Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata yace an fasa zuwa Shopping sai gobe,
Jawo ta yayi jikinsa saman Bed yana kallon breast dinta da suke kullum a cike yace Babyna kin yayemu dai yanzu ba Milk, a hankali ta kwanta a jikinsa tare da cusa kanta a kirjinsa tasa hakoranta tana wasa da nipple din Sardauna,sai shidewa yakeyi nan take ya birkice mata suka shiga sarrafa juna,ba abinda kake ji sai nishi,gurnani tare da Kukan Dadi Da sukewa junansu.
Ramlat duk ta fice daga hayaccinta kalamai take ta fada marasa kan gado Sardauna ma haka domin yafi Ramlat ma, Babban yatsanta na kafa yake tsotsa yana lashe mata jiki tun daga Sama har kasa tare da abubuwa masu nauyin fada.
Shima idan ya kamata hakan take basa ragawa juna ko wannen su sai yaji ajikinsa ya gamsu.

Bayan shekara biyu again komai normal yake Tafiya musu basu da matsala,Hajara bata kara Haihuwa ba Dafta yace ya Isa sai ta huta da yawa,
Lantan kuwa Saddiq yace sai ta haifi biyu zata huta kuma yanzu ta kara haifo Namiji again sai sannan yace ta huta haka sai nan gaba,kullum cikin soyewa suke abinsu, harda me mata Rainon Yara dattijuwa itama me kirki,Sa'adat an zama manyan mata masu ji da kansu a capital city Abuja,tana zaune Saman Bed tana zubar da kamshi Saddiq ya wani lafe a cinyarta suna kallon Sunna Tv cikin shaukin so,lantan ta cusa hannunta ta cikin rigarsa tana shafa masa kirji tare da masa wasanni iri iri.
Matasan Samari duk shekara suke gyara gidansu da canja Furniture komai latest ba sanya,musamman uban iyayi Sardauna.

Hafsatu da Idrisa tare da yaransu suna zamansu lfy shar dasu,Talatu ma ta aurar da yan matanta,Ramlat ce duk tayi musu kayan daki,Firdausi da Habiba yan gidan citta sunyi aure Ramlat ta musu babbar gudun mawa taje biki.

Fadeela da Fa'iza ma sun haihu Yara biyu biyu suna zumuncinsu da Ramlat, Ramlat da Sardauna sunje Saudiyya yafi a irga da kasashe daban Daban suke zagawa basa zama,duk aikin da zaije tare da Ramlat da Little Mami yake tafiya abinsu.
Ramlat yarinyarta ta cika 5yrs an sata a schl tuni sannan ta kara haifo danta Namiji me kama da ubansa sunansa Fudhal.tana yayeshi ya barwa Mami su da komai.
Ya dauki Ramlat daga shi sai ita suka tafi Uk Ramlat zatayi Masters can,Shi kuma zaiyi Phd yaransu suna gida Nigeria suna karatu,Sardauna suna can suna buga soyayya,babu kamar Ramlat a duniya ita da Mami sai yaransa kullum sai waya da video call,a hakan ma su Sardauna kullum suna yawo a kasashe daban daban.
Nabeel ma ya samu budurwa zai aura a Dubai suka hadu Surayya yar wani Minister. Fahat kuwa yana nan da budurwarsa zukekiya yar Jigawa inda ya tuka Napep Ummi salama.
Nabeela ana can da Naufal a Kd suna jin dadinsu komai shar shar.

Lantan an gama secondary schl lfy har an nemo mata University.Dafta ma ya gama Public health a Abu Zaria ba ruwansa yanzu har Prof ya koyar da Dafta yaga kwazo da kokarinsa,kuma yayi dana sanin hanashi auren yarsa Chuchu da yayi, Amma duk da haka ya kara Bawa Dafta shawarwari na rayuwa, Prof yacewa Dafta Life is not easy,in 1834 sociologist state that to be come a good Human u have to follow the Rule and regulation of everything,u know life is not easy kayi da kyau kaga da kyau,duk wanda yayi abinda yake so wlh bazai taba ganin abinda yake so ba.wannan gaskiya ne a kiyaye readers.

Prof ya gane kowa da baiwarsa a duniya ko baka da boko,duk wani Laws ya ajiyesu gefe ya rungumi gaskiya,amma fa duk da haka me hali baya fasawa watarana za a dan kamanta halin ko kadan ne, Ammi ma ya gane ba kudi bane kadai jin dadin rayuwa ta dawo kan hanya sun gyara halayensu Sabo da Prof ya koya mata hankali ya Gallo sabuwar Amarya budurwa Zalleliya Asycool da suka hadu a shagalin su Ramlat bata samu wani matashi ba Sa ta samu Prof dintaπŸ˜…
yanzu yan uwansa jin dadinsa sukeyi sosai basu da matsala yana taimaka musu sosai .

Su Chuchu ma sun dan samu canji gidan miji sakamakon biyayya da sukaiwa ubansu Allah ya taimakesu Mazajen nasu sun dawo kan Doron gaskiya ana zaune lfy,kuma matayen suna aikinsu na Gomnati.
Sai zumunci yanzu da akeyi hankali kwance duk da cewar dan Adam baya zama ba tare da kaddara ba amma dai Alhmdllh Allah yana basu da sauki.

Ramlat da Sardauna suna can suna shoshalewa,sati daya da gama Phd nasa Ramlat ma ta gama masters dinta kuma bata da ciki,soyayya ake kwasa kamar Ango da Amarya kowannensu kara jajircewa yake da kula da dan uwansa.
Ramlat tana kwance jikin Sardauna yana shafa Dukiyar fulaninta yanda yake wasa dasu ba a magana,a hankali Ramlat tace My King na matsu naga yarana fa mu koma gida haka,murmushi yayi tare da cewa kin gaji dani ko?ni na Isa na gaji da kai banki mu dawwama a haka ba ina son ganinsu ne tunda mukazo bamu je musu hutu ba,Little Mami kasan kullum ta dameni ta karasa da shagwaba,Sardauna yace Fhudal ya fita naci ai jibi sai mu tafi tunda mun gama komai ko?murna Ramlat Harda tsalle tare da fadawa kan Sardauna tana ihun dadi,Tace yau daren nan nakane till down zamuyi,Sardauna farin ciki ya kamashi yace ai da nasan haka ne tun tuni zan fadi ranar ki bani harka Hajiyata.
Ranar sunsha dadi an kwashi Harka kamar ba gobe,washe gari ma haka,sunyi tsaraba sosai suka tarkato tare da dawowa ba wanda yasan da zuwansu sai Driver.
Ihu da tsalle wajen Fhudal da Little ba a magana,haka yan aiki da Mami,Mami ta kallesu tare da cewa ohh ni Binta haka kuka koma turawa? Kunga yanda kuka zama kuwa kamar turawa kunje kun zamanku abinku ba a ma damu damu ba,dariya sukayi cike da jin dadi suna rige rigen rungume Mami,Mami tace karku karasani,yanzu duk dadewar nan wajen 3yrs Ramlat baki da ciki?Baki bari kin yo mana dan turai ba?kunya ta kama Ramlat,Mami tace jiya Nan muka yini da Mommynka da Daddy harda sauran su Nabeel da Amaryarsa Fahat ma ya kawo mana tasa gwanar.
Masha'allah cewar Ramlat da Sardauna sai mun huta zamuje musu ai,da kun kyauta ai cewar Mami.

Sardauna ya dauki Little Mami ya sabata a kafada tare da cewa auch Babyna kinyi nauyi haka me Mami take baki? Little Mami ta kyalkyale da dariyar murna tace Chocolate kullum muke sha,Ramlat tace mu dai babu wa da kika gado cikinmu domin bama shan zaki,dole ma ki daina sha sΓ³ kike hakoranki k
Su mutu ko? Little ta tana bayan Sardauna tana shagwaba wai yayiwa Mum Fada zata hanasu shan sweet,
Sardauna ya fara magana harda tamke fuska yace ji min wannan yarinyar Mum gaskiya ta fada tana magana kina mata musu,nima party daya muke da Mum,common say sorry to ur Mum,Little cike da shagwaba tace am sorry Mum,Good for u cewar Sardauna.little itama haushinta daya tsakanin Mum da Dad nasu ba a jin kansu basawa junansu musu,duk abinda daya yace to yayi dai dai a wajen dayan sai daΓ­ idan ya saba ka'ida sai su zauna su tattauna a kai a fitar da me kyau.
Ramlat ta dauke Fhudal dinta cike da farin ciki suka yi part din Ramlat gaba dayansu ana hira wasa da dariya.
Tsaraba suka basu sai murna da ihu anga kayan wasa,sun dade tare da yaran nasu daga nan suka fice da gudu nunawa Mami kayan wasa kuma suyi wasansu a dakinsu na kayan wasanni daban.

Sardauna ya gaji yau Ramlat ce ta musu wankan tare da shiryasu tsab suka ci abinci sai baccin gajiya cike da annashuwa.








Alhmdllh Alhmdllh





Yau na kawo karshen wannan Novel nawa DUK INDA TA FADI.
Da fatan Kunji dadinsa kun amfana da sakon da ya isar.

Da wannan nake so na mika sakon godiya da jinjina ga ga wannan gps
AsmaBaffa fans club
Taskar Firdausi sodangi
House of Hausa Novels
Zama Na Amana 2 Facebook
Wannan groups guda hudu sunfi kowanne gp bani kwarin gwiwar rubutu sabo da su nake yin typing kullum akan lokaci, Sabo da yanda suke bibiyata suke nuna jin dadinsu sannan suke mini Sharhi a kan lokaci,zamu tattauna su ba da shawara,ayi wasa da dariya Asha nishadi da zumunci.Hakika gidiyata da farin ciki na baza su misaltu ba gareku yan wannan groups.kuma sauran Gps akwai masu Sharhi da tnx etc cikinku na gode da kauna Allah ya biyaku da mafificin alkhairinsa.

Masu kirana ta waya,masu yi min magana da gaisheni ta pc ina godiya,masu neman novel din ma na gode Allah saka.




Next coming novel dina KAMAR SU CE DAYA Insha'allah idan na huta sosai zan fara sabon Novel wanda nake Sa rai cewar shima zai fadakar kuma ya nishadantar da masu karatu da Izinin Allah.



Sai kura kuren da nayi cikin Novel dina ko da ni ban gani ba ban hango hakan ba nasan wasu sun gani,ayi min Afwa dan Adam ajizine.duk yanda kakai dole sai ka kuskure.typing error etc duk gasu nan sai hakuri.

Dukkan Readers na ko ina a duk inda kuke na gode...na gode...Allah ya bar kauna.


Naso na kawo sunayen wanda zanwa godiya ta Musamman sabo da Sharhi on time Amma baza su fadu ba suna da yawan gaske,idan na fadi wasu ban fadi wasu ba,kuma suma sauran suna min sharhi kan lokaci da yawa za suji ba dadi,tunda ni iya masu yi min sharhi kadai nake sa sunansu a novel dina,duk yanda muke da mutum in dai ba Sharhi yake min ba bana Sa sunansa a novel dina,kowacce kuka ga suna nata readers cikin Novels dina Sharhi ne ya sa,mutunci,arziki,sharhi kan novels dina yasa muka saba da juna a group har nake sasu cikin Novel dina Sabo da kauna da jin dadi a tsakaninmu,domin nima na karrama su gaskiya ina gode muku nawaan na kaina,kun san kanku da ku nakeπŸ˜€

Masu Sharhi jin jinarku dabance godiyarku dabance,na kara gaisheku dukkanku nasan kun san kanku muna tare da juna Allah ya bar kauna.

Missed u much more again. sai Allah ya hada mu a
KAMARSU CE DAYA.

Loves u all My fans duk inda kuke ko wanne group da wanda nake ciki da wanda bana ciki ina godiya wajenku wanda suka sanni ma da wanda basu sanni ba amma sun karanta duk na gode ina sonku.





Sai me Document cikinku dai fans dina masu Sharhi bana doc a tallafa ayi min na huta nima,dan Allah banda tsallake page ko daya kuma kar ayishi a hargitse kaga 1-5 a karshen Doc, 290-300 a farko dan Allah a kiyaye Sabo da karatun baya dadi sam komai a hargitse ko a tsallake Pages.idan baki da complete kar kiyi Document,idan tsallake zakiyi kar kiyi Sabo da baya dadin karatu.nasan kun san da haka, fans dina ma me kyau zasuyi min tun kafin ma me Doc tayi na gode mata ko wacce🀣🀣
Me sawa ma a whatpad itama na gode Allah ya saka da alkhairi🀣sabo da nasan ana sawa ina gani fans.πŸ™‹β€β™€πŸ™‹β€β™€


Banso na gama Novel din nan ba amma ya zanyi dole sai na gama,laifin dadi karewa ni kaina ina jin dadin typing wannan novel Sabo da ya sani nishadi sosai Amma kuma kash dole nan zan bar Ramlat da Sardauna su huta suci gaba da rayuwarsu.sai dai maybe zaku ci gaba da jin yanda suke jin dadinsu suna kara ci gaba cikin wasu Novels dina na gaba da yardar Allah idan da rai da lfy.

Allah taimakemu baki daya.




Fatan Alkhairi gareku masu Sharhi kun san kanku fa🀣🀣🀣🀣🀣.kunfi yawa a gps din dana lissafa kun sani fa ehe.













AsmaBaffa












Loves u AllπŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜β€β€β€β€β€β€β€πŸ‰πŸ‰πŸ‰πŸ‰πŸ‰πŸ˜…









πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ˜­

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment