Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a yanka ka ba sai ka dade ana ma addua sannan kayi magana.

Bayan ya daki Lantan Son ranshi tana numfashi da kyar,Amma Lantan a ranta tace wlh kaina bazai ciwu ba bari ogan yazo na siye zuciyarsa ya fitar dani ai wayo zan masa ya fitar dani na gudu neman sahibina.

Kwanan Lantan Uku ta fige ta rame ga kai kwal kwal,kwatsam sai ga Oga ya shigo Katon Alhaji da wasu Arna manya manyan,ga gidan ba wanda yake magana sai Lantan kadai bare tasha labari,yara, manya,tsofaffi, matasa, yan mata babu kalar da babu a wannan gida Katon gaske part part me doguwar katanga ta karshe. Lantan ta kalli wata tsohuwa tare da kara bakinta saitin kunnen tsohuwar ta kwalla da karfi Iyaaaaaaaa...... gwaggooo.....shuru,ta koma wajen wani Saurayi shima ta kwala masa magana a kunne tace Ja'e ne ko Muhammadu?Lawalliiiiii........shuru nan ma,haushi taji ta masge wa Saurayi kai tayi gaba,Saurayin ba magana sai kawai kansa da ya rike saurayine kyakyawa shima chocolate da Alama zai kai 32yrs.
Wajen wani Tsoho taje tace Baffajooooo....ta samu gemunsa ta fisga ta kara fincika tare da kyalkyalewa da dariya tace tsoho kai a salsale sai gemu ko mantawa sukayi?
Wajen wata yar yarinya taje muguwar kyakyawa ta gaske duk tafi kowa kyau kamar balarabiya,tace kaga shegiya ta fini kyau me kama da Ramlatu ce wannan.

Nan ta fara Yiwa yarinyar cakulkuli tana kamota nan kamota nan dake zan tafi idan zan fita daga gidan nan wlh,yarinyar ba magana sai dariya takeyi abinta,ai kawai Lantan ta Goya Yarinya tana ta mata wasa a gidan.

Duk asirin dake jikin Oga da yaransa baiyi tasiri a jikin Lantan ba,domin Sun shigo suna zaga gidan Lantan tace Alhmdllh,
Oga yana karasowa ta matso kusa dauke da yarinyar nan tare da kashe masa ido daya,
Oga ya kalleta kurrrr,ta kara yi masa fari,farrrrr sannan ta saki murmushi,Oga da Arnan suka hangame baki domin basu taba kawowa mutum yana ko iya kallonsu ba sai Lantan,
Kara kallonta Oga yayi tare da zaro mata idanu yana Muzurai dan taji tsoronsa Amma Lantan sai ta murguda masa baki tare da masa gwalo sau Uku wullu wullu,

Oga ya zata mahaukaciya ce,ya fara bala'i wa yaransa zasu kawo masa mahaukaciya gida,Lantan tana jinsu Sauran kuwa basa ji basa magana basa ganewa ma,Caraf Lantan tace Ba mahaukaciya bace Oga kalau nake naji dadi kuma na godewa Allah da ya kawo ni wannan gida ya hadani da kai dama ni irinka nake son aure,dan Allah ko a ta hudu ce ka cike dani ta furta tana Fari da ido,Idan kuma Baza ka aureni ba to ni ka daukeni aiki a wannan masana'anta taka ta sarrafa biladama,zan dinga dafa ma kansu yasha daddawa da attaruhu,har dambun nama na iya,gashi kuwa ba kalar da ban iya ba yasin Oga.

Ma'aikatan kaf sai da suka kyakyace da dariya harda Oga,Oga ya kalleta tare da cewa yar Ficika sannu da karfin Hali,aiko nan take ya daure fuska tare da kafeta da wawan Mari fuskar Lantan nan take tayi sumtum ta kumbura hakorinta ya fara girgidi kamar zai cire,
Oga ya daka tsawa tare da cewa a fitar min da wannan da yar dake tare da ita nan da 1mnt zaku bata mana aiki,na fada muku da kunga irin wannan ayi waje dasu asirinmu zai tonu,

Lantan Hawaye ke kwarara jiki na rawa jini ta hanci ta baki, a ranta tace sai na binciko wannan gida nasa an kamaku,na fasa zuwa neman Saurayina, yanzu ku zan nemo nayi bincike a kanku nasa a kamaku,ni yanzu wancen Saurayinma shima naji ina sonsa sai na dawo na fitar dashi watakil ma nafi karfin kishi da Ramlatu alquran nima a ta farko zanje na gani ina so a gidan nan ku jira dawowata.kallon Saurayin tayi tare da cewa a ranta mijina me kyau da Yardar Allah.

wasu sukayi sama da ita harda yar yarinyar dake hannunta tare da jefa su cikin mota suka dinga tsula gudu, can gefen titi suka jefar Da su a hanyar Abuja suka yi gaba tana yashe gefen titi da yarinyar nan me kyau.inda sukayi kuskure suna saurin cika Umarnin Oga basu fesa musu Powder barci ba sai da suka zo zasu jefar dasu a gefen titi sannan suka Shaka musu tare da jefosu suna bacci.

A gefen titin suka kwana washe gari da sanyin Safiya wani Babban mutum Alhaji ya fyallo mota yazo wucewa aikinsa sanye da kakin sojoji sai yaga mace a titi kwance da yarinya ba suturar kirki,Alhajin yace kaga wata kamar barayine suka jefar da ita
kar dai ko dai ko Aljana ce,no Human ce kittt.......nan ya taka birki,ya daukesu ita da yarinya yasa a mota sai Hospital yaba kiran Sojoji yaransa.








AsmaBaffa
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀




DUK INDA TA FADI







2pages



181-185. 186-190






Official




By
AsmaBaffa






KHADY GA PAGE NAKI KE KADAI.



MRS ABDUL
UMM KHALTUM
JARMAI. godiya me tarin yawa Allah kara Lfy da nisan kwana me amfani.






Farkawa kawai Lantan tayi ta tsinci kanta cikin wani Hospital me tsananin kyau tunanin Lantan wani rangadeden gidane,
Gefenta ta kalla sai kuwa taga yar yarinyar da Baza ta wuce 4yrs ba a gefe saman bed tana ta faman wasanta a zaune,
Ganin Lantan na zare ido saman bed yarinyar ta dirgo daga saman bed tana Anty kin tashi kinga wani yazo ya bani Food naci,Lantan dai bata san Food ba tace ke mene Foo?(Food) yarinyar tace abinci fa nace babba baki iya turanci ba?Lantan tace yo ni me na sani ina can kauye yanzu ma ganganci da tsautsayi ya fito dani,ya akayi ma wai naji kina magana?wannan Soja ne yayi min Addua dana farka sai naji maganata ta dawo,Lantan tayi dariya tare da cewa ke koya min Turanci nima na dinga yinsa ,Yarinya tace ai da yawa fa,ae ina da kwakwalwa zan haddace,

Suna tsaka da magana sai Babban mutumin da ya daukosu da kakin soja yana Muzurai,Lantan ta Tsorata tana Baza ido,mutumin yace Sannu tare da mika mata abinci take away tare da cewa yanzu za a sallameku kuci abinci yanzu ina jiranku,Lantan hannu baka hannu kwarya take kwasar girki duk ta cinye yarinyar da kadan ta kara ci ma.

Bayan 1mnt mutumin ya sake shigowa tare da wasu Sojoji har da yan sanda,sannan yace ke bamu labari me ya faru dake da wannan domin da gani ba yarki bace,
Lantan ta gyara zama tare da kwashe zance tsab tun daga haduwarta da Sardauna zuwa gudowarta da zaman gidan yan yankan kai.
Su abin ma dariya da mamaki ya basu,Mutumin yace kinga alhakin mamanki ya kamaki,Lantan tace ai ko yanzu kasuwa ta tashi dan koli yaci riba domin na samu wani zukeke a Cikin gidan yan yankan kai,

Sojan yace zaki iya gane gidan,Ras ma kuwa cewar Lantan Amma sai ka maidani inda suka jefar damu da ga nan zan gano.
Ba tare da bata lokaci ba Sojoji Mota biyu da yan sanda suma mota biyu,Lantan da yarinyar suna gaban motar aka kaisu inda aka watsar dasu tiryan tiryan Lantan ta gano gidan da kyar,nan aka shige gida duk masu gadin nan an harbesu har suka Isa ciki,mutumin nan da ya daki Lantan har yayi niyyar guduwa aka cafkeshi Lantan tace kar a harbeshi sai na rama duka na,Sojoji suka masa jina jina sannan Lantan ta karbi kulkin dan Sanda Itama ta dinga rankwalawa Mutumin nan iya karfinta,ta samu ta kwada masa mari har goma,cewar Lantan ai namiji ko a gado biyu yake ci mace daya,
Duk ma'aikatan gidan anyi nasarar kamasu,tare da fito da dumbin Alummar dake wannan gida wanda ake shirin yankasu,
Lantan ta makale wajen sabon Saurayinta duk da baya magana sai nunawa Sojoji takeyi ga Saurayinta Sabo da shi ta ceci wannan mutane dake gidan,

Nan dai Hukuma ta samu nasarar cafke ogansu da sauran yaransa,kwana daya aka yanke musu hukuncin kisa duk aka harbesu kaf ba wani bata lokaci,mutanen kuma addua akayi ta musu bakinsu ya bude duk suka fadi gidansu aka mai dasu,yara wanda Baza su iya ba duk an sanar mutane suka dinga zuwa suna daukan abinsu Alhmdllh har aka karbi kowa daga hannun Hukuma.
Tuni Lantan tana gidan soja ta zama yar gida tare da yarinyar nan,suna jin dadi kasancewar Matar sojan Me kirkin gaske ce,kafin kace me Lantan ta koyi kwalliya ta iya tsafta ta goge tayi clean,ta kara haske,kiba,da kyau,Ashe dai Lantan itama za a je da ita.

Sabon Saurayin Lantan kuwa shima ashe yarinyar da Lantan ta dauka me kyau ashe yarsa ce,Lecturer ne guy din, ya taba aure wajen haihuwa matarsa ta rasu,komai shi yakewa yarinyar,sunje Shopping a hanya motarsa ta samu matsala,wasu mutane suka ce zasu taimaka masa,yarinyar tana kafadarsa suka hura musu Powder suka sacesu sati 3kenan suna wannan gidan har Allah ya kawo Lantan.
Lantan kuwa wani Babban soja yace ya dauki nauyin karatunta ta sanadiyyar kokarin da tayi Lantan tace yo ni ai ba ta karatu nake ba ta saurayina nake.

Wannan Saurayi iyayensa har godiya suka zo suka Yiwa Lantan tare da bata sha tara ta arziki,
Saurayinne yau yazo karbar yarsa wajen Lantan,dama ganin tana sonta ya barta a wajenta ta. Danyi kwanaki,
Motarsa ya Parker Lantan harda Sa matar soja tayi mata kwalliyar yan gayu,
Fita tayi tana yanga yarinyar na hannunta suna hira,duk karfin halin Lantan kasa magana tayi yanda taga wannan Saurayi ya hadu ga kwarjini ba wasa a fuskarsa,
Lantan ta mika masa yarinyar tare da cewa Baby Basma sai watarana idan na kara ganinki sai kawai Lantan ta fara hawaye tana ihun Kuka ta cika Compound da kuka wai an kwace mata yarta,wannan matashi wanda ya sha wanka yana kamshi mamaki ya kamashi shi dariya ma Lantan take bashi,
Cikin nutsuwa yace mene abin kuka haka kamar na zaneki?Lantan tace yo Sabo da Allah ai gwara ka zaneni ka barmin yar nan,Baki ya saki yana kallon Lantan tana shagwaba harda doka kafafu, a ransa yace Allah yayi baiwa anan hhhh Kunji fa readers dama haka Allah yake duk inda kake ba sai ka bata lokacinka ba sai ka samu wanda ke Sonka a haka,wani idan ya kika ka wani kuma kai zai so kamar ya mutu

Harara Lantan ta watsa masa harda tafi sannan tayi fari tana murguda baki,Sardauna muninta ya gani kamar mahaukaciya Amma wannan matashi shi gani yayi bai taba ganin wacce ta birgeshi ba irin Lantan.
A ransa sai ayyana irin kyau na Lantan yake tana birgeshi,
Kallonta yayi tare da cewa me kike so na siya miki?Lantan tace Rago kato da tinkiya da yar akuya zanje kauye nayi kiwo.
Dariya Saurayin ya fashe da ita ba tare da ya shirya ba,
Sannan yace me zakiyi da Rago,da akuya harda tinkiya?

Lantan tace na farko katon Rago zan yanka a canja min Sunan kauye na koma Khadija ko Aisha,tinkiya kuma ta haifo min yara nayi ta siyarwa ina tara kudi,akuya ma haka nima na zama Hajiya.

Ok zan siya miki amma sai na maida ke kauyenku gobe,Lantan murna kamar me,tace wai kai dan gidan yankan kai ya sunanka? Sayyeed nake cewar Sa.
Lantan tace Sayyadi uhm gayu.

Washe gari wannan Saurayi ya dauki Lantan da Sha tara ta arziki tare da yarinyarsa,sosai soja da matarsa sukayi kewar Lantan me basu dariya sunce ta fada musu bikinta idan ya tashi.
Tunda Lantan taji Sanyin ac take kwasar bacci har akaje kauyensu,iyayen Lantan da jama'a gari sunji abinda ya faru a radio,sai murna sukeyi Lantan ta bayyana,sai godiya akewa Matashin,
Yace ina zai samu Rago,aiko sai ga fulani sunce suna da na siyarwa katon Rago ya siyawa Lantan,nan take ta kira Liman aka yanka tare da canja mata suna daga Lantana zuwa Sa'adatu wai dan tana da sa'a Lantan an waye,
Saurayin yace sai na sake dawowa ba maganar kiwon akuya ko, tace ai wlh sai ka saimin na ceci rayuwarka ai,nan ya fadawa iyayenta yana sonta zai aureta idan ya koma zai turo da manya.

Murna wajen Lantan ba a magana sai iyayi takeyi a kauye tare da cewa an fada miki Ramlatu ke kadai ce me sa'a a duniya nima da tawa aka haifeni,ni da zan zauna a Abuja ma,mijinki kawai dai yafi nawa kyau amma nima na taka Leda,kuma Idrisa za kaga yanda za ayi min bikin yan gayu sai ni Sa'a Me sa'a gaskiya tafiya Ilmi ce.za muji wanne Darasi zamu dauka wajen Lantan nan gaba.

Yau Sunday yaune Ramlat ta cika 3wks gidan mijinta Sardauna Tun dawarsu daga Zaria hutun makaranta,
11pm na dare Sardauna ya shigo Hannunsa dauke da take away na kaji da sauran kayan ciye ciye da Sha,
Ramlat ta dau wanka cikin wani da. Wandon bacci da kadan ya rufe Iya mazaunanta,da yar rigarsa me hannun spagetti ko cibi bata kai ba green da flowers red sai kamshi ke tashi ta baje saman Bed tayi dai dai da cinyoyi tana bacci,
Sardauna yana zuwa fuska a murtuke ya tasheta tare da ajiye mata take away gashi nan sai kin cinye yanzu tashi kije ki wanke baki malama,
Ramlat dauke da murmushi tace ai in dai kaza ce ba sai kace ba,
Mikewa tayi tare da Fadawa toilet ta dawo ta zauna taci ta koshi tana Hamdala kallonsa tayi tare da cewa lfy?me kika gani?sai kallona kakeyi kuma kana fushi idonka red harda kamar kwalla ciki,

Je kizo muyi Nafeela akwai abinda ke damuna,da Sauri tayi Alwala tazo sukayi nafeela raka'a biyu sunyi addua sosai,tun akan Sallaya yace kin san damuwata? Kai ta girgiza a'a, hakkina za a bani ko wajen nan ya bude ko Bai bude ba haka nake so,
Zaro Ido Ramlat tayi ita ta manta ma,tace baifa bude ba,sannu sarkin karya kina bacci to kullum sai na bude na gani,mukus Ramlat tayi sai kuma tace yau period kamar fa zaizo,Sai nan da 3wks zakiyi period an fada miki Bana ganewa ya canja time yanzu end of the mnth kikeyi,
Shuru Ramlat tayi zata fara kuka,tana yarfe hannu,
Sardauna ko saurarta baiyi ba ya shige toilet ganin ya shiga Toilet ta Mike da niyyar barin dakin,amma taji kofar gam da key,wato kullewa yayi ya shiga wanka da key din,Kafin kace me Ramlat hawaye sharkaf ta zauna gefen gadi tare da rafka tagumi,
Har ya fito bata sani ba sai maganarsa taji yace je kiyi wanka,ni fa nayi wanka ko baccin kirki banyi ba ka shugo,alright yace fuska ba mutunci,Ramlat ta shiga toilet duk dan tayi delay sai da ta kara wanka da Brush ta Dade ciki,
Har ta gaji dan kanta ta fito ganin Sardauna saman gado ya kashe light ta dauka yayi bacci sai dadi takeji harda rera wakar Raps ba ruwanmu da haters Sardauna yana jinta yana dariya a hankali,
Ba abinda ta shafa sai turaruka tace bari nayi Sauri na kwanta kar ya farka sai ta ci gaba da Waka Baruwanmu da Hater, Up Away Up up up Away,

Ta wani kwanta a hankali tare da fyallar da towel ta shige blanket naked zata kwashi bacci,
Hannun Sardauna taji ya jawota jikinsa tare da yin Sama da ita, ta koma Zamansa kirjinta ya daura saman kansa tare da cusa kansa tsakanin boobs dinta,Ramlat dama ita wajen Romancing bata da matsala,ba gardama tayi shuru amma tana tsoro kar ya zarce da alama yau ba mutunci,Boobs dinta ya fara wasa dasu yanda yaga dama yana lashe lashe da tsotse a jikin Ramlat duk inda ya ga dama,
Ramlat ta kankameshi sosai take Jin dadin abin dama rabon da ya murza ta tun a hotel da ya jita a kulle ya rantse bazai kara ba sai yazo karbar hakkinsa.
Samanta ya koma a hankali cikin nutsuwa ya fara sucking down nata,Ramlat karamar mahaukaciya ta dawo bata sanda ta fara masa wasu salon ba ta ma manta da wani zai iya yin wani abu,sai sambatu takeyi tana kukan dadi tare da sawa Sardauna albarka iri iri tana yabon halayensa na kwarai,
My King kuwa har gajiya yayi da amsawa,sunaye barkatai da abubuwa masu rikita kwakwalwa tayiwa Sardauna yayin da shima ya zauce ya dinga maganganu marasa kan gado,
Saida ya tabbatar Ramlatu hankalinta baya ko kusa ya fara neman Hanya tunanin Ramlat a tsakanin cinya zaisa yanda yakeyi ya samu nutsuwa kawai sai ta kara gyara masa sosai tare da hade bakinsu waje daya tana masa abubuwa masu Wuyar fadi da fassarawa,
Ta gama Zama wet sosai da sosai Ramlat dama badai niima ba sabo da cin abubuwa masu inganci,
Jin Hajiya Babba tayi ta Sardauna kawai a ciki tsundum,wani radadi ya ratsata maimakon kukan dadi sai hawaye suuuuu suka fara sufar fitowa daga idanunta,
Kokari takeyi ta kwace ta gudu amma ko motsi ta kasa yanda Sardauna ya mata rungumar ba sauki kamar kashinta zai fashe,
Bai saketa ba ko sassauci babu haka ya dinga aikinsa ba ji ba gani,
Numfashin Ramlat Sama da kasa yakeyi kawai kamar zai fice amma Sardauna ko quarter aiki baiyi ba yanzu ma aka fara,Dama yau yaci aniyar sai ya wanke Ramlat fes da soso da sabulu,

Gashi yanda Allah ya taimakeshi me lfy ne baya releasing da wuri sai ya kwashi dadi da yawa,ko yaji zaiyi yakan yi kokarin kin yarda domin ya dade yana jin sweet ba lagwani bane bare daga ya tsoma ya narke,gwarzone ba gajiya, Ramlat tun tana San ran za a daina ya gama taji shuru sai ma kara wasu salo da yakeyi,
Ga tsantsan tsagwaron Azaba na damunta,Sardauna Bai ma san a ina yake ba,Sambatu yake zubawa harda Hawayen dadi ba kalar da babu,jikinsa na bari da rawa ba abinda baya cewa nishi da kukan dadi iri iri.
Ramlat dai tayi kawaici amma ta kasa jurewa kuka ta barke masa dashi shi kuwa sai yaji kukan wannan kamar na dadi take yi gashi ya kara masa karfin gwiwa yasa yana kara Jin dadinsa fiye da zaton me karatu,
Ramlat tace dan Allah a bari haka tana kuka ko jinta ma baiyi ba,
a kunnensa ta rada masa nasan yaro ya girma wlh,Sardauna kusan suma yayi Jin radar da ta masa,amma ya fuskanci kamar ta ce masa yaro,ai kuwa ya kara zagewa wanda yasa Ramlat Tsala uban ihu,tana wlh bazan kara ba,Mami da Baba sunji kamar Ihu amma tunaninsu a cikin yan Unguwane masu shaye shaye,
Tunda Sardauna ya fara abun nan Bai saki Ramlat ba har wajen 3am,Ramlat kamar tasan ya zo dai dai kawowa zafi yasa ta matse kafafunta tare da kankame Sardauna,ai fa dama Sardauna hakan yake bukata gurnani ya fara harda Hawayen sanyin dadi da niima suka sakko masa nan ya gama juyewa Ramlat niimar jikinsa kaf a nata jikin,still Bai saketa ba saida ya huta a hakan ba tare da ya zare jikinsa ba,
Sai da ya kwashe 30 Mt a haka sannan ya fito lfy,

Ramlat ta ja wata doguwar ajiyar zuciya tare da sakin kuka tana dukan Sardauna da hannu daya wanda da kyar take dagawa,Sardauna sabo da farin ciki da nishadin da yake ciki dariya ya saki wacce Ramlat bata taba ganin yayi irinta a duniya ba sai yau,kallonsa takeyi sai ta ga ya kara wani kyau yana shining,
Hannunsa ta kamo tare da sa Yatsansa na tsakiya tana tsotsa,Sardauna yana murmushi me kayatarwa sake yatsan nan idan ba neman kari kike ba,cizonsa kadan tayi sai da yaja yaji yana yarfe hannu,
Murmushi tayi tare da shafo gemunsa sannan tace dama haka kake Sardauna?
Walwali yayi da idonsa tare da kashe mata Ido daya yace na wuce haka wannan sabo da ke sabuwa ce na lallabaki haka Allah ya kaimu ki warke yarinya ranar zanyi shaku shaku ciki harda gwadawa,
Ramlat tayi zugum Hawaye na sintiri,Sardauna yace babu lallashin da zan miki yarinya yi abinki ki daina nan gaba sai kin fini so kamar schl na saki,

Bari na miki wanka na bawa wajen kulawa Sabo da dan tuwon gobe ake wanke tukunya,idan ta kama zan kara breakfast ma,
Ramlat ta kara fashewa da kuka,harda dora hannu a kai,
Ganin taki dainawa Sardauna yaji tausayinta ya fara lallashinta har tayi murmushi yanda ya koma mata barkwanci abin dariya,
Wanka ya mata nan ma ya dinga gwagwuda mata ruwa me shegen zafi da gishiri sai da ta daina jin zafi,sannan tayi na sabulu karshe ta zauna cikin ruwan gayyen magariya me zafi ta dauraye jikinta tayo alwala ta fito,tuni Sardauna ya canja bedsheet tare da gyara dakin fes yana kamshi tana fitowa ya daukota kamar jaririya ya goge mata jiki,tare da shiryata tsaf ya sa mata wata yar yaloluwar riga sannan ya bata fresh milk da tea me zafi,
Magani ya bata pain killer tasha ta kwanta,shima ya shirya tsab ya kwanta,kasa bacci tayi murya sanyaye tace dan Allah ka cire min pant din nan shanya zanyi zafin yayi yawa a wajen,Ba musu ya cire mata yana lallabata,ta dage rigar sama ta wale cinyoyi tace karo karfin Ac tayi min fifita,Sardauna ya gumtse dariya tare da hade jafafunta ya sauke mata rigarta kasa sannan a hankali yace abu me daraja da inganci zaki wani bude min shi a waje haka?Aljanu su kalla ko,shiga blanket malama ina yaro na zaki min sharri kice naji miki ciwo yaushe zan iya ji miki ciwo,

Kuka ta fashe dashi tare da kwadawa Sardauna kafarta kansa mugu kawai,Sardauna ya kara rungumeta muyi bacci gobe da wuri zan karya dashi.
Shuru tayi masa yana tsokanarta har bacci ya kwashesu,
Washe gari sunayin Sallar asuba Sardauna yace bai san zance ba sai an kara bashi yayi,
Ramlat ba karfi tana ji tana gani Sardauna ya kara dagargajeta kam ya hanata motsi ba irin Kukan da batayi ba,nan ma ya kara mata wanka ya gasata duk tayi zuru Zuru fitsarima sai tayi kuka takeyi,
Sardauna ya kalleta yana uban murmushin farin ciki yace am sorry kasa control nayi kiyi hakuri kinji ba a so na ba,harara ta zabga masa,yace kinji dadin kuwa?ai me dadin wannan sai dai ko a lahira mun shiga Aljanna,ban san yanda zan fassara ba,Allah ya miki albarka kinji,

Ko Saurarar Sa bata yi ba,yace

Please Login or Register in order to submit comment