Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gindin bishiyar gidan, shi dai kallonsu yakeyi kawai bayan ya gaishesu harda rusunawa irin wai surukai,
Dangi maza da abokan Idrisa na kusa dana nesa suma sukazo suka zauna a gefe,
Ramlat ake jira ta shirya,Ramlat dai cikin sabuwar doguwar rigarta ta shirya sosai ta shafa powder tasa red jambaki da dan kwalli dama Ramlat tayi mugun iya zana gira,idan ta zana sai ka rantse a gidan kwalliya akayi mata,

Rolling mayafin tayi tare da Sa flat shoe dinta,lady in black tayi matukar kyau,wata yar sabuwar handbag dinta baka ta dakko me dan kyau wacce zata ci kaya kala hudu,tasa daya doguwar rigarta ciki,inner wears dinta sai tarkacen kayan kwalliyarta sai toothpaste dinta da brush,harda soson wanka da sabulunta Sabo giv,ko mai dai cif ta hada abinta komai Sabo Sabo da tsofaffin duk sun rube a kayanta babu na dauka,body spray dinta dan dari da hamsim ta feshe jikinta dashi,ai kuwa kamshin har waje,wasu sukace Amarya sai kamshi Amarya tasha kamshi,Ramlat dai rai babu walwala,

Haka ta fito rataye da jakarta abinka da wacce ta saba tafiye tafiye kullum a kan hanya,komawa tayi kusa da Sardauna ta zauna itama aka sasu a tsakiya mata iyaye sukayi fadansu ta ko ina akan zaman aure har suka gama,maza ma suka fara nasu Ramlat sai kwalla akeyi a gefe,murnarta daya zata ga Mami,
Bayan an gama Hafsatu ta kara yin nata ita da idrisa,Abu tace Amma dole za a tafi da yan rakiya suga gidan Amarya,Idrisa yace dan gidane yaro danmune ba bako bane, ba sai kun bisu ba,ku kyalesu idan ta haihu kwaje suna,
Kowa ya saki baki Idrisa yace eh ba wacce zata sarakan kazanta ku je ku cika musu Masai da kashi ana kauyenci da shewa.
Shuru akayi kamar mutuwa ta gifta,Sardauna kuwa anan bangaren Idrisa ya birgeshi dan bazai iya tafiya da wannan kauyawanba,itama Amaryar dan ba yanda zaiyi ne,

Har mota suka rakasu shi dai Sardauna Hafsatu ya kalla tare da kyafta mata ido yana daga mata hannu kar ta damu ba matsala,Har zai ja mota,Abu tace tsaya Ango kai Idrisa bawa yarinya hakkin sadakinta,
Idrisa yace yarki ce ko tawa? Amma kowa sai yace gaskiyane sadaki hakkinta ne sai taga dama ta baka,fuuuu ya shiga gida ya dauko kudin a bakar leda yace gashi kar kusa yan fashi suzo gidana ko ayi kidnapping dina,

Ramlat ta karba tana murmushin maganar Kawun nasu bude ledar tayi a wajen ta fito daga motar ta kwashi dubu dari biyu a ciki,ta bawa ummanta dubu dari ta dauki dubu dari ta rabawa dangin Idrisa Maza da mata,sai a karshe ta mikawa Idrisa ragowar dubu darin, Ramlat yanda ta tsani babansu bata so ta bashi ko kwandala ba hakan ma Sabo da mutane tayi,

A wajen Idrisa ya dinga bala'i an ci masa mutunci duk kudin saida aka rabar za a bashi ragowa,masifa ba ji ba gani ya kusa masge Ramlat ta fada mota da gudu ta rufe tana haki tace muje,Sardauna yace bari na kara masa dama ban bashi komai ba,Ramlat ta hade rai tare da cewa karka bashi ko kwandala muje kawai.

Ai kuwa Sardauna yaja fiiiii cikin kwarewa suka tafi,can kuma zance ya gama gari Idrisa ya siyar da yarsa,ai siyenta akayi har Dubu dari biyar, Idrisa kuwa yana can abokansa sun tana ji whot karta da kayan maye za a tayashi farin ciki ya aurar da yarinya,sai bulbula hayaki da kwaya sukeyi a kango suna buga Karta.

Bayan Sardauna yayi tafiya me nisa sun bar kauyen gefen titi ya gangare tare da shiga cikin wani koren waje me inuwa kyau da ciyayi ga ruwa garai garai me kyau a gefe kogi guda,Iska me sanyi da dadi tana kadawa,mutane na wucewa jefi jefi ta kusa da wajen, tsayawa yayi sannan yace nifa na gaji da taimaka miki tunda nazo cikin taimakonki nakeyi to ni indai ina tare da mutum dole sai dai ya dinga min hira,ki sani wannan auren da aka daura na aureki ne ki Zama baiwa kuma Jakadiyata, kuma da turanci nake so,sannan kiyi min kirari kamar dan Sarki da hausa oya start ina jinki,idan kin iya na karasa taimakonki idan baki iya ba na jefarki a hanya.




AsmaBaffa
[9/20, 6:28 AM] 0mmer Farouk: 🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀



DUK INDA TA FADI




31-40



Official




By
AsmaBaffa





QUEEN MERMU INA GAISUWA,REAL MAMAN WALEEDA MISSED U ALOT,JANNAT TA SALEEM LOL.


MASU SHARHI MUSAMMAN ASMABAFFA FANS CLUB WANNAN PAGE NAKU NE.





Bude mota Mohd yayi tare da fitowa iska na kadashi sanye cikin farar shaddarsa wacce Dinkin fitted ne na yan gayu yayi matukar kyau,ya Dade rabon da yasa shadda sai yau Mami ta matsa masa wai yaje wajen Hafsatu da manyan kaya zasu fi ganin mutuncinsa,kuma gashi ma Ashe yaune yayi auren da ko a mafarki baiyi zaton hakan ba.

Ramlat ma fitowa tayi daga cikin motar tace pls mu tafi mana,na fada miki fa idan kina so ki fara Kirari da Hausa ko Hira me dadi da turanci,
Murmushi Ramlat ta saki a ranta tace lallai wannan yaro ne sosai,
Shuru tayi bata yi daya daga ciki ba,gajiya tayi da tsaiwa tace gwara fa nayi kawai mu tafi yaron nan rigima ce dashi da yarinta,ashe Sardauna yaji abinda tace mishi yaro amma sai ya kyaleta ya nuna kamar Bai ji ba,
Gabansa ta karasa yana zaune ya shinfida sallaya harda ajiye ruwa Eva da cock a hannunsa yana korawa dama akwai a motarsa yasa Mami ta zuba masa a cooler tare da manyan kankara ciki,

Sai ta bude baki zatayi sai ta fasa,tabe baki yayi yace gwara ki fara tun kafin na gama na tafi na barki,
Dakewa tayi harda gyara hannun Riga tare da nannadewa kamar zatayi dambe ta daga hannu sama tare da dunkulewa yanda akewa sarakai kamar zatayi dariya amma ta danne ta fara cikin siririyar muryarta me zagi da dandano,,,takawarka lfy,Allah ja zamaninka Cau....Cau.... shut up taji muryar Sardauna yace haka akeyi ni dan tauri ne zaki ce Cau...Cau...error idan yayi yawa ko kinyi barinki zanyi a nan na tafi ki fara in other words,

Numfashi taja ta kara daga hannu tare da knilling down a gabansa tana uhm...uhmmmmm...can ta fara tunani yanda ake kirari tace Allah kara lfy da Nisan kwana fari me farar zuciya,dan Kabiru me hadarin Naira dan Bilkisu baya goya marayu bata da sama da kai,da daya tamkar da goma,lfy.....dai zaki...dan toron giwa.....shup up nine Animal lion fa kuma dan giwa Mum na ce giwar? Stupid I said in other words sai kin fara abin kirki sai ki fara shirme,

Shuru tayi tare da sunkuyar da kai a ranta tace yau fa naga ta kaina wannan wanne irin mutum ne wlh yarintarsa tayi yawa,
Kara shiryawa tayi sosai ta fara lfy jikan Maminsa...kaga na Mami Saurayi dan gayu me daukan wanka,babu kamarka a wanka,daga kai wanka ya kare,duk wacce bata ga wankan Sardaunan Mami ba to kallo ya barta wacce ta rasa Sardauna itace ta rako mata duniya,baya goya marayu,galleliyar mota,galleliyar shadda gallelen jiki,idan Mohd ya ratso waje to maza sai dai su ja da baya domin babu kamarsa,me taimako me Zumunci,Sardauna dai anyi luf ana nishadin wannan kirari tare da kora lemo,

Sai me wallalin idanuwa kamar madara,Saurayi na Mami babu kamarsa,dan Kabir,dan Bilkisu jikan Mami me kyauta da abin hannunsa,kaga wanda zaka kawo bukata ya dauke na hanunsa ya baka,farar zuciya farar aniya,sai me farar fata dan Balaraben Mami murmushi Sardauna ya wani saki,tare da nunawa Ramlat kusa dashi ta zauna harda mika mata lemo daya,
Sannan yace aikinki na kyau amma ki kara koyar wasu domin kullum kala kala zaki dinga min, da sauri tace an gama Baturen Mami.

A ranta tace jaraba naga ta kaina,ta shanye lemonta sannan yace one more kara wani mu tafi,a ranta tace bari nayiwa yaro na yan tauri....sai ta fara kai kai Ku gafara ga Maza sun ratso wlh wuya a dajin Sambisa,Sai ga Sardauna eho wuya a dajin falgore,sai ga shanu rigija rigija,robar lemon dake hannunsa ya kwala mata a kai Stay quite,sosa wurin tayi yace muje kina bata min mood da kauyencinki zaki waye kuwa?

Kasa kallonsa tayi saboda yanda idanunsa suke mata kyau sosai,gashi kwarjini yake mata,mota suka shiga suka ci gaba da tafiya,yace Saura sweet words zaki fara fada min kuma in English language har sai na gaji da ji shima yabona zaki dingayi a cikin words din. Ramlat tace kamar ya yabon kamar na frnds ko bf or what?yace frnds...yanda nake a wajenki nake birgeki etc,Ramlat tace ni baka birgeni ai,Yace karya kike dole na birgeki nama sani ko Bana birgeki naji just kimin kamar ina birgekin thts all.
Nan ma Ramlat ba musu ta fara cikin tsantsararren turancinta dama Ramlat duk inda taga loves words burinta ta haddacesu ko wasu sweet words. wanda ya tafi da Imanin Sardauna,bai taba zaton hakan ba

Yaji Ramlat ta fara you are the second most beautiful guy I've ever seen,
Da sauri Sardauna yace who's the first?
It's you when you smile ta karasa tana wani hade rai,wani lumshe Ido Sardauna yayi a ransa yace uhm kaji yar kauye.

Husband and wife are like liver and kidney...muryar Sardauna taji yace hey...u better stop tht Nonsense who's ur husband? Ramlat tace ba kai kace nayi ba ko ma wanne ne,yace to banda wannan change in other sweet words which kind liver and kidney.
Ci gaba tayi I'm feeling happy do u knw why? Sardauna yace why? Coz I'm so lucky,do u knw how?
Kallonta Sardauna yayi da mayun idonsa ba tare da yace komai ba,tace Coz God loves me,do u knw how?bcoz he gave me a gift hmmm taja numfashi If not bcoz of u da tuni na tsufa gidan liman,banda Hausa kirari kadai zaki min da Hausa na fada miki so error.

Yace na gaji da Jin wannan yabeni sosai in English,yabo kuma?,yace yes ko na jefar dake a hanya,
Wayyo cewar Ramlat ta ci gaba,
Sweetness in your speech,talent in your mind,love in ur heart.....which love? Sardauna ya tambaya,tace sorry to peace in your eyes strength in ur hand....tabe baki yayi yace wannan baiyi ba Sam ba dadi yi min Angry words naga fushinki ,kuma kina yi da jikinki kamar gaske error daya fita zakiyi a motar nan ina jinki.

Hannun Riga ta gyara tare da turbunewa tana huci kamar zata daki Sardauna da karfin gaske cikin yanayin fushi tace
What makes me angry?the education of the children,how in God's name can you expect to have a functioning society the way we teach our kids...ta karasa da karfi eyehhhh.....Saida Sardauna ya toshe kunnensa yana dariya sosai,ke karya kawai kike tsarowa wanne kids ne dake?

Bata kulashi ba taci gaba da masifa tana huci there's no excuse to be bored sad,yes Angry,depressed,yes crazy...but there's no excuse for boredom...ta kara yi cikin masifa da matukar tsawan never......ever.
Saida Sardauna ya kalleta yanda take masifa kamar gaske yace to mene hakan daga cewa Angry words?

Sorry there's no space for ur msg in my inbox and also in my heart, da sauri Sardauna yace ni......a heart dinki God for bid Bana fata,
Kyale wannan haukan naki karki bata min rai,fada min mene Kiss?

Da sauri ta kalleshi kunya ta kamata,tabe baki yayi yace answer me.
Matsewa tayi itama a ranta tace Jin kunyar marar kunya asara ne wlh,
Love is a Name,but kiss is a game forget the name let's play the game,ya kike karanta min kamar SMS?zaki bar motar nan na miki tambaya kina kawo min nonsense.

Kara bata fuska tayi kamar zatayi kuka tace kiss....kissing is the best practice for lips,its also keep the lips wet,Sardauna yace uhum and what? Soft,flexible and reddish pink.dariyar dadi Sardauna ya fara yace kin cinye yarinya Ashe kin sani,to advice zaki bani akan kiss,
Ramlat a ranta tace dan iska a fili tace so always keep kissing your girl,yace girl?tace I mean your wife....uhm....ba ni ba your second wife.

Yace yanzu naji zance ki daina kiran kanki wife sabo da a matsayin jakadiyata kike kimin aiki da kirari,idan ina son hira kiyi min shine aikin aurenki,
Idan munje gida komai nawa ke zaki na yi min wanki da guga ne kawai baza kiyi ba,shima inner wears ne ke zaki wanke su hope u get it? Tace yes,yace Good for u.

Bazan iya driving to kd ba yanzu ba, a kano zamu kwana kuma one room zan kama tunda kudina duk sun kare a gidanku,Ramlat ta cuno baki wa yace ka biya Sadaki da yawa? Sai dai na ranta ma a sadaki na,Sardauna yace Over my deadbody na bada sadaki na karbi Rance ai gwara na kwana a titi,ance miki talaka ne ni?Allah ya hore min yanzun ma niyyar kama miki daki ne banyi ba sabo da na Kula da wankanki da tsaftarki jikinki, jinin kauyawa kawai.
Ramlat tayi shuru bata ce komai ba a ranta tana ta auna masa tsinuwa.

Saida ya tsaya a Yahuza yayi musu take away,ya kara shiga Jalsa ya musu take away na fried rice with salat,da chips sannan a Horizon hotel ya kama musu 1room tal,
Kulle motarsa yayi a gajiye ya karbi key din room dinsu ya tafi tana binsa da yar jakarta a baya,shima rataye yake da jakarsa ta yan gayu me tsada da kyau sai ledojin takeway dinsu.

Duk wanda yaga Sardauna da Ramlat bazai taba zaton sunyi aure ba,sabo da gaba dayansu yara ne basuyi kama da masu aure ba,musamman Sardauna babu wanda zaice yana da aure duk da tsayinsa,duk inda suka wuce mutane da alhazawa salati da sallallami akeyi ana kai duniya ta lalace karshen duniya yazo ka duba wannan yaro me konannen gashi da gani dan gidan wani attajiri ne sun gama watsewa tir, ya dauko yarinya zai lalata ta,wayyo duniya,wasu kuma jinjina kai kawai sukeyi ana alajabin wannan abun.

Su Kansu masu hotel sai da suka tambayeshi amma Sardauna ya dinga zazzaga musu masifa sun kirashi da yaro zasu raina masa hankali,da kyar suka bashi hakuri ya karbi key ya wuce tare da fincikar hannun Ramlat.

Suna shiga Ramlat fitsari ya kamata sai tsalle take tana matse cinya,mene? Sardauna ya tambaya tare da bude kofar toilet zai shiga wanka, fitsari zanyi wlh dan Allah ka tsaya nayi fitsarin na fito sai kayi wankan,tsaki yayi zai shige abinsa Ramlat taja yaji tana matse kafafu wlh da gaske nake zanyi a wando pls,
Sardauna ya shige kafin ya rufe kofar ta fada ciki itama pls dan Allah Sardauna yace sai dai kiyi a gabana amma ba inda zanje

Haba dan Balaraben Mami me farara zuciya,me tausayi da imani,Dan kyakyawa na Mami farar fata farar zuciya,dadin Kirarin yaji yace to zo kiyi bari na fita kirari ya ceceki,
Murmushi tayi tare da kulle toilet din tayi fitsarinta ta waje taji muryar Sardauna yace karbi Handbag dinki kiyi wankan gaba daya idan kin fito zanyi,

Dadi taji ta bude kofa tare da karba tana murmushi ta karba tnx alot dan Baturen Mami Saurayin Namiji me dogon Zamani,ta kulle kofa ta dauki brush da toothpaste ta fara yi sannan ta Ciro salt a Leda ta kuskure bakinta da ruwan Zafi da Salt,

Harda sa Salt a brush ta kara goge harshenta kadan har can ciki.
Wanka tayi ta gama tas amma ta sai ta dakko tasa hijab dinta kato ta dauro zaninta da ta sakoshi a jaka,fitowa tayi da bag dinta,
Kallonta yayi up and down tayi wani fresh yace mene haka Towel biyu fa nasa a kawo sabo dake zaki daura zani ki fito kamar tsohuwa baza ayi wannan kauyancin Dani ba,indai kina so na zauna dake naci gaba da tallafa miki sai kin Zama yar gayu oya cire ki daura towel kar ki kuskura na kara ganinki da hijab indai ba sallah zakiyi ba,toilet ya shige tare da dauko towel biyu karami da Babba ya mika mata ungo ki daura wannan ki goge jiki da wannan.
Kina bata min time,kamar zatayi kuka ta karba jiki na Rawa yanzu dan wannan towel din zan daura? Sai kiyi kuma,
Suna ta tsaye shuru taki yin motsi yace don't let me repeat my self.

Da sauri ta daura Towel din tare da zame zanin jikinta yace shanyashi a nan ya nuna mata murfin sip a nan ta shanya zanin yace hijab ma sashi a nan,haka ta kara cire hijab kwalla na zubo mata ta shanya, tunda ta cire Sardauna yake ta Shan kallon sura mafi kyau da ya taba gani a duniya mamaki yakeyi sosai yana ta kafeta da mayen kallo,

Cuno baki tayi tace ka tafi wankan ka mana wai ,murmushi ya saki me kayatarwa cikin salon tsokana ya mata rada a kunne Rashana ta samu lallai Ashe kin girma haka tanjami.

Kuka ta saki me karfi tare da cewa wlh ni ba yar iska bace ,Sardauna yace tab ni kuwa dan iska ne tun tuni babu yanda zakiyi dole na kawo miki tallafi cikin dare,kuka ta kara saki ni wlh bana so bazan kwana a nan ba,wanka ya shige yana kashe mata Ido daya,
Saida tayi kuka ta gaji sannan ta Mike tare da daukan Body spray din Sardauna kawai ta fesa a jikinta tayi sauri ta mayar da doguwar rigarta ta dazu sannan ta fara sallah,tana idarwa Sardauna ya fito da dan towel dinsa daya a hannu daya ya daura,goge jikinsa yayi tare da cewa ke kika fesa min turare? Tace eh kayan Alhaji ai na Hajiya ne, good da kika fada da kanki,tsorata tayi ta kara tayar da sallar nafeela,ko kunya Sardauna babu ya gama shirinsa tare da sa wani dan guntun boxers ko singlet bai sa ba,
Jallabiya yasa tare da fara sallah shima yayinda mamaki ya kama Ramlat yanda taji qiri'ar Sardauna me matukar dadi da kwarewa.
Ya Dade yana adduoi da azkhar sanna ya gama ya Mike tare da cire jallabiyar ya jefa saman sofa,

Karfin Ac ya kara sannan ya zauna gefen bed ya jona system dinsa a charge da phone dinsa guda biyu,
Har yau Ramlat nafeela take ta faman yi tare da satar kallon surar Sardauna me matukar kyau da jan hankali luwai luwai komai ga kamshi,Hajiya Babba me matukar tsayi da kauri a cikin boxers kamar ta Faso wandon ta fito amma ko kunyar Ramlat baiji ba ya zauna haka har wani baje kafafu yakeyi tare da balance sosai.

Gabanta ya karaso tanayin Sallama ya dauketa cak ya jefata saman Sofa sannan ya linke sallayar ya maida bag dinsa,
Take away ya jawo yace je ki cire wanna uwar rigar taki kisa marar nauyi kizo,
a hankali tace ni dai iya dogayene Dani kadai,yace ok tare da mikewa ina da gajeru ni.

T-shirt fara yar karama ya dauko mata da wando tight rabin cinyar kadan yace sa wannan banda wannan shegiyar bra din taki,iska zaki Sha sosai.
Ramlat tace ai a haka ma ina Shan iskata ga Ac,Sardauna ya furta hmmm ban son musu nasan iska bata ratsaki dole kisha iska na fada miki ko na barki a nan na tafi Kd wajen Mami sauri kiyi yanda nace ni Bana son kazanta ana maimaita kaya duk dirty dasu.

Da kyar ta karba tana kunkuni ta shiga toilet tayi yanda yace da ita ta linke kayan data cire zata mayar cikin handbag dinta,yace Bana son kazanta zaki hada dirty clothes da masu wanki ajiye cikin can gobe sai a gyara.ajiyewa tayi tana ta fushi,

Sardauna fa yaga yanda Ramlat tayi kyau cikin T-shirt dinsa da tight,sai kallonta yakeyi musamman cinyoyinta da kafafunta mul mul dasu masu kyau farare.
Kamar ba kallonta yake ba yace zauna kici abinci yana fada yana ta kallon kirjinta yan dagwas dagwas ba bra a T-shirt.
Ramlat kanta na kasa ta zauna a gefen bed din itama ya mika mata kowanne Leda uku nasa,daya ruwa da lemo da yogourt,daya naman Yahuza,daya kuma abincin Jalsa,
Shi kuma ba yogourt sai fura lafiyayya domin yana son fura sosai,Ramlat ma tana mugun son Fura,tana ganin tasa ta fara lashe pink lips dinta a hankali tace ni...nima furarka zansha me zanyi da yogourt ni Bana sonta tana shagwaba ta jefar da robar yogourt din wannan ai son kaine.






AsmaBaffa
[9/20, 6:28 AM] 0mmer Farouk: 🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀



DUK INDA TA FADI


2pages in one


41-50




Official





By
AsmaBaffa







Wani birgeshi Sardauna yaji tayi sosai shagwabar ta mata kyau,amma sai yace to sai dai in karki Sha amma bazan San miki wannan ba, kukan da ba hawaye ta fara cike da shagwaba uhm...uhum....sai dai ka cinye du ta tura masa ledojinsa ta koma saman Sofa ta kwanta,
Mutuwar zaune Sardauna yayi tare da sakin baki yana kallon shagwaba,kar kici din cikinki yarinya cewar Sardauna Ramlat tace da nawa ka girmeni?abinda same age muke nafa San komai,Sardauna dai baice komai ba yanata cin abincinsa Ramlat na hadiye yawu anga girki iya girki,

Saida ya gama cin komai ya zuba ledoji a dustbin sannan ya fara Shan furarsa a hankali,
Ramlat sai kallonsa takeyi kamar zata fada ciki,
Gajiya tayi ta taso har wajensa tare da bude masa baki dan Allah sanmin spoon daya kaji Yaya Mohd din Mami,murmushi ya saki wanda yasa Ramlat gigicewa,da kyar ta saita kanta, cikin shagwaba tace pls....ya Sardaunan Mami,haba Dan jikan Mami,na Maminsa me daukan wanka dan sanmin kaji dan kyakyawan da babu kamarsa ta karasa tare da bude bakin again, sai kuwa gashi yace to gyara durkusawa tayi a gabansa tare da daura hannayenta saman cinyoyinsa bakinta a bude ya zuba mata spoon daya ta shanye tana lashe lips,ya kara mata ta shanye yaci gaba da bata tana ta faman shanyewa,saida ta shanye ta tas sannan ta dago tana kallonsa tana murmushi tare da cewa dadin Bala'i baka ji ba Allah,kamar karta kare ma ban

Please Login or Register in order to submit comment