Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

za taga Sojoji na Muzurai,Matar Sojan da take gidansu Karima itama kamar Soja haka take ba Mutunci har tafi Mijinta babban Soja Abdullah zafi da cin uban mutum idan ka mata laifi,bata da mugunta tana da mutunci Amma idan ka bata mata yanzu zata zage ta casa ka ko ta kira Soja tace ya saka a guardroom,
Lantan kullum sai tayi Kuka yanzu Amma duk da haka bata fasa rashin ji ba,yau kamar kullum Karima tasa Lantan girki a kitchen Sabo da unguwa zata fita karbo kayan sawar Lantan da su Uniform da Sauran abubuwa da suka siyawa Lantan,gaba daya yaran Karima su 3 Maza suna gida ba schl,masu aikin share share ma suna nasu,ganin Karima bata nan Lantan tace wlh yau sai ta zaga garin Abuja,shiryawa tayi cikin shigarta me kyau ta fito sadaf sadaf tare da bata rai wai dan kar ma wani Soja yaga tana fara'a ya rainata har ya samu damar tsaidata,
Tana ta Sauri sai ga Lantan tim ta fadi kasa sakamakon wata uwar tsawa da wasu Sojoji da suka zo wucewa Suka daka mata,Come....come...come here cewar wani matashi dan kyakyawa wankan Tarwada me kyan diri, Lantan hanjin cikinta ya juya tun kafin ta karaso wajensu ta fara Kuka sosai tana yarfe hannu dan su tausaya mata,
Tana Tafiya a hankali matashin nan kamar walkiya ya shako Lantan tare da zuba mata Mari daya,
Lantan ta Kurma ihu wayyo zasu kasheni,ai soja ya fusata har ma ta iya masa magana,murtukekiyar waya ya zaro doguwa a Aljihunsa tare da ware wayar ya fara zulawa Lantan tana ihu tana Bada hakuri,kamar zai kashe ta yana tambayar ta daga ina take yanzu Lantan taga Allah ba wasa ba ta rike bulala cike da bakinciki ta zabgawa Sojoji Harara tace An kawo ni wannan jarabar gida Allah tsinewa gidan nan da mutanen dake ciki wlh Allah bazanyi karatunba bana so ni a mayar dani garinmu,an zo a dakkoni ana gana min azaba matar gida ma duka take yi ko ina kaje duka sabo da zalunci Allah sai ya saka min,haka kawai ina can ina neman mijina zanyi Aure na an kawo ni nan akan Karatun banza,wanda ko Saurayi nayi baza a barshi ya shigo nan zance ba,ai dole matanku suyi kwantai aki aurarsu gasu nan ridi ridi a gida ba miji Sabo da zalunci sai ku auri abunku ko kuyi Lalata dasu ta karasa tana murguda masa baki da harara tare gwalo,Sojan nan take jijiyoyinsa suka yo waje ya daga Lantan da Hannu daya sama Amma Lantan tace baza ta yarda ba ta makalkale a jikin Soja kamar Mayan karfe,
Sauran samarin su biyu dariya abin ma ya basu Suka ce Saddiq munyi gaba ka samemu a can,Saddiq da kyar ya cire Lantan a jikinsa yace u r very stupid dama Lantan ma ta kara rike you too a wajen Karima taji tana fada wataran shine ta tambayi Ma'anar hakan,shine Yanzu tacewa Wanda aka kira da Saddiq You too,komai yace mata sai tace You too,ya dura mata ashar tace You too wallahi tana murguda baki,Rufe Lantan da Duka yayi ba ji ba gani sai da ta suma sannan ya yayyafa mata ruwa ta farfado tana bude ido ta dago hannu ta masa ambola wato dakuwa da ake wara yatsu,Saddiq ya fusata ya mikawa kana nan Sojoji Lantan yace a Sa masa ita a guardroom zaije ya dawo,Lantan tana ciki ga Sojoji ko wanne da kalar tasa muguntar da yake gana mata tun tana iya ganewa har ta daina ganewa,a hakan ma Sabo da mace ce suke daga mata kafa,

Oga Abdullah mijin Karima yana dawowa yaji Labarin ba a ga Lantan Sa'adat ba yasan ma dole tana Guardroom Sabo da batajin magana,Karima tace ai yar iskar yarinyar nasan baza ta wuce Guardroom ba,Abdullah can ya tafi har Guardroom Saddiq ya hango sanye cikin Kakin Sojoji yana cin Uban Lantan tana ta kuka,amma ko hakuri Lantan bata bayar ba,Abdullah yana zuwa suka gaisa da Saddiq,Abdullah yace wannan ya ta ce fa Saddiq nasan rashin kunya tayi maka yi hakuri ka kyaleta,Karaf Lantan tace ka Kyaleshi Abba ya kasheni kar ya barni da rai kuma wlh sai Allah ya saka min Dan kawai yana Soja sai mugunta,tausaya mata Abdullah yayi yanda Kamanninta suka canja, ya tashe ta,Saddiq yace kayi hakuri bata da kunya zagin manya take kuma duk ranar da ta zageni again sai na mata abinda yafi wannan,
Shuru Lantan tayi tana muzurai cike da tsoron Saddiq tabi bayan Abba Abdullah tana Yiwa Saddiq gwalo wullu wullu,Saddiq ma shi dariya ta bashi yanda take gwalon a tsorace.

Ramlat kwance take jikin Sardauna sai shagwaba take zuba masa ita wlh ba inda zai fita kullum ko ya fita ba kudi ake samowa ba sai kona man mota,
Kallonta yayi yana shafa kanta a hankali tace My King bari nayi wankin kayan mu Bana so su taru da yawa,Daukanta yayi har dan Tsakar gidansu jikin pampo suka fara wankin tare,sanye take da 3qurt da yar T-shirt shima Sardauna haka,hirar soyayya sukeyi cike da Jin dadi,Ramlat ta shafa masa kumfa a fuska tana masa dariya,Shima ya ebo ya shafa mata a wuyanta zuwa cikin rigarta,
Sanyin Ruwan ne ya ratsata ta dan saki kara,da Sauri Sardauna ya tura hannunsa cikin rigarta yana goge mata kumfar ba Bra a jikinta ya shiga Shafa Dukiyar fulaninta cikin Jin dadi Yana shidewa,Ramlat lumshe Ido tayi tana Jin wani dadi na shigarta, bakinsu ta hade waje daya tana tsotsa nan take ta fara canjawa gaba daya,a hankali Mohd yace da dadi?Ramlat tace ba a magana,Naji sun kara cikowa ne ko dai akwai ciki?
Bana Jin akwai cikin nan fa kawai yogourt din da nake Sha ce kwana biyu,
Kallonta yake idonsa jajir rada ya mata muje bedroom?ae ta bashi amsa,bayansa ta hau ya goyata tana cizar masa kunne a hankali kadan kadan,
Suna karasawa bedroom tun daga kofa suka fara murzar juna da Zafi Zafi har suka fada saman Bed lokacin tuni ba kaya a jikinsu sai kukan dadi sukeyi tare da Nishi.





AsmaBaffa
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀


DUK INDA TA FADI





231-235





Official






By
AsmaBaffa







AUTA, PHARTEEMAHR
ASYCOOL
wannan Page naku ne masoyana.

Godiya da jinjina ke kadai ta wajena tawan my Besty Sweet FLOWER. Love u dear.







Saida suka samu nutsuwa sannan suka salalawa juna,wanka sukayi tare da gabatar da Sallar Azahar ko girki Ramlat bata fito ta daura ba tana can suna soyewa,wankin ma basu gama ba,Sardauna bacci ne na jin dadi ya kwashesa,da Sauri ta fada kitchen lafiyayyar Miyar Carbage ta musu tasha kifi da pounded yam,Zobo me shegen Dadi ta hada musu,da Sauri ta kaiwa Mami Abincin,Mami tace oh Ramlat yau mantawa akayi da cikinmu kenan kika tafi bacci,kunya Ramlat taji tace kaina ya dan fara ciwo ko wankin ma bamu gama ba naje na kwanta,naga ranar da zaki daina jin kunyata Ramlat in banda Shirme ai sai ki fada min jiki da jini ba sai nayi mana abincin ba,da raina da lfy ta,
Murmushi Ramlat tayi kawai ta koma wajen wankin da suka fara,Sauri tayi ta gama komai tare da wanke tsakar gidan gaba daya,ta dawo ta kara gyara ko ina na cikin dakunansu sannan ta fada wanka,ta fito Sallah tayi ta zauna tare da tsara kwalliya ta nunawa Sarki,
Koda Sardauna ya bude idonsa da Ramlat dinsa ya fara tozali nan take yaji wani farin ciki yana ratsashi,zuciyarsa cike taf da so da kaunar Ramlat wanda bai san ma ya zai fasalta abunba,kawai tsintar kansa yayi cikin wata azababbiyar kaunar matarsa ba tare da yasan ma lokacin da abin yayi zurfi haka ba.
Kallonta yakeyi ba tare da ya dauke kai ba,yanzu duk duniya babu abinda yake kauna sama da Ramlat,

Idonsu ne ya sarke da juna,a hankali Sardauna ya motsa labbansa ba tare da sautin magana ya fita ba yace I love u My wife,
Murmushin jin dadi Ramlat tayi tare da cewa love u too,da hannu ya yafitota ta karaso wajensa tare mika masa hannunta ya kama ya mike kadan,a hankali yayi magana Allah bamu arziki me amfani tare da rai da lfy Queen kiji dadin da baki taba ji ba a duniya,murmushi me kayatarwa Ramlat ta saki tare da cewa Ameen Ameen Hubby,

Sardauna yau kusan shekara guda kenan suna cikin wani Hali lokacin yana 24yrs,yanke hukuncin saida motarsa domin har yau suna cikin wani yanayi,Ramlat kuma sam kwana biyu ba komai take son ci ba idan ba kayan dadi ba,
Daga fruits suma irin su Apple sai chikchen da naman rago kamar tsire,balangu da Maltina abinda take ci kenan,da safe kuma sai chips and egg,duk wani tuwo ko shinkafa tana ci zatayi Amai,
Yau tun safe Ramlat bata ci komai ba sabo da cinikin kayan da take siyarwa jarin da ribar duk sun kare ta cinye a cikinta,
Yau ma tun safe ba inda Sardauna ya leka yana kusa da matarsa tana aikace aikacenta,Mami duk wani dabara tayi ganin Ramlat tasha ko da tea ne amma abin yaki,sabo da tashin zuciya da Amai,Sardauna a ransa yace mene amfanina? Queen na son abu na kasa bata,ai da sauri ya shirya tsab ya figi motarsa sai wajen saida motoci motar milyan biyar ya siyar da ita milliyan Uku cash aka yi masa transfer din kudin,mutumin da suke business dashi na mall din sa me Amans ya kira ya masa transfer na 2 millions za ayo masa order na kaya,ranar Bai tsaya ba sai da ya nemi katon shago me matukar kyau glass door ne ma da shagon Dubu Dari biyar ya siya kusa da gidansa cikin jerin shagunan da suke layin,wani ne ya tashi zai siyar da shagon zai koma Saudiya da kasuwanci ai ko Sardauna ya siya kawai da takaddu da komai.

Sai wurin 4pm ya gama komai ya wuce kasuwa kayan abinci na Jin dadi ba abinda Bai siya na gidansa ba masu yawan gaske mota guda ce ta sauke abinci,store da kitchen ko ina ya cike tab Ramlat da yaran me mota ma sun gaji da jera kayan abinci,fridge dinsu ma ba masaka tsinke da kayan alatu.
Sardauna kuwa taxi ce ta saukeshi da ledoji na take away iri iri duk abinda Ramlat take iya ci sune ciki,na Mami ma daban.
Mami da Ramlat mamaki sukeyi suna tambayarsa a ina ya samo?yace motata na siyar na gaji da Zama haka tunda ina da kadara na siyar na kafa jari da sauran Abubuwa,
Gobe Mami ku rubuta kayan amfanin da kuke bukata na jiki,kamar kayan sawa,cosmetics da sauransu duk zan siyo wanda suka tsufa a bayar dasu kawai.
Mami da Ramlat sai murna da Addua suke masa Allah sa a fara business a sa'a.

Cike da jin dadi yayi wanka ya shirya har wani shining yakeyi sabo da Mohd dama ba fita yakeyi ba yasha wahala bare har ya canja kamanni,ko zai fita Ramlat hanashi takeyi.

Mami tuni ta kule daki yau ana dagargaje dadi an Dade ba a hadu ba,Ramlat dama yunwa takeji ko wanka kasa yiwa Sardauna tayi kawai ta koma gefe cikin Bed room ta Mike kafafu tare da bude ledoji sai abinda take so take ci,Har Sardauna ya fito ya zauna tare da sata a gaba yana kallonta yanda take ci kamar Almajira da sauri da sauri sai Jin dadi yakeyi ya farantawa Masoyiyarsa.
Saida ta cika cikinta fam sannan ta kalli Sardauna cike da tsantsan farin ciki tace kaifa kazo Kaci,kai ya girgiza mata du naki ne ke kadai Babyna ki ta ci da dare na fita na siyo miki wasu,
Allah zaka siyo min wasu ma? Ramlat ta tambaya tana washe baki, Sardauna yace sosai ma dake zamu fita ma ai sabo da ke na siyar da motar nan fa,naman kaza ta yaga tare da kashewa Sardauna Ido tace yau an gamu,Murmushinsa me matukar kyau ya saki tare da miko mata bakinsa wai ta sa masa shima,da hakorin gaba ta yago tsokar naman ta hade bakinsu tare da sa masa yaci shima yana lumshe Ido,
Duk motsin da Ramlat zatayi idon Mohd na kanta yanda tayi mugun fari ta kara kiba sai kyalli takeyi tayi wani lumi lumi ta ciko taf musamman breast dinta Ramlat dai an Zama yan mata sosai da sosai komai yaji.Mami kuwa tace ciki ne da Ramlat,Ramlat tace Sam ba shi bane.

Saida suka ci suka koshi sannan sukayi Sallar Isha,Ramlat ta samu ta feso wanka kana ta matse cikin kana nan kaya mini skert da yar riga ba karamin kyau tayi ba na gaske wanda yasa Sardauna dimaucewa,Sallar nafeela yake amma kasa karsawa yayi nan take ya sallame .

Tsam ya Mike tare da isa bayan Ramlat dake jikin mudubi tana shafa wasu turarukanta wanda sai za a wajen me gida ake shafawa kadai sabo da yanda suke susuta Oga ba tare da ya shirya ba.
Kugunta ya rungumo jikinsa tare da daura kansa saman dokin wuyanta yana wani shidewa tare da sakin ajiyar zuciya,
Juyowa Ramlat tayi ta zuba masa kyawawan idanunta masu haske da sha'awar kallo,Hannunta ta daura saman mirror ta baya tana facing din Mohd,matsowa yayi sosai tare da hade kirjinsa da nata yana gogawa,a hankali tana sakin numfashi kadan ta zaro harshenta kadan ta fara lashe masa saman lips kamar mayya.

Bakinta tasa ta fara hura masa kunne tare da zura harshenta ciki,rigarta ya zare jikinsa na Rawa ya fara Shan dukiyar Fulaninta yana wasa dasu,Harshenta ta tura tana wasa da harshensa a nutse Sardauna kasa jurewa yayi ya manne bakinsu ya fara tsotsar bakin Ramlat ba ji ba gani,a kasan wajen suka zube ba tare da sun hau saman Bed ba,Kamar zasu kashe Kansu haka suke murzar juna,S ardauna ba inda ba ya tsotsa a jikin Ramlat,Ramlatu kamar zatayi hauka yau haka ta Haukace sabo da tsananin dadin da ke shigarta,Sardauna kam yama bar cikin hankalinsa Bai ma san me yakeyi ba Gurnani da hawayen dadi yakeyi kawai yana sambatu iri iri marar misaltuwa.
Ramlat kam My King u r so sweet kawai take fadi tana kara shigewa cikin jikinsa,lokacin da Sardauna ya shigi Ramlat suman Dadi tayi,shi kanshi Gogan da kyar yake karfin Hali sabo da suman yake so yayi na dadi saboda Ramlat ta daban ce bata wasa da gyaran jikinta ko mai Rintsi sai tayi kokari tayi dai dai kudinta na talaka.
Sardauna baiki ma kar ya dinga fita daga jikin Ramlat ba kawai su dawwama a haka.

Saida suka samu nutsuwa suna hutawa kadan Sardauna ya fara mata shagwaba yace shi Bai koshi ba second round yake so,Ramlat ma bata gajiya itama irinsu daya da mijinta ci gaba sukayi,haka suka raba dare suna goge juna badan sun gaji ba suka hakura sukayi bacci amma a harkar dadi basa gajiya da juna.

Kwana biyu tsakani Sardauna an kawo kaya Alhmdllh ya tsara katon shagonsa da zallar kayan Cosmetics yan gaske na manyan yara masu ji da Kansu,shagon kana kallo kansa kasan na dan gayu ne, M&R COSMETICS sunan shagon Sardauna,kafin kace me Manyan matan masu kudi da yan mata masu ji da Kansu tare da zaratan samari sun fara baibaye shagon Sardauna har rasa waje akeyi sabo da yawan mutane,unique kayan Cosmetics Sardauna yake zubawa a shagon, ba ko ina zaka ga irin kayan ba sai ka zage birni baka samu ba,Allah ya sawa Sardauna albarka a wannan waje ba karamin kudi ake can casa ba ribar da yake samu har taso ma ta fi ta shopping mall dinsa wanda Daddy ya kwace.

Prof ya gama zabowa yaransa mazaje cikin tsofaffin lecturers abokansa,Ichichy ce kawai ta samu wani abokinsa Doctor cike da takaici aka tara alumma ba biki ba komai aka daura auren yan matan biyar da mazajensu ba wani armashi haka aka dannasu a dakin mijinsu.Ammi taci kuka ba kalar zagin da batayiwa Prof ba haka ta hakura.
Su Chuchu Amare daga me mace daya sai masu mata biyu haka suka aura.
Prof zuciyarsa kwal cikin farin ciki yanzu bacci har da munshari yake kwasa ya huta ya aurar da matan da ke gabansa.
Ammi ce ta kalli prof yana duba jarida ta zabga masa harara tare da Jan tsaki,Prof yace illiterate African woman baki San me kike ba,magana dake waisting time ne,ina da aikin yi.Ammi tace wlh sai ka sakeni Prof bazan zauna ba,dariya Prof yayi sannan yace ai baki isa ba Hajjaju bazan koreki ba haka baza ki koreni ba kowa yayi abinda yaga dama kina da yanci kina da dama kamar yanda nima haka doka ta bani dama more than even u,haka kullum suke cikin fada da juna.

Lantan yan makaranta ansha kyau cikin Uniform rigarta iya gwiwa da hularta sai jakarta me kyau,baza Ku taba cewa Lantan bace,yau watan Lantan wajen biyar kenan tana zuwa makaranta jss3 aka sata, ga kuma me lesson yana mata kullum a gida da yamma,Islamiyya Saturday Sunday take zuwa,Lantan ba a iya turanci ba amma Sabo da basira da wayo bata shuru da bakinta haka take yabo abinta kayi dariya tayi maka mugun duka,ajinsu kaf tsoronta akeji musamman yanzu da take iya karanta abu da turanci karatu takeyi sosai a gida tana zuwa schl duk tambaya sai ta daga hannu,kuma ta Bada amsa dai dai duk da cewa turancin bai zauna mata ba amma tana matukar kokari kowa yasan ba dakikiya bace Lantan.
Abdullah da matarsa sosai suke jin dadin hakan.B angaren Lantan kuwa kullum sai ta jawo wani Sojan sun bata funishment kafin kace me an santa kusan Barak din gaba daya,tun suna gana mata azaba har sun kyaleta ma yanzu ko tsokanar Lantan kayi ko wanne Soja ta fadawa sai yayi maganin mutum,Lantan ta zama me Jama'a a Barak banda mutum daya Saddiq duk ranar da Allah ya hadashi da Lantan sai ya sata ta zub da Hawaye Sabo da muguntar da yake mata iri iri har makaranta yake zuwa yace a zaneta ta zagi wani Soja,a assembly za a fito da Lantan a Zane mata jiki.
Babu wanda Lantan ta tsana sama da Saddiq duk da cewa dan gayu ne me kyau kuma matashi me jini a jika da kyan diri da sura.
Kamar kullum Lantan sanye cikin Uniform yau ta makara Sauri takeyi tasan dole sai an zaneta,Lafiyayyar motar Saddiq ce ta gifta ta gabanta,har ya wuce ya tsaya tare da danna mata Horn,ganin motar yasa jikinta ya fara rawa Hawaye ya cika mata ido,da gudu ta karasa jikin motar Saddiq yana bayan mota Driver na janshi ga Jarida a hannunsa yana dubawa cike da gadara cikin razananniyar muryarshi yace get in the car,da Sauri Lantan ta fada motar ta rufe,Driver na ja ta fashe da kuka tana gefen Saddiq a baya tasan mugunta ya hada mata.

Kuka takeyi ba ji ba gani har suka karasa makaranta,sanye yake cikin dakakkiyar farar shadda sai kamshi yake zubawa yayi kyau matuka,Cikin schl din ya shiga yana takunsa na zaratan Sojoji magana ya musu sannan ya dawo yacewa Ramlat ta bar masa motarsa,da Sauri ta fita ta shiga schl,Tana zuwa masu taren makara suka tare Lantan ita kadai suka zaneta tas,suka bata aiki kala kala kamar zasu kashe ta ranar,tasan ba kowa yasa a mata haka ba sai Saddiq,a fili Lantan tace Allah ya Isa wlh,mugu dan muguwa Bazan yafe masa ba Allah ya taimakesu ba kowa a wajen.

Ana tashinsu ta fito motar Saddiq again ta gani horn suka mata ta shiga, Lantan tana shiga ta daure fuska a tsorace take kallon Saddiq ta zabga masa harara yana dagowa zata wayance tana kallon wani wajen,idan ya shiga uzurinsa sai ta murguda masa baki tayi masa fari hadi da harara,
Karaf ya juyo ya kama Lantan abinda take masa sai yayi kamar Bai gani ba ta gefen Ido yake kallon Lantan tana murguda masa baki da Harara iri iri,murmushi ya saki a hankali ba tare da ta sani ba,idanuwansa ya zuba mata suka hada Ido nan take Lantan tace barka da hutawa Yanlabai tare da boye wani harara da murgude murgude da take masa,Saddiq yace kamar kina harara ta ko,da Sauri Lantan ta Dafe kirji tana niiiiii?a'a ban isa ba Sam jikinta na rawa take ta faman rantsuwa, wallahi,billahillazi,na rantse ban harareka ba ni na Isa wacece ni.idan ma idonka ya gane ma hakan kayi hakuri kaji. Har gida Saddiq da driver sa suka sauke Lantan suka wuce tana Hamdala Bai mata komai ba.

Daddyn Sardauna abin yaci tura companies nasa da yawa an rufe su,harkokin sa duk sun tsaya babu wani samuwa da yakeyi yanzu sai raguwa,tun yana tunanin Sardauna da Mami zasu zo gareshi har ya gaji shuru kakeji sunki zuwa,ya shiga damuwa idan ya tuna irin abinda ya aikatawa dansa da mahaifiyarsa suna zaune cikin rufin asiri ya tozarta su ya jefa su cikin kunci da talauci,Bilkisu kuwa ita burinta har yau shine Sardauna yasha wahalar rayuwa ya dawo wajensu ko ba tare da Mami ba.

arzikin Sardauna ya bunkasa har ya canja makeken shago tare da bude wasu Branch din guda uku ya zuba yara masu Amana ciki,sosai yanzu suke Jin dadin rayuwarsu komai me kyau me tsada,Sardauna ya kara komawa wani balaraben dan gayu yayin da Ramlat take wani murjewa da dagargazar kayan dadi sai abinda take so,
Sardauna yana cikin shagonsa yana duba aikin da yaran keyi sai ga wayar Ramlat ta shigo, murmushi ya saki tare da katse kiranta ya kirata back,
Queen of beauty ya akayine?Ramlat cike da shagwaba tace kaga na duba fridge duka biyun sai naman rago da kaza yau kuma ni Kifi nake so ban san ya kare ba,
Akwai kudi a wardrobe ki Eba ko wani ki bashi ya siyo ban dai yarda kije da kanki ba wani ya kalle min mata,
Tana doka kafafu tare da kukan shagwaba tace ni..dai kaje da kanka ka kawo min kafi siyo kalar da nake so,
Murmushi Sardauna yakeyi a ransa yana mamakin yanzu tunda Ramlat taga akwai kudi to bata daga kafa bare tausayinsa duk abinda yakeyi sai ya barshi ya kawo abinda take so,idan babu kuma tasan babu sai dai ma ta taimaka masa shi yasa yake kara sonta.
Muryarta yaji ta waya tana pls kaji kayi sauri ni Allah so nake naci yanzu,perfume din nan ma da ka kawomin ya kusa karewa kuma kasan ina sonsa a kawo min wasu kalolin,an gama ranki ya dade yanzu za a kawo baki da damuwa,
Idan nazo ni kuma me zaki bani?Ramlat cike da kunya tace abinda kake so shi zaka samu.

30mnt sai ga Sardauna ya shigo rike da ledoji sanye yake cikin kana nan kaya yan gaske na zamani kamar mawaki,
Mami tana dariya tace sannu Sardauna me Ramlatu, nasan Ramlat ce kadai zata tasa ka dawo yanzu ,bani kifin na dafa mata ko tafi ci da yawa nasan idan tayi da kanta baza ta iya ci ba,

Dariya Ramlat ta saki kadan cikin takunta na yanga me Jan hankali tace Na

Please Login or Register in order to submit comment