Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akeyi ni na manta su nansa ma,karyafa Ramlat takeyi tasan sunansa kawai kunyar fada takeyi shine tace ta manta.

Sardauna yace uban waye yace ki zauna ku kalla tare dasu,dama abinda kukeyi kenan ? Mata ba aure suna kallo tashin hankalinsu zasuyi daga karshe suyi Zina,ko ma suna da aure ai bai dace ba babu kyau,Allah ya tsinewa masu kallo,kuma da wuri idon mutum zai makance,tunda su yan iska ne ke sai kije ki biye musu,yanzu da banzo bafa?kin jawowa kanki yarinya abinda kike so shi zan miki tunda Allah ya taimakeki kina da miji,

Haka kawai kije ki kalli abu ke in banda baki da wayo kina da miji sai kizo kice muyi ki koyi abinda kike so har ki koya ki kware sosai ki zama expert Amma kin biye musu yan iskan banza marasa tarbiyya da Ilmi,shi yasa na saki a Islamiyya dama,

Cike da shagwaba tace to wai kai dan Allah nima fa Nasan babu kyau nasan komai an koya mana a Islamiyya naji a wa'azi ni ban taba gani ba yau dinma tsautsayi ne naje na leka cikin wayar da osuke kallo,da na gani sai na gudu sai naji ina son na kalla ko zan gudu sai naji kamar wani mayen karfe ya manne min kafa kamar an rikeni tare da danneni a wajen,idona na rufe sai ji nayi an bude min shi a kan Screen din yana ta kallo yana ta kallo ina tsinewa da baki Amma anki a daina nuna min abin ya zanyi dole sai tsinuwa a baki

To shine yanzu kuma sai naji ana ta harde min cinyoyi ka gani...ka gani ba ni nake yi ba.
Dariyace me karfi ta tasowa Sardauna kamar cikinsa zaiyi ciwo Amma ya danne kadan ya danyi tare da cewa rufe min baki sarkin tsari ni zaki tsara kin gama kallon abinki kinji dadi zaki zo kina bla..bla.. bla..bla...see ur mouth u r nt even ashame of ur self.

Kai dama ai baka yadda da abinda nace ,ta fara Kukan shagwaba tana dire diren kafafuwa,
Sardauna ya saki baki a ransa cewa yake oh Allah have Mercy on me, ths girl wanna kill me,

Tana ta faman shagwaba sai gani tayi Sardauna ya kashe light duf tare da zare mata towel hade jikinsu yayi wuri daya tare da rada mata a kunne tsaya na rage miki qqabinda ke damunki ko zaki ji sauki.

Ramlat dama ta riga da ta taso da sha'awarta kadan take jira,luf tayi sai ma kara kankame Sardauna da tayi,
Bakinsu ya hade wuri daya hannayensa na saman Mazaunanta yana lailaya su,
Ramlat kara kankameshi tayi suna kissing din juna da zafi zafi,
Tuni Sardauna ya zare kayansa daga shi sai Boxers Sabo da kunyar Tsirara yake ji gaban yarinya,
Ramlat ma da pant dinta,

da kyar tace Bazan iya tsayawa ba ni....ai fa dama jira yakeyi cak ya dageta sama tana mamaki da yake iya dagata cak kamar jaririya,

Bed suka koma ya baje Ramlat tare da fara sucking boobs dinta yana murzasu yanda ya ga dama nishinsu kawai kake ji,Ramlat harda shure shure da burbuwa tana jin dadinta,

Sardauna dai yau rakarkashewa yakeyi sosai,yana hura mata kunne tare da zura harshensa cikin kunnenta Ramlat taja yaji tare da shidewa,tayi wani lakwas,
Sardauna kalamai yake rada mata masu dadin tsiya Amma Ramlat hankalinta ya gushe gaba daya bata ji sai sama sama,

Ramlat bata karasa tafiya ba saida ya fara licking kasanta ta dinga cukwikwiya masa gashi,sai da ta yamitsewa Sardauna gashinsa kamar zata cire masa gashin.
Sai da ya tabbatar ta samu jin dadi da nutsuwa sosai sannan kuma ta matsa gefe can karshen gado tare da kifa ciki tana maida numfashi,bayan ta huta sannan ta juyo tare da cewa Yaya Sardauna yau ba wanin ya Sardauna,Complete Yaya tace wai kai Aljanine ko Aljanune da kai?
Dariya Sardauna yayi tare da matsawa jikinta yace me kika gani?tace wannan yafi kaza da kwanta amfani a jikin dan Adam.da can kasan da haka Amma sai ka wani yi sakato da kai,ai wlh kai baka da wayo ashe ban sani ba.

Dariya Sardauna yayi sannan yace ai wannan ba ayi me dadin ba wannan dan autan ne ba ayi Babban ba,
Ramlat tace ni wannan kadai ma ya isheni zaman duniya,Zaman duniya dai bana kiyama ba to ya isheni,
Dariya kamar za ta kashe Sardauna yau,

Yace ni kuwa Babban nake so nan gaba,Ramlat tace ai kai baka da godiyar Allah sam,ina laifin wannan ma,komai na dan Adam ku baku iya samu ba,baza kuyi sama sama ba sai kun ebo duniya da fadi,garin ebo duniyar nan taka ka wani kawoni Degree yanzu da tuni ba muna tare ba kana min irin wannan abun,ai ni ka gama cutata tunda naji za a kawo ni degree nasan Ba a kaunata,nasan tauye min hakki na za ayi,tuni nasan dole irin wannan ya faru,yanzu gashi dai yau shekara daya baama tare kenan ban taba jin wannan ba tun wani mafarki da na taba yi shima gaskiya na ji abin nan.

Sardauna yana dariya yace kuma baki san wani abu ba wannan abu shine hakkin daya kamata me aure ya sauke,Ramlat tace kaji ko?to na yafe maka na shekarun baya,
yanzu tashi ki gani ki ramawa kura aniyarta kimin abinda na miki exertly naji irin abinda kikaji kema ki sauke hakkinki,ni na sauke nawa,
Ramlat tace ni ban iya ba, koya zakiyi a jikina mene amfanina,nima ba iyawa nayi ba gwadawa nayi kema kiyi hakan,
Ramlat tace ni...gaskiya kunya nakeji,

Ok amma ke da onake miki ai baki ji kunya ba ko?na miki kinji dadi ni Baza ki min ba?
Ramlat ta makale kafada wai taki,shike nan nima Bazan kara yi miki ba,ai naji hakan ma ya isheni,

Ganin da gaske take ya marairaice mata yana mata shagwaba shima harda Kukan Karya jin yana kuka ta zata gaske ne,tace bari na gwada nayi maka ka daina kuka mene abin kuka akan kafi Chicken and Egg,
Harda rufe ido yana shesheka wai kuka yakeyi,

Ramlat tace to bismillahi da sunan Allah mai rahma mai jin kai,Ni Ramlat Idris nayi niyyar daffaka wannan Sunna me daraja Allah ka bani ikon yinta dai dai,Allah bamu san dai dai ba kai kasan dai dai Allah ka iya mana,kasa mu samu ladan wannan sunna.

Sardauna bai san sanda ya fashe da dariya ba,sai yacewa Ramlat da Larabci zakiyi dama tsokanarta yayi dan yasha dariya,
Ai kuwa tace au na manta Bismillahi Nawaitul Romanciyya fissunna wa Habbity Mohd Sardauna.

Sardauna ya kyalkyale da dariya tare da kankame Ramlat yana ta dariya taki tsayawa sai da kyar,sannan yace to bismilla ya Sayyadar Sunna,Ramlat itama dariya tayi ta fara kwancewa Sardauna number 7 dinsa gaba daya ya zare,
Sai da ta gama dashi tas tayi masa dalla dalla sosai yaji dadin harkar nan ya samu nutsuwa,sannan ko wanne yayi wanka suka kwanta basuyi bacci ba hira suke tayi na bayan rabuwa makale da juna.
Sun dade kafin daga bisani bacci yayi gaba dasu.


Yau Saturday yau Dafta Jibrila ya gama shiri tsab ya shararo motarsa gidan su Chuchu,har kayan da zai Sa yaje wajen Papa Chuchu ce ta siya masa ta nuna masa yanda zaisa,ai kuwa kamar ba Dafta ba yasha uban kyau,
Prof yana palo ya gama shirin tarbar bakonsa.





AsmaBaffa

Wlh sharhi da nishadin da kuke sani fans shi yasa nake daurewa nayi mana typing musha dadi muma. Loves u all.
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀



DUK INDA TA FADI





146-150




Official




By
AsmaBaffa






House of Hausa Novel
AsmaBaffa fans club
Taskar firddausi so dangi
Wannan page naku ne Sabo da Sharhi kullum ba yankewa tnx.





Prof zaune a palo yana ta faman jira yana jan tsaki an bata mishi lokaci,
Ammi ya kwalawa kira tana fitowa ya fara masifa wannan wanne Nonsense ne African time din yayi yawa,wannan yaron ko waye bai san muhimancin time ba,understand Hajiya ba son each and every single second kayishi ba tare da abu me ma'ana ba,how..how on earth zai zaunar dani ina jiransa yasan ayyukana kuwa yasan amfaninsu,Ammi tace dan Allah Prof ka dinga hakuri a duniya haba zai zo mana,

Tsaki Prof yaja tare da cewa yaro dai kawai kuce bai san ma me yake ba,taya zai karya kundin tsarin doka,Hajiya idan bazai zo ba kuyi masa waya da Allah na wuce important issue na
Chuchu anci wanka ta fito Prof ya balbaleta ya zaki dauko mana kidahumi wanda Bai San darajar lokaci ba,wannan idan kika aure shi nasan common kayan miya kafin ya kawo yunwa ta illata min ke,sabo da Bai San me ake cewa Time ba.

Aure hauka ne ko me cewa akayi dole sai kayi aure zaka rayu,mutane kuna bani mamaki,dan bakayi aure ba ko kaki yi da wuri sai a dinga ganinka wani dan wuta,
Aure hauka ne an an fada miki akan kin matsu da aure sai ki dauko shirme ki kwaso min.

Assalamu'alaikum Sallamar Dafta ta dauke hankalin Ammi da Prof tuni Chuchu an fada daki kaji tsohuwa.
Ammi tana washe baki tace hankali ya kwanta Prof gashi nan

Prof ko amsa Sallama baiyi ba y tari Jibrila da fada,tun anan ka fadi screening,a haka zaka samu aure?Jibrila yana takowa Prof yace work like a sience student ka tsaya kana daudu kamar mace be a man,be strong young boy,
Gumine ya fara ketowa ta ko ina a jikin Jibrila ya gama Tsorata da karaya musamman turancin Prof,
Da kyar ya lallaba tare da gaisar da lo Prof,

Go straight to the point cewar Prof,Jubrila ya gyara zamawa tare da good afternoon sir,Prof ya bude baki tare da furta God ba yanzu muka gaisa ba kuma na mene na kara gaisuwar,jikin Jibrila rawa da gumi yakeyi Prof ya kalleshi tare da tausayinsa yace relax relax young boy,
Jibrila tari ya kasa yi a palon,Prof yace kaine kace kana son yata zaka aura? Yes cewar Dafta,Prof yace good wanne mataki kake a karatu?ya sambado karya ya gama degree da Masters dinsa,Prof yace da kyau amma da ka kara ko phd ne,wanne course?yace medicine,
Wow Doctor ne Ashe na maka murna,
Felicitation

Maganar aiki fa? Dafta I'm Doctoring in my town,tun daga bakin Dafta Prof ya gano karya ce kawai domin turancin ma da ina ina yake yinsa,Prof ya zaro idunawa tare da cewa kai yaro Mind ur tongue harda zaro harshe wai Jibrila ya gane me yake nufi,
Kar ka kawo jokes anan gidan I'm very intelligent I know what am doing young boy ba anan ake mana bagu ba,

Jibrila yayi wuri wuri ya fara Am not doing magu magu to u Sir,this is correct speak(wannan gaskiyar magana ce)
Prof yace u r very stupid am I ur mate? ni za kayiwa karya?
Dafta ya tsure da fadan Papa sai ya manta yace ni...ni...ita tace na fada haka yarka ce makaryaciya amma ni ban saba karya ba.
Jibrila shima ya daina tsoro yace Look Olly (old) Man ni na tsallake jarabawoyi da yawa a rayuwata ban taba faduwa exam ba ko wani Screening ni da kake gani na ka tambayi tarishina(tarihi) hannu biyu yasa a aljihu tare da cewa wato Olly Man ka gane ni yanzu jarabawar Mala'iku kawai nake jira itama nasan insha'allah zan cinyeta gaba daya,

Sardauna ne ya fito hannunsa rike da waya yana latsawa yaci uban wanka kamar Baza a mutu ba,yana zuba kamshi,Jibrila ya kalleshi sosai a ransa yana ina ma nine wannan ga kyau ga kudi ga Ilmi Allah ka bani Ilmi nima a daina wulakantani,
Sardauna kuwa hannu ya mikawa Jibrila suka gaisa Haka ma Papa,Jibrila a ransa yana kaji hannu me laushi sunan wani abu wai shi tissue,
Sardauna shi dariyar shigar Jibrila yakeyi ga dai kaya iya kaya Amma da gani bai iya sawa ba,

Ko kunya Jibrila bai ji ba yace back to our Talk.Sardauna wanda ya juya baya kenan zai bar waje Amma sai da ya juyo tare da kallon Jibrila.
Jibrila yaci gaba
Ina da mutuncina da kudina da aikina bazai yuwu nazo ana min wani Screening ba kasan irin matan da nayi soyayya dasu? Hadadaddu zunduma zunduma kyawawa ni ba a wulakantani ko waye fuuuuuuu Jibrila dama masifar da yayi kawai dan ya nade tabarmar kunya ce ya fece,sannan kuma kowa yasan mutan kauye ko baka musu komai ba basa fuskata kawai ka wulakantasu,

Komai kace ko ayi ai anyi laifi wulakancine dan an gansu na kauye,basa daukan raini,maganar da zaka gayawa na birni ka kwana lfy na kauye baka isa ba sabo da suna da kara da kawaici sosai idan ko ya baka musu kara ba ko ba kawaici to fa ka ci musu mutunci.kuma nasu ne dai dai,domin cikin birni akwai da yawa za a ga magana ko wacce tazo mafi akasari fada akeyi ba taunawa ba tunanin Wannan Babba ne,iyayene,saurayi ko miji akwai maganganun da basu kamata ba wanda tabbas rashin tarbiya ce ido ya bushe.shi dai Jibrila yace an masa wulakanci,kuma ba a masa kara ba a matsayinsa na suruki wanda yaje neman aure,ganinsa ai aure kamar rufawa juna asiri ne zai rufa musu asiri za a masa wasu dakikan tambayoyi bincike ya dace ayi na halayyarsa da iyayensa Addini da sana'arsa anan Jibrila yayi gaskiya shi yasa ma ko ta kan Chuchu Bai bi ba ya fito da niyyar shiga motarsa,

Sardauna yana ta dariya a ransa cike da mamakin kamar wannan matashi zai auri guzuma Chuchu ai gwara ya auri budurwa ta kauye yafi masa,
Sardauna yace tafiya zakayi sai hakuri tsohon haka yake, Jibrila dama kadan yake jira nan ya fara kai kyale gara ni dama asiri akayi min,in ba Asiri ba kamata ace na auri waccen Aljanar tsohuwar ai sai aikin asiri,aka hakan har azo za a raina min hankali aikin banza me suka tara waye Ubansu a Gomnati waye shi a kasar nan,

Sardauna yace ka auri yarinya yar budurwa yafi maka karma ka wahalar da kanka,ga yan mata nan Yara masu nutsuwa,Jibrila yace basu san ko ni waye ba shi yasa,kyalesu Baza su kara ganina ba tare da shigewa motarsa na gode ablkina kai kadai ne me hankali a gidan nan Amma sauran gaba daya basa ja,
Akwai ragowar wata me hankali a ciki tana da aure duk tafi su hankali gata hadaddiya kyakyawa classic ce ta wuce ajinsu mata ta kenan cewar Sardauna wai fa Ramlat yake nufi,

Jibrila yace yanzu kana da aure?yea kwana nan zamu samo Baby boy ma,Jibrila yace kana wuta mutumina gaskiya ka birgeni yau shekarata 34 har yau mata wahalar dani sukeyi,amma zasu ci ubansu duk ranar dana shiga daga ciki billahillazi sai nayi wulakanci

Dariya Sardauna ya saki yana tuno shirmen Ramlat dinsa ga wani irinta.
Sardauna yace ai ni na huta Soyayya muke kwasa dama karatu takeyi a nan A.b.u tana level 2,Jibrila ya jinjina kai tare da cewa NA GODDDDEEEEEEHHH......kaji masu yi domin Allah,kaji manya, Allah ya biya yaro da kai ka iya kula da mace gaskiya I salute u,

Sardauna duk dadin Romancing din jiya ne yake kwasar shi, shi yasa yake ta wani zancen matarsa.
Jibrila ya shige mota tare da yiwa Sardauna Sallama zai wuce,Sardauna ma ya shiga motarsa kenan Ramlat ta fito cikin azababbiyar Doguwar Abaya red kamar Balarabiya,
Tana ta dariya hadi da bude Gaban motar Sardauna ta shige,Jibrila wanda yaga zuwanta yana ta tunani kamar ya San wannan amma ya kasa ganewa sabo da wannan Balarabiya ce

Sardauna yaga ya kuma fitowa daga mota tare da budewa Ramlat kofa ya jawo ta waje yana murmushinsa me tsada,
Jibrila yana kallo ya hango Ramlat zata koma motar Amma Sardauna ya jawota baya tare da Rungumeta yana ta goga fuskarsa a wuyanta,Jibrila ya rumtse idonsa yana kai a birni ana tsiya,
Sardauna ne ya hade bakinsa dana Ramlat ita kuma ta sakalkaleshi ta wuya,Jibrila ya ja dogin numfashi tare da cewa bariki iyawa,

Ramlat ce ta kurawa Sardauna Ido tare da Jan dan gemunsa,Murmushi ya saki da niyyar hugging dinta Bai kai ga yi ba ta zille tare da Fadawa Mota zata rufe ya rike murfin tare da daukota cak kamar Baby ya tafi da ita tana wutsil wutsil har Palo ya kaita ya juwo zai koma mota,da gudu ta wuceshi tare da shiga motar ta rufe,dole ya hakura ya shiga ya jasu suka bar gidan,
Jibrila yana zaune yana Shan kallo sai da ya gaji yace na dau Sharadi shi yasa Harka sai da dan birni kake sani duniya,

Yanzu da ina kauyenmu me zan sani sai dai labarin gona ko gidan wane anyi kaza wance ta fada rijiya,wance zata haihu aikin kenan.

ware gudun motarsa yayi sai Jigawa state kauye
Yana ta masifa gwara ma yaje yayi aikinsa ya samu kudade ya tsaya yana batawa kansa time,
Kauye kuma Patient gasu nan damkan ana jiran Dafta Jibrila likitan likitoci sabo da yau ranar zuwansa ce,yaronsa ne a chemist din sun fi son aikin Dafta Jibrila yasan komai duk tsananin cuta dan ubanta kana ganinsa yayi ma hadinsa yanzu a warke,haihuwa kuwa yanzu me jego da jariri a gansu sumul,idan kuma bazai iya ba zai ce ka tafi asibiti Babba,
Ba a nan Baiwar Jibrila ta tsaya ba har maganin Hausa yake rubutawa mutum ya nemo da kansa a daji ya hada yanda ya fada,ko ka siyo a kasuwa,kuma ba wasu zafaffu ba,irin su Habbatussaudat,Z aitun,gayyen magariya,tsamiya,Hulba,zuma da Sauran ingattatun magani,idan me hawan jini ne ya kara masa da zobo kullum ya tafasa da kaurin Sa yasha,masu Ulcer gayyen magariya zuma da Habba,gasu nan dai idan yaji cewar gayyen Kaza yana maganin Kaza to zaice ka jimancin cin Kaza,Dafta dai kullum a duba Google yake yana dan gano health benefit na kayan ciye ciye da wasu magungunan na Bature,abinda bai gane ba ya hakura.

Idrisa yau yasha ta buga masa kai ya shigo wajen Hafsatu ta masifa har da Marin Salma yar yarinya,daga nan yayi zuciya yace wlh...Hafsatu...zaku rasani kwana nan ....za a nemeni a rasa fa,
Duniya ta min kadan kasar yar kadance nafita girma....bazan iya rayuwa anan ba kawai ya bude karamar Rijiyar gidan tare da tsundumawa ciki,Hafsatu ta fasa ihu tare kiran mutane,da kyar a ka curo Jibrila,duk yabi yaji Raunuka,
Amma yace shi Rijiyar tafi masa dadi sai daure shi akayi a wani daki,ranar ba wanda yayi bacci a layinsu makwafta domin kwana yayi yana kurma ihu kala kala.

Hafsatu ta shirya tsab tare da kwashe masararsu ta siyar da ita ta sai tashar Mota ita da Yarta Salma.
Yaran kuwa yanzu sune cikin kango,bola, makwafta da wurare ba Islamiyya ba boko,duk sun kara lalacewa sun tarwatse yagai yagai dasu abin tausayi.
Idan sun dawo gida ba kowa sai su kadai haka zasu rungume juna su biyu suyi kuka su koshi har ma sun Saba haka kullum sukeyi musamman idan ana ruwan sama.

Mami kusan kullum sai Ramlat ta kirata sun gaisa,
Yanzu ma tana kwance tana bacci Sardauna ya fito daga wanka yaji wayarta na ringing Mami ya gani dagawa yayi suka gaisa yace bacci takeyi to ka gaisheta idan ta tashi,

Yana ajiye wayar kiran Abu ya shigo wayar,yayi picking,muryar Abu ce ta kusa fasa masa kunne da kara ba shiri ya cire wayar daga kunnensa sannan yayi baya baya da wayar yace Hello ina yini barka da dare,Abu tace iyeeeeee....kina jina.... Sardauna murya kasa yace bacci takeyi,Abu bata ji ba tace dan Ubanki kiyi magana mana,Yace bacci takeyi I said,
Iyeeeeee...naam...Ramlatu dan ubanki baza kiyi magana ba A'i ce zata yi magana dake,ga Talatu ma muna tare da ita tattaunawa akeyi akan ubanku,
Ramlatu.....ke Ramlatu,

Sardauna yace bacci fa takeyi ya fada da dan karfi kadan,Tace toooo...me gidan ne?kun San mutan kauye akwai martaba aure da me gida,Sardauna girma kansa ya kara yace Eh nine ina yini kuna lfy?

Wallahi lafiya lau wlh duk kalau muke,Allah ya muku albarka dai,Abu harda Jin kunyar suruki tace dan Allah tasheta ka bata,
Sardauna yace zata kira anjima yanzu idan na tasheta kan ta zai iya ciwo,
Bata mana haka mu iyayenta ne ko baka gane mu bane,

Sardauna ya tashi Ramlat ba shiri,Abu tuni ta kashe wayarta za a cinye mata kudi,Sardauna ya kirata back,yace Hello Mama? Abu tace iyeeeeee....Abu ce Ramlatu,a ransa yaja tsaki,ta cikin wayar Ana Jin Abu na magana da A'i cewar Surukinmu ne A'i gashi Ku gaisa,A'i tace a'a ni ban iya rashin kunya ba,Bazan iya gaisawa dashi ba,haba Abu sai kace yara na gaisa da suruki har Kinsa naji kunya wlh,

Talatu ta karba ita yar Birni ras suka gaisa da Sardauna,A'i tace anyi girman banza,
Abu ta amshe ke Ramlatu Sardauna yana dariya ya mikawa Ramlat ta karba tana Harararsa kana suka gaisa da Abu,tace ke Ramlatu ubanki ya fada a Rijiya fa,Uwarku gaskiya Ku nema mata magani ba kalau take ba,ta kuma tafiya to,
Dan kawai hannunka baya rubewa ka yanke ka yar amma wlh da bamu ba Idrisa,yanzu Ramlatu kin San Abinda Idrisa ya mana cin mutunci,
Ramlat tace me kuma ya faru nan Abu ta bata labari tsab harda kuka,

Haka suka dinga waya dasu Abu da dangi taki karewa,saida Sardauna ya gaji ya kwace wayar tare da kashewa,yace basa gajiya ki dinga takaitawa,kunnenki zaiyi ciwo a jawo min,
Wai kullum kamar a garinku kadai ake da matsala a kasar nan kullum labarin a bun tsiya Bana dadi,Ramlat tace uhm kowa dai ya fada,je kiyi wanka.

Washe gari misalin 5:30 yamma lis Ramlat da Sardauna sunje Shopping Ramlat tana jiransa a waje jikin mota take jingine wata rantsaiyar motoci guda biyar suka tsaya a gabanta, tuni guards suka fito da gudu tare da bude bayan Motar da yafi ko wacce kyau,
Wani Dattijon matashi ne fari tas kalar Naira da gani kudi sun ratsashi ya zuro kafafunsa

Please Login or Register in order to submit comment