Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sunmin yawa fa wannan ina zan kaisu,
Ramlat tace Kaci ko wanne kadan,so kike ciki na ya lalace ko? Ba a cin abinci Kaci wannan Kaci wancan da yawa ina laifin kala uku,a fili yace sunmin yawa fa amma dan kar taji ba dadi ta zauna tayi masa sai yace lallai yau kiba zanyi kafin na koma nayi kumatu,dariya Ramlat tayi tana murna,yace sa min sallaya ki gani yau aiki zanyiwa cikina,Amarya ta sheko girki haka ai dole naci da yawa,Ramlat rufe fuska tayi da tafin hannu tana murmushi,
Farfesun kaji ya fara budewa tare da cewa dama nasan dole naga wannan a girkin nan sabo da abincinki ne,

murmushi tayi kawai,ya bude daya fruits ne gasu nan sunsha kwalliya na gayu nan ma yace uhmmmmm sweet,
Ga su juice sunsha sanyi a juck,can kuma Friedrice da couslow tasha yanke yanke,dayan jullof din taliya tasha kifi,can ma ana budewa Pounded yam da egusi soup,sai miyar carbage tasha kifi,
Ga wani hadin macaroni shima,gefe guda Indomie da kifin gwangwani,farfesun kifi,abin na Ramlat gasu nan rakwacam girki yayi dadi sai kamshi.

babu yanda Fa'iza batayi da ita ba kan ta dafa kala Uku ko biyu amma tace Sam ba a isa ba mugunta ake hada mata za a rabata da mijinta,dole suka kyaleta suka kara cewa zasu tayata girkin, tace babu wacce ta isa tayiwa Sardauna girki yaje yaci yaji dadin nasu ba nata ba,ita zatayi babu wacce zata yanka mata ko fruits,Maman Fa'iza da yan aiki ma sunsha dariya. domin Har rokonta sukayi idan mijin Nan yazo a kawo musu shi su ganshi,
Sardauna haka ya ci Fried rice da farfesun kaji yasha fruits da juice,zai kara cin Indomie sabo da taji dadi kuma abincin yayi dadi,

Ramlat ta janye kwanon tare da cewa dama yi nayi ka zabi wanda kake so a ciki Kaci,sai na bayar da sauran,tunani nayi kar nayi maka iya wanda nasan kana ci,but ban sani ba ko ka canja tunda munyi 1yr bamu hadu ba ban san ko ka canja abinci ba,
Murmushi ya saki tare da cewa Ramlat kinyi wayo,harararsa tayi da wasa tace kaima u too.
Da dare kuma me za a dafa min?Ramlat tace kasan gidan nan fa bani da yanci a ciki da har zanyi girki,kawai duty dinka zaka karba na siyo take away idan kana da kudi.

Sardauna yace kema kinsan dole nazo da kudi. akwai wani good news sai anjima zan fada miki,Allah ya kaimu,nima ina da labaran su Kawu jimgim abun ya kara lalacewa.
Ina zuwa bari na kaiwa me gadi da me aikinsu wannan abincin,ki ajiye pounded yam da fruits harda juice zanci,
Ta bar flaks dinsu ta bayar da sauran tare da wanke kwanikan ta shirya abinta a cikin kwalinsu dama nata ne sabo da Sardauna ta siyesu a dakinta take ajiyesu,
Akan Fadeela tace zata bata kayan zuba abinci idan zata yiwa Sardauna abinci shine tace Sardauna bazai ci cokalin da wani yasa a bakinsa ba kamar kaje resturant kowa yasa baki a jiki da Isa,da sale da Emeka,Zahrau,Ngozi,Okoro duk sunsa bakinsu sai Mohd yasa shima bazai yuwu ba,na gidansu kuma su Ammi ba mutunci akansa su ci mata mutunci gwara ta siya,shine duka ta siyo abinta.

Sardauna yace wannan fa na waye?tace naka ne mana,kai na siyawa bani ba aron na wasu ko wanne baki ya ci dasu.
Dadi ya kama Sardauna wai duk shi kadai common kayan cin abinci nasa daban ne,ai dole ne ma ya rike wannan auren nasa.

Bayan ta gama gyara wajen Sardauna dai yana ta kallonta tana gyare gyare,
Mikewa yayi tare da cewa ina zuwa,sai gashi ya dawo dauke da katuwar Trolley,da wasu Manyan ledoji masu kyau,
jawota yayi jikinsa tare da cewa kinyi kyau fa,kin kara girma da kyau komai ma kin canja,
Kuma abincin naki yafi na da dadi shima yayi Dadi very delicious,Ramlat taji dadi tare da furta kaima ai kayi kyau har kafi da,gashinka style din yafi na da kyau,girma kuwa hmm ba a magana ai,
Dariya yayi wato ke komai sai kin rama sabo da kin rainani kina ganin kanmu daya,
Allah da gaske nake ba ramawa nayi ba dan dai baka kalli mirrow bane.

Ga kaya nan ki bude ki gani bari nayi wanka,wanka ya shiga ya barta tana ta faman duba tsaraba kayan sawa babu wanda babu,cosmetics,jelweries,shoes,bags,mayafai da hijabs,iner wears,kayan bacci,harda su towel,da rigar wanka,
Dayar ledojin kuma kayan tea ne dasu cornflakes da sauran kayan ciye ciye kala kala,
Sai wata Leda ita kuma sabuwar Waya Samsung latest da laptop me kyau sabuwa,harda su glass fari,baki,brown duk gasu nan ya siyo mata na daukan wanka,balle azo kan su dinkunan atamfofi,laces,shadda,materials,da su abaya da sauran readymade du gasu nan da yawa
Ramlat Murna ta cikata,yana fitowa daga wanka ta dira tsalle tare da kankameshi tana murna tana masa godiya da addua,
Sardauna Wutar kansa ta mutu murus,wani azazaben feeling yakeji idan Ramlat tana taba shi,jikinsa daga shi sai Towel a kufunsa da karami a wuyansa,

Da kyar ya cireta a jikinsa tare da komawa toilet ya canja Alwala ya fito sannan yayi shiri ya wuce masallaci,
Dafta Jibrila yayi yayi da zuciyarsa kan ya danne irin son da yakewa Ramlat kuma yana tuna kudadensa da yayi asara ba tare da ya samu riba ba,sabo da yace komai sabo da riba akeyinsa,har Addua yake Allah yasa Ramlat mijinta ya saketa tasha wahala ta rasa wanda zai so ta sai shi kadai ne zai ji tausayinta ya taimaka ya aure ta a hakan ma sai yayi mata wulakanci.
Har dadi yake ji idan ya tuna mugun fatansa akan Ramlat,

To kwana nan Dafta Jibrila ya samu wasu yan makafin kudi,yace duk duniya ba inda yake so ya zauna irin Zaria,
Yaje Makkah,ya siyi motarsa Honda ba laifi tana da kyau second ya siya.
Sannan ya Gina dan karamin gida me gate a Zaria duk cikin ribar Chemist na kauye, yana zuwa yayi 2wks ya koma Jigawa wajen aikin chemist dinsa da karbar Haihuwa,

Yana haka katsam Allah ya hadashi da Chuchu tsohuwa an tsufa a boko ba aure harda Phd,ido rufe take neman miji ta gaji da zaman gida haka ba aure duk iskancin tayi ta gama ba riba,
Jibrila anga yar gayu amma ba sonta yake ba kwadayi shima ya kaishi tunaninsa ya samu sugar Mummy zai ci kudinta ya fece,itama Chuchu ganin Dafta dan fulani kyakyawa dashi kuma ya kara wayewa ya dan iya wanka,gashi da mota kuma gidansa me dan kyau sai tace zata aureshi haka in yaso sai ta kara wayar dashi ya koma wayayye. Chuchu Allah ya zuba mata kaunar Dafta Jibrila,har gidansu yake zuwa,amma Bai taba haduwa da Ramlat ba,

Duk su Ammi suna tunanin wani hadadden mai kudi Chuchu ta samo sunji ta nace da zancen aure zata yi ta samu miji,Ammi ta sanarwa Prof kan cewar Za a yiwa Saurayin Chuchu screening akan auren Chuchu,

Papa yace ba damuwa yazo ranar Saturday yana gida,Chuchu da murna ta sanarwa Jibrila,shi murna yake yi zai yaudari Sugar Mummy Chuchu shi yasa yace dole ya yarda ma yaga Prof,Chuchu ta gama bashi sirrin Prof ta yanda zai haye Screening din Papa. Jibrila yace karkiyi Minding kin gane ai,mu ai mun waye a waye muke we are wiser dan every body in zis City,i am a doctor, I will move wiz him slowly slowly(zan tafi dashi a hankali a hankali)wallashi ki tambayi tarishina kiji wa ya isa,follow my History.

Chuchu maimakon Jibrila ya bata da dariya ko haushi da kauyancinsa dai taji ma ya kara birgeta tare da shiga zuciyarta.

Kafin Sardauna ya dawo daga masallaci Ramlat ta cakare da wata sabuwar kwalliya tata cikin wata yar fifigiyar Gown Milk color,zama tayi ta gyara gashinta sosai yanda suka mata a Saloon sai ta kwance tare da cire ribbom ta sakeshi har kafada,
Ta sha kyau,Sardauna dai yana shigowa yaga sabuwar Harka kallonta yayi sama da kasa,a ransa yana tunanin anya zai kai 4-5yrs kuwa ba tare da yayi komai ba ana masa wannan kwalliya ai ko tukwici ya biya,

U look so good Babyn Mami,Ramlat anji dadi tace Really? tana masa wani kallo me ban sha'awa,Sardauna ya daurata Saman cinyarsa tare da rada mata a kunne u look sexy dear, Zumbur Ramlat ta Mike tana yarfe hannu, lfy? Mohd ya tambaya, Ramlat tace abinka ne,abina me?Ramlat ta rasa Sunan da zatace kunya take ji sai tace Micijinka,Sardauna ya gane ta amma yace mene kuma micijina?tace uhm....wannan....jalala dinka,mene Jalala kuma ko sabon yare ne a Zaria? Zo ki nuna min ita da kanki, Ramlat tayi baya da sauri.Sardauna dan duniya ya gane me take nufi amma ya nuna Bai ganeba sai dai tazo ta nuna masa,
Tace ni bazan nuna ma ba,to fadi sunansa?tace wannan dogo kamar Sanda,hmm...sunan zaki fada naji,tace ni...ni....uhm...wannan fa wai baka gane ba abun wandonku,

Ohh..na gane tazuge ko? Tunda baka gane ba shike nan a bar kaza cikin gashinta,nop akan me ai gwara a figeta cewar Sardauna.Shuru tayi tare da Zama kusa dashi.

Bari muji su Abu da Hafsatu me suke soyawa ne a bangarensu.







AsmaBaffa
๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€
๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€๐Ÿ€


DUK INDA TA FADI



2pages in one




136-140 141-145




Official




By
AsmaBaffa






Wannan page naku ne
MAMAN WALEEDA
JANNAT
HADEEZA MUKTAR
FATIMAMUHAMMAD
NABEET ABSA
UMMEEY
MUM HANAN
HAFSAT KHAIRAN



jinjina gareki da dubun godiya My sweet MAMAN MEENAT.




Ayi afwa da typing error,sannan idan kinci karo da abinda Bai miki ba afwa sabo da dan Adam ajizine dole sai kayi kuskure.




Abu ce ta samu labarin cewar Hafsatu ta dawo daga gantalin yawonta,gyale ta figa tare da tafiya tasha ta hau mota sai Kano state har gidan Su Idrisa, Sallama ta rafka Salamma'alekum gafaranku dai bayin Allah,
Hafsatu tana ganin Abu ta gane fada tazo tayi mata,sai ta hade rai tare da amsawa can ciki,

Idrisa ya fito ya bude Randa yana modar zobo a ciki,tsabar wayewar Idrisa idan Hafsatu tana gida takanas zai siyo Zobo ta hada shi me uban yawa a cika masa Randa dashi tab,
Yaransu gaba daya suyi ta Shan Zobo harda Almajirai da yaran gari abokan yaran duk kowa da ya shigo ga randuna na n a jere guda uku daya randar Zobo wanda an gama tsula masa ruwa yayi wani garau,

Dayar Randar kuma Super deep yake siyowa package biyu a cika randar da ruwa asa kafi sugar da flavour a tona shima baya yankewa a gidan,
Dayar kuma ruwan Shane.

Daga Idrisa yazo zai bude Randa ba ruwansa da kazanta ya kwankwadi Zobo da flavour super deep,bai cika Shan ruwa ba,kuma da anyi baki za a kamfato musu shi wai su Sha.

Idrisa da murnarsa yace Abu kece a garin yau barka da sauka,ke Hafsatu kawo mata zobo ko lemo ta jika makoshinta,
Hafsatu tace ai ya kusa karewa ma Saura kadan haka ta kamfatowa Abu Flavour,Abu ta kafa kai ta shanye tana kai shi yasa nake son Birni ai Idrisa haka kuke Shan dadi kullum,lalalalllll...dole baza ka zauna a kauye ba ina,wannan rayuwa me tsada haka,
Mu ina zamu ga wannan ruwan dadinma da kyar muke samu bare zobo da lemo haka,

Suna hira sai ga Talatu Baba ta birni kenan ita ta waye ai,
Nan ma Haba haba Idrisa ya tarbeta tare da cewa Yau kuce rekekenmu zamusha Dani da yan uwana,Hafsatu kawowa Talatu Zobo,ta bude Randa kenan da wani katon kofin Silver za a kamfato Talatu tace a'a a'a bada ni ba niiiii na Sha wannan ko nasha kazanta da majinar yara,don Allah karku bani.
Abu tace ke Talatu ki dinga kyamar yan uwanki,mene da bakin dan Uwa,ni kam Bazan taba kyamar dan Uwa na ba,yanzu Talatu sai yiiiiiiiii Abu ta fashe da Kuka Talatu na kyamar bakin dan Uwanta,
Hafsatu ta tabe baki,Idrisa ya bata hakuri da kyar,suna zaune hira ta barke sai ga Daddy kif kif kif ya wuce burum ya bude Randar zobo ya modi flavour dinsa,
Shaheed hanci dagaje dagaje da majina shima ya bude yasha Zobo,
Yar Auta Salma hanci duk Majina ta rarrafa itama ta kora nata,
Talatu tace iceko kin gani Abu kin ga abinda nake fada miki gayyar kazanta.

Abu tace ahhhh lalalala laaaaas na gani Talatu,Talatu daina fada na gani Idona ya gane min,me yasa har Abada Hafsatu baza ki daina halinki bane?cewar Abu,
Jawo Daddy tayi tare da cewa kai Dan korar ubanka wa yace ka Sha ruwa haka hanci duk Majina,kaga dan bantan Uba,

Hafsatu tace gaskiya a daina dokar min yara,ya masifa kanwa Bala'i wlh bazan laminci haka ba.
Idrisa yace Abu ina ganin girmanki da mutuncinki Abu dan ke yayata ce wlh da sai na karya miki kafa,.

Ke kika haifa min yara ko ke kike ci dasu,na dauka maganar arziki ta kawoku,Talatu tace Idrisa mu kake fadawa haka sabo da munzo gidanka?Eh Ku daina zuwa wa yace kuzo munafukan banza a zageni a zagi matata da yara na,

Daddy cike da rashin kunya ya nuna Abu da yatsa yace a daina zuwa ana Zagar mana Uwa kullum kuzo ku zageta a gabanmu kuke zaginta tun bamu da wayo Uwa Uwa ce,a daina takura mata,muma mun fara girma Baza mu yarda dan kuna taimaka mana kuzo kuna zagar mana iyaye ba,

Abu tace iyyyyeeeee Daddy wato kaima ka girma,Idrisa kana jinsa?eh ya fada gaskiya ya fada cewar Idrisa,
Talatu ta fashe da kuka tace Idrisa kayi halin banza mu yan uwanka ina ruwan yaranmu da shiga fadanmu,
Tun kafin ka samu yaran mune a gaba bai dace ka barsu sun mana haka ba,ko ba komai mu iyayensu ne fadanmu daban na yan Uwa,Idrisa cike da masifa yace ku kuka jawo kunzo kuyi abinda ya kawoku salin Alin ku tafi mana,sai kullum kun zagi iyayen Yara ba dole su rama ba,kawai a kiyaye gaba,
Yiiiii.....Abu ta fashe da wani kukan,Talatu na goge hawaye.
Abu ta fara Allah wadaran halinka dan shaye shaye wlh kayi asara,Idrisa yace bafa za a zo har birni gidana a zageni ba,kun tashi kun bar min gida ko sai na yi muku wulakanci ku tashi,Idrisa ya zazzage su Abu daga tabarmarsa tare da surar katon itace ya rufa musu baya zai makesu,
Kar kuso kuga kaurin Abu na gudu da tsangalallen Zani,

Talatu tace har abada bamu ba Idrisa,Abu tace wlh kuwa tsinanne,Muje gidana ki kwana gobe sai ki tafi,nan suka tafi suna ta zance,dan danan kafin kace me su Abu suna ta Yiwa dangi Flashing suna kiransu suna fada musu abinda Idrisa ya musu ana ta Allah wadai,Ramlat da A'i ne kadai basu Kira ba sai zuwa dare zasu neme su.

Sardauna kai ya dau zafi ya kasa zaune ya kasa tsaye ji yake bazai iya jurewa ba,Ramlat kuwa lafiya lau take Amma bata san me yasa ba take tunano mafarkinta wanda wani ke shafata da dare kamar Sardauna,(karku manta ranar da Sardauna ya taba murje ta tana bacci)

Kallon Sardauna takeyi sosai lips dinsa yana mugun birgeta,
Sardauna dauriya kawai yakeyi amma ya gama kaiwa karshe domin Hajiya Babba gata nan ta cikin towel dake kugunsa ana ganinta sambal domin Indai itace to Allah ya horewa Sardauna zureriya kuwa sai Allah bada lafiyar harka.

Ramlat har kunyar kallonsa takeyi Sabo da tana ganinta,sai sadda kanta kasa tayi,
A daddafe ya lallaba yayi Sallar Isha ko Shafa'i da wutri ya kasa yi,
Idonsa yayi ja har hawaye sukeyi kwalla tab a ciki tsabar jaraba dake damunsa,
Ramlat ce take ta kallonsa yanda jikinsa ke wani rawa shi kadai,

Ramlat wacce su Fadeela sun gama fayyace mata komai kan harkar ma'aurata taji wani tausayin Sardauna ya rufe ta aranta tace Yaro ya girma fa,amma Sardauna ina zai iya wani fasa budurcin mace yanda yake da son lafiyarsa.

Mikewa tayi tare da cewa ina zuwa,Caraf Sardauna ya rukota tare da cewa ina zaki? Yanzu zan dawo wani abu zan karbo wajen Lilla

Ramlat tana fita ta fara ajiyar zuciya tana wash bari na dan ji sanyi sai na koma,wannan Sardaunan ba dai kyau ba,
Tana fitowa ta samu su Juicy a palo su Uku sun wani hade kai waje daya suna kallon abu a waya suna wow wannan yayi fa ,lallabawa tayi tare da lekawa,ba komai bane suke kallo face (Bf )blue film suna ta faman jin dadi wa'iyazu billa Allah ka shirya.

Ramlat tana lekowa jikinta yayi sanyi ta rufe ido tare da budewa gabanta ya fadi jikinta ya dauki rawa tare da matsawa gefe,ji tayi fa bari ta kara lekawa,kara lekawa tayi ta kara juyowa da sauri tana Salati,
Ta kara lekawa again sai ta dan Dade tana kalla,Allah ya tsine muku shegu tsinannu asararru cewar Ramlat tana nuna wayar da yatsa,

Allah yasa
tsutsotsi su fito muku a wajen,sai ta kara lekowa tare da turmutsa kanta cikinsu tace ku matsa na gani nafi tsine musu da kyau,
Juicy tace ke bar nan yarinya munafuka ki tsine musu ko ki gani,tunda tsinuwa zakiyi mene zaki ce zaki gani basai kije kiyi tsinuwar ba,
Ramlat tace ohh yo idan ban ganni ba ta ya zanji dadin tsine musu?ai gwara ina gani ina tsine musu zaifi,
Merry dariya sukayi gaba daya tare da cewa yar iska dai kawai zakice kina son gani babu batun tsinuwa,da yake badalace sai suka cewa Ramlat ta zauna a kalla da ita,
Ramlat ta zauna sosai ana gani da ita tana aika tsinuwa iri iri,tace yau naga tsinannu kunga kamar dabbobi,mun shiga Uku haka akeyi dama,kai...kalli tsinanniyar can wai me suke ji ne? Juicy tace ki mana shuru banza,Ramlat taci gaba Allah tsine jarabar duniya wai haka dama akeyi? Merry tace yarinya yafi haka ma,Ramlat tace hummmmm yanzu haka za ayi min?au dama mijin da ake ji dashi kallonki yakeyi? Cewar Juicy,Ramlat tace kamili ne wlh ba ruwansa,
Ramlat tace dan Allah ayi shuru mu gani,suka ci gaba da kalla Ramlat ta jรก numfashi tana matse cinyoyi tare da cewa kai wayyo kai....Ichichy tace dalla mene? Ramlat tace wani zutt zutt nakeji a kasana,ni dai wannan tsinannu ne gaskiya Bazan iya gani ba kwata kwata,ina sam Bazan iya gani ba yayi muni da yawa,laaaa kunga kunga wallahi nono ya taba mata,bazan taba kallar wannan tsinancin ba,masu gani ma Allah ya shiryesu domin ba a tsine musu daga kallo ba,kunji Ramlat tana ganin abu wai banda yan kallo atsinuwa.

Saida Ramlat ta dan gani da yawa ta mike tare da cewa Allah kiyaye na kalli wannan abu tambadaddu yan iska,
Ammi ce tare da prof suka fito palon da Sauri Ramlat tace wa ankara wa kula wa boyewa, tuni su Juicy sun gano zancen nata suka yi sauri suka kashe wayarsu,Ramlat ta balla musu harara tace ittakillah wlh ittakillah aji tsoron Allah mu daina biyewa shedan yana kaimu hallaka da wuri zaku rasa idanu kuna ji kuna gani zaku makance,

Ammi ce ta gasa mata harara tare da cewa da sukayi ubanki?eye da sukayi ubanki nace,duk basu girmeki ba shashasha fitsararra marar kunya,

Prof ne ya daka tsawa Stay quite Hajiya meke damun brain dinki ne wai?what is wrong with u?an cuceni da aka aura minke matar ladan Noma ba Wadataccen Ilmi,
Ramlat ta saki murmushi tare da cewa Prof ka dinga yawan karanta laws a gidan nan ko a rubuta a kafe a bangon dakuna Sabo da a dinga tunawa ana kiyayewa
Prof yace correct nice Idea na baki kwangilar aikin kizo zan rubuta miki laws ki tsara su ayi kato guda biyar abi duk kusurwar dakuna asa a kafe su, naga Illiterate din da zai karya doka,
Ramlat ta fara tafawa Prof yana jin dadi,Ammi tabe baki tayi tare jan tsaki ta bar palon.

Ramlat ta mikawa prof katon littafi tace a rubuta a nan gobe zanje cafe,Papa ya fara rubutu harda cewa su Juicy ku bace min da gani zanyi aiki.

Sardauna ya gaji da jiran Ramlat kuma ya matsu tazo ya dan murza abubuwa,ganinsa tayi a palo kawai ya rike hannunta tare da gaisar da Prof,Prof yace ina son muyi magana akwai abu ya dade yana ci min tuwo a kwarya,akwai wani haske da zan kara ma a kan karatunka,

Hannun Ramlat yaja tare da cewa sai gobe ina da abinda zanyi yanzu,
Prof yace baka da matsala kana da yanci Human Right ta tsaya maka.

Ko ta kansa Sardauna baibi ba ya janye Ramlat yayi ciki da ita,Ramlat nuku nuku ta fara yi tare da da rikirkicewa ta fara magana am sorry Ya Sardauna Papa ne ya tsai dani shi yasa ban dawo ba,
Ai dama nan kika fi kauri wajen shiririt a kina biyewa Papa yana miki shirme,
Ramlat tayi murmushi ni birgeni yakeyi,haushi Sardauna yaji sosai akan me zata ce wani yana birgeta
Zo ki min tausa me dadi,Ramlat ta fara dariya da kenan ya Sardauna ashe wayo kayi min ranar nan daga baya ai na tuno na gane, lallai ka fini wayo na tabbata namiji yafi mace Amma karfa kace wai irin fi na kayi da yawa no da dan kadan ka fini tunda ba wani girmata kayi ba,

Je kiyi wanka mu kwanta babbar yarinya na bar miki wayon naci girma,
Wanka ta kara yi Sabo da Sardauna bazai bari ta kwanta ba tare da ta kara wanka ba.
Fitowarta kenan Sardauna ya karbi karamin towel din yana tsane mata jiki ita kuwa Bf din da suka kalla dazu take tunowa tana jin jikinta wani iri,
Sai matse cinyoyi takeyi,Sardauna ya kalleta sosai sannan yace ya akayi ne?
Mene a nan din sai rike kafa kikeyi ki tsaya na gama goge miki jikin mana,Kamshin jikin Sardauna ne kawai ke tafiya da imaninta,
Sai kallonsa takeyi sanye da 3qtr da rigarsa na bacci masu laushi sosai milk color sun masa kyau,

Ke tsaya na duba wajen nan na gani ko dai wani kwaro ne a ciki,Ramlat tace ba kwaro bane uhm...ah...uhm...wani...abu na gani su Merry suna kallo a waya shine nake jin wani abu a nan,
Mene kuka kalla?wani...uhm...film ne basu da kaya a jikinsu sai abu

Please Login or Register in order to submit comment