanyi ta watsamata agigice kuwa ta tashi zaune tana jada baya tana hada hannuwanta da suke tafaman karkarwa tana kara basu hakuri amma basu saurareta ba kuma ko kadan basu tausaya mata ba sai qara dagata da tayi da gashin kanta tana janta har zuwa kaofar kitchen tana fadar yau saina yanka ki inga uban da ya tsaya miki kikeyiwa mutane rashin mutuncin dakaga dama acikin gidan bata qarasa shigaba wani saurayi yayi saurin qarasowa gurin yana riqe hannunta da fadin haba mom mekike kokarin yine haka tundaga waje akejiyo ihunki duk akan wannan yarinyar me tayine cike da masifa tadago tana cewa MUSBAHU sakar min hannu kafin indawo kanka ni kacewa ina Ihu ko gani mahaukaciya tafada tana fisge hannun ta zata qara kamo ta yayi saurin tsayawa atsakiyarsu yana cewa dan Allah mom ki tsaya  kisaurar.. be karasaba tace anqi a saurare kadin ubana kamatsa min daganan ko sainayi maganin ka ai yau sainaga uban da yatsaya mata agarin nan be ankara ba tayi wani tsalle ta kamota ta rike gam tajuya in yar tata take tana tafaman rarraba ido tawani gurin tajin haushin zuwa dayayi zesa aqi hukunta yarinyar kamar yanda takeso tawani gurin kuma tana jin zafi saboda tsoran yayan nasu tace daughter zo kiwuce ki dauko min wuqa a kitchen tafada tana qara riqeta da kyau saboda musbahu da ya riqeta shima yanso yajanyeta daga hannunta tazo zata wuce kenan yada ka mata tsawa tareda cewa wlh RASHEEDA indan kika dakko ke zan yanka da ita aikwa nan da nan tatsaya cak tana tunanin umarnin waza tabi............
+
anan na kawo qarshen p1 sai mun hadu a na2 muje ya wasan ze kare RASHEEDA zata daukko ko bazata dakko ba
muje zuwa daga sabuwar marubuciyarku❤xeemat...love❤
[2/19, 7:12 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER.....💅
             by ❤xeemat....love❤

          🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Epiesode 2🖋
- Wacce Akakira da RASHEEDA tajuyo tana kallon ta itama ita take kallo tana huce takara mata magana tanace mata  bazaki wuce kidakko min ba ko shi din ubankine dazaki tsaya dan yace karkije watakon yafini matsayi awajenki ko girgiza mata kai tayi kawai sannan tayi  sum sum sum tabi ta gefansa zata wuce yayi saurin sama ta qafa tafadi qasa jikake bummmm tafadi aikwa bashiri tasaki wata qara ai bashiri tayi jifa da yarinyar da tariqe tayi saurin qarasawa gurinta tana faman cewa nashiga uku na lalace ni SADIYA ze karairayamin yarinya tafada tana qoqarin daga ta daga gun da tafadi lkacin da take wannan bambamin shiko yayi sauri yaja hannun yarinyar ya fita da ita waje yabarwa iska  ajiyarta yana jinta tana kiranshi tana zaginshi ko waiwayowa ma beyiba bare tasa ran ze amsa ko yadawo data gaji da kiran nashi kawai sai tagirgiza kai tana cewa ai zaka dawo kasameni ne tana masifa tana qoqarin ciccibar yartata amma takasa saboda itakanta nauyin kanta takeji saboda qiba ga rashin motsa jiki saide aci ajabe agu guda kamar buhun kwaki dataga bazata iyaba kawai sai itama tazauna agun tana ta faman sauke ajiyar zuciya numfaahinta harwani dan daukewa yake sabo da tsabar gajiya sai kace wacce mayunwacin zaki yabiyo aguje saida ta dan ji dama dama sannan ta bude baki da kyar tace kiyi hakuri kitashi kinji my daughter kirabu dasu zasuzone har inda nake danni  wurgice dede nake da qugun kowa bana barin ta kwana wlh sai nayi maganin su itadai rasheeda jinta kawai take tana kallon ta saida tagama sannan ta miqe da kyar tana shirin tafiya mom din tata tace daughter Dan Allah danzo ki tai maka min in tashi tafada tana miko mata hannu kawai saitai wani kasake tana kallonta tana tunanin ita tayama zata wani iya riqeta bayan buguwar da tayi data fadi bama wannan ba gashi ita abu ba kadan shirgegiya da ita zata wani ce mata ta dagata tabbb sai da taqara maimaita mata sannan tadawo daga tunanin da tatafi kawai sai tabe baki tace gaskiya mom bazan iyaba wlh kawai inje garin rikekii kikarasani shi inbe karyani ba aike kya Karyani  tana gama fadar haka tajuya tatafi tana qara cemata inkingaji da zaman gurin kya tashi dan kanki tai wucewarta upstairs itako da ido kawai tabita batare da tace mata komai ba inda sabo ta saba da halin diyar tata dan haka batare da taji komai aranta ba tayi qoqarin mikewa (niko nace yau naga ikon Allah mikewa kawai sai kace rakumine ze tashi) saida ta wani bubbuda qafafu sannan tayi goho da rarrafe rarrafe ta dafa bango sannan ta mike da kyar bayan ta tashinma saida ta jingina da bango ta war wara hannu dan jimm sannan tafara takawa da kyar tamu three sitter ta barbaje dan ko hauka take bazata fara tunkarar beneba tace zata hau dan tsaff zata iya runtumowa da qasa gawara tai zaman ta anan ko da daddare ta haura bayan tagama hutawa kujitafa yanzu wajen karfe biyu ko ukuma batai ba amma wai  take kiran dare😅
- MUSBAHU kuwa yana fitowa da ita becemata komai ba yanufi hanyar qofar gidan su da ita yana kaita bakin wani gida da yaji jiki qofar gidan ma akarye take saboda qanqantar shima saikai tunanin ko shago ne yasakar mata hannu yajuya da nufin barin gurin sai ya tsinkayo sanyaryar muryarta me dadin sauraro wace ina tanayin magana saikaji kamar waqa take rerawa bazakaso ma tayi shiruba idan tanayi cakk ya tsaya tare da juyowa still de beyi magana ba yatsaya yana kallonta itakuma taci gaba dacewa ya musbahu nagode sosai da taimakonka sanan kuma dan Allah kakara basu hakuri wlh ba laifina shi yatsayar dani wlh kuma wlh ban....bata qarasaba yasa yatsansa akan lips dinshi alamar tai shiru kawai aikwa haka tayi sannan yace mata kar ta damu tashiga kawai kuma kar tasake tadawo gidansu ayau ko wajema karta fito tabari sai gobe zata qara magana yace kije kawai nace miki kuma kiyi abun da nafada miki kinjini da to ta amsa mishi tajuya tashiga gidan sanan shikuma yatafi yana tunanin kuma dramar dazeje yatarar wajen mahaifiyar tashi me rigimar tsaya be san meyasa batason zaman lfy ba kwata kwata arayuwar da wannan tinanin yakarasa gida har ze shiga kuma ya canza tunanin  gwarama kawai yayi wani wajen idan ta huce zuwa anjima yadawo yasan abun ze zo mishi da sauki bakamar yanzuba idan yashiga
Tana shiga ciki tai qoqarin kawar da damuwarta saboda kar daddan ta tagane halin da take ciki saide tana shiga kuma tai karo daita tafito daga bandaki idonta kuma akanta yake har taqaraso ciki taiqasa da kanta tace dadda sannu da gida tafada tana qoqarin shigewa dakin dadda bata amsa mata ba sai cewa da tai me yasameki afuska waye yamareki haka fuskarki harta kunbura tayi ja da sauri ta shiga girgiza kai tana qoqarin mayar da hawayen da ya cika mata ido yana san zubowa tace bakomai fa dadda faduwa nayi fa tafa a qagare da son wucewa dan tagaji da tsatstsare tan datayi dadda tace hmmm naga alama ai wuce to da sauri ta wuce ciki tana shiga ta kwanta akan yar tatsitsiyar katifar dakin sannan ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciyar me sauraro ita sai yanzuma abun yake kara bata mata rai tanacikin yi taji muryar daddan tata akanata tanacewa tashi kizauna  ba tai mata musuba kuwa ta tashi tazauna Kai a qasa tacigaba da share hawayenta amma sunqi tsaya sam dadda ma zama tayi akusa da tare da kamota jikinta ta ungumeta saida ta bari kukan nata yadan tsagaita sannan ta dagota cike da kulawa takira sunnan ahankali tace AMEESHA ta amsa mata da na'am sanan tace fadamin abun da yafaru ahankali tafara cemata dazune mom ta aikeni gidan su hajiya Rabi ina fitowa  kuma sai na hadu da BOSSAY awaje nibanma ganshiba bafa shi yaganni yafara min magana yakirani ina zuwama nace mishi ai aunty Rasheedan bata nan sai yace ai tunda yaganni ma shikenan ko be gantaba bashi da damuwa tunda duk daya muke awajenshi sai narufe bakina ina dariya ina cewa kai kai Bossay itafa matar da za ka aurace nikuma yar aikin gidansuce taya muka zama daya da ita Kawai sai yayi murmushi shima yace to kikasani abu aduhu abakar leda ai sai anbuda za asan meye aciki ko kawai itama saitasa dariya shikuma daman abun da yakeso kenan yana so yaga tana dariya da fararen hakoranta jerarru sai yar siririyar wushirya da taqara mata mugun kyau ga kuma dimples dasuke lotsawa duk lokacin da bakinta yamotsa shide har ga Allah yarinyar tayi mishi dari bisa dari koman abun bugewa ko hassadin iza hasada yana cikin tunaninsa takatse mishi da cewa bossayn Aunty Rasheeda me kake tunanine haka murmushi yakara yi yace kemana tunaninki nake itama yar qaramar dariyar tayi fadi gsky de auntyna kake tunani ai naga yanzuma tashiga gida banga wucewarta tanan ba sai shigarta kawai nagani yace dan Allah fa tace wlh bari inje inkira maka ita yace a'a rabuda itama kawai wucewa zanyi sauri nake wlh daman abu nazo karba gurinta nayi tunanin ta dawo daga makaranta ne shiyasama ko kiranta banyiba bari wuce kicemata zanzo da daddare ta ajiyemin abun dadi yafada yanashigewa motarsa da daga mata itama tadaga mishi tanacewa zan gaya mata Allah ya kiyaye hanya yace ameen sannan yaja motarsa  yatafi itakuma ta tsaya tana murmushi dan itama harga Allah yamata yana burgeta gashi duk kudin dayake yadashi baya wulakanta mutane ga ilimi ga dukiya ga kyau ga kyawawan halaye barunshi da duniya abunsa sam baya tsokanemasa  ido saida tagama tunanin sannan tatafi cikin gidan dan tama manta da aiken da akayi mata tanashiga taji suna wannan maganar saida ta tsaya tagama ji da ta tabbatar basanan shine tashiga da nufin kan su fito tayi taqarasa aikinta ta gudu kar suhadu shine ko kitchen din bata qarasa ba akai mata wannan jibgar ta kwashe duk yanda abaun yafaru ta qarasa mata tare da fashewa da wani sabon kukan dadda da tagama jin abun da akayiwa jikar tata wacce takejinta harcikin ranta da dauketa kamar yar cikin ta abun yamata ciwo sosai cike da tausayinta ta fara rarrashinta da kalmomi masu dadi harsaida ta dena kukan sanan ta tashi tace mata itama taje tayi wanka tazo tayi sallah taci abinci ta kwanta ta huta idan ta tashi daga baccin zata aiketa gidan su AZEEMA aikwa cike da jin dadi ta amsa da to daman tanason zuwa gidan aminiyar tata yau kwanansu uku dayin hutun makaranta amma basu haduba ta tashi dasauri tacire kayan jikinta tafita ta dau bokitinta taje wajen yar qaramar rijiyarsu ta zura gugan da akayishi da qaramin bokitin fenti ta dibo tashiga wanka duk dadda na tsaye tana kallonta tana tausaya mata da irin wannan rayuwar da suka tsinci kansu aciki ta tafi duniyar tunani bansa me take tunaniba dan haka na kwashe komatsaina na bar gidan...
                 **********
        Wacece RASHEEDA
Alhaji Alhassan Ibrahim me nasara shahararran dan kasuwa ne akasuwar kwari iyayen sama duk yan nan garin kano ne  yahadu da mahaifiyarta HALIMATUSADIYA  wace yawan cin mutane ke kiranta da sadiya  wasu kuma abayan idonta suce mata halima shirgegiya lokacin da yake kai kaya gidansu saboda gidansu irin family hause ne wanda yayi kaurin suna  inkana cikin shi kasha kallo domin gidane wanda kowa abun da yaga dama yake tsulawa gasu maguzawa abunde sai a hankali kawai  kuma ita tafara nuna mishi tanason shiko saboda tarbiyar gidansu batai mishi sai yace gaskya shi ba yanzu zeyi aure ba daga baya da tagane karya yake sai tabazama gun bokaye da malamai hartaci nasara akanshi ta aure shi yanzu haka suna da yaya uku maza biyu mace daya na farkonsu KHALID sai MUSBAHU sai autarsu RASHEEDA wacce aka shagwaba tun tana yarinya batasan daidai ba bata ba daidaiba irin yan matan nanne masu mugun rawar kai tun tana yar shekara 15 take tara samari harzuwa yanzu da take university dan ma Allah yatai maketa tadan kwaso kyaun mahaifinta da yakasance bafulatani da mom dinta dakko da anga muni kuma watakil da tarage yawan gili gili dakanta yake saboda tasan intayima ba burge mutane zataiba amma yanzude masha Allah ba laifi mutum daya ne yake iya taka mata burki tabar duk abun da take Watakon SALEEM ADAM MAGARYA  wanda ake Kira da BOSSAY  shikadai take shakka shima saboda matsanan cin son sa da Allah yadora mata awani sufa maket suka fara haduwa ya bugeta be saniba kayan hannu ta suka zube akasa tajuyo zatai mishi masifa kawai kuma saitaga yamata kwarjini takasa kawai saita tsugunna zata dauka shima ya tsugunna ze kwashe mata kawai sai suka hade hannu waje guda tare da buga goshinsu waje daya sai tai saurin mikewa tare da dafe gurin tanafadin aushhh shima sai yadago yana riqe dariyarshi  data kusan fitowa yace yan mata yi hakuri dan Allah ban lurabane harara tawatsa mishi batace komai gani haka yasa shi cewa ko sai na tsugunna ne za a yafemin umm yumm sai lokacin ta dan saki murmushi tare dace eh kawai saitaga yana qoqarin tsugunnawar da tace laa wlh da wasa nake shima sai dariyar ai da sai in tsugunna yanzu de kin hakura ko kai ta daga mishi yace ok thanks tace u er well come sai yasunkuya ya kwashe mata kayan yabata tajuya kawai taje zata biya Kudin sai taje yace kubarta Kawai sai tajuya tana kallon shi da mamaki taqara juyowa tana kara mika ATM din nufin suciri kidinsu sai daya yace ai oga yace tabarshi kar ta damu ai nan gurinshi ne gabaki daya kawai sai tai tsaya takasa motsawa daga gun harya yazo dab da ita sanan yahura mata iskar bakinsa a fuskarta tadan kalleshi kadan ta kauda kai sanna ahankali ta furta mishi thanks kamar mutuniyar kirki dakansa yatayata daukan kayan suka fita har cikin motarta ya rakata ya ajiye mata a back sit sannan yadan leqa ta windo motan saboda ita harta riga da tashiga tana qoqarin tashin motar yace haka za abarni nikuma fuska adan sake tace mishi me kakeso yace komi ma inaso tadan harareshi tace bangane ba yace to ke nake nufi yafada yana zura hannusa a aljihu yadakko
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment