Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taba Shan fura irinta ba,Sardauna yace are you serious duk yawon da Umma tace kina yi a garin kano,katsina etc,

Kalar tausayi tayi tare da langabe kai to wa zai siya min indai ba karuwa zan Zama ba,To a kauye ma ga fura nan ko ina gani a garinku,Ramlat tace ai wannan bata kai dadin wannan ba irin wannan nake nufi

Oh ke dai kawai kwadayi amma ai irin ta kauyen tafi dadi da komai.
Daga min jiki hannayenki nauyi,sai lokacin ta tuna still Ashe hannayenta na a saman cinyoyin Sardauna,
Da sauri cike da kunya ta janye hannayen tare da mikewa tana hamma ta fada saman Sofa tace Goodnight,yace wa zai ci miki wannan abincin?dawo kici kuma kiyi Brush sai ki kwanta,kwanciya yayi saman Bed tare da rufe kansa da blanket,bayan ta gama cinye abincinta da naman brush ta kara yi sosai sannan ta kwanta Saman Sofa,bacci ya gagareta ga uban sanyin ruwan saman da ake tsulawa ga Mohd ya ware ac abinsa ita kuma babu barko a wajenta,

Tashinsa tayi ya Sardaunan Mami pls bargo zaka bani sanyi ka cire bedsheet fin ya Zama blanket ka bani bargon pls.
Wannan bedsheet dinne zai kare min sanyi?ki dauki waccen zanin naki da hijab ki lullube dasu mana,tace sunfa jike sosai da ruwa sanyi jikinsu da laima sallar Isha ma da kyar nayi dashi.

Ok to ya zan miki ki hau bed din kawai ki shigo blanket sai kisa kanki wajen kafafuna kwanciyar kai da kafa,ai ni mijinki ne kuma dan uwanki,
Naga kina wani kallona zaki fara hawaye tafi ki kwanta haka saman kujera,
Komawa tayi ta kwanta Saman kujerar tare da dunkulewa amma ta kasa bacci sai rawar sanyi takeyi sosai,

Shi kam baccinsa yakeyi cikin Jin dadi,mikewa tayi sadaf sadaf ta leka fuskarsa taga tabbas bacci yakeyi,a hankali ta zaga daya side din ta hau saman bed din a hankali tare da shigewa cikin bargon sosai ta samu itama ta lulluba sai bacci,kiran Sallar asuba ne ya tashi Mohd ai kuwa ya hango Ramlat kwance tana bacci cikin bargon can karshen Bed,
Toilet ya shiga brush ya farayi Sannan yayi wanka da soso da sabulu kaji yan gayu.
Alwala ya daura a karshe ya fito sannan ya tashi Ramlat itama ta shiga toilet shi kuma ya fara raka'atanil fijr sannan yayi Sallah sai azkhar da karatun Qurani,Ramlat ma Brush ta farayi sannan tayi Alwala ta fito itama tare da shinfida dankwalinta tayi sallah ta zauna tana ta azkhar dinta,

Sai da gari ya dauko haske amma rana bata fito ba Sardauna ya koma saman bed tare da shigewa barko yaci gaba da baccinsa,
Ramlat kuwa saida ta jira rana sannan ta koma itama bed din suka kwanta irin jiya sai bacci
Ramlat ta fara mafarkin Idrisa na dukanta kafin kace me ta hada uban gumi,tana shure shure da ihu,har tayi sanadiyyar tashin Sardauna daga baccinsa me dadi,sai yaga ma ashe mafarki takeyi ,baccinsa ya koma tare da jan tsaki,Ramlat ta dinga juye juye har fada kan Sardauna ta rirrikeshi tana ihu ya ceceta,

Takaici ya kama Sardauna nan take ya jefarta saman Bed daga jikinsa,
Yana tsaki hade da masifa,Ramlat Ido ta bude a firgice a hankali ta koma kusa da Sardauna sosai tare da matse shi kamar zai fado kasa tana rawar jiki kuma tana tsoron taba shi amma tana manne dashi,
A fusace ya bankade bargon sannan ya turata can side dinta ba tare da yayi magana ba ya koma wajensa ya kwanta tare da jawo barkon ya kara rufesu ko 1mnt basuyi ba ta kara dawowa kusa dashi a hankali tace Sardaunan Mami pls mafarki nayi kuma tsoro nakeji ni ba taba jikinka zanyi ba tsoro nakeji,
Tausayinta ya danji yace to kwanta,da sauri ta koma kan pillow dinsa ta kwanta tare da cewa tnx jikan Maminsa.
Bacci tayi Sardauna kuma ya kasa bacci yanda jikinsa ke matukar tsuma saboda jikin Ramlat dake gugan nasa,
Hankalinsa ya tashi sosai tare da shiga yanayin da Bai taba ji ba,babu abinda yake so Sama da mace a halin yanzu.

Shuru yayi ya fara karanta wasikar jaki,Ramlat kuma ta sa hannunta a wuyansa ta sakaloshi,
Kara gigicewa yayi yana ta Salatin Annabi amma ina sai karkarwa yakeyi kamar me fyarfyadiya,
A fili yace wayyo Mami zan mutu sanadiyar sosa masa wuya da Ramlat tayi da yatsunta.
Sardauna dai ya rasa inda zaisa kansa Hajiya babba na masa nuni da cewar ya girma fa ya isa aure,tana nuna masa a fara bata abinda take bukata domin tayi fushi a wando,

Sardauna ya kara cijewa yace ko kiss bazanyi ba,ba yar gayu bace ba fa,bata iya hadewa da daukan wanka ba,bata waye ba a kauye take,me ta sani ma,
a fili yace ta sani mana,wata zuciyar tace tayi dirty da yawa fa a bari ta goge,hannunta ya cire daga wuyansa zai ajiye hannu sai ya koma kallon kirjinta harda haska wayarsa,
Sai ya kai hannu sai ya tuna tayi dirty da yawa,
Tashinta yayi ko zaiga idonta yaji sha'awar ta gudu,Ramlat ya furta tare da bugun kafadarta kadan,a hankali ta bude idonta cike da bacci suna lumshewa gashin kanta ya barbazu me matukar kyau da santsi sai ta kara komawa so sexy,da sauri Sardauna yace kwanta sorry,komawa tayi ta fada saman pillow,
Cije lips dinsa yayi yana tsotesu,ya kara mikewa tare da zagaye room din,ya bi ta bayan korido dinsu ana ta ruwan sama me dadin gaske,nan ma Sardauna ya kara jiko sha'awarsa ba shiri ya koma saman Bed,ya koma can daya side din na Ramlat da ta barshi,

Ya kwanta yana matse cinya,kasa kwanciyar yayi tare da mikewa zaune ya hade kai da gwiwa ya rafka tagumi,ya saki gwiwarsa ya dafe kansa da hannu har wani ciwo kansa yake masa,
Wannan wacce masifa ce haka cewar Sardauna,ruwa ya dauka yasha kadan ya jiye ya dauki Apple yaci guda ya kara komawa bed din ya kwanta,
Yana Innalillahi daga daukota akan taimako,Alwala ya dauro Amma ba inda taje ta balle,karatun ma kasawa yayi yace kai kai oh shshsht....sht
Komawa yayi jikin Ramlat wacce ta juya masa baya tana shan bacci, ta baya a hankali ya rungumeta jikinsa sosai,Hajiya ta Wando ta tsikareta a baya Amma ina bata san yanayi ba,
Fuskarsa ya cusa cikin wuyanta yana jan numfashi tare da shidewa,
Wani dumi me dadi ya ratsasu duk kansu suka kara makalkale juna kamar mayen karfe.

Hannayensa ya sadada ya daurasu gaba daya saman dukiyar fulaninta tab ai Sardauna kamar ya suma haka ya zauce sosai yaji taushi da laushi hade da santsi,
Ba tare da bata lokaci ba ya shiga lailayasu a hankali tare da sakin ajiyar zuciya,
Ramlat dai ana ta bacci Sardauna yace Allah kara nauyin bacci,Ramlat ta juyo cikin bacci suna facing juna,yace good girl kamar kin shiga zuciyata,nan ya shiga tsotse mata lips yana shafeta ta ko ina a hankali dan kar ta farka,
Buduri yasha sosai da jikin Ramlat me bacci har ya samu nutsuwa ya dawo normal,Ramlat akwai nauyin bacci sai ka saceta tana bacci bata farkawa cikin sauki,shima Sardauna hakan yake idan yana bacci.

Sardauna kuwa wankan tsarki yayi tare da wanke Boxers dinsa ya shanya sannan ya sa wani harda singlet ya dawo bed harda matsawa karshen bed can irin ba ruwansa da Ramlat sai murmushi yake yana tunano abubuwan yanda yaji dadin da bai taba zato ba,a ransa yace dole Maza su bi mata,ashe haka ake ji,ashe mu bamu sani ba thank God da na taba romancing wife dita ba wata ba,
Sai theory a baki na iya yau na fara practical, bari ina komawa na bawa Naufal shawara kawai ya auri Sameeransa dirty girl kar yaje yayiwa wata ya fada bin mata a titi.

Da haka bacci yayi awon gaba da Sardauna har 11am basu tashi ba,11:30 Ramlat ta farka,wanka ta fada ta kara yin brush tana ta tunanin mafarkin da tayi ana shafata Amma bata san waye ba,gashi taga har pant dinta ya zama wet kadan,
Tunani ta shiga yi cewar indai kayi mafarkin romancing ko sex mace na yawan yi ba namiji ba to aljanune,firgita tayi da sauri ta gama wankan ta fito tare da shafa man Sardauna me kamshi bayan ta tsane jikinta,itama ta wanke pant dinta da bra ta shanya kusa da boxers din Sardauna.

Sabon pant tasa da bra brown,sai tight iya gwiwa tasa sannan tasa doguwar rigarta brown tasa taci kwalliya tayi Rolling sannan ta zuge bag din Sardauna ta ebo turarukansa lokacin Sardauna ya bude ido yana kallonta ta fesa duka kalolin ta mayar masa abinsa harda men body cream dinsa me kamshi,

Takowa yayi ta gabanta sannan ya bude bag dinsa ya zaro evelope cike da kudi yan 1000 ya mikawa Ramlat tare da cewa rike min wannan a hannunki. ya wuce toilet,wanka yayi a gurguje ya shirya cikin wata arniyar shaddarsa milk color hannun links fitted yasha kyau Amma baya sa hula,takalminsa ma milk ya canja domin jakar takalma ma daban yana gamawa itama Ramlat ta shirya kayanta kaf,shima haka,bra dinta da pant ya dakko hade da boxers ya zuba a bakar leda tana kallonsa cike da kunya tana son ta fada masa mafarkinta jiya tana jin kunya,
Lets go ta daukar masa system dinsa da wayoyinsa suka tafi tsabar tsaftar Sardauna room dinsu kamar ba a kwana ciki ba komai neat,

Key dinsu ya basu boot ya bude ya sa kayan ciki,ya fito da jikakkun inner wears dinsu ya wani shanyasu a boot din,ko ina a cikin motar in and out kamshi takeyi tana kyalli tsabar wanki da kalkale kalkalen Sardauna har boot kamshi yakeyi sosai.
Mutanen da suka fito shan iska alhazawa da masu shan lemo a cikin hotel din kallonsu suke tayi harda wanda suka gansu jiya sunzo kama Room,
Ya rufe Boot tare da zagawa ya bude mata gaban mota ta shiga har zai rufe yace fito ki gani,ganin mutane suna kallonsu suna gulma irin Yara sun lalace yasa Sardauna ya matsa jikinta sosai kamar zai hadiyeta ya gyara mata mayafinta sosai ya kara yi mata kyau,s annan ya dauketa kamar jaririya tare da sakata a motar hakan ma saida ya tsaya ya gyara mata zama sosai tare da kwantar mata da kujera,ita kam Ramlat Sardauna ya gama tafiya da ita harda lumshe ido tana wani gadara ita ga me miji.

Shiga motar yayi mazaunin Driver saida ya kunna Ac ta dauka sosai,sannan ya saki Kidan nija latest nasu wizkid su fake love,codein diet,Overload etc mota ta dau sanyi ya ja abarsa cikin kwarewa ya bar Hotel din,
Mutane an samu abun fada wani mutum yace ahaf ai da gani ba sai an fada ba wannan yaron ba karamin dan iska bane,wani yace ai a Dan iskan ma wannan babba ne,a gaban mutane ba kunya harda gyara mata mayafi ya dauketa har mota kamar maye a wajen ma basu fasa ba,ita kuwa harda rufe ido munafuka kamar gaske zata koma gida tace ta dawo daga bikin kawarta nan kuwa tana hotel Allah wadaran naka ya lalace,haka wannan mutane sukai ta gulma da zage zage,
Shi kam dama Sardauna yana sani yayi hakan suji dadin maganar,

Mutane hausawa kuskurenmu daya daga mutum ya fita daban da shigarsa ko mace ko namiji yana kashe kala sosai baiyi komai ba Amma sai a dinga hasashe ana zaginsa ana masa kazafi baiji ba bai gani ba ana ai dan iskane ko yar iska,kuma wanda yake yawo a kazaminsa ko mace kaganta luf luf wa'azi a baki idan kaga abinda zatayi ko zaiyi kare bazai ci ba shi wanda ake zagin sai kuga ba shine dan iskan ba,
Pls mu rage zargi,kazafi,da hasashe ko hassada kan wanda kaga ya fika,
Kace ai da ganin wannan ko waccen ba sai an fada ba yar iska ce ko dan iska,ko barawo ko wasu munanan kalmomi a kiyaye yan Uwa musulmi, Allah sa mu dace.

Ramlat mararta taji ta fara ciwo kadan kadan bata san dai mene ba,
Take away ya musu ya dawo tare da Mika mata sai dai muci a mota lokaci ya kure bana son driving da dare sauri nakeyi,ok kawai Ramlat tace bude mata yayi sannan ya ajiye a cinyarta chips ne da kifi gashashe me uban yawa,da fruits salat sai su biscuits da chocolate kala kala,wata leda kuma lemukane da ruwan roba masu sanyi.
Motar yaja suka dau hanyar Zaria road, suna tafiya suka ci suka koshi a mota saida ya fita daga gari ya tsaya ya zubar da ledoji da robobin sannan suka dora Ramlat tana ta shan sweet bata sani ba ashe ta fara period a motar sai dirkawa cikinta chocolate takeyi tana Jinta kamar da danshi a kasanta Amma bata kawo komai ba tunda bata taba yi ba,

Sai da ta gaji da sha ta ajiye komai ta zauna can taji dai abin kamar na yawa,ga Sardauna ko magana bayayi kida kawai yake sha yana sharara uban gudu.
Dan mikewa tayi kamar zata tashi tsaye ta leka kasanta sai taga jini yayi round kadan a kujerar Sardauna,lokacin ta tabbatar period ta fara abun yazo kanta,
Wiki wiki tayi zufa na ketowa duk sanyin Ac.



51-60



Sardauna ya kalleta sosai yace lfy mene? Firsari zakiyi?
Girgiza kai tayi tana jin kunya sosai tace uhm....yhm.....eh....amm....eh...eh....kaga.....uhm....hannu ta kama yarfewa tana ta faman ina ina,
Fadi mana cewar Mohd,taci gaba uhmm....uhm.... ka tsaya....ahhhh......eh.....uhm.....kaga....kaga...ko....uhm.....
Sosa kai tayi tana wasa da yatsu tace na baci,
Kin baci kamar ya da me? Mohd ya furta.
Taci gaba ehmm....ehm...da....da....kaga......wayyo....wannan...abun.....uhm.....ehm....da kyar saida ta rufe ido kam tace jini,period na fara.

Wawan birki ya taka yana masifa kin san zakiyi zaki zauna haka a motana,zaki bata min mota, Oh God....wannan motar sai na sake new kin gama kasheta da kazanta ko an wanketa hankalina bazai kwanta da ita ba,zan na kyankyaminta,tsaki yaja tare da cewa Mike na gani,ta gama rudewa ba shiri ta Mike ya kalla sosai ya gyara parking tare da fitowa yace fito mana,
Fitowa tayi a firgice,wata duster ya dauko katuwa a boot fara kar ya jiketa da ruwa ya dinga dirje kujerar sa,ya dakko liquid soap a jakarsa ya zuba kamshi ya gauraye motar, ya kara dauko new duster ya goge da ruwa yana sa soap wai kar ya bushe ya shige cikin kujera a kaita wanki taki fita shine ya bata lokaci harda yin asarar duster manya guda uku,ya watsar dasu cikin ciyayi gefen titi,ya dauko wata ya kara goge danshin sosai,Ramkat tana kallon ikon Allah,
Zuwa yayi ya tsuguna tare da daga rigarta ya leka yaga Bai taho mata ta kafafu ba,yace har yau a iya nan ya tsaya yana nuna gabanta,cike da kunya tace eh,yace good,

Leda ya dakko a boot viva baka ya shimfida mata a saman kujerar yace zauna a kai sabo da kujerar kar ta baci da yawa bari mu karasa Zaria sai kiyi wanka.
Murmushi tayi ta zauna ya figi mota da uban gudu Bai tsaya ba sai a Zaria cikin wani masallaci da toilet masu kyau da tsafta na mata da maza ka biya kudi ka shiga, yace bari nayi Sallah na rakaki,Alwala yayi tare da Sallah Azahar da la'asar kasaru, yana fitowa yazo wajen motar ya dakko mata zaninta a jaka da hijab kato, yace daura zanin saman rigar kisa hijab muje, tana tashi ya bata tasa sannan ya dauke ledar baka ya kudunduneta tare da sawa cikin bakar Leda karama ya kulle ya jefa cikin dustbin na masalkacin,

Wani dan karamin shago ya shiga tare da siyo mata soap da pad ya mika mata sa a hijab muje, ga Leda bakake na sai a zuba inner wears dinki kisa a ciki ki daure a ajiye idan munje gida saiki wanke,wannan kuma kayana zaki sa dole.

Bangaren mata ya shige wai sai ya rakata,aiko mata suka yo masa caaaaaa Malam nan wajen mata ne ga wajen maza Can ya zaka kalle mana tsaraici,
Sardauna yace kanwata na rako bazan iya kyaleta ita kadai ba,wata tsohuwa tace ai da sai ka tsaya a waje amma haka sekeke ka tsaya mana a kai,
Sardauna dai da kansa ya zabi toilet wacce aka wanke a lokacin yace tayi manage ta shiga,idan kin shiga zan dinga mika miki komai one by one sabo da kar ya fadi a kasa tace to yanzu ki fara cire kayanki tas ki dauresu a katuwar ledar nan baka ki miko min,Ramlat tace mata dan Allah kuyi hakuri lalurace,tana shiga tayi abinda yace ta dan bude tare da miko masa ledar kayan a daure, soap ya mika mata ta wanke jikinta tas Allah ya taimaketa ruwa a pampo sosai ga pampon a sama ba sai ka tsuguna ba abin dadi ta gama wanke jikinta tas a nutse sannan ta miko masa soap ya mika mata Leda tasa soap din wai dan kar ma ayi mistake ya fadi a kasa.

Saman tabarmar mata ya ajiye kayan ya kara zaro pad da pant ya mikawa wata dattijuwa yar gayu yace pls Mama hadawa kanwata,matan wajen suka saki salati da dariya,matar ta karba ta hada masa sosai tace mika mata tasa a haka,ai kuwa yace bude ki karba ta dan zuro hannu ta sama yace ki sa a haka fa ki Kula banda mistake,mata suka dau sowa da dariya,
Ta cikin toilet tace next, ya mika mata tight dinta daya gani sabo cikin jakarta ya wuce gwiwa kadan,yace kafin kisa ki kara dauraye kafafunki sabo da ko wani ruwa ya fallatsa miki na dirty,ai kuwa tayi hakan tasa a hankali tare da cewa next,ya Mika mata vest da bra din data cire, ya dauko a kayanta, nan ma ta sa, last yace ki kara dauraye kafarki kisa wannan ki fito,jallabiyarsa fitted fara kar ya Mika mata Sabo da kayanta babu wankakke kuma na jiya yayi dirty cewarsa,

Tana sawa ta fito ba dankwali Allah yasa iya matane a wajen,tayi kyau sosai kamar a saceta,nan ma matan suka dauki ihu da dariya tsofaffi suna gaskiya yaro Allah ya biya wannan soyayya,Wata tace alherin Allah ya kai maka Baban soyayya,a gayyace mu biki,
Murmushi kawai yayi tare da zaro dan cumb dinsa ya taje mata gashinta a wajen alwala na mata,
Harda shafa mata man gashinsa,ya maida mata da ribbom dinta kala biyu yayi mata acuci sannan ya yafa mata bakin gyalen abayarta ta jiya,
Ya Mika mata soap yace wanke hannunki a wajen nan, pampo ya kunna mata ya wanke mata hannun shima ya wanke nasa tas,wata tsohuwa tace ina son sabulun,da sauri ya Mika mata sannan ya dauki bakaken ledojinsa yace mungode sai Anjima.
suka tafi mota Allah yasa jallabiyar me kauri ce.

Boot ya sa komai har zanin da hijab dinta da komai, ta shiga suka tafi car freshner me dadin kamshi ya fesa a motar, Ciro wani turare yayi me kamshi ya fesa ya Mika mata ta fesa sosai ya karba ya maida wajen da ya dakko.

Zaki ci wani abun?tace eh a siyamin nama,murmushi yayi yace to wannan masu kura ne bari muje waje me kyau,t ace to ga dafaffiyar gyada da kwai yace a'a tarkacen zai miki yawa a cikinki,to dan Allah gyadar ka sai min ina so.
Farantin dafaffiyar gyadar gaba daya ya siya aka zuba musu a katuwar bakar leda,yace sai me?tace Data green din can nan ma ya cika leda dashi,sai me kuma? A siya wa Mami carrot naga tana sonsa,murmushi yayi kamar kin sani bari a siya mata ai tana cin dafaffiyar gyada da Data ma,Ramlat tace ae ai shi yasa nace ka siya min kaga naci na kai mata nata,
Carrot ya siya cikin Viva baka suka karasa
Can wani wajen suya ya shiga me kyau yace chicken ko me?tace chicken da kilishi,amma kishj harda Mami.
Ai ko ya siyo mata katuwar kaza da kilishi na zallar nama me dadin gaske ya Mika mata da lemo me sanyi na kwali da ruwa roba Uku.

Murna takeyi sosai tace na gode na gode sosai da caring ka min abubuwa da dama ni ko daya ban ma komai ba, kana ta wahala dani tnx alot Allah ya biya maka bukatunka ya kara budi da arziki,Ameen kawai yace suka dau hanya, saida ta gama cin kazarta ta ajiye sauran ta koma tana ta cin kilishinta tare da kora lemo,yace ki rage shan ruwa Sabo da fitsari bana son kara tsayawa,
To kai baka ci ba gashi kaci ta sa Masa kilishin a baki ya karba yana ci shima tana bashi har yace ya koshi ta bashi lemo da ruwa shima,
2hrs sai gasu a kd har cikin unguwar su Sardauna kofar gidansu me gadinsu malam Garba ya wangale gate ya shiga tare da parking sannan ya bude boot suka fito da komai na cikin motar nasu suka shiga ciki.

Mami suka hango a palo tare da Baba me aiki suna hira,
Sallama sukayi Mami tace me zan gani Sardauna ai na zata sai gobe,sannu da zuwa jikokina,Ramlat haka kika girma Sardauna jikin Mami ya fada yana gaisar da Baba,Ramlat tana dariya ta zauna kusa da Mami tace Mami ashe zaki ganeni ina yini, gidanku ya zan kasa ganeki duk kuna lfy ya su Hafsatu da kannen naki,Ramlat tace lfy suke Mami kin gujemu muka dinga nemanki,Umma tasha yawon nemanki,

Mami tace kyaleta ai uwarku Baza tayi hankali ba,ina uban naku ya canja ko yana nan yanda yake? Mami ai sai abinda ya karu ma,Kawu fa Mami kamar ya haukace ma,itama Umman bata canja hali ba,
Mami tace Allah ya ganar dasu to,Baba ga daya jikar tawa ta wajen Hafsatu,

Ramlat ta gaishe da Baba,
Cike da fara'a ta amsa,mami tace kai mata kayanta wancan dakin na jikin nawa,
Baba ta kaiwa

Please Login or Register in order to submit comment